Showing 42001 words to 45000 words out of 48672 words

Chapter 15 - ZAKI Part 1 COMPLETE BY MAMAN TEDDY.doc

04 Nov 2025

733

taga yayi yana Furta  Kiyi ha?uri Ban so na faWa Miki wannan zancen ba ,amma dole ce ta saka Ni yin hakan  . Ina sonki sosai, kuma kina Wauke da cikina ni ALEXANDER ina alfahari dake ...... buWe baki A'ieeee tayi kawai sai ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi , Ganin ba zai iya jurar ganin ta a hakan ba ne yasa shi saurin ficewa daga wurin yana nufar Sangaren da Su David suke  .

Hankalin su tashe ya gan su a fuskokin su kaWai ya fahimci da akwai damuwa . Kallon su yayi kana ya zauna bisa kujeran kagaaran sa na BOSS , Yana Jiran jin mene David zaice dashi a halin yanzu. Boss da Kwai matsala babba , dake tuna karo mu , ?asar mu Nigeria tana neman ka , kuma hukunci ne babba za'a yanke maka bisa ga Tonuwar duk wani miyagun har?allolin mu da muka saba. David! Alec ya kirasa da Wani irin dakakkiyar murya , Wanda jin hakan yasa David saurin sunkuyar da kai . Sorry boss . Ka sani Ni Alex ina har?alloli mara sa ?yau ,amma kuma ba duka kasuwanci na bane suke gurSatattu . Ni surgical doctor ne , Na mallaki kadarori ta wannan hanyar marasa iyaka, Na mallaki campanoni sannan Na mallaki gidaje komai na jin daWin Rayuwa ,komai nake so tun ina ?aramin yaro ina samun shi ne da ?arfi na , ammma a yau na kasa samun abu guda ?aya kacal , Shine Soyayya!

Shiru yayi yana numfasawa kana yace  Bata SO na , Bata son gani na a rayuwa , ina ?aunar A'isha dana Rayu babu ita gwamma na mutu , Don haka ita yarinya ce mai kirki , ba gurSatacciya ba , A shirye nake zan mi?a kaina ga ?asata tare da amsa duk wasu laifuka na , Amma ina so kamin nan komai dana mallaka ta hanya mai ?yau na mallaka mawa A'ieeesha matata , Zan tafi wata ?il a yanke hukuncin kisa , ko kuma zaman gidan Kaso na har abada wato daurin rai da rai .

Wani dariya yayi tare da cewa  Ina jin daWi ko a yanzu naji na kammala , rayuwata tayi daWi saboda Na hadu da mata ta gari, kuma tana dauke da cikina wanda ko bayan Rai na ,zata kula da kanta da kuma babyn da zata haifa mun ....na bar masu komai wanda ba ita ba har jikoki bazasu karar da abin dana bari ba .

David hummmm ka shirya mana komawa Nigeria zan mi?a
kaina.....!
*=?J??ZAKI=?J??*


Na
*Aunty Ayshatou Mamanteddy*

Book 3

57-58

_________________________
The Writer of :
1)?warton manya
2)the Sexy Boss
3)Gidan ?warata
4) Walijaam
5)?warton manya
6)siyasata
7)my Lady boss
8)?ar tsakar gida
9)fyade
10)?ar aikina
11)?ar waye
12)dijama yar Fulani
13)Bintoto
14) zuma da maWaci
15)the virgin maid
16)Rainon soja
17)Duniyar shahara
18)Sadaka yallah
19)Gidan zaurawa
20)?wayar sama
21) Bafullatanan Ruga
22)TaSarah
23)x world duniyar shahara.
*And now ZAKI......=?%?*
_________________________
*Littafin na kuWi ne Regular payment ? 500 Vip payment ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

Jikin su ne gaba Waya yayi sanyi bisa ga Maganganun King Alexander, A hankali David ke kajin wasu irin Hawaye na zubo masa tabbas yasan abokin nasa kuma ubangidan sa jarumi ne namiji wanda babu shakka mi?a kan sa zaiyi . Tabbas wannan yarinyar shigowar ta Rayuwar mu masifa ne , David ke furta hakan a zuciyar sa . Kai David ! Namiji da kuka? Haba kar ka maza kunya mana , Alex ya furta yana mi?ewa daga tsaye tare da takowa zuwa inda David yake . Ina So yau zan je Ga Mom Juliana don na yi mata kallon ?arshe kuma na faWa mata komai , A gobe kamin mu koma Nigeria zamu sauka a Egypt don Ina so kamin na Bar duniya na amshi Addinin Musulunci Don ina so na mutu da biyayya ga Matata , Al?awari nayi mata kuma zan cika  . Ya na gama faWin haka ya juya yana ficewa daga Wurin tare da barin su David a tsaitsaye  .

Tun da Alex ya fita Private room Win shi ya nufa , ta system ya fara aikin sa inda duk wasu kadororin sa ya fara musanya sunan sa zuwa na A'ieeesha ...a haka har gari yayi duhu bai ci ba bai kuma sha ba . Da misalin 8:pm ne ya mi?e yana nufar Bedroom Win da A'ieesha take . Zama yayi yana kallon ta don a wannan lokacin sallah ya tadda ita tana yi . Juyawa yayi yana kallon Abincin da aka kawo mata babu laifi ta Wan tsakura haka ma kayan marmarin tasha babu yawa . Yana zaune yana kallon yanda take yi , sai kaman Wanda aka taimaka taga ya mi?e yana nufar toilet . Yanda yaga Mom juliana na Alwala yayi ba tare da yasan yaya ake yin ba . Ya wanke fuska hannu da kafa ya fito . Fitowar sa ke da wuya A'iee na sallame sallar ta , Mi?a tayi daga saman carpet din yana saka kafarsa tare da Kame hannu a kirji kaman yanda yaga tana yi .

Turus tayi tana kallon sa , kawai sai taji dariya ya kamata Wanda bata san lokacin da ta hau yin ta ba . Tsayawa Alex yayi yana shagala da kallon kya?y?yawar fuskar ta. Ina Sonki, y furta ba tare da yana san mene yake faWi . Shiru tayi tana dakatawa tare da kallon Lulun idanun sa . Murmushi tayi wanda bata taSa yi masa ba sai a yau kana tace  Ba haka ake sallah ba , kana so kayi ne? . Lumshe idanun sa yayi yana buWewa kana yace  Eh , koya mun . A'a ba zai yiwu na koya maka ba , Har sai ka amshi Addinin Musulunci sannan zaka fara sallah Allah kuma ya karba  . Shiru yayi kana yace  Yanzu ba zaiyiwu nayi ba kenan , Kema amsar addinin kika yi , sannan ki fara Sallah ? .

Girgiza kan ta A'iee tayi tana cewa  A'a Ni a cikin addinin Musulunci aka haife Ni ,kaine da aka haife ka a wata addinin sai ka amsa sannan . Takawa yayi yana isowa gaban ta kana yace  Yau kin yi mun magana ,wanda baki taSa ba ,ko meyasa? . Nima ban san me yasa ba , Amma dai kawai dariya ka bani  . Thank God yau na sakaki kin yi dariya ko a yanzu na rasa rayuwata naji daWi . A'a baka huta ba , saboda babu kafirin da zai mutu a kifirci yaji daWin lahira , har sai idan ya amshi musulunci kuma ya musulunta saboda ALLAH da Manzon sa . Gani tayi Alex yayi baya kaWan yana cewa  Gobe zamu sauka a Egypt zan amshi Addinin Musulunci,daga nan zamu koma Nigeria, Kiyi farin ciki zaki rabu da Alex amma zaki ga Iyayen ki .


Cike da rashin fahimtar sa ta saki murmushi har hakoranta suna bayyana kana tace  Da gaske , ka taimake Ni don Allah , Mama kawai nake son gani . Hannun sa yasa yana Rungume ta tare da shafa bayan ta a hankali kana cikin sanyin murya ya furta  Zaki ga Mama, amma please A'ieesha kiyi mun al?awarin zaki So abin da zaki haifa nawa,sannan Zaki kula mun da kan ki da Babyna sosai  . Cikin sauri A'ieeee ta gyada kan ta tana cewa  Nayi maka alkawari,indai zaka bar Ni nayi rayuwata Ni Waya  . ?an raba jikin ta yayi da nasa kana ya nufi inda ya tashi yana Wauko wata jaka yana cewa  Wannan Ki ri?e shi da kyau duka naki ne kar ki ba kowa ,kar kuma ki bari kowa yasan meye a cikin sa . Ki kula sosai . Sannan Mom juliana ma na san ko bayan Rai a Zata kula mun dake  . Turusss tayi tana kallon jakar,kamin tayi wata magana taga ya juya yana cewa  Zan je gidan Mom juliana a wannan daren gobe da safe Flight din mu zuwa Egypt daga nan zamu wuce gida.

*=?J??ZAKI=?J??*


Na
*Aunty Ayshatou Mamanteddy*

Book 3

59-60

_________________________
The Writer of :
1)?warton manya
2)the Sexy Boss
3)Gidan ?warata
4) Walijaam
5)?warton manya
6)siyasata
7)my Lady boss
8)?ar tsakar gida
9)fyade
10)?ar aikina
11)?ar waye
12)dijama yar Fulani
13)Bintoto
14) zuma da maWaci
15)the virgin maid
16)Rainon soja
17)Duniyar shahara
18)Sadaka yallah
19)Gidan zaurawa
20)?wayar sama
21) Bafullatanan Ruga
22)TaSarah
23)x world duniyar shahara.
*And now ZAKI......=?%?*
_________________________
Littafin na kuWi ne Regular payment ? 500 Vip payment ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.

Wani irin sanyi taji yana ratsa zuciyar ta cike da jin daWi ta sakin masa murmushi jin ya ambata kalmar Gida . Hannun sa yasa yana warewa tare da rungumeta kaWan , tamkar wanda baya son raba jikin sa da nata yake zame jikin sa ,kana ya ?aga mata hannu tare da furta kalmar ki kula sosai ,zanje na dawo . GyaWa masa kai tayi ba kuma tare da tace komai ba , har ya fice  .

Ranka yadaWe a yanzu me yayi saura jiran dawowan sa kawai muke daga nan Zamu yi raaam dashi ,kai tsaye kotun ?oli za'a wuce dake garin Abuja, a yanke hukuncin sa a kuma aika sa gidan kaso,idan na kisa ne duka ya cancanta  . Chief of judge Win ne ya gyaWa kai kana yace  Idan Muna so shari'ar ta tafi wurin yanke hukuncin gaggawa ,shine kar a aika masa da Wani sa?o na ko yasan halin da ake ciki , mu bari yana isowa ayi rammm dashi .

Jan dogon numfashi Ahlaan tayi bisa Tuno da bayan da suka yi da Al?ali , murmushi ta saki sam ta manta a dinning table suke suna Yin break fast  . Ahlaan lapiya kuwa? Kina ta murmushi ke Waya? .Fahad ya furta yana sake duban Ahlaaan wacce ta farga da abin da take yi . Alh Bukar MacciWo ne ya furta  Nima dai tun Wazu shi nake ta gani .

Hummmm Daddy dole ku ganni haka, Dalili kuwa Ana gab da kama mai laifin da Aka daWe ba'a kama ba, wanda ?asa ma ke shakkar sa Wato King Alex , Idan zaku iya tunawa shine yazo gidan nan yaci mana mutuncin mahaifi a gaban idanun mu ,babu wanda ya iya tankawa, Alhmdlh a yanzu dukka wasu hujjojin laifin sa suna hannun gomnati wanda Shari'a kuma ta hau kan sa , A kiyasce ?ila hukunci ne ?aya zuwa biyu dole a yanke masa , Na Waya Kisa bisa abubuwan daya aikata,na biyu Ko zaman gidan kaso na har abada  .

Ajiye fork Win hannun sa Fahad yayi cikin sauri yana furta  Ahlaan nikam sai naji banji daWin hukunci da za'a yanke masa ba tun a duniya, Cox Arne ne , ace yazo duniya ya mace a haka ,kuma a lahira ga makomar sa . Why not a rabu dashi , Allah ya shiryar dashi sai naji ba daWi sam duk da abin da yayi mana bai ?yauta ba .....Kai yi ma mutane shiru Fahad! Mutumin da yake lalata yara har yake safarar su kake magana a ?yale ,ai kuwa da duk wasu masu faWa aji na Nigeria zasu koma gurSatattu wannan shine dai dai .... Cewan Hajiya Rahima cike da Tsawa , shi kam Alh Bukar MacciWo tun da suka fara wannan tanka tankan sam bai tanka ba , ganin haka yasa Mufidah kashe Maganar da cewa  Ohh wannan fa bamu san shi bamu da wata jiSi ko ala?a dashi ,to meye na damuwa dashi har muke nemar musu da rabuwar kai a tsakanin mu . Wallahi Ni kam koda rataye shi za'a yi ba zanji komai ba ,saboda kafuri ne , mara kuma imani . Uhmmm Kema dai kyama dai kya faWa  . Cewan Hajiya Rahima ,wanda jin hakan yasa Fahad yin shiru bai kuma ce masu ta tafasa ba  .

Tun da ya fara magar hawaye ke bin kuncin Mom juliana, Tsawon lokaci tana ri?e da hannun Yaron nata ,wanda take jin ?aunar sa da Tausayin sa a zuciya . Mom zan tafi ina so ki kula mun da matata da abin da zata haifa, Ina Son matarsa ina son Aysha . Mi?ewa taga yayi yana nufin tafiya sannan yasa Mom juliana sa hannu tana sharce Hawayen fuskar ta ,kana tace  Aliyu! Damnnnnnnnn.......!!! yaji ?irjin sa ya buga da ?arfi , amma sai bai dakata da ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tafiyar ba ,a tunanin sa ba dashi take ba ,don bai taSa jin wani ya kiransa da makamancin Wannan suna ba  . Da kai nake yi.....Ta furta tana Saurin takawa zuwa inda ALEXANDER yake . Mom Wani suna naji kin kirani dashi na daban wanda nikam ban taSa jin sa ba , sunana Alexander tun taso wata da wannan suna nake . Girgiza kai tayi tana sharSan wasu zafafan hawaye , a hankali ta furta  Ba SUNAN ka bane Wannan suna ce da ta biyo bayan sunan da mahaifin ka ya sanya maka . Sunan ka Aliyu Haidar,kuma Ni a musulunci na haife ka ....ina mamakin baka taba tambaya na mahaifin ka ba Haidar . I'm sorry mom Ban taSa wannan maganar ba ko tambayar ba saboda nasan ke mahaifiya ce ta ?warai ba zaki taSa kawo Ni duniya da wata tabo ba . Ta hanya me kyau kika haife Ni , yo koda ta gurSatacciyar hanya ce to Mom sai dai ?addara,amma ba'a son ranki ba , Maganar mahaifina a yanzu lokaci ya ?ure, Na bar ki lapiya  . Rungume Mom Juliana na yan sakanni yana jin wannan shine rabuwar tasu ta ?arshe wanda ba zai sake ganin ba , Bare har suyi magana haka. Janye jikin sa yayi yana ?aga mata hannu alamun ban?wana kana ya fice ,Wani irin kuka ne yazo mata nan take ta zube a ?asa tana Wani irin kuka mai gurnani tamkar zata haWiye ran ta ta mutu ..... ALLAH ga ?ana nan ,Allah kai taimake mun Aliyu ,Allah ka tsallakar mun da ZAKI na daga dukkan Wani sharri da duk wani abu da zai cutar dashi da Rayuwar sa .

*
Egypt
Filin saukar jirgin ne duk da ya rage tawagarsa amma kuma kai daga Ni kasan babba ne ya shigo matashin mai firgita manya , ALEXANDER sarki kuma zaki . Kallon sa A'ieeee keyi wacce take Gyefen sa yana ri?e da hannun ta raaam suna mai nufar jirgin da zai iso dasu gida Nigeria . Kallon sa A'ieeee tayi tare da cewa  Yanzu Kana nufin ka amsa musulunci kamar yanda na gani kuma naji da kunnni na? . GyaWa mata kai yayi yana dan matsa yatsun ta a hankali . Amma banji sunan da ka sauya ba , don bana iya faWan sunan ka ban iya ba sam . Kallon ta yayi yana Wan murmushi kana yace  Aliyu Haidar . Yayi Miki dadi, idan kika haifa mun Wan cikin ki , ki sanar masa da Sunan baban sa Aliyu  . Shiru tayi don har yanzu Hausar nasa a gwarance take jin shi ,wannan yasa ta cewa  Yanxu gida zaka mai dani? . Inshallah! Saurin kallon sa tayi jin furucin inshallah da yayi , murmushi ya kuma yi mata yana cewa  Hau step din a hankali  . A hankali ta saka ?afarsa tana shigewa cikin jirgin yana biyo bayan ta . Wanda ko mintuna biyar basu dauka ba jirgin su ta Waga zuwa gida Nigeria .

*

Tun da jirgin ya fara alamar sauka , ya tsaya yana kallon A'ieeee tare da kafe ta da wani irin mayataccen kallo . Ina zamu rayu tare , da kin fahimci wani irin so nake Miki , ina jin ki a zuciya ta , ki kula sosai bana son duk abin da zai cutar dake . Wannan kudi ne a ciki , duk abin da kika ga ya faru dani kar ki tsaya ki gudu, kar kibi mutane na , ki nufi hanyar da zata sada ki da garin ku . Ki ba iyayen ki Ha?uri bisa abin dana aikata Miki . Amma ki masu albishir da kin haWu da mijin da ke mutuwar sonki,akan ki ya sadaukar da komai nasa harta rayuwar sa  .

Mu tafi . Taji Muryar sa ya katse ta kamin tayi masa wata magana a hankali suka fara sauka daga jirgin , ganin ba?ar fata da tayi ta ko ina yasa Ai'eee tabbatar ba yaudara Alex yayi mata ba , Murmushi ta saki tana furta  Babu wanda ya taSa mun al?awari ya cika a rayuwata kamar ka , Kana da halarci tabbas musulunci.......... ?auke Wuta tayi sakamakon Wagowa da tayi tana ganin jami'ai Da sojoji sun zagaye Alex sunyi attack din sa da Bindigogi suna daura bisa kansa . Ki gudu! Ya furta yana saurin matsawa daga gareta Tare Da yin tamkar ba'a tare suke ba . Kasa motsawa tayi tana kallon sa , Idanun ta duka sunyo waje , mene yayi maku? Ta tambaya kan ta tsaye ba tare da tsoro ko fargaba ba . Tare kuke! Wani soja ya daka mata tsawa , Kamin A'ieeee ta basa amsa ne Alex yayi saurin cewa  Ba tare muke ba , mene zai haWa Ni da Wannan wacce ba addini na Waya da itaba ,A ta?aice bahaushiya ce ban san ta ba .


Baka sanni ba ? Ta furta cike da mamaki ,wanda kamin ta kara wata magana Ahlaan ta iso da tawagar ta ,tana tafiya cike da izzah . A gaban Alex ta tsaya tana Sauke Ba?ar Gilashin ta ,kana tace  Wlcm to Nigeria King Alexander, Fatan ka gane Ni da ?yau? . Yesssss! Ya furta yana kafe ta da manyan idanun sa wanda suke dauke da kwarjini . Kotu muka nufa kai tsaye yanzu kuma . Alright Ina Miki fatan nasara! Ya furta yana fara takawa tare da shige moton jami'an . Baiwar Allah mene yayi maku? A'ieeee ta furta jikin ta na Rawa .

Kallon ta Ahlaaan tayi tana kai hannun ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login