Showing 30001 words to 30109 words out of 30109 words
Chapter 11 - Masarautarmu Book 1 Hausa Novels Compelet By Sumayya Abdulkadir Takori .pdf
ji yayi kamar ya rungume Baban sa, saidai duk da haka yana cike da fargaba, shin
mai Askira zai amince ya bashi goyon baya idan ya ji cewa Rose bayahudiya ce wadda bata da
addini koda na kiristanci ne?
Ya Gumsu ta kasa hakuri, ta ce a kagare "sai ka fada mana su waye iyayen ta, 'yan wace
masaruta ne? Sannan daga wace kabila ta fito?"
Jin Alanguburo bai ce komai ba ya fahimci shima yana son jin amsar.
Mu karasa a littafi na biyu. Tare suke.
Taku har abada: Takori