Showing 15001 words to 18000 words out of 25545 words

Chapter 6 - WALIJAAM BOOK 3 COMPELET Hausa Novels By Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

493

gani a gaban moton ki ki takeni na mutu ,daki tafi kibar
ni gwamma naga mutuwa ta....Ganin Anwar baxai bata hanya ba yaasa ta jan moton da gudu
tana nufosa gadon gadon ,duk don yabata hanya amma ya tsaya yama rufe idon sa ne don shi
har zuciyar shi ya xabi mutuwar sa daganin wannan rana .

Wani irin wawam jan burki tayi da karfi tana tsayawa dai dai gaban sa.....tsoro yasata saurin
fitowa daga moton tana nufan sa da gudu ta rungume Anwar din tana wani irin jijjiga ...hannun
shi yasa yana zagayawa hadi da kara rungume Mom din nashi ,don har ynxu bai sauya mata
suna daga zuciyar shi ba. Baxan iya ba son , baxan iya kashe ka da hannu na ba...ina
mahaukacin kaunar ka yaro na. Rungumeta Dr Haulahn yayi yana fadin Mom na sani". Plz

momy kar ki tafi ki barni don allah. Ya karke maganan yana hade hannun shi danata kaman
wanda zaa banbareta daga gare shi.


**********

" bayan ficewan Maman zabeena da ita kanta zabeenann ne Hjy ta kalli kowa na falon tana
fadin Alhdllh. Allah ya kawomun karshen duk wani matsala saura daya dana riske shi yanxu.
Wanda Alhaji jalingo baka sanar mun ba. Ashe wannan yarinyar da aka aura ma jika na Anwar
sai da tayi gantali har da yar zina sannan aka aura masa? , bayannan ma ace Har yan aka
dauko yake rikewa. Tom baxan dauka ba...dole takai mawa Uban yan yar shi . Ni banyarda da
cewa wai ba yar ta bace tsintan ta tayi wannan ai karyace . Dole takai ma uban yarinya da yar
ta ,ko ta xabi hakan ko kuma rabuwa da Anwar?? Mene kk ce?? Hjy tayi mgnan da fadataccen
muryar ta da kowa ke tsoro. Saurin daga ido Abbas yy yana kallon hjy Yalwa kamin ya juyar da
kallon shi ga Shatu da idon ta yake akan na hjy yalwa.


Shiru tayi na kusan minti daya kamin ta kalli hajiya cikin sanyayyar kwantacviyar muryar ta ,tace
Hajiya ina rokon ki kibar ni da diyata ,amana ce a gareni....dama nace xan rabaki da itace? Ai
cewa nayi ki xabi daya xama da Anwar ko kuma xama da Wannan yar ZINAN!!. Tayi mgnan a
matikar fusace...Hjyyyyy....bakin kowa na falon ya kira sunan ta ,amma sai ta daga masu hannu
a matukar fushi .


Cikin wwni irin muryar idon shatu lokaci daya ya cigaba da zubda kwallah. Kallon Lil zahra take
da take manne jikin Ammie tana wasa ita batasan ma mene ake a akai fa.
Na za6i zama da Lil Zahra"..........................
[15/02, 11:25 AM] Maman Teddy🧸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin
rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_

_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da
kowa...._

_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin
jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki
mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba
,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima
wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na
buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani
08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________

" A'a Hajiya mu tsaya muyi tunani ,wannan abu idan mukayi shi kaman bayyi ba. Tsawon
shekaru yarinya tana tare da mijin ta kuma sai a lokaci daya a rabasu?? ,shifa Anwar yasan da
Zahra kuma a hakan yake son matar shi da ita lil din ,i see there's no resean ,da har xamu shiga
wannan lamarin ,tasu ce ta ma'aurata for my own understanding...amma nan wuri ne na kowa
na da dabam magana me kuka gani a fahimtan ku?. Cewan Mahaifiyar Abbas da sai a yanxu ta
tanka tayi magana".
Fahimta"!!
Yo dama idan na gindaya magana har a kwai wani mahalukin ds xai dakatar ban sani ba?.
Magana daya ce nake bana ta biyu ,dole Aishatu ta maida Zahra ga iyayenta ,idan ba haka ba
tom ta za6i daya ,ko zaman ta gidan mijin ta Anwar ko Zama da Zahra ta koma rugar su.

Hajiya nima sam wannnan kaman baiyi ba ,ba wai so muke muja da maganan ki ba ,a'a!!
Kawai dai mu ana mu ganin mutane ne masu karamci da dattako hajiya. Dukkan mu munsan
wannan yarinya ba Yar Aisha.......ya isa!! Oh to ba yar tababe jalingo nace yar waye?? Uhmmm
ku bani amsa ta. Wlh wlh tun da har Haulatu tabar gidannan kowa ma xai iya barin ta ba tare da
damuwa ta ba.

Hajiya kaka ta katse Alhju jalungo da yake shirin karayewa.

Tom Hajiya indai don wannan bbby Zahra ce ,ni xan kar6eta ,xamu xauna tare da ita ,abun
da nakeso shine Aisha ta zauna da Yah Anwar Don Allah. Cewan diyana tana daura hannun ta
saman kan Lil zahra. Ina wannan ai shaahanci ne ana dai nan wuri daya. Cewan Hjy Yalwa tana
mgnan cike da mazurai na fitina. *******

Mom ki zauna anan don Allah ,ki zauna tare damu . Cewan Anwar yana kallon Dr Haula da ya
kawota daya daga gidan sa na Bauchi. Kaasa masa magana tayi kurum sai bin sa da kallo take
kaman a yau shine farkon ranan da ta fara ganin shi a rayuwarta .

Ba tare da ya lura ko tsayawa wani mgn ba ,ya mike yana fadin Bari na koma gidan Daddy
ynxu. Shknnn Anwar". Abun da ta iya cewa kenan tana juya kai hadi da dafewa da hannun ta
biyu....shikam da sauri ya fice don ajikin shi yake jin da akwai another problem dake shirin
faruwa a gidan. Hakan yasa hankalin shi yafi karkata da komawan a yanxu .
Mikewa Mom Haula tayi tana sintiri a falon ,yanxu idon ta ya kyekyeshe hawayen ma ya daina
zubo mata. Banta6a shiga kunci a rayuwa ta bakaman ta yau. Tabbas na yarda a kullum da
D'ana Anwar yake cemun hakuri yafi komai Mom ,yana yawan fada mun hakan duk a lokacin da
yaga ina cikin fushi . A yau naga gaskiyar maganan sa...ban ta6a samun soyayya ta gaskiya ta
bada rayuwa kaman soyayyar uwa da da ,kaman ta Anwar ba. Yasan ni wacece me nayi masa
amma bai gujeni ba. Yasan me nayi mawa mahaifiyarsa duk da naga kishi da jin zafin hakan a
kwayar idon sa amma bai nuna mun ba. Ya kawoni jikin shi a lokacin da kowa ya juya mun baya
,kowa ya dare daga gareni ,kowa yabar jiki na. Tabbas Anwar kana da karamci ,kai ne d'an da
kowace uwa ke fata da mararin samu a rayuwa. Daga hannun ta tayi sama tana godiya ga
Allah....wanda batasan ita kanta me take fade ba.

********

Mikewa Shatu tayi a matukar sanyaye ,tun da take a rayuwarta bata ta6a ganin mata yar tijarar
Hajiya Yalwa ba jarabbiya fitinanniya ,ita lokacin da ma take da kuruciya kamin tayi wannan
tsufan ,saboda fitinan ta bata daukar wargi abu kadan xaka mata ta kaika kotu ,kotun ma na
Abuja kotun koli ita anan take shariar ta. Wasu ma har sunan ta ya tashi daga Hjy Yalwa ya
koma Hjy kudin ki a kotu. Ga shi dai Allah ya bata yaya masu arxiki na ban mamaki ,manyan
gwamnati da yan kasuwanci yan boko allha ya wadata wannan familyn dasu ,amma a haka ita
bata zama wai acewan ta sai tayi kasuwanci ,hakan yasa take kasuwancin Gold ,bata nigeria
bata Dubai da dai sauran kasashe. Hakam ne yasa duk wanda ya kawo mata wargi a
kasuwancin ta ,batare da yayan ta sun sani ba take makasu a kotu ,inda sai an tatike mutum
tassss....ta gummaci hakan koda su masu shariar ne zasuci ba ita ba. Bata damu ba koda kudin
nata bai dawi ba ,ita dai kawai taga ta kai mutum kotu ,anci masa xarafi. Wannan shine kadan
daga halayyar hajiya Yalwa. Yanxu ma tsufa ne yasa ta sassautawa ta rage masifan nata. Kowa
tsoron ta ake a wannan familyn yaya da jikoki ,wanda bai ganin ta a komai yake mata wasan jiki
da kaka mutum daya ne shine Anwar. Duk masifan ta bai damunsa. Hakan yakesaka Hajiya
Yalwa daga masa kafa don ta lura bai daukarta a mutum bayajin tsoron ta kaman saura. Idan
tana balai kaman ma alokacin ne yakejin annashuwa.

Wannan yasa take daga masa kafa sosai mussamman kuma da yanda take son shi fiye da
kowa a jikokin nata kai harda ma yayan nata... Gashi da sunan mai gidannata marugayi
,wannan yasa abunna su y hadu ya zo daya.

Hajiya Kaka xan tafi da lil Xahra ,bawai don naji zafin mgnan taki ba ,ba kuma wai don
banason Anwar ba ,aa ina tausaya mawa lil ne saboda bata da kowa saini a halun yanxu.
Bansan gaba ba ...a hakan ma hakurin xama da har Kika yi damu tsawon shekaru kin mana

karamci da bakowacce xata iya yi mana....na gode Hjy ,inshaallh xan nemo iyayen Zahra ko a
binnin sin suke , indai wannan shine burinki a rayuwa ,kamin na ci.......... Ina zaki tafi??


Suka tsinkayi muryar Anwar da basu ga shigowansa ba sai maganan tasa da sukaji cikin wata
irin hautsinannan murya. Don hankalin shi sam ba'a kwance yake ba.

Kasa basa amsa tayi sai juyar da kanta da tayi gyefe tana dauke kwallahn idon ta da taffan
hannun ta .

Yowa Yah Anwar, gaka ma kazo ,wai hajiya ce fa take wani mgn ta dabam kuma....Diyana
tayi mgnan tana mikewa daga tsaye hadi da lbarta mawa Anwar duk abun da ya faru bayan
fitan sa.

Ehhh haka nace ,baxan zauna da yar zina ba....wanda bansan asalin ta ba . Ina a zuria
ta??!! .


Rintse ido anwar yy don ji yayi sun masa nauyi matuka ,ga wani irin zafi da radadi da yake jin
zuciyar sa na masa. Cikin wani irin murya mai dauke da Abubuwa maban banta ya fara cewa "
Hajiya so kike kuson asalin Zahra ?? Yau zan fada maku Asalin Zahra!! Asalin ta shine Mahaifin
ta ,wanda ba kowane wannan mahaifin nata ba fache ni Anwarr.......!!!

Inalillahi wainnailaihir rajiunnnn....momyn Abbas ammie hajiya kaka abun da duka suka hada
baki wurun cewa kenannn a daddafe cikin sauri su duka suka mike daga
tsaye........Anwarrrr???? Abbas ya kira sunan shi cike da babban mamaki wanda yake ganin
abun kaman Almara. Hakan ne itama daga 6angaren Shatu.


Cikin sauri Shatu ta bude baki da cewa " A'a hamma Kar da kayi karya wajen son bama Zahra
Kariya ,baka san komai na daga Zahra ba da rayuwarta.....Nice mahaifiyar zahra kuma xan
nemo mahaifin nata inshaallh.


Na ta6a maki karya tun da kike dani ne?? Akan mene xan fara akan Zahra?? Bawai don
mgnan Hajya Kaka ne yasani xan fadi wannan mgnan ba ,aaa kawai don su san ke din mai
karamci ne ,kin rike yarinyar da banaki ba ,kin fuskanci wahala kuncin rayuwa duk a saboda
Zahra dabaki sann asalin ta ba. Kika kula da ita kika za6i kuncin ki fiye da farin cikin ki akan
Zahra....ganin shi tayi ya xube gwiwowin sa kasa A gaban Ta wanda lil Zahra itama dake gyefen
ta dukawan tayi irin yanda yayi tana kallon shi hadi da kallon Shatun tana dariya.....don kunsan
Zahra akwai wasa da yarinta sosai ,bata san me ake cewa ba ,amma ta duka irin yanda Anwar

din yayi tana masu su duka dariya .



Wasu irin zafafan hawaye ne yahau bin kuncin ta. Kamun tace " Ni Ban yarda ba ,ba kuma xan
ta6a yarda ba.ba kai n...................
[17/02, 11:49 AM] Maman Teddy🧸: "Ba kaine mahaifin ta ba , ni nasani. Baki sani ba Aisha
nine mahaifin Lil Zahra ,ni na haifeta ko da na sameta ne ta hanyar da bata sunna ba , a yau
nayi nadama ,tunda da kunnuwa naji Hajiya Kaka ta kirawo Zahra da yar zina . Kasa masa
magana shatu tayi sai dai kurum girgixa masa kai da takeyi kaman kutu. Don bakin ta ya rufe
kaman yanda harshen ta ya datse . Muryan Hajiya kaka taji tana cewa " kai Anwar baxaka mun
karya ba anan wurin ,muba sao'in wasan ku bene daga kai har ita yarinyar . Bazaku kawo mana
duniyancin ku na yaran zamani ba. Kai a dole kana son ta bakasan rabuwa da matar ka ko? Shi
yasa kake kokarin kareta ta hanyar dora mawa kanka laifi akan abun da bakai ka aikata ba.
Nidama na riga dana lura da kai ,son wannan yarinyar kake fiye da kanka don son da kake
mata inna fahimta da kyau bata maka irin shi . Ka auri Ragowa kana wani 6ari da rawar jiki .


Ayya..Ashsha..Ashhhshaaa Hajiya wannan maganan sam bata kamata ta fito daga bakin ki ba.
Haba haba baiyi ba..wlh baiyi ba cewan Mama Rahmatu da duk gumurxun da ake bata tanka
ba. Hajiya ni nq zauna tare da Aisha ,kumma ni nake maki rantsuwa wlh Aisha ba irin
gantalallun yarannan bane ,abun da kike tunani bashi bane ba. Ni nasan Aisha ko zaman da
mukayi tare da ita a budurwan ta take cikakka ,amma bansan yanxu ba. Don haka don Allah kiyi
hakuri mu daure muji na bakin Anwar ,idan da bai da laifi baxai ta6a cewan yana da ita ba.

Kwarai kuwa Rahma ,ni nasan Yanda Anwar ke son matar shi ,raba Anwar da Aisha bashi da
amfani a ynxu. Don indai mukayi hakan bana tunanin xamu kara samun kan gadon shi. Indai
xamanne bakyaso suyi da lil zahra ni xan xauna da ita ,abani ai y'a ta kowa ce. Ammie ta karke
maganan tana kallon fuskan hajiya Kaka da babu alamun sassauci a tare da ita .
Ammie na Wallahi Zahra y'ata ce ,nima ban dade da sanin hakan ba. Sai da na amsota daga
hannun Umman Aisha . Na taho da ita partcout anan ne naga wannan chane din Hjy Kaka da
kika saba baimaww kowani d'a na cikin ahalin ki. Inda xaki tuna a kwanakin baya nazo maki da
mgnan cewan Chane din ya 6ata ,sai da kk nemo mun wani. Ban tashi ganin shi ba sai a jikin Lil
zahra.

Kaji sakarci banza ,tom wannan ne shknn ya tabbatar maka da cewan ita din ce y'ar ka. Kawai
wannnan salon yaudara ce. Rintse ido Daddy yayi kamin cike da 6acin ran da bansan na meye
ba yace " muna jinka". Sunkuyar da kansa kasa Anwar yayi yana zubewa kasa gaban iyayen
nashi kamin ya cigaba da cewa " Daddy momy don Allah kuyi hakuri ,amma wlh ku yarda Lil
Zahra nina haifeta. Mama !!". Ya kirawo sunan Mama rahmatu da ta afka duniyar tunani da
mmki dakuma shakkun anya , saurin amsa shi tayi da na'am Anwar". Mama kin tuna a shekara
Hudu baya wata ta ta6a zuwa maki keda Momy na akan tana dauke da ciki kuma wannan cikin

nawa ne ,sai kuka karya ta ta,kuka cin mata mutunci wanda har nima nace karya ne ,tom itace
ta haifi lil Zahra ina nufin Salma mara asali ,don bansan Asalin daga ina take ba. Innalillahi
wainna ilaihir rajiun.." Subhanallahi haka falon ya amsa daga mai sallallami sai me jimami.
Itakam Shatu itama dukawa tayi tana cigaba da zubda hawaye masu daci da zafi ga radadi.
Ganin Shatu na kuka ne ya sa lil Zahra fara kukan rigima wanda yasa Ammie jawota jikin ta
tana rarrashi . Anwar Anya da gaskiya a wannan maganan taka? Tayaya haka ,daga ganin
chane sai kace naka?. Bai mata mgn ba sai daga saman rigar Lil yayi yana fiddo da chane din.
Wanda bakin hajiya kaka nan take ya mutu sai wani irin uban gumi da yafara tsatsafo mata...
Mikewa Anwar yayi yana fadin Hajiya yanxu xaki yarda da maganan da nake fada,maki?". Wani
irin saukar mari yaji a kwancin shi tasss ,wanda kamin ya dago yakara jin wani....Anwar Anwar
duk tarbiyan da na baka ? Amma a hakan abun da nake gudun maka sai da ka aikata!! Ka cuci
kanka kuma ka cuci Yarinyar da bataji bata gani ba. Baka da laifi ni nasan daga inda 6arakar
take ta hannun Dr Haula ne. Cike da jin babu dadi zuciyarshi ta karaya bai ta6a jin haushin
fajircin da yake aikatawa ba sai a yau . Aa Daddy babu ruwan Mom a wannan al'amarin...Ohk
haka dama nakeson ji ,wato kai ne akan kanka ko?? To sai ka rabu masu da yar mutumci a
yanxu dinnan sai ka baimawa yarinyar nan Aisha takardan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login