Showing 1 words to 3000 words out of 137497 words
Chapter 1 - GARGADAN SO Book Complete by Maman AbdulShakur .pdf
[9/10, 10:17 AM] M Shakur: GARGADAN SO
✍M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun
yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A
WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZAREN
EPISODE 1️⃣
Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban
attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan
kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana
sanye da manyan kaya ya kafa hula aka, sai kuma wasu mataye guda biyu suma da zasukai kaman 49 ko
50yrs haka duk zazzaune cikin shiga ta alfarma shigan da kudi ke ihu suna screaming, duk wanda ka kalla
cikin falon kana iya ganin tsananin tashin hankali dasuke ciki, kap mutanen nan babu mai magana, sai
zancen zuci da kowa keyi, agogon dake daure a wrist din attajirin ne yayi kara hakan yasa yadago kanshi
yakalli sauran mutanen dake dakin da duk sun dagokai suna kallonshi sabida karan da agogon hannunsa
yayi yabude zaiyi magana amman ba murya dan gyaran murya yayi. “Uhmm uh’umm” sannan yace “this
is 72hours daidai kenan tun bayan munkai kudin dasuka bukace mu damukai amman shiru, basu saki
yarinya ba, basu kiranmu ba” saikuma ya zauna da sauri kan kujera yana kallon attajiran matan da ke
kuka dudda bata bari hawaye ya taba fuskanta dan tarike tissue tana mammannawa dayan matan dake
kusada ita dake nuna kaman kawarta ce sabida yanda take bubbuga bayanta yace “Noor is just 4yrs, yau
kwananta 5 in captivity” sai kawai yatashi kaman wanda aka tsikara da saurin gaske yayi wajen kofa
dayan Alhajin yabishi da dan gudu yasa hannu yabude kofa yafice wasu manya manyan security dake
sanye da kayan sojoji ne kusan su 10 gaban dakin sunyi layi biyar na kallon biyar.
Babban Riganshi ya shiga tattarewa yana sauri dayan na binshi da sauri shima yace “ina zaka Your
Excellency?” Cikeda tashin hankali yana tafiya still batare daya tsayaba yace “I’m going to see Khaleelu”
daidai wasu securities na budemai wani babban kofa ya shiga cikin wani lafiyayyen falo dayay
mahaukacin haduwa ga duhu ya cikashi, hannu yasa ya kunna wutan dakin yayi haske dau, yawuce wajen
lift dake falon ya shiga yakaisa sama babu komi dake aiki adakin banda AC, wani kofa yabude dakin shima
duhu dasauri ya kunna wuta, ya Allah! Kyan dakin is worth rubutawa a littafin world record, wani matashi
ne kadai zaune adakin akasa kan wani lallausan fur carpet dagashi sai joggers na aritza ash color da
rigansa farin t-shirt, yabama kofan baya hakan yasa bayansa kadai zaka iya gani that’s huge and full da
gashin kansa dakeda dan yawa and it’s kind of coily kaman na dan fulani baki kirin.
Dasauri attajirin yayi wajen da yaron yake ya zaga ta gabanshi yaduka cikeda damuwa yace “Khaleely,
Khaleel, Son!”
Ko motsi yaron da ake kira baiyiba dayan Alhajin dai ya tsaya wajen kofa yana kallonsu, dasauri attajirin
yakai hannayenshi biyu yakai wajen habansa yadago kan matashin cikin tattausan murya yace “Khaleel”
ahankali matashin yabude idanunshi dakenan manya manya sannan dara dara kaman idanun yar
budurwa wanda suke cike da dogayen black eyelash hakama giranshi yanada gashi sosai and giranshi is
very thick gakuma fadi zaikai ahada giran wani guda biyu waje daya shine fadin nasa gashi kuma gashi ya
cikasu tam, gashin kansa ma yafi na wata, bawai yatara gashi chanchan bane kawai dai akwai gashin and
sunyi coils, lips dinshi are pinkinsh but ba chanchan ba, but yanada plumpy lips that’s so masculine in
nature and sexy, ga dogon hanci kaman jijiyan tattasai, yanda ya zubama mutumin da kana ganinshi
kasan mahaifinshi ne idanu yasa mutumin yayi kaman zaiyi kuka yakai hannunshi kan wuyanshi yace “jibi
yanda yarona ya rame eh, look at you Khaleelu you don’t eat anything saidai ruwa yau day 6 babu
proper meal in this ur tummy, da wanne zanji eh”? Saikuma yakai hannunshi yakama kafadanshi yace “i
come to tell you I will not sit still naki komi sabida this takadiran kidnappers dinnan sunce kada muyi
involving police then sainai folding hannu inbar wani abu yasameka and jikata”sai alokacin ya iya bude
baki shima kana gani kasan karfin haline kawai ahankali yace “Pops if anything should happen to Noor I
don’t know wat will become of me” Dasauri Baban yace “I know Khaleel, nima idan abu yasameka I don’t
know what will become of me da mahaifiyarka, tsaya kaji Khaleely” ture hannunshi Khaleel yayi daga
kafadanshi yace “Pops banso naji, don’t involve police! I don’t care idanma wani kudin sukeso they
should keep calling zanta basu koda duka abinda na mallaka zai karene i just want my daughter back
Dad” baki baban yabude zaiyi magana Khaleel yatashi azafafe ya tsaya tareda pointing door wai yanada
tsawo and cikakken huge man ne, kai tsaye yace “leave my room Pops I wanna be alone!” Baban zai sake
magana ya kara nunamai kofa cikeda karfin hali yace “nace kafita, leave Pops i want to be alone idan sun
sake kira” kallonshi babban yayi irin kallon tsantsan soyayya dakuma kauna da tausayi da damuwa duka
dinnan sannan yatashi yana gyara babban rigan yace “muje Musbahu” wucewa sukayi suka fice, suna
fitowa Abba yace “get me DIG awaya kahadani dashi” dasauri Musbahu ya tsaya yana kallonshi cikin
damuwa yace “I know abinda nakeyi I will never put my granddaughter in danger but this nonesense
have to end, muje office dina” office nashi suka wuce nan ma bude musu kofa akayi suka shiga ciki
Babban office ne dakana gani zaka gane kaman na yan siyasa ne dan ga hotonshi an rubuta Senate
President Alhassan Mangal, zama yayi kan kujera yana kallon Musbahu dake waya sai chan yamikomai
wayan karban wayan yayi yasa a speaker kai tsaye cikeda isa irin yanda manyan mutane ke magana yace
“abinda nakeso nafada maka yanzu is something da banso yabi gari hartakai media dan it has to do with
jikata that is just 4yrs old” yayi shiru chan yace “On 21st of this month kwana biyar dasuka wuce kenan
ranan asabar ankai Noor park, it’s her usual thing weekend ana kaita park, she has 2 International
nannies da kuma 1 Nigerian, dakuma 2 securities nata wanda 1 happens to be driver, 5 people
accompanied her to the park but right under their nose aka saceta Noor tabace bata ba alamunta
kidnappers sun kira sunyi demanding for 100M munkai exact location 2days ago sun karba but shiru basu
saketa ba” yadanyi shiru yace “I thought we can handle everything on our own tunda kudi ne but mun
bayar but still shiru Noor is a baby, sunyi warning namu not to involve police ko bazamu sake ganinta ba
forever, my son is looking miserable I need your help DIG, I need your best team that can save jikata
without a scratch and wayanda zasu iya aikin discretely konawa kuke bukata I will pay”.
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA
MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
[9/10, 10:17 AM] M Shakur: KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA
MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
GARGADAN SO
✍M SHAKUR
EPISODE 2️⃣
Cikin muryan jinjinan ban girma DIG yace “I feel honored your excellency dahar kai tunani na in this
difficult time, I have the best task force that can save Granddaughter ka Allah taimaki excellency, team of
3 ne, the tech genius, the powerhouse, saikuma the criminologist dakeda highest record na decoding,
encoding, profiling and tracking kidnappers, trust me your Excellency this case is a piece of cake for Miss
Hawwa!” Dasauri Dad yace “I think I’ve heard of this name Hawwa” dasauri DIG yace “you will definitely
cus she’s a government asset, somehow somehow maybe takardunta ko work dinta yazo gabanka,
thanks to her akai rescuing almost all our kidnapped victims dasuka zo Ecowas summit daga Washington
DC” dasauri Dad yace “tabbas yanzu natuna sunan” DIG yace “yanzu dai wat will happen is, i need to
bring them over suyi proper investigation and ask you people lot of questions and watch how they save
Noor, 24hrs yamusu kadan inhar they gather information” dasauri Dad yace “okay but kuzo without
uniform, and karkuzo da office car cus I think the kidnappers are watching movement na gidana” dasauri
DIG yace “wannan ba matsala bane we will be there in an hour” ya katse wayan ijiye wayan Dad yayi kan
table ya sauke ijiyan zuciya Musbahu yace “Khaleel zai yarda kuwa?” Anatse Dad yace “zaima yarda ne
baida wani option, bazan folding hands ina kallonshi in pains ba”.
Wayanshi yadaga yakara a kunne babu wasa akan fuskanshi yace “come to my office now” wasu maza
guda biyu suna sanye da riguna da wando da tie kaman masu aikin bank sukazo wajen wani office sukai
knocking kofan, suka shiga sannan aka sake knocking kofan DIG yace “come in” ahankali aka turo kofar
office din, kafafunta ne suka fara lekowa cikin office din dake sanye cikin wani black cover shoe dakeda
dan tudu zuwa dogon navy blue wando normal trouser length material dake jikinta zuwa wata shirt mai
dogon hannu sky blue dake da stripes na white lines wanda shima bai kamata ba yakuma sauka dan
yarufe bombom dinta yasauka kan cinyanta daidai tsakiya, saikuma gyale datai rolling na kashka navy
blue dashi ma ya sauka yarufe kirjinta sai igiyan ID card nata data saka a wuya ID card din yasauka akan
kirjinta wanda fuskanta da sunanta ke jiki, fuskanta babu kwalliya ko guda daya banda milky skin nata
that is light brown in color dake sheki, ita ba fara ba and ba baka ba, sannan ba coffee ba, very light
brown skin fata gareta da saura kadan yakoma fari, she’s tall about 6’0, tanada round eyes dasuke nan
farare fattt ba manya ba kuma, sunada shape kaman na kifi da abun yakarama fuskanta classic v and
symmetrical shape, tanada dogon karami hanci dan dass dashi, tanada small lips that are full and very
pink, tanada gashin gira baki but baida fadi looking kaman tayi carving and tinting nasu nan ko batayi ba,
akalla zatai 29 ko 30yrs hakanan cus she looks matured and calm, bin yan office din tayi da kallo ba yabo
ba fallasa ta maida kofan tarufe sannan tazo gaban table din da DIG ke zaune yana kallonta ta saramai
cikin zakakkiyar muryanta dake da dadi tace “Sir!” Dan murmushi yamata kadan yace “ease Hawwa”
sauke hannun tayi tana kallonshi binsu duka ukun yayi da kallo yace “Hayatu, Abraham and Hawwa, the 3
of you are my biggest asset! I take joy and proud cewa ninai training naku kawowa this stage da kasarmu
gabaki daya ke alfahari daku, they can never talk about crime solving batare da an ambato sunayenku ba
sabida yanda kuke samawa kasa lafiya a sirrance, yanzu ma lokaci yazo dazaku kara baje bajintarku” yayi
shiru duk suma sukai shiru suna kallonshi jan kujeran dayake kai baya yayi yamike tsaye yazagayo ta gaba
inda suke yazauna akan table duk yana kallonsu yace “anyi kidnapping jikar Senate president dinmu
Alhassan Mangal, yau is the 6th day datake hannu abductors dinta and she’s just 4yrs” dukansu kallonshi
suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I don’t have full information na case din dan yanzu yanzun nan case
din yazo table dina basuso suyi involving force sabida kidnappers din warned them not to kosu kashe
yarinyar, but bayan sunkai 100M 2days ago har yau shiru ba kira ba yarinya yasa Excellency yabani kiran
sirri” yadan sauko daga kujeran standing straight yace “team!” Atare sukace “yes Sir!” Yakallesu duka
yace “you have just 24hrs to rescue that little innocent girl, Hawwa!” Anatse Hawwa tace “Yes Sir!” Yace
“I trust you! But ayau I just want you to make me extremely proud banso Excellency yayi nadaman
kiransu dan haka saving that little gurl is a must! Am I clear”?
Gyadamai kai tayi tace “yes sir” yace “okay you have 2min to get ready kudauki kome kuke bukata meet
me downstairs da motana zamu” gyadamai kai sukayi suka wuce suka fita duk yabisu da kallo wani office
tabude ta shiga dudda baida wani girma chanchan but it’s still very fine and okay ga shelves da award ne
suka ciccikashi, wani drawer tajawo tabude tadauki wata karamar bindinga AR-15, tabude taduba bullet
sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani gun holder sannan ta makala bindingan aciki
sannan ta maida rigan ta sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm sai chan tadanna wayan yabudu
babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude
wajen calls nata tai daily number datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta
ahankali tace “hello Baba” cikin muryan dattawa yace “na’am Hawwa ina jinki” abu ta hadiye awuya kafin
tadan rage murya tace “Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan iya dawowa da wuri ba shine
nace bari na kira na sanar dakai” shiru Baba yayi kaman bazaiyi magana ba hakan yasa tace “Baba kaji”?
Daga ta dayan bangaren yace “najiki ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon banza
ba, saisa gashinan kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na neman
talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah bada sa’a” yana
maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan tana kallo akai knocking tareda
bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin mutum, yace
“let’s go na dauko miki vest dinki, here grab” ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike tana kakalo dan
murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace “thanks” a hannu kawai tarike vest din tadauki
wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade tamakala a idanu sannan tabiyoshi suka
fito tare, elevator suka shiga su ukun harda Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga jeep din DIG,
shike driving Hayatu na gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta yanda take
taba wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she’s super brilliant, baitaba ganin Hausa girl that is
as educated as Hawwa ba, she’s just a brain box, smart ass, fearless and bold, gata she’s so charismatic
and carries herself well batason raini, he wants to be her friend so bad but bata bada room yarasa mesa,
kodan dagashi har Hayatu ta girmesu ne oho, he’s 26, Hayatu kuma is 27, so tsakaninsu relationship
dasuke sharing is strictly professional, ahaka yana tunane tunane sukakai gaban gidan.
She has been to presidential villa for wani security conference before but koshi ba’a bincika motansu
hakaba kodan da official office car sukaje oho, but the way ake duba motan da some machines zaka
dauka wani president din duk duniya house sukazo almost 3min suka bata sannan aka barsu suka shiga,
wani irin strange feelings taji ajikinta hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya Abraham dake gefenta yace “all
good Miss Hawwa?” Gyadamai kai tayi alamun yes aka sake budemusu another gate suka shiga gidan
suka cigaba da tafiya for like 3min sannan sukakai wani gate, kafin abude musu gate din suka shiga wani
gida inda taga wani security sanye da suit tsaye yana jiransu ya nuna musu inda zasuyi parking specially
wanda ya banbanta dasauran wajen parking din har wani guest parking space aka rubuta awajen,
parking DIG yayi yafito suma suka fito, tabude bayan motan sannan ta sauke kafanta kan grass carpet
dake wajen, sanyi taji yabi jikinta amman tadaure tafito tanabin ko’ina da kallo batare data zare glasses
nata daga kan idanunta ba security ya gaida da DIG yace “Excellency yace namuku iso to his office” yana
maganan yayi gaba duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu wajen zama suka
zazzauna.
[9/10, 10:17 AM] M Shakur: GARGADAN SO
✍M SHAKUR
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA
SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA
MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 3️⃣
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta
dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma