Showing 21001 words to 24000 words out of 34804 words
Umma hausi ce ma ƙwala mata kiran nan.
Mairo dake xaune cikin bukka dajin kirar umma hausi ta tashi haɗi da fito a sanyaye kuma a
hankali.
Kunsan salɓi irin ta Fulani, da fitowan ta ta nufeta haɗi da cewa" innn Waaarah Ummah.
Tsaki UMma hausi taja kuma cike damasifah ta harshen fulatanci ta hau cewa"Mai kk nufi yau
baxaki fita sayar da nono a kasuwa bane ko yaya.?
Ki xauna a gida kinyi rusheshiya bb mijin aure.
More typing ️
More comment eheee
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy:
*BAFULLATANAN RUGA*
*Page 5*
*Writting by*
Aysha maman teddy
*ALHERI WRITERS ASSO.*️
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*Bismillahir rahamanur rahim*
Not edited
____________________________________
Sunkuyar da kai mairo tayi tana jiyo irin xagin da umma hausi ke xubo mata...
Umma yadikko kuwa dake gƴafe tana bama shanaye ruwa a kwarkwar ɗin su itama sunkuyar
da kai ƙasa tayi tana jiyo Tijaran da umma hausi kema ɗiyar ta ta.
Sai da umma hausi tayi faɗan ta tagaji ta daina sannan mairo ta ɗago ta kalleta tace"umma kiyi
haƙuri.
Tsaki taja kan tace"ki ɗauki ƙwarya gayi can da nono ciki kije kisaida a kasuwa don yau da
kasuwan rugan nan.
Batare da tace komai ba tanufi ƙwaryan haɗi da ɗauka, wanda dai² tana ɗora ƙwaryan ne sai ga
mahaifin ta ya shigo. Wani irin kallo yajefeta da shi haɗi da maida hankali n sa gun umma hausi
yana mai cewa " Hausi wannan kuma ina xata fita taje.
Sai da umma hausi ta yatsina baki da fuska sannan tace" hmm kasuwa ne nace tafita tasaida
nonon nan.
Buɗan bakin Abba lamiɗo yace " hmn ae yafi, amma ni har kunyan tafita a ganta ace ƴata ce
nakeji.
Nan umma Hausi ta amshe da ai dole kaji lamiɗo. Ace mace tayi gantsamemiya bb ko karen
dake xuwa da sunan zance.
Ganin abun na yawa ne yasa umma yadikko cire kunya tace"habawa umma Hausi shifa komai
da kk ganshi ɗan lokaci ne, musamman aure Sai lokaci yy akeyin sa.
Cike da katseta Abba lamiɗo yace" ke yadikko rufemun baki, ae dama kece kk goya mata baya,
wayasani koma kekike hanata kula maxan.
Jin maganan tasu baxata ƙare bane yasa mairo saurin barin wirun haɗi da nufan wanyan
kasuwa. Wanda tana tafiyane tana sharce hawayen kan fuskan ta.
A zuciyanta kuwa cewa take" tabbas tayi rashin uwa a rayuwan ta, amma kuma ta gode ma
Allah daya bata wata uwan mai ƙaunar ta da sonta kaman umma yadikko. Magana ta hauyi
kaman zautacciya tana cewa"wai umma mai yasa kk tafi kk barni, mai yasa kk xaɓi rabuwa da
Abba na.? Kintafi baƙƴa ko waiwayon halin da ƴarki take ciki.
Kuka ne ya ƙwace mata wanda nan ta sauke ƙwaryan nono ta zauna don tayi mai isarta, Don
dama tasaba da irin wannan kukan nata, ba ranar da batayin shi.
"Kallon shi Aneesa tayi cike da rashin son tafiyan nashi tace" muhammad yanxu tafiy xakayi ka
barni, ni dai plz kabar tafyn nan sai an yimun second test sannan mutafi garin da kai.
Jawota yaƙayi yana mai ƙara mannata da jikin shi ta yadda kowannen su kejiyo numfashin ɗan
uwanshi.
Cikin wani irin segxy voice ɗin shi mai daɗin sauraro yafara ce mata" my Anees ki kwantar da
Hankalin ki ako ina nake xuciyata na tare da ke. Just 3 days xanyi na dawo.
Rungume shi tayi haɗi da haɗe bakun su wuri guda sai da ta stotsa mai isar ta sannan ta saki
bakin mijin nata tana cewa"i love u so much soja na.
Tafe take tana waƙen fulani haɗi da yin sauri don ta isah kasuwa. Kanta kuwa ɗaike da ƙwaryan
nono wanda aka cika shi tapp da nonon fulani.
Tana jiyo horn ɗin mota a bayanta, amma miskilanci yakasa sata ta jirga daga inda take taba
motan wiri.
Horn yakumayi amma nan ma shiru bata jirga ba. Duda zuciyanta cike yake da mmkin yanda
ƴan birni suka shigo cikin rugar tasu ta kidandan.
Abun ka da xuciya ta soja, ganin irin wulaƙantasun da mairo takeyi yasa muhammad figar
motan yana mai shirin banketa da shi.
Saurin janye jikin ta tayi cike da tsoro, wanda nan Take ƙwaryan nonon yafaɗi ƙaya suka ya
xube.
Toh fah mai xai faru kuma?
Shin mairo xata ƙƴale muhammad Adnan kuwa.?
Tohh duk dai kubiyo Alƙalaman Aysha muhammad Bamalli, don ta warware maku komai.
Kuyi haƙuri da wannan page bb yawa.
*#SherE to another groups*
Labarin ta kuɗice fah 100 kacsl ta wannan number 08081202932. VIP kuma 200.
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy:
*BAFULLATANAN RUGA*
*Page 6*
*Writting by*
Aysha maman teddy
*ALHERI WRITERS ASSO.*️
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*Bismillahir rahamanur rahim*
____________________________________
Cike da jin haushin xibewar nonon ga ƙwaryan data rabe biyu yasa mairo xubewa tana wani irin
kuka don tasan yau ta shiga uku a wajen umma hausi.
Bai ko tsaya bi ta kanta ba, balle yasan halin da take ciki yajah moton shi haɗi da kama hanyan
nufan rugar kidandan.
Ganin har sun fara nisa ne yasa abun kaga hauka ta fulani ta ɗauki sandar da take tare da itah
ta nufesu.
Shikuwa Muhammad Adnan da yake can yagama ƙulewa da jin haushin mairo. Yana aikin huci
kaman xaki. Yayin da khamis ke aikin bashi baki, akan yy haƙuri su haka mutanen ƙauye suke,
balle kuma fulanin ruga, ae a kansune hauka tagama ƙarewa.
Maganan sune ta datse sakamakon saukar sandar da sukaji akan glass ɗin su tagaba. Wanda
sam ba suga xuwan taba sai dai saukar sandan haɗi da ganin ta kamal aljana a gaban su,
gashin kanta gaba ɗaya ya rufe mata fuska. Ga fuska ya koma ya rine yy jah saboda kukan da
tayi kuma abunka ga farar fata... Cike da tsoron ganin ta a gaban su khamis bakin shi yasoma rawa don a tunanin shi ba mutum
bace mairo. Cikin makekƴartan murya ya hau cewa wa'innahu sulaimanu wa'inahu bisimillahir
rahamanur rahim.
Ganin yanda khamis ya birgice yasa muhammad Adnan ƙara ƙuluwa, wanda cikin ɓacin rai ya
fito daga motan haɗi da ɗaga murya cikin xafin rai yace mawa mairo"kehhh dabban ina ne?
Xaki matsa kibamu wuri ko sai na gwada maki halina. Masu halin dabbobi.
Cikin jin hausan tasa data tsinci wasu da ƙƴar tace"kai dabba. Sai kuma tayi shiru don bata iya
hausa can ba, balle ta rama abun da yy mata, duk da ta fahimci xagin ta yayi.
Jin furucin dabban da ta kirashi yasa shi cike da ɓacin rai fara ƙoƙarin nufan ta.
Ganin haka yasa khamis jiki na rawa yaxo haɗi da jawo shi yana cewa " plz Adnan ka rabu da
itah, yanxu kuma fushin naka har da irin wannan wanda basa da ilimin kobo. Plz ka shiga mu
tafi....
Haka dai da ƙƴer khamis yasaka shi a mota yayin da mairo ke a tsaye tana bin su da kallo bb ko
tsoro a tare da itah.
Haka cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yaja motan.
Wanda ita kuma mairo duk abun da tayi masu bai ishe ta ba, nan takuma bin bayan su haɗi da
ɗaukan sandar takuma buga ma glass ɗin baya, wanda nan take shima ya rotse.
Cikin tafarfasan zuciya ya fito haɗi da yaga rigar shaddan gexnan jikin shi saboda zuciya nan
take singilate ɗin jikin shi ta sojoji ta bayyana. wanda ganin singelete ɗin jikin nasa yasa mairo
tsorata don tabbas tasan waye sojah.
cikin daujin wurun ta faɗa tana gudu, wanda cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yafara shirin
mara mata baya. Don gani ya keyi ma yanxu ne mairo takuma rainashi.
Muryan wata bafullatana ce Da ta ƙaraso taga abun da ke faru yasata tsorata haɗi da bin bayan
mairo tana kwaɗa kiranta Mairo.. .. "Mairo...... "
Tsayawa yayi yana nanata sunan mairo. Kan daga bisani ya dun ƙule hannun sa ya nosa
sauran glass ɗin da sukayi saura.
Rinan nun idon sa ya ɗago wanda suka rine lokaci guda. Nan ya sauke su kan khamis da abun
duniya ta ishe shi.
Cikin wani irin murya Adnan ya fara cewa", khamis baxan bar yarinyan nan ba. Sai na azabtar
da itah, sai na dasa mata baƙin ciki kaman yanda ta dasaun. Khamis gayamun ya xanyi na
rama abun da tayi mun.?
Cikin rashin sanin mafita khamis yace" bansani ba Muhammad..
Cije laɓɓa yy haɗi da firxar da wata irin numfashi, sannan yace"Auren ta xanyi, xan axabtar da
itah, sai na ɗanɗana ma wannan yarinyan azaba. Kuma baxan bar cikin rugar nan ba sai da
Auren ta. Xata san tayi da sojah mai zuciya da naci.
Cike da mmki khamis yace"Wai Ban fahimce ka ba, amaimakon niman magani da mukaxo,
yanxu kuma ka koma Auren manufah xakayi da BAFULLATANAN RUGA. .. .?
toh ko yayuwuwan Auren manufar da Muhammad Adnan xaiyi.?
Shin xai yiwu ko baxai yuwu ba Allahu ma sani
Plz kuyi manage wlh kwana biyu i'm to busy.
*#share to another groups*
Maman teddy
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy: *Typing️*
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy
*Episode 9*
*ALHERI WRITERS ASSO*️
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*__________________________*
"Kallon shi khamis yy kan daga bisani yace ban fahimce ka ba khamis".
Ɗan murmushin yaƙe khamis yayi kan daga bisani yace wai muhammad Adnan kace ka shirya
a yau xa'a ɗaura maka aure da mairo to ta yy, su daddy sam baxasu amince ba, Ammi ce kaɗai
xatayi farin ciki da hakan."
Cike da miskilanci Muhammad ya tashi daga tabarman kaban yana cewa yo kam xa'ayi komai
kaman yanda nace"but waye yace maka su Ammie xasu san wannan Auren? Wannan fah aure
na just 3 mount ne, din haka xan samu wasu dattawa koda masu aiki a ƙarƙashina ne.
Yana gama faɗin haka yafara tfy haɗi da shirin barin wurin.
Dry Khamis yayi haɗi da biyo bayan shi yana cewa haba Muhammad har da tfy ne xa'a barni a
rugar su mairo, ae ace na tashi.
Kafin yabashi amsa ne wayan shi ta hau ƙara, da sauri Adnan yakai hannu haɗi da ɗauka don
ganin mai kirar.
Cikin tattausar murya yace umma barka da rana."
Cike da muryan kukawa can ɗayan ɓangaren ta amsa da yowa Muhammad. Fatan kana cikin
ƙoshin lfy. Ya kuma Aneesa?.
Cike da narkakkiyan murya yace " umma tana lfy tana gaida ku.
Jin yanayin shi yssata cewa Adnan!!?
Naji Ammi ta kiraka akan xaman da kk da Anisa a germany baku dawo ba. Ka kwantar da
hankalin ka kanaji ko. Sam kar kasa ma ranka damuwa.
Cikin sarƙaƙƙiyan murya yace tom umma na mun kusa dawo nan kusa.
Addu'a sosai ummah tayi masa haɗi da datse wayan.
Da datsewan shi ya kalli Khamis yana cewa" Khamis umma ne fah jikina yy sanyi akan nasihun
da umma tayi mun. Sai naji kamar na bar wannan auren manufan da xanyi, don nasan umma
taji labarin tabbas baxa ta soba.
Cike da jin daɗin janyewan shi khamis yace, gsky ka kuma tunani. Shiru ne sukayi na wasu
mintoci wanda nan khamis yy tunanin halin da mairo take ciki na rashin miji ga whl da take sha
a gidan uban nata, ha kuma mutanen rugar tasu... Cikin sauri yace" Adnan karda ka janye
wannan aure, ae dama ba auren xama ne ba. Auren da xakayi na watanni kadan, in muka janye ae munji kunya kenan kuma munji tsoro, ai
soja bama da tsoro kuma bama gaba mu dawo baya.
Ko kamance taken namu ne, no going back.
Cike da gamsuwa Adanan yace" haka ne Khamis mubar rugar nan mufita xuwa garin kaduna
tukun.
Ɓangaren Abba macciɗo kuwa tuni ya sanar ma liman, wanda kan kace mai a wannan ruga tuni
labari ta mmye ko inah.
Wanda wasun su kecewa ansayar da mairo. Don sun firgita da ganin su Muhammad Adnan don
wasun suma basu taɓa ganin irin su ba.
Bayan Abba macciɗo sun gama tattaunawa da liman yanufo bukkan su..
Cike da fara'a ya ƙaraso ciki yana ƙwala kirar matanna shi, wanda jin kiran tasa yabasu Duka
mmki.
Kallon shi umma yadikko tayi haɗi da cewa" mai yafaru ne lamiɗo?.
Cikin farin ciki ya kallesu yana cewa"wannan yarinyan da tayi kwantai yo Allah yakawo mata
miji, kuma in Allah ya yarda a yau xa'a ɗaura auren ta.
Cikin faɗuwan gaba umma hausi tace" a wani rugar wannan mara rabon yaron ko yake?.
Kallon ta yy sannan yace haba hausi ae abin mu gode ma Allah ne, yo xagin mu da akeyi a
rugar nan duk taxo ƙarshe.
Nan Abba macciɗo ya fara basu labarin Muhammad Adnan da duk wani bayanai da ya bashi
akan shi.
Ae da jin haka umma yadikko ta hau tafa hannu tana cewa" lamiɗo..." lamiɗo yanxu ƙosawan ka
da mairo har yakai ka ka aurata da wanda bamu san usulin sa ba. Gsky kakuma tunani don
bazan amince a aurar da ɗiyata Ga wanda ba musan usulin sa ba.
Wani mugun kallo Abba lamiɗo yayi mata sannan cike da bala'i ya hau cewa auran nan inkinga
anfasa to bana a raye. Kuma har da kk wani batin ɗiyar ki. Ɗiyarki ta inah, bafa ke ce kk haifeta
ba, uwar ta ma kanta na mata nirki da xuwa inda take, balle ke nine uban ta, kuma nn nake da
damar aurar da itah ga duk wanda naso.
Juyawa yy a fusace haɗi da barin kangon.
Itako umma yadikko shiru tayi tana tunanin rashin adalci na Abba macciɗo. Haɗa ido sukayi da
mairo wanda duk taji abun dake faruwa, kuka tasa haɗi da nufan cikin bukka. Wanda cikin sauri
umma yadikko tayp bayan ta.
Umma Hausi dake tsaye tana cije yatsa, sam ranta bai mata Daɗi ba jin mairo xatayi aure.
Haushi ne ya turniƙeta, nan ta hau cewa'lallai wannan yarinya da sa'a a tare da itah, uwar ta ga
ta can tana auren hamshaƙin mai arxiƙi A cikin garin Kano, itama gashi tasamu, gsky bari
lamiɗo ya dawo duk yanda xanyi na hana wannan abu yafaru Sai nayi.
*WAYE MUHAMMAD ADNAN???*
Muhammad Adnan yakasan ce haifaffan ɗan asalin garin Kano, wanda mahaifin shi wato Alh.
NASIR ƊAN SAKANAU ya kasance babban attajiri kuma cikakken ɗan siyasa,Wanda yanxu
yake da matsayin deputy governor.
More comment more Tyiping... ✍️
Maman Teddy
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy: *Tyiping....️*
*BAFULLATANAN RUGA*
*NA*
Maman Teddy
*Episode 10*
*ALHERI WRITERS ASSO️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
____________________________
Muhammad Adnan ya kasance ɗan sa babba wato na farko, bayan shi kuma a ƙwai Ƙanen shi
mata da maza.
Ƙanen shi maza biyu ne sai mata uku. Wanda mahaifin shi Alh. Nasir ya kasance yana da mata
biyu ne. Wanda mahaifiyan Muhammad itace uwar gida mai suna Haj.sarah,wanda suke kirar ta
da ammiy,sai Amaryan ta kuma Haj.Amina da suke kiran ta da ummah.
Sosai gidan su suke xaman lfy tsakanin su,don inka gan su a cikin gidan baka ta6a banbance
ɗan uwar gida da amarya, duda ummah ba wani ƴaƴane da itah ba, guda ɗaya ne Allah yabata
yaron nata mai suna uthman amma suna kiran shi da khalifah.
Shikuwa muhammad Adnan saboda mugun sabon dake tsakanin ummah da shi mutane da
yawa sai anfaɗa masu ba itah ta haifeshi ba suke yarda. Sosai yake ƙaunar Umman na shi a
zuciyan sa.
Muhammad Adnan ya kasance matashine ɗan shaikaru 32 a duniya, wanda tun yana da
shekaru 28 a duniya ya auri matar sa Aneesa, wanda ta mutu a son shi, don lokacin da yakawo
maganan auren ta Ammiy cewa tayi samm baxata amince ba, don baxai auri sa'ar shi ba. Don
age mate ɗin shi ce, lokacin yana 28 itakuma 27. Sosai Ammiy ta ɗau xafi akan baxata amince ba, wanda muhammad Adnan kuwa yatada
hankalin shi sosai musamman yanda yaji Aneesa sanadin hakan tana nema tayi ma kanta illah,
don har ƙasar aka fitar da itah.
Ganin komai na neman ya yamutse yasa Umma da kanta ta taje side 'din Ammy akan tayi
ha'kuri da hana Auren Aneesa tabari ayi tunda yara suna son junan su...
Wanda badon Ammy taso ba don kawai kunyan umma data saka baki yasata cewa" ta amince
da maganan Auren nasu.
Haka Muhammad Adnan da Aneesa akayi