Showing 9001 words to 12000 words out of 42434 words

Chapter 4 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf

04 Nov 2025

787

'kare da ikon Allah._

_7_

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki
iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account É—in 6037312299 Mohammed Aisha keystone
bank*

*Mmn teddy*
[6/15, 07:03] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500
special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta
wannan account É—in 6037312299 mohammed aisha keystone bank...Æ´an niger kuma naku
Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? ÆŠaya cikin ku...ko ke ko mijin ki É—aya
baya gamsar da É—aya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi Æ´an uwa na matan Aure
, kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya
2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan
number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke Æ´an uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuÉ—i dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai

Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.�💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

_7_

"Daga yau za'a fara mene? Ta tsinkayi muryar shi yana katse ta". Cuno baki tayi tana tana jah
baya kamin tace " Komai". Komai ya nanata a ƙwaƙwalwar shi ,kinyi sallah?". Banyi ina ne
banÉ—aki?". Ta katse shi tana tambayar sa kan ta tsaye". ÆŠauke kansa yayi yana cewa " Ai ban
zama bawanki ba , ki bincika ". Yana faÉ—in mata haka ya juya yana ficewa daga Bedroom É—in".
Hahahhh ta wani kwashe da dariya , bawa na kuwa ka zama ,nice dai ba baiwar ka ba". Gashi
ka bani makwancin da ban taɓa mafarkin ƙwanciya a irin wannan gado ba ,idon ma aka ture
batun ɗaki da gida". Juyawa tayi tana ware² ta buɗe can labule ta buɗe nan ,amma bata ga
banɗaki ba ,ficewa tayi falo a zuciyar ta tana cewa " ƙila shima banɗakin ba'a ɗaki yayi ba irin

yanda naga masu kuÉ—i nayi ,humm zuciyar ta ne ta ba ta amsa da cewa " wannan mutumin ai
shi koman sa ta daban ce". Falon nata ta bari tana fita abinda kanta tsaye". Ma'aikata maza
tayi ta cin karo da su ba Mata ,wanda yasata wuce su ,don ita bata kula maza tarbiyyar da
Umma ta bata kenan ,ko wani irin sakarcin ta sai dai ta tsaya akan Æ´ar uwar ta mace , in ta kula
harkar na miji to shi ya shiga gonar ta". A tsakanin ɓangaren su dana Hajiya Luba ne ta hango
Alhaji Ahmadu zaune a wani rumfar mai kama da jinka ta masu kuÉ—i , mmki ne ya kamata
wannan kuma fa? To ko shine Mahaifin Wannan Sojan wayake? Tayi maganan tana dafe goshin
ta haɗi da son tuno da sunan Habab ,don har ga Allah sunan na mata wuyar faɗi ƙwarai".
Ƙarisawa tayi wurin inda take hango Abba ,hankalin ta kwance". Shikam dama Abba duk idan
ya dawo sallar subahi anan yake zama har sai gari tayi haske ,sannan zai tattara ya koma
ɓangaren sa . Sannu Abba". Tayi maganan tana zubewa har ƙasa ,tamkar mutuniyar kirki".

ÆŠago da idon shi yayi da suke cikin medical glss kana yace " Yowa yarinya ,wacece ne?". Yayi
maganan da Muryar sa ta girma ". Lahh Abba baka gane Ni ba". Nice fah matar da Habab Ya
Aura! Amma ba wanda yake Son ba , Wacce ya aura Don ya rama marin da nayi masa".

Kallon ta Abba yayi cike da mmki ,tamkar ba amarya ba , shiru yayi a zuciyar shi yana cewa "
Tabbas xa'a rina na yarda da zancen Wannan yarinya , lokaci É—aya Habab yazo wai zaiyi aure
,yau kokonto na yazama gaskiya". Muryar ta ne ya katse shi tana cewa " Sunana Zainabu , ina
kwana Abba!. Dariya yarinyar ta bashi kallon yarinta yayi mata ,da kuma zallar ƙuruciyar da ya
gani ta Wauta a tare da ita". To Zainab ce ,sannu Zainaba ,ina Habab É—in?". Hummm ai Abba ya
fita nima bansan ina yayi ba ,wai nace ya nuna mun banÉ—aki ya tafi ya barni wai inne ma, idan
rana ta fito ai zunubi akan sa Abba". A wannan karon dariya yayi kaÉ—an kana yace" bari na sa a
nuna maki, to Abba". Juyawa yayi nan wata mai aiki ta zo wucewa , ba wani mulki tamkar bashi
ne mai gidan ba yakira ma'aikaciyar haÉ—i da cewa " taje ta nuna mawa Zainabu toilet É—in ta".
Godiya Zainabu ta masa tana bin bayan Æ´ar aikin a zuciyar ta tana cewa " Kai wannan yana da
kirki sosai ba kalon waccen ƙaton ɗan nashi ba".

Duk abun da ya faru tsakanin ta da Abba akan idon Yayyun Habab Mata , Shema da Safiya".

Ƙafa sukayi suna ƙosawa da Abba ya tashi su nufi ɓangaren don cima Zainabu mutunci dama
da ita suka kwana a zuciyar su. Itako Zainabu mmki ne ya kamata ganin banÉ—aki a bedroom É—in
da ta fito ,gdy tayi mawa ma'aikaciyar bayan ta nuna mata komai da yanda ake amfani dashi
kana ta fice ,tana mmkin wannan wacce irin bagidajiyar ƴar ƙauye Habab ya Aura?".
****

Bayan ta fito banɗaki ne tayi sallah ,tana anan zaune ,yunwa ne yasata miƙewa tana nufar falo".
Dai dai su Safiya da Shema'u na shigowa ,wasu kaɓa² da su ,zo ka gani sai juyi suke da ƙyaerrr
tun daga shigowar su da yanda suke bin komai da kallon uku saura ,yasa Zainabu basu
matsugunin tsiya a zuciyar ta....kallon su tayi nan itama ta kau da kanta gyefe a zuciyar ta tana
cewa " Wannan basu san Zainabu ba,ƙila akan su zan fara ,basu san duk ƙiban mace bai ban
tsoro ba ,kama ku ku duka xanyi na casa ku ,nayi maku dukan tsiya,tabbas akan ku xan huce

haushin tsallar ƙwaɗon da ya sani jiya". Kece gajar yarinyar da Habab ya Aura???. Nice
gajaannn?? Eh to nice Dan jabbara'uban ku!!! Kunsan Zainabu kuwa??.................

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki
iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account É—in 6037312299 Mohammed Aisha keystone
bank*

*Mmn teddy*
[6/16, 15:33] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500
special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta
wannan account É—in 6037312299 mohammed aisha keystone bank...Æ´an niger kuma naku
Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? ÆŠaya cikin ku...ko ke ko mijin ki É—aya
baya gamsar da É—aya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi Æ´an uwa na matan Aure
, kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya
2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan
number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke Æ´an uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuÉ—i dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai
Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.�💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin

itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
_8_

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki
iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account É—in 6037312299 Mohammed Aisha keystone
bank*

*Mmn teddy*
[6/16, 15:37] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500

Jin irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login