Showing 12001 words to 15000 words out of 53173 words

Chapter 5 - NAMIJI BAYA KADAN One To End True Hausa Novels By Aisha Garkuwa.pdf

29 Aug 2025

1057

ke kin kasance kece *Farin cikina* *(Rufaida Yusuf*),
K'ara sakewa yayi a jikinta ya sake mata nauyin k'irjinshi tare da bud'e idanshi da k'yer sannan
ya d'ago hannushi zai d'aura kan bres d'inta cikin rawan jiki.

Ganin abinda yake niyar aika tawa yasa tasa hannu cikin zafi ta buge hannushi tare da cewa,

"Wlh kar ka kuskura ka tab'ani ina gayama wlh in katab'ni
Zakayi
NADAMA".

Ido ya tsura mata cikin lok'k'osa wuyanshi tare da rik'o k'ugunta cikin sautin wahala yace.

" *NAYI NADAMA*?
( *Aysha Ali Garkuwa*)

aini ba Hamma Yusuf bane sabida bana b'oye sona bayyana sona nakeyi,
Sai dai in an hanani abin da nake so toh wlh zanyi,
*LALATA*
*(SADNAF*")
Kara matseta yayi cikin sauk'e ajiyar zuciya yaci gaba da cewa,

Ba zanyi nadama ba sabida halal Na nake tab'awa kuma hak'ina nake so kuma in kin hana ma
me ribarki Dan ko *Y'ar Fulani*
*(Aysha Ali Garkuwa)*
da ta hana Hussan hak'inshi k'arshe cutar dashi tayi"

Duk ya rud'e sai sabb'atu yake ita kuwa nad'e jikinta tayi tako ina ta hanashi samun abinda yake
murad'i,
yana cikin zantu kannashi yaji ta kife kanta a k'irjinshi ta saki wani marayan kuka ,
Jin sautin kukan ya kashe mai jikinshi cikin sanyi ya d'an saketa tare da dan d'ago kanta,
Ita kuwa ido ta rufe
tare da cewa,

"ya Allah k'anin sakayyah kan wannan bawa naka"

Tashi yayi ya koma cikin d'akin kan gado ya fad'a tare dayin rufda ciki yana mai maida
numfashi.

ita kuwa tashi tayi tagyara hijabin jikinta da zanin sannan taje bak'in k'ofar zata bud'e ta fita taji
k'ofar a rufe,

Cikin b'acin rai ta tsaya tana ganin irin cin fuskar da yaro k'arami ya ke mata,
Ganin tsayuwar bazata ficceta ba ta juya tayi cikin d'akin tana shiga ta tsaya gefenshi cikin
masifa tace,

"Ka tashi ka bani key dan ina da abinyi ba zaman iskanci ne aikina ba"

Yana jinta bai kulata ba Dan yasan zuwa yanzu bazai iya mgn ba.

Ita kuwa sosai ta dage tana surfa mai tsiwa.

Can day ya juyo rigingine cikin k'arfi tare da yin mik'a,

Cikin sauri da tsoro ta rumtse idanta tare da juyawa zatayi baya gani Mahmoud din ya wuce
saninta shi kuwa.
Cikin zafin nama ya kamo hannu ta ya jawota kan ruwan cikinsa,
kanta ya d'aura kan kafad'arsa cikin sex voice yace,

"Meyasa zaki guru ki tsaya mana d'an ni zaman iskanci nakeyi kuma kema dole kiyi"

had'a k'ugunshi yayi da nata jikinshi ya soki nata sannan ya rink'a murza bayanta.


Cikin tsoro tace
Bana so wlh Na tsaneka mugu kawai,

kamo kanta yayi ya saita da nashi cikin had'e fuska yace.

"Ina kin saba da wadancan buggagun tsoffin mazan naki wad'anda basir ya gama cinyesu,
toh ni da lfy ta kuma jinina Na harbawa yadda ya kamata dan haka ki shirya zama da jarumin
namiji kuma ni Auren mu Auren zobe ne ba saki dan nina san zan isar miki buk'atuki".


yana kaiwa nan ya tura hannushi cikin gashin kanta ya zaro key d'in ya mik'a mata.
Yana

"gashi karb'i
kuma anjima kizo in kink'i kuwa zakiga aikin yara ga kuma kayanki a nan"

Tana karb'a ta kwashi kayanta ta fice tana k'unk'uni,

Da dare aka kai Amarya Amira gidan ta dake Shagari peace 2

Kashe gari za,ayi wuni da yamma zanyi *(Soti)* fansan ido su Anty Ray dasu Aysha kab dama
gida suka dawo suka kwana sai k'awayen Amarya ne suka kwana can

Tun da sukayi sallan LA,asar suka fara shirin tafiya Sulaiman da Sadip suna ta jigalan kai
mutanen gidan Amarya.
dan Mahmoud tunda safe ya shiga school bai dawoba tukun .

Sun gama shirin su tsaf harda Maryam d'in Goggo Zahra Khadija kawai suke jira dan itace
k'arshe shiga wonka ,

Shi kuwa Mahmoud sai yanzu ya dawo gida yana ajiye laptop d'inshi ya nufi cikin gida dan jin
gidan shiru da alamun duk suna gidan Amarya

Riga da wondo Na k'ananan kayane a jikinshi ya tsuke ciki ya fito ras gashi yau ma Azumi
yake sai ya k'ara yin fiyaw dashi.

Suna tare a parlon ya shigo gefen Anty Ray ya dan zauna cikin sanyi yace.

"Anty Ray ina zakuje haka"?

Tana mik'ewa tare da cewa
" gidan Amarya mana".

Bai kulata ba sai Khadija da ta fito yanzu ya tsurawa ido cikin tuhuma ita kuwa ko inda yake
bata kallaba, har zasu fita ya gyara zama cikin d'aura k'afa d'aya kan d'aya yana kad'awa yace.

"Ke ina zakije"?

Ta gane sarai da ita yake amman sai ta share.

Aysha ce ta dan kalleshi cikin mmk ganin ya wani had'e zai gwada ikonshi tace.

" gidan Amarya mana zamu tafi"

Bai kula Ayshan ba kamar cewa ba mgnar ki bace.

Sai k'ara murtuk'e fuska yayi tare da cewa.

"Wa kika tab'b'aya da izinin wa zaki fita"?

Harara ta cilla mai,
shiko jinjina kai yayi cikin isa yace .

"Toh bazaki jeba ki dawo nan ba inda zakije".


Rayhana cikin mmk tace .

" Dan Allah kar kayi mana haka wlh wurin ba dad'i in bata jeba".

Mik'ewa yayi cikin shafa sajenshi yana mai tsura mata ido yace.

" lkci na tafiya ki shiga kitchen ki had'a min abin bud'a baki ki had'a min fruit salad mai sanyi dan
k'ishi nakeji matuk'a".

Kafeshi tayi da ido tana tsuke baki alaman mgn zatayi sai kuma hawaye wai ya za,ayima ace

shine zaike bata other kan yadda zatayi da rayuwarta.

Shi kuwa wucewa yayi har zai fita Aysha da su Rayhana suka rink'a cewa Khadija kiyi hak'uri ki
bashi baki ya barki muje"

Baki ta tura ta cire mayafin kanta cikin takaici tace.
"wlh indai sai Na tabbayeshi ne toh na hak'ura kuje kawai"

Su kuwa dagewa sukayi sai taje ai durk'usawa wada ba gajiyawa bane.

Hakan badon taso ba ta bishi da sauri yana jinta ya share sai ya nufi cikin garden
yana shiga ya tsaya gefe yana hangota tana zuwa sai ta tsaya gefenshi cikin murgud'a baki
tace.

"Yau lahadinne kake Azumi dan kawai ka hanani zuwa".

Matsota yayi cikin sauk'e ajiyar zuciya
ya koma ta bayanta yasa hannu 2 ya kamo.......

By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 9⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life written
P.m.l.w

Hips d'inta ya kama ya dan rink'a juya k'ugunta sannan ya manna bayanta a k'irjinshi, kanshi ya
dan rok'k'ofar a tsakanin wuyanta da kafad'arta cikin rada yace.

"Toh ba dolena nayi azumi ba ai duk laifinki ne,
dan da ina lallab'a rayuwa ta da azumin litinin da alhamis nayi malaje nake dan samun nitsuwa
sai kuma jiya kikazo kika tonomin fitina sannan kika tafi kika barni ko tausayi babu,
shiyasa dole yau na tashi da Azumi gudun aikata Lalata".

Shiru ya d'anyi sannan ya k'ara shafa hips nata ya kuma sa hannushi saman k'irjinta.

Da sauri ta buge hannu ta matsa gefe tana mai mugun kallo,
shiko matsota ya kuma sannan ya rik'e hannayen ta cikin sanyi yace.

"Anyako kina da lfy ke a rayuwarki bakya piling sam gsky inaga sai na miki genaral checop
sannan na d'aura ki kan darrrusa tukun".

Baki ta murgud'a sannan tace .

"Ni ka sakeni dan zamu tafi suna jirana".

Matsota yayi yasa hannu yana k'ara Jan zip din gaban rigarta sama tare da cewa.

" ki kulanmin da ababena dan banson ko k'uda ya rabesu sannan ki bari su tafi bari nai wonka
zanzo na kaiki".

Ture hannushi ta kuma yi sannan ta juya zata fita ya kuma janta ya nufi part d'insu da ita.

Suna shiga ya wuce da ita har cikin d'aki
sannan ya rufe k'ofar ya juya gunta a hankali ya rink'a b'alle boturan rigarsa sannan ya bud'e
rigar sai best d'inshi ya bayyana sannan ya b'alle bel d'in k'ugunshi sai bcsrs d'inshi ya bayyana
cikin sand'a yaje gabanta hannushi ya d'an ware cikin gajiya yace .

"Was Allah na Habittina na gaji tai maka ki ciremin kayan sun min nauyi".

kauda kai tayi sannan ta juya gefe, shi kuwa gabanta ya kuma zuwa ya tura mata k'ugunshi
cikin bada umurni yace.

" ki cire min nace ko".

Haushin da ya cikata kawai sai ta kife kanta ta saki kuka.

Shi kuwa dariyar mugunta yayi sannan ya sab'ule kayan ya shige toilet yana shafa k'irjinshi.

Ita ko tana kukan kanta a kife ta fara jin bacci gashi dama batayi bacci jiya da dare ba ta kwana
kuka da takaici abin da ya mata hakan yasa bata san lkcin da tayi bacci ba.

Yana fita daga shi sai towel a k'ugunshi sannan ya rik'e d'aya yana goge sumar kanshi.

Bai kula taba sai da ya shafa mai ya gyara sumarsa mai taushi da shek'i sannan ya shirya tsaf
cikin manyan kaya ya fito tanmakar tauraro sai k'amshi yake zubawa.

Agogonshi ya saka tare da mik'a mata hannushi yana.

"Gashi toh mak'alamin agogon ko shima kuka zakiyi ne baby"?

Ganin shiru bata motsiba yasa ya zauna gefenta ya dan Sa hannu ya d'an tureta aiko tai luu
zata fad'i.
Cikin sauri ya tarota yana mmk wai tayi bacci aiko ya gyara zama ya ruggume abarsa.

Sannan ya zaro phone enshi ya kira Anty Ray tana d'agawa yace.

" Anty Ku tafi kawai fa dan Baby bacci takeyi".

Tsaki taja sannan tace.

"Da cema akayi muna jiran ka gama isarka ne? mu mun tafi in kaga dama ka kawota"

Shiko murmushi yayi sannan ya katse kiran.

ya k'ara janta jikinshi cikin sanyi yace.

"Wayyo nayi a banza wannan Azumi ba inda yaje dan tuni ya karye".

a haka yana k'wak'wume da abarsa har zuwa wani dan lkci sannan ta fara motsin farkawa tana
juya kai tare da k'ara manna k'irjinta kan nashi,
shi kuwa sai ya sauk'e ajiyar zuciya ya kuma k'ara narkewa jikin ta.

A hankali ta bud'e ido ta diresu kan fuskarsa da sauri ta mik'e,
Shi kuwa sai kashe mata ido yayi cikin k'aunar ta yace.

" Baby baccin ya isane"?.

Tura baki tayi sannan tace.

"Zan tafi"

Mik'ewa yayi sannan ya gyara rigarsa cikin jin yunwa yace

"muje na kaiki Matata".

A haka dai badan tana soba Anty ta sata dole takye dan in bata jenba ma kuma wani abin mgna
ne agun Mami.
Suna zuwa ta samu an gama bud'an kai za,a fara d'aukar pictures ne .
Sai kawai suka rink'a d'auka sune basu tsagaita ba sai da aka kira sallah.
Suna idarwa aka fara dibar mutanen ana mai dasu .

Shiko yana idar da sallan ya dawo kai tsaye Anty ya kira yace ta cewa Khadija ta fito su tafi.
Haka ko dole ta fito,
tana fita ta haggo matarsa can gefe da sauri ta juya da nufin ta koma tace bata ganshiba aiko
tana juyawa tai kici bus dashi,
ita kam bata soba shiko murmushi yayi ya ja hannu ta har jikin motar sannan ya bud'e mata ta
shiga shima ya zagaya ya shiga.

Kai tsaye Jab'b'ama restaurant ya wuce da ita,

Yana parking ya juyo cikin sanyi yace.

"Habitti muje mu Dan samu abin ci".

Kauda kai tayi tare da cewa.

" Banjin yunwa".

Shiru ya d'anyi sannan ya d'an kamo hannun ya tattara rigarsa yayi sannan ya tura hannun cikin
rigar kan fatar cikin shi ya d'aura hannanu sannan ya murza hannun kan fatan cikin shi sai
kuma ya lumshe ido gami da dan tura hannun kan mararshi,
ya dan karya wuya cikin sanyi yace.

"Nooriyn kinji cikina yunwa nakeji banci komai ba tun jiya".

K'ara tura hannun yayi cikin mararsa tare da cewa.

" kijifa har yunwa tana son nak'asani".

Janye hannun tayi sannan ta bud'e ta fita tana mmk da rashin kunyar da yake nuna mata yaro
duk ya fitsare sai tsaurin ido yake.

Shiko ganin ta fita ya gyara d'aure tazugenshi sannan ya fito,

Suna shiga.
ta sauk'e ajiyar zuciya Dan iya tsaruwa wurin ya tsaru komai tsaf gwanin sha,awa
haka suka zauna shi dai yadan tab'a abinci Amman ita tak'i a haka ya mata other suka tafi dasu
gida.


Suna isa suka samu duk motocin gidan suna jere a area parking alamun duk an gama maida
yan biki sannan na dawowa sun dawo,
yana parking tasa hannu zata bud'e motar ta fita,
yai maza ya rik'ota,
cikin karya wuya yace.

"Haka zaki sallami mijinki ba dan wani tausa yawa"?

Hannunta taja tare bud'ewa ta fita,shima bud'ewan yayi ya fita ya zagaya gunta yana zuwa ya
had'a ta da jikin mota,
Sannan ya manna bakinshi kan nata cikin sa,a ya samu ya cabko lallausan harshenta jikinshi

har rawa yake ya mak'aleta zai mata tsotsar Loli pop,

Ita kuwa cikin janye kanta ta zare harshenta a bakinshi.

cikin wani irin sauti yace.

" Wayyoooohhhyyyy".

Ita dai tuni tayi cikin gida tana goge harshenta da bayan hannu ta tare da cewa.
"fitinenne kawai"

Shi kuwa da k'yer ya lallab'a isa part d'insu,

Kashe gari kab bak'in suka kokkoma sai Aysha da Anty Ray sai Fatima.

Ita kuwa Khadija tun ranar take gujewa duk abinda zai had'a ta wuri d'aya da shi sun koma Yar
b'uya shi kuwa bai da burin da ya wuce ya samu ya keb'e da ita dan koba komai zai rage zafi.

A hakan kuma yake shimfid'a ikonsa ko nanda can bata isa tajeba sai da izininshi.

Ga Mami duk ta canza ta samata karan zuk'a sam ta tsani ko ganin ta shiyasa gaba d'aya
gidan ya fita kanta d'an ma Aysha da Anty Ray nanan sunan d'an debe mata kewa.

Randa su Aysha suka koma itama tace zata tafi gidan su, Amman Anty tace ta gaya mai in ya
barta,
tana son tafiyar yasa dole ta d'aure ta aika Nabila ta gaya mai shi kuwa sai cewa yayi tazo bai
gane me Nabila take fad'a ba, da fari k'in zuwa tayi sai da ya kira Anty yace tazo dan bai gane
me ta aikaba,
Ita kuwa Anty a lkcin tana d'akin Abba shiyasa tace yaje ita tana gun Abba.

Aiko cikin murna ya taho abinsa daga shi sai 3 qtr da Yar k'aramar riga a parlon ya samu Nabila
da ta fara bacci.

Cikin hikima yace tazo suje parlon Mami yarinya ta bishi cikin baccin suna shiga ya samu
Sulaiman Na kallo a parlon a hankali yace .

"Jeki gun ya Sulaiman ko"?

Tana shiga ya juyo,

Kai tsaye cikin bedroom ya wuce yakoyi sa,a yana shiga ya samu ta fito wonka daga ita sai
towel a k'irjinta tana ganin shi ta juya da sauri zata shiga toilet.

Cikin sauri da zafin nama ya sha gabanta ya tsareta ita kuwa ta rink'a ja baya har ta fad'a kan
gado,
shima kan gado yafad'a cikin tsura mata ido ya Sa hannu ya kamo mad'aurin towel d'in jikinta
yana yanyeshi cikin rawan jiki ya sunkuyo da kanshi......

By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 🔟 Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life writer's
P.m.l.w

Da sauri ta tureshi da iya k'arfinta,
shiko da gaba d'aya jikinshi ke rawa sai durk'ushewa yayi kan guiwowinshi ya dafe kanshi da
hannu bibbiyu, tare dayin shiru,
ita kuwa gaba d'aya jikinta rawa yake zuwa yanzu sosai yake bata tsoro mutun kamar maye
cikin tsoro taja blanket ta k'udundune jikinta ciki sai kanta ta bari cikin zare mai ido tace.


" ka fita wlh kabar d'akin nan kar nayima illah bana son ganin ka aikin banza Kana nan yaro da
kai sai tsabar tsogwaran iskanci"


Shiru bai kula taba sai jikinshi da ya d'auki kerma hatta Hanna yenshi daya dafe kanshi rawa
suke.

Mik'ewa yayi ya sauk'a kan gadon ya fara tafiya kamar d'an maye sai layi yake yana taggal
taggal har saida ya dafe gini.

Da k'yar ya isa bak'in kofar
hannushi yasa ya kashe wutan d'akin sannan ya juya ya koma gareta.

Ita kuwa a zatonta fita zaiyi har da taga ya kashe wuta tana.

"Ai ban saka ka kashe min wutaba haka kawai zaka barni cikin duhu dan ai kasani sarai ina
tsoro".

Cib tayi da bakinta jin ya haye kan gadon cikin rawan jiki ya jawota jikinshi tare da yaye blanket
d'in da ta nad'e jikinta dashi, sannan ya shige ciki shima.

Tsoro ne ya rufeta matuk'a cikin rawan baki tace.

" Me haka me Na zalumci wlh bana so ka fice daga d'akin nan".

Shiru yayi bai kulata ba sai janye towel d'in yayi ya mai dashi kan cikin ta cikin wani irin yanayi
ya zuge zip d'in gaban rigarsa sannan ya manna ta jikinshi tare da sauk'e nannauyan ajiyar
zuciya tare da k'ara shigewa jikinta.


Tuni ta fara janyewa Amman kuma ta kasa sai kawai ta saki kuka tare da kai mai bugu tako ina
a jikin shi tana tutture shi,

ganin baida niyar barinta yasa ta bud'e baki ta saki k'ara da d'an k'arfi,
sannan ta kuma bud'e baki zata kuma sakin ihu,
yai maza ya tallabe kan ta ya had'e da nashi tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login