Showing 30001 words to 33000 words out of 42434 words
Chapter 11 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf
, wallahi shima sai nasa shi a fita ,bazai bar gidan nan lafiya ba”.
Fixge hannun shi Sadeeq yayi yana cewa “ Kai Habab maganin ku kenan ai ,kun samo dai dai
ku!! Yana faɗa yayi saurin ficewa dai dai Zainabu tana ɗaga ruwa cup ɗin dake a Centre table
tana watsowa inda su Habab suke ,ganin bata same su ba yasata Wurgo da cup ɗin ,wanda
caraf taga Habab ya riƙe. Shikam Saif ko motsi abun ma dariya nata yake bashi. Har cikin ransa
burgesa Zainabun ma keyi. Wannan yasa fuskar sa babu komai sai murmushi,wanda yasa
Zainabu cewa a sarari saboda hauka da yarinta “ To wai ko shin shima Sojan ne?”.
Kallon ta sukeyi duk cikan su babu wanda ya motsa ,sai dariya dake a cikin su duka,suna ganin
ƙarfin hali duk wannan masifar da takeyi ,da hannu ɗaya takeyi n Shiiiiii....
_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
Mmn teddy
[6/21, 15:55] my number: *Mmn teddy*
15
_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
******
[6/21, 15:55] my number: *Mmn teddy*
15
_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
******
Ganin suna shirin maida ita mahaukaciya ne duk Haukan da take ba su nuna alamun tsorata ba
yasata dakatawa tana numfasawa haɗi da goge zufan dake tsiyaya mata kaman wanda yayi
gudun tsere”. Kin gama kenan? Habab yayi maganan yana sauke lulun idanun sa akan ta ,
wanda tayi saurin kama ƙugu tana tunanin abin faɗa , nan taji Muryar shi ya kuma katseta da
cewa “ Saif tashi mu tafi , tun da tace ba Dr bazai duba ta ba ,can maki hannun naki ya riɓe bai
dame Ni ba ,hannun ki ne ba nawa ba”. Eiyeee kai Har kana tsammanin in miƙa hannu na wani
Likitar Nigeria ya taɓa mun ,likitan ma wai na Lagos wanda inyamurai suka koyar dasu ,basu da
ɗigon imani a zuciyar su ? Basu iya aiki ba sam sai da dabara suka koya a jikin mutane su kake
so na miƙa mawa tsadaddan shimfideɗen hannu na su jagula mun ,daga ƙarshe kome ya biyo
baya iyayena ne da asara bakai ba”. Kallon ta Habab yayi yana mata kallon rashin fahimtar inda
duka zancen nata ya nufa”. Saif ne ya katse shirin nasu su duka da cewa “ To yanxu Malama
Zainab me kike so ayi?? Habab ya iya ɗaurin karaya ki bashi yayi maki indai Likitocin Lagos
basu Maki ba”. Taɓ ɗijam waye shi??? Wai Soja kake maganan na ba hannu na? Aiko
watabbata lahu hannu na ya tashi aiki ”. Tayi maganan tana kallon Saif da shima cike da biye
ma draman na ta yace “ Kaman ya kenan ban gane ba?”.
Humm gyara tsayuwa Zainabu tayi tana cewa “ Kai ma Soja ne? Ɗaga mata kai yayi alaman eh,
nan ta cigaba da cewa “ Ya Sunan ka?”. Murmushi Saif yayi kamin yace “ Saif”. Saif!! Ta nanata
sunan kamin ta taɓa baki tana cewa " Duka dai sunan naku gasu nan dai".
Kalla n juna Habab da Saif sukayi don Zainabu ce kaɗai ta taɓa cewa sunan su baiyi ba ,
maida kallon su gare ta sukayi da suke jin tana cewa “ kaga Hannun nan tawa da ya koma
haka? To ba wanda ya ƙara dagula mun al'amarin shi sai Soja ,Ni ban iya faɗin sunan shi bane
shiyasa ,har naka sunan yafi sauƙi". Shidai Saif ɗaga mata kai kurum yayi ,kana ta cigaba da
cewa " Wallahi ba soja ba ,kowa indai Likitar Nigeria ne baxan bashi hannu na ba, don gomma
na ba ɗan gambia ya duba mun. Kallo n ta Suke suna cewa a zukatan su anya Zainabu nada
sukuni kuwa? “ A hankali cike da Muryar rarrashi Saif yace " To shikenan Zee kar ki damu ,a
satin nan Habab zai tafi Japan sai ya tafi dake likitocin can su dubaki sosai ,amma zaki iya
haƙuri har tsawon lokacin?? Yayi maganan cike da Muryar ta ko ta yarda ko bata yarda ba".
Muryar Habab ne ya katse su yana cewa " Da wacce xan tafi Japan? Da wannan yarinyar??
Nifa banki hannun nata ya riɓe a yanke ba , kila rashin kunyar ta ma ya ragu,babu Japan ɗin da
xani da ita da Sobreen xan tafi”. Aiko ta Allah ba naka ba ,wato so kake hannu na ya riɓe ,
Zainabu tayi maganan tana taɓa ɗan mitsulun bakin ta ,haɗi da matso ƙwallah ,wanda hakan ya
ganta cikin ƙunci yafi masa komai daɗi. Wani sanyi Habab yaji don shi bai da burin da ya wuce
yaga ya baƙan ta mata". No habab kar da kace haka, dole ka tafi da Zainab tun da itace mai
rauni kuma bata da lafiya ,a ƙaida itace matar ta farko ,ita ya kamata ka tafi da ita ba Sobreen
ba".
Babu inda xani da ita Saif kabar wannan ma maganan ,idan kuma ta yarda zata rinƙa biyamin
buƙata to". Kallon shi Saif yayi duk da yaɗanyi mmki fahimtar babu abun da ya shiga tsakanin
su tsawon kwanakin nan . Zainab kinji ". Naji mene nifa ban gane ba?. Tayi maganan tana
kallon Habab da shima ita yake kallo ,harara ta watsa masa tana cigaba da cewa " Nifa ban
fahimce ka ba ,kuma ma baxan fahimce ka ba ,kawai abun da xan fahimta shine ka tafi dani
Japan a gyara mun hannu na , indai wai maganan Turanci nan ne ,na iya ta dai dai duk da bana
shiga aji bane ,a hanyar shiga kasuwannin Lagos na iya ,kar ka damu , donni wallahi ko
baturiyar Likitar ce tayi mun ɗuman ta xanyi tun wuri ma ka faɗa masu”. Kaiiiii Abun da bakin
Saif ya kuɓce da faɗi kenan na xallan mmkin Zainabu ,wato a ko'ina halin ta baya chanjawa.
Kee har ma kina tunanin tafiya kenan? Cewan Habab yana matsowa dab da ita. Ƙwarai kuwa
Ƙafana ƙafarka".
Humm kin yarda kenan zaki ɗauke mun duk wani sha'awata ,xaki mun yanda ƴammata na da
Sobreen suke mun". Inalillahi wa'inna ilaihir raji'un Zainabu tayi maganan tana jah baya da sauri
don sai yanxu ta fahimci inda maganan tasa ta kama hanya". Shiiiii yace yana ɗaura yatsar sa a
laɓɓan sa , kana daga bisani ya ci gaba da cewa “ wannan salati na mene? Sai kace wanda aka
aiko maki da saƙon mutuwa ,humm Idan kin amince shikenan tun daga yau xamu fara
practicing xan koya maki yanda xaki rinƙa mun".
Wani irin kumbura fuska Zainabu tayi tana masa wani irin kallo ,kamin tace " Allah shi kyauta
wallahi ,Ni ba haka nake ba ai". Oho kin zaɓi hannun naki ya riɓe kenan? Yayi mata maganan
yana ƙara matsowa kurkusa da ita ,tana jiyo saukar numfashin sa ka mar yanda shima yake jiyo
nata. Shikam Saif murmushi kawai yake don ya lura Zainabu comedy ce.
Eh na yarda na yarda wallhi kawai shiknnn". Wani irin murmushi yayi wanda sai da Hushiryar sa
ya bayyana ,kana yace " No Ni Habab ba mugu bane ,bazai yiwu in ga Hannun Zeee ya riɓe ina
kallo ba ,tare xamu tafi ,amma daga yau zamu fara mu'amala ta Mata da miji ,ai kinga nakai ki
babban matsayi?". Buɗe baki tayi xatayi magana ,nan yayi saurin sa taffan shi yana rufe bakin
nata ,ƙwace wa take ƙoƙarin yi ,aiko nan yasa bakin shi yana ɓamewa da nata ,don yasan
hakan na ɗaga mata hankali sosai ,yanxu jikin ta zai hau rawa na tsoron shi , tsiwar ta duk zai
gudu. Ƙwace bakin nata tayi da ƙarfin ta tana jah baya ...Kar kice komai Zee Habab kinji ? Yau
zamu fara practice". Yana maganan haɗi da sa mata dariyar mugun ta yana maida blck shadow
ɗin shi yana cewa " Saif mu tafi".
Dariya shima Saif keyi a tare suka fice suna barin Zainabu nan tsaye , nidai gani nayi ta nufi
bedroom ɗin ta da gudu tana shigewa toilet , kurkure bakin ta tahauyi tana tofarwa. Kai wannan
mutunin wallahi ban taɓa ganin ƙwarto ba irin shi .
Wallahi bai isa ba ,niiii kaiiii hummm gashi baijin kunyar maganan banza mtseww tsaki tajah a
hankali tana fitowa bedroom ɗin ta ,zama tayi gyefen gadon tana cewa " Tabbas tun da yace
xaiyi to fa xaiyi Zainabu ... meye mafitar ki?". Agogo ta ƙalla nan taga ƙarfe 2:05pm . Falon ta
nufa tana kwasan kayan fruit ɗin da tagani a fridge tana loda duk wani tarkacen da tagani na ci
,tana nufar bedroom ɗin ta haɗi da sa key tana rufe ƙofar da mukulli har da wani cillata can inda
itama bata san ina yayi tsalle ya nufa ba. Duk fitinan ka yau ta ƙare sai ka nemi abokiyar
iskancin naka kuyi can bani Zainabu ba................
*Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani ba ,littafin ƙwarton manya na kuɗi ne normal
group ₦300 Vip ₦500 Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932
ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
[6/21, 18:20] my number: *️Ƙwarton mny️*
16
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU
BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN
WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN
AURENSU TO ALBISHINRU HAJJAH MAI GYARAN AURE YAR MUTAN MALI JIKIN KAR
BHUZAYE TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU
KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE
AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA
DABAN NE NA ASALIN BHUZAYE DAGA HANNUN BHUZUWA EMPIRE* 09061466409/
09060703187
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki
acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc 09061466409
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu
k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani
ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce
wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar
dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon
cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar
uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 09061466409 ko 09060703187
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa
agidan surenki kunsan dai aikin bhuzuwa indai mallaka ne ,a mallake maki mijin ki limiyau ba
boka ba malam taho wurin bhuzuwa empire
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a
namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u
pc 09061466409
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
HQ
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada
mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta.
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga
cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
09061466409 ko 09060703187 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina
aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi
sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 08061466409 ko
09060703187
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaku iya Turo
da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko kuma ku tura ta wannan account 6037312299
mohammed Aisha keystone bank*
_Masu fitar mun da Nobel ba tare da sani ba ,wallahi yana dawowa kunne na kuma don Allah
ku bari , na faɗa tun a farko nace duk wanda ya karanta mun littafi bai biyani ba fah baannnnn
yafeeeee kar ku sani nayi abun da banso don Allah ,kawai ki cire kuɗin ki ki biya ,idan
kuma Bazaki iya ba to don Allah kar ki karanta mun na bati ,idan kuma kikayi shknn keda Allah
._
"Haka Zainabu ta wuni tana ciye² dama ta'asar ɗabi'ar ta kenan , lemun zaƙin ne ta jerasu wuri
ɗaya tana tagumi kamin tace " inama ina gidan Umma ne ,dafa shikenan na samu jari ,wannan
kayan fruit ɗin ai sun kai na 6k wallahi ,kofa apple 250 yake ,to guda nawa ne anan ,nan fa
lissafin ƙirga ya fara ,komai na wurin da ta ɗebo sai da ta lissafa kuɗin shi....a haka dai tagaji da
zaman shiru ,jin ƙafarta yayi tsami yasata miƙewa tana nufar privacy haɗi da ɗauro alwala”.
Sallaya ta shimfiɗa tana gabatar da sallar azahar kamin ta fara addu'oi kamar mutuniyar ƙwarai
, addu'a tayi ta mawa Umman ta kana tasa Abban nata , tuno da Sama'ila yasata jan tsaki tana
cewa a sarari " Yana can yana jin daɗin shi gida tayi masa faɗi babu Ni ,ai wallahi xan koma ,ina
ma xan iya zama da wannan mai ƙirar samudawan?? Miƙewa tayi tana shan ruwar roban da ta
shigo dashi ,kana ta haye saman lafiyayyar gadon ta ,tana juyi haɗi da lumshe ido tana gdy ma
Allah