Showing 24001 words to 27000 words out of 42434 words
Chapter 9 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf
tsaya”. A haka har subahi. Kirar sallar farko ya tashi ya nufi toilet yana yin
wanka kamin ya ɗauro alwala yana fitowa haɗi da shimfiɗa sallaya . Nafiloli yake yi idon
Zainabu na akan shi ,a zuciyar ta cewa take “ wai dama wannan yana sauke sallar farilla bare
har da ƙarin nafila?”. Hummm kuma a hakan bai ji tsoron Allah yabar yin fasadi da ɓanna ba”.
Miƙewa tayi a hankali tana sauke ƙafarsa kaman wanda yayi mata wani abu ,nan ko bayan
matseta da lugwigwita ta babu abun da yayi , toilet ɗin ta nufa tana ɓoye jikin ta wai kar ya
ganta da sauri ,wanda shi kam da ido ya bita har ta shige”.
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki. Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241 / 09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu
****
Wanka tafara yi kamin ta shiga gasa ƙirjin ta da sukayi mata ƙababa ,sun mata tsami sosai na
jagula da suka sha”. Idon ta ta rufe tana buɗewa sai hawaye sharrrr ³ Wannan Sojan Mugu ne
wallahi ,Allah ka gani Allah ka taimake ni kar ya cire mun nono da murxa da murɗe mun da
yake yi”. Tayi maganan tana cigaba da zubda hawaye ,wanda idon ta har ya kumbura . Alwala
ta ɗauro tana naɗe jikin ta da Towel kana ta fito , a gyefen shi ne taga Hijab da sallaya ya
shimfiɗa mata, wannan yasata rakuɓawa gyefen shi tana fara sallah don Har an shiga Masallaci
, tana ganin shi ya miƙe ya nufi Sofa yana ƙwantawa can yana buɗe laptop ɗin sa yana binciken
meye Allah masani”. Hmdllah tayi a zuciyar ta ,tana isar da sallahn ,waldrop ta nufa tana fiddo
da wata duguwar riga marar nauyi da Mayafin ta ,tana sawa da Mayafin tana ɗaurawa haɗi da
nufar gadon tana kwanciya a hankali tana kama hannun ta da takejin yana mata tsuwa ta cikin
namarta”. Sai wani zafi yake mata kaman ana ɗanin ta haka takeji”. Tun tana daurewa tana
juyawa har ta kasa yin hakan ,kuka ta fara ƙasa ² tana matsa ƙashin hannun nata , jin tamkar
yanxu ne yake kwankwatsar ta yasa Zainabu miƙewa zaune tana kama hannun haɗi da cigaba
da kukan nata ƙasa²”. Miƙewa Habab yayi yana aje laptop ɗin nasa yana tunanin to ya xaiyi da
tafiyar da zuwa japaan da ya taso masa a satin nan kuma dole ya tafi don shine jagoran tafiyan.
Zama yayi gyefen Zainabu yana magana cikin Muryar gashinan dai zafi² sanyi² “ lafiya me ya
faru ,wani abu ne yasame ki?”.
Cikin Muryar kuka idon ta na zubda hawaye ta kalle shi tana cewa “ kai ka karyamun hannu
,kuma gashi yanzu zafi yake mun...tana faɗa masa tana kuka”. Shiru yayi don dama yasan
tabbas za'a rina , Hannun shi yakai yana Son taɓa hannun karayar nata ,nan tajah baya don
tsoron ta bashi takeji tasan idan kuma ta bashi yanxu yajah mata sai kuma mutuwa shine kaɗai
abun da zai biyo baya”.
Ganin taƙi basa hannun yasa shi Rungume ta a hankali yana bubbuga bayan ta kamin yace "
bari nakira Sobreen ta dubaki ta baki magani”. Da ido ta bisa har ya fice daga bedroom ɗin ,
tana cewa a zuciyar ta“ kenan dama Sobreen likitace??”....
*Wannan page ɗin bonus ne , inshaallh yau zamu fara update safe da yamma , xaku iya
yawatawa dashi Gamai buƙatar littafin ƘWARTON MANYA normal group ₦300 Vip
group₦500 ,Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number nawa 08081202932 ko
ku tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU
BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN
WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN
AURENSU TO ALBISHINRU HAJJAH MAI GYARAN AURE YAR MUTAN MALI JIKIN KAR
BHUZAYE TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU
KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE
AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA
DABAN NE NA ASALIN BHUZAYE DAGA HANNUN BHUZUWA EMPIRE* 09061466409/
09060703187
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki
acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc 09061466409
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu
k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani
ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce
wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar
dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon
cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar
uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 09061466409 ko 09060703187
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa
agidan surenki kunsan dai aikin bhuzuwa indai mallaka ne ,a mallake maki mijin ki limiyau ba
boka ba malam taho wurin bhuzuwa empire
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a
namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u
pc 09061466409
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
HQ
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada
mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta.
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga
cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
09061466409 ko 09060703187 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Zaria sannan ina
aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi
sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 08061466409 ko
09060703187
[6/19, 19:23] my number: *️ƘWARTON MANYA️*
*Mmn teddy*
12
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na
bati Don Allah kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali".
Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da
katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299
mohammed Aisha keystone bank*
****
Wacce ma wai Sobreen?? Ta tambaya kanta cike da rainin hankali , miƙewa tayi tana nufar
window a hankali tana bin ɓangaren nasu da kallo , da tunanin yanda zata kuɓce daga wannan
gida ta gudu daga hannun Habab , motsin shigowar Habab da Sobreen taji , Wanda motsi ba
tayi tana nan tana kallon wajen tagar ”. Habab mai kayi mata ? Meye na kirana kace na duba
wannan yarinyar?? Dama ba'a wajen ka kwana ba?”. Da wannan ƙazamiyar ƙasƙantacciyar
yarinyar ka kwana ,kuma har kake tunanin nazo na duba ta ,cin fuskar har takai haka? Wallahi
yau sai tabar gidan nan don uban ta, don bazan iya zama da wannan ƴar maytsiyatan talakan a
matsiyinnnnn.....ke jaka ƴar ƙaruna , jikan fir'auna , ya ishe ki haka , wallahi badai ubana zaki
ciba ,don ubana yafi ƙarfin ki ci shi sai dai naki uban zaki cii”. Bala'i Ni kika zaga Zainab kike ko
wacce?? Lallai kin nuna mun Habab ya bada kanshi kinga girman sa ,wato yanxu ke dai dai
dani kike kallon kanki... Sobreen tayi maganan tana dafe ƙirji n ta ,haɗi da fiddo da idanuwan ta
akan na Zainabu da take jin tsanar Sobreen da Habab , yatsun Sobreen take kallo don jin ta
take tamkar taje ta karairaya itama ta rama nata karayar”. Shikam Habab tankasu bai yi ba sai
jah baya da yayi yana zama a Sofa ,yana murtike fuska tamkar wanda bai taɓa dariya ba”.
Itakam Zainabu tana can ido yarufe bataƙi a kwana ana masifa ba a tsakanin su. Itako Sobreen
da ta lura da Habab ya kunna Sigara yana busa ta na tijara yasa ta jah baya tana yin shiru ,don
tasan indai yafara busar sigarin ko tsoho ne karyea masa ɗanyar tijara zaiyi”.
Wallahi Allah yanda aka karyamun hannu na koma mai hannu ɗaya kema sai na karya naki, wai
duk akan ki ko? Har kina wani cewa “ mene?? Yau sai na rama”. Zainabu ta ƙare maganan tana
cilla mawa Sobreen Turaren saman dressinmirrow. Jah baya Sobreen tayi cikin sauri tana cewa
“ Lallai ƴannn kin nuna mun kun kwana tsirara da mijina ,shi yasa kike.....ke yi mun shiru na lura
ke ƙaramar ƴar iskace to ba tsirara muka kwana ba ,duk abun da kike tunani shi akayi”.
Bari naje na Faɗa mawa Hajiya ,wallahi sai yau kin bar gidan nan . Kina hauka Sobreena...ai
inkin ga na bar gidan nan to Habab ne ya mutu!!
Zaro ido Sobreen tayi tana dafe ƙirji cike da sharri ta Mata tace “ Kashe mun Habab zakiyi?”.
Shiru Zainabu tayi ta tsaya tana kallon Sobreen da mmki ,don bata taɓa ganin sharri ido biyu
irin haka ba” . Sobreen!! Ki duba mun hannun Zainab shi nakawo ki kimun”. Habab yayi
maganan cikin wani irin murya ,wanda yasa Sobreen cike da kuwa da ƙarfi tace “ Bazanyi ba
Habab , wallahi sai dai hannun yarinyar nan ya riɓe”. Harara Zainabu ta watsa mata kamin tace
“ Yarinya tana bayar uwar ta.....ta ƙare maganan tana mai da kallon ta ga Habab ,da taga yana
ta busar sigari .... innalillahi na ga Banu Ni Zainabu Abu , Sigari a makwancin Zainabu ??
Dama bayan iskancin ka da ka ƙware kazama ƙwarto harda shan sigari kake yi??????......
Wayyo Ni An haɗani da jaraba!
Kamin Zainabu ta ƙare maganan ne taga Habab A gaban ta yana huci kaman damisa ,wanda
yasa Zainabu jah baya don da damisa yafi mata kama a yanzu. Baya ta ƙarayi wanda a zafafe
Habab yakai hannun shi yana damƙo Zainabu ,yana hura mata hayaƙin sigarin a fuskar ta. Ni
kike ce mawa Jaraba??? Kamin tayi magana ne taji ya kai hannun shi da ƙarfi yana jan rigar
jikin ta ,wanda tun daga sama har ƙasa ta kyece zuwa ɗaya! Wayar sa ce ta hau ruri da yake
ɗaya hannun ,wani irin wurgi da ita yayi yana dawowa sai a goshin Sobreen rauuunn kakeji ,
kuka tasa tana dafe kun goshin ta da hannu wanda ganin yana wanke fuskar zainabu da mari
yasa Sobreen Zundumawa da gudu tana barin ɗakin babu ko waiwaye...
Fixge bra ɗin Zainabu yayi wanda yasata Saurin kai hannun ta ɗaya tana rufe nonuwanta da ta
tsani wani ya gane mata su. Kuka tasa tana jah baya haɗi da haɗuwa da bango....Ni kike ce ma
Jaraba? Yau xan gwada maki jaraba". Sai na farke ki!”. Zaro ido Zainabu tayi tana sakin
marayar kuka haɗi da cewa “ Na tuba wallahi bada kai nakeyi ba .
Da uban wa kike yi?? Yayi maganan yana nufo ta haɗi da kai hannun shi yana ɗago fuskar ta
suna kallon juna„ Sobreen”. Tayi maganan Muryar ta na rawa “ Don Allah Soja na kayi haƙuri na
tuba , wallahi da Sobreen nakeyi”.
Yi mun!!!!!!!!
Kunsan night update ba yawa kuyi manage, Sobreen dai tayi ta kanta ♀️♀️tabar Habab
da Zainabu,kuma kuyi ta kanku♀️ , idan kuma aƙwai ɗan gani kashekan Zainabu to yaje ya
ƙwaceta
Gud night
[6/20, 15:48] my number: *️ƘWARTON MANYA️*
*Mmn teddy*
13
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na
bati Don Allah kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali".
Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da
katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299
mohammed Aisha keystone bank*
*****
Rufe mun baki kina buge ?”. Habab yayi maganan yana ƙwaɓe mata baki wanda yasa Zainabu
saurin kai hannun ta tana rufe bakin haɗi da cewa “ wayyo Allah hannu na shiknn ,Nasan
ƙarshen hannu na fita zaiyi baki ɗaya”. Wayyo Hannu na!! Tayi maganan cike da Muryar
kururuwa tana tsangala ihu ,wanda yasa Habab saurin cewa “ Ke Tsaya in ga hannun?. A'a Ni
ka rabu dani , da abun da kake mun gomma kasa Bindiga ka harbe kaina na huta , da izayar da
kake mun ,wayyo Umma na zasu kashe Ni ,kwanan hannun Zainabu Taƙwas a karye ba magani
babu duban likita....Keee yayi maganan yana dafe kansa ,amma ina Zainabu ta samu abunyi
dama So take ya rabu da ita daga dukan da yayi shirin mata ”. Hakan yasata saka masa ihun
ƙarya”. Ya isa yi shiru ,bari nakira Doctor yanxu yazo ya duba ki”.
Kuka Zainabu tasa tana cewa “ a'a nidai ka kaini asibiti ne can a dubani ,tayi maganan tana
hararo hanyar da zata samfe daga can asibitin”. Habab ne ya kalleta sai ya sakin mata wani
murmushi da yasa ta tsagaitawa da kukan don ta rasa gane na meye?”. No basai mun je ba
,Doctor abokina yanzu zai taho ,ki maida kayanki”. Yana gama faɗa mata haka ya juya cike da
takon sa da yake ɗaga mawa Zainabu hankali da tsoron sa ya fice daga bedroom ɗin ,yana
nufar falo don ya ɗau ƙaramar wayar sa yakira Abokin sa Saif”....
Da wani irin Kallon jin haushi da tsanan sa Zainabu tabi bayan sa ,tana faɗin mugu kawai
azzalumi , wallahi Allah zai fito mun da mafita da hanyar da zan bar gidan ka”. Idan kuma ba
haka ba?? Hummm”. Miƙewa tayi tana nufar waldrop don sauya kayan da ya dirar mata da yagi
har ƙasa....Takaici ne ya ishi Zainabu ɗago rigar tayi tana kallo ,kamin ta ce wallahi da kayan
Umma na ne wanda ta ɗinkamun kayimun haka dashi ,Allah sai nayi maka babban ɓannna a
cikin gidan nan sai kayi nadam....motsi taji a bayan ta wanda yasa ta saurin juyawa ,nan taga
ashe babu kowa ,mtseww ɗan tsaki tayi kamin tace “ Haba Zainabu badai kin fara tsoron sa ba?
Ina ai Zainabu bata tsoron kowa sai Allahn da ya halicce ta”.
Fiddo da kayan wasu tana cewa “ Can maka asarar ka ba nawa ba ,dama nawa ce sai nayi
kaico”.
*****
Ke Sobreen lafiya kika shigo da gudu haka ,tamkar wanda aka sako kura?? , Hajiya Luba tayi
maganan tana kallon Sobreen cike da Muryar tambayar lafiya?”. Nishi Sobreen ta hau saukewa
a hankali kamin ta zauna gyefen Hjy Luba tana cewa “ Momy na gaji da Wannan yarinyar a
gidan nan ,wai yaushe Habab zai sake ta ne?”. Mai kuma ya faru??? Hjy Luba ta tambaya kai
tsaye da son jin me Zainabun tayi haka har ya firgita Sobreen”. Uhmm Momy da kike