Showing 33001 words to 36000 words out of 48672 words

Chapter 12 - ZAKI Part 1 COMPLETE BY MAMAN TEDDY.doc

04 Nov 2025

730

baki duk wani farin ciki da kike bu?ata da Wanda ma baki bu?ata ba  . Akan ki nake jin na kammala , I'm complete now , ko a yanzu Rayuwata taxo ?arshe Ina mai farin ciki ,cox na Auri Macen da nake jin ta fiye da komai. ?ago da Kyawawan idanun ta tayi tana saurin zuba su bisa lululn idanun sa da ya zuba mata yana kora mata jawabin zuciyar sa . Yanda tayi masa kallon ne yasa shi cewa  Yessss , Ko a yanzu na bar duniya nasan naji daWin cikin ta , Saura dadin can . Can.....??? Ta maimaita tana bin sa da wani irin kallo irin na anya kasan me kake faWi kuwa?  . Hummmm Ai Babu kafurun da zai mutu yaji daWin lahira babu indai yaji labarin musulunci bai bi addinin tun a duniya ba ,to a lahira Tabbas wuta ne zai wuce shine hisabin sa . Sannan kai da A duniyar ma kake aikata sabon Allah har kake tunanin jin dadin lahira? , Hummmm Sam ba haka ALLAH yake ba ,shi mai tausayi ne akan Wanda aka zaluntar, ka zalunce Ni kuma ALLAH zai saka mun . ?arshen ba zai yi kyau ba ,indai baka tuba ba  . Turusssss Yayi yana kallon ta , maganar ta yana masa yawo a ka. My love , nifa mijin ki ,bai dace kina faWa mun irin wannan ba! Saboda Natsuwar ki yasa na Aure ki a wannan lokacin duk da ban shirya haka ba ,kawai saboda ina Sonki,ina so mu rayu tare a matsayin Miji da mata ,mu haifa ?a?a ..... ALLAH ya kyauta , Wallahi ba zan Aura arne ba ,wanda idan ya mutu ?arshen wuta! Ta furta da ?arfi tana mai fizge hannun ta daga Ri?on da yayi mata na rarrashi .
You're my wife please stop saying that! ?a?a fa zamu haifa? Sannan yanzu ko a ina zaki fito kice Ni mijin kine zaman dai dai muke a yanzu ". Look baby! Ya furta yana kai hannun sa tare da ?ago fuskar ta da duk ya gama kacanza da Hawaye  . I promise I'll take good care of you, Ki daina tunanin ko zan cutar dake . Ina jin zafi , ya furta idanun sa na KaWawa zuwa jahhh yana mai saka hannun sa ?aya yana dafe ?irjinsa , Idan kika ce zaki barni zan mutu! Ban san ya kuma tayaya na kamu da So ba ,ya furta kalmar yana wata irin yar dariya mai nuni da jarumta da jin zafi .
You know what baby? , Ki faWa mun me kike so dani zan miki indai da gaske zaki zauna dani a rayuwa .

Kallon shi A'ieee tayi tana girgiza kai kana tace Ban taSa jin son ka a zuciya ta ba sai tsanar ka , Ka cutar da Rayuwata ?ila dana sauran mata iri na ma , Kana So in yafe ma kuma ALLAH ya yafe ma? Nasan ?arya ne duk abin da kake faWa , baka So na wallahi ,Ni ?ar kauye ce ban da Wayewa kuma dangin talakawa me yasa zaka So Ni? .
I really love you! Ina Sonki da gaske ,zan kuma iya komai koda bada Rayuwata ce akan ki . Ya furta yana kafe ta da idanun sa . Maganar ta ne ya sauka masa tamkar saukar Aradu wanda sai da zuciyar sa ta buga kan sa na juyawa .  Zaka bar Addinin ka , Saboda Ni? ,Ma'ana zaka dawo addinin mahaifiyar ka wacce ka faWa mun sunan ta ba zan iya maimaita sunan ba don ban taSa ji ba ..........! ?agowa tayi tana kallon sa ganin yanda gumi ke tsartsafo masa jikin sa na rawa tamkar mai shigar aljanu idanun sa sunyi jawurrrrr . Ba tare da ta tsaya jiran mene zai ce ba ,ta ci-gaba da magana da cewa  Na biyu ,zamu koma ?asar mu ka bayyana ma duniya waye kai domin......!

To ?an team Alexander yau da sharhi=?"? shin wannan hukuncin na A'ieee yayi dai dai ma Alexander? Shin har zuciyar ta ta faWi ya bayyana mugun Ayyukan sa ma duniya ? Ko kuwa tayi hakan ne don tasan wani irin soyayya yake mata? . #mmnteddy
*ZAKI*

44-45

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book? 500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Domin a yanke maka hukunci dai dai da Abin da ka aikata . Shiru Alexander yayi na kusan mintuna biyu kana ya numfasa tare da cewa  Alright zan yi , A shirye nake nayi duk abin da kika ce indai hakan zai sa ki yarda Ni ,ki kuma abince mun na zama miji a gare ki  . Amma ?asata ba zata iya yanke hukunci ma kaina ba , Saboda girmana ya wuce duk wani Abu da zan aikata a iya mun wani Abu , Sai dai zan yi duk yanda zan yi don ganin na fuskanci hukunci kamar yanda kike SO , i love you . Yana furta kalmar dai dai suna isa Gidan sa na Thailand , Ri?e da hannun ta suka wuce ,inda David ke bin bayan A'ieee da kallon banza ,tabbas da zai samu faraga babu abinda zai hanasa ganin bayan Wannan yarinyar ,wanda yake ganin shigowar ta Rayuwar Alexander matsala ce a gare su . ?aga wayar sa yayi yana Fara kiran numbern Madam Silvaleene . Bugu daya biyu ta daga , don David shine idanun ta anan a tare da Alex . A nan take bai jira komai ba ya fara labarta mata halin da ake ciki ,da yanda Alexander ya haukace akan soyayyar wannan yarinya wacce addinin su ba Waya ba , karke har auren ta da yayi ba tare da izinin kowa nasa ba sai da ya faWa masa . Tabbas da matsala matsala kuwa babba . Ta furta tana fatan kiran kamin ta banza ma wurin matsafin ta Wanda suke kira da Father  .
*
Yafi awa guda hannayen sa na sama ba tare da ya sauke su ?asa ba yana addu'a kana daga bisani ya sauke yana juyowa tare da kallo n Hajiya Rahima da kuma Ahlaan sai mufeedah dake Sarayi guda tana aikin latsa Wayar ta . Ya na ganku haka? Duka a zaune da Wannan daren? . Humm Dad! Ba dole mu shigo ba , munji Muryar ka har falo kana Addu'oi Daddy Wai meke faruwa ne? Mufeedah ta tambaya kan ta tsaye? . Ahlaan ce ta kalli Alh Bukar MacciWo kana tace  Daddy munji fah kana ta ambaton Wan ka Aliyu , bayan Wan ka Namiji guda ne Kuma sunan sa Fahad ko ka manta ne?........Ahlaan tayi maganan cike da basarwa tamkar wanda bata san komai na Rayuwar ta ba . Ahlaan auhmmmm ku tashi ku tafi ?akin ku sai da safe . Hajiya Rahima ta katse su ,don ita fitowan ta kenan bata san mene ya kawo su dakin mahaifin nasu ba . hummmm numfasawa Mufeedah tayi kana tace da Ahlaan good night tana wuce ta ,ita ma mi?ewa tayi tana faWin Daddy mummy sai da Safe . Sai a lokacin Alh Bukar ya samu bakin cewa  Mu tashi lapiya .....ita kuwa Hajiya Rahima ta gama cika da ?ufula . Suna fita ne ta kalli Daddy tana cewa  Wai dama har yanzu baka cire Wannan yaron da Uwar sa a zuciyar ka ba YallaSai? Tabbas iska na Wahalar da mai kayan kara , yaron da kila ma tuni sun kashe shi , don babu yanda za'a yi su raini musulmi a addinin su . Ai shiyasa ake cewa a auro Uwa ta gari b.........ya Isa Rahima , Daddy ya kira sunan ta kai tsaye ,kana ya cigaba da magana ransa a Sace, tashi ki fice ki bani wuri bana Son ganin ki ko kaWan......!
*
?angaren Ahlaaan bedroom Win ta ta shiga tana watsa ruwa ,kamin ta fito tana Bin jikin ta da mayuka masu ?amshin gaske tare da saka sleeping dress . Jawo laptop Win ta tayi tana cigaba da bin cike akan king Alexander don idan ta fara sai ta kai Dare . Har wuraren 2:AM kana ta rufe tana hamma tare da nufar saman bed Win ta. Tabbas a gobe Mom zata kare mun labarin Daddy da kuma matar sa ,sannan ina son sanin Waye wannan Aliyu da Daddy ke addu'a bisa kan sa! Hummmmm .
*
Kallon fuskar sa take yi mai cike da kyau da haiba, ga Sajen sa da ya kwanta ya kara fito da kyawunsa . Gaba Waya ya rufa mata , yana jan blanket , Tare da kallon fuskar A'ieee yana murmushin sa wanda sai da hushiryar sa ta bayyana  . Na fi son nayi komai da yardar ki a yanzu , Kin amince nayi , idan na.............!

*Littafin na matan Aure ne please idan kin san baki da Aure kar ki karanta=??*
46-47

Story and written by
*Ayshatou Mamanteddy08081202932 paid book? 500 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*

_________________________

Danne Wani Abu tayi da yun?uro ma zuciyar ta , a ranta tana cewa  Saura ?wana nawa ne na tafi na bar Rayuwar ka , daga nan zaka fara girban duk Abin da ka shuka  . Cike danne damuwar ta tamkar wacce ta yarda dashi Wari bisa ?ari ta Wan sassauta fuskarta tare da GyaWa masa kai . Da Sauri ya ?ara jan blanket jikin sa har Rawa yake yi yana wani irin mannata da jikin sa tare da fara yamutsar ta  . rintse ido tayi tana mai kasa tsaida hawayen da suke gangaro mata wanda sam Alex bai lura da hakan ba . Harshen sa taji ya ?aura bisa laSSanta yana lasar ta a hankali kana ya kama da ?arfi yana Wani tsotsa tare da zura hannayen sa bisa ?irjinta yana murza nononta yana jan Ajiyar zuciya tare da furta mata kalmomin da A'ieee Ita dai sam bata fahimta  . Da ?arfi ta saki ?ar ?ara jin yanda ya luma
*
A gida Nigeria kuwa, Tuni Ahlaaan ta ?ara zurfafa bin cike akan Waye King Alexander da kuma munanan ayyukan sa da yake yi ,wanda a hasashen su ta jarida suka bayyana hakan da Human Trafficking...! Tuni gidan jaridu da watsa labarai ya ?auka akan ana zargin matashin billionaire wanda Wasu ke masa la?abi da ZAKI da Human Trafficking wato safaran yara , inda ko wani sashen gidan talabijin ake hasko fuskar Ahlaaan tana jawabi akan hakan , tare da bayyana hujjojin ta masu yawa  . To tabbas abun ya girgiza ?asa amma Kuma kasantuwar wasu na ganin sa shi ba Musulmin ba yasa ka Wasu basu Waga hankalin su ba , ace wanna su Dama KuWin arna na tsafi ne ashe shi kuma Human Trafficking yake( safara) . Tuni aka fara bibiyar Ahlaan don bayyana wasu bayanan don da yawa yan jaridu sun kasa yin hakan .

______________________
*Topah yanzu ake yin ta , a cikin littafin zaki ,wasa farin girki this is just the beginning and the end of book 2 . Mu tara a cikin littafin mu na Uku 3 kuma na ?arshe . Special thanks to my followers fans. Masu bibiyata a koda yaushe . Ba zamu tsaya ba , a gobe zamu fara free page na Book 3 wanda suka biya na farko ba zasu sake biya ba har mu gama littafin. #ZAKI*
*Littafin na matan aure ne idan kin san ke ba matar Aure ba ce kar ki karanta Please =?O? *Ga masu bu?atar complete book din zaki book 2 zasu biya ? 300 , idan duka kuke bu?ata da Wanda zamu cigaba wato book 3 ? 500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

*Ga masu bu?atar a tallah masu hajar su 3k ne normal vip 5k...>?p?=د?*
_________________________

*BHUZUWA EMPIRE*

*BAKIN. MALLAKA , FARIN JININ SAMARI DA ZAZZAFAR KIRANYE*>?)?>?)?

Ina masoya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login