Showing 6001 words to 9000 words out of 15545 words

Chapter 3 - Man Of The World Book 3 end by Real Eesho .pdf

28 Sep 2025

1197

ba
bara in wuce Mummy se Allah yakaimu Abbah se Allah yakaimu Sis tinanin me kikeyi haka ba
magana".
yaƙarasa zancensa yana kallon Maryam da duk hankalinta ke tashe domi ganin abunda yake
faruwa take kamar a mafarki saurin dawowa tayi daga duniyar tinanin data shiga tayi tare da
ƙaƙalo murmushi tace"sorry Bro ba tinani nakeyi ba ina wuni".
harar wasa Muhseen ya watsawa Maryam tare da cewa"lafiya ƙlau kodai tinanin sirikin namu
akeyi ake wani boyemun a faɗamun gaskiya".
saurin rife fuskarta tayi da hijabinta alamun kunya nan ya yiwa su Mummy sallama ba tare
dayabi takan Zaid ba yafara tafiya.

Sosai shariyar da Muhseen yayiwa Zaid tayi tasiri a zuciyar Zaid domin se mamakin yakeyi
yadda babban aminin nasa ya shareshi kasa haƙuri yayiwa yace"mutumin yada irin wannan
shariyar haka kamar wanda yayimaka wani abun".
tsyawa Muhseen yayi da tafiyar da yakeyi ba tare daya juya garesa ba cikin kunar zuciya gami
da mamakin furucin abokinsa garesa yace" hmmm taya zanmaka magana bayan kace kar
inƙara nuna nasanka kuma kaga banason inyi danasanin saninka a rayuwata".
"bangane nace karka ƙara kulani ba ai idan da wanda zankula a rayuwata be wuceka ba
domin ni a wajena ka wuce matsayin aboki ɗan uwanane kai na haƙiƙa meson farin cikina a
koda yaushe mezasa nace karka ƙara kulani bayan kai wani jigone na rayuwata dan Allah inma
wasa kakemun Muhseen dan Allah na roƙeƙa kadena dan Allah kadenamun irin wannan wasan
banaso insha Allahu bazakayi dana sanin sanina ba da izinin Allah".
juyawa Muhseen yayi ya wurga mishi wani banzan kallo cikin takaici yace"kanka zaka tambaya
wannan kuma domin ni bani da lokacinka".
yana gama faɗar haka ya juya yafice da sauri a fusace binsa da kallo Zaid yayi ya zabura ya
miƙe kamar wanda aka tsikara murya kamar zeyi kuka yace"Abbah menayiwa Muhseen ne
haka yake tsananin fishi dani Mummy nakasa gane meke faruwa dan Allah ku sanar dani ko
zuciyata tasamu salama ". yaƙarasa zancensa hawaye na zarya a kumatunsa a taɓe baki Abbah yayi tare da cewa"inma
zaka dena rainawa kanka hankali ka dena domin mu bamu kake rainawa ba kanka kake
rainawa".
Abbah yana gama faɗar haka ya haye sama bin bayansa Mummy ma tayi itama domin gani
sukeyi raina musu hankali kawai yakeyi gurin ya rage dagashi se Maryam da duk tsananin
tausayinsa yakamata takasa koda kwakwaran motsi shiru ne ya biyo baya naɗan wani lokaci
kowanne cikinsu yana sakawa da warwara ita tana tinanin tayadda zata fara ganar da iyayensu
abinda ke faruwa shikuma yana tinanin meyayiwa babban amininsa da iyayensa da har sukayi
fishi dashi haka jiki a sanyaye ya miƙe tsaye yafara tafiya yana haɗa hanya saboda har wani
duhu-duhu yake gani sakamakon kukan da yakeyi kamar ƙaramin yaro sosai yabawa Maryam
tausayi ta nufi ɓangaren mahaifiyarsu jiki a sanyaye.

Kamar wani ɗan shaye-shaye haka ya isa ɓangarensa yana zuwa ya zube akan 3seater tare
da fashewa da wani matsanancin kuka bazato yaji anfaɗa jikinsa cikin ƙissa gami da shagwaɓa
tashiga cewa"Babyna daka cewa yanzu zaka dawo shine kaje kayi zamanka ko idanba………".
batakai ga ƙarasa maganarta ba taji anɗauketa da wani gigitaccen mari wanda har seda tafara
ganin taurari anyi wani wurgi da ita kanta ya bugu da center table ɗin ɗakin jini yafara zuba
cikin kakkausar murya me nuna yana cikin tsananin ɓacin rai ya nunata da yatsa yace"kee
wacce irin dabbace ne ke mara tinani da zaki faɗowa mutumin daba maharraminki ba a jiki sau
nawa zanmiki warning ne kanki fita sabgata ne ko matan sunƙare bazan taɓa sonki ba
ballagaza kawai mara kamunkai a haka za'ah sokin baki san darajar kanki ba ko tinkiya
bazatayi abinda kike ba koda yake jahilci ke damunki kifitarmun a sashina tunkafin wani
yaganki ƴar iska kawai mebin maza Inteesar ɗindai da kuka tsana ita nake so ita takwanta mun
sede ku mutu idan mukayi aure ".
kuka Jameelah ta fashe dashi tare da ɗora hannu aka tace"wayyo Allah na wayyo ze kashe ni
mejan kunne shikenan wannan tsinanniyar ta rabani da mijina ko kwanan wata ba'ayi ba ".
wani banzan kallo Zaid ya watsamata da rinanun idaninshi da suka canza kala cikin ɗaga murya
yace"ubanki ne mijin naki tsinanniya bara inzo in sassaɓamiki kamani kya faɗi mijin naki tinkiya
ko kunya bakwaji ke da uwar me siffar agwagwa ku rasa wadda zakuyiwa hassada se ƴar
uwarki kunyi asara". yayi kanta ganin ya nufi kanta gadan-gadan ze maƙureta ƙara ta kwanyara hakanne ya jawo
hankalin Mummy tayo ɓangaren hankali tashe samun Zaid tayi ya maƙure Jameelah a bango
ƙananun idanunta duk sun tutturo tanata hawaye saurin ƙarasawa tayi da gudu ta cire hannun
Zaid tace"haba Zaid karka kashe Nisful-hayat ɗinka man matarka cefa Jameelah matar so
wadda tasa ka rabu da kowa naka saboda tsananin son da kakemata karfa kamanta
farincikinka ce wadda kakemun iƙirarin da zaka iya rabuwa da kowa kanta".
"bangane ba Mummy wai meyake faruwa ne ni kuna sani a duhu wallahi dan Allah ku sanar
dani".
muryar Maryam yaji katsam tashiga zayyanomasa labarin duk abinda yafaru tun daka ranar da
yace bayason Inteesar Jameelah yake so har zuwa ranar ba abinda Zaid keyi se aikin kuka
murya a dishe yace"yanzu kenan Maryam kina so kicemun na wulaƙanta masoyiyita ta haƙiƙa
farincikina abar alfaharina da kowa nawa kan waccan dabba ". yaƙarasa zancensa tare da yin kukan kura ya cafki Jameelah yayi bedroom ɗinsa da ita ya kulle
ƙofar yasa key yashiga jibgarta kamar Allah ya aikosa seda yayimata shegen duka sannan
cikin daga murya yace"na sakeki saki 1 na sakeki saki 2 na sakeki saki 3 uku Allah ya isa
tsakanina dake kin rabani da komai nawa wallahi sena kasheki kamar yadda kika rabani da
farin cikina dan kutumar ubanki".
jin abinda yake ƙoƙarin yine yasa su Mummy tsurewa suka buɗe wata loka dake kusa dasu
suka ɗauki spare key suka buɗe suna buɗewa Abbah ya ɗauke Zaid da wani wawan mari a
hassale yace"kashe ta zakayi ne".
durƙushewa Zaid yayi a gurin yana kuka sosai yaba kowa na gurin tausayi domin Maryam ta
sanar dasu komai nan Maryam ta ɗakko ruwa aka yayyafawa Jameelah datayi suman wucin
gadi tana farfaɗowa tasaki wata uwar ƙara tare da cewa"wayyo ze kasheni Ummah na kizo ki
temakeni dama seda kikace kar inbari wani yaga lokacin da zan yarfa maganin boka yabayar to

gashi ya kwaɓemun mejan kunne na ƙoƙarin kasheni nashiga ukuna kizo ki temakeni
Ummah……".
kasa ƙarasa maganarta tayi sakamakon jin muryar Mummy na cewa"Allah dai ya tsinemiki
tsinanniyar yarinya ki cutarmun da rayuwar ɗana kin rabashi da farincikinsa Inteesar Allah ya
isana bazan taɓa yafemiki sha Allahu sekunga ƙarshenku keda uwarki ".
Muhseen dake zubarwa da abokinsa hawayene ya rungume Zaid dake kuka kamar ƙaramin
yaro yashiga bubbuga bayanshi alamun rarrashi a zabure Zaid ya zame jikinsa ana Muhseen
yayi kan Jameelah da gudu ta nufi hanyar ƙofa mayafi babu ruga a guje tana haki tana kwara
uban amai.
Ɓangaren Inteesar ko zaune take akan 1seater tana bin karatun alqur'ani megirma ƙira'ar
Sudais cikin takun ƙasaita yake tafiya har ya ƙarasa shigowa falon murmushin ƙeta Namijin
duniya yayi ganin yadda taci uban gayu tana jiranshi zama yayi akan kujerar dake passing ɗinta
tare da!!!!!!
NOT EDITING

Votes and Comments

_*Daga Alƙalamun ƴar mutanen Gwarzo.*_r Mutanen Gw# Real eeshow

_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar
Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ƴan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai
kuɗin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 3

7⃣1⃣➡7⃣2⃣

Ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya yayi tare da yasakin wani ƙasaitaccen murmushin ƙeta
wayarshi dake kusa dashi ce tafara ringing dubawa yayi tare da ɗaga wayar yakaita kunnensa
tare dayin shiru daga ɗaya ɓangaren akace"My man ina ka shigene tunɗazu muke kiranka
wayarka a kashe ko dai amaryar ce ta ɓoyekane kanata kwasar gara dan nasan irinku
muskilannan badai naci ba musamman da kuka kasance farin shiga a sabgar zakuyi zumuɗi
sosai idan kuka lula duniyar ko ya kace Ahmad".
"gaskiya ne adaibi yarinyar mutane a hankali atoh kar ajimata ciwo".
cewar Ahmad dake kusa Adam sunawa Namijin duniya dariyar shaƙiyanci ta wutsiyar ido
Namijin duniya yasaki kallon Inteesar data wani basar dashi kamar batasan yana gurin ba karaf
sukayi four eyes da ita itama tana satar kallonshi a tare suka ɗauke kansu murmushin gefan
baki Namijin duniya yasaki tare da yin ƙasa da murya yayi gutun tsaki kamar bayason yin
magana yace"ku wannan abun ya dama dahar kuke zancenshi aini koyi zanyi bazanyi da ƴar
shilar nanba domin tayimun ƙanƙanta kudai da zaku riƙa zubar da girmanku sekuyi tayi Allah ya
shiryeku gemai-gemai daku kuriƙa zubarmana da mutunci a gurin ƴaƴan cikinmu ".

"Ameen ya Allah dama haka mukace bara mukiraka muji yadda tafiyar zata kasance idan da
wuri zamu wuce mu sani dan muyi settling ɗin komai namu akan lokaci hmm My Man kenan
bazaka gane bane se ranar da faɗa komar Intee zakaga muna zubar da girmanmu".
"eh da wuri zamu wuce kamar 11:00am haka ".
a hansfree yamaida wayar yashiga ɗaura tamfatsetsen agogonsa a hannu daga ɗaya ɓangaren
Adam yace"okay zaka zo muɗanyi exercise ɗinne ko kuwa mun kwana biyu bamuyiba".
saurin kallonsa Inteesar tayi alamun tana son jin abinda zece karaf idanunsu ya sarƙe cikin na
juna saurin ɗauke kansa yayi tare da sakin murmushin ƙeta yace"zani kujirani yanzu zan
ƙaraso mutafi".
damm gaban Inteesar yabada a zuciyar tace"amma gaskiya idan bamuje gidannan nayi sallama
ba bakayimun adalci ba taya seda na shirya na sanar da zanzo zakayimun haka ai wannan
rashin sanin darajar ɗan adam ne".
nanta shiga tufka da warwara domin baƙaramun ɓatamata rai yayi ba lokaci ɗaya fuskarta ta
canza alamun ɓacin rai suka bayyana shiko ganin yadda lokaci ɗaya yanayinta ya canza
baƙaramun daɗi hakan yayimasa ba ranshi fes yasaki jiki suka ɗan taɓa hira har sukayi sallama
batasani ba tana can tana zancen zuci.
Yana aje wayar Ammih da Rahama na sakkowa daga stairs suna ƙarasawa suka zauna akan
kujera kallon inda Namijin duniya yake Ammih tayi tare da cewa"idan kunje da Allah kuce ana
gaidasu dakyau dakyau anzuba kaya a cikin boot dasu zaku tafi".
miƙewa Namijin duniya yayi kamar gaske ya kalli agogon dake hanunsa tare da cewa"Ammih
dama yanzu aka kirani daka comphany zamuyi wani meeting na gaggawa sannan zansa hannu
akan wasu takardu yanzu nake shirin hawowa in sanar dake inba damuwa ko Shafi'uh driver
yakaisu koda gobe da safe ne naje nayi musu sallama naso mutafi tare wallahi". sakin baki Inteesar tayi tana kallonshi saboda uwar ƙaryar daya yanko a gabanta fakaitar
idanunsu Ammih yayi ya kashemata ido ɗaya ya ɗagamata gira alamun yakika gani murmushi
Ammih tayi tare da cewa"bakomai Allah yakaimu sesu tafin".
"yauwa Ammih sena dawo".
"toh muje nayimuku rakiya".
"toh ".
nan suka miƙe yayi gaba sukabi bayanshi har gurin mota suka rakasu dan aga yana tattalinta
yayi saurin buɗemata mota mota tashiga yanata nan da ita yamayar da marfin motar ya rife tare
da ɗagamata hannu kamar gaske be dena yimata bye-bye ba da sakarmata ƙasaitaccen
mumrmushi ba har seda suka fice daka gidan sannan yayiwa Ammih sallama yashiga
haɗaɗiyar motarsa ƙirar roice-roice yafice a tamananin.

Suna isa Shafi'uh driver yafio da sauri ya buɗemusu ƙofa cikin girmamawa yakira wasu yara da
sukazo wucewa ya buɗe boot ɗin motar da sukazo da ita dake shaƙe da abun arziƙi yace"dan
Allah kuɗan shigarmana da waɗannan kayan cikin gidannan yanzu wata motar ma zatazo dan
Allah kuɗan shigarmana". yaƙarasa zancensa yanamai nuna musu gidansu Inteesar dake buɗe nan yaran suka shiga
ɗibar haɗaɗɗun super holland ƴan ubansu da shaddoji da materials,lesuka kala-kala suna
shigarwa gidansu Inteesar.

Ummih na alola a wajan mazarariyar ruwa yara suka yi sallama suka fara shiga da kaya sosai
mamaki yakamata cikin sanyin daya zamemata jiki tace"bayin Allah waya turoku da waɗannan
kayan".
"wani mutumi ne a waje yace mu shigo dasu".
"gaskiya banan gidan bane ku koma ku ƙara tabbatarwa domin gaskiya banajin nan gidan aka
aikoku".
"kai kawo su nan ɗan albarka lallai Amina wato dan kinsan ƴarki almajiri take aure shine
sabosa mugu abu iri naki zakice a juya dasu nidai narasa wacce irin ƙiyayya kikemun nida
ƴaƴana ƴar baƙinciki sede ki mutu to daka gidan Jameelah suke ya ranki ai indai wannan baƙin
halin naki zaki cigaba dashi sha Allahu tun a duniya zaki riƙa ganin ƙarshenki keda ƴaƴan naki
arziƙi sede ku kalla a wani gurin indai mugum abune cinikinki ayyiriri Dagauta ku fito kuga
kaɓakin arziƙi daka gidan ƴar albarka wadda takai darajarta gidan mijinta".
nan tashiga kwakwazon buɗa tana rawa tana sakin habaici domin kaya bana wasa ba aka
shishishigo dasu Uwar gwarama jikinta se tsuma yake taga kayan alatu se buɗa takeyi ita da
ƴar korenta Dagauta .

Suna niyyar shiga gida Jameelah ta bungujesu a tamanin se waige-waige takeyi tanayi tana
kuka saurin taɓata Inteesar tayi tare da cewa"Jameelah lafiya".
wata uwar harara ta bankawa Inteesar tare da wucewa fuuu Jameelah ta wuce ko takan
Inteesar bata bi ba tayi wucewarta taɓa Inteesar Rahama tayi tare da cewa!!!!!!!
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko
kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 08138873799


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI
HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



MAN OF THE WORLD BOOK 3

Book 3

7⃣3⃣➡7⃣4⃣

"Aunty anya ko wannan ba mahaukaciya bace naga kina mata magana ko kulaki batayi
ba sema wurgamiki harara danaga tayi anya ko ba mahaukaciya bace ba kuwa dubi fa yadda ta
bangajemu ko haƙuri bata tsaya tabamu ba sema harararki danaga tayi wacece itan wai
wacece?". cikin sanyin muryar daya zamemata jiki tace"ƙanwata ce ubanmu ɗaya sunanta Jameelah".
"Jameelah kuma badai wadda ta auri Zaid ɗin Abbah berister ba naga ko lulluɓi babu a jikinta
anya ko ba wani abunne yake faru ba kuwa".
"nima abunda nake tinani kenan muje ciki muji".
"toh".
nan suka cigaba da tafiyarsu.

Jameelah nashiga ta faɗa jikin Uwar gwarama daketa gaɗa a tsakar gida ta fashe da wani
matsanancin kuka hankali tashe Uwar gwarama da dagauta sukace"lafiya Jameelah kike
wannan kukan ko duk kaɓakin arziƙin da mijinki yakawo manane yasaki yin kuka ne".
cikin muryar kuka Jameelah tace"nashiga uku na lalace mejan kunne yasakeni saki uku
yayimun shegen duka dakyar na ƙaraso nan gidan Ummah".
"bangane ya sakeki ba lafiya".
"mijina ya sakeni Ummah dakyar aka kwaceni a hannunsa".
gaban Uwar gwarama ne ya yanke ya faɗi sakamakon tino da sharaɗin boka tashiga bin ko ina
na jikin Jameelah da ido murza ido tayi ta buɗe tagadai dagaske abinda idanunta keganemata
haka yake ta buɗe baki zatayi magana kenan su Inteesar sukayi sallama ɗaga idonnan da Uwar
gwarama zatayi taga wasu kamar Inteesar kamar kuma wata balarabiya domin baƙaramin
canzawa tayi ba hutu yazauna ga sanyin a.c dayafara zamemata jiki Hauwa'uh da Khadijah ne
suka fito da gudu daka ɗaki suka rungume Inteesar tare da cewa"oyoyo oyoyo sannu da zuwa
Inteenmu".

Daskarewa Uwar gwarama da Dagauta sukayi sakamakon jin abunda kunnuwansu ke jiyemusu
kusan suman tsaye sukayi buɗa Hauwa'uh ta rangaɗa tare da yin dariyar shaƙiyanci tace"Allah
yayarda raƙumi yaci ƙaya zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana mazuru ana shaho seyayi
duk wanda ya riƙe Allah da manzonsa baze taɓa taɓewa ba waiwai bahaushe yayi gaskiya daya
ce me haƙuri shike dafa dutse ya nuna luguf har yasha romonsa Inteesar ɗin dai da kuka tsana
itace dai a sama nagaba yayi gaba na baya se labari dama ban faɗamiki ba yau gashi ranar da
ake gujemuku tazo wa'inda kuke ganin bakomai bane yanzu sune komai ga gara nan ankawo
daka gidan almajirin da ake cewa".
muƙut Uwar gwarama ta haɗiyi wani abu daya zo ya tsayamata cikin masifa tace"abunda baze
taɓa yiwuwa ba kenan wallahu nasan duk wannan kutunguilar da munafuncin yana gurin Umaru
bari Malam yashigo duk wadda za'ayi sedai ayi domin wallahi aurennan se an rabashi sede ayi
mutuwar kasko wallahi kowa ma ya rasa nasan wallahi jifana akayi dole a raba tsinanne
aurennan dan banga amfani haɗa zuri'ah da irin rashin tarbiyya ba".
batakai ga ƙarasa magana ba Jameelah dake jikinta a lafe ta zame jikinta da sauri tashiga
kwara amai kamar zata amayar da ƴan cikinta lokaci ɗaya fita hayyacinta ruwa Dagauta tabata
ta kurkure bakinta dashi takoma gefe tana maida numfashi tsorone ƙarara ya bayyana a fuskar
Uwar gwarama ta ƙure Jameelah da ido.
Dariya Khadija ta tintsire da ita tare da kama hannun Inteesar tace"muje ko Mrs Namijin duniya
mun barku a tsaye muntsaya kallon manyan Malamai da suka yankewa tarbiyya cibiya ko
dayake duk cikin tarbiyyar ce aka samun sakamakon ɗan dakan kuka".
"hhh result ne yafara fitowa aidama haka Allah yake ikonsa wani hanin ga Allah baiwa sunyi
ƙulunbotonsu Intee

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login