Showing 12001 words to 15000 words out of 15545 words
komai na gidannan kamar
baza'ah mutu ba". nan tayita santinta domin komai na gidan ya burgeta tana juyawa yiff aka ɗauke wuta duhu ne
gabaki ɗaya ya kauraye gurin lokaci ɗaya wani mugun tsoro ya dirarmata da lalube ta buɗe ƙofa
ta fita a tsorace tana laɗube harta isa tsakiyar babban falon taji wani abu ya zubomata a jiki
ɗaga idonnan da zatayi tayi arba da!!!!!!!
Votes and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow
_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar
Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ƴan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai
kuɗin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 3
7⃣9⃣➡8⃣0⃣
Wani jan haske ya haskamata mutum a duƙe yayi kneel down a mugun tsorace ta wurgar
da kas ɗin data zubo inibi zata zura da gudu taji an riƙe hannunta gani tayi wani haske me
colours ya bayyana juyawa tayi dan ganin wanene arba tayi da kyakyawar fuskar Namijin
duniya hannunsa ɗaya riƙe da jar flower mamaki ne ya mugun kamata bata gama mamakin da
takeyi ba taji yace"Inteesar ina sonki ina ƙaunarki tun ranar dana fara ɗora idona akanki na
tabbatar da nasamu mahaɗin rayuwata uwar ƴaƴana inasonki so na haƙiƙa akanki nafara so
akanki na rifeshi akanki nafara tinanin wata ɗiya mace akanki na rifeshi kidaure kisoni koda
rabin son da nakemiki My 100% sure I love you with all my heart".
yaƙarasa zancensa tare da miƙamata rose flower dake hannunsa wasu zafafan hawayene
suka shiga zarya a kumatunta ta rasa dalilin yin kukan domin ko a mafarki bata taɓa tinanin
mutum me dukiya da daraja da muƙami irin Namijin duniya ze iya duƙamata ba har ƙasa ba
tarasa gane kukan me takeyi kukan farinciki ko na baƙin ciki .
Murya a raunane yace"idan bakya sona Aishatu karki takurawa kanki kifaɗamun insha Allahu
kamar yadda nayiwa zuciyata alƙawarin nemowa taki zuciyar farinciki to a wannan karonma
zanyi ƙoƙarin nemomata koda zan rasa raina saboda sonki tun kina ƙarama nake dakon sonki
dan Allah karki ce bakya sona". bazato yaji tafaɗa jikinsa ta fashe da wani matsanancin kuka ruɗewa Namijin duniya yayi
sakamakon kukanta da yakeji har cikin zuciyarsa be hanata kukan da takeyi ba saboda shima
da ze samu hawaye su zubomasa dazeji daɗi saboda seda tayi me isarta yana ɗan bubbuga
bayanta alamun rarrashi sannan tayi shiru murya a dishe tace"duk duniya Yah Abdallah ba
macen da zata ganka tace batasonka ina sonka nima so na haƙiƙa mijina farin cikina".
sauke wata ajiyar zuciya yayi me ƙarfi cikin zumuɗi da murna yace"nagode sosai My 100% sure
Happy birthday to you my jewellery Allah yaƙaromiki shekaru masu amfani yabamu zuri'ah
tagari".
"Ameen ya Allah Yah Abdallah amma dan Allah ya akai kasan yau ne ranar birthday ɗina".
"hmmm tun ranar dana fara ganinki a ƙofar gidanku kina kuka kinyarda kuɗin da aka aikeki
nafara sonki a ranar nasa akayimun bincike akanki a ranar nafara rubuta diary ɗina".
"kana nufin kaine dama duk shekara kake ajiyemun flower da cakes da asubar fari a ƙofar
gidanmu sannan ka turamun text a wayata idan kuma nabi inji layin akashe".
"hmm nine".
ƙara rungumeshi tayi a jikinta nam haske ya gauraye ko ina taga na falon yasha decoration da
ballons akan center table ko wani tafkeken cakes ne me hawa 6 an rubuta Happy birthday My
100% sure kama hannunta yayi suka zauna akan kujerar dake kusa da center table ɗin ya ta
hure candles ɗin jikin cake ɗin yana tafamata sannan ya yanka yasa a bakinsa yaɗan tauna
sannan yasakamata a bakinta nan suka shiga zuba soyayya kowanne cikinsu so yake ya burge
ɗan uwansa abinka da farin shiga duk se suka zurma can ciki.
Nigeria
Suna shigowa gidan motocin da suka kai su Inteesar airport na shigowa parking sukayi a
parking space Mummy ce tace da Isah driver "su Son ko sun tafi".
cikin girmamawa Isah driver yace"eh su muka kai airport".
"ok".
nan ta kalli Meemah tare da cewa"kije ɓangaren waccan tsohuwar najadun ko Allah zesa
asamu jinin nata a toilet".
"toh".
nanta nufi ɓangaren Ammih itakuma ta nufi nasu koda taje a falo tasamu Ammih zaune tana
karanta jarida idanunta sanye da medical glass cikin ladabi kamar wata mutuniyar arziƙi
tace"salamu Alaikum".
"wa'alaiki salam a'ah Meemah ce yau a ɓangarena".
"eh nice Ammih ina yini".
"lafiya ƙlau Meemah ya Mummy taku ".
"lafiya ƙlau".
"amm dama agogona Inteesar ta ara jiya shine zan ɗauka a bedroom ɗinsu tace yana kan
mirrior".
"ok to kishiga ki ɗakko man".
"toh".
nanta wuce Ammih tabita da ido tana mamakin me Inteesar zatayi da agogon Meemsh kuma
sannan tacigaba da karatun jaridarta koda taje ɗakin toilet ta wuce direct tashiga duddubawa
bataga komai ba ko ina tsaf ta sameshi tsaki tayi ta fita a inda tabar Ammih nantaje ta sameta
tayimata sallama ta nufi ɓangarensu rai ɓace.
"Zaid wai bazaka dena tinanin nan bane karfa kajawa kanka wata matsalar".
"dole inyi tinani Muhseen narigada na rasa farin cikina Inreesar taya zanyi farinciki bayan
narigada nagama rasashi a rayuwata haƙiƙa Jameelah da mahaifiyarta sun cutar da rayuwata
cuta mafi muni wadda bazan taɓa mantawa da ita ba a tarihin rayuwata ba".
"ansan sun cutar dakai amma wannan yawan tinanin ba abinda ze haifarmaka face hawan jini
kadena fitar da rai da rahamar Allah bawa be isa ya kaucewa ƙaddararsa dama can Allah ya
rubuta Inteesar ba matarka bace kamiƙa lamarinka ga Allah".
"toh Allah yayimana mekyau".
"Ameen ya Allah kaga Hauwah tana kirana".
"ɗaga to ni wallahu bansan da wanne ido zan kalli Inteesar ba wallahi inason inbata haƙuri".
"Hauwah ta sanar dani sun tafi da mijinta Spain kabari idan suka dawo zan rakaka ka bata
haƙuri".
"toh Allah yakaimu".
"Ameen".
nan ya ɗaga wayar tare da cewa"Salam My heartbeat yakike".
"lafiya ƙlau Honey dan Allah kazo naganka yau wani irin mugun missing ɗinka nakeyi ".
"okay to gani nan zuwa".
"toh seka ƙaraso bye".
"bye".
nan suka yiwa juna kiss sannan sukayi sallama kallon Zaid yayi tare da cewa"muje ka rakani
zance dakanan semu shiga kabama iyayen Inteesar haƙuri".
"anya Muhseen ni kunyar su nakeji domin bansan da wanne ido zan kallesu ba yadda na
cimusu mutunci naƙi auren ƴar su".
"bakomai kaidai kawai tashi muje ba wata matsala ".
nanya ƙarfafawa Zaid guiwa suka shiga mota suka tafi koda suka isa unguwar su Inteesar duk
rayuwar da sukayi da Inteesar ce tashiga dawomasa har sukayi parking Muhseen a ƙofar
gidansu Inteesar besani ba taɓashi Muhseen yayi gani yana kuka bashi hanky Muhseen yayi
tare da cewa"kayi haƙuri dan Allah Zaid kadena wannan kukan".
share hawayensa yayi sannan ya buɗe ƙofa yafita ya jingina da jikin motarsu zagayawa inda
yake Muhseen yayi nan suka aiki yaro gidansu Inteesar yayimusu sallama da Abbah yaron ne
yafito ya shedamusu ance bayanan har sun juya zasu nufi ƙofar gidansu Abbah da Jameelah
suka fito daka ɗan sahu tsayawa sukayi suka ƙaraso inda suke durƙusawa sukayi har ƙasa
suka gaida Abbah cikin sakin fuska Abbah yace"lafiya ƙlau ya mutanen gidan".
"Alhamdulillah".
"masha Allah Allah ya kuka tsaya anan kushigo man muje ciki".
"toh".
nan Abbah yayi gaba suka bishi a baya.
Jameelah da murnarta tashiga cikin gida domin ita a zatonta Zaid bikonta yaje tana shiga ɗaki
tasanar da Uwar Gwarama suna shiga Abbah dakansa yaje ɗakinsa ya ɗakko tabarmasa ya
shimfiɗamusu suka zauna ƙara gaisawa sukayi sannan Muhseen yace"inba damuwa Abbah
dan Allah munaso muyi magana a gaban iyalanka gabaki ɗayansu". "ba damuwa bara a kirasu ke Khadijah kirasu Ummihnku".
yaƙarasa zancensa tare da kallon Khadijah dake jifan Zaid da wani matsiyacin kallo bakan
ranta yaso ba tace"toh".
nanta wuce tasanar dasu Uwar Gwarama da Ummih har su Umman su Hauwah seda Muhseen
yasa aka kirasu kowa ya bayyana suka gaisa Muhseen yayi gyaran murya tare da
cewa"Alhamdulillah dukkan godiya da yabo su ƙara tabbata ga shugabanmu Annabi
muhammadu s a.w. bawani abu bane yasa nasa aka kirawo kowa face inaso insanar daku wani
abu".
"muna jinka ".
cewar Abbah hakan yayi daidai da shigowar Uncle Mustapha ƙanin Abbah dashi da matarsa har
zasu wuce Abbah yace"ina zaku ai kuma harda ku abun yashafa kuzauna man".
nan suka zauna Muhseen ya labartamusu duk abinda yafaru tundaka randa Zaid yazo duba
Inteesar yaji baya sonta har zuwa kan ranar da Maryam takama Jameelah na yarfa baƙin
maganin nam sosai kowa yayi mamakin abubuwan sa suka faru Zaid yana kuka ya duƙa guiwa
bibiyu ya zube ƙasa yanemi yafiyar Ummih da Abbah nan suka yafemasa suka sashi yakoma
ya zauna kowa yayi shiru Abbah zefara magana akaga Uwar gwarama data zagaya makewayi
ta fito da gudu tsirara haihuwar uwarta tana dariya tana cewa" lala an karya da sunana ".
tanayi tana rawa rawa tana tsigar gashin gabanta da ya taru kamar ciyawa tanata faɗan irin
asirin data yiwa Ummih da su Inteesar har rabasun datayi seda tafaɗa sawa Abbah yayi su
Ummih da Mummy su Hauwah suka rifeta a ɗakinta tanata buga ƙofa tana dariya tana hauka
komawa sukayi suka zauna nan Abbah ya labartamusu shima labarinshi kamar yadda Khadija
tabashi labari sosai suma suka tausayamishi nan Abbah yayita yimusu nasiha suka miƙe zasu
tafi sosa ƙeya Zaid yayi tare da cewa"Abbah amm dama".
"dama dame dawo ka zauna ka faɗi maganarka kanka tsaye ni mahaifinka ne".
komawa sukayi suka zauna yayi ƙasa da kansa tare da cewa"dama Abbah haka zance dan
Allah inba damuwa tunda bansamu auren Inteesar ba abani auren Khadijah".
murmushin manya Abbah yayi tare da cewa"nabaka Khadijah duniya da lahira ka turo
magabatanka".
cikin murna Zaid yace"nagode Abbah Allah ya saka da alkhairi insha Allahu zan sanar dasu".
"yauwa kugaida mutanen gidan".
"zasuji insha Allahu".
nan sukayimusu sallama suka tafi duƙawa Jameelah tayi tare da cewa"Abbah dan Allah kayi
haƙuri ku yafemana Ummih dan Allah kuyi haƙuri wallahi ba laifina bane duk Ummah kesani".
"bazan yafemiki ba wallahi mudum baki faɗamun wanda yayimiki ciki ba".
murya na rawa tashiga basu labarin duk soyayyar shan mintin da suka riƙayi da haladu tanayi
tana kuka sosai ran Abbah yaɓaci da al'amarin Jameelah yatashi ze doketa takoma bayan
Ummih nanya fice ranshi ɓace.
Suna gama cin cakes ɗinnan ya kwashe komai ya kintsashi a ma'adaninshi yasa hannu ya
ɗauketa cak kamar wata baby suka!!!!!!!!!!!
MAN OF THE WORLD BOOK 3
Book 3
8⃣1⃣➡8⃣2⃣
Nufi bedroom ɗinsa be direta ko inaba se akan haɗaɗen gadonsa wanda yagaji da
haɗuwa zama yayi a kusa da ita cikin kulawa yace"My 100% sure muje muyi alwala muyi sallah
mu nuna godiyarmu ga Allah domin na daɗe ina jiran wannan ranar tazo inganni gani gaki a
inuwa ɗaya". "kaje kafara yo alwala inka fito se inshiga".
"au bazakizo muyi tare ba munfa riga da munzama ɗaya ba abinda zaki ɓoyemun".
"dan Allah kaje kayo".
nan yayimata kiss a forehead ɗinta sannan yashiga toilet bewani jimaba yafito itama tashiga
bata jimaba tafito tasa burmemen hijabin dataga ya fitomata dashi tahau kan sallayar daya
shimfiɗamusu yajasu sallah nafila sukayi raka'ah biyu sannan yakama goshinta yayita
kwaroromata addu'ar samun zuri'ah tagari sosai tayi mamakin yadda yake kwararo addu'o'ih
domin taɗauka ƴaƴan masu kuɗi basa tsayawa suyi ilimin addini me zurfi daya gama yashiga
yimata tambayoyi akan addini nan yajita zamzam ba amsar da bata bashi ba ya miƙe tsaye
yafita yabarta nan zaune sosai jikints yayi mugun yin sanyi domin tunda taga sunyi nafilar nan
hankalinta yayi mugun tashi domin tatino irin labaran da Hauwah ke yawan bata na yadda
mutum ke shan wahala a first night tana cikin wannan zancen zucin Namijin duniya yashigo
hannunsa ɗauke da tray a gabanta ya aje nan ya zuzzuba musu fresh milk ya miƙamata
girgizamasa kai alamun ta ƙoshi ganin zata kawomasa matsala yasashi kai cup ɗin bakinta
ganin dagaske bata zeyi a baki yasata ansa tafara sha ba gardama buɗemusu foil papper dake
kan plate yayi ya tsire gasassar kaza ya sakamata a bakinta taci nan yana ci yana bata seda
ya tabbatar sunƙoshi sannan ya ɗauke sauran ya mayar kitchen yaje yayi brush itama tayi
yabata wasu sleeping ya wani haɗe rai ya dawo asalin Namijin duniyar sa yace"kisaka wannan
".
marairaicewa tayi kamar zatayi kuka tace"kallatafa Yah Abdallah kamar net idan nasata ba
abinda zata rifemun sema sanyi dazanji".
wani kallo ya watsamata na gargaɗi yasata ɗaukar rigar ba tare data shirya ba tashiga toilet
tasa kallon kanta tayi a madubi taji wata irin kunya ta lulluɓeta takasa fita tayi shiru jitayi yana
bugamata ƙofar yana cewa"kinfito ko sena zo na fito dake".
murmushi tayi ta fita da sauri tana ƴan noƙe-noƙe tana kakkare jikinta kauda idonsa yayi daka
kanta dankarta tsargu yashiga danna system ɗinsa kamar gaske hawa gadon tayi haɗe da
kwanciya can ƙarshen gado be kulata ba yayita operating ɗin system ɗinsa seda yabari tayi
bacci sannan yaje ya rage kayan jikinsa ya rage dagashi se boxer ya kashe golf ɗin ɗakin ya
kunna bed side lamp ya kwanta tare da jawota jikinsa ajiyar zuciya ya sauke lokaci ɗaya yaji
wata irin muguwar sha'awa na tasomasa musamman yadda yaga rigar tayi mugun amsar jikinta
a ɗimauce yashiga shinshina wuyanta lokaci ɗaya ya burkice yashi ga aikamata da wasu hort
kisses cikin bacci tafara jin wani baƙon al'amari me wuyae fassaruwa a zatonta mafarkine
hakan yasa tayita mayar masa da martani ina kafin kace wannan Namijin duniya yariga da
yagama burkicewa yashiga yin komai da zafi-zafi ya ɓarke rigar dake jikinta nantake
manya-manyan boobs ɗinta suka bayyana murzasu yashiga yi da ƙarfi kamar dambu zuwa
wannan lokacin a gigice Inteesar ta tashi daka barci tana neman agaji tana bashi haƙuri amma
ina bemasan tanayi ba sema baki daya kafa akan nipple ɗinta ɗaya kuma ya ɗora hannunsa
yana tsotsa kamar ƙaramin yaro yana murzawa.
Ɓangaren Inteesar ko ba abinda takeyi se aikin kuka da bashi haƙuri da tuttureshi amma ko
gezau shiko ɗan gogan bemasan tanayi ba sema zamemata pant ɗin dake jikinta dayayi ya
saita jarumarsa ya danna kai wata uwar ƙara tasaki yashiga aikinsa ba kama hannun yaro seda
yayi releasing sau uku sannan ya sararamata yajanye jikinsa daga nata a lokacin ana
kiraye-kirayen sallar asuba seda yaɗan huta sannan ya yaƙi zuciyarsa ya tashi saboda ji yake
kamar ze ƙara be isheshi ba har ya juya ze tafi yayi saurin juyawa ya kalli Inteesar gani yayi
kamar bata numfashi hankali tashe ya nufi toilet ya ɗebo ruwa a cup yashiga yayyamata jiyayi
tasaki ajiyar zuciya baƙaramin tausayi tabashi jinta yake har cikin jininsa idan bata baze iya
rayuwa ba yashiga toilet yahaɗa ruwan zafi ya zuba detol yadawo inda yabarta nan yasameta
ya cicciɓi kayarsa yashiga toilet da ita yasakata cikin bath tube ƴar ƙara tasaki a hankali domin
muryarta dishe seda yayimata ruwa uku sannan yabarta tayi wankan tsarki tayi na sabulu ya
ɗauketa cak kamar baby yafita da ita be direta ko inaba se kan sofa ya kwantar da ita ya yaye
bedsheet ɗin da suka kwanta domin duk ya ɓaci da jini ya shiga dashi toilet yasakashi a
washing machine sannan yakoma yashimfiɗa wani yashiga toilet dan tsarkake jikinsa bewani
jimaba yafito ya shanya bedsheet ɗin a jikin ƙarfen labulen bath tube sannan yakoma yashirya
Inteesar daketa kakkautar mai dakai gefe ita ala dole haushinsa takeji.
Doguwar riga yasaka mata mara nauyi ya shimfiɗamata sallaya sannan shima ya zura jallabiya
yajasu jam'ih a zaune tayi sakanakon ƙafafunta daketa rawa alamun bazasu ɗauke ta ba suna
idar da sallah yashiga kwararomusu addu'o'in samun zuri'ah tagari dana zaman lafiya sannan
ya tashi tsam yakoma kusa da ita tare da rungume ta tsam a jikinsa cikin sigar lallashi gami da
soyayya me tsanani yace"nagode sosai mar'atussaliha bansan da wanne baki zanyi amfani ba
gurin ƙara godemiki ba kin bani abu mafi tsada a rayuwarki wanda a wannan zamanin ƙalilan
ne ƴammatan dake ƙoƙarin kaishi gidan auren su ina sonki ina ƙaunarki Inteesar zan rayu dake
zan mutu dake kece rayuwata inbake bani matata farin cikina abar alfahari na haƙiƙa keɗin ta
dabance My Nisful-hayat ɗina nabaki ragamar komai nawa se yadda kika dama dani".
murya a shagwaɓe tace"nidai banason komai zuciyarka kawai nakeso kabani".
rungumeta yayi a jikinsa tare da yin ƙasaitaccen murmushi yace"ai zuciyata ta daɗe a hannunki
tun kina ƙarama".
yaƙarasa zancensa yana mai sakarmata wani zafaffen kiss a lips ɗinta nan sukayita jifan
junansu da zafafan kalamai masu sanya zuciya nutsuwa.
*AFTER 4 MONTHS*
Abubuwa da yawa sun faru ciki ko harda bikin Zaid da Khadija da bikin Hauwah da Muhseen
Namijin duniya ne yaɗauki nauyin komai na bikin hattana gidajen da anguna zasu zauna shiya
ɗauki nauyinsu har kayan ɗakin amare cikin watanni huɗunnan baƙaramin canzawa Inteesar
tayi ba domin a yanzu inba farin sani kayimata ba bazaka ganeta ba ga wani mugun haske da
cikin jikinta yasata tayi shar da ita tazama babbar mace Namijin duniya yasamu babbar riba a
tafiyar da sukayi inda yazo na ɗaya a gasar da sukaje ankuma gano Ummin su Inteesar itace
ƙanwar Ummati ɗinsu Namijin duniya wadda ta ɓace tun tana ƴar shekara uku tsakanin
Inteesar ko da Aliyu ba abinda za'ah ce se son barka sunzama hanta da jini suna mugun son
junansu ba abinda ɗaya zeyi ɗaya besani ba komai tare sukeyi Namijin duniya yamaida ita ƴar
hannu harta ma zartashi zaman su suke cike dason junansu Jameelah ma takoma ga Allah
sakamakon ganin yadda Uwar Gwarama takoma mahaukaciya tuburan har ankaita cercatry.
Kwanci tashi asarar me rai yau kimanin watan cikin Inteesar tara