Showing 21001 words to 23565 words out of 23565 words
Chapter 8 - Idan Rana Ta Fito 2 Complete By Halima Abdullahi Mashi.docx
watasabuwar masifar da babagaje takuma tadowa itacewai baba yabaiwa yaya auwwalu dakinsa shikima baba yace inyatashi inazaije gafilinan yagina daki yanda yan uwansa sukagina rigimatayi tsamari zagin baba itada yayanta abinhar mamakiyake bani tamkar bashine mahaifinsuba nikuwa in abinyashawota tokaina takehucewa takamani tanada waitunkan auran uwata mijinta yacanzamata tasanadina harsakinta yayi yazabeni cikin yaya shekace nikadaiya haifa cikin kwanakin nida babana munshiga cikin damuwa todayake bikin saba an watane wato ishin da bakwai gawata ranar takama lahdine to ranar asabar nadawo tallan gyada sainasamu kayan baba akofar daki antilesu ankulle kofar da kwado nannagane lallaisu dagaske sukeyi koda baba yadawo inakallonsa yazubawa kayan idanu sannan yayi murmushi yaje ya ajiye zabirarsa ta aski kusada kayan dakinsa nawaje indayake aski in anzogida nan yashare ganinyana tafita dakaya nannatashi nima natayashi yamaida kayan dakinwaje ranar bikin dayake nima nasamusake gidan binto nayini tataimakamin dantana takashemin kwarkwata nayi wanka hartabani kyautar kaya riga dazani da mayafi harda takalmin soso nadubeta inagodiya sannannace gaskiya wanka rahamane binto kinji yanda naji iskanashigata kota ina tace harma kinyikaufa kaiyya wannekau gurina nakallali yanda binto tayihaske sai abinda takeso zataci nan rogontane da kuli gakwadon ramarta cankuma ga dawarta da wake tadora nace kai binto kinhuta dubeki fes dake kici abinda kikeso cikin tausayawa tadubi jidda kuluwa Allah yanasane dakenasani idan rana tafito tafin hannu bazai karetaba kidan kara hakuri kadan inaji ajikina zakizama wani abunangaba nadubeta da murmushi sannan nace da ita kinafadine dan injidadi kumanaji shikenan dazan tafi aina tana tsifarkai akofar dakinta nace inayini aina u fuska tayamutsa tareda dakaudakai binto tace aina u bakijibane tajuya tadubi binto magana kike binto taja tsaki sannan tace muje kinji
Bayannatafi binto tadawo tadubi aina u babukau abinda kikeyiwa kuluwa ta tabe baki indai kinga nakula kuluwa to aure tayi domin koyaushe ado cemin yake bashi daburin matabiyu inhar dolene to saidai jidda binto tace ke aina u kincika shirme to in Allah yayi matarsace yazakiyi aina u tace Allah yakiyaye wannan kazamar binto daitawuce tabarta nan tana ta aibatani inashiga gida babagaje tadubeni awulakance to uwar gantali daga ina kuma nace gidan binto tace matsiyaciya almajira taroko kaya in inaso kisakane aizansaimiki tunda kikaga nahakura da tallan abinci dakikemin dolane kihakura da tsafta nafison ganinki cikin datti aminanta da dija sukasheke da dariya taredacewa kinsan kan duniya gaje itama cikin dariya tace ni innaki mutum duniyama saitakishi dan ubansa tanunani gamisalinan bantakai kwabona gidan wani malamiba ammadana sakoshegiya kungantanan kutuma bazaitayaba bare maiyatsu dija tace shekara shahudu bamashinshini aitagama bandaro sarai tace wayasani kotakanta banabi bare insami tarihidai nakeson takafa akauyannan kobayanzuba adinga labarin yarinyar nandata tsufahar tamutu babu aure jin abinnasu yayi yawa sainafita nazaga bayan runbu kusada awakinta nazauna nazabga tagumi inason inyi addu a ammabansan mezanceba yawancin lokaci saidai ince Allah yasakamin akwana atashi asarar mairai inji yanmagana har angama ginin gidan m b saidai babu wanda yasancewa gininsane dayawa sunazata ginin adone tunda ansan filinsu maigarine ko inasailabari gidan akauyanmu dama makwaftanmu gidan ginin bulodabulone ammazubin gargajiyane daga wajen gidan akaudogon dakali dabaranda sanna gamasallaci babba shikirar nabirnine naji anacewa sallar juma a za adingayi tundadama sai anje garko akeyin juma a akwau soraye guda biyu zaure kafin kashiga tsakar gidan dakuna ukune saikicin saibayi tsakar gidan malaleda siminti gafenti yasha dagawajema fenti kalabiyune ruwan makuba daruwan madara harciki munshiga kallo inata mamakin kyawun gidan azotona nimana adone nace lallai aina u sunyi gida
[29/09 5:30 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
36.
Nakalli baba dakeyin shanya nikuma inacuda masa kaya muna wankine arafin gonar maigari babayana shanyawa nacewai baba masallacinna da ado tagina yausheza a somayin sallah acikinsa donnaga tuntuni akagama ginawa yace aibana ado banena yaronnan muhammadu ne wanda yakaini birni asibiti danbirni har gidan yace kwarai har gidan najinjina kai taredacewa mutane sunatacewa gidan ado gidan ado yace a a filinsane nawajan mahaifiyarsa daya gada shineyasa akagina nace to zaizaunane agidan yayi murmushi taredacewa jidda kenan tambayarki tayiyawa toni inazansani kila inyazo da iyalinsa zaidinga sauka nace to ninakosa ingako wannetaimakone yakecewa zaimin ammazanso ace makaranta zaisani baba yakalleni nikonafison kiyi aure dazainemi jinsanraina dazance yasamo miki miji abirni kodamai gadin gidansane indaizai rikeki nayidan murmushi azuciyata nace wazai ganni abirni amma afili sainace baba niwama zaisoni yace kidaina fadin haka jidda domin falalar ubangijinki tanadayawa cikin zuciyata nace Allah kayayemin kuncin danakeciki
Shikuwa m b tuni aiki yayinisa kumayasamu gidansa maikau da motarsa wanda office sukabashi kumayanajin dadin aikin kodabai cikazamaba yawanci aturasunanne aturasucan dukda hakayanaso yadawo da iyalansa nankusa dashi hakaduk lokacin dasukayi waya da ita damuwarta itace yazoyatafi da ita cikinhaka sukasamu watanni uku sannan yasanar matatasoma tasoma saran zuwansa kowannalokaci tuntana lissafin kwanaki dagaranda yace mata yana tafe hartadaina idanutazuba ranar wata juma a wadda husna kanwarsa bazata tabamantawaba da itaba saigashi yadira da rana tsaka dukkansu murnasuka shigayi basma da husna suka rurgumeshi saidai kash dukda uwaryunwar dayakeji saidai yasha ruwa ko jus saboda kuku bayanan an aikeshi kasuwa basma tana kwance jikinshi husna ce takawo masa ruwa yadubi husna yace dady fa tace yatafi ofis dinsa yace yanzu hakayake fama darashin kulawarku gashi dadyna bayason zama dayinwa husna tace uku yanayin komai nanyafita gidan cin abinci danyacika cikinsa kuma danlalacewa harda cewa dan Allah yayo musu tsarabar icecream dady yashigo da daddare misalin takwas yataddabaki sunajiransa yan gidansu bilal ne saidai basujimaba sukayi sallama sukawuce dady yashigo falo yasanar dasucewa yan gidan su bilal ne maison husna m b yakalli husna waddata saddakai kasatana murmushi amarsu kenan dady watanawa kukatsaida cikin jimama dady yazauna yace bello sunzo dawani batune nadaban dukkansu sukadubeshi tuni gaban husna yasoma dukan uku dady yace husna kihakura da yaron nankawai yanzu abinda waliyansa sukefadamin wai mamansa tace bazaya aurekiba mahaifiyarki taso tayi kisankai har kotu husna tazaro idanu taredacewa dady waya fada musu innalillahi wa inna ilaihirraji un saikuma tasakuka tanacewa dama hajiyarshi batasona nakula damukaje dubota a asibiti batada lafiya ammasaiyace bahakabane nan basma tarungumeta suka shiga rarrashinta m b yace kicigaba da addu a sister kinji
Lokacin kwanciya m b yaja matarsa gefansa nada donbazai iyanisa da itaba husna itakadai takwanta tanacikin kuka bilal yakirata takidagawa yanatakiranta hardai daga karshe ta dauka hankalinsa atashe yace husna dan Allah kiyihakuri muhadu gobe musan menene mafita ni inasonki kumanagaya mata inban aurekiba saidai na mutu babu aure bayan haka kuma nagaya mata inma gaskene laifin mahaifiyarki daban laifinki daban husna dai shiru tamasa sai shashshekar kuka waddahakanne kekara dugunzuma zuciyarshi dagakarshe da kyar yalallasheta akancewa zasu hadu gobe shiru tayi tarungumi filo tunita bazama duniyar tunani inda watazuciyar take tabbatar matada cewa hajiyar bilal batada laifi don tana dahujja dama laifin mahaifiya zai
Zaishafi danta shikuwa m b rayiwarsu sukaci shida matarsa yana son basma tamkar ransa itasai yanzu tagane cewa data rabuda m b tabisu hajiya shiwa data jibga asarar da bazata maidataba bello tahir yasan rayiwa sala sala insuna tare takan mantada kowa dakomai shine dalilin dayasa take matukar kishinsa batason kokusa wata mace takalleshima cikin kwanakin daya dibone suketa shirin tafiya gashi tafiyar takama harda husna m b yace zaya tafida ita tunda gayanda abubuwa suka kasance gameda auransu da bilal itamata amince tabisudin tunda bilal yanunama cewa bazayaja da mahaifiyarsaba saidai suyita addu a shiysataga garama tatafi kozata mantadashi amma anya zata iyamantawa da bilal kafin ranar tafiyarsu m b yaziyarcisu haja dauke da tsarabarsa kasancewar ranar alhamisce yasamu tuni angama gininsa yashamamaki yaso yaje yadawone aranar ganin kammaluwar masallacin yasashi yanke shawaran kwana inyaso gobe juma a sai abudeshi dasafe saiyawuce nibanma san danbirni yazokauyanba saida yammacin ranar alhamis din danaji anashelar za abude masallacin juma a gobe narasa indazan ganshi gashishikuma baizoba saida daddare babagaje ta aikeni gidansu dija inroko mata miyar tafasa harta kofar gidan maigari nabi dannaganshi ammabanganshiba saidai motarshi namatsu inganshi nice hargidan su binto mukagaisa tace sai inanace rokonmiya zanje gidan dija nazaci danbirni yazonan tace dadai yaya ado nananne shine zaizonan wani abune nace a a zandai gashsheshine haka nahakura nakoma gidan dija nakarbi miya tanamita itadai gaje shegen kwadayine da ita ga yar banzar rowar tsiya mamaki yacikani dija dazagin babagaje
[29/09 6:31 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
37.....Duk yanda suke kodayake itama babagajen tanazagin dijan Allah kauta wannan amintakar inakomawa gida babagaje har rankwashi tazubamin iyakarfinta wainaje nazuna tuwanta yasankare shagon baba natafi inda baba yake kwana shine yakesanar dani zuwan danbirni gurinsa yakumanunamin kudin dayabashi naciji yatsa taredacewa kash baba yace menene nace danbirni yayimin alkawarin zaitaimakeni kilama yanzu yamanta baba yace baimantaba kuma saida yatam bayeki yanasane zakiganshi kobayanzuba washegari guri yayi guri mutane dadama sunhalacci bude masallacin bayan kauyanmu baharda makotanmu naji ance harda kamsila da ciyaman nimaba abarni abayaba damani uwar yankallo yaukan nasamu nayi guri yacika sosai harda matan aure kunsan kauye daga indanake inakallon sanda danbirni ya iso bamataba har mazan gurinda nakezaune inajinsunacewa kai wannan dantahalikin Allah yayi masakyau ga iyatsara ado nayarda dasu ga iyakarya hula kunsan bakano gurin ajiye hula kamshinsa kuwayacika gurin kodan nasan kamshinnasane oho sheda akayi nasiha gamida tuna tarwa inbanmantaba naji malaman suna horan al umma dasuyi koyi da halin bello tahir
Gurin yin sadakatu jariya sannan akasoma dabude gurin matso ruwa nannasaki baki inakallon zubar ruwa dagajikin wasu yan karafuna nisoma nake ingadaga ina ruwan yakefitowa nagadai garijiyacan daga gefe sannagawani kokarfene ko robace dirkekiya dagasama inacan inakallo har akabude masallacin bansaniba inanan inakallon katon bututun zance komenene aciki oho binto tadafani ketundazu inakwalamiki kira kinacan kina kallon tankin ruwa kedai bakiraina abinkallo nace sunansa kenan tomenene aciki tace ruwa nakuma kallon tankin kingani nadan girgiza kailallai birni tayi dariya nace binto hakada tsohon ciki kikafito taharareni jiyakinga yaya bellon nace a a sai ananna ganshi nasoma kallon indanaganshi binto tace nazo mujegidansu muci abinci duk da inamatukar jinyinwa ammabaso kallo yawuceni donhaka naceda binto nakoshi inagurin akagama komai kowayawatse har akakira sallar wanka ta juma a sannan nabar gurin shawaranayi inje ingaida haja dukda shekaran jiyancanma naje hanayi mata shara nashiga da sallamata natsugunna nagaidasu maman su binto nashiga dakin haja tana sallah nimanadau butarta naje nao alwala nazo nayi bayan na idar muka gaisa nadau tsintsiya inashare mata dakin taredacewa haja banganki wajan bude masallacinba tace aiko naje kuluwa bandai jimaba saboda kafafuna basujuri tsayiwaba nadawo gida nace banlura dakeba nakwashesharar naje nazubar nadawo na kakkabe mata gadon tadinga samun albarka taredacewa daman tunsharar shekaranjiya dakikayimi asma u cemasharar kumasuntafi biki kauyansu babarta nace Allah yadawo dasu lafiya nazauna daidai lokacinda takecewa nace dagoro ammadaidai wannan lokacin sunfisani aiki dandai yau juma a ce kiladanaje goro zandauka amma aikin danakesha yanzu yafinada saunawa aikin matansu yaya auwalu harwanki don rashida matar auwalu wani lokaci saitace baifitaba kuma dole nasake wankewa ko yayita jibgata gashi matartashi bawai tagirmeni bani haja tace cinzaline kawai sallamar danbirnice tatsaidamu dagamagana yashigo da kamshinsa bayan mun amsa
Sallamar kusada haja yazauna kangado tareda dora hannunsa akafadarta tace kunkammala komaikenan yace eh yanzu sai gida gobemuwuce harda husna natsugunna nagashsheshi yace a a jiddace nace eh kaina yanakasa nace angode babana yace min kabashi kudi bai amsaminba yace jidda sainaga kinkara ramewa haja tace badoleba yazatayi da masifar gaje harda surikanta guda biyu dakumasu yayannata tamkar baiwa itace deboruwansu wankisu shararsu ga girkin gidan gabadayane harsu kuma itakeyi gabadaya gatallan goro da gyada shiruyayi tamkar medaukar karatu koyaushe tunaninsa wanne irintaimako zayayimata yaciro wayarshi yashiga daddannata sajan sale yakira cikin harshen turanci yakemagana dashiyatam bayeshine yaya maganarsu takwanaki akan jidda sajan yayi shiru cikinzuciyarsa gaskiya yarinyar batayi masabasam dukda maigidannasa yafadamasa taimakone m b yace kayishiru yace sai ahankali maigida wallahi tsofaffina sunkiyarda acewarsu zanmaidasu mutanan banza saida sukagama magana da iyayan yarinyar danake nema sannan zanzodawani batun banza m b yace to bazakahada biyun bane zanbaka gidana daya nakarkasara kona doraya kazaba shiru sajan yayi gakoshi gakwanan yinwa dinfakenan dayatuno kamannin jidda saiyace gaskiya maigida sai ahankali yace tokatuntubi mahaifan nakamana kafinnataso anjima insunyarda harsadaki zanbiya inyasosai asakabikin sajan yace saidaihakan zankiraka duk yandamukayi zahiri baikira kowaba hasalima basu dade da haduwa da budurwar tasaba shidai bayason bakar mace amma idanyatuno da kwautar da maigin nasayace zaimasa saiyaji kamar yayarda dagakarshedai yajajirce kancewa bazai auretaba nikuwa da ake abunkaina bansan mesuke cewaba kallonsama nakeyi kowanne yarene wannan abindama nakesonsani shine koyasan abindayake fadi abarhannunshi redi o cekomecece niduk azatonama shikadine yake maganarsa jim kadan la asar tayi jinbaicemin komaiba nace to haja zantafi gida nadubeshi nace kasauka lafiya yace to jidda saiwatarana nasake kallonsa sannan natafi zuciyata cike dacire tsammani
Taimako daga gareshi haja tadubeshi nidai inason yarinyarnan muhammadu don Allah babu wani dauki dazakai mata tanuna turaman zannuwan dayazomata dasu tace tace naso inbata dayadagaciki adinka mata ammanasani gaje kwacewa zatayi yace barimuyi la asar Allah zaikawo mafita bayansu idar da salla zamayayi yanatunanin yanzu idan sajan yakifa koyaba danjuma maiwanki tsakiyayi gaskiya baisan asalin danjumaba jidda tana bukatar wanda zaikulada ita injiwata zuciyar in akayila akarida irinwuyar rayiwar datasha kamatayayi tasamu miji wandazai jida itadadin rayiwa matuka hakannan koyamatsawa sajan ya aureta balallaibane yakula da ita dobayasonta
Yanzuyaya zayayi kenan yasaketuna cewa shimafa yataba shiga irinwannan halikoyace bedade dafitaba mashi namiji kenanma bare ita mace kuma yarinya yasauke ajiyar zuciya tareda lumshe idanu sannan yamike yanacikin tafiyane zuwa gidan maigari sajan yakishi yasanarmasa dangisa sunce bazi auri mata biyuba Allah daiyasa banbata makaraiba m b yace kokusa zansan yanda za ayi yadubi haja narasa yanda zanbullowa lamarin jidda ninenama alkawarin zantaimaketa ammagashi narasa yazanyi haja tace bakafa rasaba zaka iya auranta kamaryanda ado yayiniyya m b yaware idanu yanakallon haja sannan yace in aureta inkaita ina tace ga gida kagina ni ainazacida kaginashine donka auri yarinyarnan ka ajiyeta dangaskiya zuciyata bata aminta da matarkaba yayi dan murmushi itamatanada kirki kuma tana sona haja tace nidai indazakayi hakan dazanfi kowa murna yace shikenan bari inkira dady na cikin waya lokacin dayakira dady saida yatambayeshi yana gidane yace a a yanzunnan yafita daga masallaci yana hanyar zuwa gidan yace dady sirrine tsakanin da da mahaifi mata akabani anankauyan su haja gashinigobe zanwuce naganta kuma tamin banaso kosu husna susasni inasoka kira baba maigari kabashi iziniya karbamin inyaso saisusaka rana duklokacin danadawo sai ayibikin dady yayi shirucan yace mezaya jamaka kara aure bello yace babu ammabazan iyakinkarbar yarinyarba kuma addinina baihanaba hasalima da biyu akace infara dady yace shikenan zankirashi yanzu abin abinkamar wasasai gashi maigari dakansa yatashi shida liman sukazo gurin babana neman aure na baba daicewa yayi yabashini sadakama shizaibada sadaki su maigari sukace a a yabada sadaki dubu talatin dukiyar aure dubu hamsin yace yanaso ayibaikone zaitafi kasar amerika inyadawo sai ayidaurin aure baba harda hawaye saidai yarokisu maigari akansu sakaya abinsaboda babarta kowayasan halinda takeciki akauyannan maigari yace babu damuwa nan yayi haramar tafiya bayan dawowar su maigari kamar yabitagidan su jidda saidai bayaso yaganta shedan yacusamasa tsanarta
Saikawai yawuce sunsake tattaunawa da dadynsa akanbatun aurannasa sannan yasake jamasa kunne kancewa yakula da basma sannan yayi kokari yasanar da ita batun auransa yace in Allah yayarda ranarce kuma daddadare bilal yaziyarci husna dahar takifita yanda yadinga aike sai basma tace taje taji yace yazo yayi bankwana da ita doya samulabarin zata tafi u s tareda yayanta tace kai mutane basu dagadon mutum ammasuna da gadon gulmarsa bansaniba nima tajuya tanuficiki yanata kiranta batajuyoba yadafa goshinsa zuciyarsa cikeda damuwa baisan wanne irinso yakewa husnaba shikuma m b daya kalli basma saitabashi tausayi yasani datasan abinda yafaru yau akauye hakika
Akarshen labarin zakuga bankarasa tunanin da m b keyiba iyagurinne ya yage kadan dagasama kuyi hakuri