Showing 6001 words to 9000 words out of 48672 words

Chapter 3 - ZAKI Part 1 COMPLETE BY MAMAN TEDDY.doc

04 Nov 2025

745

Abubuwa marasa dadi tare da Sanin waye mahaifin nata Ilu da idan ya faWi abu cika sa abu ne mai sau?i A gare sa musamman akan ta . Da yake sau?e duk wani tarin tsiyar sa da Masifar sa , Tun da suke a kaf ?auyen nan basu taSa haWuwa da tijararren mutum irin Baba ilu ba . Komai ya tara akan sa . Ga shaye shaye ga Rashin kirki ga kuma caca, komai yin sa yake yi . Tsofai tsofai dashi don ya manyanta amma wani abin da yake yaro ?arami ba zai yi ba .

Mama!

A'iee ce ta kira sunan mahaifiyar nata a sanyaye cikin taushin murya ,wanda kamin Mama Abu tace wani Abu ta tsinkayi Muryar A'iee tana cewa  Mama Anya Kuwa Baba shine Ya haife Ni?  .

Wani irin bugawa ?irjin Mama Abu yayi da ?arfi bisa ga jin kalaman A'iee da suke fitowa daga bakin ta , Da sauri da sauri ?irjinta ke bugawa bakin ta na Rawa haka jikin ta . In...inj....inji wa ya faWa Miki hakan A'isha? Ko kaWan kar Na sake jin wannan daga bakin ki waye zai haife ki a duniyar nan idan ba Ilu ba ? . Kiyi Ha?uri Mama bana faWa Miki don Waga hankalin ki bane ba .

Girgiza kai Mama Abu tayi tare da Sauke ajiyar zuciya tana mai cewa  A'a Kar na sake jin wannan zancen daga bakin ki kina kina ko? . Maza mu ?washe wanda muka cira gobe in Allah ya kai mu sai mu cigaba .

GyaWa kai A'iee tayi tana fara tattarawa yayin da har a lokacin Mama Abu zuciyar ta bata da sukuni wani irin buga mata yake yi ga gumin dake sauko mata  .
**
Shigowar motoci Masu nishi asalin manyan motoci wanda ya girmi ?aramin mai ?uWi ixuwa cikin gidan Alhaji Bukar MacciWo ya saka Fahad dake ?akin sa saurin fitowa a tunanin sa Masu har kar siyasan mahaifin sa ne , Wanda suke so tsayawa wasu mu?aman wanda sai da hannun Mahaifin nasa , Sanin ?aramin ?yautar da suke samu daga gare su shine million Biyar goma yasaka Fahad fitowa don ya samu rabon sa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????. A daga saman benen Ya tsaya yana saka hannun sa tare da mamakin ganin me fitowa daga ?aya daga cikin motocin da suka cika gidan baki Waya .

?urrrr yayi ma Fuskarsa wanda yafi kama masa dana Turawa har hasken sa , Wuyan sa ya kalla inda ya hango Cross tare da kallon gyefen kunnen sa da ya sanya Wan kunne . A'a Wannan ba Musulmi ba ne ba=?@?ya furta yana mai mamakin me ya kawo sa cikin gidan ? A har kar siyasan Daddy har da arna kenan? To shi kuma wannan saurayin me yake da bu?ata? .

Alexander kuwa tsayawa yayi yana ?are ma gidan kallo , ba tare da ya sauke ba?ar gilashin idon sa ba . A haka idanun sa suka sauka akan Fahad da ya tsaya sororo yana kallan su . Hannun sa ya Waga yana kallon Fahad inda tamkar wanda yayi ma kiranye Fahad ya fara saukowa daga Up stairs din yana takowa zuwa inda Alex da mutanen sa suke!=?1?tir?ashi

Anya Alex babu Tsafi a lamarin sa kuwa?

Duk rashin kunyar fahad yayi biyayya=?9? lallai da drama a cikin wannan tafiyar mi?a?a??a . Kedai kada ki bari a baki labari.

**

Da Sanyin safiya A'ieee ce take sharar tsakar gida yayin da Mama Abu ke Aikin hada wutar icen ?ara don dama masu kunun gyero .

Bayan Ai'ee ta kammala sharar ne ta iso inda Mama Abu ke sharce gumin saman gashin ta , tana Firfita karan da shima ya?i kamawa saboda yasha dukan ruwa  . Mama kawo na Firfita Miki!

A hankali Mama Abu ta dubi A'iee tare da cewa  Har kin gama sharan,sannu da Aiki . Ba tare da A'ieee tace komai ba ta saki murmushi tana kai hannun ta tare da Amsan Abin da mama ke firfita dashi tana farawa . Cikin ikon Allah ba tare da ta dauki tsawon lokaci ba icen karan ya kama , Wannan yasa ka su duka numfasawa fuskar su na fidda Annuri .

Mama idan nayi KuWi ba zan Bari ki cigaba da Amfani da itace ko kara ba wurin yi mana girki . Irin Abin nan da Salmatun Mai shanu take dashi zan siya miki  .

Kai =?@?A'iee yana da tsada sosai , sunan shi Risho naji suna cewa , da kalanzir ake amfani dashi. Duk kuWin sa Mama Zan siya Miki idan na ?ara girma  .

ALLAH sarki! Mama Abu ta furta tana girgiza kai ?wallah na ciko ?warmin idon ta  . Kamin tayi magana ne Motsin shigowar Baba ilu ya sa su duka Wagowa suna zuba idanun su gare shi  . Mamaki ne ya kama Mama Abu Ganin Malam Ilu da Wasu mata su biyu Alamu ba A wannan ?auyen suke ba  . Don ba suyi kama da ?an ?auye ba sam  . Zaf zaf zaf ya iso inda Ai'ee take yana kama hannun ta tare da Ingizata ga Wannan matan yana cewa  Gata nan ku tafi da ita  .

Innalillahi wai'innah....Kafin Mama ta ?arike ne tuni Baba ya ri?a yana cewa su tafi da Ai'eee. Kuka Ai'ee ta saka tana kiran sunan Mama yayin da Mama Abu itama kuka take yi tana kiran sunan Ai'eeeee duk kokarin ?wace kan ta da Ai'ee keyi amma ina wannan matan sunfi ?arfin ta , tuni suka fice da ita daga gidan , suna jefa ta cikin moton su tare da ja da ?arfi suna mai kokarin barin ?auyen .

Wayyo Ilu ka cuce Ni ka rabani da ?a ta Waya tilo...cikin doka Tsawa Ilu yake faWin ke sakarya aikatau zata yi a birni kin san kudin da zata samo mana ne? Yanzu kin san nawa Duka bani dubu Wari da hamsin to inaga ta fara yi masu Aikin kuma????? #babban magana >??? .

To ku mu haWu a page 5 don jin ya zata kaya ...littafin zaki a page 6 free page zai ?are maxa hanzarta don ki samu ayi tafiyar dake. Regular group ? 500 Vip group ? 1000 SPC payment ? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
[5/21, 7:24 PM] Abu~ammar: *=?%?ZAKI=?%?*
_*The story of courage in hero's journey with secret desire*_



Free page 5

*A page na gaba free page zai ?are . Ga masu bu?atar shiga grp na wannan littafi Regular group? 500 Vip group? 1000 SPC payment? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

_________________________

Ilu.....!

Mama Abu ta kira sunan sa cike da Wani irin mamaki tare da mutuwar jiki , hawaye masu Wumi da zafi na bin kuncinta . Ilu Yanzu A'ieee ce ka kai Aikatau? An mana halarci an mana Abun Arzi?i da Wannan yarinyar Marainiyar Allah an bamu , ashe Ni nasan darajarta kai a banza wofi kake kallon ta . Saboda baka san zafin ta ba shine ka mi?a ta Aikatau ? , Ilu ka daWe kana cutar da Rayuwar mu Amma Wannan yafi na kullum . Babu ko nadama bare dana sani yake bin Mama Abu da Wani ?as?antaccen kallo ,hakan ya ?ara tunzira zuciyar mama Abu . Tabbas yanda ka bar Da A'iee cikin gidan nan nima yau zan bar maka gidan ka , kuma ka shirya ma ganin komai na hukunci daga gareni .

Cike da Muryar sa ta yan karta ya furta  Tafi mana , Daga An tura yarinya Aikatau nan na faWa Miki dubu Wari da hamsin suka fara badawa ,me makon mu haWu a rufa ma juna Asiri ,ashe ke ba matar rufin Asiri bane . Haba malam Ilu! Rufin Asiri na nawa ? Har wani rufin Asiri kake bu?ata bayan wanda muke haduwa muyi maka da Wannan yarinya . Kuka ta fashe dashi tana nufar ?akinta tana mai cewa  ?wana Waya na baka kaje ka dawo mun da A'ieee ban yarda a daukin mun yarinya a kai ta Aikatau ba. Tana gama faWin haka ta shige ?akin ta yayin da Malam Ilu a zuciyar sa ya furta ke da ganin ta sai bayan shekara guda,don haka suka ce . Ni bari naje Wurin Ado mai balongo ma na fara cin daWi da kuWina  .

**
Ina Tsohon ka? .

Alexander ya furta yana duban Fahad wanda jiki a mace ya furta yana ciki . Kamin Alexander yayi magana ne Wani Na hannun daman sa Wato mickel ya furta  Muje kayi mana iso.! Babu musu ya fara yin gaba suna bin sa a baya ixuwa Falon Hajiya Turai, A sanin su babu wani bare dake isowa har cikin wannan falo amma yau ga Fahad tafe dasu Alexander da tawagarsa.

Diyana ce dake saukowa daga Stairs ta tsaya sororo tana bin Fahad da Kallon wato rashin jin nasa har ya kai ya shigo falon Mami da Tawagarsa ? . Ganin bai tsaya nan ba ya wuce dasu under ground Wakin sirrin Alhaji Bukar MacciWo dake ?asa yasa ka Diyana Saurin juyawa tana nufar Inda Hajiya Turai take don ta cimma ta  .

Mami...! Mami....!! Ta hau ?waWa kiranta har sau biyu wannan yasa Hajiya Turai dake kishingiWe tana Waya saurin datsewa tare da juyawa tana kallon hanyar Da Diyana ke shigowa .

Mami Yanzu abun na Fahad har ya kai haka ? Ya wuto ko ina na cikin gidan nan ya tsallake babban falon ki har ya wuce under ground na Daddy da Wasu mutane kuma da ganin su ba musulmai bane don a fuskar su babu Alamar Tsoron Allah . Goshin su kuwa har kyalli yake yi . A takaice shi babban nasu ma Cross a wuyan shi =?1?What? Cross fa kika ce? Saurin gyaWa kai Diyana tayi tare da cewa  ?warai kuwa  .

**

Ita dai A'ieee ganin ta ci kukan tayi tayi babu mai Rarrashin ta a wannan matan yasa ta share hawayen ta tana jan Ajiyar zuciya kana tace  Don Allah ina zaku kai Ni? . Jiyowa Hanny tayi tana cigaba da Taunar chewing gum kana tace  Aikatau mana! Shi mahaifin naki bai faWa Miki ba? . Kai A'a Hanny Aikatau ai wannan ta wuce ma aikatau mu fara kaita wurin Hajiya me gado . Haba ki kalli mace a tsaye ai kudin da za'a samu da ita yafi na Aikatau kiyi tunani  . Shiru Hanny tayi tana tunanin maganan Juwairy kana tace  tabbas haka ne kuma , to mu wuce gidan Hajiya mai gadon yanzu kawai mana a Bamu kudin mu mu mi?a ta  .

To maganar dawo da itan kuma fa? Idan sun gama abun da zasuyi da ita ,ta nemi hanyar da kan ta ta koma .

Duka babu zancen su Waya da A'ieee ta fahimta wannan yasa ta lumshe ido hawaye na cigaba da kwaranya mata  .

**

A hankali Alhaji Bukar MacciWo ke bin Fahad da su Alex da kallo . Yayin da shugaba Alexander ne kaWai ya zauna a kujeran dake fuskantar na Alhaji MacciWo . Cike da mamaki Alhaji MacciWo ya furta  Fahad su waye wa'yannan ka shigo mun dasu har nan? .

Cike da Arrogant voice Win shi ya furta  Ok maka gane mu ba kenan . Mickel! Ya kira sunan mickel cikin sarautar nan nasa da izza. Da Sauri mickel ya amsa da King Alex  . Kayi masa Fashin ba?i....oh bar shi ma bari nayi masa yanda zai fi shiga jikin sa .

Gyara zama Alex yayi yana kallon fuskar Alhaji MacciWo ta ba?ar tabarau din idanun sa . Shawara nake baka da ka fita Hanyar King Alexander! Idan ba haka ba zaka sa iyalan ka cikin kuka da ?unci. Daga yau duk ranar da na sake ganin ka a mafarki na To lahira zata yi ba?o . Dammmmm.....?irjin Fahad ya buga da ?arfi , King Alex? Dama wannan shine Alexander Win da nake jin sunan sa ? Tabbas haWuwa dashi ma ko ?an uwan sa ne matsafa gudu suke yi , don kuwa ?warjinin sa da kuWin sa ba na ALLAH bane . Cewan Fahad a zuciyar sa . Thanks Wan saurayi . Muryar Alexander cikin gurSatacciyar hausan sa ya katse Fahad inda suka juya suna ficewa daga Wurin . Alhaji Bukar MacciWo kuwa ya kasa magana don mamakin waye wannan yaron? .

A falo kuwa kiciSusss suka yi da Hajiya Turai da ta fito a zafafe tana shirin cin masu mutunci amma tana ido biyu da Alex sai jikin ta ya hau rawa . Baki na karwa ta furta sannun ku da fitowa  . Sakin baki Diyana tayi cike da mamaki tana kallon ta yayin da su Alexander kallon ta basu yi ba suka fice daga falon.

**
Tun da suka isa gidan A'iee take bin komai na gidan da kallo . Ko a mafarki bata taSa yi da irin wannan gida ba . Don a ?auyen su suka ga wannan gida to babu shakka zasu ce ba a duniyar suke ba .

A wani falo ne taga ?atuwar mata zaune ?iban ta ta cike one seater tana zaune da matan da suke kasuwancin matan su .

Zubewa har ?asa Hanny suka yi suna kwarara mata gaisuwa, yayin da ko amsa su bata yi ba idanun ta na kan A'ieee wacce ko ina na jikin ta rawa yake yi , don sam bata ji ta yarda dasu ba .

Cikin Muryar ta mai kaman na maza a tsaye ta furta  Shekarunta nawa? . Da sauri Hanny ta furta  Sha biyar  . Girgiza kai Hajiya mai gado tayi kana ta kalli sakatariyar ta tana cewa  Sakatariya sallame su .

Nufo inda suke Tayi tana kai hannu tare da Wago A'ieeee . Ku cire mata kayan jikin ta muga komai yanda zamu ga darajarta=?@? . Zare ido A'ieee tayi ?wallah na ci ko idanun ta . Wayyo Mama , Don Allah kar ku taSa Ni Wallh Ni ba ?ar iska bace aikatau nazo.................!



*Hummmm yanzu za'a fara =؃?
*SUFY'S PRINT GRAPHIC DESIGN*

Your fevourite Graphic designer for any kind of Designs such as:
'?LOGO DESIGN
'?FLYER DESIGN
'?3D LOGO DESIGN
'?LOGO PACKAGE
'?BIRTHDAY DESIGN
'?WEDDING INVITATION
'?DIGITAL INVITATION
'?ADVERT VEDIO
'?POSTER DESIGN
'?STICKERS
'?AND LOTS OF GRAPHICS DESIGN SERVICES

You can visit us at our Instagram Handle at:(Sufys_print_graphics)

...DM us for your Designs now at:
Whatsapp:07045125150
[5/21, 7:24 PM] Abu~ammar: *=?%?ZAKI=?%?*
_*The story of courage in hero's journey with secret desire*_


Last free page
6

*A page din free page ya ?are . Ga masu bu?atar shiga grp na wannan littafi Regular group? 500 Vip group? 1000 SPC payment? 1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

_________________________

Idanun A'ieee ne suka fito waje Tana daWa watso su Waje tsoro da firgici duka sun bayyana shimfiWe a fuskar ta . Yayin da Azuciyar ta ke cewa  Wannan Wani irin Aikatau ne da mutum ba zai fara ba sai yayi tsirara haihuwar uwar sa uban sa , Yayi zindir sannan za'a Wauke shi .

Kai A'a Ni ba zan cire kaya na ba , Aikatau fa nazo! Ta furta da sauri tana yin baya . Shan gaban ta Hanny tayi tana ?aga hannun ta tare da Sauke su tasssssss da mari akan kuncinta  . Ni zaki lalata ma ciniki? Shegiya bagidajiyar Yarinya! To ki sani ba matsayin yar aiki kike ba tamkar wacce aka Wiyar dake haka matsayin ki yake a yanzu . Hanny ke maganar cikin tada jijiyoyin wuya wanda jin kalamanta ya ?ara furgita A'ieee matu?a  . Nan take hawaye suka fara ?waranya a kan fuskarta . Innalillahi wai'innah ilaihir raj'iun. Wayyo Mama na ki zo ki taimake Ni Baba ya sayar dani .  ?ayya! Hajiya me gado ta furta tana gyara zaman ta tare da ?ara yin wani ragwab da nononta wanda suka yi mata yawa , ko kuwa tsaban Karuwanci ne a baya da a yanzu ta koma me safarar yara Yasa Suka zube allahu masani  . Hanny bana Son hayaniya , ki sani na sayi yarinyar nan da kuWi me daraja, don za'a samu da ita sosai . =?? Wangale baki Hanny tayi tana zubo ma Hajiya me gado godiya tare da banbaWanci . A'ieee tana ji tana gani Aka Wauki kuWi masu yawa ana bai ma su Hanny yayin da suka fice suka bar A'ieee anan wanda har a lokacin kuka take tamkar ranta zai fita . Idanun ta sun kaWa sunyi jajir .

Juyawa Hajiya me gado tayi tana kallon inda A'ieee take tsaye , Kamin ta kalli Sarayin ta na hagu tana sauke idanun ta kan wata yarinyar ta na hannun dama wato Nabila  . Naby shige da ita ciki Ki shiryata a bata abinci a yau da yamma zan wuce da ita Lagos . Wurin King Alex  .

BuWe baki Nabila tayi tana wani haWiye yawu mu?uttt tare da cewa  Yanzu duk wannan Sinadarin daWin bamu zamu ci shi ba  . Wani irin dariya Hajiya me gado ta saki kana tace  Na King Alexander ne , kin manta so fa nake na zama ta hannun damar shi . Girgiza kai Nabila tayi tana kama hannun Ai'eee tare da shigar da ita wani ?aki na daban  .

Tir?ashi ko yaya abin zata kaya=؃?
Mamaki ne ya kama A'ieee ganin Yanda Nabila ta shigar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login