Showing 21001 words to 24000 words out of 48672 words

Chapter 8 - ZAKI Part 1 COMPLETE BY MAMAN TEDDY.doc

04 Nov 2025

741

 . Shiru Sarah tayi kana tace  Sis Ahlaan Kamar Da Damuwa idan muka yi hakan , Zamu jefa rayuwar mu cikin haWari  . Kallon ta Ahlaan tayi tare da Sauke Ajiyar zuciya tana mi?ewa tsaye . Hannun ta takai tana ?aukar ?ar ?aramar jakarta kana tace  Wannan FaWar iya tawace Ni kaWai , babu hannun kowa a ciki ,ki barni da kayana...juyawa tayi tana takawa tare da kaiwa bakin ?ofa sai ta Wan dakata tana cigaba da cewa  Wallahi koda Rayuwata ce zan bayar don ganin na wula?anta wula?antacce! Shine maganar gaskiya . ?aga ?afarta tayi tare da ficewa daga wurin tana nufar inda moton ta yake. Ta jikin window glass Win office ?in Sarah ke bin Ahlaan da kallo har ta Sace ma ganin ta . Tabbas Ahlaan ta daban ce .

Ace mahaifinki yana nemar takaran shugaban ?asa amma kina tafiya babu jami'an tsaro wannan wacce irin tsoro ne bata dashi haka ? Tabbas irin Ahlaan sune ake kira mace mai kamar maza  .

8pm.
Gidan Sir Bukar MacciWo.
Zaune Hajiya Rahima take tana a tsakiyar ?ayataccen falonta wanda aka yi masa Ado na kece raini kai da gani kasan da kuWi da tsantsan mulki yayi wurin . Shigowar Alhaji Bukar MacciWo yasa ka Mufeedah gyara zama tana yin shiru da bakin ta daga Guntun gutsiri tsoman da Take mawa Hajiya Rahima akan Ahlaaan.... Barka da Dawo Daddy . Kallo ?aya yayi masu ya kauda kan sa Sarayi guda yana mai cewa  Lpy , Zan shiga daga ciki bana bu?atar ganin kowa  . Sakin baki Hajiya Rahima tayi cike da mamakin kalaman nasa don sam ba hakan yake ba  . Mufeedah ne ta iya cewa  Tom Daddy , Yana mai wuce su tare da Nufar Inda zai sada shi da ?angaren sa  .

Wannan Sabon Sauyin kuma na menene? . Mufeedah ta furta tana kallon Mahaifiyar nata wacce kamin ta bata Amsa Ahlaan ta iso tsakiyar falon . Mummy Daddy ne ya shigo yanzu ? . Kallon ta Hajiya Turai tayi a sanyaye kana tace  Eh shine , ok . Ta furta tana saurin nufar hanyar da zai kaita ?angaren Alhaji Bukar MacciWo . Ai da kin dakata ne Don Daddy yace baya bu?atar kowa a yanzu . Mufeedah ta furta zancen tare da kallon ?anwar nata Ahlaan wacce ta tsaya itama saiiii jikin ta yayi sanyi . Shi Daddyn yace Baya bu?atar kowa , har da mu? . ?warai kuwa da gaske! Mufeedah ta furta tana jinjinawa . Kallon Hajiya Rahima Ahlaan tayi idanunta na ciko da ?wallah cikin sanyi ta furta  Mom what's wrong? Meke faruwa ne.?

Hummm jan numfashi Hajiya Rahima tayi tana furta  Ban sani ba Ahlaan , amma Ni a sanina a ko wani hali Daddyn ku yake bai taSa nuna baya bu?atar mu ba . Hummm mummy kenan! To ku tsohuwar zumar soyayyar tasa ce ta motsa ta wannan Kafurar matan , Wacce ta lalata mana Zuri'a ta ta Sama mana duk wani mutuncin mu . Enough Mufeedah!!!

Haba! Meke damunki wai.? Laifi ne don Daddy ya tuna da matar sa ? Bafa sa'ar ki bace matar nan , Hasali duka bamu yi wayo mun ganta ba . Sannan waye yace Miki tunanin ta ne zai hana Daddy sukuni shi ya faWa Miki hakan? , Kar ku manta a tension Win siyasa fa yake a yanzu! Ahlaan ce me koro duka wannan jawabin wanda kamin Mufeedah tayi wata magana tuni ta juya fuuuuu tana nufar Sangaren Da Alhaji Bukar MacciWo yake  .

*
?wance take a Gwale kamar wacce aka yi mata Kaciya, ko da yake Wannan Abin da Alex keyi sunan sa fyaWen Dole. Cin mutuncin nasa yayi yawa babu tausayi babu imani . Tayi kuka Aisha har ta gode ALLAH. Shigowar su Kath sam bai sakata Wagowa ko ta kalle su ba , Cigaba tayi da kukan ta tana rera shi cikin gajiya da Washewar murya  . Gani tayi sun nufo ta suna ?wance ta tare da ?agota . Jiri ne ke Wiban Aisha tana yin baya wannan yasa Kathrine Waukar ta cakkk dama ba wani jiki ne da ita ba ,to abinka ga yarinya ?arama kamar A'iee. Nufar toilet suka yi da ita suna gasa mata jiki da ruwan Wumi kana su fito da ita suna Fara Bata tea Wanda yaji Madara don jikin ta ya watsake... Kallon Kath A'ieee tayi tana Maida kanta gyefe tare da kawar da bakin ta tana ?in amsan tea din.

King Alexander ya umarce mu da muyi miki hakan ,mu ma zamu fi son ki mutu don ba'a taSa macen da Alex yake rawar ?afa har ya daga Maki ?afa bisa Abin da kika yi masa ba kamar ki , So idan kin sha cikin ki ,idan kuma kin ?i zamu sanar masa , Hukuncin ki sai yafi na baya muni  .

Kallon su A'iee tayi tana sharSan Hawaye kana da?yar ta iya motsa bakin ta tana cewa =?-?meya yi saura? Wani izaya zai mun wanda yafi ya rabani da mutunci na a wula?anci a gadarance...yanzu mutuwa kawai nake bu?ata , kuje ku ro?e sa don Allah yazo ya kashe Ni na huta......!!!

Kee Zaki sha ne ko sai mun miki Waure. Idan kuna da ?arfin mun Waure bakwa da karfin da zaku hana shi ya fito daga ciki na don dole . Ai'eee ta furta cikin sanyayyar Muryar ta . Mtswww tsaki Kathrine tayi tana mi?ewa tare da ficewa Daga ?akin fuuuuuu!

*
Hannu Ahlaan takai tana ?o?arin MurWa handle door Win Bedroom Win Daddy , Wanda kamar daga sama take jin kalaman sa cikin tamkar sambatu yana cewa  Da kin san Wani rufin Asiri Halimatu tayi Miki da baki furta wasu malamai masu zafi akan ta ba . Rahima kenan! Ya zakiji idan nace miki Ahlaaan yar ki wacce kika fi so da ?auna a kaf yaran ki ba ?aar ki bace ?ar Halimatu ce Wacce kike kira da kafura, kin san Wani irin rufin asiri kuwa tayi Miki a rayuwa?....... Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun kalmar Da Ahlaaan ta furta kenan a zuciyar ta , Idanunta sunyo waje, ?irjinta na bugawa da ?arfi da ?arfi . Jiri na dibar ta kamar zata kifa tayi saurin juyawa tana barin Wurin gumi na tsiyayo mata , kan ta da kwanya duka sun tsaya cakkk da Aiki .

A falo ta tadda su Hajiya Rahima , amma sai tayi kokarin danne tashin hankalin ta tana wuce su tare da Shigewa bedroom Win ta. Tsintar kan ta tayi da saka ma ?ofan ta key tana zubewa anan ?asa tare da Rushewa da kuka tana furta  Na shiga uku na , Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun , Dama nice ?ar kafurar da Mummy ke magana ? Kaiiii a'a sam hakan ba zai taSa yiwuwa ba . Hannun ta tasa tana dafe kunnnuwanta biyun tare da cewa  anya Kunjiya mun dai dai kuwa?=?-? Wayyo Ni Ahlaan! Tabbas a?wao abin da yake sakaye wanda ban san dashi ba haka babu wanda yasan dashi sai Daddy , tayaya Mummy zata Raine Ni a matsayin ?ar ta bayan Ni ba yar ta bace biologically .!


*Kuyi ha?uri nayi Rashin lafiya ne kwana biyu kuka jini shiru da update =?? amma inshallah mun dawo =؃? '
*=?J??ZAKI=?J??*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*





*Ga masu bu?atar payment regular group ? 500 Vip group ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel Wina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*




14
~Bonus~
Ta yaya hakan ya faru? Ta furta tana ?ara fashewa da kuka mai ban tausayi da taSa zuciya . Ko wani Wan Adam yana tafiya ne da ?addaran sa , Ni ma Wannan Itace tawa ?addarar, Hannunta tasa tana share hawayen fuskar ta kana tace ki cigaba da Rayuwar ki Ahlaan , Kar wani dalili yasaa ki ki dakata daga Aikin ki na ganin bayan Wannan azzalumin Mutumin Alex . Mi?ewa tayi tana nufar toilet tare da Wanke fuskar ta tana ?auro alwala tana isowa tare da shimfiWa praying mat tana Fara nafila kana ta Wauki laptop =ػ? Win ta tana mai cigaba da bincike akan Alexander.

*
Wani irin duba yayi mawa Katherine a wula?ance cike da ba?ar miskilancin sa ya furta  Okay kin kasa sata taci Abinci? Nazo kenan Ni na bata taci da hannuna? . Sorry Sir . Kath ta furta jikin ta na Sari kar? . Mi?ewa Alexander yayi yana mai cigaba da cewa  Dole ta ci abinci tasha magani cox tafiyar gobe tare zamu yi yana maganar tare da ficewa daga Resting room Win nasa yana nufar Sangaren da aka ban?are masa A'ieee sai kace wata ban ?ararriyar dabba ba mutum ba=?1? .


Ai'ee kam data du?ufa tana kuka tamkar ranta zai fita idanunta na a ?asa , ba tare da ta Wago ba wannan Sanyayyar ?amshin nasa Wanda take gudu ta jiyo ya shigar mata hanci tana sha?ar shi lokaci guda. Zumbur tayi tana dagowa tare da kallon inda King Alex yake tahowa cikin zatin sa na tsayayyen namiji . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iuna wayyo na shiga uku na ya dawo zai kashe Ni wayyo Mama Abu kizo zai kashe Ni Jini na zai ?are....Tana maganar tana fashewa da ihu tare da yin baya tana ma?alewa jikin bango .

Kallon su duka yayi dadiron nasa kana ya hurga lulun idanunsa ga Hannatu Wacce duk ciki itace Take jin Hausa ba laifi don ita Ibra ce , Magana yayi mata wanda A'ieee bata iya jiyo komai , ita dai gani tayi Hannatu ta iso inda take tana ?an?a ce ido cike da maxurai tana cewa  Keee natsu da ALLAH  . Idan kuma kin ?iiii to zaki fuskanci hukuncin da yafi na baya ina faWa Miki , Shawara komai King Alex zai baki umarni kiyi gaggawar aikata shi , don Shine zaki bar nan wurin Da Wuri ba tare da kin Sata ma kan ki lokaci ba .


?aga girar ta Hannatu tayi kana tace  Fatan kin fahimce Ni , Wannan shawara ce gareki, Sannan ban da Shashanci na ?ar ?auye waya taSa faWa Miki daga Namiji ya ciki sai mutuwa ,shashasha! Ta furta tana yin baya tare da dan risinawa tana sanar masa da ta cika aikinta .

Kallon inda Ai'ee take yayi yana takawa zuwa inda take wanda a wannan lokacin sam bata gudu ba , sai dai ta gagara dakatar da Hawayen dake zuba daga idanunta  .

You're so sweet...ya furta yana kai hannunsa tare da ?aura Yatsunsa saman laSSanta ,yana wani murzasu cikin nuna shau?in sa a bayyane . Kallon ?asa? yayi mata yana lasar laSSansa tuno da irin daWin da ya ?wasa daga durinta,wannan yasa shi kai hannun sa babu Tsoron Allah ko da yake kafuri wani tsoron Allah yana shafa ?asar durinta, inda Ai'ee taji ya fama mata wani irin fami don yayi ratata da wurin,banda azaba babu abun da yake mata ...Shafa mata yake yi yana lumshe idanunsa wanda jin yana ?o?arin luma ?ar yatsarsa yasa Ai'ee rufe ido da Sauri tana furta  Assshhh wayyo zafi na shiga uku! . ?agowa yayi yana kallon idanunta a duk da Hausar tayi masa tsawo kuma yazo masa lokacin guda wanda bai fahimta ba ,amma a yanayin fuskar ta ya fahimci mene take nufi wannan yasa shi Cikin ?asa da Murya ya furta  Sorry My sweet baby =?@?. Saurin kallon Hannatu Kathrine tayi inda mamaki yayi kaman zai kashe ta a wurin , Sweet baby ya kira Wannan gajar da aka kawo masa a jiya? . Dole mu salwantar da Rayuwar wannan yarinyar, Nice dole zai saka na tsaftace ta , Zan yi ?o?arin ganin na kashe virgina Win da yake jin daWi a yau , har King ne Zai kira wata mace da baby, tsakanin sa da mace ya ci durinta kaman baiwa wannan shine .

Wani irin daWi ne yaji haka ,har zaice tafiyar da zuwa Thailand da wannan bamagujiyar ?ar ?auyen zai yi? .

Muryar sa ne ya katse su inda yake shafa kuncin A'ieee yana fiddo da yatsar sa dake gogar durinta . Sorry dear , muje a tsaftace miki jikin ki....Meye sunan ki? Ya yi maganar cikin gurSatacciyar harshen sa na Hausa . Cikin danne tsanar sa da ?iyayyar sa a galabaice ta furta  Ai'eee!

Wow Ai'eee, kallon Hannatu yayi yana furta  meye cikakken sunan? .

Aisha  . Hannatu ta furta tana Wan yin ?asa da kanta na girmamawa ga Boss Win nasu . Ohhh Wow! That's very nice name  . Aysha! Ya furta yana kallon kya?y?yawar fuskar Ai'eee. Kamata Kathrine tayi tana nufar privacy da ita yayin da Abin kamar Almara su dai sun ga Alexander ne yabi bayan su wannan yasa Duk abinda da Katherine taso yi ya watse a lokaci guda .

Wurin shiga Ruwan ?umi ne Ai'ee ta kasa don saka ihu tayi tana rintse idon ta. Cikin Muryar nan nasa na gadara da ba?ar miskilanci ya furta  Kath ya yanayin ruwan yake . Normal sir  .

GyaWa kai yayi yana isowa inda suke kana yakai hannun sa yana yaye towel Win da Katherine ta rufe jikin Ai'eee, kallon Kathrine yayi yana mata magana ta harshen nasara , da cewa  Kiyi mata bayani ko munje Thailand yanda take tsaye a haka babu komai jikin ta haka nake son rin?a ganin ta a kullum don tasan aikinta=?@?=?"?........ Hummmmm Wannan Wani irin mutum ne ? Shi iskancin nasa yafi na kowa ma, ita??? hummm mu haWu a page 15 don jin yazata kaya . Wannan page bonus ne zamu iya posting nashi a ko ina....Sai dai kar mu manta cigaban labarin na kuWi ne ? 500 regular group Vip group ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932


Anty Ayshatou Mamanteddy.

*=?J??ZAKI=?J??*
*Don Allah littafin nan na masu Aure ne ,idan kin san baki da Aure don girman ALLAH kar ki karanta na gode!*





*Ga masu bu?atar payment regular group ? 500 Vip group ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 zaku iya subscribing channel Wina akan YouTube naku mai suna Maman teddy .*

*

Katherine ne ta gyaWa kai sannan cike da girmamawa irin tasu tamkar wacce zata yi masa sujjada ta furta  An gama King . Ita kuwa A'ie sam bata fahimtar mene suke faWi sakamakon jin harshen su da take yi cikin yaren nasara , Wannan yasa ta bin su da kallo malau malau don zazzaSi ne taji yana kamata lokaci guda tare da ganin jiri .

Jin Kathrine tayi tana Rufe mata jikin ta tare da tsane Ruwan jikin ta cikin gurSatacciyar Hausar ta tana furta  fito taka A hankali muje kinji Aisha .

?ara kallonta King Alex yayi don jin sunan Aishan yasa shi ?ara Ri?e Sunan A ?wa?walwarsa . A zuciyarsa yana faWin  Sunan Ta a?wai daWi , na taSa Kasuwanci da mai sunan Amma ita balarabiyar Oman ce. Hutawa yayi yana kallon Wani wagagegen Glasss dake Privacyn wanda ke hasko masu komai na Wurin , A hankali naga Kathrine ta kamo A'iee suna ficewa daga Toilet Win .

A wani irin ?ayatacccen ?aki na Alfarma naga ta zaunar da Ai'eee, inda Ai'eee sam bata fahimtar komai , Amma har a lokacin komai na Abinci sun bata ta?i cin sa , Wannan yasa Kathrine don dole ha?ura tana shiryata cikin Wata shiga na Doguwar Riga irin Wadda taga Musulmai na sakawa , Don sam bata yi mata ban Zar shiga ba . Har mayafi ta saka mata , Tare Da Wani takalmi mara tudu cover mai buWe daga Sama .

Haka ta zauna tana bin duk wata gaSa na jikinta da Turare nan take Bama A'ieee ba Wurin kaWai haka ya Wauki wani irin Sanyayyar ?amshi mai ?wayar da hankali da saka zuciya natsuwa koda babu.


Hummmm Jan Numfashi Kath tayi tana kallon A'ieee kana tace  Kin san me nake so dake yanzu?  . Girgiza kai A'ieee tayi a hankali tana zuba ma Kathrine idanunta Wanda suke a kumbure Saboda tsaban kuka , Please ki mun magana kina jina kina kuma fahimtar me nake faWa Miki? . GyaWa mata kai A'ieee tayi tare da cewa Eh cikin dasushshiyar murya  . Ki shirya a ko wani lokaci daga yau zuwa gobe zaku wuce Thailand, idan king Alexander ya tambayeki kin ci Abinci ?, Ki ce masa Eh kin ci , idan kuma ba haka ba to tabbas zaki sakani da kan ki cikin fushinsa , domin anan kuwa baki da maceci sai shi. Wani irin wula?antaccen kallo A'iee ta watsa ma Kathrine mai nuni da tsana da kuma ?yama tana yin shiru ba tare da tace da Kath komai ba , a haka ta fice tana bar mata ?akin  .

*
A ?auye kuwa Tuni aka banxama nemo malam Ilu inda aka yi nasarar dam?ar sa a wurin tantirancin sa . Nan take a kamo sa Ixuwa Gurin mai Gari  . A ta?aice A wannan Rana malam Ilu ya yaba ma aya za?i domin kuwa mama Abu cewa tayi Ita ta ha?ura da Auren sa Kuma duk inda ?ar ta take ya nemo mata ya dawo mata da ita . Nan kuwa kowa na Wurin yayi na'am

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login