Showing 6001 words to 9000 words out of 34804 words
Anisa dau key mu kai ta Asbiti ina tunanin nakuda takeyi.
Cike da kassa da munafin ci Anisa ta kama rawar jiki tana cewa' a'a Muhammad mu barta
anan,maiye Amfanina?.ko ni xan iyah kulada ita har ta haihu inshaaalllh.
Kallon yakuma xufa gaba daya yagama karyo masa don shi ya firgita da ganin halin da Mairo ke
a ciki,don shi sam bai taba sanin yanda haihuwa take ba.
Anisa kin san haihuwan nan nata cike da hatsari yake,tun da take da cikin nan bamu taba kai ta
wajen doctor ya duba lfyn ta ba.
Don haka kamata yy mu kaita hospital bata haihu a gida ba.
Cike da wuya Anisa tace haba Muhammad plz ka kwantar da hankali n ka wlh inshaaalllh xata
haihu lfy,badai babyn mu ne kk ji ba.toh just ka kwantar da hankali n ka.
Yanxu bari nafara duba ta ba wai muyi ta mgn ba.abun da nake so da kai shine yanxu kaje duka
ma'aikatan gidan nan ka sallamesu.
Kace anyi mana canjen wajen aiki,this is Number first.idan kayi hakan ka dawo don da akwai
another planing.
Cikin rashin fahimtan komai ya bar wurun da ya aiwatar da aikin da Anisa ta dorashi akai,wanda
bai san dalilin ta na hakan ba.
Ita ko Anisa ganin yau wata ce xata haifi da da mujinta yasa ta ji kaman ta danna kan dan
yakoma ciki,dashi da Mairon duk su mutu ta huta,amma kuma tuno da wannan da kaman nata
ne yasata fara mata taimakon gaggawa.
Wanda cikin ikon Allah da taimakon shi kan yaro yafara budowa wanda nan take Anisa tafara sa
hannu don yaron ya fito batare da ya wahalar da Maman shi ba.
Shikuwa gaba daya hankalin Muhammad Adnan ya gama tashi, salllaman ma'aikatan yake cikin
gaggawa ha'di da ce masu yy canjan wajen aiki, wasu kuma ya ce ya mayar dasu gidan shi na
Abuja.
Wanda kafin yan mintoci tuni ya sallami kowa dake gidan.
Nufan side din Mairo yy wanda da isan shi bedroom din ta yafara jiyo kukan babies.
Cikin axama yy ciki wanda nan ya tarar Anisa ta shi mfide daya dayan kuma tana rike dashi
wanda da alama tana yanke mashi cibi ne.
Cike da wata irin mirna da wani irin sanyi dake ratsa shi cikin hanxari ya nufi gun inda Anisa ta
shimfide dayan yaron nan yakai hannun shi ya dauka yana mai matsanan cin farin ciki wanda
bai san lokacin da ya sunkuya inda Mairo ke a kwance ya simbace ta ba.
Yana mai jin kaunarta da takowa masa yara ba daya ba har biyu.
Itako Anisa tsaki tayi a zuciya n ta tana cewa"ai duka daga yau ta kare dai, yau mu xamu koma
gidan Ammie ita kuma ka mai da ta in da ka daukota.
Plz kuyi hakuri da wannan,naso nayi maku new update da yawa,toh sai kuma a wurin aiki na
aka kiramu mitting,so plz manage with this,nan da anjima xaku najin new update again.
don Allah kar a fitar mun da littafi sanin kanku ta kudi ce...
Maman teddyí ¾í·¸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddyí ¾í·¸
*EPISODE 28/29*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
_____________________________
Ganin yanda ya daure fuska yasa jikin ta kama rawa, mikewa tayi ha'di da kallon shi tana cewa"
sannu da dawo wa Hamma.
Kallon ta baiyi ba illah ma danna phone din hannun shi da ya cigaba da yi.
Ganin bata da tsuntsu bata da tarko yasata fara hawaye don tasan yau ma da balain shi yaxo
mata,kuka ta hauyi ha'di da shirin komawa ta zauna don tasan in tashiga ciki ma bala in na nan.
Zata xauna ne taji yajawota kusa da shi ha'di da zaunar da ita kan cinyarsa yana manna ta da
jikin shi.
Wata irin ajiyar xuciya ya sauke hadi da shafa bayan ta yana shafa jikin ta,a hankali ya kai
bakishi saitin kunnen ta yana cewa " ya Baby na ban wahalar da shi ba ko?. Don yanxu ma so
na ke na kara yi koda sau 1 ne.
Kallon shi tayi nan idon ta ya ciko da kwallah,murya na rawa ta daga masa kai alaman a'a.
Murmushi yakuma sannan yashafa cikin da sai yanxu yafara alaman fitowa sannan yace" yau
inaso kimun irin na rannan ,duk abun da na maki kimun.
Ai bai gama rufe baki ba ta fara hawaye sharrr² .
Wani irin ba da'di yaji sai kuma yace" ke kukan nan na meye?.
Saurin kai hannun ta tayi tana sharewa sannan tayi saurin girgixa kai hadi da cewa" bakomai.
Murmushi yy ya kamata suka nufi bedroom din ta.
Wanda da kanshi ya cire mata komai na jikin ta,sannan ya cire nashi yafara aikin da baya
gajiyawa da yi.
Daurewa kawai Mairo takeyi don har ga Allah tana shan wuya.amma tsoro n shi da takeji da
gudun masifan shi yake sawa takeyin gumm da bakin ta,in wahala yayi wahala sai dai tayi ta
xubar da hawaye.
Wanda shi a nashi nan a hankali yakeyi mata,don bayason wani abu yasamu Baby n shi.
A wannan rana yaso tayi masa duk abun dayy mata,amma ganin tana shirin birkice masa yasa
shi cigaba da sarrafata yanda yake so,don style kala² yy mata a wannan lokacin don sosai ta
gaji ga kuma fitina irin nashi shi baya gajiya.
Sai da yy mai isar shi har yasamu gamsuwa sannan ya dinga samata albarka.
Wanda a ranar cikin dare ya koma part din Anisa da da kansa ya taimaka mata ta gaggasa jikin
ta da yy tsami.
Tun daga wannan Rana Anisa bata kara masa tsiwa ba.don in ma yana bukatan ta rokon shi
take yy mata a hankali bada xafi ba.
Wanda a haka yasa mu dama idan yana bukatan Kusantan Mairo ba dama sai ya fitini Anisa da
fitina n shi ya dinga wahalar da ita.wanda inta fara masa kuka sai ya rabu da ita,ya zauna yy ta
rokon ta akan ta amince yaje part din Mairo, yyn da In taji wuya sai tace suje amma a tare ta
zauna a falo,sannan ta ce kar ya wuce 30 min ya fito kuma sannan bata yarda ko hannun ta ya
taba ba.
Kawai da yasaka yy abu da xaiyi har ya dan gamsu sannan ya fito.
Da wannan sharadin nata yake samu yana ta kusantan Mairo duk da baya dadewa amma yana
samun gamsuwa da itah.
A haka rayuwa ke tafiya don a yanxu cikin mairi ya bayyana don zai kai 7 mount.
Wanda a wannan watan ya dauketa ya kai ta rugar su,ganin ta kuwa bakaramun farin ciki umma
yadikko tayi ba.don tayi kiba ta murje ga kyau da cikin jikin ta yy mata.
Tin da yakaita yaki tafiya yana xaman jirar ta daga wajen moton shi,yyn da kafin ya kawota ya
dinga ja mata kunne akan kar tafadi komai dake tsakanin su,idan kuma ta fadi tasan sauran.
Haka mairo ta xauna sun sha fira da umma yadikko yyn da umma hausi bakin cikin ta takasa
boyewa.shi kuwa Abba lamido farin ciki ba a magana,wanda sosai Muhammad Adnan ya
girmama Abba ya kuma gaishe shi cikin mutunci.
Kafin kuwa su tafi sai da yy masu alkhairy sannan suka kamo hanyan xuwa kaduna.
____________________________
Tundaga nan bata kara komawa rugar su ba.
Kuma kullum a nan a gidan jiya don Muhammad Adnan bai zuwa inda take sai da yardan Anisa,
sai dai in wahala ta ishe shi ne yasayo maganin bacci yasa mata a lemu sannan ya nufo part
din Mairo yy abun da yagadama,don sam baya tausaya mata shi dai kawai yasamu gamsuwan
sa.
Shiyasa idan xasuyi sau 10 to sai ta xubar da hawaye sau goma.don ko la'akari da yarintar ta
baiyi.
A wata rana ne suna zaune a falo ita kuma mairo xata fito daga side din ta,taji Anisa tana cewa
" honey cikin jikin wannan yarinyan yakai 9 mount fah,yanzun ya kamata mu sanar a gida da
haihuta yau ko gobe,sai a saka su Layla su gyara mana side din mu.
Murmushi yy yana cewa" ae tun tuni na sanar ma umma kuma ta sanar mawa Ammie yanxu
haka suna jirar ace kin haifo masu jiki ne,sai kuma dawowan mu gidan.
Dariya Anisa tayi tana cewa" luv u so much my husby.
Ai bata tsaya jin mai zai ce ba tanufi cikin side din ta,tana safa da marwa,zufa kam tsaystsafo
mata yake tayi takasa sukuni.
Kai hannun ta Mairo tayi tana shafa cikin nata da take jiyo motsin yaro.
Kuka ne ya kwace mata tuno da wai za'a rabata da yaron da tin a ciki sun shaku da juna,don ko
cin abunci take wutsil wutsil yake mata,haka in yana cikin lfy,da daddare kuwa baya barin ta
bacci wata sailin don mikewa take ta zauna tsakiyan gado,yy ta wasan shi yana sukuwa a cikin
ta tana jiyo shi,wata xibin ma tayi ta shafa inda take jin dan nata tana murmushi.
Wani irin murdawa cikin ta yy kara tuno da a wannan watan xa'a rabasu da juna.
Wanda nan take tafara nishin azaba,salati ta fara ha'di da xubewa nan kasa tana gurnanin
wuya.
Shikuwa Muhammad Adnan kaman wanda a ka tsikara ya tashi ha'di da nufan side din Mairo
don bai tsaya neman ixinin Anisa ba kaman kullum.
Saurin kallon shi Anisa tayi tana cewa" honey ina kuma xakaje?
Hankali a tashe yace xan duba lfyn ta ne,jiki nane yake bani kaman bata cikin koshin lfy.
Yana fadin haka ya nufi side din Mairo yyn da Anisa cike da jin haushi ta biyo bayan shi don
baxata bar shi ya shiga shi kadai ba saboda kishi.
*VIP ASHA KARATU LFY,YAN NORMAL KUMA SAI XUWA SAFEí ½í¸‚í ½í²ƒí ¼í¿»*
Maman teddyí ¾í·¸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddyí ¾í·¸
*EPISODE 32/33*
```í ¼íµ°ï¸LHERI WRITERí ¼íµ°ï¸SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ÆŠAN ALHERIí ½í±ˆí ¼í¿»```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
ayshatoumohd@gmail.com.
Dedicate to my belong sister LAYLA ina maki addu'an samun miji nagari,Allah dai ya nuna
mana lokaci musha bikií ½í²ƒí ¼í¿»
Bismillahir~rahamanur~Raheem.
____________________________
*Continuation.*
Sam Muhammad Adnan yarasa mai ma xai ce saboda tsantsan farin ciki,kallon yaron namjin
yake da yake ta bude baki yana tsotson labba alamun yana bukatan nono.
Kare ma yaron kallo yy yanda ya biyo shi hakk kaman an tsaga kara. Don kaman su da baby n
nashi ya baci kissing din shi ya farayi yana mai jin kaunar yaran nashi shiga kowani sassa na
jikin shi.
Muryan Anisa ce ta katse shi tana mai cewa Honey yanxu ya xamuyi mu maida wannan
yarinyan rugar su?.
Don kasan a yau zamu koma gidan Ammie da xama.
Kasa mata mgn yy sai da kuma kyar ya iya bude baki yace Anisa in mun rabu da ita waxai
shayar da wa'annan yaran?.
Cike da mmki Anisa ta xaro ido waje,sannan da kyar ta hadiye wani abu da yatsaya mata ta ce"
Ehhh ae nice xan cigaba da rainon su.ko kaman ta maganin da na ce maka da zaran nasha
ruwan nono xai wadatu.
Don yanxu ka sallame ta ga bama sai ka wahalar da kanka wajen rubutawa a takarda ba just ka
ce kasake ta,shikuma wannan gidan mu bar mata ladan wa'annan babies din da ta kawo mana.
Bakin shi ne da jikin shi ya hau rawa.yyn da Mairo daga kan gadon da take bata san lokacin da
ta fado kasa ba tafara xubar da zafafan hawaye wanda suka kara burgita Muhammad Adnan
don a yanxu tabbas yana jin tausayin Mairo n don bb mai raba da da uwa sai mugu.toh amma
ya xai yi tunda alkawari ne yy mawa Anisan ta shi.
Shirya yara Anisa ta cigaba da yi hadi da saba daya dayan kuma ta macen ta goya ramm a
bayan ta,tana yafa mayafi ne tace ma Muhammad Adnan da yy shiru baya da bakin mgn
tace"oyyah tashi mu tafi don flate din yamma xamu tafi a ciki mu wuce Abuja.
Sai Anan ya dago rinannun idon shi dasuka kada,kasa mata mgn yy sai yakalli Mairo da take a
durkushe tana kuka kaman ranta xai fita.
Dukawa gaban ta yy yana subyuyowa gareta,a hankali cikin wata irin muryan nadama da
tsatsantsan tausayin ta yafara cewa" plz Maryam kiyi hajuri kan abun da nayi maki,nasan kin
mun abun da bazan samu kowani mutum y iya mun shi ba.kin ban yaran da na dade bansa
mesu ba. Kiyi hakuri don daba don nayi ma Anisa alkawari n xama da ita har abada ba,to da bb shakka
xan cigaba da xama dake har abada,saboda ina tausayin ki fiye da tunani na.
Nisawa yy cikin dakiyar murya ya furta Na sake ki Maryam,amma ina rokon ki kicigaba da zama
a gidan nan don Allah..
Ae bai gama rufe baki ba cike da tsatsan tsanar shi da kuma jin gaba daya tsoro n da takeyi
nashi ya fice mata ta hau camasa" kayi asara Hamma Muhammad ka cuceni kuma Allah sai ya
saka mun.baxan taba yafe maku kai da matar ka ba wlh,kuma mai xanyi cikin gidan ka yau ko
bana da gidab uba ne dana kwana gidan ka gomma na kwana a kwararo.
Mugu azzalimi....jun irun zagin da Mairo ke bin shi da shi cike da jin zafi don yasan bai mata
Adalci ba yafara tafiya xai bar bedroom din.
Ae cikin axama kaman ba Mairo ce ta haihu yanxu ba ta mike ha'di da nufan shi ta kama shi ta
kankane tana don Allah Hamma karda ka tafi ka barni na shiga uku na,ko yarana ka bani kai ka
tafi don Allah. Don Allah kar ka tafi ka zauna tare dani.
Wlh ina sonka baxan iyah rayuwa bb kai ba Hamma Muhammad.
Ai bata rufe baki ba Anisa tajanyeta daga jikin shi da yawani kamata idon shi kuwa ya ciko da
kwallah.
Wani wawan mari Anisa tabats har sau biyu wanda yasa Mairo xubewa nan kasa.
Saurin barin wurin yy don wani xafi yakeji dukan da Anisa tayi mata.
Nuna ta ta hauyi da ya tsa tana cewa " ke bagidajiyan ki ce xakice kina son mijina?
Tohh kinyi kuskure don so sai dai ya kashe ki,yar gidan matsiyata...ke da kinsan waye
Muhammad wlh da magana yy maki sai ilahirin jikin ki sunyi murna,amma da yake kinga kun
kwana gado daya, har ya taba jikin ki shine wai kk son shi Dabba akwai mtssswwww.....
.tana jan tsakin ta juya ta fice ha'di da nufan compound din gida n da Muhammad Adnan yake
can duk maxan takan shi sai da ya xubar da kwallah.
Nufo shi da Anisa tayi yasa shi saurin saka hankie ya goge fuskan shi wanda da shigowan ta
moton ya tayar suka bar gidan ha'di da nufan airport.
Ina gdy da Comment din ku ga wannan littafi,ko yau mai xakuce game da Muhammad Adnan
da kuma Mairo da kuma uwar gida Aneesa hmmmí ¾í´”í ½í²ƒí ¼í¿»
Maman teddyí ¾í·¸
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddyí ¾í·¸
*EPISODE 34/35*
```ALHERI WRITERï¸S ASSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ÆŠAN ALHERIí ½í±ˆí ¼í¿»```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
ayshatoumohd@gmail.com.
________________________________
Itako Mairo tun da ta xube nan wurin bata kuma kara sanin inda kanta yake ba sai bayan yan
awanni sannan ta fara ganin haxo².
A hankali ta bude idon ta wanda nan take ta tuna da abun da yafaru,kanta ne yasara mata jiri
yasoma kwasan ta,mikewa tayi cike da tangadi ta nufi wurin sip din ta ta xura wata Arabian
gown ta saka izalah hijab wanda yasauka kan kugunta sannan ta xura takalma wasu flate shoe
ta fara fitowa daga bedroom din.
Darect nufan compound din gidan tayi inda nan taji gidan shiru ba alaman motsin kowa,kaman
ba gidan da ake hayaniya ba,kowa ke maruri ma'aikata cike da gida.
Girgixa kai tayi for d second time sannan ta fara kokarin fita daga cikin gidan.sai da tasada
kanta daga wajen gate din gidan ne sannan ta juyo ha'di da kallon gidan hawaye na bin kuncin
ta.kuka ta tsaya tayi mai isarta sannan ta cigaba da tafiya tana daga mawa gidan hannu alaman
ban kwana.
Kama hanya tayi batare da ta tanaji naira ta moton xuwa garin su ba,don bata da shi sam.
A haka kaman mahaukaciya take tambayan kowa tagani don ya nuna mata inda ake lodin mota
xuwa garuruwa
Wanda cikin iko da taimakon Allah tasamu wasu suka taimaka suka kaita har tasha...
Samin wata karkashin bishiya tayi ta rakube a kasanta.
Fiye da awanni rana har ta fada motoci dayawa sun yi lodi wasun suma har sunje inda xasu sun
dawo.
Wanda a she