Showing 6001 words to 9000 words out of 42434 words

Chapter 3 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf

04 Nov 2025

810

su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.� Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu

_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya

mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
_6_

"Ƙasa tayi luuuuuu tana shirin yin ƙasa ,hannun sa Habab yakai cike da zafin nama yana
tarota haɗi da rumgumo jikin shi...wayyoo tsoro nakeji!! Wannan furucin na Zainabu ya tuna
wanda ya sa shi jin wani irin zafi a zuciyar shi...tamkar wanda idon ta yake a buɗe haka yayi
mata, don cike da jin haushi ya ƙwantar da ita a 3str ɗin falon. Jah yayi ya tsaya ,to ma mene
zan mata? Tsoro na fah wai takeji?? Lallai wannan yarinyar ƴar rainin hankali ce! Idona da
kowacce mace ke sha'awar sa ,Bama ga sauran mutane ba ,ita ayau sai tace tana tsoro?? Ko
nine kaɗai me irin idon a doran duniya?? Hummm wani jan numfashi yayi yana ƙwafa a sarari
yana furta ai wallahi baki ci banza ba ,yau ina xamu kai safe sai kin yi tsallan ƙwaɗon nan ,
tanadin dana dingi yi akan ki ayau bazai tashi a banza ba.

Tsayawa yajah yayi don shi ko zaman beyi ba ,kuma yaƙi taɓata ko yayi wani abu don ganin ta
farfaɗo ,amma ina yana tsaye don yanda take gudun sa yafi ma masa ciwo a yanzu,so yake ya
tabbatar da da gaske tsoro n nasa take ko iskanci ne?. Sobreen kuwa da tun shigowan Habab a
idon ta don tana ganin shi ta window ,har ya shiga falon Zainabu ,tsaye tayi a falon nata tana
kaiwa da komowa , ihun da Zainabu ta saka ne yasata tunanin shikenan komai ya riga da ya
faru". Wani irin kuka itama tasa tana tsugunawa anan wurin ,a sarari tana cewa " Dama na sani
,shiknn Habab baka Sona! Kuka takeyi wanda nan take ta ɗaga wayan ta ,tana lalubar numbern
Hjy Luba"........ Fiye da awa biyu tana a sume bata farfaɗo ba ,sai can dare ,a hankali Zainabu
ta fara bude idon ta don kanta don har a lokacin Habab na tsare ya juya mata baya , ware idon
nata tayi duka tana sauke su bisa kansa , mamaki ne ya kamata , tabbas a yanzu ta fara
gasgata Habab mutum ne ,kuma shine mijin ta, to amma wancenn ɗin nan fa?". Tambayar da
take mawa zuciyar ta kenan. “Ke Zainabu nemo mawa kanki mafita kamin wannan mai
murɗaɗɗen jikin ya fara ƙulƙulin kubura dake ”. A hankali ta fara sauke ƙafarsa ba tare da ta bari
yaji ba ,cikin sanɗa wai ita alah dole zata gudu bedroom ɗin ta don ta lura da key ta bayan
ƙofar". Tun da ta sauka da ƙafarta yaji motsinta amma sai yayi mata banza don haushin
Zainabu n ne ke ciyo sa gashi ya rasa ta ina zai fara hukun Tata ”. Ɗaga ƙafan ta tayi da sauri
tana rugawa da gudu ,wanda cikin zafin nama abunka ga Soja da juyowan shi da kama ta".
Wani irin ihu Zainabu ta saki haɗi da salati tana cewa " Shikenan ya tabbata ,wallahi Ni Nasan
haƙin Shitu ne ke bibiyata,Allah na sani ,Allah ka yafemun ka rabani da wannan basamuden
ƙaton sojan ,Wallahi na shiryu na dai naaa....” yatsar sa biyu yasa yana buge bakin ta wanda
yayi nasarar haɗuwa da haƙorin ta da laɓɓanta yana haɗewa haɗi da datsen ciki". Nan take jini
yafara fita". Wanda yasa Zainabu saka hannu tana rufe bakin nata tana cigaba da tsiyar
hawaye. Cak yanda ya riƙe tan a haka ya nufi da ita bedroom ɗin da take harin shiga, yana isa
ya sauketa kasa yana nufar gyefen bakin gadon yana zama. A tsaye Zainabu ta tsaya tana bin
sa da kallo. Oya" yi tsallan ƙwaɗon dana saki”. Cuno bakin tayi gaba da har ya tasa kamin tace
" Ni bazanyi ba ,don ko a makaranta babu malamin da ya taɓa sani tsallan ƙwaɗo bare kuma

kai". Shiru yayi dai yana tunanin idan ya tashi irin horon azaban da zai ba Zainabu. Tsawon
minti biyu yana a haka itama kuma bata motsa ba. A ƙufule ya tashi don ya lura Zainabu bata
da kunya sam ,sai yayi mata zafi zafi". Ganin haka yasata saurin jah baya tana faɗin zan fa yi
ne?". Yi ina gani". Yayi maganan yana komawa yana jingida da bango". A hankali cike da kuka
Zainabu ta fara tsallan ƙwaɗon takai ta dawo...kamin mintuna biyar tuni ta fice hayyacin ta, a
zuciyar ta cewa take " wai shin Umma sun kawoni gidan Aure ne ko gidan Azaba?.
Wani gumi ke karyo mata duk da sanyin AC dake wurin amma ita ina ,kuka take tana faɗin don
Allah kayi haƙuri kaji bawan Allah". Yanda take ta faɗin bawan Allah yasa shi cewa " Ke dama
inni ba bawan Allah bane bawan ki ne,idan kika ƙara kirana da wannan sunan sai kin kwana a
haka ,kar ki kirani da Habab kinji?". Yayi maganan yana karkaɗa kai ". Au yi haƙuri Hababu
Don Allah ka yi haƙuri". Nine Hababu ke wai ina wasa dake ne?? Ni kike ɓatawa suna??. Kama
baki Zainabu tayi tana cewa " Yi haƙuri don Allah". Tayi maganan tana jan hanci haɗi da cigaba
da yin tsallan ƙwaɗon Allah ya isa ban yafe ba, tayi mgnn ƙasa ³".


Cigaba da Allah ya isan ta take sai ta zo dab dashi sannan tace " Allah ya isa", ke mai kike
cewa ??". Saurin juyowa tayi tana dakatawa da cewa " Wallahi ban ce fa komai ba Hababu...Au
yi haƙuriii Hababuuuu ƙara nanata sunan tayi wanda yasata saurin riƙe baki tana faɗin " Au
Soja...yi haƙuri kaji Soja na". Tayi maganan ƙwallah na sauko mata ,tana cewa a zuciyar ta
koma meye su Umma da Abba suka kashe Ni saboda basa sona sai su Aura mun wannan
mutumin?" , Idan gidan sune suka gaji da ganina a ciki sai su mun mgn na koma koda ƙauye ne
can da zama". Amma Ni Nasan wannan mutumin auren fansa yayi don ya rama abun da nayi
masa ba wani abu ba". Amma koma meye da Allah Nasan idan kowa bai soma Allah shi yana
Sona ,Nasan Ni Zainabu baiwar Allah ce". Duk maganan take a cikin zuciyarta ,wanda tsinkayar
Muryar sa tayi yana cewa " Ke jeki kwanta". Hummm wani numfasawa tayi ai bata tsaya kallon
shi ba da gudu tayi kan gadon tana hayewa haɗi da hamdala". Da ido ya bita da kallo cike da
mmkin anya yarinyar tana da sukuni kuwa?... Ke !! Taji yakira ta cikin dakakkiyar Muryar sa ,
saurin amsawa tayi da cewa " Na'am". Kar kiyi zaton wai zaki huta ne don kin Auri Habab ,
Wahala ce ke tunkaro ki ,don na Aureki ne badon komai ba sai don na tsaneki". Na Aure ki ne
Don na Azabtar dake ,na wahalar dake ki gwammaciiii hummmm cije laɓɓan shi yayi yana
juyawa cike da miskilanci yace " kiyi bacci na yau ,gobe zaki fara fuskantar izayan dana tanadar
maki. Yana ƙarke maganan ya fice daga bedroom ɗin ,wanda kai tsaye falon Sobreen ya nufa
don yasan in za'a kwana bazata yi bacci ba indai bata ganshi ba".


Hummm wani irin numfashi Zainabu taja tana gyara zaman ta a tsakiyar gadon haɗi da miƙar da
ƙafafun ta da sukayi mata tsami". Ni nafi ƙarfin masifan ka Soja". Wallahi kai ne zance zaka yi
nadaman Aure ne,Allah yakai mu gobe na ƙare maka kallo da idon naka da nake tsoro na
ganka da ranan Allah , daga nan duk wani tsoro ya kau". Anan ne zaka san wacece Zainabu ,
xakayi nadama mai yawa Sojana". Ƙwafa tayi tana kai hannun ta haɗi da matsa gwiwowin ta a
sarari ta furta" Allah ya isa mugu kawai". Filo ta ɗauka tana kwanciya ta gicciye a makeken
gadon nata , Allah sarki Umma na ,ina fa jin anya tun da kike a rayuwar ki kin taɓa kwanciya a
irin wannan gado kuwa?? Humm ai gashi Zainabun ki ta ƙwanta ,Ni Ko wannan ma ladan sani

tsallan ƙwaɗon da yayi ,amma kuma wallahi wannan shine na farko kuma na ƙarshe , daga
wannan dare wane shi ai bai isa ba". A haka Zainabu tana zuban ta ita kaɗai bacci yayi gaba da
ita ,ta tafi da tunanin irin rashin mutuncin da xatayi mawa Habab a gobe".

*****

Kukan me kike yi ne Sobreen??". Yayi maganan yana Rungume da ita , don sai da yafara
azabtar da Zainabu yaji natsuwa a zuciyar shi". Wasu hawayen ne suka gangaro mata tana
ƙara shige masa jiki kamin cike da Muryar shagwaɓa tace " Kai ne ka shigo gidan nan ,bayan
nan yaka mata ka shigo sai ka nufi wurin wancenn yarinyar?". Hummm Sobreen Idan ina tare
dake ki daina mun maganan kowa bana so ,bagashi nazo kema wurin ki ba". To ai wurin ta
kafara zuwa ,nidai kawai ka faɗa mun dani da ita wa kafi So?". Ita ce na fara Aura kamin ke,
kinga dole wurin ta xana fara zuwa ". Shiru tayi tana jin wani irin ɗaci a zuciyar ta , hannun taji
yakai yana jan ta da wasannin dake mantar da ita dukkanin damuwar ta ,taji tafi kowa dace da
masoyi kuma miji ". Dariya tasa tana ƙara shigewa jikin shi tana ƙanƙane shi".
Niko Mmn teddy ganin yanda Sobreen ke shige masa nace ikon Allah bako kunyar nan irin ta
amare?". Kissing ɗin kumatun ta yayi nan tasa dariya tana riƙe hannun shi haɗi da rungume su
a ƙirjin ta ,tana ɗaura su bisa Dukiyar fulanin ta ,don tasan su yafi ɗaga masa hankali , lokaci
ɗaya ya birkice yafara nema ogent". Hakan ko ya faru tuni yafara shafasu yaana mai shaƙar
ƙamshin jikin ta don tasha gyarar ƴan mai duguri ta haɗu ko ina na jikin ta ƙamshi yake fitarwa".
Saurin miƙewa yayi yana rabata da jikin shi , kissing ɗin goshin ta yayi data ɗago ido tana kallon
shi cike da mmki". Gud night Sobreen , bacci mai daɗi". Habab ban gane ba?". Me kake nufi?? .
Kallon ta yayi don yasan Jarabar Sobreen tasha tsimi ta amare, sam ƙila ta manta da ba'a ɗakin
ta zai kwana ba. Kallon ta yayi yana gyara tsayuwar sa kamin yace " Kin san ba Anan zan
kwana ba". Ai bai ƙarike ba ta daka tsalle ta miƙe tana cewa " ina ai wallahi baxan yarda
ba,kamin muyi aure ina fama da sha'awar ka ,yanxu kuma munyi shima ban huta ba,wai sharing
xamu rinƙa yi da wata?" Ina Ni baxan yarda yau baxan iya kwana Ni kaɗai ba". Tayi maganan
tana runƙunƙume shi da jikin ta ba ko kunya". Hannun shi yasa yana Rungume ta tsawon
mintuna biyu suna a haka yana shafa bayan ta alamun rarrashi , ya isa Sobreen ba'a ɗakin ta fa
xan kwana ba ,kiyi haƙuri gobe da asuba ina nan". Ɗago da idon ta tayi tana masa kallon da
gaske" . Kamin tace kayi alƙawari?". Ɗaga mata kai yayi alamun eh yana kissing ɗin saman
goshin ta ,kamin tace dashi Gud night". A haka ya baro bedroom ɗin ta yana nufo falon Zainabu
haɗi da ƙwanciya ".
******

Tun safe Zainabu tafarka tana miƙewa da kayan jikin ta ko nauyin su bata ji dashi tayi bacci ,
kama kwankwaso tayi tana cewa " To daga yau za'a faraaaa!!


*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki
iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone
bank*

*Mmn teddy*
[6/15, 07:02] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500
special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta
wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku
Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? Ɗaya cikin ku...ko ke ko mijin ki ɗaya
baya gamsar da ɗaya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi ƴan uwa na matan Aure
, kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya
2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan
number 08081202932*

_Siyan na gari..._
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai
Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki.� Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu

_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login