Showing 24001 words to 27000 words out of 31306 words

Chapter 9 - WALIJAAM BOOK 1 Writing by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

526

zaku tura +22797780373_
_________________________
_________________________

" kullum shatu na cikin zullumi da damuwan rashin sanin yanxu kuma wane ne mijin nata da aka
kuma za6a mata a karo na biyu... A haka ranaku suke shudewa a yanxu saura kwana biyu
tarewan Shatu a gidan mijin nata wanda tun a wannan rana fulanin nesa da makwabtan rugar
su ,da yan uwa da dangi baki daya . Itakam dai shatu tsakanin ta da kowa ido ,yyn da har a
wannan lokacin wasu daga cikin fulanin ke him him himm akanta da kuma dalilin da yasa Hard'o
yace ya fasa Auren nata . Ita dai kam tsakanin ta da kowa ido sai kauda kai duk da tana ganin
gulma da munafunci a kwayar idon duk wani munafuki .
******
Bangaren Abbas kuwa gaba daya yagama zaucewa kullum burin shi tunanin shi yaga wannan
yar fulani ,tun Sadeeq na tsokanan sa a ganin iskan cin Abbas ne a yanxu har ya daina ya
dauki abun Na Abbas Gsky . Safiyar Asabar ne Abbas tun sanyin safe ko breakfast bai tsaya yi
ba ya fice daga gidan Momyn shi ,babu yanda batayi dashi ya tsaya ya yi break ba amma yaki
,shi ya kudurta a yau sai yaje ya nemo Yar fulanin shi.

Garin Zaria ya taho don idan sun fito barikin sojojin su akan wani bakin hanyan kasuwa yana
ganin fulani da yawa masu sayar da nono ,kuma still yasan A zarian ya hadu da Wannan Yar
fulanin . Wuraren karfe sha daya ya isa garin zaria wanda bai tsaya a koina ba sai a wani
kasuwa da ake kiran kasuwan da Tudun Wada ...wuraren yan fulanin da nan ne kasuwar su ta
sayar da nonon shanu ya nufa .

Mamaki ne ya kamani ganin yanda Abbas ya nufe fulanin wai yana tambayar su yar fulani yake
nema .

Kunsan fulani da rainin hankali wata ce da ake kira 6ingel ta kalle shi da ya dakatar da ita daga

sayar da nono ta dauka wani gagarumin ciniki zai mata sai taji wai watace dabam yake nema
yar fulani . Haba wa Alhaji dukan mufa nan yan fulani ne ,kuma idan nono ka saya a hannun ta
tom ka siya a hannu na yanxu ,duk wurin nan kowa yasan irin kyaun nono na ,Amma ni bansan
wacce kake mgn ba gsky .
Dafe kai Abbas yayi wanda cikin wata irin murya yace " Ita ba sayar da nono takeyi ba ,na ganta
rannan kwana kusan goma kenan baya ,da shanayen ta ban san ina ta fito ba ,amma nasan ku
yan uwan juna ne dole zata biyo ta wurin ku ,Ku taimaka mun plz Ku fadamun inda take zan
bada komai kan na samu wannan yarinyar .
Fulanin da suka taru ne suka tsaya kallon kallo ,don tabbas sun fahimci Shattu yake mgn akai ,
don kaman yanda ya fada haka yake ta biyo tanan kamin ta wuce ,tom amma baxasu fada
masa inda take ba , don basu san abun da zai mata ba .

Ganin yanda ya hada gumi yana dafe da kai yasa wata yar tsohuwa kallon shi tana cewa " Yaro
me kakeson yimawa Shattun ne??.

Cikin sauri y juyo yana maida hankalinsa ga wannan mata ,cike da ladabin da baisan yana
dashi ba yace " Goggo ina son ganin ta ,kar kiyi tunanin cutar da ita zanyi aa Inason ta ne
,kuma inason zan Aure ta...

Don Allah goggo ki fadamun inda take ko ki kaini.

Nisawa Wannan tsohuwar tayi kamin ta dubi abbas tabbas abun da yake fadi a yanayin sa da
idon sa zaka fahimci ba karya bane . Tom shikenan yaro amma nataya jajanto ,a iyaka sani na
Shatu tana da Aure tun tana yar shekara 8 a duniya . Amma babu damuwa xan kaika Rugar su
wurin iyayen ta kaji daga bakin su . Ka dawo yaro nan da kwana uku ,don rugar tasu da dan
nesa da nan kuma babu hanyar abun hawa dole sai dai mushiga rugar da kafa...

Godiya Abbas ya hau yi mawa wannan matan ,wanda cikin sauri ya juya moton shi da yayi
parking yana debo kudin da baisan adadin su ba ya nufo ta yana bata hadi da kara mata
godiya...da fari taki amsa ,amma ganin yanda ya nace yasata amsa tana mai kara masa
alkawarin ya dawo nan da kwana uku zata kaisa rugar SURBAJO .
Da shugarsa moto ya kai hannun sa yana dukan stiyari hadi da sakin ihun farin ciki ,kamin a
zuciyar shi ya kudurta ba Aure ne da Shatu ba Allah yasa Y'ay'ane gareta sai ya aureta duk
yanda zaaayi sai dai ayi ,don babu mai rabashi da shattun sai mutuwa a cewan shi kenan .

*********

Zaune Anwar yake a kasan Capet yayin da iyayen nashi kedaga saman Cushines din falon
,fuskan Momyn nashi ya kalllah sam babu rahama ta daure fuskan yayin da wuyan ta ya cika da
tsoka irin ta masu kibannan sai tukuki take . Shikam Alhji Jalingo fuskar sa Ba yabo babu fallasa

a sake .

Cike da kaunan Yaron nashi ya dago idanun shi yana sakin murmushi don a kullum kaunan
yaron nashi mai yawa ce a zuciyar shi . Dafa kafadan shi yayi yana murmushi hadi da kirar shi
da cewa SADAUKI na . Sunan da ya saba kirar shi da shikenan dama ,koda ake sakaya sunan
nasa shi mai haifin sa ba kasafai yake boye sunan ba .
Dago da lulun idon sa yayi wanda yake firgita ba mazan ba ba matan ba yana sakin mawa
mahaifin nashi murmushi wanda sai da hushiryarsa ta bayya na kamin yace " Daddy sannu da
hanya ka dawo lafiya lau?.

Lafiya Soja na ,dama na kira ka ne don na shaida maka kuma na sanar maka da Auren da nasa
Aka daura maka a wani garin fulani ,nasan bakasan da mgnan ba shiyasa na fadi maka don
kaje sun bada nan da kwana bakwai xaa taho maka da matar ka , bakuma don komai na fada
maka wannan ba sai don ka shirya a cikin gida jena ka za6i daya da zaku zauna can ,kuma ina
so a sati dayannan kayi mata kayan komai da komai yanda aka saba yi mawa Mace kaje ka
duba gidan idan da akwai abun da kk bukata na chanjawa sai a sauya su...zan saka Maman ka
Rahmatu ta yo komai na kayan lefe gidan zaa wuce dashi direct amaryan ta tadda shi can...Alhji
tambuwal ya karke maganan yana kallon Anwar da ya sunkuyar da kanshi kasa ,a xucuyar shi
cewa yake " Daddy mai yasa baka son ganin farin ciki na ,har matan da zan aura dad kai ne
zaka xa6a mun?? Daddy xanyi biyya nasan tun ina karami farin ciki na kakeso da nayi tunanin
akasin hakan sai naga Hakan ne .

Nisawa yayi kamin yace "Tom Dad inshaallh nayi maka alkawarin zama da ita har abada ,na
karbi xamin da kayi mun Allah yasaka da Alhrri dad ,amma mgnan gida A gidana xata zauna
,zan tafi da ita Can gidana na bariki mu zauna can kaman hakan zaifi Daddy .


Mashaalllh Allah yy maka Albarka cewan daddy wanda kamin ya kare maganan muryar Hajiya
Haula ya katse su tana fadin ,Tom shikenan Alhji tunda kayi masa za6in matar Aure dama
komai za6a masa kakeyi ,nima da akwai nawa za6in da zan masa ,ina da matan da Anwar zai
aura ku gama kujiba kujiban aura masa karfan kafan ,daganan ne ni kuma xan fiddo masa da
tawqn ,sai naga zaku ce Aa ne....

A hankali Alhji tambuwal cike da son kwantar mawa Dr Haula da hankali ya bude baki zai mgn
amma sai ta datse shi tana mai cigaba da yarfa tsiya ,wanda tun tasowar Anwar bai ta6a ganin
tayi irin shi ba .

Momy Sorry plz kiyi hakuri Daddy baiyi hakan donn...kai rufamun baki Anwar cewan momy a
fusace,lokaci daya idon Anwar ya kada don allah yy shi da zuciya ,abun da mahaifiyar tasa bata
ta6a masa ba amma a yau tayi masa akan wannan Yarinya.

Tashi ka tafi part din ka Anwar zamuyi mgn da Momyn ka kaji kar ka sama ranka damuwa

cewan Daddy yana ta6a kafadan Anwar din .

A hankali Anwar ya mike yana fice daga falon Daddyn nashi ranshi a vace ,sosai yake kara jin
tsanan wannan yarinyar fulanin .

Koda ya isa Part din sa kaiwa da komowa ya hauyi yana tunanin irin wahalar da zai vaima
wannan yarinyar da tayi gigin shigowa rayuwar sa...Alkawarin azabtarwa ya dauka iri da kala
akan Shatu ,wanda sai tayi nadamar shigo masa rayuwa .

A washe gari ya tattara badon yaso ba don kawai bai son ganin Iyayen nashi cikin wannan hali
da suka ki fahimtar junan su ya sashi komawa bakin aikin sa yana nufan Barikin su .................


_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling
MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din�*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan�_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa�_

_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*

Free page
23_24

_Free page na dab da karewa ,xan kammala free page a shafi na gaba ,inshaallh daga page
25 free page zai kare indai kin tsinci wani page na Walijaam to na sata ne ,kar ki karanta mun
indai ba biya kikayi baí ½í± ._
Alheri writer'a asso📚.
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling
MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills .*
*Ga masu bukatar sayan wannan datan zasuna iya magana ta wannan Whatsapp OR*
*Call number �*
08066268951
_________________________

"Koda ya isa barrack din gidan shi ya nufa ,tsawon kwana biyu baya da walwala sai dai kaman
yanda yayi mawa mahaifin nashi alkawari bai sa6a masa ba domun kuwa tun ranan da ya
sauka yasa aka fara sauya masa komai na gidan , Sam su Sadeq basu damu da ganin wannan
sauyin yanayin daga gareshi ba don dama sun dade da sanin halin Anwar din ,sai ya kwana ya
wuni bai ce mawa kowa komai ba indai ba kaine ka tanka shi ba, wannan kadanne na daga
miskilancin Anwar .
Zaune duka suke kowa na abun da ya saba ,shi Sadeeq na can yana fira da mata Yayin da
Anwar ke sana'ar sa Shikam Abbas sai wani murmushin nishadi yake yi don yau gurun shi ya
cika ,ya jiyo labarin inda wannan yar fulanin take da zama ,a yanxu abu daya ya rage masa
shine tayanda zasu na haduwa da ita .
Abbas lafiya sai wani murmushi kakeyi kana fara'a sai kace an maka albishir da gidan Aljjana?.

Cewan Sadeeq yana mai datse wayan tashi hadi da kallon Abbas da har wannan lokacin
murmushi yakeyi ,shikam Anwar sai a sannan ya lura da mood din Abbas din a yau hakan yasa
shi bin shi da kallo da son jin mai zai fadi .

Hmm nisawa Abbas yayi har da dagowa yana mai gyara zaman shi kamin yace " ba dole nayi
farin ciki ba ,wacce na dade ina nema zuciyata tana marari allah ya kusa cikamun burina , nan
take ya kwashe masu duk yanda zasukayi da wannan tsohuwar bafullatanan ya fada masu .

Mamaki ne ya kama Anwar Haushi ya ciyo zuciyar sa ,wai a yanxu fulanin ne Abbas ke so ,ta6
a da kam ba ruwan shi dasu ,amma sanadin wannan yarinyar yaji ya tsane duk wasu fulani . A
miskilamce yace ma Abbas " wai kai fulanin ne kakeso?? Abbas don allah ka rabu masu da yar
mutane nasan halinka ,kana samun yar mutane wlh ko baka aureta ba ,kasamu kayi abun da
kakeso da ita zakace ka janye ka dai na son ta, ka rabu masu da yar mutane plz... Yana mgnan
ne hadi da lumshe lulun idon sa . Murmushi Abbas yayi yana lasan lips nashi na kasa kamin
yace " bana mawa kaina tsammanin irin wannan son nake mata Anwar . Ina son ta kuma duk
idan na tunanota a zuciyata ina jin shaawar ta fiye da kowacce diya mace ,kaga ko ai hakan
akeso ana son ayi aure tare da so da Shaawar juna ina son Aysha kuma zan Aureta ,babu mai
hanani sai Allah sai kuma mutuwa ,amma indai ina raye da numfashi na wlh baxan yarda a
rabani da Shatu ba .

Ikon allah Lamarin babba ne cewann Sadeeq dama shi dan zugo ne ,kamin ya saki wata irin
dariya yana cewa " Har ka san sunan ma diyar fulanin ,lallai nesa tazo kusa ,sai ya kuma
bushewa da dariya harda tafa hannu yana buga kafa . Abbas Wai ahhh ni na ma rasa me zance
,like is not real kai ne zakace kanason yar kauye ,wai ma yar kauyen bafullatana , Amazing
abun da mamaki kam ,kai dakace bazaka auri yar nigeria ba duk wayewan ta sai kuma a yanxu
naji kana fadin Yar kauyen wai bafullatana ...kawai Ya kuma bushewa da dariya . Kai oga sir ya
isa haka ! Cewan Anwar don bashi yake mawa ba amma yagama kuluwa don shi Abbas baiga
Auren nashi ba ,shiko yaga feture din nashi ,hmmm kana wani dariya gomma Abbas bai Aureta
ba ,amma niko an aura mun fulani wife ,wanda nafi tsana a rayuwa ta na duniya na tsani fulani
,amma wai itace Dad ya auro mun kaiiii ,ya karke maganan yana dafe kai hadi da cije la66ansa
na bakin ciki ,a lokaci daya idon shi ya sauya ya chanja daga fari zuwa ja.

Mamaki ne ya kamasu duka Abbas da Sadeeq ,Wai ban gane mai kake nufi ba Anwar ,plz yi
mana bayani yanda zamu fahimta kaji ". Cewan Abbas yana fiddo da idon sa waje don mmki
,shi yama kasa fahimtar mgnan Abokin nasa .

Cike da dakewa Anwar yace ina nufin Daddy yy mun aure va tare da sani na ba ,kuma nan take
yafara basu lbrn komai da yafaru da yanda Daddy ya aura masa matan don yakara masa
bayanin komai da baiyi a gaban Dr Haula ba ,don tamaki tsayawa ta fuskance Alhji Jalingo din .

Inalillahi Anwar kaine Aka aura mawa bafullatanan??cewan Sadeeq yana fiddo da idanun sa
waje kaman wanda aka kamasa yy karya .kai dallah malam Dan rufe mana baki ,a hamdalah
zamuyi ma Allah domun ko samun Bafullatana a yanxu dace ne sai wanda Allah yaba . Cewan

Abbas yana daukar cup din dake gaban Anwar yana shan ruwan giyan dake ciki .

Kallon Banza su duka suka watsa masa ,kamin Abbas ya cigaba da cewa " ni wlh kaga ma
faduwa tazo dai dai da zama ,idan zamuje dauko amarya sai na tsaya neman tawa matan ko ya
kukace . Kallon shi Anwar yayi kaman zai masa mgn sai kuma ya ta6e baki don ma baida
lokacin sa yafara tunanin Abbas ba a hankalin sa yake ba . Uhmm mikewa Anwar yayi yana
cewa kai kumu hade a wurin training yana fadin haka ya fice yabar Sadeeq da baki bude ,shi
kuma abbas na cigaba da kwarara gear din sa .

**********

Bangaren Dr Haulat kam abun duniya ya dameta sam bata da walwala ko dariya ,fuskan ta
kullum a daure yake babu fara'a sam ,abu daya take tunowa taji sanyi shine cewan da
Zabeenart tayi a yanxu Anwar yana sakin mata fuska har suyi mgn amaimakon da baya .

Nisawa Mom Anwar tayi tana mgn a fili da cewa " tun a sali ni najawo mawa kaina ai ,da na fadi
abun da nakeso anwar yayi da tuni ya Auri Zabeena da yanxu ban zauna da tagumi ba mtsww
taja karamin tsaki tana cigaba da bin ma'aikatan da take hango su ta haraban gidan a jikin
windon ta kowa na aikin sa .
Ji tayi an hugging din ta ta baya an rungumeta sanyaayyar turaren ta na mamaye ilahirin falon
Dr Haulan ". Murmushi tayi kamin ta juya tana jagayo da zabeena ta gaban ta tana mai fadada
fara'ar ta ganin zabeena ta saki jikin ta fiye da kullum , sanye take cikin shiga lace riga da skirt
blue da milk colour nasa sai karamar mayafin dake rike a hannun ta mai launin milk ,takalmin
kafarta mai dan tudu .

Kissing din ta Dr Haula tayi kamin tace " yau kuma Daughter na ina zataje ne da sanyin
safennan ?. Murmushi Zabeena tayi tana far da ido kamin tace "Ai mom jiya na yanke shawarar
zuwa zaria naje wurin Anwar acan gidan sa xan zauna don in shiga tsakanin su da wannan
shegiyar yarinyar don Mom bazan dawo ba sai naga Aurennan ya mutu ,ya zama nice kadai a
zuciyar Anwar sannan . Inaso naje mukara sabawa da juna sannan .

Murmushi Dr Haula tayi cike da jin dadin maganan Zabeena kamin tace " kai da kyau Daughter
na ,nima kaina ina nan inata tunanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login