Showing 3001 words to 6000 words out of 25545 words

Chapter 2 - WALIJAAM BOOK 3 COMPELET Hausa Novels By Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

498

cike dajin dadin ya fice daga falon ,zuciyar shi nacikin wani irin nishadi
,yana tafe yana mawa Allah godiya da yabasa mace kalon wanda yakeso kuma ya dade yana
buri .hamdallah yy ta mawa allah hadi da yin alkawarori ma zuciyar shi shi kadai .

************


Koda Anwar ya dawo bao Lil zahra a falon ba hakan yasa shi nufan bedroom din nashi inda
Shatun take . A kullu6e ya ganta yanda ya barta. Wani irin tausayin ta ne ya tsirka masa .

Amma da ya tuno da zuciyarta wa takeso yaasa shi jin wani baki ,daure fuska yayi yana cewa "
Bazaki shiga toilet din bane ko kina jirar masoyin naki Abbas ne ya taho yayi maki?? Yayi
mgnan yana sakin murmushin takaici .


Motsa kafan ta ta fara hankali ,wand wani radadin azaba na tsirga mata har kah.




Da ji yy kaman ya daga ta cak don yasan aika aikan da yy mata ,kamin yayi wani yunkuri ya
tsinci sanyayyar muryar ta tana cewa " Hamma nakasa mikewa kafana jiki na duk ciwo
yakemun . Zafiiii nakejiiiiii ta karke mgnan tana saka masa kuka . Bata gam a rufe bakin ta bane
taji ya dago ta cakkkkk............



Inshaallh xuwa anjima xan maku night update .





Mmn teddy🧸
[07/02, 8:25 PM] Maman Teddy🧸: PAID BOOK 3
EP5_6
"Nufan Toilet yayi da ita ,wanda shi da kanshi ya gasa mata jikin ta ,anan ne yakara tausayama
Shatun sosai ,amma bai yarda ya nuna mata ko a fuska ba ,bare ya fadi a baki .

Sai da yaga ta dan yi karfi da jikin ta ne ,sannan ya baro bathroom din yana barin ta ta karaka .

Fitan shi ne yaba Shatu daman cigaba da koke koken ta...a yanxu kam tama rasa me xata ce
masa ne ?. A haka ta gama tana mikewa hadi da daura towel tana fito da kafarta ,humm babu
laifi taji karfin jikin nata zugin ma ya daina haka kafar nata ya bar rike mata .

Mmki ne ya kamata bayan fitowan ta don komai nata Anwar ya fito mata dashi . Hararar kayan
tayi da gyefen ido kaman baxa kallesu ba ta nufi mirrow tana tsane ruwan jikin ta ,kamin ta
shafe jikin ta da wani shegen Cream mai tsadan gaske . Ahh lallai Hamma Anwar dama
wannan ne cream din da yake shafawa ni yabanni ina shafa Dove cream ,wlh baxai yiwu ba
nima irin wannan xan siya .tana maganan ne duka a zuciyarta ,kamin ta jah tsaki a fili tana fadin
kema dai Shatu kaman mara zuciya ,har ina wani mgn xaki kuma yarda ya hadaki da mugunki
,wanda bai da imani ya kusa kai ki lahira ko a jikin sa?. Humm wlh babu ni babu Hamma ,kowa

yy hanyar sa . Tana mgnan ne kwallah na shirin zubo mata ,kamin ta mai dasu da tana cigaba
da gyarar gashin ta da ya kwanta har baya tana parking din shi .

Tsayawa tayi tana cije la66an ta na kasa tuno da dole dai kayan Da ya fito mata dashi zata saka
,don babu yanda xa'ayi ta fita falon da Towel a kirjin ta .

Matsaawa tayi kusa da kayan tana kai hannu hadi da dagawa... Ya mutsa baki tayi tana ganin
kayan riga ne da wando...Rigar tana da dan fadi xakuma ta sauka har cinya....sai wandon
shima ba dammamme bane ba ,yana da tausho sosai kaman jikin mage...rigar ne roba.
Bangare guda kuma unders ne wanda su ta fara sakawa kamin ta dora riga da wandon english
wears din .

Plat shoe tasaka nan take taji wani mararta ya rike ga cikin ta da taji fayau kaman an kwashe
komai . Na shiga uku na ni Aisha ,anya ciki na da yayan hanji kuwa?? Jina fa nake kaman a
iska nake yawo?. Tana mgnan ne hadi da dafe cikin ta da kugunta da takejiin kasan ta na mata
zugi.
Idon ta ne ya sauka akan bed din da yy mata aika aika ,dogon tsaki tajah a zuciyar ta tana dada
kirar sa da mugu ,kamin ta juya tana jan kafan ta tavar masa bedroom din .


Nata bedroom din ta nufa ,amma kuma me ne? Xata shiga ne taji kaman dararraku wanda tana
jin dariyar Anwar har yana karawa da karar wani abu . Kai lallai yanxu Hamma Anwar har ya
samu damar cigaba da rayuwar sa cikin nishadi da walwala??. Ta6 kawai sai ta nufi hanyar
gadon gadon tama manta da wai raunin dake jikin ta. Wani abu ne taga yana fitowa irin na
wason yarannan kaman ballon ta windown wannan falo ,wanda hakan yasata azaman shiga
falon .

Turus tajah ta tsaya tana kallon su su duka biyun lil zahra da Anwar yana dariya itama Yarinyar
tana dariya hadi da wurgo masa tedies din da ya zuba mata anyi adon su a dakin baki daya.
Cillo masa yarinyar take tana fadin Daddy". Shi kuma yana amshewa .

Eiye Daddy??! Shatu ta fadi mgnan cike da mmki wanda a tunanin ta a xuciya takeyi batasan a
sarari ne ta furta ba.

Ke meyakawoo ki nan??.

Kaman jira takeyi ta cafe da fadin "Hamma tambayana ma kkyi me ya kawo ni nan? Ya akayi ka
dauko mun diyata ka kawo mun ita gidan nan ,gidan mugun tan ka??. Tayi mgnan tana kwa6a
kwa6a da fuska xatayi kuka.

Murmushi yayi yana ajiye teddyn da lil zahra ta bashi kamin yace "Amm Aishana Amaryata a
yau a kuma nan da kwana biyu uwar gida na!! . Kallon ban fahimta ba tayi masa ,kamin taji

yana kirar Mama Shafa'atu ..da sauri Mama Shafa tazo tana zubewa hadi da cewa "Naam Alhjai
gani". Lil taho ki bi Mama ta yi maki wanka ki kwanta bacci kinji". Co Daddy". Tayi mgna da
muryar ta da hausan bai fita ta yara.

Mama Shafa ne ta rike hannun Lil zahra tana ficewa da ita daga dakin ,wanda Shatu batayi mgn
ba har sai da ta fita kamin ta juyo tana kallon sa sai hawaye shar...sharrr wlh Hamma sai ka
bani diyata Zahrah ,ai ba yar ka bace". Kema yar kice?? Ta ina kk haifota..a wani cikin ta fito??.
Yy mgnan yana kai hannun sa hadi da shafo cikin ta da yake lakwam . Saurin jah baya tayi tana
fadin ni kar ka ta6ani".

Kallon gyefe daya yayi yana maida idon sa ga windown dakin kamin yace "Ohk tom shiknn.
Baxan ta6aki ba ,amma inaso xamu fita anjima muje mall ki za6i kayan fadan kishiyar ki da
akeyi. Ni nayi maki ihsani ne nace da kanki xaki xa6a naki .. Nan da kwana uku Zan Auro mai
sona da kauna ta wacce nima nakeso da kauna .
Yy mgnan yana matsowa daf da Shatu da tayi shiru na dan dakiku ,kamin ta tsinci bakin ta da
cewa "Tom ni sai ka fadamun?. Mall kuma babu inda xanje kaje kayi auren waya damu?? Nidai
damuwata ka bani Zahra nima naje na Auri mai sona ,ba wanda aka masa dole aka masa
cushe na ba. Shiyasa baisan darajata da kimata ba . Tayi mgnan tana share hawaye da ya
gagara daina zubo mata .

Au kin yafe kayan fadin kishiryan?...Dariya yy yana fadin Aa ,ai lil nayi mawa Uwa wacce xata
bata tarbiya in gantacciya ba kaman wata uwan ba ....wacce xata fadi mata abubuwa masu
kyau da maras kyau . Wacce xata kula mun da ita ,idan tayi aure taxauna a dakin mijin ta ,tasan
kiman mijin ta da auren ta ,ba kaman y'ay'an xamani ba ,da gashi an fada masu auren ,amma
idon su na kan wasu mazan da ba mazajen su ba. Kinga ai babu laifi idan na Auro Zabeena
nasan ita tana da hankali bata da kankan tan shekaru xata kular mun da lil Zahra kaman yanda
nakeso .


Yana mgnan ne hadi da kaiwa bakin kofa . Juyowa yayi yana fadin Ban fa gaji dajin dadin ki ba
Aishan Hamma Anwar ,inaso muci amarcin mu kamin nan da kwana uku ,matan kirki ta shigo
gidan mijin ta.....don haka anjima bance ki kwana a bedroom dinki ba . Ina jiran ki a
bedroom.dina .

Har ya gama mgnan tasa ya fice Shatu ta gaxa basa amsa ,kwakwalwarta ya tsaya da aiki
nadan lokaci. A yanxu wasu irin kwallah take fitarwa na bakin ciki da bacin rai ,a sanyaye kuma
a miskilamce yake mata abubuwa ,kai Allah kar ya hadamu xama da miskilin namiji ni uwar
teddy nace haka .
Ranin hankalin da yayyi mata ya tsaya mata a kirji ,ga shi zuciyarta har bawa yake wai shin da
gske ne xaiyi Auren ko kuwa?? Tom ai bai karya Indai ya fadi abu tom hakan ne . Kai wannan

baxai yiwu ba.abun da zuciyarta ta bata amsa dashi kknn.


Kamin wata zuciyar tace mata "Tom sai mene ina ruwanki dashi badai kin fara son shi ba?? Aa
ni Abbas nakeso. Ta ba kanta amsa.


Na same shi a bedroom ,bai duba ga lfy na ,Wlh indai Hamma ya kuma yimun wani abun sai na
fada mawa Mama Rahmatu ,tazo kurum ta kwace ni ta tafi dani gidan ta . To ma me nake jira ,a
ynxu kawai na kira ta mana na fada mata abun da Hamma yy mun.


Juyawa tayi da sauri tana nufan falo inda ta yarda jakarta don ta kira mm Rahmatu...........




GN
[08/02, 2:30 PM] Maman Teddy🧸: PAID BOOK 3
7_8
_Littafin na kudi ne ,normal grp 200 ,vip grp 500 ,Spc 1k. Zakuna iya turo da katin MTN ko ta
wannan Account din Farida Hashim Stanbic bank 0028799846 . Ko katin mtn ta wannan
number 08081202932._
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin sa._

*Mutane na yawan tambaya ta akan BUZHUWA EMPIRE ,kar da ku damu ,xakuna iya mgn dani
,ni Agent nata ne...idan kin biya kudin ki tamkar maman teddy kukayi bussiness da ita . Zaa
kawo maku kayan ku har xuwa inda kuke".*
________________________

Ja tayi ta tsaya tana mamakin ganin babu Handbag din nata a inda ta ajiye . Dafe kan kurum
Shatu tayi tana takawa hadi da nufan bedroom din ta ,don taasan tsayuwarta ma anan bashi da
amfani tun da dai Jakar nata da wayoyin nata duka yana hannun shi .

A bangaren Hjy Haulatu kaman yanda Anwar ya fadi ma Shattu cewan xai Auri Zabeena hakan

yake ,don Hjy Haulatu bata cire masa duk wani sharadin da ta gindaya masa aakan shatu ba
,sai da ya amince da Auren Zabeena wanda shirye shirye suke sosai akan wannan gagarumin
bikin da su a yanxu ne suka dauke hakan a biki zasuyi . Amarya zabeena kam har kiba takara
,dama gata katuwar mace , ga gajarta ga kiba sai dai yar gayu ce ta karshe.
Amincewan Anwar da yayi ne yasaka Dr Haula cemasa" a yanxu na amince xaka iya zama da
matarka kaman na kowa ,amma da sharadi xaka sanar mata cewa Zabeeena a gaban ta take
ba tsarar ta bane . Duk da dama ko ka fada mata ko baka fada mata tasani . Xata hada kanta
da Zabeena wacce a yanxu take da mastrs degree din ta ,da ita da ta fito cikin karkarar kauye
?. Ina ai banbancin a zahiri yake . Kaje Anwar ni na fadeka daga xarar ranan da ka auri
Zabeena a wannan rana ce xaka san kayi Aure . Shi dai Anwar duk mgnan Da mahaifiyar tashi
take bai ce da ita komai ba. Duk da yaji dadin mgnan nata a bangare daya na zuciyarsa da tace
" a yanxu ya yi komai da Matar sa...amma a daya bangaren na zuciyar sa yy takaicin Auren
Zabeeena ,wacce yasan ta tare suka tashi a ynxu Zabeena ta fi karfin shekara 30 ,yasan ta
yasan shadanan ta . Hummm nisawa yy a wannan lokacin yana kallon Dr Haulat kana yace
"Tom Momy xanyi duk yanda kikeso.

Murmushi Haulah tayi cike da jin dadi ,a zuciyarta tana cewa lallai aikin bokan nan yafara ci.
Mashaallh Yaro na Anwar ,allh yy ma rayuwarka Albarka da nema. Ameeen yace da ita ,yana
mikewa da fadin Momy bari na shiga part din Daddy... Ohk yana nan ciki kasan shi ma baya
hutu kullum a fama da mutane yake .
Murmushi Anwar yayi yana nufan bangaren Mahaifin nashi .

*********

Nisawa Anwar yayi yana tunanin Abubuwa dabam dabam...kamin ya mike yana nufan falon
gidan. Wata Hjy ce tsaye a falon tana yafe da mayafin ta da har ke reto kasa . Murmushi Hjy
Maryama tayi kana tace "Ranka yadade ga kayannnan nan an taho dasu daga dubai ,shi yasa
na sauka anan . Set 2 ne ko wanne anyishi ne tamkar na Aure kaman yanda kace . Ohk ina
zuwa .


Juyawa yayi yana nufan bedroom din Shatu da take zaune ta rafka tagumi tana kallon Lemon
da ta ajiye gavan ta . Ta gaza shan shi sam takaici yy mata yawa . Shikknn na tashi a masoyiyar
Abbas ,Hamma Anwar me yasa xakamun haka?? Kuma bayannan har da tukucin kishiya
,kishiyan ma wai kaman Zabeena ,wato ku hadu da ita ku cutar dani ko?? Saboda baka kauna
ta...uhmm ai Mama Rahmati da Umma na suna kaunata ,wlh xan tafi ne .

Eashan Hamma Anwar?? Tunanin me kkiyi anan wurin ? Taho ana jurar ki a falo .


Kallon sa tayi kamin ta ta6e bakin ta gyefe ,tana mikewa bata kuma kallon shi ba . Ta yi gaba

zuwa falon .

A falo kam hjy Maryam ta gani zaune gaban ta da lemu da ruwa tana shan lemun. Ah sannu
Aisha ko?. Hjy maryam tace tana murmushi.

Danne mamakin kirar sunan ta da tayi Shatun tayi kamin tadan yi murmushin yake tana gaisar
da Hjy Maryam.

Amsata tayi cike da fara'a don ta lura macace mai harka da fara'a hakan yasa Shatu sakin
fuskan ta . Kaga kam Major Anwar komai dai dai ita aka sayo ,kaman nasan jikin ta .

Dariya yayi yana riko hannun shatu kamin ya kalleta yana fadin " Kinga kayane na saka ayo
maki ordern su daga Dubai ,duba kiga sunyi maki ?. Kasa basa amsa tayi ,sai dan kauda kanta
gyefe tayi ,tana mmkin rainin hankali irin na Anwar ,wato kayan fadan kishiyan ne har yasa
akawo mata ,sai wani fara'a yake wato zaiyi Aure??. Hamma Yy mun ,duk abun da yakawo mun
nasan me kyau ne ,Hjy mun gode sosai . Tayi mgnan cike da fara'a kaman babu komai a ranta
da zuciyar ta . Shiru yayi yana dan mmkin amsa hjy maryamu da tayi kaman babu komai .

Amm tom shiknnn Major bari na barka da Amarya Aisha ,idan tana bukatar wani abu da ban
saka ba ,xaa iya sanar mun.


Major...³!!! Sunan da Shatun keta nanatawa a zuciyarta kenan. To yaushe ma ya xama majorn
babu lbr? Har aka masa karin girma babu lbr ,tabbas na yarda Anwar baya sona .


Aisha!!! Ya kira sunan ta yana son hada idon shi da nata. Kallon ido cikin ido sukayi wanda
yasata saurin sadda kanta kasa tana kokarin juyawa ,don bata ma son wata mgn ya hadasu da
Anwar din . Murmushi Anwar yayi don yaga abun da yakeson gani a kwayar idon ta .


Murmushi yayi yana fadin Aisha na tasoma kishi na...nayi farin cikin ganin hakan .


Yana gani ta nufa kitchen da alama wani abun take bukata ,shi kuma yabi bayan Hjy Maryama
kasantuwar dare yy ,yana son hadata da wanda xasu isa gidan ta lfy .

*********


Bangaren Diyana kam ta wuni kirar Anwar amma wayan a kashe bata samun shi ,hakan yy
matikar daga mata hankali don ita a duk duniya bata da wanda taji tana so da kauna da ya
wuce Anwar .

Yana shigowa daga barikin ne yaji wayan sa tana ruri. Hannun sa yakai yana kallon sunan dake
yawoa a saman screen din . Fuskan sace ta sauya a lokaci daya ya daga kirar Diyanan.

Shashshekar kukan ta yaji tana kirar sunan sa da Anwar kai wani irin mutum ne dabaka san mai
son ka ba. Ina sonka baxan rayuba indai bada kai ba ,baxan iya xaman Aure indai bada kaine
ba.kasani ina fada maka wannan mgnan ne har cikin zuciyata . Kuma ko wani hali kaji labrin ina
ciki kasan cewa kaine sanadi ,walau rayuwata ko mutuwa .

Kirjin Anwar ne ya buga ,don tabbas yasan Diya duk mgnn dake fitowa daga bakin ta bada
wasa ne takeyin shi ba . Come on my Diyana ,ki fahimceni plx ki dakat....ya isa Anwar nace ya
isa...!!! Any thing u want to said you have oready say it before. Babu abun da xaka fadamun
Anwar na yarda da kai . Kawai kalma daya ce ka fada mun kana sona kuma xaka Aure ni!!. Kai
tsaye ta tsinkayi muryar Anwar yana cewa " Aa Diyana baxan Aure ki ba. Kawaii inn....kit taji ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login