Showing 6001 words to 9000 words out of 34694 words

Chapter 3 - Tsutsar Nama Book 2 Complete Hausa Novels By billyn Abdull.pdf

_(Itama nama ce)_




_����� ������ ��🤙🏻_



_���� ���_
_𝑷��� ����_


.......Wani irin sake sarawa kaina yayi, dole na kai hannu na sake dafesa tare da saurin dafe
ƙarfen gadon dan ji nake zan zube ƙasa, hasalima sam bana fahimtar maganganunsa a yanzu.
Sai kalamansa ne na farko ke faman maimaita kansu a cikin kaina cikin matuƙar amsa kuwwar
data zarce ƙarfin muryar daya sanar min su. (Idan nan ne GARIN AUREN ni ne MIJIN fa?)
Kalamansa suka shiga min amsa kuwwa a cikin kunne tamkar wadda akema shelarsu. Gaba
É—aya ma brain É—ina ta toshe, sai nake jin kamar na kasa fahimta ko fassara su a bigiren daya
dace. (Kai ina wannan gangan ne) wani gefe na zuciyata ya ambata. (Samraah dawo cikin
hankalinki mana) sashen zuciyar tawa dai ya sake maimaitawa. Hannuna dake a saman kaina
na sauke tare da kaisa saman kumatuna na É—an bubbuga, dan nafi tunanin mafarkine kawai.
(Kai amma wannn mummunan mafarki da muni yake) na sake faÉ—a ina bubbuga fuskar sosai da
ƙarfin gaske kozan farka. Zafin daya ratsata ya sakani rumtse idanun da ƙarfi. A masifar jigace
da ƙoƙarin haɗiye hawayena na ce, “Wai kai minene alaƙarka da ni ne? Mi kaje ka ƙulla? Miye
matsalarka dani?â€.
       Idanunsa ya ɗauke da ga kaina gaba ɗaya. Sai kuma ya ɗan taɓe baki alamar yanzun ma
bazai tanka min ba. Rainin wayonsa ya gama zuwa min ko ina. Dan haka na fisgi ɗan ƙarfen
dake cikin tasar asibiti a gefena na É—ago ina kaisa saman cikina cikin soyewar ido data zuciya.
“Dana zauna da kai a matsayin miji gara na kashe kaina na san ban mori komai a rayuwata ba.†       Idanunsa dake min wani kallon ƙasa-ƙasa ya sake ja luuu kamar zai rufesu gaba ɗaya. Sai
kuma ya buɗesu warr cikin yanayin i don't care manners ya furta, “So! Ai ba hanaki zan ba.
Abinda kawai nake buÆ™ata kafin ki mutum ki bani videoâ€.
      Wani irin sakartaccen kallon tsana da takaici nake masa. Na cije lips ɗina da masifar ƙarfi.
“Har abada kuwa buƙatar taka bazata biya ba. Dan wannan videon bazai taɓa zuwa hannunka
ba har gaban abada.â€
     “Ashe kuwa ko kin mutu gawarki zata cigaba da zama a gareni. Ahalinki kuma zasu cigaba
da amsar hukuncin laifinkiâ€.
          “Idan kuma kai na kashe fa?â€. Na faÉ—a ina jefar da Æ™arfen cike da tsantsar fusata da tafi ta

É—azun. Idanunsa ya É—an zuba min, sai kuma cikin nuna rashin damuwa ya janyesu yana wani
shegen annamimin murmushi daya ƙona min rai.
      “Oh are you threatening me? Ai game dani ba wasan yara bane ba. Har yanzu bamu fara
wasan ba, balle ki tunanin samun game over. Zan iya baki damar kwanaki domin shiryawa. Ba
kince kinfi ƙarfin laɓewa bayan wani domin faɗan sunƙuru ba. To gana gaba-da-gaba nan kin
samun bissmillah. Matsoraciya kawai. Kwana uku kacal har kin fara banbance tsakanin aya da
tsakkuwaâ€.
      Bamma san lokacin da wani irin ƙarfin zuciya yazo min ba. Cikin tsantsagwaron ɗaukar
alwashi da tsawa na ce, “Har abada nafi ƙarfin yin laushi a hannun matsoraci irin ka. Dan ni har
yanzu banga MAZANTAKA ba anan tunda sai da ka laɓe a bayan aure yanzun ma. Kasaka a
ranka daga yau ni Samraah bint Abdul-wahab Gwarzo, sai na sakaka lissafin lissafa kwanakin
rugujewarka daga yau har zuwa ranar dana É—eba maka da zan kuma koma ga masoyina. Ni
nan sai na sakaka gudu, gudu irin wanda babu wajen zuwa a tsakkiyar sahara mai tsananin zafi
rana da ƙarancin ruwa. Wlhy sai kasan ka ɗakko KARA DA KIYASHI. zakuma kasan TSUTSAR
NAMA ITAMA NAMA CEâ€. Daga haka na ture wayar Æ™asa batare da na jira jin abinda zaice ba.
Sai ma wani irin izza da ƙarfin iko da naji yana ratsa gaɓɓaina, duk da sara min da kaina yake
tamkar zai rabe biyu. Sai kuma hawaye sharr suka shiga kwaranyomin masu zafin gaske....


       (🥱🥱tofa irin wannan alwashi haka Sam-G).


         �💞�💞�💞

   “Magana ta gaskiya Alhaji yaronka Mansoor na cikin haɗari. Sai dai akwai mafitar da in na
baku shawara kuka gamsu da ita ina fatan za'a dace......â€
      Cikin tarar numfashi da taune harshe Dad ya furta, “Ka faɗi ko minene mu masu baka goyon
bayane Doctor. Bama son rasa Mansoor dan ALLAH ka taimaka manaâ€.
    “Wannan duk na ALLAH ne Alhaji. Idan kuma muka cigaba da roƙonsa shi mai amsawa ne.
Shawarar dama itace ai gaggawar barin ƙasar nan da shi zuwa India. Akwai ƙwararren likita
dana sani game da ciwonsa. Kuma inada yaƙinin in sha ALLAHU zai basa dukan kulawar da
muke buƙata koma fiye da ita. Sannan ku shirya yaƙi na gaskiya game da nisanta komansa da
abinda ya sake jawo wannan matsalar tasa da mukai tunanin ta barsa tun a shekarun ƙuruciya.
In ba hakaba akoda yaushe komai zai iya faruwa magana ta gaskiyaâ€.
       Sosai zukatansu suka ƙara raunana da zancen Doctor. Dan duk dakiyar Attahir sai gashi
yana share hawaye. Basu wani yi ja'inja ba dan basa fatan rasashi, tun ma yana yaro sanda
matsalar ke da zafinta basu nutsu ba balle yanzu. A take aka fara shirye-shiryen fita da
Mansoor zuwa India. Abinka da masu hannu da maiƙo, cikin kwana ɗaya da yini komai ya gama
kammala. A cikar kwana na biyar da É—aura auren Samraah da Maash aka wuce da Mansoor.
Da ga shi sai doctor da Attahir ne suka wuce. Su Dad kuwa sai nan da kwanaki biyar saboda
tsaiko da aka É—an samu game da visa É—in Amal. Duk wani masoyinsu ya bisu da fatan alkairi.
Yayinda tausayin Mansoor ya sake cika zukatan wasu. Wasu ko nama iyayen nasa ALLAH ya
ƙara kasancewar koma a wane hali yake sune suka jaza masa. Dolene kuma sakayyar

Samraah ya bisa. Dan gashi itama ance babu lafiya har an wuce da ita asibiti. Dan tun a randa
aka wuce da ita Abuja labari ya shiga kunnuwan mutane sakamakon shegen surutun Mom da
ita take faÉ—a cike da nuna jin daÉ—i. Dan itafa jinta take fes uwa ya zuciyar sabon jariri haihuwar
yanzu. Har faÉ—ama mutane take ai mijin Samraah É—in dama irin kwatakwalin yaren nan ne
shiyyasa ma ya wuce da ita Abuja ɗin dan ya kaita ga danginsa a bata jiƙe-jiƙensu amma babu
wani asibiti duk joni ne dan kar ai mata dariya. Wasu dai sun hau sun zauna, yayinda wasu ke
fassara al'amarin nata da hassada kawai. Duk da dai mutane ba ganin mijin Samraah É—in sukayi
ba. Kowa dai batun an É—aura aure da sunan wanda aka É—aura É—in mai suna Muhammad Mu'azz
kawai sukaji. Sai kuma waliyayyansa da kowa ya gani ƙuru-ƙuru da ido dan wasu ma harda
video sun É—auka domin yaÉ—awa a media kasancewar Sam-G É—in cele ce, yanda auren nata ya
canja akala cikin ƙanƙanin lokaci sun san zai jawo magana. Ya kuwa jawo ɗin, dan har a yau da
yake cika kwana biyar cif da ɗaurawa ba'a daina yawo da hotunanta da ƙananun magana ba
harma dana Mansoor. Sai dai duk bin ƙwaƙwƙwafin mutane na son ganin sabon ango da
iyayenta sukai mata auren huce haushi da shi har yanzu babu wanda ya gani. Duk da anata
editing hotonta da maza daban-daban matsayin ita da angon nata. Masu ƙarancin hange sun
yarda, masana da hangen nesa sun ƙaryata. Daga baya ma dai abokan aikinta da yawa sun fito
sun ƙaryata ba ita bace editing ne..

★★★★

Gwaggo dan ALLAH ki daina kukan nan hakanan. Ni wlhy ba wai ba zanji shawararki bane
ko maganar ki. Ba kuma ina tsoron Jalilah bane da har zan gagara ƙara aure. Kawai dai ni
ra'ayina kenan zama da mace É—aya.â€
      “Ra'ayinka ɗin banza da wofi Imamu. Har ni zaka gayama wani ra'ayinka can na yahudanci.
Mika rasa ko wane sharaÉ—ine baka cika ba na ajiye mace fiye da É—aya? Kaje bazan sake
magana ba. Amma ka sani wlhy in dai na haifu cikin Balkisu da Usama bazan sake shiga
sabgar zuri'arka ba. Sannan ina so daga yau ka saɓe hannunka daga ƴaƴan ƴar uwarka. Dan
ba sai gobe ba a yau É—in nan Musaddiq zai dawo wajena da zama. Shima Hafizun yana gama
makarantar nan zai dawo. Kaje ka cigaba da rayuwarka da naka Æ´aÆ´an da matarka tunda dama
haka take so kai ma kake so ku rayu daga ku sai ku batare da wani ya raɓeku ba saboda kada
mu rage muku jin daÉ—in duniyarku..â€
        “Amma Gwaggo dan ALLAH k.....â€
   “Na gama magana ta Imamu, tashi kaban waje. Ka dai tabbatar min bani na haifeka ba kuma
na amince da hakan. Sai dai Alhamdullah bakai kaÉ—ai bane É—a balle hakan ya dameni, gasu
nan bila'adadin harda jikoki duk mun godema UBANGIJIâ€. Daga haka ta miÆ™e ta bar masa falon.
Da kallo kawai Abba ya bita zuciyarsa na kai-kawo tamkar zata fito. Babu abinda ke dawo masa
a rai sai furucin mahaifiyarsu a lokacin da take gargarar barin duniya dan jinya tayi mai tsanani,
kuma Gwaggo Gudidi itace ta kula da ita har ta koma ga ALLAH. (Imamu kona bar duniya nayi
imanin baku rasa uwa ba kai da Æ´ar uwarka. Dan haka in har kuka bijirema umarnin Æ´ar uwata
ban yafe muku ba. Kuma in har ina da hakki a kanku a matsayina na mahaifiya nasan bazaku
taɓa ganin dadai ba. Ku ƙyautata mata, ku bita tamkar yanda zaku bini in sha ALLAHU zaku
ribantu da hakan ba kuma zakuyi kukan rashina ba). Sosai tsigar jikinsa yaji ta tashi da tuno
wannan magana. Dan tamkar a yanzu ne mahaifiyarsu ke faÉ—a masa shi da Æ´ar uwarsa

mahaifiyar su Musaddiq. Bayan rasuwar ta kuma Gwaggo Gudidi itace ta cigaba da riƙe su.
Itace tai musu aure da ga shi har ƴar uwarsa. Bata taɓa kuma gazawa ba a ɗawainiyarsu data
Æ´aÆ´ansu har zuwa yanzu da tsufa ya risketa. Anya kuwa idan ya butulcewa wannan baiwar zai
ga dai-dai? Bakin mahaifiyarsu kuwa bazai kamashi ba? Dan yana ƙyautata zaton shine ma ya
taɓashi a yanzu abubuwa ke masa gangal-tangal uwa ya motar tirela mai ɗauke da siminti akan
gadar icce dake tsakkiyar teku, dan yasan wasu kaso na rashin mutuncin da Jalilah ta dinga ma
Gwaggo nasa a baya. Sai dai baisan miyasa baya iya tsawatar mata ba duk da abin na masa
matuƙar ciwo a zuciya. Sannan yana matuƙar ƙaunar Gwaggo Gudidi, yana kallon fuskar
mahaifiyarsu ne akan tata fuskar saboda tsananin kamannin da sukeyi. ya rabba yana a cikin
tsaka mai wuya, dan baya jin zai iya ma Jalilah kishiya, yana kuma tsananin tsoron bijirema
Gwaggo Gudidi bakin mahaifiyarsu ya kamashi.........âœï¸


      _🥱To Abba adai sake tunani._
      


_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan
wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI...
ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu í ½í¸­í ½í¹_*
[03/05, 2:58 p.m.] +234 907 711 8052: *_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_����� ������ ��🤙🏻_



_���� ���_
_𝑷��� ����_

____________

Toh Nazo maku
Da kayan arziki
Kudai kunsan mata sai da gyara
Macen da Bata da gyara ta zama yar kallo a gidan ta
A katafaren kamfanin mu na BEENAD HERBAL MEDICINE
Mun shahara wajen kawo maku ingattatun magunguna mata da na gyaran jiki,kayan mu
guarantee ne
Muna da
Shedaniyar gumba
Gumba mai saying
Garin mai kabbara

Mai dalalan miyau
Wayyo dadi
Mai bunsuru
Dan jarida
Soyayya dole
Bakin kyalle
Tadire ta girke
Gumba mai likkafani
Maza taye
Zumar kwakwa
Zumar ridi
Zumar dabino
Zuma mai ma'ul ijaba
Farin jini
Mallakoki
Gumba kalla kalla da dai sauran su
A BEENAD HERBAL muna da turarukan wuta da humrah kalla daban daban sai Wanda kika
zabba
Ga kuma maganin slimming
Gyaran nono
Maganin hips
Maganin Kara kiba
Da dai sauran su
Kayan mu tested and trusted ne
Muna maraba da masu siyan Daya ko sari
Muna Nan cikin garin kaduna
Kuma muna tura Kaya duk inda kike da yardan Allah

Ni ce taku har kullum
AMINA GACHI
07034404975
CEO BEENAD HERBAL MEDICINE &INCENCE
KADUNA
Phone no 07034404975

_____________

.......“Alhamdulillah, I am very happy today we will send you off. I am very happy with the way
you calmed down and gave us your cooperation. May God give you good health and protect the
futureâ€.
      Murmushi na saki kaÉ—an ina jinjina kaina. Kafin a hankali na furta. “Thanks you doctorâ€.
      “Ni ya kamata nayi godiyaâ€.
Dariya yanda ya haɗa hausar  da yanayin fitar kalaman ya bani, amma sai banyi ba nai

murmushi kawai. A ƙasan raina ina jinjina karamcinsa gareni duk da kasancewarsa ba ƙabilata
ba, sai dai ya nuna min kusancin musulunci dake tsakaninmu yafi na ƙabilancin. A kusan tare
muka miƙe ni da shi, a dai-dai nan akai knocking ƙofar ɗakin jiyyar tawa. Kai tsaye ya bada
izinin shigowa. Cikin gurɓatacciyar hausa hamshaƙiyar mace fara tas ƴar duma-duma tayi
sallama ta shigo. Kallon cikin ido mukaima juna. Sai kuma matar ta janye nata tana maidawa
kan doctor tare da rissinawa tana gaisheshi irin dai girmamawar ƙabilu. Ya amsa mata da
kulawa. Sai kuma ya nuna mata ni. Hankalinta ta sake maidowa gareni tana murmushi. Sai
kuma cike da kulawa ta gaidani da jiki. Amsa mata nayi a É—arare, dan haka kawai naji matar
batai min ba. Sai dai me bayani naji doctor na mata akan ya gama komai daya dace sai ta wuce
dani. Kallonsa nayi a firgice zanyi magana sai kuma zuciyata ta ƙwaɓeni dan na tuna aljananci
da hatsabibancin mai asibitin. A take na canja yanayi kawai na fara masa godiya.
           Nurse ɗin da suka kula da ni ne sukai min rakkiya har inda motar matar take. Babu
abinda zuciyata take face luguden daka da saƙawa da kwancewa. Dole fa a wannan karon na
kuɓutar da kaina dan wannan ce kawai dama ta ta ƙarshe ta ƙuɓuta a hannun mutumin nan.
Saboda zuciyata ta gama tabbatar min shine ya turo matar nan, idan kuma bashi bane to
tabbas zai iya min wani tarkon da ita kamar yanda akai min a Kano sanda na baro gidansa.
      “Ya rabba aiko nayi mantuwaâ€. Na faÉ—a dai-dai ina Æ™oÆ™arin shiga motar da Semi ta buÉ—e min.
Su duka kallona sukai, amma sai na sake zabura cikin hanasu damar min tambaya ina faÉ—in su
jirani zan ɗakko na dawo yanzun nan. Yanda naga babu wacce tai yunƙurin bina nasan sun
fahimceni, daga haka nai gaba cikin É—an sauri-sauri da sassarfa irin ta mai gaggawa. Ina
tabbatar da na ɓacema ganinsu na canja hanya. Duk da a rikice nake hakan bai hanani
nemawa kaina dakiya ba na fara tafiyar nutsuwa. Da ƙyar nake iya gane inda nake jefa ƙafa har
ALLAH ya fito da ni wajen wasu fanfuna da igiyoyin shanya. Akwai mutane tsiraru a wajen suna
wanki, da alama wajen an tanadesa ne domin haka. Caraf idona akan hijjab dake shaye a igiya,
tuni na tuɓe na jikina na ja wancan na saka, ɗan kwalin abayar jikina na naɗa a fuska tamkar
niƙab. Daga haka na fito a wajen. Tambaya na dingayi har ALLAH yasa na fito a cikin asibitin
gaba É—aya dan babu laifi babbane sosai. Ajiyar zuciya mai haÉ—e da hawaye ne ya kufce min
ganina akan titi, sai dai babban tashin hankalin banda ko sisi a jikina banda kuma abin siyarwa
sisi. Ba kuma zan yarda kowa yaban lift ba dan an koyan hankali a baya. Haka na shari titi ina
addu'a, ganin nayi nisa sosai da Asibitin zuciyata ta tabbatar min da zafa su iya biyo bayana su
ganni duk da na canja hijjab. Ai tuni na kauce a titi na shiga wani street da naga an rubuta a
ƙaramin symbol dake farkon shiga. Ganin an rubuta street nasan komai nisa zan fita, dan haka
na zage damtse sosai naita tafiya duk da rashin ƙarfin jiki ga kuma rana mai zafi dake dukana
ban damuba.....

         ★★★....

  Tun su Semi na irga mintuna har suka kusan haɗa ashirin. Mamaki ne ya kamasu, dan haka
ɗayar nurse ɗin tace Bara ta duba Samraah ko ta ɓata hanya ne. Mintuna uku da wasu sakanni
ta dawo a hargitse tana sanar musu itafa bata ganta ba. Sannan mutanen dake ata wajen sun
tabbatar da bata dawo ba. Su dukansu har matar da doctor da aka je aka sanar mawa rikicewa
sukayi. A take kuma doctor yay kiran Hayatu a waya...
        Tako ina an bincike asibiti babu Samraah. Har cctv footage aka bincika, sai dai ta iya gaba

kawai aka ga shigarta wajen inda ake wanki, kasancewar ta wajen babu camaras É—in sai ba'a
fahimci komai ba. Saboda ta canja hijjab sannan ta fita, ta inda ta fitan ma camara na wajen
yana da matsala. Matuƙa Hayatu ya tada musu da hankali, gashi yayi kiran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login