Showing 39001 words to 42000 words out of 42434 words
Chapter 14 - KWARTON MANYA PART 2 COMPLETE BY Maman Teddy .pdf
banta" . Komawa tayi tana kwanciya ,don bata jin zata iya motsa koda
ɗan yatsar tane bare kuma wai har ta miƙe taje privacy. Gyara ƙwanciyar ta daɗa yi ,tana
magana da cewa " Lallai Habab É—an rainin hankali ne wannan mutumin , yanda yake jin shi ba
kaɗan ba ,yagama sagarmun da gaɓɓai jiki ,ba Sannu ba komai yana ma faɗa mun ne naje na
gyara jikina ,kaman bashi ya ɓata mun ba! To wallahi baxan motsa ba ,zanyi maganin miskilanci
n sa yau". Haka ta koma tana zancen zuci da tunanin yanda zata ɓullo mawa Habab da Hjy
Luba". Hummm ke ƙaramar makira ce wallh Hajiya ,xakiyi nadama ,ki sani watan tonuwar asirin
ki yayi indai Zainabu na cikin gidan nan".
****
Habab bai fito masallacin gidan ba , sai da yayi sallahr isha'i sannan ya fito yana nufar barander
inda ya hango mahaifin shi Zaune gyefe guda Kuma Hjy Luba ne tana taya shi fira ,duk dashi
hankalin shi na akan Magazine É—in hannun shi. Idon shi na cikin medical eye glss fari. Yanayin
zatin shi tamkar Habab , sai dai shi da Alamun dattijantaka sosai tare dashi. Ganin Habab yasa
Hjy Luba ɗauke wuta . Miƙewa tayi don dama ƙa'idan ta indai Habab yazo wurin mahaifin nashi
basu wuri take ,koda wani abun da zasu tattauna ,daga baya zataji komai a bakin Habab É—in da
kissan ta xatayi amfani wurin hakan .
Gaishe da Hjy Luba yayi nan ta amsa masa cike da nuna tattalinsa da So da ƙulawa". Bari na
baku wuri?". A'a Ammie ki zauna". Habab yayi maganan yana zama a É—aya daga kujerrun
kewayayyu. Ki zauna Hjy ai bakomai". Cewan Alh Ahmadu ". Zama tayi tana bin su da kallon
komai naku ya kusa zuwa ƙarshe .
Habab ina So ka shirya tafiya zuwa Japaan naji da tafiyar da zai kama ka a satin nan zuwa can
, ina So xan tura ka akan Buss É—ina. To Daddy Yaushe ne tafiyar?? ,Zuwa jibi inshaallh". Ka
shirya É—aya daga cikin matan ka ku tafi tare . Ok to Daddy Zan tafi da Zainab ne . Kallon Habab
Hjy Luba tayi saurin yi , wanda don dole tayi shiru saboda bata son ta hasasa masu wani abun
a zuciyar su . Fatan addu'ar Allah ya dawo dasu lafiya tayi masu ...wanda ahakan dai Habab ya
koma ɓangaren sa yana masu sai da safe".
Mmki ne ya kamashi ganin Zainabu can ƙurya ta ma ƙara rufa ne da blnket abun ta ,matsawa
yayi yana takawa zuwa inda take .bacci ne ya É—auketa.... Shiru yayi kawai sai zauna gyefen ta,
jin motsin shi yasa Zainabu da bacci ya ɗauke ta yin gigif tana miƙewa tana mitsike ido .
Zaman me kikeyi tun ɗazu?? Yayi mata mgnn cike da rashin son yiii". Kallon sama da ƙasa ta
masa ,a ran ta cewa take " Wannan É—an rainin hankali ne fah". Zama ko kwanciya ? Kaga
alaman motsawa ma zan iyayi ne ni!?". Ban gane ba , Bazaki wankan ba?". Bazan iya ba ". Ta
basa amsa kan ta tsaye. Ni ka rabu dani nayi bacci na". Tana faÉ—a masa haka ta juya tana shirin
ƙwanciya. Miƙewa yayi yana nufa toilet haɗi da haɗa mata ruwan ɗumi. Fitowa yayi yana isa
inda take kwance ya É—aga ta cakkk yana nufan toilet da ita. Da kanshi ya gasa mata jikin ta
,kamin ya barta yana cewa tayi wankan tsarki".
A haka Zainabu ta kammala koman ta jikin ta duk yayi mata tsami sosai ,anyi an gama daga
yau". Abun da take faÉ—i kenan tana cigaba da hasa jikin ta". ÆŠauro towel tayi tana fitowa ,nan
taga babu shi a bedroom É—in alama ya fita.
Waldrob ta nufa tana buÉ—ewa , kayan baccin ta É—auka ,kawai sai ta tsinci kanta da buÉ—e É—aya
side É—in .....Hoton Habab ta gani yana yaro bai fi shekara 12 ba fuskar shi É—auke da Annuri da
matsanancin fara'a ,akasin yanxu da dariyar ma ko kyau bata masa ,saboda baƙin miskilanci".
Murmushi Zainabu tayi tana kai hannun ta haÉ—i da É—aukar hoton elargement É—in. Tana É—auka ne
sai ta ga wani hoton ,babu shakka wannan ita ce mahaifiyar Habab". Tayi maganan a sarari
tana kai hannun ta haÉ—i da É—aukan hoton. Hasken fatan manyan idanun nashi duka ita ya É—auko
sai dai ita nata ba Ash ɗin nan amaimakon baƙi irin nashi. Fuskarta ɗauke da fara'a,macace ƴar
tayi ,shigar suit ne a jikin ta ,da hijab ƙarama.
Me kikeyi anan?? Taji Muryar sa ya katse ta ,wanda sai da gaban ta ya faÉ—i. Saurin juyowa tayi
tana cewa " Ba komai". To bar wurin! Yayi maganan yana nufar Sofa yana zama yana juya
bayan sa. Taɓa baki tayi kana tace " Wannan wani irin mutum ne?? Xan yi mgnn miskilanci n
nan naka tabbas".....
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 xaki iya Turo
da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account 6037312299
mohammed Aisha keystone bank*
*Mmn teddyí ¾í·¸*
[6/24, 13:14] my number: 21
Wannan wani irin zuciya yake dashi ne?? Mtseww mai zuciyar dalma kawai". Magana kike yi?
Taji Muryar sa ta kuma katse ta...kama bakin ta tayi saurin yi kamin cikin sauri ta girgiza kai tana
cewa " A'a ba magana nayi ba". Tayi maganan tana nufan dreesingmirrow don ta kimtsa jikin ta.
Shafe jikin ta tayi da mayuka masu daɗin ƙamshi ,kana ta tayi saurin ficewa zuwa falo". Kallon
ta yake a sace har ta fice daga bedroom É—in yana ganin yanda take tafiya ,dauriya ce kawai irin
nata , rauni biyu kenan ga hannu ga kuma wannan babban al'amari". Cigaba yayi da yin
binciken sa ta laptop don bai taɓa shiga ƙasar Japan ba ,wannan shine karon sa ta farko ,amma
kuma Sosai yake jin nishaÉ—i a wannan rana ,wanda ya rasa na meye?". Sai da yayi kusan
mintuna sha biyar kamin nan tuni ya gama duk wani abu da yake Son gani,falon ya fito yana
hango Zainabu a tsakiyar falon ta baje abucucuwa daban daban ,kaman wanda ta shekara
guda bata ci ba . Zama yayi a kujerun falon ,yana bin kallon plsma É—in tashar G.M.A , ita ko
Zainabu bi takan sa batayi ba, tun bai bi ta kanta har idon sa ya dawo kanta ,taɓ ɗi yaga yanda
Zainabu ke bige abinci ta sha lemu taci nama...kallon ta yayi kawai yana giegixa kai a zuciyar
shi yana faÉ—in " Wannan wacce irin yarinya ce mai cin tsiya? Wai dama mata nada irin wannan
cin Abincin?? . Wai bawan Allah wannan kallon fah? Ai sai ka sani na ƙware". Zainabu tayi
maganan tana fiddo da idon ta cike da tsiwa". Hummm ɗan taɓa baki yayi yana kai hannun sa
haɗi da shafa sajen gyefen fuskar sa ,shi sam baijin cin komai ,jin sa yake a ƙoshe tun da ya
samu abun da zuciyar sa ya daÉ—e yana marin.... lulun idon sa ya watsa mata kamin ya buÉ—e
baki yana murmushi da sai da Hushiryar sa ta bayyana yana cewa " ina nan ina mmki ne". Mmki
?? Na mene?? Zainabu tayi maganan tana yagar hanta tana lumtsumawa a baki". HaÉ—i da
raunata tamkar wacce take jin haushin ci ko akayi mata dole". Gyara zaman sa yayi yana
passing ɗin ta ,don ji kawai yayi yana Son yaga ya baƙanta mata. Wannan cin Abincin naki ai
dole nayi mmki,ban taɓa ganin mace mai ci irin naki ba! Yayi mmgn yana mata dariyar rainin
hankali . Amaimakon yaga ta É—auke fuska ,ina sai gani ma yayi ta wani kece masa da dariyar
mayar masa da Aniyar sa ,kana tace " Aiko yau ka gani akaina Ni Zainabu, shiyasa indai ƙarfi
ne akwai Ni dashi kamar Shari'a". Waigawa yayi kaÉ—an yana kallon gyefen sa ,kamin ya taune
lips da ɗan ƙarfi yana jin ba daɗi da baiga komai a fuskar ta ba. Kenan bata ji haushi ba! Yayi
maganan a zuciyar shi". Hummm iska ya furzar yana saukowa ƙasa carpet ɗin da take ta
tanƙwashe ƙafa , kallon ta yayi kamin yace " Wacce mai ƙarfin? . Cuno masa baki tayi don ta
fahimci cin mutunci yake Son yayi mata". Ina tambayar ki ,wa É—azu yayi ta kuka da magiya??
Haushi ne da kunya duka suka kama zainabu ,kawar masa da kai tayi tana dakatawa da cin
komai". Wannan yasa shi jin daÉ—i da sai da fuskar sa ta nuna". Babu amsa? Ya kuma mata
maganan yana tallabo Fuskarta tana fuskantar shi. To bari yanxu mu ƙara sai inga da Ni dake
wane yafi ƙarfi!! .
Matsawa tayi saurin yi tana É—aga hannun ta tana shirin bugawa da royals É—in gyefen ta. Saurin
kai hannun sa yayi yana riƙowa ,kamin ta kalle shi tana jin bugu , kai kaiiii , Wayyo Ni Zainabu
,Allah ya haɗani daaaaa wai menayi maka ne a rayuwa ka tsaneni ? . Hannun shi na riƙe da
nata yace " Au har kin manta , ma me kika mun?? Hummm". To baya wuce ba ko ba'a yafiya a
rayuwa ,kuma Ni zafi ne dani ban yarda da wargi ko raini ba". Humm sannu mai zafi, kuma sai
nagan ki É—azu baki ya mutu ba kukan ,don kin san ko kinyi a banza. Wannan mutumin tantiri ne
,wai shi ko kunya ma bataji yake wannan maganan". Nima bari na nuna masa ƙaryar tantiranci .
Ehhh É—in wallh na tsani iskanci ". Ni kuma ina So". Ya bata amsa yana zama kusa da ita ,cikin
sauri tajah baya tana cewa " Ni kuma na ba haka nake ba". Ni kuma haka nake". Mtseww É—an
tsaki tayi a hankali,wanda yasa shi kai hannun shi yana murɗe bakin ta sai da tayi ƙara sannan
ya saki, cikin wani irin murya mai kama da raÉ—a yake ce mata" yanxu fah komai da kike ji da
taƙama dashi ya ƙare , saboda na gane su kuma na mori daɗin su". Kaga bana son irin wannan
maganan Habab , komai bai ƙare ba , kodon kaga nace ina Son ka?". Shiiii kar ki ƙara wannan
maganan ,ai ba soyayya a tsarin lissafin rayuwar Habab".
Kallon sa tayi kamin tace " Baka isa ba ,dole ka So Ni ,yanda nake Sonka". Saboda ka naƙasa
mun hannu na, kuma kazo ka rabani da mutunci na , duk ya tafi a banza kake nufi?? Tayi mgnn
cike da tsiwa da yarinta". Murmushi yayi kana yace " Kawai sha'awar ki nake bayan nan ba
komai a zuciyata game dake ,wannan yasa ma na ɗaga maki ƙafa daga azabar dana tana da
maki. Ai haka ne ?? Zainabu tayi maganan tana miƙewa daga tsaye hadi da kama kwankwaso".
Murmushi yayi cike da duniyan ci yana miƙewa shima haɗi da rumgumo ta yana manna shi da
jikin shi.....Duk cin da kike cewa kina dashi ,duk na banza ne ,kedai na ɗaya ba wani ƙiba ba ,
gashi ba ki da ƙwari". Fixgar jikin ta tayi daga nashi ,tana masa wani irin kallo , Habab ka sani
indai sha'awa ta kakeji yanda kace ,to wallahi Ni kuma Zainabu ka bar ƙara taɓa jikina bare har
kayi wani abu ,don dama niba haka nake ba ,nadai tausaya maka ne saboda naga kana shirin
mutuwa....Saboda Son Zainabu na gab da É—aukar rayuwar Habab wannan yasa Ni na baka
kaina da jiki na ,amma ka sani daga yau wallhi ba ka isa ba,sai dai kaje ka nemi wata.
Shiru yayi kaman bazai mata mgn ba ,sai kuma yace " Okay amma kin san xan samu irin ki
É—ari idan naso ko? . To shknn naji kaje kaso É—in". Ni kike mawa rashin kunya?? Yayi maganan
yana shan murr fuska babu alamun wasa. Ƙwallah ne ya ciko idon Zainabu na rainin hankali n
habab ,tasan ta cika matsawa zai mata komai ,hakan yasata cewa " Ai ba rashin kunya nayi
maka ba ,gaskiya na faÉ—a maka , wallahi Habab indai baka furta cewa " Kana So na da gaske
ba , kuma a gaban mutane biyu ba baxan taɓa baka jiki na ba". Tana faɗa masa hakan ta juya
fuuu tana nufar bedroom É—in ta.
Tsayawa yayi yana tunani hannun sa ya dunƙula yana dukan bangon falon ,kamin ya ce da ƙarfi
" Ina Baki isaba Zainab , wallahi babu ke babu wani É—a namiji ,nine dai kuma babu inda xanje
ina dake ,sai nayi maki komai na gadama koda da ƙarfi ne". Bayan ta yabi yana nufar bedroom
É—in nata,dai dai tana fitowa privacy tana kurkure bakin ta. Wuce shi tayi fuskar ta itama a É—aure
,wanda ganin hakan yasa shi saurin kai hannun shi yana riƙo nata". Idon ta ya kallah shiru yayi
wani abu ne yaji ya tsigar masa.....kuka da'alama tayi . Ganin yanda ya tsaya yana kallon ta
yasa ta huce shi tana kwantawa gadon ta , tana jan blnket. Sam ta kasa baccin , idon ta ta
lumshe kawai tana kama kanta , baki da kowa Zainabu sai Allah a wannan gida". Tana kwance
tana wannan tunanin taji motsin fitowansa daga toilet ,shidai haka yake kaman kwaÉ—o kullum a
ruwa?". Tana mgnn a zuciyar ta ita kaɗai". Motsin shi taji da kuma ƙamshin turaren shi da ya
mamaye wurin....ita dai bataji isowan shi ba sai motsin shi da taji a gyefen ta . Zama yayi yana
shafa gashin kanta a hankali kamin yace " Zainab tashi muyi magana". Banza ta masa ,sai ma
ƙara rufe idon ta da tayi , ƙara kirar sunan ta yayi ,amma sai ta kuma masa banza tana ma juya
masa baya". Murmushi yayi mai ƙaramin sauti kamin yakai bakin shi saman goshin ta yana
kissing ɗin ta a hankali yana riƙe hannun cikin murya mai kama da ta raɗa yace " Pls Kinji
ZeeHabab". Wani irin numfashi ta sauke a hankali,tana ware idon ta da suke a lumshe. Idon
cikin ido suke kallon junan su". Murmushi yayi mata ,wanda yasata kauda kanta gyefe alamu
har yanxu bata sauka ba. Gobe xan kai ki gidan Umma". Yayi mata maganan yana É—agota haÉ—i
da ƙwantar da ita bisa faffaɗan ƙirjin shi . Saurin ɗagowa tayi tana kallon shi kamin tace " Pls
Habab da gaske?". ÆŠaga mata kai yayi , a'a nidai haka É—azu kace mun! Yanxu da gaske nake
zan kaiki gidan Umma ki masu sallama saboda jibi xamu tafi Japan ". Wani irin dariya tasa tana
miƙewa hadi da ihyuuu yeeee Zainabu a japaannnn". Dariya kawai yayi kaɗan ganin Haukan
Zainabu baya ƙarewa.... Hugging ɗin shi tayi tana kwantar da kanta kamin tace " Ina Son ka
Habab, I love youuu!!! . Shiru yayi mata bai bata amsa ba sai mannata da yayi da ƙirjin sa
,yana shafata a hankali. Yana kissing É—in ta...a haka bacci mai daÉ—i yayi gaba da ita. Gyara
mata kwanciyar yayi yana miƙewa don nufar side ɗin Sobreen ya duba ta kamin ya dawo yayi
kwanta. Kasantuwar Zainabu ta riga da tasa shi a rayuwar ta a yanxu , wannan yasa yana
motswa ta farka , hannun shi ta riƙe ,wanda yasa shi juyowa yana kallon ta , ina zaka je?? .
Mmkin tambayan da tayi masa yayi ,amma saboda yana so ya lallamata kar ta yada masa ƙura
yasa shi cewa " Xanje na duba Sobreen ne! Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi da ƙarfi . Miƙewa
tayi daga zaune muje tare to na rakaka". Kallon ta yayi yana sakin mata murmushi da bakowa
yake mawa shi ba ,kana yace " Yanxu xan dawo ki kwanta kiyi bacci , idan na cika ganin ki
xamu da ƙara maimaita na ɗazu". Saurin sakin hannun sa tayi tana cewa" Ai Ni na riga na gama
mgn tuni". Tana faÉ—in haka taja bargon ta rufewa don sanyi take jin yana ratsata kasantuwar
weather da ake ciki".
Murmushi yayi yana cewa " Gud night". Tncuuu". Ta basa amsa tana rufe idon ta. Juyawa yayi
yana barin bedroom É—in haÉ—i da nufar na side É—in Sobreen.
****
Washe gari tun subahi ta farka , jin ta tayi rungume tsam a jikin shi wannan yasata fara kirar
sunan shi da Soja ,Habab Sojana!! BuÉ—e idon sa yayi yana bin ta da kallon me kuma ya tashe
ta da wannan tsakar daren?. Zee me kika tashi yi? . A'a ta basa amsa cike da Yarinta....ba
asuba tayi ba ,ai gwamna in tashi da wuri na tafi gidan Umma da sassafe . Hummmmm
numfashi ya sauke ,kamin yakai hannun sa yana ƙara hasken bedroom ɗin, agogo ya kalla
ƙarfe 2:20am . Kalli lokaci kiga dare nefa yanxu". Biyu kuma?? Tayi mgnn cike da mmki tana bin
agogan da kallo". Tab yanzu duk wannan dadewan ,nidai na gaji gaskiya bari naje na haÉ—a
kayana to da xan saka". Miƙewa take ƙoƙarin yi nan taji ya riƙeta , cikin Muryar bacci yace " Pls
Zee kiyi bacci idan kika tashi bafa zaki koma ba,don bazan barki ki koma ba ,nima baxan iya
baccin ba". Ban gane ba? Tayi masa magana n tana raba jikin ta da nashi tana nufar waldrob
don hado kayan ta. Kusan mintuna talatin tana yi tana ganin lokaci ,ganin lokacin yaki sauri ne
yasa ta nufar bed É—in tana kwanciya gyefen sa. Ji tayi ya rungume yana cewa " Me zakiyi
yanzu?? Bacci ta basa amsa tana hamma". Bacci ya nanata !!! Kamin ya cigaba da cewa" Ai
Bazaki bacci ba ,ina so in ƙara jin dadin danaji ,zuwa subahi". Eiyee taɓ Zainabu tayi maganan
tana kama baki na baka isa ba.................
Haba Zee na pls kinji ,bafa....wallhi ban yarda ba Ni, duk ka yi mun rauni yanxu kazo babu imani
kace wai wani abuuu ,tab ko sannu baka mun ba bu maganin ka?? Ina wallahi badani ba,wato
ma duk maganan dana gama yi a tatsuniya ka É—auke shi. Wacce magana ne? Ya bata amsa
hankali