Showing 27001 words to 30000 words out of 31306 words
ta yanda zan bullo mawa al'amarin ,kije ki zauna tare dashi
ya ware maki dakin ki ,Komai da yake faruwa a gidan mu rinka communicate kinji diya ta .
Yanxu kamin ki isa Zan kira Anwar din maxa allah shi tsare ya kiyaye mun ke Zabeena .
Ameen Mommy na tafi ,tayi mgnan ta na juyawa hadi da ficewa daga dakin tana barin mum
tana sakin murmushin farin ciki don zabeena itace wacce zata sa ta lalata komai na wannan
tsakin . A zuciyar ta tana mai kara jin tsanar Hajiya Rahamatu da ta dauki komai na ragamar
kayan lefe . Tuni dangi aka dauka masu farin ciki nayi masu taya hajiya Haula bakin ciki nayi
,duk da masu farin cikin sunfi yawa ,don kowa yasan makirci na Hajiya Haula ,taki kowa a
dangin mijin ta ,babu mai ra6ar arxikin ta na d'anta da mijin ta ,wannan dalilin yasa da yawa
suke farin ciki da wannan auren ,dama shi Alhji jalingo mutum ne da bai damuwa da Talaka da
mai kudi dukka ya dauke su yan uwa kuma nashi ne .
*********
Tun da Anwar ya shiga barikin sojojin bai dawo gidan sa ba sai magriba don bai san da zuwan
Zabeena ba .
Tun da ya shiga falon gidan nasa a saman cushunes din falon yaga jakar mace da mayafi .
Mmki ne ke ciyosa a zuciya amma abunka ga muskili sai ya dake yana nufar bedroom din shi
toilet ya fada hadi da watsa ruwa yana dauro alwala . Bai fito falon ba sai da yy sallan magriba
kana ya fito sanye da jallabiya . Muryar Zabeena yaji a kitchen ita da mai kulada komai na
girkin sa daniel . Mamaki ne ya kamasa matuka sai ya nufi daya daga cikin kujerun falon yana
zama dai dai Zabeena na fitowa.
Da gudu ta nufesa cike da kissa da yaudararriyar murya ta ke fadin oyoyo wlcm back dear tana
hayewa saaman cinyan sa hadi da rungumesa . Tana manna masa kiss a saman lips din shi .
Wani irin yarrr yaji tsikar jikin shi na tashi ,wanda cike da murtike fuska yace " Zabeena mai ya
kawoki da wannan lokacin har a yaushe xaki koma gida ne ".
Yana mgnan hadi da rabata da jikin sa ta mike daga jikin sa badon taso ba .. Lokaci daya taji
ranta ya baci ya kuma sosu ,murtike fuska yayi ganin yanda ta kafesa da ido ta rashin kunya
,don bayason raini sam .
Ba magana nakeyi maki ba?? Yayi maganan yana kare gimtse fuskar sa tamau . Abunka ga yar
duniya ,tuni tafara matso kwallah tana jah da baya a hankali hadi da cewa" yo dama don na
taho gidan ka shikenan nayi laifi ,baxan zauna gidan ka ba ,ai mom tace zata fada maka zan zo
í ½í¸£, Amma shikenan tun da bakayi farin ciki da zuwa ba ba kaso ba ba damuwa kayi hakuri nayi
laifi .
Tana fadin haka ta juya tana nufar dakin ta da tayada zongo da komai nata ...dafe kanshi yayi
don sai asannan ya tuna da Kwarai kuwa Mom ta fada masa zuwan ta . A hankali ya mike yana
bin bayan ta don yasan yanxu kayanta zata hada tace xata bar gidan...!!
Abunko da yayi tunani hakan ta faru don kuwa har ta gama hada kayanta tana daukar jakarta .
Zama yayi zaman royal bed din yana kallon ta kaman bazai mata mgn ba sai kuma yace " Ina
ne kike hada kayanki zakije . Shiru tayi bata basa amsa ba don tukukin bakin cikin dake ciyota
,sai kuma a gajarce tace " zan koma inda na fito gidan Mom nasan ita baxata wulakantani ba ko
bayan ran iyayena bare kuma dasu a raye .
Tana maganan hadi da daukar jakarta tana takawa hadi da nufan kofa...bai tankata ba sai
danna wani lock remote da ya rufe ko ina Bedroom din . Burda kofan tayi da zummar ficewa
daga dakin nan taji ta a rufe .
Kara murdawa tayi nan ma taji a rufe yake hakan yasa ta juyowa don ta tayi masa mgn ,amma
cike da mmki ta bude baki ne ta ganshi ,shi ya koma ma ya kwanta ne abun shi bama ya ta
kanta ,sai idon shi dake akan wayan hannun shi fuskan shi na kallon sama.
Mu tare a page na 25 kuma na karshen free page inshaallhí ½í²ƒí ½í²ƒ
Hazarta wajen biyan naki kudin littafin Kar ayi baki ,domun kuwa lbrn yanxu take yanxun zaa
faraí ½í²ƒí ½í²ƒ
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1kí ½í±Œ_
_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_
_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._
_*Maman teddyí ¾í·¸*_
08081202932
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
LAST FREE PAGE
25
_Daga wannan shafin free page yak'are mai bukatar cigaban wannan labarin zai iya biyan kudin
sa ta wannan number....08081202932...Vip payment 500...normal payment 200...Special
payment 1k. Zaku iya turo da katin MTN ko ta wannan Account din Hashim Farida Stanbic Bank
0028799846... Yan nijer zaku iya tura 500f airtel sai ku tuntubi wannan number +22797780373_ _Don Allah kar wasun ku su jira fitowar na sata ,babu abu mai muni da yakai cin hakkin mutum
,wannan Hakki na ne dana 6ata shi tsawon lokaci don kawai na isar da sakon da nakeso... akan
wannan dan kud'a d'en bai kamata ku karanta shi a bulus ba Don nasan dai 200 babu wacce
zata ce batafi karfin shi ba indai kina media... kar ki ci Hakkin wani wlh masiba ne cin hakkin da
banaka ba mu kiyaye don Allah..._
_________________________
"Bin shi da kallo kurum Zabeena ta tsaya tana yi kamin ta koma ta ajiye jakar nata...tana zama
gyefen gadon hadi da karkade kafarta don tagama har zuka da lamarin Anwar a yanxu".
Tsawon lokaci suka kasance a hakan babu wanda yakara ce mawa dan uwan sa ci kanka
,kamin daga bisani ya mike yana nufar kofa hadi da ficewa daga bedroom din yana kara sa
mawa Kofan key...murmushi zabeena tayi tana tunanin abubuwa da dama data kudurta yin shi a
wannan gida ,ta lashi takobin tarwatsa duk wata farin ciki na Anwar indai akan wannan
bagidajiyar bafullatanan ce...
"Tun ana saura kwana biyu tarewan Shatu Hjy Rahmatu ta sauka a gidan Anwar na barack din
da masu room decoration wanda suka kara kayata Gidan matuka wanda sam bazaka ce wai a
cikin wannan barikin sojojin yake ba...Bata damu da ganin Zabeenart ba duk da taasan zuwan
nata da akwai dalili akwai kulalliyar da suke shiryawa ita da Dr Haulan ,amma ta kawar da
lissafin su a kwakwalwarta don tariga da tasan komai zasuyi aikin gama yagama ihu ne bayan
hari kawai .
Kullum sai Zabeenart ta nemi ribatan Anwar akan su sheke ayar su kaman yanda ta ribace a
wancen lokacin amma kuma Allah yakasa bata sa'a ,koda ta shige jikin sa tana kissing nashi sai
yayi kaman zai biye mata sai kuma Allah ya haneshi ,Hakan yakesa abun nasu sai dai ya tsaya
a iya romamce suyi ta tatta6e junan su suna lagwije juna sai tafiya ta tafi sai yayi gigif ya mike
ya bata wuri ,wannan abun sosai yake bakanta ran Zabeena matuka. Wanda kullum sai tayi
kokarin jan jansa da salon ta amma yake kaurace mata . Takan ji dadi ne kadan don ko bai
shige taba yana sakin mata jiki tayi abun da takeso a jikin shi ,kuma yana sakin mata fuska
babu daurewa kaman na da baya a dan zaman da tayi da Anwar ta fahimce Shi din waye akwai
shi da jaraba sai dai yana kokarin gujema aikata zina hakan yasa shi duk dare yana aikin shan
cofee da lemun tsami ,idan taga hakanne tasan yana cikin halin bukatar mace sai ta yi saurin
nufarsa da bukatar ta hadi kissa da munafurci...
Yauma kaman kullum kaman kuma yanda ta saba tana zaune a falo tana waya da Dr Haula
hadi da fadun mata feedback da kuma yar nasarar da galaban da suka fara ci akan Anwar din
,wucewan shi tagani ya nufi fridge yana daukar lemun tsami gyefe guda kuma daniel ne dauke
da Cup din cofee ,kar6a yayi daga hannun nashi yana nufar bedroom din shi don kallon inda
Zabeena take baiyi ba .
Murmushi Zabeena tasaki wanda yake kunshe da ma'anoni dabam iri kuma da kala ,sannan
tayi saurin mikewa tana nufar bedroom din ta ,Jikin ta tabi ta fashe da Wata irin humra wanda
duk idan dana miji yajiyo kamshin ta ko bai ta6a yin zina ba wlh sai yayi.... Masu son wannan
Humra zakuna iya mun mgn ta pc don banason fadi a page dina bansan ina zaije ba, iya matan
Aure ne zan fadi maku sunan wannan hadin humran wlh duk rashin kulawan da miji yake maki
kikayi amfani da wannan sau 1 shikenan ,baa sanya shi da rana sai da dare yowa".
Shafe duk wata ga6a ta jikin ta tayi dashi kamin tayi shigar wani irin segxy sleepdress na irin
gogaggun nan ka rantse matar shi ce zata taryeshi ya dawo . Irin kayan da karuwai da suka
amsa sunan su suke sakawa ,don matan auren da tasan darajar jikin ta sam bazata sanyasu
ba... Riga ce mai hade da Bra da pant sai ta dakko Doguwar rigar kimonu ta dora akai tana
ficewa daga dakin hadi da nufan bedroom din shi ...
Zaune ta same shi har ya kammala zuba lemun tsamin yana kur6a a hankali idon shi a lumshe
yake bin shi da kallo tayi hadi da lumshe idon ta tana bin la66an shi da wani irin kallo ganin
yanda suke sheki pink din lips din nashi .
Wani irin kamshi yafara jiyowa wanda lokaci daya yaji sha'awa ta taso masa babu sanya kaman
bs mgni ne yake sha a yanxun ba . Sakin cup din yayi ba tare da ya sani ba yana dafe marar sa
da ta rike masa ,ganin hakan yasa Zabeena saurin karakowa inda yake tana dagosa kaman
batasan komai ba... Anwar Anwar lafiyan ka kuwa meke damunka? Baka da lafiya ne??...kamin
ta rufe bakin ta ne taji ya damkota yana hadeta da jikin shi hadi da sauke wani irin nannauyan
numfashi hannun nasa still na kasan marar shi...Ahh washhhh abun da yake cewa kenan.
Hannun ta takai kasan marar nashi tana shafowa hadi da kallon fuskar sa da idon sa da suke a
lumshe ,Nan shafa maka.
Da sauri ya daga mata kai kaman bashine yake mata korar kare ba .
Shafa marar nashi take tana watsa yatsunta tana shafashi a hankali ,a maimakon yaji sauki shi
kara dauree masa marar tasa ma take saboda wannan turaren nata da yake shak'a .
Murmushi takeyimasa don tasan bazai ta6a samun yanda yakeso ba a yau sai yayi mata
faca_faca abun da dama take so kenan .
Hannun sa yakai yana damkar nata hadi da dora taffansa saman nata yana fadin Washhh
Ashhhh.... Sai ji tayi ya dora hannun ta saman Buran shi yana shafa wa da nasa hannun...jin
yanda tayi Hummm ta kara kumbura yasa Zabeena jin wani irin Yarrrrr zammmm ai bata san
lokacin da ta cafka ba tana wani irin gurxa da shafata.... Hadi da kai bakin ta tana sauke
gwiwowin ta kasa tana shan twins din sa da suka ciko da ruwar madarar sa...kaman mai aiki da
Aljanu ne taji y daka mata tsawa wanda yanda yayi tsawon sai da ta tsorata wani mari ya
dauketa dashi da sai da ta kifa...Zabeena baki da mutumci haka ashe?? Yau she kika rainani
haka... Tashi ki ficemun daga daki...Yayi mgnan yana bin ta da wani irin kallon tsana ,itakam
dafe kuncin ta tayi tana zubda kwllan bakin ciki .
Au saboda na fara kawar maka da sha'awar ka shune yamxu xaka mun butulci har ni xaka zaga
Anwar? Bayan zagi ma har da Mari... Wai tambya ma kakeyi yaushe na raina ka ,ranan da na
fara ganin Gindin ka a arha a waje kana magiya da kukan dadi ,daga wannan rana ce... A wani
irin zafafe ya mike aiko da gudu ta kwashi na kare ta bar dakin don ta lura idan ya cafkota sai ya
kusa kasheta da duka ,ga jarabar da ta dameshi ga fushin maganganun da ta ya6a masa .
Hakan yasata rugawa da gudu tana ficewa daga dakin hadi da shuga tata dakin tana rifo kofan
hadi da sa key...a wurin ta zube tana sakin kukan azaba da wahala ga marin da tasha har shatin
yatsun sa na hudowa a kumatun ta.
Wani irin cirr zamm zamm takeji daga vigina din ta ,nan take ta kai yatsunta ciki tana kuka hadi
da tana caccakar kanta da kanta ,don azabtacciyar shaawan da ta isota a haka tsawon lokaci
sannan ya lafafa mata ,karke dai anan wurin bacci ya dauketa ,wanda a baccin ta babu abun
da take gani sai gata da Anwar suna ma juna wani irin hot sex ,Allah ya kyauta ya shirya mana
zuria baki daya ameen.
Bangaren kuwa Anwar da fitan ta ne ya koma yana kwanciya sama n bed yana matse da marar
shi zuciyar shi a matikar kufule sai zafi yake masa ,ta6 di wannan yarinya yaushe ta raina ni
haka... Mikewa yayi yana safa da marwa don a yanxu ba Ciwon ya dame shi ba aa mgn ganun
data fadi masa koda ba wani girman Zabeena yayi can ba ,amma shi mutum ne da bayason
raini sam . Hannun sa ya dunkula tana kaima bango naushi wanda karar bugun sai da sojojin
gidan wasun su sukajiyo...hakan yasa su darewa suna guduwa don sun san halin Leutanant din
nasu idan yana zuciye ko allurar tashi ta motso masa ,abun da zai rinkayi babu kyau kwarai....
Nikam nace wayyo Shattu hannun wannan mutunin zaki fada ,kuma gashi yayi maki tanadin
azababa kala da iri ,mun shiga uku @team Shatu ,allah dai ya kare maku ita...!!
A haka yafi awa kamin ya zauna ,sai kuma kaman an tsikareshi ya mike yana nufan toilet hadi
da watsa ruwa koyaji sanyi a zuciyar sa. Tsawon dare ya raba yana sallan nafila don dama
wannan sababbiyar sace.
******
Rungume Ummien nata Diyana tayi tana kissing din kumcinta hadi da cewa"Ummi na na tafi sai
na dawo! Daga mata hannu Ummi tayi tana rufe mata murfin moton da ta shiga hadi da mata a
sauka lafiya...A haka suka rabu da Ummie Diyana tana daukar hanyar zuwa garin Bauchi...
Wanda anan kam gida Bauchi Tuni Momyn Abbas ta shirya komai don taryar diyan nata ,ko
nace yar kawarta aminiya da zata taho mata daga mai duguri wato Diyana .
Sanye yake cikin shigarsa ta suit wanda yayi matukar amsan jikin sa ,rungume momyn tashi
yayi ta baya yana murmushi hadi da dora kansa bisa kafadan ta .
Juyowa tayi tana murmushi hadi da fadin Aa Abbas har ka shirya badai tafiyan ba...Gashi
Diyana tana hanya ta kusa karakowa ,kuma naga yau fa tarewan matar Anwar ,a gani na da ka
tsaya ka hakura xuwa gobe sai kaje ganin Yar fulanin .
Kallon Momyn nashi yayi kamin yayi dan murmushin saman la66a yana cewa "Aa Momy inaso
naje yau din ,kinga diyana a gidanan zata sauka komun dare na dawo xan ganta haka Anwar
kinga gasu Sadeeq can suna tare da sauran Abokai ,kuma fah Momy yace ba rugar dashi zaije
idan an kawo matar maje mu ganta dashi duka ,kinga har naje na dawo sannan...
Saima na sauka garin Zaria kinga dama can zaa kai Amaryan tasa.
Nisawa Momyn tashi tayi kamin tace tom allah tsare kaji kayi driving da lura banason wannan
gudun da kukeyi bakaiba ba Abokannaka ba .
Dariya yayi yana dan sosa kyeya kana yace tom Momy yana ficewa daga kitchen din da Momy
kemawa Diyana diffrent dishes na saukan ta .
Tana aikin ne wata ma'aikaciyarta ta zo ta amsheta nan tayo waje hadi da zama a falon nata ,a
hankali ta daga wayar ta tana karawa saman kunnen ta daalama kira takeyi.
Assalmu alaikum uwar ango lallai komai lokacine gashi tamu tazo ayirriiii....abunda Momyn
Abbs tace kenan kamin taji amsa daga dayan bangaren .
Nisawa Hajiya Haula tayi tana sakim murmushin bakin ciki kamin tace " aa ni ai har yanxu
momyn Abbas ina a smatsayina na uwan Anwar ban ajiye suruka ba har yanxu kam don ban ga
taba .
Nisawa momyn Abbas tayi kamin tace Hjy Haula hakuri zamuyi ,wlh matan wani bata auren
mijin da bana ta ba ,bakisan zazzafan rabon dake a wannan auren nasu ba , Muyi hakuri mudai
namu kawai muyi masu addu'ar zama lfy...
Nisawa Hjy Haula tayi kaman wata ta fadaku tana cewa" shikenan Hajiya yaushe zaki shigo
ne??
Inshaallh zuwa la'asar ina nan shigowa naji ance bakiyi taro ba ,kuma Zanyi bakuwa sai karfe
4pm zan shigo inshaallh.
Tom allah y kaimu lfy..
A haka sukayi sallama kamin Hjy Haula ta aika wata maaikaciyarta ta sanar ma security
tahowan Momyn Abbas su barta ta shigo ,don kowa a dangin Alh jalingo yazo sawa take a
koresu ta hanyar cewa ta hana kowa ya shigo baxatayi taro ba .
Hakan yasa Duk dangi aka nufi Gidan Grndma wato hjy Yalwa mahaifiyar Alh jalingo da ita kam
yar tsohuwa farin ciki a wurin ta bai misaltuwa a yau da ranta wai zataga Auren Jikan nata mafi
soyuwa a ranta . Hakan yasa gidan Hjy Yalwa y cika da dangi da yan uwa har