Showing 87001 words to 90000 words out of 137497 words

Chapter 30 - GARGADAN SO Book Complete by Maman AbdulShakur .pdf

M Shakur   

11 Oct 2025

4525

tana kallon bayin kayanta tacire kirjinta
namata zafi ta wanke bankinta da Maclean da mouth wash tawuce tashiga shower ta kunna ruwan zafi ta
duka tana dubawa taga koya fasata taga beyiba hankalinta dan kwanciya yayi tanajin bakun ciki tayi
wankan tsarki sabida Khaleel but hakanan tayi gashinta ya jike sharkap da ruwan zafi sai fitar da kanshi
yake tahau kuka kawai tana wankan, she’s so angry da kanta, aka tagana taja towel ta tsane jikinta
sannan ta daura akanta tashiga gogewa kafin tasaka kayanta back tana kallon, hijabi tasaka boobs dinta
na ciwo Allah kadai yasan me da me yamata fitowa tayi ahankali taga ya shimfida mata dadduma but
baya dakin har lokacin kayanshi na kasa data gani hawa dadduman tayi tafara salla tana cikin sallan
yashigo da ledan takeaways dayawa yasake fita sai kuma yashigo da spoons da plates da water yasake
kulle kofan ganin ta idar da salla sai kawai ya zauna kan dadduman agabanta yakalleta yace “good
morning matan Khaleel”.
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 4️⃣9️⃣



Haderai Hawwa tayi taki magana shikuma Khaleel yace “thanks” seat tanuna musu tace “please” sai
alokacin Khaleel yasaki hannunta suka zazzauna matarma ta zauna ana kawo musu very expensive drinks
aka ijiye aka fita sannan takallesu tace “the first abu damukeyi idan couples comes to us like this shine
maganan color before talking about fabric, Sir and Ma’am wani color fabric are you going for” daukekai
Hawwa tayi shikuma Khaleel ya tsareta da idanu yace “I want to see her in white that day saikuma
something gold fits her and sky blue dark blue color, that’s the color of clothes dana fara ganinta dasu d
day we met!” Danna waya Hawwa takeyi da amman saita tsaya tai shiru jin abinda Khaleel yafadi,
designer tace “awwwn wow your husband is so romantic yatuna har kalan kayan daya fara ganinki dasu”
juyoda kanta Hawwa tayi ta kalleshi suka hada ido watsamai harara tayi tasake dauke kai abinta, matan
tace “so we will have white gown, gold outfit, sai a mix of sky blue and dark blue outfit” gyadamata kai
yayi yace “right” tashi tayi tace “muje fabric store kugani” tayi wajen kofa shima yatashi Hawwa takalli
matan tace “can I stay nagaji I don’t have to go ai” kanta Khaleel yazo yace “I can carry you idan kin gaji”

dasauri Hawwa ta tashi daga kujeran matan tai dariya tafice abinta, Hawwa tanuna Khaleel da hannu
cikeda masifa tace “Wlh kada ka tabani, katabani saika sani” tsayawa yayi yace “mutafi to” wucewa tayi
da sauri yabita abaya idanunshi suka sauka kan ass nata dake juyawa sabida yanda take tafiya dasauri
dauka kai yayi sabida yanda har jikinshi yafara motsi she has rubber ass, itadai Hawwa zama tayi Khaleel
yana zaban fabrics masu kyau tashiga danna wayanta, almost every second saiya kalleta har saida matan
tace aranta guy din nan extremely love that beautiful ladyc and yarinyar sai yanga takemai tana shareshi
kaman she don’t love him back, tsaf yazabi fabric dayakeso matar tadauko tape tazo wajen Hawwa tace
“Ma’am measurement naki zan dauka stand please” aka kunna waka awajen shikuma Khaleel yawuce ta
gefen ido Hawwa tabishi da kallo ko’ina zashi oho ganin yabar wajen yasa tace “I have my measurement
zan iya baki basai kin aunani ba Madam” ahankali matan tace “kiyakuri don’t let quarrel naku to affect
you and ur day, couples fight you know, please tashi na aunaki I want you to be the most amazing and
spectacular bride ever” shiru Hawwa tayi sai kawai ta tashi matan ta zare gyalen Hawwa ta ijiye kan chair
gashin Hawwa da aka gyara ya bayyana dayayi kyau sosai, Hawwa tadan kallo wajen ganin ba Khaleel
tasauke ijiyan zuciya tsayinta tafara aunawa, daidai tabude hannu tana auna boobs dinta Khaleel yashigo
room din rikeda wine glass yana kurba yana tafiya kaman dan gayun shi, matan takalli Hawwa tace “you
have boobs so zamuyi breast cut mai fadi and cuppy look” dago kanta Hawwa tayi da sauri jin tafiya hada
idanu tayi da Khaleel dake mata dan iskan kallo jin abinda aka fadi yanama kirjinta da ake aunawa wani
kallo irin wannan ne wani girma, harara Hawwa ta watsamai ta dauke kai daidai wakan Favorite girl na
Darkoo ft Rema na playing a speaker wajen, wani irin daga hannunshi dake rike da glass cup Khaleel yayi
sama yakai dayan gaban wandonshi yarike yafara rawa yana moving so slow and cute dayasa da ake
aunawa ta Hawwa waigo ta kalleshi, tsaya chak tayi tana kallonshi, murmushi yamata kadan yashiga bin
wakan yana rawa yana kallonta.
Crazy crazy crazyyy
You amaze me
Gurl your amazing
Ayyy, yeah yeah
Gurl I swear your chocolate I wan bite,
They say your love ahh fit to make a man fight
Make other girl hold up who badder dann
Bring am out my gurl fine like Tayra bankz
I like the way the boogie down
Gimme boodie bounce make I elevate your finance
Keep putting on pressure
Giving other girls lectures

Shap like saper
My gurl so fine mmmmmmm
Gimme dirty whine ummm
I like the way you twerk ummm ummmmm ummmm
You twerk yeah yeah
In the Maybach
She really got heaters gurl
She really my favorite gurl
I'm loving the way you twerk
You twerk…..
Yanda Khaleel kebin wakan yana mata rawa yana kallonta yana sipping wine once in a while yana nunata
saitaji bata tabajin wakan yan Nigeria yamata dadi kaman wannan da Khaleel keyi ba, and bata taba
ganin wanda waka da rawa yamai kyau kaman shi ba, he is so bad Goddd! Even his dance na bad boys ne
Ya Allah! Bugawa kirjinta yashigayi uncontrollably sai kawai tajuya da sauri tabama baya why is she even
looking at him har rawan dayakeyi na burgeta banda iskanci ma me namiji yakeyi da rawa banda
shedanci? Kato dashi yarike gaban wando yana rawa mtswww. Murmushi matan dake aunata tayi itadai tana kallon ikon Allah d drama, this two share unique
unexplainable love and affection, kusan 1:20minutes suka bata a shagon, sannan suka fito motan tashiga
shima ya shigo takalli agogon wayanta tace “oh no lokaci yawuce haka” batare data kalli fuskanshi ba
tace “zanyi salla” ahankali yace “take us to central mosque Umar” dasauri driver yace “to yallabai” har
sukakai central mosque taki kallon inda yake ana parking tabude da kanta tafito tayi side na mata yabita
da kallo sai shima yawuce bangaren maza Umar na binshi da sauran guards nashi dake musulmai, dudda
bata juyoba but ta gefen idanunta taga yatafi side na maza aranta tace “ashe yana salla”

Kusan 15min tabata a mosque sannan tafito Khaleel na tsaye jikin mota ya hangota wlh baitaba spending
this kind of plenty time da any mace arayuwanshi ba and surprisingly he’s not even tired, he’s just
looking at her she’s so tall not too slim not fat chan kuma aranshi yace “sai fada da masifa da tsiwa”
haatta iso wajen taki kallonshi tashiga motan dayake abude daidai wayanta yahau ringing shima yashigo
daidai tana picking wayan takai kunne tace “Hello Abraham ya kuke” tai shiru sai chan tace “don’t worry
I’m feeling much bet……” fizge wayan Khaleel yayi daga kunnenta yakai kunnenshi yace “why do you
keep calling my wife like this?”Dasauri Hawwa takalleshi tana bude idanu bataji me Abraham yaceba
cikeda wulakanci Khaleel yace “if you call my wife again you will have to deal with my anger!” Yazare
wayan daga kunnenshi ranshi abace yace “I hate small senseless boys” mamaki yakashe Hawwa tace

“wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you are?”
Kallonta yayi yace “your husband!”Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace “bani wayana”
makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da
kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso
kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace “I’m sleepy,
banyi bacci ba sabida ke dazu” ahankali Hawwa tace “mtswwww” tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko
kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta tureshi
agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace “Khaleel ka kara tabani ko ka kara hada
jikinka da nawa wlh saina bata maka rai!” Kaman dan yaro yace “bacci nakeji” ihu tayi tace “and so wat!”
Shiru yayi sai chan yace “muguwar yar sanda kawai!” Dasauri Hawwa tace “wat!” Saikuma tasaki baki
tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru tahadiye
komi, ahankali yace “dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau” sake kallonshi Hawwa
tayi kaman zawo takasa hakura tace “nine cat”? Gira daya yadaga mata alamun “eh” ganin mahaukaciya
yakeson maidata yasa tace “don’t worry this cat will expose you soon” murmushi yayi yace “Baba will
never believe you Kulu” hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace “Kululu Kulu Lu, Muguwar
yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa” shi kanshi Umar driver saida dariya ta
subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri
Khaleel yataso tace “Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa” girgixama Khaleel kai yayi yana
dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water yashiga budewa dasauri
yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace “so yadamu da yan aikinsa haka”?

Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace “lafiya lau Oga ya tsaya tarin” komawa baya
Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita
this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye
motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag
din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta.
Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar
shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace “wai banace kadaina
tabani ba” takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi
tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda
numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan
cinyansa cikeda haushinsa tace “mehaka”? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin
fatan wuyanshi yace “aahhh your hands feels so gooo…..” rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule
sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace
“instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina”
sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace “or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni
aaashhhhhh” yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal
organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace “wai 3weeks saura kwana
nawa ne kafin yayi? I can’t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right
Kululuwa”?”Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace “bazaka taba hutawa dani ba! I’m not like those

gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai
gwara na mutu!” Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai
yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu
da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita tashigayi
daga jikinshi takasa tace “mehaka?” Lumshe idanu yayi yace “nothing kawai inajin taushin bra cups dinki
ne a chest dina! But why would that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman pre
mature clementines oh tangerine right!” wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad words dayake fadi
comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace “kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba ganin
yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa” ashagwabe yana bude idanu kadan yace
“saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan mitsi
mitsin tangerine din nan nasha”? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga kwacewa
kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi daya
yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta fuskanshi na
kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai yau runtse
idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan yagansu ahaka fa,
arude tace “me haka? Khaleel wat is this”? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata orgasmic cuming
voice yace “I want to kiss you Yar sanda!” dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta datse idanunta gam
takasa kwace hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune kansu, murmushi kadan
Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya ya tusa akarkashin bayanta yaturota jikinshi ya
kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery ta yayi low zero percent
takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi da ita ahaka kankame da
ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi yana kallon yanda ta
datse bakinta, murya chan kasa yace “release your lips” makemai kafada tayi ba bakin magana tasan tana
sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya sauke akan nata yadan hura
iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace “Hawwahhh!” Har wani motsi organs dinta sukayi yanda
yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna mata wani light kiss a
kumatunta dayayi making wani virgin sound. “Muuuuahhhhhh!” Wani dogon and very deep sigh Hawwa
tasaki. “Huuuhhhhhhh!” Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba cikin tsinanniyan yar
iskan murya yace “Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I promise to be gentle
dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh” yayi shiru yana zare hannunshi daya kama hannunta dashi asama
yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa ahankali, cikin muryan nan yace “zan matsasu asssshhhhhh!”
Yasoma kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi takasa, murya chan kasa
yace “zan luguiguitasu and make them ripe uhnnnn Kulu…….” Daidai yakai hannuwan zai sauke a boobs
dinta….
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣0️⃣

Har tsakiyan kanta Hawwa taji kanta yafara kararrawa bell ringing tafara gayama kanta is Khaleel, Pops
boy kemiki all this abubuwa, karfi taji yazo mata yana kokarin taba boobs nata ta iya daga hannunta
takama hannunshi tarike gam, Khaleel ya kalleta da idanunshi da sun kankance, kasa magana Hawwa tayi
sai kallonshi datake tarike hannunshi gam kirjinta na bugawa ba kakkautawa, murmushi Khaleel yayi
kaman karya barta ta tafi haka ya keji sai kawai yayi hugging nata so tight batare daya karbe hannunshi
data rikeba, sugar jikin Hawwa tayi yana mata wlh, kawai zaki jikinta keyi addu’a tashiga yi takasa tureshi, bakinshi saitin kunnenta cikin mugun tsokana yace “if Lee wants to have Kulu he will have Kulu can you
see that now? I can shut you up anytime naga dama, I’m not just any regular bad boy, I’m a bad police
officer’s boyfriend, I’m dating you! We are couples! Remember Khaleel can have any woman daya ga
dama you’re no difference” dagata yayi ahankali yakoma yazauna agefe bangon wandonshi yatashi harda
na bala’i amman ko kokarin boyewa baiyiba yakama hannunta yadauki paper bag din yasa aciki yace “you
can go girlfriend Kulu” dasauri Hawwa tabude kofan tafice jikinta kaman ba nataba tana tafita kaman
zata tashi yabita da kallo saida yaga ta shiga cikin gida sannan yabuga kofan Umar ya shigo yaja motan
suka fice yana kallon gaban shorts nashi dake atashe yaja yar gajeren tsaki he’s so horny sabida yanajin
nauyin Baba ne da wlh saiyaci yarsa a kofar gidansa.


Sosai gabanta ke faduwa, what just happen now? How was that boy able to shush her up? What is the
meaning of abinda jikinta yamata? Ahaka ta shiga gidan Ramla ta taho da gudu tace “Ya Hawwa kinga
shopping danayi dayawa harke nasayoma abu kuma bodyguard dinshi baicemin ya isa ba har Baffa na
nasaima abu shine yanzu Ammi kemin fada wai yayi yawa” kirjinta har lokacin bugawa yake tadaiyi
murmushin yake da kyar Ammi dake daki tace “Hawwa!” Dasauri Ni’ima dake zaune da Hawwa bata
lurada itaba tace “Hawwa!” Dasauri Hawwa tajuyo takalli Ni’ima jin muryanta, kusan 20secs Hawwa na
kallon Ni’ima itama haka Ammi taleko daga net ranta abace tace “Hawwa bakiji ina kiranki bane” firgigit
Hawwa ta kalli kofan tace “toh Ammi gani nan” tai wajen kofan kai tsaye daidai zata bude ta shiga Ni’ima
takama hannun Hawwa tarike gam cikin wani irin murya mai rauni tace “Hawww…….waaaaa!” Kawai
hawaye Hawwa taji sunzo idanunta tadai daure tahanasu zubowa takalli Ni’ima data rike mata hannu
tace “yanzu kuma mena miki Ni’ima kikazo nemana?” Daidai lokacin Baba na bugo sallama yana shigowa
tareda Aminu suna hira ganin Ni’ima tarike hannun Hawwa yasa ya kirne fuska suka kame awajen, cikin
sanyin murya dake nuna nadama Ni’ima tace “Hawwa banda words to justify whatever I did to you and
your family, Hawwa bansan meya shigeni ba, I couldn’t believe nine ke yunkuri inacewa zan kasheki da
gaske kaman aka banni zan iy…..iya….” Muryanta yashiga rawa takalli Ammi dake kallonta ta kofa tajuya
takalli Baba tace “nama magabatana kuma iyayena maganganu marasa dadi I’ve lost everything, Hawwa
Baban Yaseer yasakeni tun ranan hospital

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login