Showing 9001 words to 12000 words out of 15545 words
ta rasa Zaid segashi Allah ya musanyamata da mafiyinshi a hayye ɗus
mahassada sede su mutu kinji wai jifanta akayi".
"hhh aidama abinda mutum yakeyi gani yakeyi kowa ma shi yakeyi ansaba bin bokaye da ƴan
tsubbu dole ayi tinanin muna shi mukeyi Allah yakawo Abban lafiya kun rigada kun makaro
anrigada an ɗaura aure sede haƙuri Allah ne ya gwadamuku ikonsa ".
"kewai Khadija wanne irin kunnen ƙashi ne dake ne wallahi inbakiyi shiru nazo nan sena
tattakaki ki tsaranki ne".
cewar Ummih dake fitowa daka ɗakinta bata kaiga rife baki ba sukaji sallamar wani mutumi ya
riƙe kafaɗar Abbansu Inteesar amsa sallamar sukayi gabaki ɗaya bazato Ummih taji muryar
Abbah yace"Aminatu ɗakko tabarma ki shimfiɗa".
baki buɗe Ummih ke kallon Abbah domin rabon daya yimata kallon arziƙi ko maganar arziƙi ta
haɗata dashi har ta manta lokaci ɗaya wasu zafafan hawaye suka shiga sintiri a kumatunta ta
rasa kukan farinciki takeyi ko na baƙin ciki tsunduma tayi a duniyar tinani tana ko kwanton anya
ko ita yake nufi kuwa tana tsaka da tinani taji ya sake cewa"kin barmu a tsaye Aminatu tinanin
mekikeyi ne haka dahar kike lafiya".
saurin share hawaye Ummih tayi tare da cewa"toh bara inɗakko".
nan ta tafi kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tana tafiya tana tinane-tinane domin rabon
data shiga ɗakinsa tin tanada cikin Khadija shima yana ƙarami kama ƙugu Uwar Gwarama tayi
tana jijjige-jijjige alamun rashin mutunci cikin ɗaga murya menuni da bada umarni tace"Malam
menake gani ne haka ina zata ne baka ganin abinda wannan baƙin munafunkin ɗan uwanaka
ya……".
kasa ƙarasa maganarta tayi sakamakon ganin wani banzan kallon da Abbah ya watsamata ba
tare daya ce da ita ƙala ba yaƙara tsare gida yadawo asalin Malam Ibrahim ɗinshi jikinta ne
yafara ɓari sum-sum takama hannun Jameelah sukayi ɗaka .
Shimfiɗamusu tabarma Ummih tayi mutuminnan ya zaunar da Abbah tare da kallon su Ummih
yace"mun idar da sallah ya tashi ze tafi akaga ya yanke jiki yafaɗi shine na rakoshi".
gaidashi Ummih tayi nan ya amsa yayimusu sallama ya tafi abunsa miƙewa Ummih tayi zata tafi
Abbah yayi saurin riƙe haɓar hijabinta tare da cewa"ina kuma zaki tafi ki barni ".
ba tare da Ummih ta juyo ba wani kuka ya suɓucemata tare da cewa"ɗaki zankoma kaifa
kacemun ka tsanemu sekaga bayana ni da ƴaƴana kaifa kace idan nasake matsowa kusa dakai
seka kasheni kaifa kace sekaga ƙarshena zaman mezanyi a kusa dakai yazama dole in
nisanceka". a zabure Abbah yamiƙe tare da rungumeta suka fashe da kuka nan ya buɗewa su Inteesar
hannu ba musu suka rungume mahaifinsu suka fashe da wani matsanancin kuka sosai suka
bama Hauwah da Rahama tausayi seda sukayi me isarsu sannan suka zauna Khadija uwar
azagwaigwai tashiga bashi labarin abunda yayiyyimusu wani mugun tausayinsu ne yayi
mugun kamashi yayita kuka kamar ƙaramin yaro nan yabasu haƙuri suka yafemasa sannan
suka shiga hirar duniya .
Suna shiga ɗaki Uwar Gwarama ta fashe da wani matsanancin kuka tare da nuna Jameelah da
yatsa tace"shikenan kin cuceni kingama dani kin lalatamun komai hankalinki ya kwanta ƴar iska
tsinanniya wallahi sede ke ki haukace badai ni ba jaka kawai kin lalatamun aikin shekara da
shekaru garin sakarcinki ". tasowa Uwar Gwarama Jameelah tayi a hassale tace"yakamata kibarni inji da rashin lafiyar
dake damuna".
"iyeee wato dan ubanki har kinada bakin magana to wallahi bari kiji infaɗamiki tun wuri kije
kinemo uban cikin dake jikinki ko jikinki yayi tsami".
"ki kira su Bahijja suzo muji yadda za'ah ɓullowa abunnan ingurin bokan zanu koma musa tayi
tunda wuri domin wannan abun dake faruwa bekamata a tsaya sanya akanshi ba".
cewar Dagauta furzar da numfashi Uwar Gwarama tayi tare da cewa"toh".
nantashiga dialing number ƴaƴanta.
9:00pm
Aje wayar dake hannunta tayi ta buɗe plate ɗin dake gabanta ta ɗauki spoon ɗebi faten wake
kenan zatakai bakinta taji an!!!!!!
Votes and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow
_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar
Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ƴan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai
kuɗin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 3
7⃣5⃣➡7⃣6⃣
Kaɓar da spoon ɗin hannunta yayi sanadiyyar haka abincikan dake gabanta suka
tarwatse gabaki ɗayansu hankalin kowa na gurinne yadawo kansu murya naɗan rawa alamun
firgici taji muryar Namijin duniya yace"haba Baby meyasa idan na hanaki abu bakyaji ne kinsan
idan kikasha faten wake cikinki baya zama lafiya meyasa bazaki guji duk abinda kesaki cikin
trouble bane".
sosai kalamansa sukayi matuƙar bawa Inteesar mamaki sosai ranta yakai ƙololuwar ɓaci ita
aganinta wani sabon muzantata zeyi ta miƙe a fusace da niyyar barin gurin zuciyarta na
tafarfasa wani santsi ya kwasheta zuuu ta tafi zata faɗi saurin rife lulu eyes ɗinta tayi domin
tagama sadaƙarwa zatajita a ƙasa seji tayi tafaɗa jikin mutum koda bata buɗe lulu eyes ɗinta
tasan jikin wanda tafaɗa ƙamshin daddaɗan turarensa ne yaƙara tabbatarmata da shine sakin
wata ajiyar zuciya tayi me ƙarfi a hankali tashiga buɗe lulu eyes ɗinta dake manne da
zara-zaran eye lashes ta saukesu akan kyakyawar fuskar Namijin duniya daya kafeta da
manya-manyan idanunsa da suke kamar name bacci ko ƙiftawa bayayi iska ce tashiga kaɗawa
abunka da garin damuna lokaci ɗaya suka shiga wani yanayi iskar dake kaɗawa ce tasanya
dogon gashinta rifemata fuska bazato taji yasa lallausan hannunsa yayi baya dashi a zuciyarta
tace"kai Allah ya zuba halitta anan gurin ashe da ni duk kallon tsoro nakemishi".
wata zuciyar ce tace"wannan wanne irin kallo kikemishi ne karfa kija yaƙara rainaki yazata
mutuwa kikayi akansa yadda ƴammata keyi yaji daɗin takaki dolene kiyi controling ɗin kanki
agun wannan ɗan rainin hankalin inba hakaba yadaɗa rainaki".
saurin kauda idonta tayi daka garesa tashiga mutsu-mutsu alamun ya saketa hannunta tasa
akan nashi daya ɗora a ƙugunta tare saurin zame jikinta a nashi a kunya ce sakamakon haɗa
ido da sukayi a da Ammih da shigowarta kenan ta dawo daka unguwa saurin ƙasa tayi da kanta
tare da satar kallon dining ɗin gani tayi wayam bakowa hakan yabata tabbacin ganin yadda
suka rungume juna ne yasa kowa na gurin barin gurin a kunyace tace"sannu da dawowa
Ammih".
"yauwa ƴar albarka".
nan ta anshi jakarta da wata leda data shigo da ita ta tafi kaimata su bedroom ɗinta.
Murza hannunshi yayi dayasa a ƙugunta tare da sakin murmushin dabe shirya yinsa ba
shinshina rigar jikinsa yayi yaji ƙamshin mayen turarenta yazauna kamar a jikinsa aka fesa
karon farko dayaji yanason kara kasancewa da ita domin a wannan lokacin da suke tare jiyake
dama su dawwama a haka da baze taɓa gajiya ba sauke ajiyar zuciya yayi tare da fara tafiya
ɗaga idonnan dazeyi sukayi ido huɗu da Ammih sosa ƙeya yayi alamun jin kunya tare da
cewa"barka dai Ammih mu yaushe kika dawo aida naɗauka zaki kirani in ɗakkoki ".
"ina zakasan da wata Ammih meɗan ido baɗan ciki kana can kana tsinko fure".
"hhhh kinji Ammih ni bara na wuce inaso inkwanta da wuri saboda 9 insha Allahu muntafi".
"hakane kam gwara kayi maza ka kwanta bara inje nima insa takwarata takwanta da wuri kar
azo ana jiranta".
"toh seda safe".
"Allah ya tashemu lafiya".
nanya wuce ɓangarensa itakuma ta wuce bedroom ɗinta bata jimaba tafito hannunta riƙe da
ledar da Inteesar tashigarmata ta nufi bedroom ɗin su Inteesar.
Kwance take akan gadonsu ba abinda take se aikin tinanin meyasa Namijin duniya ze
kaɓarmata da abincinta zuciyarta ce tace da ita" ƙila wani sabon faifan rashin mutuncin ne
wannan kai gaskiya akwai dalili tunda hakanan Namijin duniya baze firgita ba babu dalili
gaskiya akwai dalili". tana nan tana saƙe-saƙenta akan gado taji sallamar Ammih tashi tayi zaune tare da yin ƙasa da
kanta tace"sannu da shigowa Ammih".
"yauwa ke kaɗai kike zaune ina Rahaman kuma?".
"tashiga toilet".
"toh".
"Rahama kiyi…".
"kyaleta kawai dama ai gurinki nazo ".
"toh Ammih Allah dai yasa lafiya".
"lafiya ƙlau ingo wannan ki shanye shi tas".
taƙarasa zancenta tana mai miƙawa Inteesar roba cike da tsumi ansa tayu babu musu ta buɗe
robar ta shanyeshi tas sannan ta miƙamata wani abu data dama da madara a cup ta ansa ta
shanye shima tas tana yamutsa fuska nan tayita bata magunguna kala-kala tana shanyewa
sannan suka ɗan taɓa hira Ammih tayimata sallama ta tafi itakuma ta kwanta.
"Meemah anyako wani bega lokacin da kika zuba maganin nan ba kuwa yasanarwa da
Abdallah nifa gaskiya ina zargin lokacin dakike zubawa wani yaganki batare da kingashi ba inba
haka ba babu tayarda za'ayi Abdallah yayi reaction ɗin da yayi ɗazu".
"kewai Mummy meyasa kika cika nacin abu ɗaya ne nacemiki babu wanda yaganni kekuma kin
nace nafi zargin ƙila ya hanata shan faten waken".
sauke numfashi Mummy tayi tare da cewa"hakane kuma hakan zata iya faruwa anyako
wannan yarinyar ba wani abun suka yiwa Namijin duniya ba kuwa yake wannan rawar ɗuwawun
akanta gaskiya da zancen ji".
"gashi narigada na juye maganin duka sede idan gobe muyi sammako gurin boka da wuri kinga
idan muka samu taci maganin kinga shikenan ze tsaneta sekuma muyi wanda za'ah juyo da
hankalinshi kaina".
"aiko dai gwara muje da wuri har na hangoki a spain ɗiyata".
nan suka shirya zasu tafi da wuri saboda Inteesar taci maganin kafin su tafi yafasa tafiya da ita.
Washe gari misalin ƙarfe takwas da rabi jirgin su Namijin duniya ya dira a!!!!!!!
MAN OF THE WORLD BOOK 3
Book 3
7⃣7⃣➡7⃣8⃣
Airport ɗin Spain suna sauka wasu haɗaɗɗun motoci masu tambarin MAN OF THE
WORLD a jikin lambarsu suka kwashesu basu zame dasu ko inaba se unguwar My one tafiya
kaɗan sukayi suka isa gaban wani tamfatsetsen gini me tsayi da alamu dai estate ne horn
sukayi wasu kitika-kitikan majiya ƙarfine suka wangale ƙofar haɗaɗɗen get ɗin nan suka kutsa
hancin motocinsu ciki seda sukayi tafiya me nisa sannan suka kewaya wani round about me
photon butterfly yana zubar da ruwa a bakinsa sannan suka isa gaban wannan tanƙamemen
ginin wanda ke liƙi da sunan Namijin duniya da farin haske yana juyawa liƙe da sunan parking
motocin sukai a wadataccen parking space ɗin gurin sannan driver yajuya cikin girmamawa
yace"Oga mun iso".
"okay".
nan drivern yafita yazagaya ya buɗewa Namijin duniya tare nufar ƙofar da Inteesar ke zaune ze
buɗe muryar Namijin duniya yaji yace"kyaleta nizan buɗemata dakaina".
cikin ladabi yace"okay Sir".
nanya matsa tare da maida ƙofar da Namijin duniya ya fito ya rife cikin takun ƙasaita yazagaya
ƙofar da take zaune yasa lallausan hannunsa ya buɗe handle ɗin haɗaɗɗiyar motar kawai
bazato yaji yamiƙamata hannu batare data shirya ba ta miƙamasa hannunta nanta fito suka jera
kamar wasu taurari suka nufi ƙofar katafaren estate ɗin batare da sun jira su Ahmad ba.
Ahmad dake liƙe da matarsa ne yayi gyaran murya Adam yajuya ya kallesa nuni yayimasa da
Abdallah da Inteesar yace"Namijin duniya fa yariga da yagama zurmawa ba tare daya sani ba
jibifa amma tsabar girman kai yakasa gane yana son matarshi ya tsaya yanata wani rainamana
hankali". "aini tun yaushe nagane yana sonta tun ranar daya hana kowa ya taɓa jikinta a Comphany
nagane yana mugun sonta kana ganin yadda ya harzuƙa dakazo zaka taɓata zaka tabbatar da
kishinta ne yasashi yin haka shiyasa tunda na lura nadena shiga tsakaninsu domin dukkansu
suna matuƙar son junansu tsabar girman kaine yahanasu sanarwa da junansu saboda kowanne
cikinsu ji yake da kanshi gani yake idan ya furtawa ɗan uwansa kamar ajinsa yagama zubewa".
"hmmm zama su sauke domin ƙila kafin mukoma gida ƙila sunzama romeo da juliet".
"Allah yasa idanfa suka jone suka tino abubuwan da suka riƙayiwa junansu kowanne cikinsu
seya yiwa kansa dariya domin kowanne cikinsu girman kai ke ɗawainiya dashi".
nan suna tafiya suna magana har suka isa ƙofar dasu Inteesar suka shiga kowanne ya nufi
ɓangarensa.
Suna shiga haɗaɗɗen falon part ɗin da suka shiga ta zube akan kujera sakamakon wani irin
mugun sanyin dataji tanaji wucewa yayi gaban ɗaya daka cikin ƙofofin dake falon ya murza key
ɗin dake jikin ƙofar ya buɗe ya kutsa kanshi cikin ɗakin wani haɗaɗɗen bedroom ne ya bayyana
tsayawa faɗin tsaruwa dakin bata lokaci ne domin se inƙare labarinnan bangama ba komai na
ɗakin fari ne tas hattana furnitures ɗin ɗakin farare ne aje system ɗinsa yayi akan bedside
drower yashiga rage kayan jikinsa zuwa yayi gurin wardrobe ya buɗe yazari sabon towel ya
tuɓe kayan jikinsa yashiga toilet ya sakarwa kansa ruwan zafi .
Tashi tayi daka kan kujerar da take domin harta fara gyan-gyaɗi ta nufi ƙofar dataga yashiga ta
buɗe tashiga ta mayar ta rife aje handbag ɗinta tayi domin basu tafi da kayaba a cewarsa
bazasu ɗakko komai ba ya siyamusu wani mugun fitsari taji tanaji ya matseta da sauri ta nufi
ƙofar data gani a ɗakin ta tura ba tare datayi knocking ba tafaɗa da gudu sakamakon jin datayi
kamar fitsarin ze zubomata cin karo tayi da Namijin duniya dake tsaye gaban shower yana
wankansa ba kaya a jikinsa kwalla ƙara tayi tsabar gigicewar datayi sakamakon bata taɓa ganin
babba mutum kamarshi ba tsirara a tamanin ta juya zata koma jikinta se rawa yakeyi kamar
mazari taku ɗaya yayi ana biyu ya cafkota tafaɗa jikinsa murmushin gefan baki yayi tare da
cewa"ina zaki bakiga abinda kikazo gani ba bari in nunamiki badai wannan kikazo gani ba".
yaƙarasa zancensa tare da juyo da ita suna fuskantar juna saurin rintse ido tayi jikinta na tsuma
bakinta na ɓari tace"dan Allah kayi haƙuri wallahi bansan kana ciki ba naɗauka kafice shiyasa
na shigo kaina tsaye ba tare danayi knocking ba dan Allah kayimun rai wallahi bazan sakeba".
taƙarasa zancenta bakinta na rawa murmushin ƙeta Abdallah yayi me sauti tare da cewa"aiko
yarinya ba inda zaki sekinga abinda kikazo gani atoh gwarama ki tsaya ki kalla domin ba inda
zaki".
haƙuri tayita bashi saboda tsabar tsoratar datayi jikinta ko ina rawa yakeyi ƙuramata sexy eyes
ɗinta yayi yaga yadda dukta tsure se jikinta ke ɓari gani yayi rigar jikinta dukta ɗameta har ana
ganin nipple ɗinta dake babu braziyya jikinta kafe tsayyayun breast ɗinta yayi da ido tare da
cewa"idan kinaso inkyaleki sede ki haɗani da friends ɗina". "faɗamun suwaye inhaɗaka dasu ko su waye nidai fatana kabarni intafi dan Allah Yah
Abdallah".
jin wani abu yayi tundaka tsakiyar kansa har ƙafarsa ya tsirgarmasa lokaci ɗaya yaji tsigar
jikinsa tashi wata irin muguwar sha'awarsa ta motsa sakamakon jin yadda takira sunanshi jiyayi
kamar duk duniya ba wanda yakaita iya faɗar sunan matseta yayi a faffaɗan kirjinsa dake
yalwace da kwantaccen gashi wata uwar ajiyar zuciya suka sauke a tare hannunsa yasa ta
tsakankanin ƙirjinsu yashiga ɓaɓɓale bottle ɗin jikin rigarta ya ɓallesu duk yayi wurgi da rigar
gefe tare da janta jikinsa yaƙara matseta a ƙirjinsa yashiga sauke ajiyar zuciya akai-akai wani
mugun tsoronsa ne ya dirarmata murya na rawa alamun yana tsananin buƙace yake da ita ya
shafa boob ɗinta guda ɗaya tare da cewa"kingansu nan sune friend ɗin nawa kina haɗani dasu
mukaɗan gaisa zan sakeki".
"nidai a'ah dan Allah kayi haƙuri Allah nason masu yafiya wallahi bazan sake ba ka kyaleni
banaso fitsari nakeji sosai wallahi kafita dan Allah zezubo".
taƙarasa zancenta tanamai fashewa da wani matsanancin kuka tana kakkare jikinta da
hannunta murmushin ƙeta Abdallah yaƙarayi tare da cewa"kiyi fitsarinki man na hanaki ne?".
"to kafita inyi babu kyau mutum yakalli tsiraicin wanifa".
"hmm sekuma akacemiki harda miji da mata ne bakyau ɗin ba inda zani aini kika tarar bani na
sameki ba".
yaƙarasa zancensa yana mai shafa hips ɗinta shiru tayi ta lamfacesa ta duƙa kamar zata
tsugunna ta kwasa a guje ta buɗe ƙofa tafice a tamanin jiyayi wata uwar dariya ta kuɓucemasa
yayitayi seda yayi me isarsa sannan yayi wankan tsarki sannan yafara wankan sabulu.
Bata tsaya ko inaba se a cikin ɗayan bedroom ɗin tana shiga ta murza key ta nufi toilet a
tamanin tayi fitsari tafito tazauna akan gado tare da cewa"wash Allah na kajini daɗan duniyar
mutumi da Allah anyako Namijin duniya ba ɗan iska bane anyako Namijin duniyar dana sanine
me baƙin girman kan tsiyarnan ne kuwa gaskiya da sakal dole indena fitowa muhaɗu dashi
tunda dai shi bashi da kamun kai ko ba'ah kulashi ba shi seya kula mutum haba ina dalili
gaskiya wannan matarshi tashiga uku da ƙunata irinsune basa ɗagawa matansu ƙafa".
zuciyarta ce tabata amsa da"ai kece matarsan dakike cewa".
a zabure ta miƙe tare da cewa a fili "Allah ya kyauta inzama matar wannan kwazababben
mutumin".
rashin me bata amsa yasata tayita tufka da warwara domin al'amarin Namijin duniya baƙaramin
tsoro yabawa Inteesar ba ta yanke hukuncin bazata sake yadda su haɗu dashi ba ko abinci ne
se bayanan zata fito taci.
12:00am
Sanye da burmemen hijabi tafito tana sanɗa ta zauna akan kujera ta jawo center table ɗin
dataga ledar restuarant akai ta buɗe gani tayi friedrice tayi da kaza sekuma spoon da pork
nantashiga ci seda ta cinye tas domin baƙaramin yunwa takeji ba sakamakon taƙi fitowa taci
abinci saboda jin motsin Namijin duniya datayi a gidan tana gamawa ta ɗauki ledar da take
away ɗin tasaka a dustbin sannan ta buɗe wata ƙofa da take tinanin kitchen ne tashiga gani tayi
shiɗinne gani tayi ko ina fes-fes dashi ba ƙura taɓe baki tayi tare da cewa"kamar gidan mutumin
arziƙi mutum se ɗacin ran tsiya".
sannan ta wuce ta buɗe deap freezer wow tafurta domin maƙare yake da kayan alatu ruwa
taɗauka sekuma inibi data zuba a cikin plate ta maida pridge ɗin ta rife ta leƙa store ɗin jikin
kitchen nanma ta girgiza kai tare da cewa"Allah mungodemaka jibi