Showing 45001 words to 48000 words out of 48672 words

Chapter 16 - ZAKI Part 1 COMPLETE BY MAMAN TEDDY.doc

04 Nov 2025

755

tare da dafa Ai'eee kana tace  Kema kina Waya daga cikin wanda yake safarar ku ,don haka zamu je kotu dake ki bada hujja don a yau za'a yanke masa hukumcin kisa shi nake tunani . Fizge jikin ta A'iee tayi, tana mai cewa  Baki da hankali! Ni yar kauye ce ,bani da ilimi ammma kuma kin san matsayina a wurin sa...................???
Tooohhhhh makaranta muje zuwa=؃?
*=?J??ZAKI=?J??*


Na
*Aunty Ayshatou Mamanteddy*

Book 3

61-62

_________________________
The Writer of :
1)?warton manya
2)the Sexy Boss
3)Gidan ?warata
4) Walijaam
5)?warton manya
6)siyasata
7)my Lady boss
8)?ar tsakar gida
9)fyade
10)?ar aikina
11)?ar waye
12)dijama yar Fulani
13)Bintoto
14) zuma da maWaci
15)the virgin maid
16)Rainon soja
17)Duniyar shahara
18)Sadaka yallah
19)Gidan zaurawa
20)?wayar sama
21) Bafullatanan Ruga
22)TaSarah
23)x world duniyar shahara.
*And now ZAKI......=?%?*
_________________________
Littafin na kuWi ne Regular payment ? 500 Vip payment ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932

Dakatawa Ahlaan tayi tana yin turusssss tare da kallon A'ieeee wanda take maganar ita kanta bata san mai yasa Taji Tausayin Alex ya kamata a lokaci Waya ba . To wacece ke? A iya sanina bai hada jiSi da Musulmai ba ,bare kuma a musulman ma wai yarinya kamar ki bagidajiya . Jan numfashi A'ieeee tayi tana Furta  Haka ne ,amma a wannan karon zakiyi mamaki idan nace Miki Ni matar sa ce  . What??? Ahlaan ta furta zancen tana fiddo da idanun ta waje,kana ta she?e da Dariya tana cewa  kai Lallai Alex shaiWani ne ,mu zai saka ma fatsa da ?ar ?auye? FaWa mana menene shirin ku? . Sanin Shirin sa baya da amfani a gare ki a halin yanzu , mafi amfanin shi ne ALEXANDER kuma sannan kun kama shi , Don haka indai kin san abin da kike yi babu bu?atar duka wannan zancen a ganina kenan suka jiyo murya daga bayan su wanda cikin sauri a tare suka juya don ganin mai faWin wannan maganar  .

Mom juliana ce tsaye wanda sam A'iee bata san lokacin da itama ta sauka anan ba . Wasu irin zafafan ?wallah ne ya fara biyo kuncin A'ieeee ba tare da tasan mene zata faWi ba tace  sun Tafi dashi Hajiya, kuma bai aikata masu komai ba  . Takowa Mom juliana tayi cike da dakewa kana tace  Ki ?wantar da hankalin ki A'ieeesha , Mu saka ALLAH a gaba a bisa al'amuran mu , gyaWa kai Tayi tana cigaba da kuka Mom juliana ta kamata suna barin wurin tare da barin Ahlaaan anan tsaye  .

*
Saukowa yayi cike da rawar jiki kamar bashi ba magana yake jikin sa har Rawa yake yi baya ko kallon gaban sa ya furta  Kina ina ne yanzu , kina ina ??? Gannn....gani nan zuwa . Ya furta yana ?o?arin ficewa daga falon Hajiya Rahima wanda sam bai lura da yaran ta da suke zaune ba suna sauraren tashar labarai inda ake gabatar da shari'ar da aka yanke mawa Sarkin matasan Nigeria wato king Alexander . Alhaji dakata mana kaji wannan shari'ar Wan .....ya isa da ALLAH ya furta yana saurin ficewa ko waiwaye babu .

Turus duka suka yi , kamin Mufidah ta furta  Mom kaman Daddy baya farin ciki fa? Ko dai da wata matsala ce .? Shiru duka suka yi don babu mai amsar tambayar ta . Nan take suka Cigaba da sauraren irin hukuncin da aka yanke masa ,amma abin mamaki da Tashar take fadi al'umma da dama na mamakin Yanda bai ja da Shari'a ba , kuma Duk da yana da ?arfin dukiyar da zai iya dakatar da duk wata Shari'a da za'a yanke a kansa amma kuma baiyi hakan ba  . Wannan shike Waure ma al'umma da dama kai ,da kuma mamaki.


*
Zumbur Ai'eee tayi tana mi?a tare da Waura hannu aka tana fashewa da ihu tare da cewa  Wayyo Hajiya Hukuncin Waurin shekaru Ashirin da biyar a gidan kaso???????

*=?J??ZAKI=?J??*


Na
*Aunty Ayshatou Mamanteddy*

Book 3

63-64

_________________________
The Writer of :
1)?warton manya
2)the Sexy Boss
3)Gidan ?warata
4) Walijaam
5)?warton manya
6)siyasata
7)my Lady boss
8)?ar tsakar gida
9)fyade
10)?ar aikina
11)?ar waye
12)dijama yar Fulani
13)Bintoto
14) zuma da maWaci
15)the virgin maid
16)Rainon soja
17)Duniyar shahara
18)Sadaka yallah
19)Gidan zaurawa
20)?wayar sama
21) Bafullatanan Ruga
22)TaSarah
23)x world duniyar shahara.
*And now ZAKI......=?%?*
_________________________
Littafin na kuWi ne Regular payment ? 500 Vip payment ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932

Hawaye ne suka ciko idanun Mom juliana, wanda kamin tayi mawa A'ieeee wata magana , Sallamar sa ya katse su . Tamkar wanda aka dinke bakunan su aka rufe duka suka tsaya suna kallon junan su ,su ukun Wato Alhaji Abubakar MacciWo, Mom juliana da kuma A'ieeee da Wannan shine karo na farko data fara ganin ba?uwar fuskar Alhaji Bukar MacciWo . Hajiya maryam! Maryamu baiwar Allah kece nake gani yau da idanuna, kece dai Maryamu matata wanda na dauki tsawon shekaru ashirin da biyar ban saka a ido ba  .

?wallah ne suka ciko idanun Mom juliana tana kai hannun ta tare da gogewa tana sakin murmushi a saman laSSanta  .

Juyawa tayi ba tare da ta baima Alhaji Bukar MacciWo amsoshin sa ba ta kalli A'ieeee tana cewa  Wannan shine mahaifin ALEXANDER wato Aliyu Haidar  . Daaamnnn ?irjin A'ieeee ya buga cikin sauri ta juya tana kallon Alhaji Bukar MacciWo mutum mai cike da kamala , Wannan shine mahaifin ALEXANDER? Mene ya faru ya tsinci kansa a wannan rayuwar dana same shi? Tambayar da A'ieeee keyi ma kan ta kenan , kana daga bisa Ni ta tsinci Muryar Mom juliana tana cewa  Nice maryam wacce ka sani, Ka mance da komai na Rabuwar mu , Sannan mu dauki hakan a matsayin ?addara  .


Magana ta gaba bana kira ka ne don komai ba Sai don na ro?i taimako guda , ba wai dan wanda zaka taimaka ya gaza ba ,a'a bana so ya ida rayuwar sa bai zauna tare da kai ba.

Hummmm jan numfashi tayi tana furta  Na gaza Bama Yaron ka tarbiyya a matsayina ta uwa , ka yafe mun Bukar  .


Muryar Alhaji Bukar ne ya dauki rawa Hajiya Maryam kina nufin Yaro na Haidar yana nan a raye ? Yana ina ina ?a na yake???? . Kallon sa tayi a tsayen da take ba tare da ta zauna ba , cikin dannewa ta furta  Wannan matashin da aka yanke masa hukuncin shekaru Ashirin da biyar a gidan yari wato ALEXANDER the young billionaire ba kowa bane fache yaron ka Wan ka na cikin ka Aliyu Haidar.................!

Jiri ne ya fara Wiban Alhaji Bukar wanda cikin ganin duhuwa ya lalibi kujeran dake gyefen sa yana zama ba tare da Wago ba , Wani irin juwa yake ji na Wibar sa ,a hankali ya fara tunano haWuwar sa da Alex na da furucin sa garesa  idan kai matsafi ne Ni babban ka ne! Ina yawan ganin ka a mafarki na tun ba yau ba ,to ka sani ALEXANDER ya fi ?arfin ka.......Huhhhhmmmmmm Wani irin Dogon numfashi ya sauke ,kana ya furta  Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun......!

Kuyi ha?uri Please page din bai yi tsawo ba=?O?
*=?J??ZAKI=?J??*


Na
*Aunty Ayshatou Mamanteddy*

Book 3

65-66

_________________________
The Writer of :
1)?warton manya
2)the Sexy Boss
3)Gidan ?warata
4) Walijaam
5)?warton manya
6)siyasata
7)my Lady boss
8)?ar tsakar gida
9)fyade
10)?ar aikina
11)?ar waye
12)dijama yar Fulani
13)Bintoto
14) zuma da maWaci
15)the virgin maid
16)Rainon soja
17)Duniyar shahara
18)Sadaka yallah
19)Gidan zaurawa
20)?wayar sama
21) Bafullatanan Ruga
22)TaSarah
23)x world duniyar shahara.
*And now ZAKI......=?%?*
_________________________
Littafin na kuWi ne Regular payment ? 500 Vip payment ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932

Ganin yanda Alhaji Bukar MacciWo ya zauna hankalin sa tashe yasa Mom juliana itama zama a kujeran dake fuskantar wanda yake zaune . A hankali ta fara kora masa bayanin Alex da kuma yanda Mom Silvaline wato yayar ta ta raine sa , Daga karshe ta gangaro masa har HaWuwar sa da A'iee da Aurenta da yaje Church aka daura masa , Wanda a yanzu juna biyu ne da ita  . Hummmmnnnn Jan Numfashi Daddy yayi mai karfi yana saukewa kana yace  Aisha kiyi Ha?uri da duk abin da ya faru ki yafe mawa yaro na bisa ga cutarwar da yayi Miki ,tabbas ko wani ?an adam yana tafiya ne a bisa zanen ?addarar sa ,Wannan ?addara ce ta Alex wanda ga makomarta duka ba zai mana dadi ba. A yau zan mai daki ma iyayen ki muje domin ayi masu bayani mu kuma basu ha?iuri  .

Kallon Alhaji Bukar MacciWo A'iee tayi kana tace  eh na san da Wannan amma kuma ban ji kayi maganar fito da Aliyu ba, Shima burin sa kenan har muka shigo nan garin ,duka a tunanin sa zai je ga iyaye na ya basu Ha?uri sai wannan Abin ya faru , zan fi jin dadin ace dashi a Wannan tafiyar zuwa gidan mu kaman yanda shima yaso hakan .

Shiru su duka sukayi suna jin bayanin A'ieeee , Kana Alhaji Bukar ya girgiza kai tare da cewa  Hajiya Maryam zaki iya biyoni don muje ga Hajiyata sannan inaso na tara duka family na don nayi masu bayani....ina mai baki ha?uri Maryam domin kuwa Ahlaan ?anwar Aliyu itace wacce ta fallasa duk wani Ayyukan sa ma ?asa har aka kai ga Wannan matakin  . Saurin Wagowa Mom juliana tayi tana kallon Alhaji Bukar kana tace  ALLAH mai iko , ba komai bane ai , Sanadin Wani abu zaka ga Allah yayi sanadiyar HaWuwar babban Abu . Gashi zata ji labarin Wan uwan ta ne , sannan kuma nima zan ga ?a ta wacce na barta tun bata fi shekara Waya ba a duniya .


Girgiza kai Daddy yayi yana jajanta wa yayin da A'ieeee sam bata ma jin su , don data rufe idanun ta a yanzu fuskar Alex kawai take gani yana sakar mata Wannan murmushin nasa Wanda ita kaWai take ganin irin sa daga gare sa. Ina Sonki matata! Wannan furucin nasa ta tuna wanda yasa ta zuba wasu irin zafafan ?wallah .

*
4:00pm.
Shiru duka falon aka Wauka tsawon mintuna goma daga masu kuka sai masu haWawa dogon tunani. A'ieeee ce na hango zaune kusa da Wata ?ar tsohuwa wato mahaifiyar Alhaji Bukar MacciWo Hajiya Turai.

Allahu Akbar! Allahu Akbar!!! Tabbas ?warai Maryamu kinga Rayuwa , Kin kuma cika ?ar halak da kika kasa sakin addinin Musulunci. Don haka inshallah wannan kin dawo cikin zuri'ar nan tamu kenan dawowa ta har abada. Juyawa tayi ga Alhaji Bukar MacciWo tana share hawaye kana cike da girma tace  Tabbas kayi kuskure daka raba ?a da uwar ta , Ita Hajiya Rahima ba zata iya karSar ?addara ba , data haifi yaro ya mutu sai Maryamu zaka rarrasa ka amshi ?ar ta Ahlaaan da suka haifa a rana Waya ka bata? Shima Wannan kuskure ne babba . ?warai Ahlaan ki yafe mana duk da ban san Ni lokacin da aka yi wannan aiki ba ,amma Tabbas Mahaifiyar ki kin yi sa'ar uwa ta gari mai sadaukar da farin cikin ta don wasun ta .

?ago da ido Ahlaan tayi tana SharSan Hawaye , cikin dasushshiyar murya ta furta  Yanzu kenan babu yanda za'a yi a fito da ?an Uwa na daga kurkuku ?, Tabbas nayi nadama na kuma danasanin kasancewata ta ?ar jarida . Kiyi ha?uri Ahlaan ?addara ce , tabbas Wannan haka Allah ya rubuta , Fahad ya furta idanun sa sunyi jajir shima dagani kasan yana cikin ?unar rai da rashin jin daWin Al'amuranta su .

Tabbas daga yau na ajiye Aikina ta ?ar jarida, na bar jarida bari na har Abada!

Kallon duka suka yi , har da Hajiya Rahima wacce sam bata yi la'asar ba , don dawowar Mom juliana rayuwar ta tabbas ta kudurci yin Abubuwa da yawa na daukar fansa na kuma ganin ta bar da ita Rayuwar ta dana mijin ta ,ga kuma uwa uba sabon labarin da taji a yanzu wai Ahlaaan ba yar ta bace yar Hajiya Maryam ce wato Mom juliana .

Haba Ahlaan ki kwantar da hankalin ki please, Aliyu zai dawo ,duk yanda zamuyi a yanzu babu yanda za'a yi mu fito dashi daga wannan halin , har sai nan da Wasu watanni a lokacin da Mahaifin ku ya zama president , sannan ba daga zaman sa ba ne zamu fito dashi dole sai ya dau wani lokaci tukuna  .

Kamin Ahlaan ta ba ma A
Hajiya Rahima amsa ne suka ga A'ieeee ta mike tsaye idanun ta a kumbure murya a Washe tace  Yayi ina maku fatan ALLAH yanada sa'ar siyasa Ni zan wuce garin mu yanzu , saboda banga amfanin zama daku ba sam  . Ba zaki tafi ba Ai'eesha! Ba zan taba barin Matar yayana ta koma Kauye tayi rayuwa ba , A ta?aice tayi nesa damu , Bamu san halin da kike ciki ba da kuma yaron cikin ki , don haka Nima nagama yanke hukuncin barin kowa nawa....zan bar Nigeria Mom Maryam kuyi mun afuwa ba zan taba dawowa ba har sai ranar da Dan uwana ya zama ?antacce , Don haka zan tafi da A'ieeesha don cika ma Ya Aliyu mafarkin sa .......!

Hummmm muje zuwa=؃?











*=?J??ZAKI=?J??*



*69-70*
_________________________

Jikin su ko ina Rawa yake yi banda A'ieeee wacce ta tsaya kurum tana zubawa sarautar Allah ido . Tsohuwar kin san wannan menene? ?aya daga cikin su ya furta yana Waura ma Mama Abu Bindiga a ka , wanda jiki na kyarma mama Abu tace Kuma girmansa Allah kar ku cutar damu....mene muka yi maku? . Wannan itace tambaya ta masu hankali ,wani ya furta yana takowa zuwa inda A'iee take tsaye itama sun daddaura mata Bindogogi aka ,tamkar wacce tayi kisan kai  . Ke yarinya! Ki taimaki tsohuwar ki da kuma jaririn cikin ki , Ki bamu dukkan wani abu da Sir Alexander ya baki , idan kuma kin ?i zamu tafi daku muyi maku kisan wula?anci  . Hmmmm Shine Abin da ya kawo ku? Koda ban sani ba kuna daga cikin Yaran sa ,wanda ashe dama ba zamar ALLAH kuke yi dashi ba , don ya garere ku ne da ba don haka ba da tuni shima Kun nemi tasa Rayuwar , To Ni kam a yanzu sai da kuyi mun duk abin da zakuyi ba zan bada komai ba ,don ba zaku sami komai daga gareni ba  . A'iee ta furta Muryar ta a dake babu alamar tsoro,don ita gaba daya taji zuciyar ta ta ?e?e?ashi tun daga Ranar da ta rabu da Alex , Sau da dama tana mamakin kan ta itama , don cewa take me yasa take jin sa a ko wani rufe ido da zata yi ta bude ,mai yasa a kullum take ganin sa a barcin ta ,tabbas tafi ala?anta wannan da Tausayin sa ne ya Warsu a zuciyar ta .

Muryar Wani inyamiri ne ya katse ta yana cewa  Tabbas da ba don kar muyi abin da bashi ba ,mu karya umarnin malam Silvaline to da a yanzu mun kar ki , mun raba ranki da jikin ki  . Ku tasa su mu wuce dasu duka! . Haka Aka tasa su Mama Abu suka fice dasu daga gidan ,suna tura su a motocin su tare da kai su inda basu sani ba  .
*
Alhaji Bukar yau dai Allah yayi ka gani Allah ya baiyana mana Abin da muka dade muna jiran dawowan sa ,wato Hajiya Maryam . Don haka Yazama dole a cikin satin nan mu nemi malamai muji ya Auren ku yake , za'a sake mayarwa ne ko kuwa Auren yana nan? , Hajiya Turai ke maganar tana kallon Alhaji Bukar da yayi zama a gaban ta cike da ladabi ta uwa da ?a . Hmmm Gaskiya ne Hajiya ,Nima kai na a kwanakin nan da Wannan tunanin nake kwana da tashi . Sam hankalina baya natsuwa in gan ta a can wani gida da ban ba gidana ba . ?aran shigowar sa?on wayar sa ce yasa shi kai idanun sa saman screen Win ,inda yaga an turo masa sa?o kamar haka  Barka da warhaka ranka yadaWe . Yanzu na sami labarin sakin Yaron mu Aliyu daga gidan kaso, akan wasu ?waratan hujjoji, sannan ina ta kokarin kiran wayoyin sa duka basa shiga  .....zumbur Alhaji Bukar yayi yana mi?ewa tsaye tare da ?ara gyara zaman medicated glass din idon sa . Lapiya wani Abu ne ya faru? . ALLAH yasa muji alheri ....Hajiya Turai ta furta tana kallon Alhaji Bukar tare da jiran jin amsar me zai ce daga bakin sa .

Hajiya Yanzu Hajiya maryam ce ta turo mun da sa?on Aliyu baya gidan yari gomnati ta sake shi saboda wasu hujjoji yanzu haka bata san inda kuma ya nufa ba. Alhamdulillah =?O?
Tabbas maganar gaskiya ce , kayi kiran Ahlaan ka turketa a cikin gida kar ta fita har sai an ga Aliyu Haidar sannan . Juyawa Alhaji Bukar yayi saurin yi yana faWin tot,to to....Hajiya badamuwa bari naje....yana maganar tare da Kiran layin Hajiya Rahima don yaji Ahlaan na cikin gidan ne!

*=?J??ZAKI=?J??*



*71-72*
_________________________


Tun a mota yake kiran Numbern Hajiya Rahima amma kuma kashhh bata shiga hankalin Daddy idan yayi dubu yayi kololuwar tashi . A haka yake cewa da drivovin su kara gudu .

*
Kin sanni?
Ta furta tana sauke mata faskeken Gilashin idonta, ga wasu za?oza?on eye lashes da suka sauko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login