Showing 15001 words to 18000 words out of 23565 words

Chapter 6 - Idan Rana Ta Fito 2 Complete By Halima Abdullahi Mashi.docx

ganin shiwa tafito indata karyata lauyanta kuma yatabbatar dacewa sharrine alkali yabukaci m b yakawo shaidu tareda ita basma sannanyace asakaya shuwa ko ayibelinta dubu ashirin nantake jikinta nabari takira dady cikinkuka takecewa kagasharrin bello dayakomako dady yace mekuma yafaru tace yace nicema nasa akasheshi sai akasamu safina gashima har alkali yace sai anyibelina ko asakayani donhaka saikazo kayibelinnawa takashe wayar tanakuka dukwanda yaganta saiyazata cutarta akayi irinkukan datake rusawa husna ma kukatake riris zuwayanzu jitake cikin zuciyarta batada makiyin dawuce brother batasan meyasa bayakaunarsu da mahaifiyarsuba dady nazuwa suka haduda lauya nansuka karbi belinta m b da sani sale sunatsaye da lauyan dasuka dauka dakuma na gwamnati suna tattauna yanda lamura zasukasance su dady suka fito dady yakalli m b nagode da irinsalon dakakuma fitowadashi inasoni dakai muzuba shege kafasa domin danikakesonyi bada shuwaba Allah zayatoni asirinka husna tadubeshi cikintsana gamida zafinrai sannanta tofamasa yawu tawuce dukkansu baicemusu kalaba illadaiyaji wani radadi acikin zuciyarsa maramisaltuwa Kodasuka shigo gida dukkansu dakin hajiyar sukanufa inda dady yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu

[28/09 1:34 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

27.....Zayayi duk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada tsakaninku babuyarda

Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to

Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi cikin kunnanta yanarada mata

Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin kinbarnikenan shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you hakasuka lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo ajikinshi yanarun gumeda ita yace basma kinajina

Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune

[28/09 5:43 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

28.......Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna tasake makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince kiyinazari tamkar bazasuda yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu

Zayayiduk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada tsakaninku babuyarda

Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to

Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi cikin kunnanta yanarada mata

[28/09 7:05 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

29.....Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin kinbarnikenan shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you hakasuka lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo ajikinshi yanarun gumeda ita yace basma kinajina

Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune

Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna tasake makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince kiyinazari tamkar bazasu rabuba yadaukota zuwa asibiti kofar dasuka hadu nanyasauketa tafito cikin faduwar gaba kodireba yatafi saitaganshi yanata barci cikin mota ta kwankwasa motar yatashidasauri taredacewa hajiya inakikajene haka nazaga cikin asibitin bangankiba tashiga tareda cewa anty takira yace takira sosaima tace likitan dazanganine yashiga mitin sunashiga kuwa hajiya tace inga katin Allah yasa tayanka taciro tabata inmagunguna basma tace allura sukamin shuwa tace dukwanna dadewar basma tace mitin sukashigafa likitocin shinekika kashe waya tanunata inma gurin bello kikaje dai saidai kizaba koshi komu yar iska marahankali wadda batada kishinkai basma dai tanufi dakinsu indata iske husna tana kallo saidai kallon t v takeyi ammabatasan me akeyicikin t v dinba hankalinta yayi nisamatuka nazari takeyi kansankai irinna mutananyanzu tunda hajiya tacema kila basma taje gurin bellone saitasamu kanta dawannan nazarin yanzukenan basma saitazabi bello fiye da yan uwanta kenansatakaucewa gaskiya donsanranta batasan meyasa mutane suka kicason kansu dayawaba basma takatseta dacewa husna inata sallama tunaninme kikehakane firgigit ta dubeta ahankali tamike tsaye tana kallon basma tace yanzu anty basma kinganinkinyiwasu hajiya adalci kenan

Basma tazauna taredacewa meyafaru tace kinje gurin brother ne basma tace injiwa ni wallahi kodayake konarantse bayarda zakiyiba husna tamatso tadafa basma anty rokonadake dayane kidaure kifadi gaskiya inkinje kotu saboda kifiddasu hajiya basma tazuramata idanu cikinzuciyarta tace dakinsan gaskiyar kilakice karnafada amma afilisaitace gasgiya dacineda ita husna ammazan kokarta tunda dama dagakin gaskiya saibata husna tace nagode cikin kwanakin basma batada kwanciyar hankali su hajiya sutashirya mata abubuwan dazatace wai itamatace yacezai kasheta intafadi gaskiya sannakuma shineyasa akashe safina kilishi tace kice hatta mahaifinsa da hajiya yace zaikashesu shikuwa m b text yake matakoyaushe tajitsoran Allah ta fadi gaskiya anajibi zasu koma kotune tace yazoyadauketa alayin suminna kawarta yadauketa sukanufi gidan nan kukatakemasa sosaikancewa itafabatasan yanda zatayiba tanaso tafadigaskiya ammabason tarabu da danginta tanatsoran halinmaza wataran zaimanta tamasa halacci hanunta

Hannuta yakama zuwawani dakin maidauke da na urori yazaunar da itakan kujera fuskarta tanakallon wani katon T V manne jikin bamgo yadanna wasu gurare tamkar fim takeganin dukkan wanikule kulle dasukayi wasu abubuwanma saiyautasansu batagama kalloba yakashe yadafata honey kinyarda kokinki fadigaskiya nine asama jikinta yayimatukar sanyi tacehakane yace kumagashi inbakyatare dani tun a kotu zan sahalemiki tadubeshi kantahar yasomaciwo in inatare dakaifa ya isogurinta yamikar da ita tsaye yarungumeta da angama shari a zamukoma America inyi aikidasu kafin lokacin da kasata zatagane kurenta tasoma amfani da gaskiya maimakon karya tolokacin sainadawo sumasuci gajiyar ilimina tasake dubansa tokamin alkawarin bazakami kishiyaba yadago fuskarta yanakallota itacematsalarki tadagakai eh yayi murmushi taredacewa anwuce gurin ninakine kedaya sukasake kankame juna saiyanzu tasamu nutsuwa dukda intatuna wasu abubuwan hankalinta yanatashi

Kafinzuwan ranar su hajiya shiwa sunga alkali anasu ra ayin subashi cinhanci yajuya shari ar ammadayake yanada dansauran tsoron Allah cikin zuciyarsa ya amshi kudi saidai bayajin zaibiye musu hakanan sunziyarci bokaye da malamai danneman biyan bukatarsu shikuwa daran ranarma gurin baba yakwana a asibiti jikin yayi sauki sosai sunyi hirasosai indayake tabashi labarin irinwahalhalun da jidda tasha abaya dakuma wandatake ciki ayanzu sannan yace kota Allah takasance yabashi amanarjidda yakulamishi da ita m b yace insha Allahu yace bariyaje yayi lafila sannan yason baba yatayashi da addu a saboda yanada wata matsala gobe addu a baba yayi tazubo masa wahegari tun asubahi yabar asibiti ya isagidansa karkasara nanyashiga tattara komansa yakammala dukwata shaida dazaibada akotu yatanajeta sukuwa cansuma sun gama tsarawa basma duk abinda zatace daran ranardai bataritsaba duk lokacin da husna tafarka zata ganta zaune tanatunani gamida kuka tsam husna tataso tadafa basma tace anty basma kitsa

Kijitsoran Allah kifadi gaskiya akotu kadakiso mijinki yarudeki kiki yan uwanki karyafa haramunne basma tadubeta husna yanzu idanyakasance yan uwanane basu da gaskiya fa bello ne me gaskiya mezakice husna tayidanjim sannan tace still gaskiya zance kifadi mana tunda zalumci babukau basma tasauke ajiyarzuciya tasake samun kwarin gwarin gwiwa inmabahar zuciyar husna tafadaba to itadai tajisanyi cikin ranta dasafema ansake mata bitar abinda zatace donkada tamanta dukdai tana jinsu kilishi hardacewa inmatakama akace zaku rantse tokirantse abinda yanzu bataci shiwa tace kwarai kuwa itadaijinsu takeyi azuciyarta tace mugunta inje inratse kan karya intafi inlalace ko sunrigasu m b zuwa kotu saigasu abba suma ankawosu lokacin da m b ya iso shida sajan sani sale

Kotu tacika tabatse kuma anayin shari ar wasune bayan itasaida akakuma yinwata sannan akasoma karanto tasu anyibayani inda akakwana bayan amkirakowa yatsaya a indayadace alkali yadubi shiwa yace ina kanwar taki nan aka kira basma lauyan m b ne yafara mata tambayoyi bayan yanemi izini kece matarsa tace eh munaso kifadi tsakaninki da Allah a inakukahadu kukasoma soyayya agidan yayata hajiya shiwa tobamu labarin farkon haduwarku harzuwayau lauyansu yataso taredacewa shikam baiyarda dawanna tambayarba nantake alkali yace tayibayani kumataji tsoran Allah tafadi gaskiya kan basma yanakasa kumacikin fargaba tasoma tundaga lokacinda shiwatakitsa matacewa tajawo ra ayin m b harzuwa yaudinnan kafintakawo ayaharsu shiwa sunfara zufa tareda rasa indazasu sakansu m b yamika faifan hannunsa taredacewa ga cikakkiyar shaida nan batareda bata lokaciba akaciro T V akahada tayanda kowazaigani to komaifa yabayyana kowayagani kilishi tamike zatafice yansanda sukayi caraf da ita sukace tata matsalar da bance tundatace itace silar mutuwar mijinta kamaryanda sukagani yanzu muraran bayan angama kallo akayanke hukunci cila kisa abba shekara goma da tara gakuma tasu matsalar shiwama shekara gomane datara nan akayigaba dasu lokacinda sukazo za awuce da ita dady yadubeta cikin matsananciyar damuwa yace nasawwake miki saki daya tadubeshi idanunta babu wata nadama tayi murmushi taredacewa kosati bazanyi ananba shikuwa m b tuniyakama husna waddaketa rusa kuka yanzune tagane mahaifiyartace silar mutuwar kanwarta ayunkurinta nakashe yayansu shima dady yanzune yagane dannasa yana aikinsane akan gaskiyarsa tausayin dannasa yacika zuciyarsa ya isogurinsu yadafashi bello hakakayi taboye min abubuwa dadama ammabaka kautaminba

M b yadubi mahaifinsa yace dady indanasanar kaitun wannan lokaci bazakataba yardadaniba yanzukuwa dakaga komai zakafi gaskatawa husna tadubi mahaifinnasu tace dady don Allah kataimakamin in akatsare hajiya matsaloli zasuyiyawa gareni bandade darasa yar uwata safina ba hawaye yasoma sintiri idanun dady m b yasakerungumeta sunatafiya yace Mata husna kadakidamu ammakinga laifina ta girgizakai a a nasani itadince mai laifi taimakamin dainakeso kuyi yanda m b yaganta arude hiyasa yakaita cikin motarshi basma ma tazo tabude gabatazauna dady kuwa yanatsaye duk abubuwan ganinsu yaketamkar cikin mafarki m b yana lallashin husna yace alkali yayiwa hajiya adalcine amma inasokisani wannan kasar tamu indaikai wanine kokasan wani to kafikarfin dauri donhaka nasanda mahaifin hajiya yasamu labarin abinda yafaru zaisa asaketa sani sale shineme tukasu hargidan dady inda husna tasake rikicewa basma ma kukantakeyi dady dakansa yakira mahaifinsu hajiya yayimasa bayani nantake yashiga yiwa dady masifa kancewa yanasane yagoyi da bayan dansane itakenan batadagata toyadaisani yarsa bazatako kwana agidan yariba sannan kodatafito totagama zama dashi yakashe wayarshi abin al ajabi saikuwa gashitafito aranar m b yasha mamaki yakuma karatabbatarwa nageri a saidai Allah shinezaiyi maganin mutanan cikinta inbanda anageri a wai acehar akwaiwanda yafikarfin hukunci Allah yakauta yakumasa agane basma kuwa mahaifinsu cewayayi yasa dukwanda yaganta yakashe masa ita ko alahira bayasanganinta wannanfuricin yasata kukasosai hajiya kuwa tayiwa husna waya waidik tahada inata inata zata aiko adauketa husna tace hajiya kebazaki dawonanbane tace bazandawoba ubankifa yasakeni kumakoda acebai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login