Showing 18001 words to 21000 words out of 42434 words

Chapter 7 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf

04 Nov 2025

799

haɗi da shafa
gyefen fuskar ta kana yace “ ki bar wannan har gogowan don duk na banza ne ,ban fara fa
azabtar dake ba , wannan duka shafan mai ne ,Ni nafi son hannun naki ma ya ruɓe a yanke
shi”. Wani irin kuka take ƙoƙarin saka masa wanda yasa shi kama hannun nata yana jan shi da
ƙarfi ,wanda yasa Zainabu sakin wani irin kuka da ƙarfi tana gantsarewa haɗi da faɗawa jikin shi
, wani irin zuuuuuu zauuuuu yaji tundaga ƙan sa har taffan ƙafan sa , mannata yayi da jikin shi
yana Rungume ta yana matseta tsam wanda motsi ta kasa yi sai kuka , Don Allah Soja kayi
haƙuri zan mutu wayyo”. Ke natsu kina wani shigemun jiki dama haka kike ?? Jin yana shirin
mata sharri yasata cike da tsiwa duk da azaban da take ji amma sai da tayi masa magana cike
da tsiwa tana cewa “ Ni ba ƴar iska bace wallahi ,Ni ban taɓa kula namiji ba ”.

Bakin sa yakai kunnen ta yana mata mgn tamkar mai raɗa da cewa “ yanxu meya kawoki jiki
na?". Cike da shashshekar kuka tace " kaine ai ka riƙe mun hannu na ”. Sai kuma aka ce ki
ƙwanta a jiki na ? Idan kin tado mun da sha'awa fah ? Wani irin ƙirjin ta ne ya buga ”. A duniya
bata taɓa haɗuwa da wanda yayi mata magana n iskanci kai tsaye irin Habab Ba”. Gumm tayi
da bakin ta tana tuno rayuwar ta ,da a baya I luv you saurayin ta Shitu yace mata sai anyi
masifa rabuwar su kenan tace masa ɗan iska ne”. Ke baki ce komai ba ,ko ba bakin maganan
ne yanxu , ki tsaya mun Ɗauraki zanyi ”. Wani irin zabura Zainabu tayi aiko nan da hannu ɗaya
ya dawo da ita jikin shi yana mata wani irin riƙo wanda yasa Zainabu fashewa da wani irin ihu
tana cewa “ Don Allah Soja na kayi haƙuri ,kaga fa nace maka Soja na”. Wani iri yaji a zuciyar
shi ,wanda a hankali yafara saka² kaman zai saketa ta miƙe”. Ta kirani da sunan da Aduk
duniya Momy na kaɗai ke kirana dashi ,sai kuma ka azabtar da ita Habab?”. Tayi maganan

yana yi a zuciyar shi kaɗai, a'a Habab indai haka ne taimakon ta xakayi ai”. Don Allah Sojana”.
Ta ƙara maganan cike da sanyin murya na ta sare da komai”. Hannun shi yakai yana rabata da
jikin shi haɗi da miƙewa yayi yana nufar hanyar ƙofa kaman zai fita ,sai kuma ya jah tsaya
,ganin haka yasa Zainabu miƙewa tana gyara zaman ta... bedroom ɗin taga ya nufa wanda bata
san me ya shiga yi ba”. Addu'a take Allah ya rabasu lafiya ”. Hannun ki ko Zainabu sai haƙuri
don tabbas sai an yanke shi riɓewa ya riga da yayi”. Kuka tasa ƙasa² tana share gumin dake
karyo mata , tsawon minti goma sha biyar sai gashi ya fito hannun shi riƙe da wani gari. Bandaji
...mai kuma xaiyi da wannan tambayar da take mawa kanta kenan”. Zama yayi gyefe n ta
wanda yasa Zainabu saurin kallon shi tana son masa magana amma fuskar sa babu harka a
ɗaure tamau”. Shiru tayi kawai tana juyar da kanta haɗi da cigaba da kukan nata ƙasa². Ke kiyi
mun shiru nayi maki a hankali ,idan kuma kika ƙi zan maki da ƙarfi ,wanne kika zaɓa?”.


Haba kai ko Soja haba don Allah,ka taɓa ganin inda mutum ba Likita ba ya ɗaura mai karaya?
Ka taimake ni ka barni kawai na zaɓi hannun ya mutu a haka”. Tayi maganan tana kallon sa
wanda shi tasowa ma yayi yana isowa gaban ta haɗi da zama ƙasa yana miƙa hannun sa
alamun ta bashi hannun”. Jah baya tayi da hannun a hankali kuma cikin sauri ”. Wani kallo ya
wurga mata wanda yasa gaban ta da ƙirjin ta faɗuwa tsoron sa , cike da kuka ta miƙa masa
hannun jikin ta sai rawa ya hau yi ɓarrr³. Lumshe idon sa yayi wani irin abu yaji ya tsirga masa ”.
Don Allah a hankali kaji?”. Dafa kanta yayi yana kallon ta ,itako kuka take idon ta gaba ɗaya na
akan hannun shi da nata sam bata lura da kallon da yake mata ba”. Matsa hannun yayi yana
lalubar inda matsalar yake aiko nan tayi ƙasa tana shirin saka masa ihu....jikin sa ya rungumo ta
yana matseta , bakin shi ya ɗaura a nata yana kama harshen ta ,wanda shi kan shi bai san ya
akayi yayi hakan ba”. Burin shi kawai yaga ya gyara mata hannun. Wannan yasa Zainabu kasa
motsi ta rasa gane me Habab ke ƙoƙarin yi mata yanxu kuma haka?”. Jan hannun nata yayi da
ƙarfi yana matse inda ya fahimci karayar yake, wani irin ihun azaba take son samasa amma
babu baki gashi ya dan neta takasa ko motsi. Wani irin gashin ta ne taji ya bata sautin ƙas³ sau
uku ,wanda tun da tajah wani irin numfashi bata sauke ba. Nan take idon ta ya rufe jikin ta ya
saki numfashin ta ya ɗauke”. Bai shiga damuwa ba ganin ta sume masa ,zare bakin sa daga
nata yayi yana kwantar da ita jikin shi yana cigaba da ɗaurata don ba sabon abu bane ba ,su da
Soja da kansu suke ɗaura kansu idan sun samu karaya ,wannan basabon abu bane a gare shi”.
Sai da ya ɗaurata rass ya naɗeta da bandaje sannan naga ya ɗauketa cak yana nufar bedroom
da ita”.

A gadon ta ya ƙwantar da ita yana aje hannun nata a hankali , waldrop ɗin ta ya nufa yana
ɗauko mata wasu ƙananun kaya riga da wando na English wears ,wandon blue rigar pink.
Ƙaramar Towel ya ɗauko yana ɗaibo ruwan ɗumi a wani ƙaramin baho haɗi da sa Towel ɗin ciki
. Kayan ta ya zame mata wannan nauyayan lace ɗin da kanshi...ƙurrr yayi mawa breast ɗin ta
da suke tuntsum² kaman ka taɓa ruwa ya fito ”. Alƙalaman sa ce yaji tana ɗaga masa ,wanda
cikin sauri y danne ta yana cewa " Me xakayi da ita? Yarinya ƙarama?”. Bra ɗin ya cire mata
yana sauke mata komai na jikin ta...ƙurrr yake bin ko ina nata da kallo”. Sam bai san lokacin da
yakai hannun shi zuwa saman nonon ta ba yana shafa su haɗi da matsasu a hankali yaji yana
saukar da ajiyar zuciya”. You Are beutiful Zee”. Ya tsinci kansa da faɗin hakan ba tare da yayi

tsammaci kansa da faɗin ba”.

Cigaba yayi da lugwigwita nonon nata ya taɓa wannan ya lugwigwita ya koma kan ɗayan”. Fiye
da minti ashirin yana a haka , sai da yaji yasamu ɗan natsuwa sannan ya fara matso Towel ɗin
tana goga mata ,don sai da yasa turare masu ƙamshi a ruwan....tuni bedroom ɗin ƙanshi
gauraye ,don shi mutum ne mai son ƙamshi”. Sau uku yana goge mata jikin ta sai da ta fita
tass,sannan ya ɗauko ruwa a baho na ɗumi yana Son wai adole ya wanke mata cunkusassshen
gashin ta. Ya ɗagota kenan dai dai tana buɗe idon ta jin hannun sa a sumar gashin ta yasata
saka wani irin uban ihu ,wanda yasa shi mata mgn a hankali wanda bata taɓa jin Muryar sa
cikin wannan yanayin ba”. Sorry yanzu na gama maki komai ,kar ki buge hannun naki. Kallon
jikin ta tayi nan ta ganta tsirara wani irin marayar kuka tasa tana cewa “ ɗan Allah kasamun
kayana Ni ba fa ƴar iska bace ,wayyo mai kayi mun nn...”. ke yi mun Shiru me xanyi dake me
kike dashi da xan taɓa eh?”. Yayi maganan cike ɗauke kai kaman bai gama lugwigwita ta ba”.
Shiru tayi tana jin bugun ƙirjin ta a sarari”. Rigar ya sa mata roba ne ya kamata tsam... Don ko
bra bai sa mata ba. Ya samata pant kamin ya sa mata legjeans ɗin . Wani irin kyau tayi masa ta
koma tamkar irin bbies ɗin ƴaƴan turawa”. Takalmin ta yasa mata yana kama hannun ta a tare
suka miƙe . Toilet taga ya nufa da ita ba musu ta bishi”.

Wani stool mai ɗan tsawo ya aje mata yayi mata alama da ta zauna ,nan ta zauna tana kallon
shi ,gashin ta ya warware da yake cikin robali da yaji gari ,rabin gashin a ɗaure rabi a barbaje.
Kanta taji ya kwanto da wuyan ta a wani abu da take bi da kallo tana cewa mai ye wannan
kuma? Sabulai yafara sa mata yana warware gashin nata haɗi da fara wanke mata gashin ,sai
taji ruwa na tsiyayar mata a hankali...lumshe ido tayi tana jin daɗin ƙamshin sabulai n da yake
wanke mata kan dashi... Dama haka masu kuɗin nan suke ji ?”. Tayi maganan a sarari batare
da ta sani ba a tunanin ta a zuci take maganan ba”. Me kike cewa ??”. Saurin cewa tayiiiii.....


*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.� Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki
iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*


*Mmn teddy*
[6/18, 08:36] my number: *Mmn teddy*
10
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na
bati Don Allah kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali".*
****
Me kuwa nace ? Ni bance komai ba". Shiru yayi mata bai ce komai ba ,duk dashi mutum ne mai
Son girma ,baya son raini sam, gashi baya ɗaukar wargi”. Maganan da tayi masa baiji daɗin shi
gatsa³ gashi miskilanci ya hanasa ya biye matan kaman yanda ya saba mata”. Kallon fuskar ta
yayi ta madubin dake fuskantar ta , jan gashin ta yayi da ƙarfi na azaba ,wannan yasa Zainabu
cewa “Washhh”. Dariya ya danne duk da yaso kuɓce masa ganin yanda har idon ta ya ciko da
ruwa ,a zuciyar shi cewa yake “ ga tsiwa ga tsoro ,kuma ga saurin kuka , da haka xan horar
dake”. Muryar sa taji yana cewa “ Oyah Miƙe ga brush can kike ki wanke baki”. Miƙewa tayi da
sauri tana kai hannun ta haɗi da ɗaure Towel ɗin da ya ɗaura akanta”. Hamdala take a zuciyar
ta da ya gama mata lafiya ,don ta ɗauka gashin nata zai sauke ,musamman yanda yake jah
mata da comb ,sai taɓa gashin nata take da taji tayi washrrr tamkar ba nata ba , gashi ya sauko
har gadon baya”. Ke wakike? Daga yau bazan ƙara maki komai ba ,duk abun da nayi maki ke
zaki cigaba da yin kayan ki ,don ban zama maki bawa ba, kina taɓa gashin ki wato baki taɓa
gyarawa haka ba”. Kai Zainabu wannan mutumin yana shirin yi maki rainin hankali fah , tayi
maganan a zuciyar ta , kana ta buɗe baki a sarari tana kallon da cewa “ Waya ce maka ina
taɓawa ne inji Allah yasa figar mun gashin da kayi ba ka sauke duka gashin nawa ba ,saboda
ance ku Sojoji komai naku na daban ne ba irin ta mutane ba”. Ta ƙare maganan tana kallon shi
,gani tayi yayi mata ƙurrrr gaba ɗaya idon shi na akan ilahirin Surar jikin ta”. Ɗan tsaki tayi a
zuciyar ta tana faɗin wannan wani irin mutum ne da kallon tsiya”. To me yake kallo a jiki na ?
Can masa shi ido zaiyi zafi”. Fara brushing teeth ɗin ta tayi tana wanke su kusan sau uku”.
Wanda tana cikin kurkure bakin ta ne taji hannun Habab A ƙugun ta da yakasa haƙuri sai da ya
taɓa hips ɗin da yaga har suna rawa idan ta juya”. Saurin jah baya tayi ta juyowa tana kallon shi
da fuskar tamyar lafiya?”. Amma abunka ga Ɗan Duniya sai wani shan kunu yayi yana cewa“
Soja me kika ce? Ba kalon mutane ba ,to kalon Aljanu ne mu?”.

Uhm³ to yanxu tambayar ne akan ɗan wannan abun fisabilillahi sai ka taɓa mun jiki?”. Kallon ta
yayi ido cikin ido kana ya cije lips ɗin shi har ga Allah shi kaɗai yasan halin da yake ciki ,wannan
yarinyar tana Son birkita mun lissafi , abun da yake cewa kenan a zuciyar shi, a sarari kuwa
cewa yayi “ wai ke mai kika ɗau kanki? Har yanxu fa ke ba cikakkiyar mace bane da xanji wani
abu dan na taɓa jikin ki”. Eiyee to Ni namiji ne?”. Zainabu tayi maganan tana ƙwalalo idon ta
waje najin rainin hankalin da Habab ke yi mata ido biyu”. Juyawa yayi yana lumshe idon sa haɗi

da buɗe su kamin yace " Marabar kaɗan ne”. Yana faɗin haka kamin Zainabu tayi magana ya
fice daga toilet ɗin”.

Komawa Zainabu tayi tana jah baya haɗi da kallon tanƙamemen madubin toilet ɗin, tana bin
kanta da kallo , kai bala'i Zainabu kece wannan?? Nice wallahi ,ta ba kanta amsa da tambaya
lokaci guda tana washe haƙoran ta da sukayi haske har ɗaukan ido suke ”. Shiru tayi tana juya
kanta gaskiya kyau taga ta ƙara ,ta koma tamkar ba ita ba , tuno da maganan Umman ta ne
yasata cewa " Umma taho kiga Zainabu n ki ashe dama ina da kyau?”. Tuno da maganan da
Habab yayi mata yasata gintse fuska tana cewa “ Duk nason taƙaman ka don kai kyakykyawa
ne shiyasa ,to da me kafini kyaun ? Sai dai ka nuna mun hasken farin fata ,kuma Ni dama
hasken fari bai burgeni ,kuma kyaun bai taɓa burgeni ba eheee”. Tayi maganan tana ƙaiƙafta
ido tamkar wanda Habab ke a gaban ta”. Girgiza kai tayi tana cewa “ nice yake cewa mara bata
da namiji kaɗan ne ko? Humm bkmai na gode ,amma wallahi ƙarya kakeyi don komai nawa
Zainabu na mata ne”. Tayi mgn tana gyara zaman plate shoe ɗin ta haɗi da fitowa zuwa
bedroom ɗin ta”. Gadon ta ta nufa duk da ta hango shi zaune a Sofa gaban shi flsk ne na ruwan
zafi sai gyefe guda kayan snacks. Ɗauke kai tayi tana shirin ƙwanciya duk da cikin ta dake mata
azalzalan yunwa”. Ke! Ya kirata har sau biyu bata amsa mashi ba ,a zuciyar ta tana cewa " Aini
ba ke bace ,idan baxaka ce Zainabu ba ka bar shi”. Jin ta masa banza yasa ransa ɓaci ji yake
kamar ya tashi yayi mata dukan tsiya ,amma duk idan ya kalleta sai surar jikin ta ya sa shi
sha'afa da komai , lumshe ido yayi yana tunanin wani hukunci zai mata ,amma ina ba abun da
yake gani sai breast ɗin ta suna masa kai kawo ,cije lips ɗin shi na ƙasa yayi yana kai hannun
shi haɗi da cusa yatsun shi cikin sunan kanshi...sam ya rasa meke masa daɗi a yanxu”. Ba
abun da yake So fache yaji hannun shi cikin tumbulayen nonon Zainabu ya lagwida su son
ransa yanda yayi ɗazu".

Sam ta manta da karayar hannun ta , wannan yasata kwanciya gadon ba tare da tayi duba ta
kwanta a karayan tana bigewa”. Wani irin uban ihu tasa ki tana saurin miƙewa daga zaune tana
salati, wanda jin hakan yasa Habab saurin miƙewa yana nufo inda take cikin azama”. Hannun
nata da take riƙe dashi ya riƙo yana cewa “ lafiya Mai ya samu hannun naki?”. Ƙasa masa
magana tayi sai kuka take tana ƙarawa , wannan yasa shi zama gyefen ta yana rumgumo ta
jikin shi ,wanda ba musu ita ji da hannun ta da azaban kawai take yi , wannan ya bashi damar
manna ƙirjin ta da nashi nonon ta da suke ba bra suna gogan jikin shi ,wani irin ajiyar zuciya ya
sauke ”. Sai bubbuga bayan ta yake a hankali alamun rarrashi”.

Tsawon minti biyar suna a haka kamin ta miƙe don taji raɗaɗin ya ragu tana kallon shi haɗi da
muskutawa gyefe tana cewa „ Ni Dai ka daina Taɓa mun jiki". Bana so”. Kaman bazai bata
amsa ba sai kuma yace“ Anƙi adaina ,daga taimakon ki danayi kin samu ,ina maki mgn ɗazu
mai yasa baki bani amsa ba?”. Kawai ina ji saboda sunana ba ke bane”. Fiddo da idanun sa
yayi waje yana kallon ta da ita tayi saurin kauda kanta gyefe ,tana ji gaban ta na faɗuwa ,don
bata san y akayi ta faɗa masa maganan ba. Tashi ki yi tsallan ƙwaɗon ki na dare” ai dama na
faɗa maki safe da dare zaki rinƙa yi tashi ki bani wuriiiii....yayi maganan a zafafe don yaji zafin
maganan nata ,duk da gaskiyar ta”. Kallon sa tayi tana fashewa da kuka ,ba zaki tashi ba?”.
Yayi maganan da Muryar warning”. Cikin sauri Zainabu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login