Showing 15001 words to 15545 words out of 15545 words
da kwana tara zaune ta da
tulelen cikinta tana cin gori ba taji mararta tashiga tsunkuna mata dakewa tayi suka cigaba da
hirarsu ta masoys zuwa can taji abu yaci tura nanta sanar da Abdallah yakamata suks shiga
mota suka nufi asibiti kafin su ƙarasa yasanar dasu Ammih suna isa aka nufi emergency da ita
yana nan tsaye yakai ya kawo Ammih taƙaraso suna nan zaune sukaji kukan jariri wata nurse
ce tafito hannunta riƙe da baby amsa Ammih tayi nurse ɗin harta juya suka sake jin wani kukan
jaririn murna gurin Abdallah ba'ah cewa komai nan ya duƙa yayi sujudu shukur aka fito da ɗaya
jaririn aka miƙawa Rahama da suka ƙaraso da mijinta Ahmad masha Allah Abdallah yafaɗa
domin yaran kamar su ɗaya dashi komai nashi suka ɗakko.
Ranar suna yara sukaci suna Abdal'waheed da Abdul'ahad mejego da yara se son barka domin
Namijin duniya yakashe kuɗi bana wasa ba komai waje-waje akayishi can nahangi fans ɗin
Real eeshow suna karanta littafin ZANJIRATA wata kuma nakaranta NABARWA ZUCIYATA
ɗaya daka cikinsu ce tace"ni gaskiya nafison BAR RAINA ALLURA ITAMA ƘARFE CE labarin
sajida wadda tsananin haƙurints yayimata rana balle kuma HASKEN RAYUWATA".
"ke kauce ina kikabar HAƊIN ALLAH labarin Aliyu da Hari".
"kee bama kisan littafi ba kintaɓa karanta HASKEN RAYUWATA labarin sayyada Hafsat me
taƙama da ayar Allah".
"hmmm lallai Hindu bakisan littafi ba dakin karanta littafin Real eeshow na KARAGAR MULKI da
zaki tabbatar sa littafin yayi daɗi kokuma ki karanta littafin NAYI NADAMA labarin da ƙanwa
keson mijin yayarta".
wucesu nayi domin naji basu ambato wani gwarzon labarin Real Eeshow mesuna………………
*AFTER 10YEARS*
Wasu kyawawan yara ne su biyu zaune a wani katafaren falo suna drowing buɗa ɗaya daka
cikin ƙofofin falon akayi wata haɗaɗiyar farar macece tafito meji d class da wata kyakyawar
baby a kafaɗarta ta kwantar da ita a falo tare da cewa"Haulat! Haulat!! Haulat!!! zoki ɗauki
Amaturrahman ki shirya su gabaki ɗayansu nasan yanzu zanga su Besty sunzo". wadda aka kira da Haulat ce cikin girmamawa tafito tare da cewa"toh Mamy".
nanta anshi yarinyar dake hannun Inteesar ta tafi har Inteesar ta juya zata koma bedroom ɗinda
tafito su Hauwah sukayi sallama sunzo birthday ɗin Amaturrahaman.
Tamat bi hamdullah
_*Abinda muka faɗa daidai Allah yabamu ladan abun abunda muka faɗa badai-daidai ba Allah
ya yafemana a yafi juna nagode sosai Allah yabarmu tare ina alfahari da masoyana a duk inda
kuke
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko
kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI
HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************