Showing 27001 words to 30000 words out of 34804 words
kigasa jikin ki ga ruwan
dumi can na ha'da maki,ki tabbatar kinyi kan na dawo na 'dora daga inda na tsaya,don bangaji
ba.
Yana fadin haka ya juya hadi da barin bedroom din,don shi bai kula da wani halin da take ciki
ba,balle har yagane inda bata fitar da numfashi.
Koda yadawo gari yy haske don haka nan yasa ma aikatan gidan su shirya masu break
fast.wanda cikin girmamawa suka bishi da okay sir.
Cikimmn hanxari iya murin dake masa girki mai suna emanuel yayi cikin kitchen yana mai sauri
don aiwatar da umarnin ogan nashi.
Wanda shikuwa ogan naku da shigar shi bedroom din inda ya bar Mairo haka ya sameta,rufe
jikin ta da blancket bata ko motsawa ba.
Cikin masifa yanufeta yana cewa" kehhh ba mgn nayi maki ba,amma har yanxu u can get up.
Ganin bata da alaman motsi yasa shi cike da zuciya da jin haushi ya kara matsawa kusa da
itah.wanda dai² kirar Anisa na shigowa.
Cike da kaunar Anisan ta shi ya'daga wayan yana mai tambayar lfyn ta.
Cikin dan muryan shagwaba Anisa ta amshe da lfyl honey amma Sam jiya nakasa bacci.
Cike da damuwa cikin sauri ya tambaye ta mai yasa wani abu ne yasa meta?.
Cikin muryan mai gab da kuka ta ce " Honey na kasa bacci jiya gaba daya hankli na ya tarkato
xuwa gareka,ga faduwan gaba danake tayi ji nake kaman wani abu xai faru tsakanin mu,kuka
ne ya kwace mata wanda nan tana kuka take cewa"plz baby kayi mun alkawarin xamu kasance
tare har abada,baxaka juyamun baya ba,kuma baxaka taba hada wata ya mace dani ba.
Cikin muryan lallashi da kulawa don sosai hankln shi ya tashi dajin halin da Anisan tashi ke
ciki...
Nan ya hau cewa" No my Anees plz stop doing that,i have never do that for u so enough plz..
You know that u are my one and you are my every thing,don haka ki kwantar da hankalin ki
kisani Muhammad Adnan naki ne ke ka'dai.
Cike da jin dadin kalaman shi tace" reallly?.
Nan kaman yana gabanta ya daga mata kai,wanda a haka ya dinga kwantar mata da hankali
wanda sai da suka bata a wanni sannan ya datse kirar.
Shiru yana a zaune har tsawon mintoci yana tunananin mgnan anisan shi,nan wata zuciya tace
mai anyah Muhammad baka yaudari Anisa ba.?
Sai kuma wata zuciyar ta bashi amsa da a'a kai da kayi aurar manufah,kwana nawa ne xaka
mai da masu da yar su inda ka dauko.
Don haka sosai kan shi ta dau xafi.
Yaye blancket din jikin ta yy wanda ganin bata ko motsi ga fuskan ta da yy fiyau lokaci guda
yasa shi dan tsorata.
Kai hannun shi yy hadi da taba ta amma nan ma bb ko motsi.
Jawota yy jikin shi ya kwantar da itah yana hura mata iskan baki shi.
Nan take ya daga wayan shi yafara kirar doctor n da yasaba duba lfyn shi.
Cikin gaggawa yace yaxo nan gidan shi,wanda bayan mintoci kadan sai gashi,ae yana kirar shi
don ya shaida mai xuwan shi ne Adnan yace ya shigo kawai.
Wanda tun kan yaxo ya nemi kaya mai sayau² yasa mata.
Wanda sai da yasamata ne yadawo yana mmkin shi na saka mata kayan ha'di da tambyn kan
shi mai yasa.?.
Shigowar doctorn ne yasa shi kawar da tunanin nashi ha'di da ce masa yy saurin bata taimakon
gaggawa.
Wanda nan take bai tsaya tambayan shi komai ba don ya fahimci duk inda abun yasa gaba.
Cike da kwarewa yafara aikin shi,wanda da taimakon Allah ya samu daidaituwan numfashin ta.
Wanda nan yy mata allurar bacci ha'di da fara mawa Muhammad Adnan bayani da kuma rubuta
wasu magunguna ya kuma bashi wanda xata ringa tsarki a ruwar dumi da shi sosai likita
yakuma jah ma Adnan kunne akan ya bar masu yar mutane ta huta haka, saboda wannan aikin
da yy inda ba mijin ta bane shi to lallai shi ake cema fyade,don gaba daya bata hayyacin
ta,gashi yayi mata avun cikin rashin imani.
Haka yadunga yi masa bayani akan kar ka kara saduwa ita sai ta warware tukunna,kan suyi
sallama,don shi yasan auren Adnan din da yy a kan auren munufah ,nan cike d mmki abu ka ga
likitoci yan iska ya hau yaba kyau Mairo ha'di da cewa" lallai Muhammad yy kokari dama ya
saurara mata,don da shi ne baxai iya kyaleta ba.
Shikuwa Adnan baiji ko dar da sharadan doctor ba tun da yajidai ta farfado.
Don haka ya nufi dirning don yayi breakfast.
Yana cikin breskfast kirar umma ya shigo.
Wanda cikin hanxari ya daga kirar yana mai yi mata barka da safiya.
Cike da kulawa ta amsa ha'di da tambayan lfyn Anisa tana mai cewa " taji ammiy tace mata wai
anyi test ana tunanin da juna biyu.
Nan cikin rashin sanin mafita ya ce "ehhh Ammiy don bai da wani mafita da ya wuce yace
hakan.
Nan ta dinga samai albarka da cewa Allah yarabata lfy.
Nan ya amsa da Amin,sannan cikin muryan shagwaba da itah kadai yake mawa ya ce" umma
na inaso a satin nan naxo na ganki,kinsan nayi kewar ki.
Dariya umma tayi cike da son 'dan nata tace" ohhh Adanan naga ranar da xaka girma.
Amma kuma a satin nan nakeson naje rugar mu,hankli na gaba daya baya akwance
Muhammad so kawai nake naga Maryam gudan jinina da Mahaifin ta yy mun haramiyan ganin
ta tsawon kusan shekara 10.
Shiyasa rugar ta ficemun rai,a satin nan banda mafarkin ta bb abun da nakeyi Muhammad.
Cike da damuwa ganin hankalun umman nashi ya tashi yasa shi cewa " tohh umma da wa
xakije ko na dawo muje tare.
Cike da murmushi umma tace" ahh'ahh Muhammad ka zauna ka kulamun da yata ta.
Kuma bana son kudawo sai cikin tayi kwari sosai.
Inaso tasamu kulawar likitoci wanda suka san abun da sukeayi ne.
Murmushi yy cike da son umman yace" tohh umma na sai kin dawo ke da khalifah xaku ne.?
Nan ta bashi amsa da ehhh kan ta daga nan suka cigaba da firan sannan sukayi sallama da
kyar don sai da umma tace ya kashe wayan sannan da kyar tasamu ya datse don shi kullum in
suna tare bai son rabuwa da umman tashi.
Yana kaunar ta fiye da tunani,haka itama umma tafifita son shi akan yayan nasu gaba daya.
Shiya mahaifiyan shi tasa masu ido,don a cewan ta umma ce kullum take dada san
gartashi,kullum bata da fira sai na Muhammad din ta.
Don haka Abba da Ammiy suke bin umma da komai tayi akan shi dai² ne.don akan Muhammad
sai aji fadan ta.
Shiyasa Amin shi tunda tasa baki akan abar mata Muhammad ya auri wanda yake so ta hakura
ta barsu.
Manage plz banda chaji ne.
Karku manta littafin bafullatanan ruga ta kudi ce #100 idan kuma VIP Ne #200 transfer ma #200
na MTN ma wannan Number n 08081202932.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddy
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy: *Tyiping....️*
*BAFULLATANAN RUGA*
*NA*
Maman Teddy
*Episode 13*
*ALHERI WRITERS ASSO️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
__________________________
Dedicate to you my teddy
Wannan labarin tawa kirkirarrene babu fasahan wani ko wata a cikin sa,idan tayi iri daya da taki
rayuwan to akasi aka samu.
Naji Comment din ku gareni ina gdy Allah yabar munku
*In the name of Allah*
*******
Da kashe wayar tashi ya mike hadi da nufan bedroom din ta.
Nan ya zauna kan bedside drower yana mai bin Mairo da kallo,ganin yanda yy mata mugun
aika² yasa shi shiru a zuciyan shi yana jin wani abu mara da'di,nan zuciyan shi ta fara ce masa
anyah kayi ma 'yan mutane adalci kuwa?. Komai tayi maka bai kamata kayi mata irin wannan
horon ba.tuno da abun da tafaru tsakanin su yasa shi cikin bude baki kaman da mai jin shi
yace" dole nayi mata abun ma da yafi haka,daga yau na tabbatar bazata kara marmarin
wulakanta wani 'dan adam ba,ita wai ga miskila ko,toh ko kurma ce kk hadu da ni sai nasaki
saboda wuya kinyi mgn,dan tsaki yaja kan daga bisani yakai hannun shi yana shafa fuskan ta
da tayi fiyau da itah,wanda abun ka ga farar fata tuni saboda kuka fuskan ta ya dan kumbura ga
wani irin jahh da yy.
Yana a haka yana shafa fuskan ta,wanda yau yake jin shi cikin wani irin nisha'di da baisan da
lilin shi ba.
Motsa idon ta tafara yi wanda a hankali ta soma budesu har taware su duka a kan fuskan shi.
Wani uban 'kara tasa tana mai kuka ha'di da cewa" wayyo Hamma na tuba baxan sake ba,don
Allah kayi hakuri.
Dariya ta bashi ihun da tasa mashi,sai kuma cikin daure fuska tamau wanda hakan ba'karamun
firgita ta yake ba.
Cewa yayi keeehh oyahh rufe mun bakin ki,inba haka ba kuma yanxu na kuma maimatawa sai
na rufe bakin da karfi.
Ai da jin haka nan tasaka hannu ta rufe bakin tana girgixa masa kai alaman yy hakuri ga kuma
hawayen dake ambaliyan xubowa daga idon ta.
Dan murmushin mugun ta yy hadi da shafa sajen fuskan sa,sannan yace tashi ki gyara jikin ki
ga Ruwan dumi can a toilet.yafadi yana mai mata nuni da privacy n bedroom din.
Bakin tana rawa ta hau cewa" Bana da kaya a jikina,don Allah kabani nasaka wasu.
Kauda kai ma yy amaimakon ya bata amsa.ganin yy mata banxa kuma yajuya mata baya yasa
fara jan jikin ta da duk yy mata tsami,a hankali idon ta ya sauka akan kayan saken ta fulani
xanin taja ha'di da saurin rife jikin ta dashi.
Sannan a hankali ta fara kokarin sauko da kafarta wanda shikuwa da yake xaune yana ganin
komai da takeyi ta gyefen ido,yana mai danna phone din hannun shi.
Saka kafa tayi a kasan tiles xata mike ammma wani irin fitinanan azaba da ya xiyar ce ta yasata
kwala wani irin mugun "kara wanda axaban da takeji har cikin kwanyar ta.
Daukan ta yy cak ya nufi da ita toilet don dama yasan ba iya taka kafan za tayi ba.
Luf tayi a jikin shi duk da gaban ta faduwan da yakeyi saboda tsoron shi da takeji.
A haka ya nufa da itah toilet yasata a ruwan dumi.
Da ijeta a ruwan har xai juyo sai ya tuna bata san ma yanda xatayi ma jikin ta ba,don haka nan
da kanshi ya yafara gaggasa mata jikin ta da ruwan dumin hadi da koya mata yanda xata gyara
wanda kan yafito sai da ya gama lallaguda ta sannan ya ya kalleta da idon ta yake a lumshe
don bb laifi ta danji xafin ya ragu da taji ta a cikin ruwar dimin. A hankali murya can kasa don baiki a lokacin yakara biyan bukatar sa ba yace" kin iya dayan
wankan ko?.
Daga masa kai tayi idon ta na alumshe batare da ta bude su ba,wanda nan yy murmushi ha'di
da fitowa daga privacy n yana lasan lips din shi ta kasa yana mai tunano irin test din yaarinyan
wanda bai tabaya tunanin a kwai mai irin shi a jikin wata diya mace.
Zama yy kan super royal cushine yana mai kara tuno da surar Mairo.
A hankali ya furta dama fulanin ruga suna da irin wannan test din.?.
Lallai yarinyan nan wata matake mairo ne kowa,ai ko xata wahala a hannu na.
Nufan side din shi yy ha'di da xuwa ya shirya tsafff cikin shigar sa ta sojoji,kamalan sa da xatin
sa na tsayayyan Namiji duka suka bayyana.
Cikin ta kunsa ta igarman namji yafara takowa xuwa side din mairo,wanda yan aiki da sauran
ma aikatan sa sai mika masa gaisuwa sukeyi.wanda kallo basu ishe shi ba don Adnan irin
wulakan tattun mutanen nan ne.
Haka dai kowa ya gaishe shi zai nade bakin shi yy gaba.
******
Bangaren ummah kuwa,itah da dan ta khalifah ne suka nufi ixuwa cikin rugar kidandan.
Cike da farin ciki khalifa ya kalli umma yana mai cewa" umma har yanxu bamu kawo ba,umma
na matsu naga Adda maryam.
Kallon shi umma tayi cike da tausayin yaran nata ta rashin sanin yar uwar tashi tace" tohm
khalifa saurin ma kk haka,abun dama yanxu mun shigo rugar,ae sauran abu daya ya rage maka
shine ganin Addan naka.
Murmushin jin dadi yy ha'di da kalon drivern cike da yarinta yace plz Ado driver kayi sauri na
kosa naga Adda maryam.
Umma ne tajawo shi jikin ta ha'di da cewa" tom Ado ayi sauri don Allah khalifa ya matsu yaga
Addda maryam din shi.
Cikin sauri driver yace " toh hajiya.
Da shigan shi dakin nata ya tadda ta zaune kullullube da towel tana a zaune don duk ta rasa
yanda xatayi komai ba.
Ganin shi cikin shigar sojojin yasa ta tuno da haduwan su ta farko cike da firgici ta mike tana ja
baya.
Wanda abun ka ga mugu kaman Muhammad sai ya kuma hade rai yana nufo ta,ja baya takeyi
wanda a haka yana bin ta har ya hada ta da bango.
Nufota yy hadi da fara hada jikin shi da nata ,wanda nan ta hau kawar da kai tana kokarin
kubucewa.
Fuskan ta ya hade da nashi yana mai hade bakin su wuri daya,sai da ya tsotsa son ransa
sannan yasaki wanda kamin lokacin har tafara galabaita,ganin har tayi wick yasa shi cewa a
sarari lazy girl.
Cike da dakakkiyan murya yace yanxu xan tafi barrack ki tabbatar kin daina saurin wannan
abun da kkyi nan da nan kifara waniyi mashau² kaman numfashin ki xai dauke.
Don yau kwana xamuyi irin ta jiya don haka banason wannan kukan dkk mun kinaji?.
Zaro ido takeyi tuno da yanda yy mata jiya don da taxo wanke jikin ta ta tsorata da ganin yanda
yy mata,don sam ta kasa kallon wurin.
Ganin tayi shiru yasa shi sakin murmushi n mugun ta don yasan ya daga mata hankli kuma
gashi ya tuno mata da daren jiya.
Rungumeta yy yana shakan kamshin jikin ta don wanke ta yy fess da sabulai masu kamshi,nan
cike da xalinci yakai bakin shi ha'di da hade wa da nata yana tsotsan lips din ta cike da mugun
ta,wanda ganin yana shirun cire mata harshe a tunanun ta nan tasa kuka ha'di da dan ture shi
don ita irin mata n nan ne dasuke da salbi komai nasu a hankli.
Sai da yagaji don kansa sannan yasaki mata bakin yana kallon ta fuska bb rahama.
Ja baya tayi saurin yi,yyn da shikuma yaja ya zauna kan bed yana lasan lips din shi ta kasa.
A hankali ya dago dara daran idon shi mai firgita ta.
Cike da isa yace " zonan kusa dani.
Ja baya tayi tana wani irin kuka mai tsima zuciya, amma a haka bb ko imanin ta ya kuma
murtike fuska ganin haka yasa mairo nufo shi jikin ta ko ina rawa yakeyi.
Ganin ta iso gare shi ne yasa shi sakin murmushi hadi da yin baya ta kuma matsowa.
A haka ya mika hannun shi yana kokarin cire towel din jikin ta wanda cikin sauri takama
hannun shi tana girgixa mai kai tana kuka.
Janye hannun yy yana mai shafa sumar kanshi sannan yace" to cire min da kanki,inason na
shasu.yafadi yana shafa nonon ta dasuke a tsaye kuma tsam tsam dasu don duk inya kalleta su
suka fi daga masa hankli.
Cikin muryan mai matsanancin kuka ta hau cewa don Allah Hamma na kayi hakuri...
Wani kallon kar ki sake na tashi yy mata wanda ganin haka yakara firgita ta,jikin ta na rawa
tafara raba towel din da jikin ta.
Wanda ganin haka yasa shi sakin murmushi hadi da kafeta da idon shi wanda hakan yasata
rufe idon tana mai karkowa gaban shi tana xuwa ta cire towel din tana mai cigaba da xubar da
hawaye.
A hankali ya bude mata bakin shi alaman tasaka masa su.wanda tana a haka ta kuma runtse
idon ta tana kuka ta saka masa daya a bakin sa.
Wani nannauyan numfashi ya sauke yana mai furxarwa.nan ya kai hannun shi yana mai wasa
da dayan.dayan kuma yana tsotsa.kuka ne ya kwace mata mai karfi wanda jin sautin kukan
nata yasa shi saurin sakin ta wanda shi kansa bai san mai yasa ya sakentan ba.don yana cikin
bukatan jikin dumin jikin ta kusa da shi.
Mikewa yy baya ko ganin gaban shi yafice daga bedroom din. Wanda da fitan shi tayi saurin
daukan towel ta daura ma jikin ta ha'di da xubewa anan tana wani irin xubar da kwallah.
___________ BANGAREN UMMAH kuwa zaune nagan ta a gaban yadikko a filin gewayen
bukkan,dafa kirgi naga tayi tana salati hadi da cewa" yadiko Aure fa kk ce?.Auren ma da wanda
ba"asan asalin sa ba.nan ta dafa kai tana cewa yau naga ta kaina ni Aminatu.
Hawaye ne ya hau xubo ma umma tana mai cewa" tabbas banyi ma gudan jinina adalci
ba.dana barta da mahaifin da nasan bai kaunar ta.kukan da khalifah yasane yasata jawoshi jikin
ta tana kadaina kk khalifah, xaka ga