Showing 18001 words to 21000 words out of 137497 words

Chapter 7 - GARGADAN SO Book Complete by Maman AbdulShakur .pdf

M Shakur   

11 Oct 2025

4498

tai murmushi ta tashi tawuce tafita daga
dakin.

Wuraren karfe 3:00 na rana ya bude idanunshi kanshi na bugawa, da kyar yatashi yazauna yana yatsine
fuska chan yadauki wayanshi yashiga camera yafara hoto ba riga ajikinsa, he looks super hot da idanunshi
dake nuna yanzu yatashi daga bacci, lips dinshi sun kara pink sosai dan idan yadansha abubuwa haka
suke kara pink yir ba baki ba, shi kanshi yasan yanada kyau, yadaura hoton a IG story sannan ya ijiye
wayan yasauka daga gadon yanabin boxer nashi da abubuwanshi da kallo dake kada yafada bayi, wanka
yayi yafito yashiga closet nashi ya chanza kaya ya shimfida dadduma anan yayi salloli tundaga na asuba
sannan yatashi sabida ciwon kai na hangover yasa yau baiyi training ba, flip flops fari yasaka yashiga
saukowa kasa yana dandanna wayanshi looking relaxed and happy, sauka kasa yayi yafita daga dakin sai
gaidashi ake wanda yayima ke bata baki dan hankalinsa nakan wayan, yana fitowa yan aiki suka shiga dan
gyarawa, yataho ta wajajen falon Momy daya gani tareda Noor dake ta bayanta akujera tana rawa
saikuma ga wata yarinya tana sanye da hadaddiyar atampa mai kyau zaune looking uncomfortable but
still okay, jin kamshin turarensa yasa Noor tazo da gudu tace “Dadyyyyyyy, My Daddy” da gudu tai
wajenshi tai tsalle ya dauketa yana mata kiss a kumatu yace “my princess” dasauri tace “Dady kaga
Momy tahanani zuwa wajenka ko” dasauri yace “don’t mind your old grandma din nan” Noor ta kwashe
da dariya tana jin dadi, Momy tace “zakici gidanku fitsararriya” zuwa yayi ya zauna kusada Momy dake
musu murmushi tace “akawomai abinci”? yatsine fuska yayi yadan shafa kai yace “Coffee first Mom
banjin yunwa” sosai yarinyar ke kallonshi har abin yasa yaji ajikinsa ana kallonsa yadan dago karaf suka
hada idanu dasauri tace “barka da tashi ina yini” hade giran sama dana kasa yayi sannan yakalli Mommy
da zuciya daya yace “who is she Mom?”


Dan murmushi Momy tayi daidai an kawo tray abinci tadauki Coffee tamikamai ya karba Momy tace
“she’s Minal, she’s among mata hudun da aka aurama jiya, she’s the one you shared night with” tabe
baki yayi yakai coffee baki yayi sipping kadan he knew he spend the night with wata jiya but wlh baisan
wacece ba, yarinyar dake zaune gwanin ban tausayi duk taji wani iri, wannan wani kalan family ne da she
doesn’t even know how to describe them, ko kadan basusan darajan dan Adam ba, tea yasake sipping
yace “Momy can she excuse us” dasauri Momy tace “tashi kifita” takalli PA tace “take her back to her
room” yes Ma ta amsa tai wajen yarinyar tace “tashi muje” gyadamata kai Minal tayi tana kara satan
kallon Khaleel dake sipping tea yana kallon wayanshi yana dan murmushi suka fice, Momy ta shafamai
kumatu cikeda so tace “Khaleel are you happy?” Gyadamata kai yayi hankalinsa nakan wayansa, anatse
Momy tace “to Alhamdulillah” ijiye wayan yayi Noor tace “Dady I want your coffee” murmushi yayi yace
“is hot Princess” yadebo a spoon kadan yakai bakinta tasha tana tabe baki tana sha, Momy kuma tana
kallon yanda Noor ke tayashi shan coffee tana tabe fuska tana sha still tace “kai wannan yarinya da
kwadayi”gwalo tama Momy tace “I will call my Fairy Angel Anty to catch you” dan dariya Mom tayi da
sauri Noor ta sauka daga jikin Khaleel tace “Dady ai Fairy Angel Anty nada karfi ko, Grandma kinga the
bad man wanted to hit my Dady, shine FAA ta pushing My Dady and hit the bad guy with leg like this” ta
shiga gwadawa Khaleel yayi shiru yana kallon Noor kaman mai tuna wani abu, Momy tace “oh ni Noor
menene kuma FAA”? Dasauri tai tsalle tace “Fairy Angel Anty Grandma” tashi Khaleel yayi yace “Noor
stay with grandma zan fita” da sauri takama hannunshi kaman zatai kuka tace “Dad zaka kaini gidansu
Lulu nima”? Dan tsayawa yayi yay jimmm yana kallonta dan baiso tamai fita kuka, ashagwabe tace

“Dadyyyyy” dasauri ya tsugunna yace “okay but that’s gonna be tomorrow or next, I have somewhere to
be now, is that okay Princess? Good gurl” gyadamai kai tayi ya manna mata kiss sannan yatashi yayi kofa
ana budemai Momy tace “have fun Khaleely” ficewa yayi zuwa wajen wata Rolls Royce fara aka budemai
ya shiga baya aka maida kofan aka rufe driver yaja motan security nashi daya agaba daya abaya suka fice
sai motocin mopol daya agaba daya a bayansu tasa a tsakiya.
[9/15, 10:26 AM] M Shakur: �GARGADAN SO�


✍M SHAKUR



EPISODE 1️⃣5️⃣




EPISODE 1️⃣1️⃣

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461



Tunda tai wanka tadawo daki tai salla batabar kan dadduma ba haka bacci yayi awon gaba da ita.
**

Around 4 cikin bacci ta shiga juyi agado tanadan kankame filon dake gadon saikuma chan afirgice ta tashi
zaune cikin muryan da baya fita da kyau sabida bacci tace “hasbunallahu wa ni’imal wakeel” wayanta ta
shiga tattaba gadon tana nema chan ta juyoshi da sauri ta dauka ta kunna flash dakin yayi haske ta ijiye
wayan akan gadon sannan takama cikinta tarike tana kankame idanu, kusan 3minutes tayi ahaka sannan
ta dago filo ta dauka ta daura kan cikinta tarike saikuma ta kwanta da kyar tana kallon silin dakin chan
kuma saita mirgina tahau kan filon tana kulle idanunta tana sauke ijiyan zuciya saikuma takara tashi
zaune da rarrafe ta sauka daga kan gadon ta duka tana kife kanta akan gado chan tasake tashi tana layi
tashiga tafiya atsakar dakin kafin tasake dawowa tahau gadon ta kwanta akan filo ta mika hannunta
tadauki wayanta kiran Samsung S20 Ultra tabude number datai saving da best ta shiga kira wayan na gab
da katsewa aka daga cikin muryan bacci Ni’ima tace “Best” ahankali cikin muryan da baya fita sosai
Hawwa tace “Best na shiga uku, yauma yadawomin abin ke kadaine?” Da sauri Ni’ima ta kalli Aliyu dake
bacci a gefenta saita tashi da sauri tawuce tafita daga dakin tana maida kofa tarufe tawuce falo ta zauna
batare data kunna wuta ba tace “gani nan nashigo falo, don’t worry Baban Yaseer na bacci, Best this
week alone this is the 2nd time da sha’awa ke tadaki daga bacci, ina maganin dana baki”? Kaman zatai
kuka tai wahalallen tsuki tace “na shanye” ahankali har wani fiffizgewa jikin Hawwa keyi tsigan jikinta na
tashi tace “mezanyi yadena Best? Cikina har ciwo yakemin” dasauri Ni’ima tace “sannu kinji Best shan
kanwa is not good for mata dasu lemon tsami, just ki daure kije ki watsa ruwa mai sanyi sosai zaki
warware kinji, Allah yakawo miki miji duk ki huta da wahalan nan, jeki watsa ruwan sanyi” ahankali
Hawwa tace “okay” ta katse wayan, zare wayan Ni’ima tayi daga kunne daidai nan ana kunna wutan falon
da sauri tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dagashi sai gajeren wando yana kallonta cikin idanu da dan
damuwa kan fuskanshi yace “what is wrong with Hawwa?” Dan kallon mijin nata Ni’ima tayi saikuma ta
tashi daga kan kujeran ahankali ta taho wajen dayake da dan sanyin jiki tace “just girls problem ne Husby
sorry na tadaka daga bacci muje mu kwanta” tai maganan zata wuceshi ta shiga bedroom nasu taji ya
damki hannun bata ankara ba taji ya fizgota da karfi zuwa gabanshi har saida wayanta yafadi akasa ya

daka mata tsawan gaske kaman ba Baban Yaseer ba yace “tell me meke damun Hawwa?” Ayanda Ni’ima
ta firgita batasan sanda bakinta yace “sha……..sh….sha’awa ne Husby, Uhmm daman ina bata magani
so yakare shine yau take wahala” dan lumshe idanu Baban Yaseer yayi yadan sauke ijiyan zuciya, adan
rude Ni’ima tace “what’s wrong Baby ko bakada lafiya ne?” Takai hannunta zata taba wuyanshi hannunta
yakama batare daya bari ta tabashi ba kawai ya jata ciki zuwa gado rikice mata yayi saida aka fara kiran
salla ya barta ya sauka yawuce bayi tabishi da kallo kaman akwai abinda ke damun Aliyu har yau takasa
ganewa, tashi tayi tana kallon wayanta dayake kasa chan sai gashi yafito wayan nata ya kalla dake kasa
karasawa wajen yayi yaduka yasa hannu yadauki wayan yaduba ganin wayan is fine yasa yamike yataho
wajen gadon datake tsaye yamika mata wayan tareda mata murmushi yace “tashi kije kiyi wanka kiyi
salla, anjima sai muje mu gaidata ko tareda su Yaseer”? Gyadamai kai tayi asanyayye tasa hannu ta karba
wayan, hannunshi yakai yashafa kumatunta ahankali yace “Ni’ima”kallonshi tayi asanyaye daukanta yayi
yay gaban bayi da ita ya sauketa yace “go and shower” shikuma yajuya ya shirya yasa jallabiya yafice.


Hawwa na fitowa daga bayi taci karo dawata wata mata da tadan manyanta rike da buta a hannu ga
asuwaki a bakinta tsaye dab da bayin tana mata wani kalan kallo dasauri Hawwa ta dauke kanta cikeda
dan kunya dajin nauyi danta daura towel akanta tace “ina kwana Umma” mugun kallo Umma ta
watsamata ta juya ta tofar da ruwan asuwakin bakinta a wajen tace “anje anyi abinda aka sabayi tohh
Allah kyauta tir da wannan hali” dudda Hawwa tajita bata bata amsaba tawuce dakinta ta shiga da basket
din sabulunta da soso dakin ta ijiye taje gaban mirror taja dan stool ta zauna tana kallon kanta dake
daure da dankwali da duk ya jike zare dankwalin tayi ta ijiye gashin kanta ya zubo sannan tadauki
abubuwan face nata tafara shafawa kafin ta shafa cream ajikinta ta feffesa turare sannan tawuce tabude
sip tadauki wani simple gown tasaka lokacin an fara kiraye kirayen salla, shanya zanin da towel data cire
tayi a kofa sannan tasa hijabi tahau kan dadduma.

Tana kan dadduman nan har gari yawaye sannan ta tashi tazauna tana duba hannunta da har yasoma
warkewa tai shiru she’s just happy yau bazata aiki ba DIG yabasu off taga message din a group dinsu na
watsapp, kwanciya tayi agadon tadauki wayanta ta danna tana kallon hoton dake jikin screen dinta da
wata yarinya ce dake kama da ita ahankali tace “I miss you Mims” tashi tayi tafara gyara dakinta da babu
datti tafito da sharan waje sannan tafara share tsakar gidan lekowa daga kitchen Umma tayi ganin itane
yasa taja tsaki takoma cikin kitchen din abinta. Tana cikin sharan Baba yashigo gidan da sallama using crutches dinshi dukawa tayi gabanshi tace “ina
kwana Baba” binta yayi da kallo kaman mai nazarin wani abu sai chan yace “kin tashi lafiya, yau babu
aikin naki ne”? Kanta na kasa tace “ance muhuta yau sabida operation damukayi” shiru yasakeyi kawai
kallonta yake chan yace “muga hannun” ahankali ta dago kanta for the first time ta kalleshi da dan masifa
Baba yace “kina kallona Baban Yaseer ya sanar dani kinji ciwo a hannu wajen aiki, tashi ki nunamin in
gani” ahankali ta mike tsaye daidai lokacin Umma na lekowa daga cikin kitchen tahaderai, dan jan
hannun dogon riganta tayi tanunamai ciwon wanda yake small cut, matse crutches nasa Baba yayi a

hammata yakai hannunshi ahankali yakamata hannunta dan boyayyen ijiyan zuciya Hawwa ta sauke
rabon da Baba yarike hannunta tun tana secondary school, kallon fuskanshi take, cikeda so dan damuwa
Baba yace “bakince ke a office ko a mota kike aiki ba meyakai har kikaji ciwo haka iyye? Idan wani abu
yasameki fa iyye Hawwa”? Baba yayi maganan yana dago kanshi yana kallon fuskanta, maida kanta kasa
tayi batai magana ba, ahankali yasa hannunshi yadawo da hannun riganta yarufe yace “ai shikenan, Allah
baki lafiya, zansaka Auwallu ya karbo mini maganan hausa saiki shafa awajen kinji ko”? Ahankali tace “to
Baba nagode” sakin hannunta yayi yace “gama sharan kizo falo muyi kari tare” ahankali tace “toh”
yawuce ciki itakuma Umma takoma kitchen rai abace ahankali ta duka ta cigaba da sharan shikuma Baba
yashiga katon falonsu ya daga labule ya daura a kofa ya zauna yana kallo Hawwan dake shara yanason
diyarsa wani zubin haushi da bakincikinta ke mamayemai zuciya yayita zuba masifa, hango Umma tafito
daga kitchen rikeda flask, Hawwa tace “ina kwana” ko kallon inda take batayiba tawuce ta tazo ta shiga
daki ta ijiye abubuwan data dauko tasake ficewa takwaso sauran abubuwa tadawo ta ijiye komi ta shiga
budewa zata zubamai ya juyo ya kalleta yace “zuba dana Hawwa” dagokai tayi ta kalleshi rai abace tace
“kadaisan bana abincina da yarka ko? Bakuma yau yarka tasaba ciyar da kanta ba” hade giran sama da
kasa Baba yayi yace “yo da bata kawo kayan abincin ba da a ina zaki sami wanda zakici eh mara kunya”
kallon Baba tayi baki sake saichan tace “wannan kuma tsakaninku har gobe ni kaine ke ciyar dani ba wata
ba dan kai nake aure kuma kaike bani kayan bacci, banda haka naga ai nima nawa yaran na kawomin
kayan abinci” dan dariya kadan yayi yace “Zainabu kenan yau banso nafara rigima dake dan nasan ba
cikakken mutunci gareki ba, to meya hanaki cin abincin yaran naki? Bari kiji idan ni nayi fushi da diyata
wannan ni mahaifinta ne, bakida ikon fushi da ita, ke har kinada bakin magana dabadan Hawwa ba da
tayaya zamu aurar da yammatanki hudu mu musu kayan daki ni da bani aikin komi, wayasa Aminu a
university? Wayakai Maryama boarding yake biyan kudin makarantan ta?” Magana Umma zatayi ya
nunata da hannu yace “kul, karki batamin rai da safen nan zubamata kari nace” hadiye abu Umma tayi
daya tsayamata a wuya tashiga zubawa Baba yajuya ganin tagama shara tana wanke hannu yasa yace “zo
kiyi karin kumallo Hawwa” Gyadama Baba kai tayi ta wanke hannu ta taho ta shigo dakin Umma ta tashi
ta shige ciki ko ajikin Baba yace “yi kari maza” dumamen tuwo ne da shayi dayaji kayan kamshi hannu
tasa tafara ci Baba yace “yaushe ne ziyaran Maryama a school”? Ahankali tace “nan da kwana bakwai ne
Baba next week” ahankali yace “Toh Allah kaimu” saikuma yayi shiru yakai kofi baki ya kurbi shayi chan
ya kalleta yace “Hawwa inaso nai magana dake!”

Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace “Hawwa baki
tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa
suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye?
Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum
fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke
ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan
zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan danakeso nayi dake itace nama
Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema
miki miji” ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da
asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara wata

biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke hannu
ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren
ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko”? Kasa
magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba yacigaba. “Idan
akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake” dasauri
Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin” dasauri Hawwa ta kalli
Baba, Baba shima kallonta yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure
bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki
barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan
bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare
datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace “wai Malam
Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana
daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami
miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko
abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace “ai alhakina bazai
taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still
abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin
aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi
yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu
wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru
goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin
wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin
daidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login