Showing 3001 words to 6000 words out of 137497 words
Chapter 2 - GARGADAN SO Book Complete by Maman AbdulShakur .pdf
Excellency da
saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her
job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita,
and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da
dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro
jotter kai tsaye tace “for how long kenan rabuwansu”? Abba yace “I think duka duka aurensu lasted for
about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her?”
Kallon Abba tayi anatse tace “Yes Sir” shiru Abba yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta
dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da
saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her
job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace “bring those Nanies da two securities dake tareda ita,
and call My Hajiya tazo nan” yadan kalli Hawwa yace “ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da
dana for a very long time basu tare” hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen
dake makale awajen, kai tsaye tace “for how long kenan basa tare”? Dady dayay kaman mai tunani dan
yamanta yace “I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody
jikata, do you still needs to see her? Is it necessary”? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace “Yes Sir” shiru
Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace “your
Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do
her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare
magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in
criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency”
jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace “is that all abinda kike bukata?” Anatse Hawwa tace “for now
yes Sir!” Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace “bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da
aka sace” yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya
Daraja.
Ganinta yasa Dady yace “yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter” yayi
pointing Hawwa yace “she needs to talk to Noor’s parents, ko kinada number matar data haifi Noor”?
Dan yatsine fuska Momy Noor’s irin na isa dakuma rashin mutunci tace “I don’t have number ta but
lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina” dasauri Dady yace “okay kirata muji nima
Khaleely nake kira baya daga wayana” itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda
suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda
ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za’a
cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu’umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall
black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko
kallon jama’an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda
yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace
“Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?” Cikeda
damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace “Khaleely calm down kasan babu abinda
ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti
Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force
shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you” cikin fushi sosai ya fizge
hannunshi yace “Mom if anything happens to Noo…..” taushemai baki Mom tayi da gudu tace “kul babu
abinda zai sami jikata don’t even utter dat word, come” Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake
kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace “calm down hasken idanuna and answer them
please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa” tayi maganan tana juyawa tama
Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun
Khaleel din ya dauke hannunshi yace “don’t touch me Pops” dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai
kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace “toka yakuri kaji Khaleely” dauke kai yayi kaman badashi akeba,
Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace “ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask
him abinda zaki tambayeshi” dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu
kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan
daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai
kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace “Sir how close are you with your daughter”?
Batare daya kalli inda takeba yace “I’m her best friend and everything, what else”? Ya amsata annoyingly,
da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace “he’s very close to her, just like yanda yafadi shine
best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi” gyadakai tayi tace “shin
ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani
abu makamnacin haka maybe ko a school ne”? Kai tsaye yace “no” still tana kallonshi batare data dauke
ido ba tace “kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause
you pain at all cost”? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace “I can’t think of
anybody” alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace “Pops ko inada shi?”
[9/10, 10:54 AM] M Shakur: GARGADAN SO
✍M SHAKUR
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS
KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY
CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 4️⃣
Calmly Excellency yace “uhnnnn I can’t think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko
maybe matayen ka kasan mata da kananun magana” ahankali Hawwa na kallonshi tace “banda
mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?” Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace “eh, dana aurenshi tara
but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu
6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yarona” shi kanshi DIG saida maganan ya daki
kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh,
rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace “can I know me suke
fadamaka idan sun kira ko kuma sako?” Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi
kan kafadar Babanshi yace “I don’t know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to
block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla bla” yadanyi
tsuki kadan yace “they’re just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu
Pops?” Dasauri Excellency yace “inafa ai ba’a aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna
mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it
hard for kansu, aure don’t have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu
feelings of love” abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace “I need to interrogate all the
8 ko 9 of them” juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking
idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace “I need to talk to
Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?” Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu
dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda
yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace “ke, why do I need to call
them?” Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata
wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida
dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima
ko kyafta idanu bayayi, tace “you need to call them cus they’re potential suspects duba da whatever
transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke
yarka da akayi before we look outside the box, and be fast” takalli agogon hannunta tace “i need to wrap
up this case within 24hrs, 1hr is almost gone” sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake
juyowa tasake zubamai idanu tace “next time address me as Miss Hawwa not Ke” tana maganan tabude
kofa tafice.
Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace “Pops who d f*ck is she? Why is she even
here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? She’s so rude, fire her! I don’t want her here” Da sauri
daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace
“you don’t know Miss Hawwa she also doesn’t give a f*ck about who you are she will put you in your
place” rai abace Khaleel yace “I don’t want her to be among the team, dismiss her” yayi magannan yana
kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace “calm down Khaleely abun zaimaka yawa ga
damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata
from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I don’t
like the way tai magana da d’ana agabana” yakalli DIG yace “talk to her to watch her tongue karta kara
magana da d’ana rudely I don’t tolerate such” cikeda girmamawa DIG yace “we are sorry Sir, hakan bazai
kara faruwa ba I promise” yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency
yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.
Wawooo YAYI AURE SAU 9? WAT
[9/11, 8:36 AM] M Shakur: GARGADAN SO
✍M SHAKUR
EPISODE 5️⃣
https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
✍️Jari kike nema shigo METAFORCE
✍️Marayu gareki shigo METAFORCE
✍️Bashi ake binki shigo METAFORCE
✍️Kayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE❓❓❓
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu
1-after d other
1️⃣kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣Referral bonus,kudin gayyato mutane
3️⃣Spillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4️⃣Overflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5️⃣Zaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo naira
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYA❓❓❓
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi
kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NE❓❓❓
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga
kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjoji
08066136431
EPISODE 5️⃣
Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs ga ruwa a ijiye mata na
bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG
yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace “excuse us” tashi yayi yafita, da dan fushi
kan fuskanshi yace “wat was that behavior eh Hawwa?” Sauke kanta kasa tayi tace “Sir I don’t care who
he is, he should address me with some respect baya kirani Ke ba” dan jim DIG yayi yana kallonta yace
“that guy kina ganinshi kinsan he doesn’t think like me and you, bai taso kaman mu da ke ba” yadan sake
rage murya yace “Hawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please let’s do abinda
yakawomu and leave don’t repeat abinda kikayi dazu am I clear”? Ahankali badan ranta yasoba kanta na
kasa tace “Yes Sir” “good” ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana kiran
Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude some
systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da ma’aikatan gidan kafin Head
Security yashigo yace “Ma’am Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are available Maman
Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but tana hanyan zuwa itama”.
Gyadamai kai tayi tace “ashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu and give it to
Abraham” gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman
balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta
dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta
nuna mata tace “have a seat please” zama tayi tace “and who are you, where is Lee?” Dan kallonta
Hawwa tayi tace “sorry Lee?” The way she’s asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan
tace “Khaleel nake tambaya ina yake” anatse Hawwa tace “I believe idan muka gama you can look for
him, can I know how long u we’re married to Mr Khaleel Ma’am”? Kallonta matar tayi tace “why the
question”? Anatse Hawwa tace “can you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki tambayan
nan” shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace “kwanan mu arba’in da hudu bamu cika 2months
ba gaskiya” Hawwa na kallonta tace “baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time”? Dasauri ta
girgiza kai saikuma tai murmushi tace “when money is at stake nope, I will do everything to get Khaleel
back, nakasa aure nakasa son wani” rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace “and why is
that”?Wani kallon raini matan tamata tace “are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee kuwa? It’s seems
like you’re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream” dan shiru Hawwa tayi
tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG rai hakan yasa ta
hadiye sai kawai tace “you can go” tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa
tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel cus sun
dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah yasa bata salla
yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai
kaman zata gasan kyau yace “this is Noory’s Mother Ma’am” gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan
tundaga kafa, security yace “your phone please Ma’am” iPhone dake hannunta ta kankame tace
“mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today after how
many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya” anatse Hawwa tace “is just protocol I can’t talk to
you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita” kallon Hawwa
Matan tayi tace “and who are you”? Ahankali Hawwa tace “I’m Hawwarh!” Yanda Hawwa ta tsareta da
idanu yasa ta bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata Hawwa tace
“can you discribe relationship dinki da Baban yarki for me please?”
Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama tare, we don’t talk, da Nany Noor
kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne ake barina magana da ita” ahankali
Hawwa tace “are you happy about that? Yarki ce Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki
magana da ita? How do you feel about that”? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake kallonta
tace “ai sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her Mother”Hawwa
na kallonta tace “how long kukai zaman aure da Babanta”? Dan ijiyan zuciya Maman Hawwa ta sauke
tana huci tace “satinmu shidda da kwana shidda ya saken” ahankali Hawwa tace “kece matarsa tanawa”?
Shiru tayi sai chan tace “I think ta hudu” taidan huci da saida yafito tace “ko kwana goma banyi agidaba
bayan ya sakeni ya auro