Showing 3001 words to 6000 words out of 23565 words

Chapter 2 - Idan Rana Ta Fito 2 Complete By Halima Abdullahi Mashi.docx

ina fata ba wanicikin bane ko m.b. Yace Kimasabayani da kanki cikin in ina take sonar da likitan cewa dama sabo da magunguna da takeshane m.b. Yace da maganin kawai muka zo ta girgiza kai yace to kimasabayani kinaganin nine zan masabaya nin matsalartaki takalli likitan ina shan maganin ne ba bisaka idaba shine muka zo kadubani likitan ya zaro idanu ta re dacewa wanene ya ce ki shaba bisaka idaba ta girgiza kai babu kowa likitan ya kalli m.b. Kaga halin Mata ko m.b. Ya mike tsaye tare da cirokatinsa yanuna wa likitan sannan yace sa arka daya tun far ko kabata shawara kan batun cire cukkunan da ta ringayi ta kafe ta kiji da saina kamaka da laifin cire cikin amma duk da haka zan garga deka kakiyaye gaba ko akan wasu likitan ya zaro idanu taredacewa wallahi ranka ya dade itatacemin da sanin mijinta m.b. Yace ni babu sanina dubata yanda yakamata tare da bani kyakyawan sakamako kada kadamu da rashin dadin sakamako tunda itace tasawa kanata likitan jiki narawa ya soma mata tambayoyiTare da aune aune sukaje dakin (scan) nan ma akayimata kusan yini guda suna wannan gurin har likitan ya fidda sakamakon ya basu saida m.b. Ya gama karan tawa yamikamasa sukabar asibitin ko a gida kuka tadingayi da ta lura sakamako yananufin ita da haihuwa sai tsa nanin rabo Tun m.b. Yana jinhauhinta har ya dai na tausayi takebashi yatuna duk wannan ya farune sakamako son da takemasa dan ka dasu hajiya sura basu yarungumeta yana lallahinta basma kukan ki bahine mafitaba ai likitan ba cewa yayi bazaki haihuba zai yiwuya yace to in kika koma ga ALLAH kika nuna kin yina dama sai kiga ya mai da lamarinki maisauki kigama kina haifamin tagwaye cikin jindadin maganar shitadago ta dubeshi ni matsala daya take sanikuka ya zauna bakingado tare da dorata a kan cinyarshi yace sanar dani ma tsalarki ta dubeshi nangaba in kabukaci yara bazaka kara aureba ya shafi fiskar ta taredacewa come on wannan na ALLAH ne amma ni da bani da lokacin kaina me zanyi da matabiyu kikulaman kokekadai dinma yau inanan gobe ina cannefaTasauke ajjiyar zuciya sannan takwatar da kanta a kafadarshi cikin kwanakin sun samu zaman lafiya tare da soyayya mai tsanani yau kwanan shihudu da dawowa saiyau ya je gidan mahaifin nashi do min basusan yadawo ba don yakashe Wayarsa wadda yake amfanida ita don family din sa yakumasa basma itama takashe tata wayar a bakin gete kuwa masu gadi sunsanar da ita cewa basanan zuwan hajiya uku dasuka tabbatar mata cewa maigidan ya dawo tare da matar gidan sukafita takasasukuni sai zuwa take tanamusu tambayoyi yaushe yadawo da wasukafita cikin wana hali sukafita duk suka amsa tambayoyin yauyadawo damatar sa sukafita kuma lafiya sukafita sukace kinemesu a waya m.b. Ne yaba masu gadi damar fading hakan

Duk da yana gidan kuma kuma ya fifita zuwa wasu wuraran ya shiga gidan mahaifinsa cikin nutsuwa tare da kwan ciyar hankali kannansane suka shiga ihu ga brother ga brother hayaniyarsuce tasa hajiya fitowa domin taji sunacewa ga brother shine tazo dasauri dan ga nin ayanayin da yazo ganinshi tsaf da tayi shine yasatayi turus ya dubeta da murmushinnan yace sannu hajiya dama kinaciki cikin rahin walwalaTace um ina ciki yanzun kadawo ne yace yau kwanana hudu ban dai zaunabane tun da nadawo muna ta zirgazirga da basma don nasameta batajin dadi yau kwanan ka hudu takatseshi eh nasan bazakuji dadi hakan ba sai dai kuyi ta hakuri dani saboda yanayin aikina tasake matsowa kusadashi kuma kashiga gidan ka yayi yar dariya don tun shigowar ta ya harbojirginta wato ya gano damuwarta yace nanna kekwana tasake zaro idanu teredacewa da gaske sannan tanufi ciki tanacewa tabdiYa girgiza kai tare da taba baki cikin zuciyarshi kuwa tau takeba shi sabo da sakanta datayi abala i da masifa nasan ta gabayanshi in sanransa ne tayi nadama amma ya luraba niyyar hakan waya takira tana shai dawa hajiya kilishi cewa Muhammad ya dawo amma babu abin da yasameshi tacigaba da ko rafincewa shiyasafa ita tun fil azal batasan malaman nan sun cikakarya zasuce zasumaka aiki babu abin da sukeyi abin da tasani kadauki doka da hannuka ma a na duk wandakaga zaya zama-Zaya zame maka matsala arayiwarka kakau dashi kilishi tace inaganin wannan tunanin naki shine ya hana maganin aiki kin san anfibukatar zuciya ta nutsu da cewa aiki yaci yagama ba asonkokwanto amma zan zo gidan dan asan abin yi hajiya tace to saikin zodin dankuwa ina cikin rudu shikuwa m.b. Gurin mahaifinsa yanufa suka gaisa tare da yin yarhira in da yake yiwa mahaifinsa bayanin ayyukan da suka taso masa bayan dawowarsa wandasune suka hana shizuwa mahaifinsa yace babu komai ALLAH yayi masa jagora yaba kannansa kudi yace susayi abin da sukeso domin beyomusu tsarababa mahaifinsa da hajiya suma kudin ya tulemusu yace suyi tsaraba hajiya tace kai Muhammad bazamu Kar bikudin kaba ai mumun godema ALLAH daya baka abin kanka basai kazo kacemubakaba tun daga yayan masu halinnan lalacewa tahana suneminakansu sun fi dogaro dana iyayansu akarshe kaga sunko ma yan kwaya da koken dady yace hakane ALLAH yashir ya mana zuri a

[22/09 5:19 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

11......Shiko m b cewa yayi ni nabeman albarka nabaku kuyimin addu a hajiya ce tafizakewa wajan cewa ALLAH dai yayi maka albarka ya baka abin da kake nema ya kare mana kai yayi murmushi lallai mutum mugun ne ban da yasan me akeciki bazai yar da cewa hajiya nane man ransaba dady ma yayi masa addu a zaman sa da matarsa yanzun zama nena soyayya sai dai tana ki yayewa da duk wani abun da zaisa mijinta ya kamata da wani laifin kuma tana zaune sai ga hajiya kilishi da antynta wato hajiya shuwa sun tasata da son jin meyasa maganin da sukasa bai yi aikiba shiru ta musu dan tana ganin kamar m b yana ganinta

Kilishi tace kin yar dadani kawata wannan yar iskar itace tatone nagayamiki munatufkane tana warwarewa hajiya shiwa tamatsa gaban basma tace auta kece kika tone abin da narufeko basma tace ALLAH anty banibece nifa banmasan kunsa wani abuba satasamu kanta da cewa waishin anty meye dalilinki nasan rabashi da rayiwarsa meyatsare miki sauran zancan bai karasa fitowaba sakamako wani wawan marin da shiwa ta sakarmataSannan tace in kikayarda kika kauce umarnina ko kika tsanan ta bincike to zansaki layin da zaibi kinga saikibishi kenan tacigaba dacewa yanzun nenayar da da batun kilishi soyayya kika tsayayi dashi nikika maidani yar iska kinmanta ma dabatun aikin danasaki basma tadubeta ALLAH anty bawata soyayya damukeyi tace tafican banza wawuya wayasanima kokin fadamasa halin da mukeciki adole keme miji basma tace nifa banfadamasa komaiba kilishi takalli shiwa bazangaji da gayamikiLaifin kibane irinwannan shawara zaki naima kafin kicetaja hankalin sa kikasa luracewa yaron yanada tsarin da kowacce budurwa zataso shi shiwa ta dubi kilishi kedai kawata yaya za ayi agyara kilishi tace zomuje wannan bamuyar da da itaba kingakuwa bamayi magana agabantaba sukafita suka bar basma tallabe da kumatu m.b. Zaunecikin sabon gidan da yasaya a dorayi gaban laptop dinshi yana tafaman tattara bayanai na matsa larsa da hajiya komaisukeyi yanasane saidai hukuncin da suka yanke nakarshe shine baisaniba don basuyi batu cikin gidanshibaKuma ba gidan su dady sukayiba sunyishirinsune bisahanya dan haka saidai yakuma tsaurara tsaro tareda taka tsantsan waya tayi ringin yaduba ogansune kwatakwata daga abuja domin zasufara aiki azuba ta abuja washegari takwas daidai yagama shiri basma tana ballamasa botirin wuyan rigarshi tace yanzun saiyau she yace bazan iyacewaba Domin yau zamufara aikin kedai kikula da kanki bance kijeko inaba harsai nadawo kigaidasu dady sannan ki tsare gaskiya domin kobananan inada idanu akanki nasan kinsani tacezankiyaye my d yadauki jakarshi ta amsa tayi masarakiya inda sani sale yakejiran saSuka fitasuka nufifilin jirgin sama don zuwa abuja itakuma tasanar da masu gadi cewa dukwanda ya zonemanta acebatanan tayihakane sabodasu hajiya shiwa dankada suzoma sujamata matsa la da mijinta shikuwa suna isa abuja kai tsaye motar ofishinsu Tazo tadaukesu suhudu ne zasutafi zubadin kamar yanda ogansu yakemagana yace kukalli nan dukkansu sukakai dubansu kan laptop dinshi hotunan wadansu maza guda shidaYacigaba dacewa samo wadannan shinezeza mar manasauki gurin kama iyayen gidansu ya dora biron shikan nafarkon wannan shine falke kuma shine mekulamu su da shigo da hodar ibilis shikuma wannan shine j.j muyagun kwayoyinsu tahannun shisukezuwa sauran guda hudun nan kuma biyu sunatare da falke biyukuma sunatare da j.j in son samune kuzomana dasuduka in hakan baisamuba munfison falke da j.j bincike yanuna manasua zaune azuba kuma anaganinsucan atafa a watamashaya tare da yammata danhaka sakuyi himmaWannan aikin bamabukatar kuskure cikinshi sanin kankune mun dauki watanni biyar muna shiryashi tareda yin wasu bincike kanshi yanuna m.b. Da biron hannunshi yace m.b. Tahir kaine shugaba atafiyarnan kamaryan da kasani do haka banason kuskure sannan duk yandaza ayi munason masu laifin araye ba matattuba don haka kukiyaye nasallameku bayansun fitoshima nan yatsaramusu yanda yakeson aikinnasu yakasance tarw dada dabaru irinnasu dan haka saisuka karkasu shidaime yanufi zubane shida abubakar yayinda ade da mansur suka nufi tafa suna zuwa duk watamatattarar yan iska sunje amma basu daceba sai ranar da suka kwana tars sannan yaga falke cikin

[22/09 10:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

12....Mota tare da wasu mata guda uku binsu yayi do ganin makwancinsu tare da wani maimashin in da yace kabimin wancan motar dan ALLAH ammaba da gudu sosaiba bakin wanilungu sukayi fakin shikuwa nesa dasu yasallamime mashin yashiga lungun dogone in kafitakuma jejine yadinga bin sawunsu har gurin wasu duwatsu cannesa yagano wanigida maikau kirar zamani ammashi ka daine cikin dajin kaitsaye yanufi gidan ta wundow yaleka falke yahanga dawasu matasa su shida da alama nan yasamesu saikuma matan da ya kawo sun zagayewani tebiri maidauke da kayan shayeshaye sannan ga bindigogi akan tebiridin suna ta shewarsu yajuya yadawo titi yajawo wayarshi yakira ade yatambayeshi shin zuwa yanzun wannecigaba akasamu afafa ade yace bawani bayani m.b. Yace tokuzo nan zuba saimuhadu amasaukinmu ya kira abubakar shima yatambayeshi yana da wani labarine yaceto yazo masauki sun zauna yakwance musu komai da ya gani yanemi shawararsu ade yace suyiwaya kawai aturo musu yansanda saikawai sutasanMota dawasu Mata guda uku binsu yayi dan ganin makwancinsu tare da wani maimashin in dayace kabimin waccan motar amma ba dagudu sosaiba bakin wani lungun sukayi fakin shikuwa nesa da su ya sallami maimashin yashiga lungun dogone in kafitakuma dajine yadinga bin sawunsu harwajan wasuduwa tsu cannesa yahango wanigida maikau kirar zamani amma shikadaine a dajin kai tsaye yanufi gidan ta wundow yalekaMaigida m b yace in bagidansu bane bafa sunjene kawai muje bamusamesuba in sukasamu labari munkaiwa gidan hari kana ganin zasusakezuwa gidan ade ya girgiza kai alamar a a abubakar yace mezayahana mutun kari gidan yanzun m b yace bazayayi wuba saboda suna damanyan makaman da bamudasu mansur yace oga kaine zakagaya mana yanda zamuyi yamike tsaye yanzun kujeku dauko mana motarmu zannuna muku yanda zamuyi aikin cikin hikima ko wanne suka saukeshi gurin da sukeso tare da sanar dashiyanda zaiyi sannan yamai da motar yadawo ya tari mai mashin yahau suna cikin tafiya yadubi dan acaba yace waiwani lungunnan da yake billewa ta wanidajin nan kasanshi yace na gane lungun daji akecewa gurin shin babu wata hanyane sai wannan Dan acaba yace badai abine amma da hanya mubita zagayan dan acaba yace zakabani dubu da dari biyarM b yace zanbaka nansuka juya baya don daukar hanya zagayene sosai me mashin ke tambayarsa kome za yayi cikin wannan dajin yace bakomai kawai so yake ya yikallo daidai gurin dutsannan ya dame mashin din kafgurin ba gidaje dan acaba yace ai an cegurin na gwamnati ne amma can baya akwa gidan wasu yan shayeshaye dan nataba dauko wani tacikin lungun can mukabi yomuka zagaye dutsannan nakai shihar kofar gidan sunata kadekade m b yace to mukoma ta lungun can sukafito ya kaishi inda ya daukeshi ya dire m b yaciro kudinshi yabashi dan acaba yatafi yanatunanin shikowannan mutumin wanna irineKosune akecewa malaman daji in bahakaba yaushe zakafidda kudi har dubu biyu dan kawai kazaga daji shiyace dubu da daribiyar gashi ya bashi dubu biyu m b kwana kibiyu suka dauka abin diddigin lamarinsu ranar na uku sukayanke shawara akan abubukar zaizauna da rake akan hanyar da zatakai mutum cikin dajin musammanma dayake gurin kamarkasuwane akwai yan acaba damasu abinci yanakuma cinikin raken sosai sai daishi ba wannan ne damuwar shiba matsalarshi yaga giftin mota ko mashin ranar dayacika kwana takwas dafara sai da rake yanacikin kankare raken yayi bijibiji rigadaban wando daban kadaka ganshi kaga dancirani saigawasu jerin motoci sunnufi wannan dajin su hudune kuma hamshakan motocine sai da sikawuce yasahannu cikin aljihun wandonshi ya dauko waya yakira m bYasanar dashi yacigaba da kankare raken shi m b yahau mashin ya sauka bakin lungun guri yasamu Yalafe cikin wanikogon dutse yafiminti ashirin kafi yaji isowar motocin daga inda yake lafe yanahangen motocin yanaganinsu harsuka isagaban gidan sukatsaya daganan indayakedai yanahangen man yan mutanan wadanda sukekiran kansu dattijai cikin majallissa suna fitowa daya bayan dayaSugoma shabiyu ya girgizakai dan takaici afili kuma yace waiwadannan sune wakilan al talakawa cikin shewa sukashige gidan yan dabar daketake musu baya sunabiye dasu waimasutsaro lafiyarsune duk sunadauke da muggan makamai bayan masugidan nasusun shige saisuma suka dingashiga da daidai da daidai sunayi suna waigewaige mutum biyu sukabari abakin kofar gidan yanacikin lissafin yanda zaiyi yafito saga wayar abubakar yace kadakafito domin gawasu motocin nanguda biyu zasu shigo nantake m b yayiwasu ade da mansur waya tare da kwatanta musu abin da zasuyi kasancewar sunsan ai kinsu saigashi sun gama dana duk wanitarko yanakallon lokacin da motocin sukatsaya turawane su hudu saibakin fata subiyu suma da masutsaronsu dauke da bindigogi saifaman waige waige sukeyi duk basufi awa biyu basukafito sunata dariya tareda rungume juna alamun ban kwana sannan sukashiga motocin su sukatafi duk su hudun sukafito daga gurin dasukaboye sukanufi gidan sauran dakecikin gidan su j j ne tare da wasuguda biyu sai mace daya sunata shayeshaye ga kuma hodar ibilis nan agabansuSunashaka m b yayi harbi asama duk sukanutsu yace duk wanda yayi motsizanharbeshi su abubakar sukakwashe duk makaman suka buga musu ankwa sannan sukakira motar yansanda wandadama suna kusa dandanan akakwahesu lokacin da sukaje ofishinsu ogansu ya jinjinamusu musamman m b yakuma umar cesu da suje gidajansu zainemesu yana dawowa kano kaitsaye gidanshi ya nufa

[23/09 9:31 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

12........Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login