Showing 24001 words to 27000 words out of 137497 words
Chapter 9 - GARGADAN SO Book Complete by Maman AbdulShakur .pdf
alot sabida ko ba komi duk wuya duk runtse
yariketa ta taso a hannunshi ai bai bari Umma ta azabtar da itaba, sai dai wanda bada saninsa ba, yayi
makesure tai makaranta yabiya mata WAEC dudda anan ya tsaya da biyan komi ita tasa kanta a university
da kudin dinki datakeyi tun tana yar 3yrs ta taso taga Mamanta na dinki wlh bata taba koyan dinki ba
samin kanta tayi ta iyawa dan Baba yabata keken dinkin Mamanta as shine gadonta ahaka tayi school,
Baba supported school nata tunda babu miji while sauran kanninta daga sunyi WAEC Baba ya aurar dasu,
bayan tagama criminologist kawai taji tanaso tashiga police nan fa saida aukai fada da Baba but daga
baya ya yarda taje police school a Kano tafito tafara masters kafin ta sami aiki, she loves Baba and tanaso
tarabu dashi lafiya, but this she can’t do, tabar aiki wazai rike gidan bataso suyi fada hakan yasa tace
“shikenan Baba amman bansan sanda zasuyi approving resignation later na ba” Baba sosai yayita
murmushi ganin batamai gardama ba yasa yace “inhar sunyi signing kafin auren da sauki zan iyama
Kabiru magana ya barki kicigaba da zuwa ai naganshi mutumin arziki ne mai saukin kai, Allah miki Albarka
kinji Mamana” gyadama Baba kai tayi takalleshi jin sunan daya kirata dashi, Kafin yatashi yafita yana
kwalama Umma kira dan yabata labari.
Lumshe idanu tayi, aduk fadin duniyan nan da Baba da Umma kawai take tolerating itama Umma darajan
Baba takeci forget suna fadansu but Baba he deeply cares for her, batason wani abu dazai dagamai
hankali tariga ta girma yanzu tundadai ba dukanta Umma zata iyayiba tariga ta shafe chapter ta cus she’s
her least problem.
Wayanta ta dauka dan kiran Ni’ima taga Alert 1.5Million ya shigo account dinta dasauri tashiga taga DIG
ne yatura musu da sauri ta kunna data taga yayi magana a group din dasuke just su hudu yace “the vice
president appreciate efforts namu with some token, i sent kowa his share, Weldone guys get some rest i
will see you tomorrow at work” taga su Hayatu da Abraham sunyi godiya itama tai typing thank you Sir,
she’s happy with the money, bude account nata tayi tasama Ni’ima 100k, ta turama Aminu 50k, Asiya
50k, Rahma 50k sai Nanah 50k, ahankali tace “I will keep 50k for Mims” tadanyi murmushi daidai kiran
na shigowa wayanta datai saving da Aminu Bro, katse wayan tayi dan she always act like the big sis to
kanninta takirashi back, ringing daya yadaga da so much excitement yace “Ya Hawwa you are the best big
Sis ever thank you” murmushi tayi tace “ya school din? Ya project kagama?” Da murna akan muryansa
yace “yau zankai chapter 4” gyadakai tayi tace “okay” adan natse yace “hope you’re fine ko Baba da
Umma basu damunki, hope you are okay?” Dan murmushi tayi tace “I’m very okay babu mai damuna just
study well if you need anything ka kira” gyadamata kai yayi yanda Ya Hawwa ke kulada su ko Umma
mahaifiyarsu bata kula dasu haka, ahankali yace “thank you Ya Hawwa” anatse tace “bye” tana katse
wayan kiran Asiya na shigowa ta katse ta kirata dasauri Asiya tace “Ya Hawwa naga sako nagode nagode
Allah amfana” batason ana mata godiya hakan yasa dasauri tace “Ya Akram yana cin abinci yanzu”? “Eh
yafara ci, har tuwo ina bashi but da miyan yauki yakeci” murmushi tayi tace “okay a gaida Baban su bye”
bye all sisters nata saida suka kirata, dudda duk sunsan mahaifiyarsu batason Hawwa su suna kaunanta
cus she takes care of them, tanada very good and matured relationship da siblings dinta, tana gama
wayan saiga na Ni’ima ta daga, tana dagawa Ni’ima tace “wai dawa kike waya haka?” Murmushi tayi tace
“kishi kike nayi sabuwan kawa ne”? Dariya Ni’ima tayi tace “akwai invincible name dina a goshinki babu
wacce ta isa tai kawance da kawata, naga kinsamin kudi I’m refunding it right now” kai tsaye Hawwa tace
“ba naki bane Hajiyata calm down na Yaseer ne da Yasmeen, an bani bonus na aikin damukayi, so I
wanted to spoil them idan ke ba evil spirits bane kidawo da kudin mugani” dan shiruuu Ni’ima tayi chan
tabude baki zatai magana cikeda tsokana Hawwa tace “toh Mamana zata faramin wa’azi kan kashe kudi
yanzu zatace kayan daki yakamata nadinga siya ina tari” dan murmushi Ni’ima tayi da dan damuwa tace
“Hawwa idan aka tashi aurenki bakida mai miki, Baba bayida karfi shima adan albashin naki yake
surviving, u will be the one to do everything ga gyaran jiki so many things” dan tabe baki Hawwa tayi
tajuya idanu alamun tagaji da zancen tace “zanhau keke nayi dinki anjima zanje kasuwa nadan sayo kayan
abinci bye” Ni’ima zatai magana Hawwa ta katse wayan da sauri chan saiga messege tace “thank u Best, I
love you, yaranki suma sunce Allah amfana”.
Murmushi Hawwa tayi batare datayi replying message dinba ta tashi tawuce wajen basket din tabude
tana ciro wasu materials datariga ta yanka ta warwaresu akasa sannan tadauki wani ta hau kan keken
tana saita zare tahau dinki, yawanci dinki yanasa tana mantawa da damuwanta, tana cikin dinkin akai
sallama wani yaro yakawo mata makullin mota inji Baba ta leko ta amsa.
Sai bayan tayi la’asar sannan ta shirya cikin wani black abaya mai kyau sosai ta daura gyalen asaman
kanta batare datai rolling ba, tadauki handbag da wayanta da car key tafito kaganta zaka dauka yar mai
kudi ce tanada expensive body, fitowa waje tayi Baba yace “ina zaki”? Ahankali tace “zandan karo kayan
abincin gidan ne Baba an biyani bonus, zan kuma siyo landing da zaren dinki ina dinka wasu kaya ne
banda abubuwan dinki” jinjina mata kai yayi yace “to saikin dawo Baban Yaseer ya aiko da motan ki
dazu” gyadamai kai tayi tawuce wajen motan nata dataga an wanke har ciki yayi tsaf tsaf yana kyalli
tabude ta shiga tanabin motan da kallo dataga an samata turarukan mota masu bala’in kamshi harda
wani expensive car diffuser, murmushi tasakeyi ta shiga tada motan yan anguwa sai kallonta suke inda
sabo ta saba tai reverse ta juyo sannan tafice daga anguwan kasuwa tafara shiga tasayo buhun abinci
dasu jarkan mai akasa mata a boot sannan taja motan zuwa wani super market dake wuse 2 mai shegen
kyau yawanci anan take samin wani botura masu kyau foreign datake sawa gaban shirts dinta na zuwa
office.
Parking tayi tabude motan tafito tana rike jakanta a hannu tanajan gyalen gaba sabida yanda gashinta ke
fitowa gashi kitson yadanyi tsufa, maida kofan tayi tarufe tama motan key sannan tai ciki tana tafiya
ahankali one step at a time harta shiga tafara duba wajen supplies din kayan dinki duk abinda take
bukata saida ta dauka sannan tabar wajen tana tafiya ahankali rikeda basket din datasa abinda tasayo
ciki, wajen shelves na books ta tsaya tana daukan novels tana duba authors din cus tana karanta English
novels sosai kamshi mai bala’in dadi ne ya daki hancinta daidai ta dauki wani novel abin har saida yasa
takai novel din hancinta cus she was curious an fara scented novels ne? Jin ba novel din ke kamshi ba
yasa ta janyeshi daga hancinta, she don’t want to look stupid but wlh kaman tajuya ta nemi mai kamshin
and ask sunan turaren cus she loves the scent, tana tsaye awajen kaman daga sama taji an rungumeta ta
baya. “FAA yayyyy!” Adan tsorace Hawwa ta juyo dan har saida gabanta yafadi jin yanda muryan little girl
an kuma riketa atare, da sauri ta juyo daidai Noor ta saketa tana dagowa tana wani irin murmushi tana
kallonta, kyakkyawan yarinya ce tana sanye dawani half gown, kallon yarinya Hawwa tayi sosai from
facial expression dinta kasan bata ganeta ba saikuma tabi gabanta da kallon ko zataga iyayen yarinyar,
ganin maza tayi su hudu wanda tana ganinsu tasan bodyguards ne, hannunta taji an kama dasauri
Hawwa tadauke kanta daga kallon bodyguards din takalli yarinyar dake murmushi sosai tana washe baki
tace “I can never ever and ever forget your face Anty, Anty you don’t remember my face”? Ahankali
Hawwa ta duka tana kallon yarinyar that is so beautiful and the way she talks is so adorable tace “Hi
cutie” still trying tagane yarinyar dasauri Noor takai hannunta goshi tace “oh noo, I’m Noor Ibrahim
Khaleel Mangal, and you saved me, your are my fairy angel Anty FAA” zaro daradaran idanunta Hawwa
tayi tace “Ohhh Noor I’m sorr……” bata karasa magana ba Noor ta matso tareda manna mata peck a
goshi tace “Noor loves Fairy Angel Anty, come and see my Dady” yarinyar tayi maganan tana kama
hannun Hawwa data tashi da sauri awkwardly tace “uhm Noor, no….” jan hannunta da karfi Noor tayi
tace “please, please please FAA, yanzun nan Dady na yafita yayi waya” yanda bodyguards din suka wani
bude musu hanya yasa ba yanda ta iya tabar basket na abubuwan dazata saya awajen tabiyota suka fito
waje Noor tarike hannunta gam gam kaman za’a kwace zuwa wajen wata arniyan customize Maybach
dake pake a tsakiyan motocin mopol guda biyu gawani lafiyayyen bodyguard tsaye gaban motan dayana
ganin Noor yabude bayan motan, tana zuwa wajen motan batai wata wata ba tasaki hannun Hawwa data
tsaya awkwardly tana kallon yanda yarinyar tashiga motan ko 1min batayiba tafito tana jawo black hand
waje da karfinta kaman yanda taja Hawwa dazu tace “Dadyyyy” rasa yanda zatayi Hawwa tayi Noor
tajuyo tana kallon Hawwa tana dariya sosai kaman mara lafiya nan ko tsabagen murna ne tace “Dady see
my Fairy Angel Anty she saved me that day from those bad people, Dady comeeeee” tai maganan
ashagwabe kaman zata fashe da kuka dayasa gently ya sauko da kafafunshi kasa hakanan Hawwa taji
gabanta yafadi dayasa dasauri tace “Noor Dear, Dady don’t have to see……” Kasa karasa maganan
Hawwa tayi sabida yanda Khaleel yafito daga motan yana sanye da 3quater wando daya tsayamai a knee,
yasaka wani black sneakers na givency mai tsinannen kyau, yana sanye da shirt lilac color shirt da butura
ukun sama duka a bude kana hango black huge chest dinsa cus babu singlet aciki, waya na kunnensa
yana yatsine fuska a wulakance amman yayi wani irin mahaukacin kyau, gashin kansa na sheki kaman
yayi barin hair butter akai, ko kallon inda Hawwa take baiyiba, kallo daya Hawwa tamai tadauke kai da
sauri, from his dressing kasan irin yaran nan ne marasa ji, Noor tana rike da hannun Baban nata, dayan
hannun nata that is free takama hannun Hawwa dashi da sauri tarike tana washe mata baki dan bala’in
son Hawwa taji tanayi tace “My Dady is on call FAA he will finish now kinji, saiki gaisa da Dady na ko”
azuciyan Hawwa tace “wannan wace irin yarinya mai naci ne haka”? Azahiri tadanyi yake tana mamakin
yanda yanzu daga fitowanshi tafarajin kamshin data jiyo dazu, Noor dake kallonta har lokacin tace “FAA
you look very very beautiful, and you are tall like my Dady” kallonta Hawwa tayi, Noor tamata wani
sweet smile tace “kusan tsawonki daya da Dadyna” dan murmushi kadan Hawwa tama yarinyar tanajin
yanda yake magana comfortably one one kaman ba jiran sa akeba, ita kanta small Noor kallonshi tayi
kaman zatai kuka tace “Dadyyyyyy” dan juyodakai yayi yakalleta ganin zatamai kuka yasa ahankali yace
“hold on Sam” sannan ya zare wayan daga kunnenshi dasauri Noor tai murmushi tace “Dady see Fairy
Angel Anty she saved me that day katuna? Dady she’s so nice and she’s so beautiful, Dady kalli she’s tall
like you, Dady I love her abaya banda irinshi zaka saimin? Dady look at her she’s so beautiful ko Dady”?
Tai wani tsallen farin ciki, ahankali Khaleel yadago wild eyes nashi ya daura kan Hawwa da daidai itama
tadago nata idanun ta daura akanshi, wani kallon kallo sukama junansu yana tuna abinda tamai ranan,
tundaga head zuwa flat sandals na kafanta Khaleel ya kalla irin kallon rainin nan dayasa Hawwa taji wani
iri, cikin muryan nan nashi kaman wanda tun safe yake aiki yace “Princess I’ve seen her can I go back
inside now?” Wani iri Hawwa taji kaman ya taka mata zuciya hakan yasa softly itama tace “Noor I have to
go now” gamgam Noor tarike mata hannu tace “wait wait FAA” sannan tajuya takalli Babanta da idanu
shima yana kallonta batare dayayi magana ba yadan bata fuska yakalli Babban bodyguard nashi yace
“settle the girl please, bunch of government beggars!” Kaman an watsa mata kasa a kirji haka Hawwa taji
sai kawai ta duka gaban Noor tana murmushi tana zare hannunta kaman tana magana da Noor tace “I
wish you have enough to settle me with! Seems to me you guys were the beggars 2days ago haha”
tadanyi yar dariya dayasa daga bodyguards din har Khaleel saida yajuyo yamata wani irin kallo dayasa
tace “Noor see you another time okay and take care and be a good girl”
Kaman Noor zatai kuka tai kwabekwabe da fuska dan bataso ta tafi Hawwa ta mata a very calming smile
ta girgiza mata kai alamun kartai kuka sannan ta mike ta juya zata wuce taga bodyguard sun tareta
gabaki dayansu, hakan yasa chak ta tsaya saikuma ta juyo tareda folding hands dinta a kirji ta zubama
Khaleel kallo, daukan Noor Khaleel yayi yasa a mota yace “stay in the car princess” maida kofan yayi
yarufe batare daya jira takara magana ba sannan yajuyo ya jingina da motan ya tsaya yana kallon Hawwa
kaman yanda take kallonshi batare data cemai uppan ba, dan murmushi Hawwa tayi ta kadakai yaron
nan baisan ita gogaggiyar yar iska bace ta hadu da yara ire irensu ajebon garin abujan nan and he’s no
different from them, hakan yasa gently ta tako tafara tafiya tana tahowa gabanshi Khaleel na kallonta
mata tsoranshi sukeji but ita bata tsoranshi, har tazo wajen dayake dan distance na tsakaninsu baiyi 4-5
feets ba takalleshi right in the eyes sannan tace “lemme give you a small analysis” tadan lumshe idanu
tace “da mutumin da kullum yake tashi yafita nema and collect his salary da mutumin da live up under
wealth na parents nashi waye beggar?” Wani irin kallo Khaleel yamata dayasa tadan tabe baki saitadan
kalli kafansa tadago har zuwa kanshi kaman dai kallon daya mata dazu tace “tundaga samana to kasa na
is my work and effort I can for a fact say tundaga kan this designers sneakers of yours zuwa duka kayan
dake jikin ka da motan nan da this security are your Dad’s wealth who is the beggar”? Idanun Khaleel
yayi ja dake nuna maganganun sun tabashi, Hawwa tace “the only thing dake naka mamallakin ka is that
little princess in the car!” Yunkurowa Khaleel yayi kaman zai kai mata bugu dudda gabanta yayi
mahaukacin fadi dan kaman zaki haka yazo amman chak Hawwa ta tsaya batare data ja bayaba dudda taji
kafafunta na rawa, dab da ita ya tsaya kaman zai shiga jikinta tanajin saukan numfashinsa akan fuskanta
dake kamshin mint and lemon, nunata Khaleel yayi da yatsa yanadan huci yace “nida kaina nakan yima
kaina addu’a kar wani yayi making dina his enemy koyasa nayi making nasa my enemy cus zanyi making
life living hell for that person, the person will be begging to die daya cigaba da rayuwa akasan nan but
today I will tell you this you’ve made an enemy out of IBRAHIM KHALEEL MANGAL!”Dudda yanda kirjinta
ke bugawa bai hanata cewa. “HAWWA MAMMAN HASSAN always thrash her enemies! You can’t bully
me sabida nice maganan yara kalanku da kuke gani kunada komi” dab da ita Khaleel yakara matsowa
ranshi na kuna sabida yanda ta gasamai magana abinda babu wata diya mace data tabamai haka
yanunata da finger yana nishi kaman zaki yace “I will make you one promise! Sai nasa kinyi dana sanin
duk wani kadarra daya taba sa kika sanni, you will regret all maganganun dakika fadamin yau!” yana
maganan yajuya yabude motan ya shiga batare daya jira ama budemai ba Noor na murmushi tana
waving nata bodyguards suka shishiga itakuma Hawwa tawuce dasauri takoma cikin supermarket din
gabanta na faduwa bana wasaba.
[9/16, 7:31 PM] M Shakur: GARGADAN SO
✍M SHAKUR
EPISODE 1️⃣8️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣8️⃣
Yes she makes trouble here and there ayi agama but this man, this Khaleel is different hakanan kawai taji
duk tsoro yakamata, wani strange aura take feeling acikin jikinta, idan yasa aka koreta a aiki fa?cus taga
yanda suke controlling DIG ranan, saikuma wani zuciya yace mata bazaiyi hakaba but tarasa mesa tun
ranan dasuka je gidansu yaketa yan abubuwa kawai jininsu bai haduba har ga Allah ta tsaneshi sabida
halinshi na auri saki, rashin sannin darajan dan adam, rashin sanin darajan mace, so itama she spoke
with lot of emotions sabida haushinsa da tsanansa dake zuciyanta which was so unprofessional sabida
tamusu aiki opportunity yasa ta sansu batada right to judge his life or his affairs ballema tarikesa arai.
Biyan kudin kayayyakin tayi tafito tashiga mota tazauna har lokacin bata dawo daidai ba chan ta sauke
ijiyan zuciya ahankali tace “ya Allah maybe I over reacted nima narikesa zuciya sabida halinsa dana gani
na wulakanta mutane but Ya Allah pls