Showing 15001 words to 18000 words out of 34804 words

Chapter 6 - BAFULLATANAN RUGA BOOK 1 BY Maman Teddy .pdf

19 Oct 2025

828

paid: Typing✍



*BAFULLATANAN RUGA*



*46/47*



Kallon su Ammie tayi tana cewa tom iyayen yan damu kunxo kenan?.
Dary duka suka saka suna yayin da Ameerah ke cewa ai Ammie sai kin gaji da ganin mu tunda
kika rike mana bakuwan mu.
Wacece bakuwar? Hmm wai Maryam?. Layla ce mai wannan maganan sannan sai kuma tace ai
yanxu Maryam taxama yar gida don anjima ma xamu fita Outing da ita...Dajin haka Ammie tayi
saurin cewa " dawa xakufita outing? Badai da Maryam?.
Hade baki duka sukayi a tare suka ce itamana Ammie.
Girgixa kai Ammie tayi wanda batare da tace masu komai tayi hanyar fita don tasan duk sun
fahimci mai take nufi,sai da xata fita ne tace" Ameerah ku nuna mata inda wadrop din ta yake ni
zan je na hada mata lunching.
Da tom suka bi Ammie sannan suka cigaba da gyara xaman su akan bed din ta.
Bayan yan mintoci ne Mairo ta fito wanda nan take Ameerah ta nufe tana dauke da small towel
tana goge mata jikin ta dashi.
Murmushi tayi mata sannan suka nufi dressing mirrow tafara shafa man shafa a jikin ta,da
tagama ne ta dauki powder ta goge maikon fuskan ta sannan ta juya ga Layla da ta fiddo mata
da wasu material masu kyau da tsada masu launin golden mai shirning kadan.
Dauko mata Layla tayi tana isowa garesu.
Ganin khalifah xaune yasa Ameerah cike da tsiwa dakuma tsokana tace toh namamajo inyi na
Ya Adnan a gaban ka ne Maryam xata saka kayan.?

Turo baki yy yana kunkuni,wanda uwar masifa Layla ta wani daka masa tsawa tana cewa" will
you go out or not?.

Kuka yasa hadi da ficewa ya nufi part din Umma don Daddy mai tare mai baya nan.
Bayan sun fiddo mata da komai ne dangane dasu unders da sauran su sannan suka bata don
tasaka.ganin haka yasa Mairo dan jin nauyin su a ranta tana cewa" yanxun to a gaban su ne

xan saka kayan?.
A haka dai tasaka don su suna can suna aikin chatting din su don basa gajiya kaman my friend
EASHER COXOR Always online.
Bayan ta kammala ne ta dauki mayafin ta ta dora a kai.wanda ganin haka yasa Ameerah iyayen
gayu tace Maryam wai shikenan kingama.?
Daga mata kai Mairo tayi alaman ehh.
Ai batasan lokacin da Ameerah tace tabdijam ba.sannan tace aiko zama zakiyi nayi maki
makeup yanxun nan kuwa.
Ganin ta matso gaban Mairo da xummar fara mata kwalliyan yasa Layla cike da gwasala tace"
toh wai ke akace maki kowa irin ki ne,24hrs mutum na cikin ma fuska kwalliya.plz ki rabu mata
da fuska ta huta don Allah... Jin mgnar Layla yasa cike da jin haushi tace waishin to ina ruwan
ki ne?. Naga fuskan ki nace xan mawa ba. Dary Layla tayi ganin abun ya sa ta dau xafi,nan ta hau cewa" eyyah my sweat sisy baki
fahimceni ba,wai gani nayi ga gajiyan tafiya kuma gana kwalliya Allah yabaki hakuri.
Bata kuma bi ta kanta ba Ameerah tacigaba da yin ma Mairo kwalliyan wanda hakan ya kuma
baimawa Layla dariya tan maiyi tana kirar sunan Ameerah.
Hmm ita kanta Mairo yanda suke dramar tasu tabata dry amma kuma ta dake tana kallon yanda
Amira keyi mata kwalliyan cike da gwanewa.
Ammie kuwa after 30min tuni ta kammala cika dirning da Abuncucuwa kala².wanda nan ta fara
hidimar hada mata drinks iri² bayan naroba da suke a wurin.
Bangaren Khalifah kuwa yana zaune a falon Ummie yana kuka Mujaddad na bashi hakuri yyn
da umma ke tayi masa murmushi don tasan halin rigima ta Khalifah.suna a haka sukajiyo
sallaman Muhammad Adnan cikin sauri khalifah ya tashi ya nufeshi yyn dashi kuma Adnan
yakai hannun shi yana rikoshi, kuma cike da kulawa yafara tambayan shi mai yafaru yake
kuka?.
Nan khalifah ya kuma saka kukan rigima yana cewa" Adda Maryam ce Umma ta dauko ta wai
shine Ammie ta tafi da ita side din ta,naje shine suka koroni sai kuma ya kuma saka wani sabon
kukan.
Murmushi Muhammad Adnan yy sannan yace eyyah sorry muje aiko sai ka shiga ka zauna kai
ma.nima kaga daganan sai naga Maryam ko.?
Daga masa kai khalifah yy yana goge hawayen kan fuskan shi...juyawa sukayi hadi da nufan
part din Ammie. Wanda mujadad da umma ban dariya bb abun da suke yi.
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing



*BAFULLATANAN RUGA*



*44/45*

AMMA KUMA DAYAKE ALLAH gafurur rahim ne sai bai basu ikon ganin Umma ba.haka suka
gama bulayin su suka dawo rugar da jajanto ban da tsine ma Umma bb Abun da Abba lamido
keyi.
Yakoma kaman wani zautacce.wanda ita dai Umma yadikko ban da binsu da ido bb abun da
takeyi a ranta tana mai kara gode mawa Allah da ya kubutar da Su Mairo da kuma Umma.
'Bangaren Ammie da Mairo kuwa tunda Ammie ta nufi falon ta da ita take raba ido don komai
ganin shi take kaman ba'anan kasan take ba,gashi komai tagani sai ta ganshi wall don abun na
Ammie sai dai muce mashaaalllh don Ammie irin matannan ne wayayyun gaske,don ita akwai
lokacin da inta shirya xataje unguwa ko gidan kawayen ta idan su Layla sun ce xasu bita cewa
take su shirya, amma da xarar sun gama kure wankan su sai ta kallesu tace samm basu iya
komai ba,don haka baxaya jera dasu su taba mata carrie ba.sosai hakan ke bata masu rai
don yanxu basa mason binta wani wiri indai ba itace tace su xo suje ba.
Bayan shigan su falon ne Ammie ta kama hannun Mairo tana cewa muje up stairs in nuna maki
dakin ki da tsawon shekaru Daddyn Adnan yayi makowa a gidannan ciki kuwa har da ke kin san
kema yar gida ce.
Cike da mmki Mairo tace toh Ammie ngd.shiiiiii Ammie tayi saurin daura yatsanta a bakin Mairo
tana cewa banaso na kuma yi maki abu kimun irin wannan gdyn.ki tambayi su Layla banaso
Umma ce dai can take fama dasu amma ni inaxan iyah.don haka kome nayi maki Maryam kisa
a ranki kamar dole na ne. Ammie ce ke maganan tana ma kutsa kai cikin dakin da tace ta Mairo ne.hmm mmki ne ya rufe
bakin Mairo ganin dakin nata yanda ya kayatu da kayan more rayuwa,kuma yana wani fitar da
kamshi mai sanyi da dadi.
A haka take bin bayan Ammie da take nnumata komai,wanda a haka suka wace falo sai
bedroom da kitchen da privacy.da shigansu bedroom din Ammie tace jirani na hada maki ruwan
wanka ki watsa ma jikin ki don yau fira ce xamuyi duk da ni ba gwanace anan fannin ba,amma
so nake ki sa ke kafin Daddyn Adnan yadawo.gaban Mairo ne ya fadi jin ta ambaci suna
Adnan,nan take ranta yy baki tuno da Adnan da tayi.batare da umma ta lura da hakan ba tayi
cikin barthroom don ta hado mata ruwan wanka.itako Mairo jin wannan suna yasata a sarari
cewa natsani duk wani mai sunan banason shi ko kadan.
Nan take kwallah ya gangaro mata wanda tasa hannun ta tayi saurin sharwa don kar Ammie ta
dawo.
Bayan yan mintoci Ammie ta fito daga toilet din tana isowa gareta ha'di da cewa" Maryam maxa
tashi kije ki watsa ruwa.mikewa tayi tana mai bin bayan Ammie da tayi gaba don ta koya mata
yanda xatayi anmfani da komai na bathroom din.
Da shigan su tafara nuna mata wanda yanda taga nan da nan komai ta nna mata ta iya yasa
Ammie dry tana cewa" kai mashaallah na fison inga dana koya abu an iya,ba irin su Layla
ba,kullum ana nan a abu daya,don haka nan da kwana biyu xan je dubai bikin yar kawata dake
kuma xani.don su Daddy sai dai suyi mun hakuri. Ita dai Mairo banda Murmushi bb abun da takeyi don dama ita haka take shiyasa tasu taxo daya
da Ammie, don Ammie batason mutum mai yawan surutu sam.
Fitowa daga bathroom din tayi tana mai rufo mata dai² su Lalyla Ameerah,khalifah duk kansu na
shigowa.

Maman teddy
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍



*BAFULLANAN RUGA*



*50/51*



Budan bakin Ammie cewa tayi eyyyah dagajiya ai dole ta dan huta saboda hanyan da suka
shawo. Sai Asannan Muhammad yy magana da cewa" Ammie baxai yiwu yanxu na dan ganta
ba,na matsu gsky naga wannan Maryam sannan khalifah ma so yake ya ganta don haka
abarmu mu shiga kawai Ammie. Kallon shi Ammie tayi hadi da cewa aiko yarinya na bacci bb
wanda ya isah ya tada ta,don haka ku bari sai xuwa nan da gobe sai ku ganta. Murmushi yy
ha'di da mikewa yana cewa tomm Ammie Amma ni kinsan a yau Zan wuce Partacout saboda
kirar gaggawan da akayi mana just fah ganin ta kawai zanyi. Emmmm Ammie tace tana mai
tabe baki sannan tace ikon Allah, yoo idan ka tafi partcourt can xaka shekara ne?. Inkadade ne
baifi kayi 3 mount ba,sannan haka xaka tafi bakatsa anyi sunan twins ba. Sai da ya kalli wrist
watch din dake sakale a hannun shi sannan ya dago yana kallon Ammie ha'di da cewa" tom
Ammie dole muje kirar nan,and then saura kwana uku ne ai kuma naga wannan taro ne naku ta
mata.don haka yau xan wuce inxan tafi xan shigo nayi maki sallama ai.da tom Ammie ta bishi
har ya fice yyn da Khalifah yy saurin mara mai baya don yasan ya zauna dasu Layla bata masa
rai kawai xasuyi. Dary ko duka suka bishi da shi wanda Ammie ganin xasu bata ciwon kai
yasata basu wuri tana murmushi don ita kanta tasan halin su Layla sam basa gjy da abu daya.
Haka ta barsu suna ta dryansu da surutan su da basa gjy. Haka sukayi ta firan Mairo da cewa
yau sun fasa fitan yamma da xasu yi sai gobe idan ta warware tikun. Shikuwa Muhammad
Adnan a wannan yammacci ya kama hanyan shi na xuwa partcout yyn da Umma da Ammie
sukayi masa Addu'a sosai akan Allah yadawo da shi lfy.
Itako Mairo bata farka ba sai wuraren 7pm.wanda koda ta farka ta cidda Layla na mata tausa
tana matsa mata kafa. Bude ido tayi tamike ha'di da xama kusa dasu,yyn da Ameerah ta hau
cemata u wake up?. Sai kuma ta juya ga Layla tana cewa youwa Layla ta tashi plz nima kimun
wlh kin iya da'di. Amaimakon tabata sai kawai Layla ta gallara mata harara tana cewa" nafiki son jiki ne,ni halan
baiwar ki ce.

Posting din anjima mai tsayi ne just kuyi mannage da wa'annan.






Maman teddy
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍




*BAFULLATANAN RUGA*



*48/49*



Direct nufan side din Ammie yanufa yyn da ya tadda ta a can kan dirning tana shirye². Nufan ta
yy yana cewa" Barka da gida Ammie.
Murmushi Ammie tayi ha'di da mikewa ta nufo su tana cewa" yowa Muhammad ya kwanan
twins?.
Lfyl ya bata amsa yana nufan up stairs don ganin Khalifah ya matsa da yaga Addan shi.
Cikin sauri Ammie tace masu Adana..." ina xakuma kaje ne?.
Dan tsayawa yy yana sosa keya cike da jin nauyin Ammie yace" Ammie inason naga Yar Umma
na ne.
Hmnm Ammie tace ha'di da nisawa sannan tace" okay kujira ta daga kasa tana shiryawa ne
yanxun ma nace in sungama shirin tafito don tayi lunching ,kaga kai ma ai sai duk muyi a tare...
Cike da xakuwa yace plz Ammie ki bari na ganta yanxu wlh xan sauko.
Maganar tasa ya sauka akan kunnen Mairo ce dake fitowa daga falon xata sauko,Ameerah a
gaban ta sai Layla dake daga baya.
Ganin shi din ne da tayi ya wani hade wannan fuskan nasa da yasabayi hankalin shi gaba daya
na kan Ammie da ya dameta da magiya yasa ta saurin komawa daga ciki gaban sai fadi yake,
ga kirjin ta da yake buga mata kaman sai fito sarari.
Saurin juyawa su ka bi bayan ta su Layla sukayi,yyn da shigarta ta fada kan bed tana wani irin
kuka mai tsuma zuciya.

Cike da matsannancin damuwa Layla ta dago ta tana tambayan lfy mai ya sameta?.
Shiru tayi ba ta bata amsa ba don kukan ma baxai barta ta bata ba.Amira ce ta xauna tana
goge mata hawaye da tissue tana cewa sorry.
Sai kuma ta kalli Layla da gaba daya hankali n ta ya gama tashi nan Amirah tace" kila Layla ta
tuna da mayaudarin mijin ta ne da yaci amana.
Saurin daga mata hannu Layla tayi tana cewa ibeg keep up your mouth waye mijin
nata?.wannan ai tuni ya tashi a mijin ta wlh da xan ganshi sai nasaka an rataye shi ya mutu
kowa ya huta.
Bude baki Amira tayi galala jin furucin Layla don tasan halin layla sarai ita yar a mutu ce.
Ganin ta bude baki yasa Layla saurin girgixa kai ta na cewa ehemmm now.
Ai irin su bb amfanin zaman su cikin al'umma,azzalumai maciya amana duk fa sunan shi kenan.
Sai kuma ta wani girgixa kai na alaman idan nakama wannan mutumin
hmnm....hmmm...hnmnn.
Sai kuma tace kehh Ameee ki barni kawai mtssswww ta wani ja dogon tsaki tana bubbuga kafa.
Ganin Layla ta ne neman ta yar da hankali n mairo da kuma nata hankalin yasa Amira saurin
cewa" plz stop,mu fara lallashin ta mana.
Haka suka dinga lallashin Mairo da hawaye tuni ya gama bata kwalliyan nata.fuskan ta kuwa yy
jajir abunka ga farar fata.
Bayan tayi shiru ne sai sauke a jiyar zuciya take Layla ta kama hannun ta suka nufi toilet ta
wanko fuskan ta sannan ta can ja mata wasu kayan marasa nauyi dukda suma Arabiyan gown
ne.
Da suka fito ne Amira tace Layla muje dirning Ammie na jiranmu.
Girgixa kai Layla tayi hadi da ce mata wait let her take a rast.
Ta fadi tana kallon Mairo dake shirin xama kan gadon.
Sai kuma tace Maryam xaki danyi bacci ne xuwa amjima sai ki sauko kasan ko mu tafi yanxu.
Cikin sauri mai tace ehhh bari nayi bacci yanxu anjima n na sauko.
Okay Layla tace ha'di da jamata blanket ta rufe sannan suka sassskin mata labule sannan
sukayo kasa.
Ganin sun sakko bb Mairo yasa Ammie tambayan su ina Maryam?.
Wanda sai da suka zauna kan royals din dake falon sannan suka ce mata Ammie tana son ta
huta ne yanxu ma bacci takeyi.







Maman teddy
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy:






*BAFULLATANAN RUGA*


*EPISODE 8*

*Story and written by:*
Maman teddy

*ALHERI WRITERS ASSO.*️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

__________________________________


Dedicate to my fans❤️


Not edited

Dariya khamis yayi haɗi da nanata sunan mairo.Haka suka fara kutsa kan su ixuwa cikin
wannan rugar kidandan.
Tun daga isowansu majalisan su salisu suke binsu sa kallo baki sake, sukuwa matan dake
gyefen su suna sayar da nono nan suka hau yashe baki Suna faɗin amm birni.kawai sai kiga
bafullatana ta saki ƙwaryan nono batare da ta sani ba. Haka wanda suke tsaye suma da
ƙwaryan nonon sai kiga ta sake shi ƙasa, ba ai aune ba sai dai wurin dasu kaji faɗuwan
ƙwaryoyin su gaba ɗaya ji kk tumm- tummm a ƙasa.
Su kuwa muhammad bin su suke da kallo, yyn da khamis yace" Adnan muje wurin wancan
samarin baxasu rasa sanin ta ba da yardan Allah.
Cike da miskilanci da basarwa yace" ok.
Nufan su salisu sukayi wainda sai ƙara washe dafaffafun haƙoran su sukeyi. Saurin kawar da
kai Adnan yayi yana mai jin wani irin ƙyaƙyani a ranshi kuwa cewa" yake see his ungly mouth so
greenish.
Muryan khamis ne ya sa shi dawo da hankalin shi gare su, nan khamis ya fara cewa" muna son
sanin wata yarinya ce, ko sunan ta mairo ne kowa..... Ae dajin haka bai ƙaruka ba salisu yayi
saurin cewa" washe mairon kenan,babban ko ƙaraman, don akwai wanda ta girma babu miji
don ta kai shekaru 18,akwai kuna ƴar gidan liman shekaran ta 13.Dariya ne yakusa kama
muhammad Adnan tino da mairo yarinya ƴar ficika kaman a hure amma wai ana cewa ta girma
bb miji,maiye a shekaru 18,nan ya tino da Aneesa wanda ya aureta age mate ɗin shi ne, don ko

xai girma Aneesa baxai bata yakai shekaru 2.wanda a yanxu yakai shekaru 32.
Yanayin muryan salisu ne yaba khamis dariya komai yace she... Dariya yakeyi sosai wanda shi
kan shi Muhammad Adnan badon shi ba gwanin dariya bane to tabbas da sai ya taɓa nashi.
Cikin dariya khamis yace ma salisu" yowa ɗan samari itah babban muke magana.
Oshe rugar lamiɗo tashe.
Dariya khamis yakuma wanda by this time sai da Muhammad Adnan yayi murmushin shima.
Okay ne wai xai ce shine shi a dole ga wayyan bafullatani wai ashey... Lol
Nan khamis yace" da kƴau plz kaɗan yi mana jagora mana.
Ae nan cikin xumuɗi ayo shine xai jera da ƴan burni wayayyu kuma kaman su Adnan yace" tohh
shallaɓe.
Nan yayi gaba suna binsa a baya, sai wani ƙombo yakeyi yayin dasu kuma sauran fulanin ke
bin salisu da kallon sha'awa, a dole ya hayen nan.
A haka har suka isah bukkan lamiɗo mahaifin mairo.
Wanda da isan su suka hau jiyp hayaniyan faɗa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login