Showing 21001 words to 24000 words out of 29939 words

Chapter 8 - Rainon Soja Part 2 Complete By Maman Teddy .pdf

04 Nov 2025

372

Lagos . Yessss Mami😄 Ma'eesha tayi maganan tana Wangale mata baki cike da
fara'a kaman mai jin daÉ—in tafiyar ,nan kuwa dole ne yasa ta murmushin . Gyara mata fuska
tayi cikin simple make Up Babu Hayaniya. I love my daughter .....Ina sonki Nima Mami â€. Hannu
Mami tasa tana rungume Ma'eesha tare da cewa “ ki kula sosai kinji Eaasha na?â€............!

**
Dinning room
Tun da Aliyu da Khalil suka zauna babu abin da suke yi ma juna face auna ma juna kallon
banza . Duk da shi Khalil na kai Zuciyar sa nesa . Sannan duk abin da suke yi babu wanda ya
gane daga gare su .

Keeee Da Allah kici a hankali ....kaman Ƴar matsiyata wanda suka fito da ga fari? . Muryar
jidder ya katse su inda take doka mawa ma'eesha Tsawa cikin FaÉ—a da hantara . A hankali
Ma'eesha ta janye Fork É—in da take cin Irish tana Ajewa a gyefe....inda cikin FaÉ—a Mami ta katse
jidder da cewa “ Akan ki take ne? Masifaffiyar banza kawai , Ai sauri take kada Ali ya fara Mata
nashi sababin.....ku kiyaye ni duka â€.

Gummm Jidder tayi tana cigaba da Kai Cuscus bakin ta , ranta a ɓace don bata son tayi ma
Ma'eesha faÉ—a Mami ko Daddy su katse ta .

Muryar General Saleh ne ta katse su inda yake furta “ Kici a hankali Ma'eesha ba zaki bishi ba
sai kin ƙoshi kinyi nakkkk sannan .

Gyaɗa masa kai tayi kana ya cigaba da cewa “ Kai kuma Ali ina so nan da 1 mount to 2 mount
kafin bikin Khalil ka fidda wacce kake so ka Aura yanda muna gama nashi sai naka . Saboda
dukan ku kun isa aje iyali kuna da Abunyi da ƙarfin ku haka da Arziƙin ku ka fahimce ni?.

Shiru Haidar yayi na yan sakanni don a yanzu shi babu lissafin aure a rayuwar sa , a cewar sa
Abin da ake yi ma Auren yana Samun na bati a banza a waje . KuÉ—in sa nayi masa komai don
haka baya sha'awar aure a yanzu .

Aliyu da kai nake yi .....Muryar Daddy ya katse shi inda cikin sauri Aliyu ya furta “ Okay Daddy
inshallah kamin lokacin ma , Abun da yasa har yanzu kuka ji shiru saboda Ni ina so na Auri
SOJA ce . Ma'ana matar da zan Aura ta kasace SOJA kama na †.

SOJA...!!!!

Duka suka haÉ—a baki wurin furta kalmar ciki har da Daddy da abun bai masa ba sam . Ita kuwa
Mami buɗan bakin ta cewa tayi “ wow that's very good, Hakan yayi sosai Haidar Nima zan so
ganin hakan . Ai hadin yayi ko Janar? . Ta ƙare Maganan tana duban inda Daddy yake ya saki
baki yana kallon ta .
Kamin Daddy yayi magana ne Khalil ya amshe da cewa “ No Mami Sam baiyi ba . Ni fa babu
Abin da na tsana irin naga mace wai SOJA abun ba burgewa sam .


Hahahaha!
Wani irin dariya Aliyu yasa wanda duka sai da suka tsaya suna binsa da kallo . Kana ya tsagaita
yana kallon Khalil tare da cewa “ I found the solution, Ma'eesha taho mu wuce â€.

Cikin Sauri Ma'eesha ta miƙe tana ma su Mami waving tare da furta “ Dad Byebye! Mami anti
jidder sai na dawo â€. Banza jidder tayi mata a haka ita dai ta wuce Daddy suna biyo bayan su
har farfajiyar gidan sai da suka fice daga gidan ne sannan suka koma ciki †.

Kaduna ya É—au hanyar nufa inda tun shigar ta tayi shiru ta koma kamar marainiya .

Aammm Ma'eesha me kike son ki karanta nan gaba? .

Muryar Aliyu ya katse ta inda cikin sauri ta kalli inda yake , amma sam idanun sa baya ma akan
ta . Cikin sakin fara'a irin nata ta furta “ I want to be a nurse â€. Ba tare da ya kalle ta ba idanun

sa na kan hanya cikin bada umarni ya furta “ Ba zakiyi ba , SOJA zaki zama🙀 wannan tafiyar
da zamuyi za'a fara baki horon atisayen zama soja........................!



*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biya Ni ba . Gama su buƙatar wannan littafin regular
group suna biyan ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed
Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.©Maman-teddy.....
YouTube channel@MAMAN TEDDY.*
*https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
[1/9, 4:52 PM] Real~Mamanteddy: *🕊ï¸RAINON SOJA🕊ï¸*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*

https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
Subscribe to my channel@maman teddy.
25.
Waro idanu waje Ma'eesha tayi tare da furta “ Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un na shiga uku
wayyo Mami daddy.....Keeee!! Muryar Aliyu ya katseta cike da doka mata Wani irin gigitaccen
Tsawa kana ya cigaba da cewa “ Wayyo Mami kike cewa? Yo sojan ne bakya so ko mene? .
Cikin sauri ta katse shi tana gyaɗa kan ta sama Alamun eh †kana tace “ Na tsani SOJA wallahi
Uncle Haidar bana Son mace Soja, yanzu fa kaji Abinda Ya Khalil yace shima baya Son mace
Soja. Ohhhh na fahimce kiâ€....ya furta yana kai hannun sa tare da sosa Gyefen saman cikakken
gashin giran sa da Ya kusa haÉ—ewa da ÆŠan Uwan sa . Wato Saboda Khalil yace baya sha'awar
mace Soja shine Kema bakya So kenan? . Hummm yanzu na fahimta , faÉ—a mun Son Khalil
kike yi ne ko mene? Oya talk to me now . FaÉ—a mun yanzu!! Yayi maganan yana watsa mata
Lulun idanun sa da suka saba rikitata , gashi a wannan lokacin magana yake kaman wanda zai
kai mata hannu yasa dukaâ€. Ma'eesha You keep silent? Hummm ya sauke yar taÆ™aitacciyar
Numfashi kana ya cigaba da cewa “ Still you're a child , baki da hankali . To ki sani Bana ƙaunar
wata alaƙa tsakanin ki da Khalil , ba Khalil kaɗai ba duka maza nake Miki magana babu alaƙa
tsakanin ki da su . Sannan idan ma Soyayya kika fara to ki cire ma ranki do min kuwa karatu
zaki yi na tsawon shekara 5 a SOJA kana ki zama cikakkiyar soja . Kin ga daga nan duk inda
zani muna tare ....ya ƙare maganan yana kallon ta a kaikaice kana yace “ kar kiyi tunanin wani
Abu na daban don na lura Ƙwaƙwalwar ki na juya Miki abun da ba dai dai ba .


Ni kawai kulawa dake nake yi , kuma Alƙawarin haka na Ɗauka , Sannan ina so ki Kaunaci soja
a Zuciyar ki dama aikin duka , Saboda soja kaman ki zama , sannan kuma SOJA shine sanadin
Rayuwar ki Ma'eesha , Don haka muna isa zan sa a fara baki atisayen motsa jiki . Daga nan
kuyi na dambe .�Uncle Dambe fa kace???? Ta katse shi tana waro idanun ta sai kuma
hawaye shar-shar-shar . Wallahi Uncle Ni bana da ƙarfin dambe ban ma iyaba, sannan kuma
wani irin Soja kake tunanin zan zama ? Wanne ciki ? Land Army kake nufi? . Yessss! Shi nake
nufi . Ya furta a daƙile yana ƙara tattare giran sa . Land Army fa kace Uncle yau ya tabbata baka
Sona, Sojojin da ake kaiwa daji a harbe kaman kiyashi kake so Nima na zama É—aya daga cikin

su .?

Wannan nayi niyyar ki zama , ko kina da Jah ko musu akai ne? . Daddy ma ai land Army yake
mene kuma ya same shi , gashi har ya zama General a soja .

Kuka ta fashe dashi tana bubbuga ƙafarsa tare da cewa “ A'a wallahi Ni nurse nake so na zama
, ba soja zan yi ba . Ai kaima Ba Land Army bane Sojan Airforce ne kai ni kuma nurse nake so
na zama . A'a soyayya kika fara.............!



*Kuyi hakuri kwana biyu I'm busy shiyasa kuke ganin update din namu a haka í ½í¹í ¼í¿»*
[1/11, 8:38 AM] Real~Mamanteddy: *🕊ï¸RAINON SOJA🕊ï¸*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*


https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
Subscribe to my channel@maman teddy.


26.
*Don Allah kar ki karanta wannan labarin indai baki biya kuɗin sa ba . Ga masu buƙatar
payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake.... Regular group₦500 Vip group₦1000
SPC payment₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932*

Taƙaici ne ya kama Ma'eesha sai kawai ta cigaba da rera kukan ta don shi zaifi mata Daɗi a
yanzu....Tun da babu mafita a tsakanin ta da Haidar abun da yaso ya kuma ga dama shine yake
yi , idan yayi niyyar Abu babu wanda ya isa yasa shi ko ya hana shi . Hasbunallahu wani'imal
wakeel . Shine kalmar data Furta a zuciyar ta . Jikin ta har ɓari yake yi na tsaban shiga tension .
A Zuciyar ta cewa take “ Yanzu shikenan mafarki na ya wargaje kenan na zaman Nurse . Yanzu
bani ba wani Aikin Asibiti sai aikin shiga Daji ? , Kai Uncle a cikin rayuwata matsala ne . Kallon
sa tayi nan taga hankalin sa ƙwance hannun sa ɗaya na Driving ɗaya kuma na bisa Gyefen
Kuncinsa yana Shafa Sajen fuskar sa da ya ƙwanta luffff .... Ji Ma'eesha take tamkar ta kame
sajen ta fizga da ƙarfi don a yanzu tafi son taga ɓacin Ransa fiye da Annurin sa , tun da shima
Baya son ganin farin cikin ta . Komawa tayi tana kwantar da kanta bisa Kujerar da take bisa kai
, tare da kallon gyefen hanya tana lumshe sexy eyes ɗin ta . Tun daga nan babu wanda ya ƙara
furta kalma ɗaya sai dai kowannen su da Abin da yake saƙawa a Zuciyar sa a haka har suka isa
NDA . Inda a yanzu Da yawa Abokanan sa suke nan da Aiki don sun zama manya . Wasu kuma
suna wasu garuruwan na daban . Don shima a gobe yake so su wuce Lagos .

**

Kaiwa da dawowa Hajiya Falmata ta keyi , tana cigaba da Bama ma'aikatan nata umarni . Wani
irin Ɗauri tayi shi ya turo gaba ta wani kinkimashi irin na hamshaƙan Hajiyoyin nan marasa kirki
Ɗaurin No Respect🤨.

“Oya kuyi maxa a fita dashi , a kwashe Kaman Buhu 100 haka Ina tunanin zasu isa â€. Ta furta
zancen tana basu umarnin kwashe Buhuhunan Shinkafa ta Alhajin su . Sudai su Hajiya Turai da
Hajiya Atika suna daga Sama suna Ƙallon ikon Allah, kowacce tana part ɗin ta ne , amma
idanun su duka na kan inda Ake fitar da Buhunhunan shinkafan nan. Kowaccen su ji take a
ranta inama ace itace ta samu irin wannan iko haka ?.

Wani irin tsaki Hajiya Atika tayi kana tace “ Rabi wai Anya kina ganin Aikin Bokan nan yana yi
kuwa? Naga har yanzu banda iko irin na Hajiya Falmata ne a cikin gidan nan! Yo kina
tsammanin idan da nice na fitar da Wannan Shinkafar zan kwana cikin gidan nan lafiya? Ai da
sai dai na kwana a garin Kano ba dai nan ba .
Humm...Rabi ta sauke Numfashi na munafurci da ƙara famfo kana tace “ Ƙwarai kuwa Hajiya
shi kuwa Aikin sa keyi tamkar yankar wuƙa , ta ƙare maganan tana fiƙi fiƙi da ido kamar na
Ƙaramar kifi â€. A Zuciyar ta kuwa cewa take “ A'a ina ai ba zan yi sakacin da zaki daina aikana
Wurin Aruguntsu ba . Saboda nima ina samun nawa ...yanda nake babu miji idan naje muna
É—an jefa zuciya nishadi , don ko aikin ki da yake yi sai ya neme Ni sannan , shi ba kudi yake so
ba , Yaji daɗin mace kawai . Kudi kuma nike riƙewa.

To yanzu ya kike gani za'a yi ? Nifa SO nake a haÉ—a mawa Falmata Masifar da Ayau sai tayi
kwanan gidan su ....Don wannan izzar nata da mulkin nata ya fara isa ta haka nan . A'a Ina
magana kuma kinyi shiru ??. Hajiya Atika tayi maganan tana kallon Rabi cike da nuna
damuwarta .
Allah yaÆ™arama Hajiya Lafiya tuba nake â€.

Hummm ....jan numfashi Atika tayi tana saukewa kana tace “ Me kika gani? Ya kuma za'a yi
yanzu ?â€. Ai yanzu Hajiya Zan gudu na isa gurin Aruguntsu amma kin san idan Aikin yanzu
yanzu kike so sai an bashi masu kauri .

Wani irin dariyar jin daɗi Hajiya Atika tayi kana tace “ Ai wannan ba matsala bane indai za'a cika
Aiki ....! Maza muje ki amsa sai ki wuce . To Hajiya Da girman kujeran ki . An buga Dole a bariki
kece ta gaban Gaban Kowa indai a fadan Alhaji ne . Kan Hajiya Atika ne ya kara girma Wani irin
cika wuya take yi cike da jin daÉ—i kana tace “ Kai Rabi wannan kirari haka â€. To ai gaskiya ne
Hajiya kin san daga kuma Æ™inta sai É“ata â€.

Muje yanzu a kai ma Aruguntsu bana son yau Falmata tayi kwanan sukuni .

**
Kaduna

11:00am.
Tun da suka isa direct Æangaren Æ´an termer 1 ya nufi da ita . Wani babban fili Ma'eesha ta gani
wanda duk abin ka babu karshen ta ,don idan kayi gudu gudu sai dai ka ganka a irin dajikan
nan . A can bayan wurin kwanan ÆŠaliban Sojan yake nan ne kuma wurin atisayen su.

Kallon ÆŠaliban Sojan take yi maza dai sun fi yawa ,don mata bai fi biyu ta gani ba kuma ba
Musulmai bane.

“Uncle What I'm I going to do here? , Kalli fa ka gani Wai Soja ka kawo Ni nayi ko girki kace zan
rinƙa maka ? . Ta ƙare maganan tana narke masa tare da shirin saka masa kuka � tana yi
tare da kallon wani irin murÉ—aÉ—É—en Soja da yake ta Aikin Atisayen Motsa jiki da gudu .



Muryar Haidar ne ya katse ta cikin dakewa na ba wasa ya furta “Wanne kika yi choosing? â€. Da
Sauri Ma'eesha ta furta “ Mai girkin ka zan zama â€.

Weldone Sirâ€. Muryar sojojin da sai a yanzu suka farga da isowan canonel Aliyu haidar suna
darawa tare da ƙamewa. Gyaɗa masu kai yayi cike da bada umarni cikin ɗaga murya irin na
Sojoji ya furta “ Su cigaba da Atisayen su , nan take kowa ya koma bakin aikin saâ€.

Kallon Henry yayi kana ya kalli Ma'eesha yana furta “ maza jeki kuyi tseren gudu tare � Idanun
Ma'eesha ne suka juya . Wanda sam ta kasa motsi don ita fa kalallaɓa ce , Wannan wacce irin
rayuwa ce , Wallahi nasan ko da nake ƙarama ba ƙaramin wahalar Sa nasha ba .

Cewa nayi kiyi gudu dashi fa? Ya furta kalmar cikin doka Tsawa , wanda jiki na rawa Ma'eesha
ta matsa ga Henry...........🤣🤣🤣tirƙashi Jama'a ya kuke ganin Ma'eesha da Wannan
rangajejen halittar? Meye mahangarku bisa ga Abun da Haidar yake yi ma Ma'eesha , yana
cikin So ne ko kuma ƙiyayya😌�. Meye ra'ayin ku bisa ga soyayyar Khalil da Ma'eesha .?
Sannan waye ne asalin Alhajin Yes da No🤣 wato mijin su Hajiya Falmata?.

*Don Allah kar ki karanta mun wannan labarin indai baki biya ba . Regular group ₦500 Vip
group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin
MTN ta Wannan 08081202932#mamanteddy.*
[1/12, 1:01 PM] Real~Mamanteddy: *🕊ï¸RAINON SOJA🕊ï¸*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*


https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
Subscribe to my channel@maman teddy.


27.

*Don Allah kar ki karanta wannan labarin indai baki biya kuɗin sa ba . Ga masu buƙatar
payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake.... Regular group₦500 Vip group₦1000
SPC payment₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta
Wannan number 08081202932*
Jiki na Rawa Ma'eesha ta matsa ga Henry tana dai dai ta kafaÉ—anta da nashi , ba iya jikin ta ba
harta Zuciyar ta rawa yake yana Kyarma tare da bugun uku uku ji take tamkar Zuciyar nata zata
tarwatse ta watso waje . Cikin Sanyayyar Muryar ta yana rawa ta furta “ Wayyo Uncle ba zan iya
ba â€. Wallahi tun yanzu na gaji gajiyar moto ta ishe Ni ban ci Abinci , kuma barci zanyiiiii.....keee
rufe mun baki!! Yayi maganan yana É—aga Muryar sa wanda sai da Sojojin wurin suka shiga
taitayin su . Ji kake tsittt tamkar anyi Ruwa an É—auke . Wani irin jan numfashi Ma'eesha ke yi
tsoro duk ya gama rufe ta. Wannan yasata Fara ganin Jiri Jiri ......tamkar daga Sama take jin
Muryar Uncle Haidar yana magana cikin sakewa tamkar bashi ne yanzu yake doka mata Tsawa
ba . A'a mutumin kun iso . Yessss cononel da kan sa , Ina Ma'eesha take ne???. Jin baƙuwar
murya wanda bata san shi ba kuma yana Tambayar ta yasa ta saurin juyowa tana cikin
zazzaƙar Muryar ta ta furta “ Gani nan yallaɓai ta ƙare maganan cikin sanyi da neman agaji
tamkar wacce ruwa ya kawo mata Wuya â€.

Saurin kallon ta Canonel Areef yayi yana Furta “ Ikon ALLAH Girma ba Wuya lallai jiya ba yau
ba , give me warm hug...! Yayi maganan yana ware mata hannayen sa , wanda da Sauri
Ma'eesha ta nufeshi tana rungume shi tare da lafewa bisa jikin sa , a Zuciyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login