Showing 6001 words to 9000 words out of 23565 words
Chapter 3 - Idan Rana Ta Fito 2 Complete By Halima Abdullahi Mashi.docx
to cikedatausayi ado yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[23/09 9:48 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
13.......Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace to cikedatausayi ado yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[24/09 4:23 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
14....Niko Kuka wiwinakeyi nakasaci nakasasha duk sauran yayan babagaje basu damuba suda yadace ace tunda mazane sune akanshi ko yaushe amma inasu kyamar shimasuke yi fitsarinshi da ka shinshi nice dan hinde ran da tazo dubashi datashiga dakin toshe hancitayi waiwari a gurguje tafito kumahar tabar gidan batasake lekashiba nikonan nakekwana kannashima tsoran babagaje yahanasu shiga indayake saidai in tafitane sukeshiga sumasasannu ranar da ado zaitafi hargidanmu yazo yamana sallama tareda yiwa baba fatan samunsauki nasaketuna masada sakona harnakara dacewa kozarubutane donkada kamanta yace aa basainarubutabaInasabazan mantaba naceto basma tazubama m b idanu cikin damuwa haba darling wlh natsani ganinka kana aiki wanda kamata yayi ace yan aikikeyi yasauke tukunya sannan yace kedai bari inzubamana muci inbakiso kekitashi kiyimana ta matso kaima kasanidana iyazanyimaka dukkalan da kakeso donkaji dadiYace tokikoyaman ai duk macen Da tacebata iyagirkiba samun damane kumabatacika maceba tadafashi towazaya koyamin saboda in ccikamace agurinka yajidadi zansayo miki takardar koyon girkikikaranta tace a a garadai kasamomGaradai kasamomin maidafa abinci zanfikoya agurita saikasamo maigyara gidan nikuma basai injida girkinba yace hakane mugamamuje gidan su dady sai hajiya tasamomana cikin murna tace to amma cikinranta tsorone tam tasani inhar antynta tayi ido biyu da itato ranta saiyabaci domin tafiyar dayayi kafin yadawo zuwanta biyu gidan tana tabbatar matadacewar intasan damabasansatakeba kuma ba itakerusamata duk shirin datayibaTagaggauta amsosakinta tadawo gida shima mahaifinsu yakirata yazazzageta tasani antynce tashir yamasa zantuka yandataso yakumace mata shi babushi ba dansanda kodama dan antynta tacemasa zuwa wani danlokaci shiyasa yayarda bandahaka konawa zasusamu baruwanshi sun iso gidan daidai lokacin dadyn shizaifita sungaisa in da yace bajimawaba zayayi zai dawo yasa mesu lokacin dasuka shiga sunsamu hajiya shiwa tana waya tanacewa yanzu yaya kukayi da abban tacigaba dacewa koma inane nidai cika aikinakeso kilishi dan ALLAH yaminkokari nakasasukuni bana iyabacci bansan meyasa aikin yakemin gaddamaba juyowa tayitana sauraran me kilishi takecewa sai kawai sukayi idohudu da m b jikin ta yashiga tsuma ammahaka ta dake tace zankiraki anjima kadanCikin fara a take oyoyo dana oyoyo dana tadubi basma auta kune agidannamu duka sukarage tsawo sukagaishsheta sannan suka zauna kankujeru lokacin da takecewa kuna lfy ko sukace lafiya lau yace munhadu da dady kodady yace ba zaijimaba tace eh kasan tunda tafara batun yin ritayar nan bayazama m b yace yawwa garama yayi ritayar nima nafison yanutsu guridayaSaiyabun kasakasu wancinsa in a kamfaninsa na motoci zaizauna to in kuma a manyan store dinsazai zaunato hajiya tayisororo dama ya san dadyn su yanada manyan shaguna wadanda aka budesu baya kasar kenan komai nashi sai yasanar dashi tatambayikanta acikin zuciyarta
M b yace kohakan baiyibane hajiya um yayi inasontuna acikin store dinnashi guda biyu wanne zezauna tazauna daidai lokacin da ta furta hakane donson jinko yasan yawan store din yace in da zayayarda dasaiya zauna atahir shopping complex ko super market dinsa dake kan zoo roat tasakibaki dan jin yakira sunan wadanda take tunanin baisansu ba gazatonta na kwarine kadai yasani lallai tayiwawta tace uhum hakane tadubi basma kekuma lafiya naganki jiki asanyaye ko haryanzu bakisamu saukiba tace najisauki daidai nan safina tafito da murnarta tareshi taredacewa zatabishi gidansu dady yashigo Dasallama yadubi dannasa yace yauwa sabodakai naketasauri don nasan harkokinka yanzu kananan an jimakanacan yazauna hajiya tamike tareda yafito basma da hannu cikin dar basma tabita shiko dady bayani yashiga yiwa m b akan ritayar sa sannan yaazarce da neman shawara gurin dannasa idan ma udan kudinnasa sunfito yaya zaiyi dasu shawarar su tazo daya gurincewa ya fadada harkar motocinsa domin yaga tana tafiya sannan kuma yazauna agurin
Sannan yace masa yanason suzau na watarana in yasamu lokaci sosai yanason ya bashi wasu takardu ne wadanda ayanzu sunagurin hajiya yabata ajiyarsu yace bayanansu maitsawone kumamasu muhimmancine agurinshi dama kannashi gabadaya m b yace to dady insha ALLAHHU duk sanda nasamu lokaci zanzo dady yace to dalilin dayasa ma bakasankomaiba saboda kai banan kasar kakeba kumadaka dawo kazoda aiyukanka bakasamun lokaci babu damuwa nima inasoncikin kwanakinnan inje gurinsu haja tadamu tana yawan yimin batun filina nagurin mamana dinnan waitanaso ingina
[25/09 9:34 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
15.............Dady yayi dariya yanada kau hakan duk abinda haja takeso kayi inason kabiya mata hajji kutafi tare hadda matarka saboda she karar danabiya mata kana maka ranta batada lafiya tace tana ganin kaizakabiya mata m b yayi dariya zanbiya wannan karon in ALLAH yayatda tunanin hakan yashigemin sannan ado yanan tafe zayazo makaranta nan B U K inazaton gidannan zayazauna inkuma yasamu yanda yakesoto kilacikin makaranta dady yace to indaitazo duk
Innanutsu garko suna bukatar yan gyaregyare cikin gida m b yace zanbi inzan wuce gurinsu haja zangame za amusu dady yace hakan yana dakau itakuwa shiwa sunashiga daki da kanwarta zagin tatashigayi tareda rikemata kune kan cewa dole tayiwa m b rashin mutunci da zaya sakota koya kawo kararta daganan sai araba auran inkuma taki wallahi zata iyayi mata abida zata shamamaki kadataga uwarsu daya kuma tana dagamata kafane don kawai sunasonta wato itace autarsu cikin kukatace hajiya nayifa komai dan kawai yasakeni ammayaki tace to kicikwa lasa ki zagi ubansa da uwarsa dake karkashin kasa dakuma wannan yamutsatstsiyar kakar tashi nasanzai sakeki nikuma in idanufina kansa safina ta Katseta da cewa waza yasaketa Dasauri ta dubi safina wayakiraki nan banasan tsegumi oya fita anan safina tafita
Ranta babu dadi itakuwa hajiya juyawa tayi wajan basma tanacewa kinjidai abinda nace miki m b yashigo da sallama tana yar dariyar yake gamida rudewa tace shigoshigo wainan fadanake mata dannasanta da sanjiki kaikuma maison abincine shine don shhagwaba hadda kuka yazauna kusa da basma hajiya karkimatsamata yanzuma zuwa mukayi kisamomana mai aiki nafison basma tahuta hajiya cikin yake takecewa to to hakane hakanma yayi zansa abincika koza asamu nan kusa yace to mungode zamu tafi yajuya basma tayizaraf tamike dan takosa tabar gidan hajiya ta banko mata harara saitaja ta tsaya yanafita safina tafito da mayafinta zabika brother don ALLAH yace to kifadawa hajiya tadubi dady sannan ta isa gurishi ta dafashi taredacewa dady inbisu yace kije ammaki dauki uniform dinki na islamiyya yadibi m b Muhammad bello katabbata taje islamiyya
Don maman ku batasan matsamusu zuwa islamiyya inkaji shiwa tana sababi kan bokone m b yakalli safina kadakiyadda nakuma samun irinwannan labarin kinanufin bazakiyi karatun addininkiba tagirgiza kai zanyi kuma inazuwama yanzu tunbayan da dady yamin fada tazuba mishi idanu sunamatukar tsoronshi duk da matsanancin sondayake musu donshi mutumne miskili in yayi fuska inanufin yadaure ko maganarsu waton hajiya tsoronshi takeji hakannan duk indayashiga in mailefi yaganshi sai yasha jinin jikinshi bashida yawan dariya hakannan baicika daure fuskaba shimadaga yayi arbada maragaskiya yakangane she hajiya ta dubi basma harkina wanisau rintashi kinkosa kutafiko tacigaba zanmatukar koyamaki hankali ranar da akawayi gari ba bello domin sai nacikaniyarki sakamakon yawoda hankalin da kikamin donda tuninacika burina ni fitarmin daga daki basma tafita tana hawaye hajiya tabiyota kenan wayarta tafara ruri dasauri ta dauka kilishice tace yayane sahibata kilishi tace abba ne yake son magana dake
Dasauri tace ba shi yace hajiya kina lafiya shiwa ta amsa lafiya lau abba yace sunsanar dani yayo hanyar gidan kuko tace gamashi agidan yace to nasanar dasu cila inyafito susakar masa wuta don hakasai kusan dawazaya fita cikin sauri tace shi da matarsane don haka asakarmusu dukda tana kanwata domin inatunanin zata iyatona asirinmu yace shikenan adai kinsakudin aikin mutum daya kikabadako tace nasani inanufin koda tsautsayi yahaukanta ba damuwa shikenan yafada da murnar ta tafita dan tayiwa bello kallon karshe kilaharda yar autarsu saimezata gani safina tana rike da jakar basma
Tazaro mata idanu inazaki je tamarairaice murya gamida cewa gidan brother da sauri tace a a bazakije ko inaba islamiyyarfa tace zanje dagacan hajiya tashiga zabga masifa dady yace haba shiwa menene na zagezage haka dan zata gidan dan uwanta kutafi m b kuwa matsayisa na dansanda yafahimci dawata akasa dohaka saiyace hajiya kadakidamu zankaita islamiyya dakaina kuzo mutafi dady saikajini yace toshikenan yadubi hajiya da murmushi yafita gaba daya tafita hayyacinta sukashiga mota safina tanacewa yau nakula hajiya tanajin fadane dama nasamu tana yima anty basma nata m b yacanza zancan dacewa ina husna tayine safina tace tana makaranta shiwa kam dagudunta tashiga sassanta har dady yabita dakallo saiyatabe baki cikin kwanakinnan tasamakanta damuwa haka yalura ardenta tashiga neman number kilishi amma abintakaicin takishiga duk hankalinta atasheyake saikiran wayar take su kumasuna fita hanyar gidansu suka dauka safina tanacewa brother dan ALLAH mubi ta store din baba mana musamu abinsawa abaki yace a a sarkin shanzaki inkina sonsu drinks ne inadasu agida tace chocolate nakeso duk basma tanajinsu takasa magana itadamuwarta tanason tatuno meyasa hajiya tarude da safina tace zatabisu yalura da lissafin da basma keyi danhaka saiyace inajinki kamar kinaso kiyimagana ko batacekomaiba tajuya takalli safina saidabara tafado mata tadauki wayarta saitarubuta
[25/09 9:37 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
16.....Inatunanin akwai abinda zaifaru taturamasa yagane shitayiwa sakon kanyamotsa harsakon ya shigo yaduba sannan yakalleta nima inawannan tunanin tace to mubicikin jama a yace kadakidamu indamuka sababi nan zamubi safina ta me ...... Harbin da yawuce tagefan fuskarta ne yasata yinshiru saiyayi maza yakwanta tabaya taredacewa sukwanta nantake yalalibo bin dagar shi ahankali yadago sumacikin motasuke donhaka sukasoma musayar harbi jama a sunagudu su safina sai ihusuke cikin sa a yasamu daya ahannu sannan ya harbotayarsu cikizafin nama yafito daga motarsu bayan yayi kokarin tsayar da harbinHarbi nagaba dasukasakeyi shine yasamu safina a tsakiyar bayanta lokacin da tadago ihumai firgitarwa tayi koda m b baidubaba yasani itasuka harba dohaka saikawai yabude musu wuta biyu sunruga dagudu hadda maiharbi a hannu wanda yasamu akafa kuwa yanakwance tuniya kira yansada abinyamishi yawa ne ya nufi motarsa basma tanasume yayinda safina kekwance rufdaciki yansada suka isosuka bugamasa ankwa sukanufi asibiti dashi shima m b arude sukanufi asibiti saidai kash kafinsuje safina raiyayi halinsaBasma kuwa tunisuka kwantar da itasuka samata ruwa bayan ta farfado yakira dady cikin sanyin jiki yakesanar dashi abin dayafaru dakuma indasuke dady yarsorata dajin abin donma m b baisanar dashi rasuwar safina ba yakira d p o yafadamasa cewa yana dakau asa idanu sosai akan wannan dan ta addan da yaharba inanufin asa tsoro sosai a asibiti jimkadan saiga su dady da hajiya indata iso arudanta tanayin arba da gawar yartata waddatafiso saikawai tafadi sumammiya lokitoci sukayokanta yau kwana uku dafaruwar abin labari yakarade ko ina birni da kauye su dady gida cikeyake da jama a shiwa tana kwance komagana bata iyawa fuska akumbure dankuka dakincike yake dadangita kowa da batun da yakeyi gameda faruwar abin wasusuce ko yanfashi wasusuce kila dasaninsa wato m b shikoyanata zirgazirga gurinsamin tabbacin tsoron cila wanda akakamaSannan tuni yansada suka shiga bincikarshi dalilin harbin dakuma wandayaturosu kuma sunawane kuma inaza a samusauran duk cila yakimagana lura da m b yayi yansadan da suke tsoron shi basu dagaskiya yasa sajan sani sale lura dasu batare dasunsaniba m b yayi parking din motarsa yanufi inda su dady suke zaune don karbar gaisuwa yazauna yanahaidasu sai yagasu maigari yace a a kawu kunsamu labarine maigari yace nazo garko nannake samun labari gurin alhaji mamman wan dady kenan yace ammaba a sanar da haja bako yace taji taso muzo tare nace tabari tawarware dan bata jindadi kwana biyu m b yace allah yakarasauki inasoma inzo kauyan dady yadubi m b Muhammad ka daina fita tukunna inafada maka masu farautarka bazasu dainaba tunda sunga burunsu baicikaba murmushi yayi yace dady kadakidamu insha allahu sainaga nokosu wanene sukayi sanadin rasuwar safina don bazan yafe wannanba Mutanan dake wajan sukace allah ya taimaka
Yamike yanufi cikin gida falo da mutane wasuna masajaje wasusuna kallonsa kaitsaye dakin su husna yashiga husna ce kwance itada basma haryau husna kukatakeyi yazauna kusada husna yadagota takalleshi saitarushe da sabon kuka tareda fadawa jikinshi yarungumeta yanacewa yishiru sister kiyihakuri kisani ALLAH yace mana acikin alkur ani kullu nafsin za i katul maut dukkanin mairai mamacine lingakenan mumamuna jiran lokacin mune safina batayi sauriba mukuma bamu jinkirtaba tadago tazuba masa idanunta jajir brother kamin alkawarin saikadauki fansa kan duk wankedahannu cikin wannan kisan husna namiki alkawarin sai kinga duk maihannu aciki agaban kotu tasake fadawa jikinshi tana ajiyarzuciya basma waddakanta kedaure kan gwiwoyinta tana kallansu hawaye nazuba tundaga lokacin da lamarin yafaru tazama tamkar mahaukaciya kumabatasan tuno abin saidai tayi imanin duk hajiya shiwace sula komai danhaka indaza abinata ra ayine da batayi wanibincikeba
Saidai tasani ko hajiya bata isata hana yansada aikinsuba dakar ya lallashi husna tayishiru sannan ya matsa kusa da matarshi itama ya nunamata tabar damuwa daganan cikiyashiga harcikin zuciyarsa yana tausayin hajiya ina mazata goge zuciyarta dagamugun nufinnata inama mutuwar safina zatazama darasi gareta hakika dayayafe mata kuma ya dauketa uwa saidai itatana hada idanu dashi wani tukuki tajicikin zuciyarta takaudakai tareda furzar da hucimaizafi cikin zuciyarta take cewa kodanima zanrasa raina sai nagabayanka yarusuna agabanta hajiya sannu yaya karfin jiki tacije tace dasauki yace ALLAH karasauki ananan ana dukkan kokarin bincike dongano kosuwanene keda hannucikin al amarin dasauri tadubeshi banasan wanibicike tundadai ba dawowazatayiba nidai na barwa ALLAH yace hajiya kokekin yafe hukuma bazata yafeba kadakidamu insha allahu komai zaya bayyana gabanta yasake faduwa ammabatace komaiba
su hajiya kilishi aminanta sunazaune sunaji saida yafita hajiya kulu tace munafiki yakaita anharbeta yazo ya ishi mutane
Nansukashiga surutunsu kowa yana fadin albarkacin bakinsa kilishi kuwa tashitayi tashige tolet din hajiya takira danta abba te Susan matakin dazasu dauka dasauri danganin basubar wata baraka daza a ganesuba domin bello yace za a tsananta bincike yace kadakidamu mami tuninasa su harbe cila kowa yahuta kanaganin baza a samu kuskureba momi kadakidamu kilishi tazo tayiwa shiwa rada akunne cewa abba yace wanda akakama zasuharbeshi tacigaba kinsan danaje inayiwa abba fada yaya akaji masu aikisuka samu kuskure saiyace turata yayi agabansa akaharbeta shiwa tace ninasan za ayihaka narantse sainacika burina kuma in dauki fansa kilishi tace insha allahu tacigaba dazugata tana hawa tareda kara tsanar m b din ALLAH yasa mudace m b yana fitowa wayarshi tafara ruri yana dubawa yaga sajan sani sale ne yadaga Sajan yace ranka ya dade wasu sunyi yinkurin kashe