Showing 12001 words to 15000 words out of 31306 words
Zama liman yayi a saman tabarman kaba ,kamin yafara baimasu Umma hakuri hadi da shaida
masu cewan kowani bawa da kaddarar shi yake tafe a duniya ,mai kyau kuwa ko marar kyau .
Abun ku tausaya mawa wannan yarinya ne ,don ita haka nata kaddarar tazo dashi ba ason
ranta ba. Bakusan ya akayi ba ,shin ahanyar tane ta hadu da muyagun mutane ko kaka?? Duk
wannan fa abun dubane kuma abun tambaya ,amma bako daya kaawai kun fada yarinya da
zagi da duka . Komai kaddara ce ku dauke shi a makofin kaddara . Inalillahi wainna ilaihir rajiun
kai shattu ni yau ya zanyi Fatomo ban dauko ba an daukomun lailah haillah... Haba Fatima kiyi
hakuri kaman yanda liman yace mun san kaddara ,kuma ko wani cikakken musulmi yayi imani
da ita kiyi hakuri wannan shine kaddarar mu .cewan Abban Shatu yana girgixa kan takaici da
damuwa idon sa ya sauya kala zuwa jah .
Don dole Umma tayi shiru tana girgixa kai kurum...nasiha da ayoyi da nafsi sosai Liman ya jawo
maawa Oumma da Abba kamin ya mike su fice tare da Abba ,abba kam wurin sayar da
maganin itacen gargajiyan sa ,amma duk taron mutanen nan ya kasa komai na sallaman su
,damuwa ya taru yayi masa yawa.
Jaririyar Yawindo ta fara gyarawa tsaf ,kamin ta dora mata ruwan zafi ya tafasa da magunguna
...sannan ta juye a bangaje babban na kwano takaishi bandaki .
Bin bayan ta shatu tayi ba tare da tunanin komai ba ,don ita fa sam ta manta waida wani abu shi
wankan jego....Anan ne Yawindo ta gasgata abun da take sakawa a kwakwalwarta gameda
Shatun...batace da ita komai ba har ta sirka mata ruwar ,ta fito tabar ta tayi wanka kaman yanda
tasaba . Tunkan Shatu ta fito ta ke kyenkyesa mawa Oummsn nata abun da tagani dan gane da
shattun na gasgatar mata cewar ba diyar ta bace .
Dai_dai mareeya na shigowa garken...kukan idon ta na ya kafe sai dariya Yawindo da gske ne
Wannan jaririyar bana Shattu bane..? Cewar Mareeya fuskan ta dauke da murnan jin mgnan da
yawindo ke fadi mawa Ammie .
Kwarai kuwa da gske ni nagani da idona ,Shatu tana nan da mutumcin ta na ya mace budurcin
ta na tare da ita ... Wannan shine xancen karya!!"
Cewar inna wuro wato mahaifiyar jauro dake nufowa xuwa inda su Yawindo suke . Adai dai
kuma Shatu na fitowa daga bandaki tana amsa Mareeya da cewa" wayace maki ba diyata
bace?? Wannan jaririya diyatace... Kwa fadi dai gskiyar mgn Oummam hardo ta kuma katse su
a karo na biyu.... Ni ba wani mgn ce mai tsawo ta kawoni wurin ku ba ,nazo ne ku ji kusani
D'ana Hardo baxai Auri diyar ku ba...wacce tagama iskancewa ta yada budurcin ta a diniya
,aradu Hardo baxai auri Shatu ba na fadeku .... Habawa InnaWuri auren da aka daura tun shatu
na shekara 8 a duniya a yau xakice kin warware saboda wannan dan karamin dalilin da zaa
agano gskyar lamarin?.
Cewar Oumman shatu tana mikewa daga tsaye ,cike d kwantar da muryar ga innan Hardo.
A zafafe Innawuri ta juyo kaman zata bugi umman Shattu...wannan ne karamin dalili? Lailai ne
fatima ,wato ke kika daure mawa yar taki gindin yin iskancin ta...ta zubat mana da mutumci d
dangin mu allh ya saka mana ... Sai kuje ku raini yar shegen! Tana fadin haka ta fice fuuuuu...
Kwallah ne ya hau kwarara a idon Umman shatu...wanda ganin hakan yasa shattun saurin
shiga buka ,zuciyarta na mata zafi .
Zama tayi a saman wahalalliyar katifan ta ,tana kai hannu hadi da daukan jaririyar d babu ko
kayan da xaaa samata babu ,sai wani farin zani irin ta fulani da aka rufeta dashi.... Ganin jinin
dake fita saman goshin yarinyar yasata saurin kai..............
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1kí ½í±Œ_
_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan_
_0028799846_
_Farida Hashim Stanbic bank_
_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne kati na Airtel ta wannan number na kasa_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._
_*Maman teddyí ¾í·¸*_
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
_free page_
_11_12_
*_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din _*
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_FREE page na dab da karewa ,Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki fitarmun da littafi idan
kin siya ,kema kar ki karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._
*_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANIí ½í°„_*
*Alheri writers asso.í ½í³š*
_________________________
" Shatu ne ta kai hannun ta tana shafan inda jinin ke zuba mawa yarinyar ,wanda bata lura
dashi ba sai a wannan lokacin hannun ta tasa tana shafa inda jinin ke fita duk da bada yawa ne
yakefita ba ,amma hankalin ta ya tashi matuka. Bata ankare da shigowar mareeya ba sai
maganan ta da taji tana xama gyefen ta kamin tace " Shatu kiyi hakuri komai mai wucewa ne a
rayuwa kum...wani wucewa ai wannan abun da ta jawo mawa kanta baxai ta6a bille mata ko ya
haifa mata da mai ido ba ,kuma tayaya zai wuce mareeya? Ai sai kin fada mana inda kika
dauko wannan diya sannan...Cewan Oumman shatu da shigowar su kenan bukan ita da
Yawindo.
Aa Fatima kar ki manta da maganan liman mana komai fa kadara ce,kuma mun san wannan
yarinya bata aikata wannan abun da ake zargin ta dashi ba...don haka mu bita ta lalama ne muji
inda ta tsinto wanga jaririya.
Nisawa Oumman shatu tayi badon hankalin ta ya kwanta ba ,ta koma tana xama jarab a kasan
tabarman kaba...amsan yarinyar Yawindo tayi tana kara gyarata hadi da nadeta cikin zani tana
shafa mata mankade akan raunin da akaji mata garin dukan shatu da Oumma keyi . Sai da ta
gama natsata sannan yawindo ta bata dafaffan kindirmo don ya dau cikin ta sosai ,sai wani yin
nan nan da ita take kaman mejegon gskennan... Sai da Yawindo ta kammala ne sannan ta bar
bukan hadi da nufan wurin liman . Wanda bata boye masa komai ba ta fadesa duk abun da ta
gani akan Shatu da sanar masa cewan Wannan jaririya ba Diyar ta bace.
Hamdala Liman yayi kamin yayi saurin nufan Wurin sana'ar Baffa don ya sanar masa da komai .
Mutane ne tun daga nesan rumfan Baffa tankam ,dagani kasan sunyi babban bako . Amma da
liman ya matsa kusa sai yaga abun da ranshi yayi matukar baci don mahaifin Hardo ne da shi
kanshi hardon sun tsaya akan Baffa basuyi duba ga Mutanen da sukazo rumfar nasa ba suke
tsitsaya tsiya da masifa hadi da cin mutumci .
Bazan Auri Shatu ba ni nama saketa ,taje ta auri wanda suka saba sheke ayansu har yayi mata
cikin shege ya Aureta. Nidai bazan auri ragowa ba ,kuma wlh banyafe ba abun da
akamun...cewar Hardo yana wucewa fuuuu yabar mahafin shi yana cigaba da zagi da cin
mutunci .
Shikam Baffa dukar ds kai kurum yayi ranshi na masa wani irin suya ,a zuciyar shi yana
ayyanawa cewan daga yau Shatu tabar masa gida. Hakuri ake baimawa Baffa gyefe guda kuma
wasu na janye Baffan Hardo da yake abu kaman xai bigi Baffa. Kowa a wannan wuri tausaya
mawa Baffa yake da wannan iftilain abun kunyar da ya same shi ,wasu na cewa a zukatan su
wannan ai shine baka jawo ba an jawo maka.
Liman kam wucewan da Baffan hardo yayi yana kumfar baki da zage_xage yasa shi zama
yaana fuskan tar Baffa da hankalin shi sosai ya tashi . Kayi hakuri Malam Yakubu ,kar kayi fushi
ko kullatan diyarka ,anan ne agaban sauran mutanen ya kwashe komai yanda ya faru da abun
da Yawindo ta sanar masa ya fada masu . Hamdallah duka wurin aka dauka ,wanda har a
wannan lokacin Baffa baiyi sauka ba ,budan bakin shi cewa yayi tom liman ita wannan yarinya
yar wacece a ina ta samo....??
Malam Yakubu na lura duk gabaki daya hankalin ka yagaxa kwanciya ,ni ina rokon ka
abaimawa Yarona Auren Wannan yarinya ta wurinka daman na dade inason mu kullah haalaka
wacce babu rabuwa a tsakanin mu ta har abada.
Wani irin tsit ne wurin ya dauka ,kowa yagaxa motsawa don jin mgnan da Alhji Jalingo ke fadi
da bakin sa.... Cigaba yayi da cewa " kayi mun alhairai maban banta na rokeka Malam yakubu
kabaimawa dan dana haifa Aishatu ko nima auren nata zai xama silar shiriyar nawa yaron. Don
duk wacce ya kalli shatu yasan iyayen ta sun bata tarbiya kwarai ,shiyasa nake roka...Haba
Alhaji Ai Shatu ya ce a wurin ka ,wlh kamin komai nima ,basai ka roki wani abu daga gareni ba
alhji ,indai wannan abun kuwa nawa ne kasa mawa ranka tamkar naka ne ,don haka ni Yakubu
na bai ma Yarona na wajen ka Auren Shatu.
Mashaallh Alhmdullillah...Abun da kowa ke fadi kenan a wannan wuri ,kamin Alhji jalingo yace "
Nagode kwarai malam yakubu ,ina nima alfarma idan babu damuwa..... Cike da yabawa da hali
da dattijanta ka ga dattako irin na Alhji Jalingo da bai nuna banbanci tsakanin talaka da mai
Arxiki Baffa yace munaji Alhji .
Nisawa yayi kamin yace" yanda suka saki wannan yarinya anan wurin sakin wulakanci inaso ne
adaura wannan Aure anan wurin a take..!!
**********
Fitan Yawindo ke da wuya ne Umma cike da fushi tafara rufe Shatu da balai ,kun sun zuciya
idan fushi ya turnukota ,sam Umma batasan lokacin da ta dubi Wannan jaririya ba tace " idan
baki fada mana inda kika samo wannan yarinya ba aradu sai nasa an dauketa an jefar ajeji can
ta karata ko akaita gidan marayu bai wuce ai tsintota kikayi... Kuka Shatu tasa mai ta6a zuciya
harda shashsheka gami da fara mawa Umma magiyan kan ta rabu da yarinyar amma Umma
cike da fushi a zuciye ta fice daga bukan .
Tsawon lokaci shatu ta dauka tana xubda kwallah ,kamin tunanin yaxo mata ,mikewa tayi tana
sa6a jaririyar ,don a cewan ta baxata yarda a cutar mata da Wannan yarinyaba sam ,amanan
tace ,kuma ta dauki alkawarin ba zata fadi mawa kowa wannan sirrin ba.
Fakaitan idon Umma tayi ta fice daga wannn buka tana nufan hanyar barin wannan Ruga. Tana
tafe tana kuka takaici na rashin fahimta n ta dakowa yayi ,kowa yakasa barin ta da y'ar ta. Ta
daujika ta ke yankawa don koda an biyo bayan ta tayi badda hanya babu mai iya cin mata .
Tafiya tayi mai nisan gaske don har rana ta fara faduwa sannan ta yanko wani Babban titi da
batasan ta inace ba.
Yanda ta rufe yarinyar rigib a bayan ts bubu mai cewa ba diyar tace ba...haka itama tasa lullubi
ta rufe kanta rijib da shi.
Tafiya take kanta tsaye batare da tayi aune ba taji an riko hannun ta caraf. Wani irin faduwa ne
gabanta yayi wanda tsoro sai da ya fito a kwayar idon ta.... Wasu irin murda_murdan rikakkun
sojoji ta gani wasu a gaban ta wasu baya ,kusan su 4 ,fuskan su daure babu imani ko baa ce
maka ba.
Kasa masu magana Shatu tayi don ko ina na jikin ta rawa yake ,don Yagwalgwal ta fadi mata su
waye soja a nigeria matsayin su da martabansu.
Duk da tsoron da ya kamata sam bashi ya hanata cewa" ku din su waye..? Me nayi maku?? Me
kukuso dani?? Basu bata amsa ba ,sai daya daga cikin sune yace da ita" meje gurun Leutanant
zamu kai ki. Yayi mgnan yana tasa kyeyarta . Mamaki ne ya kamata waye shi wannan leutanant
din ne? Me xaiyi mata kuma? .
A tsaye ta taddasu su uku kamsn yanda kullum suke ,idan kaga daya sai kaga biyun ,Anwar
,Abbas da Sadeeq .
Murmushi Abbas ya saki kamin yace " Anwar kaga yar fulani mai kyaukuwa ,a ina kika samo
wannan kyaun haka ?! Yayi mgnan ga Anwar da kallo daya yayi mawa Shatu ya gane fuskan ta
don baxai manta da ita ba ,wani irin tafasa zuciyar sa yake masa lokaci daya ,kaman a wannan
lokacin ne sukayi case din da yahadasu da Shatun .
Kauda kansa yayi gyefe yayin da Sadeeq ne ya amsa shi da Allah yaasa yanda take da kyaun
fuskan nan nata har daga ciki ma hakan yake . Wani wawan dariya Abbas yayi yana kai hannun
shi hadi kokarin riko Shatu . Saurin matsawa tayi tana bin sa da wani irin kallo .
Murmushi ya saki irin na yan iskan nan yana wani shafa sajen sa da ya tattara ya tara na rashin
kunya . Zaki zo nayi abun da xanyi dake ne ko ko sai na sa miki karfi .
Kina wani jah baya kaman baki saba ba,bayan fualin nan babu wanda ya kaiku iskanci ku fake
da saida nono kuyi ta iskanci a gari ,matsawa yayi kusa da inda take yana dukowa hadi da dan
rage tsayin sa kadan yana saisaitawa da nata cikin wani irin murya ta tatattu yace " koda akwai
wanda bakyeso ya ganki ne anan wurin mu shiga daga ciki ...yy mgn da murya mai kama da
rada yana kashe mata idon daya....Wani irin mari Shattun ta dauke shi dashi wanda batasan
xata iya shi ba .
Ba Sadeeq ne kadai ya girgixa da saukar marin ba Har da Anwar da ya kauda masu da kai ,don
a zuciyar shi godiya yake mawa Allah da ya kuma hadasu da wannan yarinyar ,yana farin ciki
don bai ta6a son Abbs da wannan harkar ba sai ayau...yana addu'ar Allah yasa yaci ubann
Shatu ,shiyasa ya juyq masu baya ,amaimakon yaji Abbas ya jefata moto sai kuma yaji saukar
mari a kuncin Abbas wanda baiyi zato ko tsaanin hakan ba..................
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1kí ½í±Œ_
_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_
_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._
*Don Allah kimun mgn ne idan kin san biyan littafi xakiyi ,wlh banada lokacin amsa hlo ,hi
banadashi ....kawai ki tura kudin ki kimun screen shorting evidence of payment naki ta wannan
number 08081202932 ,idan kati turo mun kaawai xan saki a paid grp inshaallh....*
*Kar ku manta free page na dab da karewa....*
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling
MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin
siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba
,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da
littafi idan kin biya ,ku kuma idan baku biya ba kar ku karanta mun littafin WALIJAAM Don
Allahí ½í±_
_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun
littafan nata kaman*_
_Yar Aiki na_
_Bafullatanan ruga_
_Gidan kwarata_
_Siyasa taah_
_Zuma da madaci_
_Kwaryar sama_
_Dijama y'ar fulani_
_Y'ar maula_
_Y'ar waye_
_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube
channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_
_*Maman teddyí ¾í·¸*_
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
_free page_
_13_14_
*_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din _*
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
_Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki fitarmun da littafi idan kin siya ,kema kar ki
karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._
*_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANIí ½í°„_*
*Alheri writers asso.í ½í³š*
_________________________
"Shikam Anwar ne da yake zuba idon yaga Irin cin mutumcin da Abbas zai mawa Shatun , a
zuciyar shi yana godiya ga Allah don bai ta6a farin ciki da iskancin da Abbas yake mawa mata
ba sai a yau ,da ya tare Shattu ...wannan yasa shi ma juya masu baya ,yana jirar ji da ganin
Abbas ya daga shattu ya wurga a moto sai dai kuma yaji abun da yazo masa unexpected da bai
zato ko tsammani ba jin saukar marin da shattu ta wanke Abbas dashi . Ta6 Babban magana
abun da nima kaina nace kenan ,Marin soja ai ba wasa ba. Wani irin huci Shatu keyi ranta na
tafasa ,nan take ta juyo ga Sadeeq da shima ita yake kallo yayi mutuwar tsaye...
Shikam Anwar ji yayi kaaman ya shako Shatu ya kashe da duka don takaici nan take tsanan ta
ya dada lunkuwa a zuciyar shi...ware_ware yayi da lulun idon shi yana bin Sauran yaran Sojojin
da kowa ke aikin shi babu wanda yaga komai dake faruwa.
Nisawa yayi yana mai yin Hamdala a zuciyar shi .
Shikam Abbas mamaki ne ya hanaasa ce mawa shatun komai idon shi lokaci daya ya kada
,dama shi mutum ne mai bakar zuciya ,a fusace ya daga hannu yana kaiwa saaman kuncin
Shatu ,amma sai Sadeeq da yagama tsorata da Al'amarin Wannan bafullatana yayi saurin rike
hannun nasa