Showing 1 words to 3000 words out of 15545 words
MAN OF THE WORLD BOOK 3
Book 3
6️⃣1️⃣➡️6️⃣2️⃣
Taƙarasa zancenta tare da wurgamasa wata uwar harara ta buɗe murfin motar tashiga
ta zauna tawani hakimce abunta gani tayi wayam ba Rahama ba labarinta wani mugun tsoronsa
ne ya dirarmata lokaci ɗaya ta haɗi wani miyau daya tsayamata a maƙogoro muƙut a zuciyarta
tace"nashiga uku na ni Aishatu na kaɗe har ganye na a gurin wannan mara haƙurin mutumin
Allah kaɗai yasa mezemun itako Rahama yazatayimun haka ai ni naɗauka tana motar shiyasa
na zage inketa yimasa rashin kunya son raina ashe bata nan".
wata zuciyar ce tace"karki kuskura ki nuna kina tsoronsa seya renaki daman ya lafiyar kura
bare tayi hauka".
gyara zamanta tayi tawani ƙara shan kunu dan karya kawomata wargi takauda kanta gefe
kamar baya gurin ɗaga idonnan da zatayi ta hangi Rahama sun jero ita da Meemah lokaci ɗaya
taji wani irin sanyi ya dirarmata dan tasan ba abinda zemata a gabansu.
Wani shu'umin murmushin gefan baki Namijin duniya yayi tare da buɗe murfin motar ya fita tare
da mayar da murfin ya rife taɓe baki Inteeesar tayi tare da buga tsaki tace"ɗan rainin hankali
kawai shiru-shiru aiba tsoro bane kawai dai kyaleka nakeyi".
ta ƙarasa zancenta tare da jingana da jikin kujera ta lumshe ido bazato taji an buɗe marfin mota
anshigo an mayar an rife saurin buɗe ido tayi Namijin duniya tagani kusa da ita ya saki wani
shu'umin murmushi tare da cewa" base kin saka waɗannan kayan zaki nunamun namiji kikeso
ba Hajiya bara dai inɗan temaka miki naga kamar wannan ƙanannun abubuwan naki masu
kama da lemon tsami ke muki ƙaiƙayi bara in sosa miki tunda haka kike so dama nasan son a
sosamiki kike shiyasa kikaƙi suturta jikinki da hijabi ".
yaƙarasa zancensa yana ƙoƙarin kai hannunsa kan ƙirjinta a zabure tayi saurin buɗe mota ta
fice da gudu tana nishi domin ta tino irin damƙar da yayimata ɗazu tayi saurin shigewa gida tayi
da gudu ta nufi bedroom ɗinsu ta buɗe wardrobe ɗin Rahama ta ɗauki wani burmemen hijab
tasa ta fita cikin sauri.
Ganin yadda Inteesar ta fita da gudu a tsorace ne yasa Abdallah yin wata dariya wadda har
seda beauty points ɗinsa suka lotsa ya buɗe murfin motar yafita yana mai san kin murmushi
yana kallon ta inda tabi yayi dai-dai da side ɗin Meemah itakuma Meemah seta ɗauka da ita
yake tayi saurin mayarmasa da martanin murmushin da yayi tawani ƙara gyara zaman
shara-sharan abayar dake jikinta ta yarda silifas ɗin ƙirjinta me kama da lawashin albasa ze fito
cikin yauƙi ta tafi nufi gurinsa lokaci ɗaya ta tafi duniyar tinani tana ƙoƙarin rungumeshi yayi
saurin gocewa lokaci yakoma asalin Namijin duniyarsa rai ɓace yace"ke wacce irin dabba ce ne
ko bakya ganine da zaki sakamun wannan ƙazamun hannun naki a jikina banason shashanci fa
stupid kawai".
yana gama faɗar haka ya wuce fuu ya buɗe mota ya shiga saurin dawowa tayi daga duniyar
tinanin data shiga tayi cikin alamun borin kunya tace"sorry ya Abdallah ban lura kai ne ba insha
Allahu haka bazata sake faruwa ba".
a zuciyarta ko cewa"hmm lallaima wannan mutumin zamuyi maganinka sena maidakai abun
kwatancce domin seka zamar mu tamkar bawa da uwar gijiyarshi seka zama tamkar raƙumi da
aka domin wallahi sena juya ka tamkar waina hmm bari dai kashi go yanzu duk abinda
zakaimun zan shanyeshi". tana cikin wannan zancen zucin ta hangi Inteesar na tunkaro gurin motar saurin buɗe ƙofar
gaba tayi ta shiga taɓe baki Inteesar tayi tare da cewa"cusu ba kwarjini kariƙa cusa kanka inda
ba'asan kanayi ba son maso wani cuta andaiji kunya anyi asara a haka zaki ƙare a titi kina tallar
kanki ke inbanda ma ke tinkiya ce waye ze ganki a haka kamar wata dangin ogomosho yace ya
kwasarwa kansa fitina se wani babbanƙaromasa shafaffen ƙirjinki kike me kama da farantin
fawa saboda rashin aji kuma hawa gaban mota ke kike yunwarshi".
ta na gama faɗar haka ta buɗe marfin baya tashiga ta zauna kwafa Meemah tayi tare da
cewa"lallaima yarinyar nan zan kamaki ne".
nan ta shiga itama suka rife wani haushin Inteesar ne ya turniƙe Namijin duniya ganin tabar
Meemah ta zauna a gaba rai ɓace ya tada mota yajasu suka fice ya cilla hancin motar kan yiti.
Ɓangaren Jameelah da Zaid ko suna gama cin kayan siyan baki Zaid ya kwashe kwanukan
yakai kitchen ya wuce ɗayan bedroom ɗin yashiga wanka cikin sauri-sauri yayi komai ya kimtsa
kanshi cikin wata haɗaɗiyar baƙar jallabiya ya feshe jikinsa da turarukansa masu daɗin ƙamshi
ya mayar da kwalbar turaren daya fesa na ƙarshe kenan ze aje yaji anbuɗe ƙofar bedroom ɗin
ta mirrior ya hangi Jameelah ta haɗe cikin wata sleeping dress wadda da ita da babu duk ɗaya
rigar ta net ce ba abinda ba'ah gani na jikinta ko pant bata saka ba wani shu'umin murmushi
tasarmasa da milk ɗin haƙoranta da basa samun brush kullum suman tsaye Zaid yayi a
sanƙame ya juya gareta tare da buɗemata hannu alamar taje garesa da gudu ta faɗa faffaɗan
ƙirjinsa lokaci ɗaya suka saki ajiyar zuciya a tare ƙara ƙanƙameshi kam Jameelah tayi kamar
zata shige cikinsa shinshina bayan wuyanta yashiga yi lokaci ɗaya yafara sakarmata hort kiss ta
ko ina abun mamaki tashiga mayarmasa da martani jikinta har karkarwa yake ganin ƙafafunsu
bazasu ɗauke su bane yasashi ɗaukar kayarsa cak ya haye gado da abarsa ganin jikinta na
ragemata jindaɗi ne yasata saurin saɓuleta nan ƙananun breast ɗinta suka bayyana yashiga
murza su kamar dambu sannan yakafa bakinsa kamar ƙaramin yaro ba abinda Jameelah take
se kukan daɗi da sambatu tanata ƙara banƙaromasa ƙirji nan ya zame wandonsa ya saita
jarumarsa data daɗe da gama kimtsa kanta yashige jiyayi ƙamas bako alamar danshi nan
yashiga ɓangaren Jameelah ko ba abinda take se aikin ihun daɗi seda 30mins yayi releasing
ya zame jikinsa a nata ya kwanta ragwaf yayinda ita kuma gogar se lokacin tafara enjoying ɗin
abun .
Shiru kakeji cikin motar ba abinda ke tashi se ƙira'ar Sudais suratul Ma'idah har suka isa gaban
wani katafaren mall parking yayi a katafaren parking space ɗin gurin ya kashe motar ba tare
daya cewa kowacce cikinsu ƙala ba yashiga operating ɗin phone ɗinsa buɗe marfin gaba
Meemah tayi ta fita nan Inteesar tasa hannu zata buɗe ɓangarenta taji gam ta waiga taga
Rahama harta fita ta mayar ta rife ƙofar saurin komawa ɓangaren tayi tasa hannu zata buɗe
nanma taji gamm wani mugun tsoronsa ne ya dirarmata lokaci ɗaya taɗan shafi ƙirjinta data
kasa saka bra saboda wahalar datasha a hannunshi kalaman Hauwah ne suka fara faɗomata a
zuciyar tace"dagaskiyarki Besty wannan mutumin rainamun wayo kawai yakeyi yake tattaaɓeni
a sanga harkarshi kawai zanfita koya kulani zandena kulashi". tana cikin wannan zancen zucin taji muryarshi a dake yace"Malama ko ki goge wannan abun na
bakinki ko kuma ni nazo na gogemiki dakaina domin ni bazan juri inga kowa yana kallonki ba
bacin da igiyoyin aurena akanki idan shafawa kike so ki shafa a iya gida amma ba kifito
kowanne tom &jerry ya kalleki ba karfa kiyi zaton kishinki nake kare mutuncin aurena nake
kijirani ina zuwa ".
ba tare data ce dashi ƙala ba ta buɗe handbag ɗinta ta warwaro tissue ta goge jambakin.
A natse ya buɗe ƙofa ya fita tare sa zagayawa ya buɗemata haɗe da miƙamata hannu!!!!!!!
Not editing
Votes and Comments
_*Daga Alƙamun ƴ# Real eeshow
_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar
Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ƴan Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai
kuɗin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 3
6️⃣3️⃣➡️6️⃣4️⃣
Sororo ta tsaya tana kallonsa kamar wata sokuwa tana mamakin duk irin girman kan
Namijin duniya ya akai ya buɗemata mota a zuciyarta tace"anya ko ba wata kitumurmurar yake
ƙoƙarin shiryamun ba kuwa domin dai wannan sarkin girman kan tsiyar baze buɗemun ƙofa
hakanan ba koma dai me yake shiryamun Allah ya fishi domin nidai nadena kulashi insha Allahu
kome zemun bazan ƙara ɗaga ido in kalleshi ba nadena biyemasa".
tana cikin zancen zucin da takeyi taji lallausan hannunsa cikin nata wani irin shock sukaji lokaci
ɗaya suka kalli juna suka wani basar nanya miƙar da ita tafito yasa hannu ɗaya ya rife ƙofar
ɗaya hannun kuma yana murza hannunta cikin nashi yasa hannu ya saƙala hannunshi a nata
saurin ɗaga lulu eyes ɗinta tayi ta kalleshi gani tayi ya ɗauke kanshi kamar bashine ya wani
ruƙunƙumeta ba baƙaramin kyau sukayi ba domin inka gansu seka ɗauka suna matuƙar ƙaunar
junansu ganin yadda sukayi tsananin matching da juna saurin maida kanta ƙasa tayi domin
gani tayi attention ɗin mutanen gurin gabaki ɗaya ya dawo kansu mutane se mamaki suke
young billionier Namijin duniya dama yanada aure ƙara matsawa tayi jikinsa murya ƙasa-ƙasa
tace"waikai mekakeyi ne haka baka ganin idanun kowa na gurin nan ya dawo kanmu bane inkai
bakaji kunya ni inajin kunya ai wannan abun bekamata ba ni ka sakeni dan Allah Malam".
"meye abun kunya ai halak ɗina na taɓa ba matar wani ba ko an taɓa ganina na taɓa wata
wadda ba halalina ba".
yaƙarasa tare da ƙara matseta a jikinsa ganin yaƙara matseta ne yasa ba yarda ta iya haka
tabashi haɗin kai ta langwaɓar da kanta jikinsa aikon abun seya ƙara bada style ga colour ɗin
hijab ɗinta kalar suit ɗinsa wato coffee mutane se sha'awarsu sukeyi nan suka shiga tafi a natse
har suka shiga mall.
Meemah na duba wata abaya Rahama ta zungureta tace"Sis albishirinki".
cikin farinciki Meemah tace"goro fari tas dashi my sis meyafaru".
a zuciyarta tace"Allah yasa Yah Abdallah ne yacemata yana sona".
murmushi tayi me sauti tace"ko dai Yah Abdallah ne yafaɗamiki wani abun kaina".
girgizamata kai Rahama tayi haɗe da cewa"ko ɗaya kalli can ki gane idanunki abunda muka
daɗe muna son gani Yah Abdallah yayi yau wacce rana dole mu aje record".
"toh bara dai ingani".
ɗaga idonnan da Meemah zatayi tayi tozali da hanun Abdallah cikin na Inteesar suna shigowa
Inteesar ta langwaɓe jikin kafaɗar Abdallah bazato taji wasu zafafan hawaye sun zubo daga
idanunta zuciyarta kamar zata fashe dan haushi lokaci ɗaya taji wani abu ya caki zuciyarta
kamar mashi ta dafe ƙahon zuciyarta nanta fara jin jiri na niyyar ɗibarta zata faɗi dakyar ta
taushi zuciyarta ta saitu dan kar a ganota taji wani mugun haushin Rahama data nunamata su
Rahama ko ganin Meemah tayi shiru ne yasata cewa"Sis mezaki iya cewa game da wa'innan
best couples ɗin".
ƙaƙalo wani guntun murmushi Meemah tayi wanda iyakacinsa fatar bakinta tace"ba abinda
zance dasu se Allah ya sanya alkhairi yabasu zuri'ah tagari".
"Ameen dai Sis muma Allah ya nunamana namu lokacin".
"ameen".
cije leɓen ƙasa Meemah tayi a zuciyarta ko cewa take"lallaima wannan tsinanniyar yarjnyar
dole nayi maganinki ƴar iska kawai dole ta raina kanta wallahi domin sena rabata da ɗan uwan
nata da take taƙama dashi sesun zama abun kwatance tabi tsinanniyar da take nunamun
tsinanniya me shegen idanu kamar zasu faɗo waje".
Tana wannan zancen zucin har su Namijin duniya suka ƙaraso inda suke kamo hannun
Rahama yayi ya haɗa dana Inteesar yace"Sweetheart ga amanar Babyna nan kuje ta zaɓi
abinda take so saura kuma kuyimata wani abun dabe kamata ba kuma bance ko kuda kubari ya
taɓamun My 100% sure ɗina ba ehe abimun ita a hankali ko Babyna". yaƙarasa zancensa yana me kashewa Inteesar ido ɗaya shagwaɓe fuska Inteesar tayi kamar
gaske tace"eh Nisful hayat ɗina ka kulamun da kanka sosai saboda jahilan ƴan matan zamanu
masu cusu ba kwar jini suna nan suna yawo kamar janfa a jos so suke kawai a taya suba da kai
bori yahau". ɗan jan kumtunta Namijin duniya yayi kamar gaske yasaki wani ƙatsaitaccen murmushi tare da
cewa"sha kuruminki tawan ina da mace kamarki mezanyi da wasu mata nifa sauran mata fa
bari kiji infaɗamiki kallon maza nake musu saboda mutum me mace kamarki mezeyi da wasu
matan waje yi tafiyarki Babyna baki da wata matsala dani domin kinrigada kingaje ko ina a
zuciyar Namijin duniya se yadda kikayi dani".
"nima haka Babyna bye".
tafi Rahama tashiga yi tare da cewa"Allah dai ya biya romeo da juliet dama ance miskili be iya
soyayya ba yau kam na gasgata irin musayar zafafan kalamai haka".
haɗe rai Namijin duniya yayi lokaci ɗaya yace"bazaki kama hannunta ku tafi ba ina ita wannan
yarinyar take".
juya Rahama tayi zatayi magana wayam ba Meemah ba labarinta dube-dube suka shiga yi
amma ko alamarta zaro ido Rahama tayi da niyyar yin magana ya dakatar da ita da hannu
yace"ku tafi kuyi siyayyarku cikin kwanciyar hankali ai Meemah bazata ɓace ba".
"toh".
nan suka tafi suka barshi yayinda ya zubamusu idanu kamar wanda ke ƙoƙarin gano wani abun
har suka ɓace.
Sosai take kuka tana dialing number Mummyn ta seda ta kirata sau biyu se ana uku ta ɗauka
tare da cewa"ƴan siyayya ya akaine".
fashewa taƙarayi da sabon kuka cikin kuka take cewa"Mummy zuciyata zata buga Mummy
bakiga yadda yakeyiwa wannan ƙasƙantacciyar yarinyar ba kamar bashi ne me basar da
mutane ba Mummy se wani riritata yake kamar wani kwai anyako yarinyar nan ba bita zai-zai
suka yiwa Namijin duniya ba kuwa Mummy kinga wani irin kallon so da yake jifanta nashiga
ukuna Mummy wannan ƙasƙantacciyar yarinya se sakarmun magana take wallahi Mummy idan
banga bayan wannan yarinyar ba hankalinsa baze dawo gareni ba dole ta baƙunci lahira".
taƙarasa zancenta tana mai ƙara fashewa da wani matsanancin kuka lallashinta Mummy
tashiga yi dakyar tayi shiru tace"yanzu abunda nake so dake kije ki nemesu karki nunamusu
komai idan kindawo masan yadda zamu ɓullowa wannan al'amari yanzu bara inkira Hajiya Zaitu
inwarwaremata komai". "toh".
nan sukayi sallama ta kashe wayar ta nufi gurin su.
Inteesar na cikin ɗaga wata abaya Meemah ta ƙarasa inda suke a yaƙune tace"Sis karki ɗauki
wannan abar batayi zubi damu ɗiyoyin manya ba tafi zubi da ƴaƴan Malam shehu waɗanda
talauchi yayi musu katutu".
sosai ran Inteesar yakai ƙololuwar ɓaci ta rasa mezata cema Meemah ko cin mutunci da Uwar
Gwarama ke musu bekai wannanba ta tsame hannunta tsam taƙi ɗaukar komai saboda
tsananin ɓacin rai nan Rahama tayi tayi da ita su cigaba da siyayya taƙi ɗaukar komai tafice da
gudu tana kuka cikin takaici Rahama tace"Sis baki kyauta ba gaskiya bekamata kiyiwa Aunty
haka ba koba komai dole taji babu daɗi ".
a hassale Meemah tace"wani abun kikaji nace da ita da zaki wani cemun wani abun bansan
munafunci wallahi ".
nan Rahama ta tafi binta Meemah tayi a baya tana hararta .
Zaune suka sameshi yana operating ɗin phone ɗinsa hankali kwance Rahama na zuwa
tace"Yah Abdallah ƴar amanarka taƙi ɗaukar komai ta fice waje da gudu tana kuka".
"what kuma ba wani abun kukaimata ba".
saurin haɗa ido sukayi da Meemah tace"ba abinda mukaimata sedai bansaba ko Meemah
tayimata wani abun oho".
maida sexy eyes ɗinsa yayi gurin Meemah lokaci ɗaya ta diririce murya na rawa tace"nima ba
abinda nayimata".
sauke nannauyar ajiyar zuciya Abdallah yayi wadda tasa su Meemah kallonshi ya dafa
goshinsa haɗe da cewa"Ya Allah yau ni na rasa wacce irin rigima Baby ta tashi da ita tun safe
take wannan rigumar na rasa meke damunta well ku kun gama siyayyar taku ne?".
sosai ran Meemah ya ɓaci da zancen Namijin duniya amma dake ƴar bariki ce seta dake
tace"a'ah bamu gama ba".
"kuje kucigaba da siyayyarku bara inje gurinta".
"ok ".
murnushin gefan baki Namijin duniya yayi domin yasan yagama kai Meemah ƙarshe a tafiyar
nan tasu daurewa kawai takeyi ya wuce ya tafi suma suka wuce yayinda kowanne cikinsu
yakejin haushin ɗan uwansa.
A tsaye ya sameta ta juya baya tana share hawaye kama hannunta yayi bazato saurin ƙara
goge hawayenta tayi yajata suka rinƙa tafiya be direta ko inaba se gurin tsala-tsalan abayas
ƴan ubansu cikin husky voice ɗinsa taji yace"Malama ki zaɓa idan zaki zaɓa banason wasting
time". shiru tayi kamarma batasan meyacemata ba sema hawaye da suka shiga sintiri akan
kumatunta ganin bata da niyyar yin abinda yasata ne yasashi jidar kaya ba ƙaƙƙautawa yajata
nan yajata can yadinga jidarmata komai har inner wears ba abinda be jida ba kamar wani
mahaukaci duk wannan abun da yakeyi hannunta na cikin nashi nan yabada atm card ɗinsa aka
ɗeɓi kuɗin aka zuba a boot ɗin motar har Meemah ta tafi zata buɗe gefan me zaman banza ya
wurgamata wani kallo wanda seda hantar cikinta ta matsa ya buɗewa Inteesar da kansa tashiga
ya mayar ya rife dole tashiga gidan baya yajasu suka tafi.
Washe gari da asubar fari ta tashi !!!!!!!!!
MAN OF THE WORLD BOOK 3
Book 3
6️⃣5️⃣➡️6️⃣6️⃣
Tana idar da sallar asuba tayi azukar tana kammalawa tashiga rera karatun alqur'ani
megirma seda tayi izu biyu sannan ta aje ta shiga jero addu'o'ih ta shafa sannan tamaida
alqur'anin inda ta ɗakkoshi ta nufi ƙofa da niyyar tafiya sekuma ta juya ta nufi gurin gadonsu
taɗan bugi filon da Rahama ke kai haɗe da cewa"Sis ki tashi kiyi sallah lokaci yayi". buɗe ido Rahama tayi tare da cewa"toh bara na tashi badai har kinyi sallah ba".
"eh nayi ".
zaro ido waje tayi tare da saurin sauka daka kan gadon tana cewa"bara to nima