Showing 12001 words to 15000 words out of 34804 words
acikinsa.
12. LOKACIN DA AKA TSAIDA
SAHUN YAQIN DAUKAKA
KALMAR ALLAH.. Shima ana
amsar addu'a cikinsa.
13. LOKACIN DA MUTUM YAYI
SUJJADAH. Shima ana amsar
addu'a cikinsa.
14. LOKACIN DA MUTUM YA
FARKA DAGA BARCI: musamman
idan mutum ya karanta
"sub'hanallah wal'hamdulillah,
wa la'ilaha'illal-Lah wallahu
akbar" (QAFA 10). Duk abinda ka roka Mustajabah.
Sai kuma:
*NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI.*
1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
4)Raka'a 2 bayan magariba
5) Raka'a 2 bayan sallar insha,
Don Allah duk wanda yakaranta yy kokarin aiki da shi shine xanyi farin ciki nasan atlist kuna
amfani da wasu daga cikin darassan dake cikin wannan labarin.
ALLAH YA SA MU DACE..
A ranar da kwana uku ta cika kuwa tun safe Mairo ta nufi daji tarasa ina xata dosa wanda a
haka har wuraren karfe 4pm sannan ta nufo cikin kewayen nasu cike da sanda tana labe ha'di
da leke.
Mairooo.........."
Jin muryan ta yasa Mairo raxana cikin sauri ta juyo jikin ta har rawa yakeyi,ganin fuskan ta
yasata kara bude idon ta sosai ganin ko mafarkin da ta saba yi ne nata,cikin rawar murya da
kuma hawaye da suka fara bin fuskanta kaman anbude fanfo tace umma nah."
Kuka ne ya kwace mawa umma tanufi diyar tata ta rungume yyn da khalifah ya tsaya yana
kallon Addan nashi.
Jiyoo motsin muryan Abba lamido yasa shi saurin kamo hannun Mairo yana cewa" umma mu
tafi ga Abba nan, Adda mugudu kar ya hanamu ke.
Ai jikin ummah na rawa tayi saurin bude mawa Mairo motan tasaka ta yyn da khalifah yy saurin
shiga gidan bayan da Mairo take, ita kuma umma tayi saurin tayar da moton ta figeta cikin wani
irin mahaukacin gudu a zuciya n ta tana furta ai lamido ka rabu da Mairo kenan har abada.
Sai dai kuma ita intana bukatan ka ta neme ka.
Shikuwa Khalifah sai da yaga sun tsira sun gudo da Adda Maryam sannan a hankali cike da
sangarta ya kwanta a jikin mairo yana kuka yana cewa " Adda Maryam nayi missing din ki.
Kuka ne ta cigaba da yi takuma jawo shi jikin ta tana cewa" kayi hakuri khalifah yanxun ai gani
xamu xauna a tare.
Kuka umma keyi don harda sheshsheka don in baxata manta ba rabon da Mairo tasaka ta a ido
tun tana goyon khalifah shaikaru kusan 9 kenan.
Hankali n umma bai kwanta sai da taga sun bar cikin wannan rugar sun fara shigowa cikin gari
sannan takara jan moton tana sharara gudu kaman ba itace take masu layla fada akan gudun
gangan ci ba.
Naji Comment din ku da addu'oinku gareni ina gdy sosai Allah yabar mun ku son so
fisabillahí ¾íµ°â¤ï¸
Plz don Allah karku fitar mun da littafi saboda ta kudi ce gamai bukatan cigaba xai turo #100
MTN idan kuma VIP ne #200 VTU ma #200 duka ta wannan Number n
08081202932/09137392680.
*Maman teddyí ¾í·¸*
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddyí ¾í·¸
*EPISODE 38/39*
```ALHERI WRITERS Aï¸SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ÆŠAN ALHERIí ½í±ˆí ¼í¿»```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
ayshatoumohd@gmail.com.
_____________________________
In the name of Allahí ¾í´²í ¼í¿»
Haka Ummah tayi ta gudu akan titin nan har sai da taga ta bar cikin garin kaduna sannan ta
sarara da wannan gudu.ta koma yin shi normal driving.
Bangaren ko Muhammad Adnan da Aneesa tun kan su isa suka sanar mawa su Ammiy da
haihuwar Anisa. wanda sosai familyn ta cika da farin cikin jin wannan kyakykyawan Albishir.
Cike da farin ciki a lokacin Umma tace A washe gari su dawo gida nijeria don Hajiya Babba
wato kakan su ta matsa kan cewa Anisa a gidan ta xatayi wanka.
Jin ko wannan maganar ya daga hankulansu sosai don dama suna nan garin Abujan ana dai ta
dirga da yara ne akan susha nonon Anisa amma sun ki karba.
Don haka ne sukayi yanke shawarar ce masu Ammie Anisa bata da ruwan nono don yaki xuwa
kuma sannan likitocin sun tabbatar da tana da brest canser sai yasa doctors din cewa abari su
cigaba da rainon babies din,har Allah yasa ruwan nonon ya xo kuma yy masu dadi asamu su
amsa.
Duk Anisa ce ta shirya masa wannan planing din,wanda sai da sukayi dirga sosai sannan ya
amince da maganan ta,don tun da suka sauka a garin ta kasa gane kan gadon shi,komai yy
mata masifa in kaga dariyan shi toh akan babies din shi ne in ya kallesu.
Haka abun yafara damun Anisa don tuni ta xube ta fada saboda sam tadamu da futunan da
Muhammad Adnan keyi mata a kwana biyun.
Haka ko da Ammie ta kira waya yake sanar mata da abun da Anisa ta kitsa masa,yana karkewa
da cewa " Ammie toh shine likitocin suka ce mu xauna a gama mawa Anisa magani ta samu
sauki nonon ya dain ciwo in sun fara karba sai mu taho gidan hajiya Babban.
Sai da Ammie ta nisa sannan tace ni bani da ta cewa " bari na baka Umman ka kayi mata
bayani.
Umma ta mika ma wayan nan ya xauna yy mata bayanin komai,wanda Cike da Tausayin Anisa
Umma tace eyyyah Allah yabata lfy,kasan haihuwan fari wata sain da matsala yake xuwa,amma
kuma dole ku dawo gidan hajiya Babba don ta kosa taga yayan nata,don haka ku dawo mu
kanmu xamufi samun kwanciyan hankali.
Haka dai bayan da suka so ba suka tattaro suka dawo gida wanda haka labari yakewaye ko ina
na familyn don kullum kowa ka gani yana hanyar xuwa gidan Haj.Babba.
Wanda ranar da Ammie ta tambayeyi Muhammad Adnan sunan daxa asanya ma babies din shi
Nan yace na mace yasa mata suna Maryam shia kuma na mijin yace yasa sunan wan Daddy
wato Alh. Abubakar mahaifin Ameerah dake zaune a gidan Ammie na rikon ta.
Ammie tayi mmkin cewa da yy wai yasa Maryam wanda sai da ta tambayeshi dalilin saka sunan
Amma sai yace sunan ne kawai ke masa dadi.
Sosai babies din ke samun kulawa musamman a wajen su Ameerah don Layla kanwar
Muhammad Adnan tun da taje sau daya bata kuma komawa ba,saboda basa shiri da Anisa
sam.
Sai dai kullum in su Ameerah sun je gidan su dauko mata pics din su sadeeq da baby
sajeeda.don haka suke ce mawa yaran.
Itako Haj. Babba sam bata fahimci komai dangane dasu Anisa da Muhammad Adnan ba.don
anga Anisa da ruwan nono cike da kirgi bb wanda ya kawo wani abu kowa naganin may be
ciwon da take da shi ne,shiyasa kawai a ke basu madarar Nan.
Zaune Layla a part din Umma tana rike da gorar faro tana shirin shiga kitchen da shi don yau
yan kwadayin nata sun motso mata wai a dole Tuwon madara xatayi.
Nufan kitchen din tayi ta dora suger n ta a dan wani towa sannan ta xuba ruwa kadan a cikin
tukunyan.
*TUWON MADARA*
*INGREDIENTS*
**Madarar gari rabin loka*
**Sugar gwangwani 2*
**Leda*
**Tray*
**Kneading stick*
*PREPARATION*
*Firstly ki sami ruwa kamar rabin cup ki xuba atukunya saiki juye sugar ki barshi yayita
dahuwa harsai yayi kauri In kika dangwala xakiga yanayin danqo kamarna aya mai sugar*
*saiki dauko madarar kina juyawa kina xubawa idan yashige duka shikenan in kuma bai shigeba
saiki bar sauran but,kada yayi qarfi sosai kada kice dole sai duka madararki tashige*
*saiki juya bayan tray ki shimfida leda ki kwashe kafin ya fara yin brown kada kice xaki barshi
bayan kin juya yana hadewa ki sauke ki sami mara ko muciya kneading stick kisashi yayi plat
dai~dai kauri ko fadin dakikeso shikenan saiki yayyanka shape dinda kikeso.
Haka ta dauko ta nufo tsakiyan falon Umma yyn da cikin sauri su Ameerah yan cima zaune ta
hau ce mata oyoyoo my layla kawo mana muyi testing.
Daure fuska tayi xata yi fitina don sam layla bata da kirki dai² Umma da khalifah na shigowa
falon.
Ihun murna dika suka saka ha'di da nufan ta suka rungumeta suna oyoyo Umma.
Babu wanda ya lura da Mairo dake tsaye sai Layla da suka tsinci muryan ta na cewa Umma na
wannan wace ce da kayan fulani a jikin ta.?.
Don Allah karku fitar mun da littafi cox book din ta kudi ce idan kina bukata xaki turo #100 MTN
VIP kuma#200 VTU ma #200 duka ta wannan number n 08081202932.
Maman teddyí ¾í·¸
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddyí ¾í·¸
*EPISODE 40/41*
```ALHERI WRITERS Aï¸SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ÆŠAN ALHERIí ½í±ˆí ¼í¿»```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
ayshatoumohd@gmail.com.
_____________________________
In the name of Allahí ¾í´²í ¼í¿».
Kallon su Umma tayi wanda kan tayi masu magana tuni khalifah ya basu amsa da Adda
Maryam ce fah Layla.
Xaro ido waje Maryam tayi cike dajin kunyan tambayan waye Mairo da tayi ta nufeta tana cewa
" Eyyah wlh ban ganeta ba.hugging din Mairo tayi tana mata ya hanya.
Wanda nan suma su Ameerah suka nufo su suna riko hannun Mairo tana ce mata welcm back
sisy n mu.
Ita dai Mairo babu bakin mgn sai murmushin da takeyi masu don dama ita ba gwanan surutu
bane.
Layla ne tace Umma bari mu tafi part din Ammie da ita sai anjima sai mu dawo.
Cike da farin ciki Ameerah tace sosai ma kuwa Layla muje kawai don yau tare xamu fita outing.
Murya n Ammie ne ya katse su dauke da sallama ta shigo falon Umma tana cewa" inah babyn
nawa take ne?.
A tare su Layla da Ameerah suka hada baki suna cewa ga tanan Ammie.
Nufota Ammie tayi tana cewa oyoyooo baby na common ta fadi tana ware mata hannun ta
alaman taje gareta.
Karasawa tayi wanda nan Take Ammie ta rungumeta tsamm jikin ta tana cewa mata ya hanya
sannan batare da ta jira jin mai xata ce ba ta kalli Ammie tana cewa" ba anan side din xata
zauna ba a side dinki ba,don nima yau nayi ya.
Cike da murmushi Layla tace wlh Ammie nima a side din ki xan xauna tare da Maryam.
Tabe baki Ammie tayi tana cewa" wahhh baxaku xo ku damemu ba,kun san banason hayaniya,
don haka kuje can wirin Umman ku ita ce ta iyah da sha'anin ku.
Nan dika suka saka dary wanda Ammie kuwa kama hannun Mairo tayi tafara takawa xata bar
falon.
Cike da shagwaba da turo baki Khalifah yy yace Ammie kibar Adda Maryam anan mu ganta.
Ehhh mana Ammie don Allah wlh a side din ki ba'a fira bakyason hayaniya fah.
Ameera ce tace tana kwantar mawa da Ammie da kai kaman masu rokon gafara haka suka
koma.
Ita dai Umma bin su take da kallo tana dry,don dama ta riga da tasa n draman yaraan nata.
Kallon su Ammie tayi tana cigaba da tafi yan ta tana cewa'waxai bartan kusaka mata ciwon kai.
Sai na shiryata ta huta sannan xaku xo ku ganta na minti 5.
Cikin zaro ido duka suka hada baki wurin cewa minti biyar Ammie...?"
Bata basu amsa ba ta juya ha'di da ruko hannun Mairo tam suka fice daga falon don har ga
Allah da gske take.
Ai ganin Ammie ta fice da Mairo yasasu saurin biyo bayan ta.
Wuce mujaddad sukayi da yake kokarin shigowa cikin falon da yanxu sika gama gaisawa da
Ammie a ranshi ko cewa yake waye wannan fine ladyn da Ammie n tashi ta nufi side din ta da
ita.?.
Haka yakara kutsa kanshi side din Umma don ya tambayeta wacece ita din?.
_______________ cikin sauri Muhammad Adnan ya xare bakin glass dake makale a idon shi
yana mai kara bin result din da doctor Jamil ya bashi.
Sai kuma yy shiru a ranshi yana cewa" tabbas koma meye xai iya kamashi tunda yarasata a
rayuwan shi,tun da yake bai taba sanin ita din Alkhairy ce a rayuwar shi ba sai a yanxu.
Nan take zuciya n shi yafara saka masa akan yakoma rugar su Mairo.
Muryan doctor Jamil ne ya katseshi ta hanyar cewa, Captain Adnan gasky ciwon ka yanaso yayi
wost, i have already told you that kayi hakuri ka rage mawa zuciyan ka yawan tunani.
Amma kullum cemun kk kai ba abun dake damun ka bayan kasan ni likita ne kuma bayan nan
test nawa mukayi a kan wannan amma kullum result daya ke fitowa.
Nisawa doctor Jamil yy yana cewa" inda ada ne wannan cutan yake neman kamaka tohh baxan
sa quation mark akai ba.xan iya cewa just rashin yaya ne,amma ko da baka sama kanka
damuwa ba sai yanxun da Allah yabaka yaranka abun kayi farin ciki muga ka kuma chanjawa
ne fah Captain.
Amma duk da haka plz ka fada mun da muwan ka Nikuma nasan bazan rasa hanyar da xan
kwaranyar maka dashi ba.
Kallon mai xaka iya mun da muwata nawa ce ni kadai Muhammad Adnan yy mawa doctor
Jamil.
Maman teddyí ¾í·¸
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typingâœí ¼í¿»
*BAFULLATANAN RUGA*
*42/43*
Ganin irin kallon da Muhammad Adnan keyi ma doctor Jamil yasa Jamil saurin cewa " okay sir
bari na rubuta ma maganin da zai dan kara taima ka maka.amma don Allah ka rage mawa
ranka da muwa.
.cike da bakin miskilanci Muhammad Adnan yace " okay.
Haka Dr.Jamil yayi dan rubuce² ha'di da mikama Muhammad .
Yyn da shi kuma ya amsa takardan yana mika masa hannu sukayi musabiha sannan ya fice
daga office din Dr. Jamil.
Shikuwa Dr. Jamil a ranshi mmkin halin da Muhammad Adnan yake ciki yake,yana kuma mmkin
abun da yake damun shi yake kuma boyewa wanda yanxu har yana shirin haifar masa da
matsalar.
Hmmm bari mukoma ga mutanen ruga muji irin abun da ya wakana bayan tafiyar Mairo.
A idon salisu Umma ta saka Mairo a Mota abun ka ga dan fillo wai sai ya tsaya yana cewa" xaki
dawo da ita ne,duk kigama yanxun zan sanar ma Lamido.
Haka yadinga tsaye yana kallon su har Umma taja motar sannan yayi saurin shiga kewayen
bukkan su Umma yadikko.
Da shiganshi ya tadda Hausi tana mawa Abba lamido fanfo akan shikenan yanzu haka xai xuba
ido wannan yarinyan xata cigaba da xama mai a gaban shi bb miji ada a yanxu kuma
baxawara?.
Gsky lamido kayi tunani.
Cike da gamsuwa da xugar ta cikin bacin rai ya ajiye kwaryan furar dake gaban shi yafara kwala
kirar Umma yadikko yana cewa" yadikko..... Yadikko...." a radun Allah yau sai wannan Mairo
tabar kewayen bukka na,baxan zauna da baxawara ba.
Cikin sauri Umma yadikko ta fito jin irin kirar da Abba lamido yake mata don tariga da tasan ba
Alkhairy ba ne kirar nashi a gareta.
Na'aanmm lamido gani.
Bude baki yayi zai mgn sai kawai suka tsinci muryan Salisu yana cewa shikenan Lamido
Aradun Allah Mairo tayi maka nisa,shikenan Shikenan..... Lamido ka tashi ka nemo Mairo fah.
Jin irin Haukan da Salisu keyi yasa Abba lamido cewa " kai yaro rufemun baki,innemo
wane?.Mairo?. To ai yau kota dawo kewayen nan korar t xanyi ta barmun bukka baxan zauna
da baxawara ba.
Cikin hanxari Salisu ya hau cewa" kayi shiru kaji lamido yanzun Mahaifiyar Mairo tazo ta sata a
abun hawa ta yan burni ta gudu da itah.
Ai daji nan Abba lamido ya fahimci mai ye abun hawa xumbur ya mike yana xubar da furar dake
gaban shi baima sani ba saboda tsaban rudu.
Itako Umma Hausi tafa hannu tayi tana shikenan Lamido dama yawn xuwan da takeyi don ta
sace Mairo ne.
Ae bai tsaya bi takan ta ba yayi waje da sauri yana kwada kirar mutanen rugar da suxo su
taimake shi yana kirar sunan Umma da ta gudu masa da ya.
Ai nan fulanin nan suka fara fitowa daga bukkan su kowa dauke da sanda suka fara bin yanke
ta cikin dajijika don su cimma Umma.
Itako Umma yadikko murmushi tayi dajin mgnan Salisu tana gode ma Allah a zuciyan ta da
yaraba Mairo da wannan jarabben tsohon nata.
Nufa bukkan ta xatayi don ta taya su Umma addu'ar kar Allah yabasu Abba lamido nasarar
kamasu sukuma kwace Mairo daga hannun ta.
Cike da bakin cikin ganin rashin damuwa a kan fuskan ta Umma Hausi tace yadikko yanxu
shikenan ta tahi da Mairon?.
Kallon ta Umma yadikko tayi tana cewa" toh basai ku bita birnin ba.
Duk da ta fahimci bakar mgn ta cusa mata amma sai tace" toh ai bb wanda yasan inda take a
can.
Umma yadikko ko nasaka kafanta tana cewa" yoh ai sai ku nemo ta.
Bakin ciki ne ya ishe Umma Hausi kawai sai ta saka mayafi tabi bayan su Abba lamido.
[4/12, 5:35 PM] Hausad