Showing 48001 words to 51000 words out of 53173 words
Chapter 17 - NAMIJI BAYA KADAN One To End True Hausa Novels By Aisha Garkuwa.pdf
tana mai zubda k'ollah.
A fili tace.
"Anty Khadija kinji dad'i Allah ya mallaka miki zuciya mijin ki inama in samu ko rabin k'aunar da
yake miki".
Shiko Yana shiga kawai ruggume ta yayi ya fito da ita wuntsule- wuntsule ta rinkayi tana.
Ayyah Hamma ka sauk'e ni kayi hak'uri ka barni na kwana a gida".
Shi kam bai kula taba sai daya dire cikin mota sannan ya jawota jikin shi a hankali yace,
" kiyi baccin ki a jikin mijin ki"
Ita kam tureshi take ganin Abida da tai shiru ta kauda kai sai kunya ta rufeta.
Suna isa Abida ta bud'e ta fita ta nufi d'akin ta tana mai zubda k'ollah
*Kishi kumallon mata*
Shiko Mahmoud ruggume Khadija yayi ya kaita har kan gado sannan ya shiga toilet yayi wonka
yana fita ya kimtsa cikin kayan baccin sa
cikin kula yace .
"Baby tashi kiyi wonka bari naje nayiwa Abida sai da safe".
Mik'a tayi cikin sanyi tace.
" Allah Hamma ka kwana gunta ma kawai ni na yafe".
fita yayi tare da cewa in na dawo ki korani na lura ke sam bakya k'aunar na rab'i jikin ki".
Ita kam
Murmushi tayi tana tunanin irin jarabar Mahmoud kamar babban mutum.
Shiko Yana shiga ya samu Abida jingi ne da jikin gini k'ollah nata bin fuskar ta cikin sauri ya isa
gaban ta cikin kula ya ruggumo ta tare da shafa bayan ta itama k'ara ruggume shi tayi ta saki
d'an kuka,
murya a sanyaye yace.
"Kiyi shiru Abidan Hamma Mahmoud d'inta ki gaya min me ke faruwa?".
Kai ta dago ta d'an tsura mai ido cikin sanyi tace.
" Hamma Mahmoud kasan da cewa ina son ka ina k'aunar kasan ina kishin ka amman kuma
dole naso abin da kake so
Plss Hamma na kasoni kaima ko kad'an ne".
Ido ya tsura mata dan ya gano matsala ta kishi ne ya dan motso gano hakan yasa ya tallabo
kanta cikin salon lallashi ya had'e bakin su ya cabko lips din ta cikin hikama ya sakar mata da
kasala tuni Abida ta narke gareshi dan ita kam bata wasa da salon Mahmoud ganin suna shirin
zubewa k'asa yasa ya ciccib'e ta kai tsaye kan gado ya direta cikin sanyi yace.
"Abida ki dena zaton ban sonki ina sonki Matata kina son farin cikina ina son naki ke mata tace
ki dena kuka Mahmoudu na Khadija ne da Abida".
Ajiyar zuciya tayi tare da ruggume shi shiko ganin tana shirin rikita shi yasa ya kontar da ita
cikin sanyi ya jawo blanket ya rufeta sannan ya manna mata kiss a goshin ta,
sannan ya fice ya koma d'akin Habittin shi yana shiga ya rufe musu kofar kan gado ya ganta
konce sai k'amshi take fiddawa cikin rawan jiki ya konta tare da rawan jiki yasa hannu ya
jawota.......
*My lovely fans kuyi hak'uri da wannan*
By Garkuwan Fulani
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 6⃣5⃣to6⃣7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
Jawota jikinshi yayi tare da ruggume ta a hankali ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya yana shafa bayan
ta zuwa k'ugunta da wuyan ta,
cikin sanyi taji tsikar jikinta na mik'ewa tare da tsuma gaba d'aya gabb'an ta suka fara karb'ar
sok'onnin shi,
mik'a tayi tare da k'ara narkewa jikinshi tana mai kontar da kanta kan faffad`an k'irjinshi cikin
sanyi ta rik'e Hanna yen shi tare da dan murza jikinta a nashi murya can k'asa cike da shauk'i
tace.
"Zauhhjeehh".
sai ta kuma yi shiru shiko gaba d'aya jikinshi ke b'ari don itama kanta muryarta,
ta tono buk'a tan jikinta,
shafa fuskarta yayi cikin sanyi yasa hannu ya zuge igiyar rigar baccin ta sannan ya zare rigar ya
cillata gefe ya kuma zare tasa rigar,
ya jawota gareshi tare da tallabe kanta ya manna bakin shi kan nata,
yana lalubo lips enta yaji ta cabke harshensa cikin wani irin salon da bai taba zaton zaijishi a
duniya ba salon da bai taba zaton ta iyashi ba ,
jin yadda take mai yasa gaba d'aya ya sake mata ragamar rayuwar shi a wannan lkcin
tsotsarshi take tamkar ta samu lollipop shi kam hannu kawai yasa yana shafa cikinta da k'irjinta
yana mai kara manneta jikinshi sai lumshe ido take tana dan budesu kamar bugeggiya,
Mahmoud yau yasan menene kula da tattalin da namiji ke samu daga mace kissing inshi tai iya
son ranta sannan a hankali ta zame bakin ta daga nashi tare ta tura mai k'irjinta tana mai shafa
suman kanshi da k'irjinshi ya gane sarai ta gama matowa shima gaba d'aya ta zautar dashi,
shi kuma kanshi ya d'aura kan cikinta yana shafawa Yana jin yadda Babyn ya tattare ya koma
gefe kissing din cikin ya rink'a yi yana shafawa.
Ita kam Khadija zuwa yanzu tafi buk'atar taji hannushi kan k'irjinta ba kan cikin taba,
shiko
Mahmoud tsiya yake shirin mata shiyasa sai da ya bari sun gama buk'atuwa da juna a hankali
ya kontar da ita cikin rawan murya yace.
"Khadija Babyn mu zai wahala ki konta na hak'ura kinji kar na takura Babynmu".
Numfashi ta rik'a fuzga ganin zai sauk'a kan gadon tasa hannu ta kamo nashi jiki na rawa ta
mik'e ta fad'a jikinshi taci gaba da shigewa jikinshi a hankali yace.
" Ya akayi ne Babyna meke faruwa? ".
Komawa tayi kan gadon tare da jawo shi kanta cikin rawan jiki ta ruggume shi tana sauk'e ajiyar
zuciya,
shiko mik'ewa yayi yana,
" wayyo Baby zakiji ma gudan jinina ciwo baki ganin nayi kato na fad'a kanku?".
Da ker tayi yunk'uri ta zauna tana fuskan tarsa hannu tasa tana b'alle zip din wondon shi
Shi kam mmk ne sosai ya cika shi sai binta da ido yayi k'irjinta ya tsurawa ido Yana cikin tunanin
yaji hannuta cikin jikinshi wani irin marayan k'ara ya saki tare da fuzgo numfashi dan jiyayi
kamar zai suma,
ai tuni ya fizgota jikinshi murya na rawa yace.
"Wayyo Baby na me kike so daga gareni ki gaya min koma mene zan maki wlh salonki zai taban
k'ok'olwa zan zauce".
Kanta ta kifa kan cinyarsa ta fara mai salon da a zahiri ta mai dashi zaucecce ba abinda yake
sai gurnani da wani irin numfashi lkci d'aya kuma ya rink'a wani irin yanayin da yafi kama kuka
jawota jikinshi yayi dashi da ita duk sun mance da wai cikine da ita juya juna suke sunajin
Kansu ba wasu ma,aurata da suka kaisu jin dad'in rayuwa da dace da juna....
Mahmoud ba abinda yake sai sanya mata albarka ita kuwa.
Lafewa tayi a jikinshi tare da rik'e mararta dan jin baby ta dunk'uk'ule cikin salon ta Na shogoba
ta kamo hannushi ta d'aura kan cikinta,
sannan ta d'an saki kuka a hankali tana murza kai tace.
" Hamma ciki na Babyn ka zai b'allamin mara wlh bacci nakeji zai hanani".
A hankali ya rink'a shafa dai-dai inda Babyn ke duk'ule shafawa yake yana shafa fuskarta Yana
d'an murza cikin lkci d'aya Baby kam ya fara wutsul-wutsul a hankali ya gyara kinciyar sa
sannan taji wani sanyi Na ratsata,
ta k'ara mannewa jikinshi tare da tsura mai ido shi kuwa murmushi yake mata a hankali yace.
"Kinga Baby na najin mgn ta yaro d'an albarka yasan Ammin shi tasha wuya a gun dad inshi".
Ita kam fuskar sa kawai take kallo a fili tace.
" Allah yasa na haifi mai kama da kai".
Murmushi yayi ya shafa sajenshi cikin jin dad'i yace.
"Yayi kama dake zaifi kyau ai"
Baki ta d'an sa ta lashi jajayen lips enshi cikin shauk'i tace.
"Allah yanzu gani nake kafini kyau".
Cikin jin dad'i yace.
" a a Wlh kawai dai yanzu anaso nane shiyasa an daina ganin yarin tata".
Kunya ce ta rufeta shiyasa cikin sauri ta kife kanta kan k'irjinshi shiko dry yayi sannan ya
ruggume abarsa ya jamusu blanket a haka bacci mai dad'i da annashuwa ya d'ebesu cikin
k'aunar juna...
A haka rayuwa tai ta juya musu cikin jin dad'i zaman lfy sosai ya samu a tsaka min su,
Mamy kam kamar ta had'iye Khadija dan k'auna Abida ma harga Allah take son Mahmoud da
Khadija.
Ranaku sunja makonni sunja wattani sunja cikin Khadija ya girma ya kai haihuwa kowa ita aka
baiwa kula da tsumayin haihuwar.
Yau Jumma'atu babban rana tun safe Abida keta ribibin hadawa mai gida Mahmoud gift din da
zata bashi na Happy birthday dan yauce ranar zagoyo war haihuwar shi tun tuni take ta
k'elk'ele ko ina a cikin gidan sai taje tayi k'adan ta dawo ta zauna gefen Khadija dake zaune a
d'akin tace . "Anty khady ya dai?".
cikin k'arfin hali da badda yanayin da takeji tace,
" ba komai fa Abida kije kiyi aikin ki kinga rana nayi".
Murmushi tayi sannan tace.
"toh in da abinda kike buk'ata ki kirani,
dan shi kam ma ya tafi masallaci ".
ta fad'a tana mik'a mata phone d'inta sannan ta fice ta tafi.
Abida na fita ta rink'a jin wani irin amai da gudu ta shige toilet, da ta bud'e baki zatayi kakari sai
taji nishi na zuwar mata
dagewa tayi da niyar yin kakarin saiko taji wani irin azabebben nishi ga wani abu da takeji yana
k'ok'arin ratsota ,
cikin wahala ta fito tana tafe da ker dan ko k'afarta ta kasa had'awa,
phone d'inta ta dauka ta koma cikin toilet din sannan ta kira dr Hamida tare da shaida mata
halin da take cikin,
cikin kula tace.
" gani nan zuwa yanzu dan dama ina kusa da gidan ku".
Cikin k'an k'anin lkci saiga Dr Hamida abin kamar wasa tana shiga ta sameta sai zufa ke keto
mata,
dubata tayi da sauri ta zare ido cikin tsoro tace .
Khadija kiyi nishi wlh ga kan Baby akusa zai wahala fa".
A wahalce tace."Hamida amai nakeji innace zanyi kamar zan mutu Hamida ki kiramin Mahmoud
wlh ji nake zanmutu".
Ganin bazata yi nishi ba yasa Hamida tace.
"Bud'e bakinki mu gani".
aiko tana bud'ewa ta tura mata yatsa cikin makoshin ta lkci d'aya sai ga yunk'uri aman sai kuma
nishi ya taho mata da k'arfi ta rik'e Hamida tai wani irin nishi a take saiga yaro ya fad'o k'arfe 1
dai-dai d'an Mahmoud ya fad'o duniya yayin da dai-dai lkcin shiko Mahmoud ya cika shekara
20 a duniya dan anmai Aure yanada shekara sha takwas da watanni, Shi kam yaro,
sai cillara kuka yake atake kuma mabiya ma ta fad'o ita kam Khadija hamdala ta rink'a yi dan jin
duk wani ciwo ta ne me shi ta rasa sai cikin ta da tajishi wayam mik'ewa tayi cikin kuzari tana
kallon Hamida da take rik'e da yaro tana mik'a mata tare da cewa .
" daga rigar ki ki ruggume shi a jikinki"
Ganin ta tsura mata ido yasa ta jata ta zaunar da ita kan toilet din sannan ta zuge zip din rigarta
ta ture rigar ta manna mata d'an kan fatar cikin ta.
Allah sarki d'umin jikin uwa na ratsashi yayi sit sai yatsarsa yake ta wawur yasa tsotsa,
itama shiru tayi tare da tsura mai ido sai kuma taji wani irin k'aunar yaron na ratsata sai kuma
taji hawaye nabin fuskar ta a fili tace.
"Allah mai ikon yau ni Khadija nice rik'e da d'an Mahmoud kuma nice na haifeshi a cikina lallai
wanda bai yarda da k'addara zai tab'e"
Karb'ar d'an Hamida tayi sannan tace.
"Gashi yaro kam mai kama da babanshi sak da angani ansan gudan jinin Mahmoud ne bakinshi
ne kadai irin naki,
Khadija ki godewa Allah ni gashi har yau banga jinina ba,
yanzu kiyi wonka sai ki kimtsa shima bari nai mai wonka"
Cikin kuzari da taima kon Dr Hamida tayi wonka ta kimtsa sannan taiwa yaro wonka ta kimtsa
shi ta fito ras da ita lkci d'aya kuma Hamida ta wonko komai da ko ina ta goge ta saki kayan
k'amshi a take d'akin da yaro da uwar yaro suka d'ebi kamshi mai dad'in shak'a.
Hatta Abida dake gidan bata sanme ake ciki ba bare kuma uban gayyan da baya nan Anty suka
fara shai dawa sannan ta gayawa Mami aiko a take suka nufi gidan cikin tsantsar farin ciki a
tsakar gida suka sami Abida cikin murna Mami tace.
"Abida yau dai miji yazo garemu ko?,
kai masha".
Cikin mmk tabi bayan su dan Mami mgn take tana tafiya
Fad'in mmk da farin cikin Abida bai yuwawa su Anty ko kamar su had'iye yaron dan kauna
Mamy take tab'b'aya ya bata ga Baban yaron ba?.
Cikin d'an jin kunya tace .
" Mamy ai bai sani bama"
Suna cikin mgn suka jiyo tsayuwar motar shi kai tsaye part din Khadijan ya nufa yana.
"Maman Baby kizo muje ki motsa jiki ko bacci kikeyi ne".
Su kam Mami da Anty dry kawai suke.
shiko,
Slm yayi tare da bud'e labule yana.
"Sweet heart ko abin yazo ne"
Ganin su Mami ne yasa shi saurin sunkuyar da kai tare da sosa keya sai kuma ya tsurawa
Khadija ido ganin ba ciki bakin shi na rawa ya matsota zayyi mgn cikin zare ido,
da sauri Hamida ta mik'a mai yaro tare da cewa .
"Hutar da bakin ka ga yaron ka yau ka zama baba".
Gaba d'aya jikinshi har tsuma yakeyi hannun shi na rawa ya karb'i d'an ya ruggume shi tsam a
jikinshi lkci d'aya ya rink'a sauk'e ajiyar zuciya sai hamdala yake a take kuma ya haura kan
gadon ya jawo khadynshi ya had'e da d'anshi ya ruggume su baki d'aya shi yama manta dasu
Mami a gun. Suko gani ya tafi duniyar farin cika yasa suka fito parlon suka barsu a dakin.
Cikin happy ya rink'a subatan yaron tare da samai albarka ita kam Khadija sai ido ta tsura mai
cikin k'auna da kula yace.
"Baby na mekike so? me zan miki kiji dad'i? kin gama min komai yau ga d'ana gudan jinina da
kika haifa min" sai ya kuma ruggume su".
Itama ruggume shi tayi sannan ta manna mai kissi a kuma tun shi cikin lumshe ido tace.
" Hamma Mahmoud na ba abin da ka regeni dashi zaujeena kaunarka nafi muradi fiye da komai
Mahmoud ina sonka in a so danmu
gudan jininmu na yarda nayi kuskure a baya bana fatan sake maimai tawa".
Ku kanku masu karatu kunsan farin cikin Mahmoud bazai fadu ba sai Allah ne kadai yasan
idadin farin cikin sa.
Haka mai jego ta rayu cikin kulan mijinta da iyayensu da kishi yarta.
Ran suna ansha shagali da walima k'ayatacce yaro yaci sunan Abba Ibrahim suna kiranshi
Dady yaro ya tashi cikin kula da gata Abida kamar ta had'iye shi dan so.
Shiko Mahmoud my Friend yake kiranshi a acewar sa ai abokin ya samu yaro fari tas d'an
lukutu dashi...
By Garkuwan Fulani
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 6⃣8⃣to7⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
*Wanna shafi nakine ke kadai amini yata Namecy na tawa ta gari tafi namecyn kowa kece dai
d'aya tamkar da dubu farin halinki sabulun wonkanki Aysha Aliyu tsamiya *
A hankali rayuwa ta rink'a juyawa k'auna tayi rawan gani tsakanin Mahmoud da Khadija ga
gudan jinin su ga Abida mai kyawun niya.
Yanzu shekarun Dady 2 a kuma dai-dai lkcin Mahmoud ya kammala karatu Sa inda ya had'e
digiri inshi a baggaren business yana gamawa Abba ya bashi matsayin mai wakil tan
comppanyn sa mai zaman kanshi a hankali Mahmoud ya zama babban mutun ya dire ya murje
inda yake jin kanshi shima ubane da ka ganshi kasan yana samun nitsuwa da konciyar hankali
da biyan buk'a ta ya k'ara murjewa yayi k'iba ya dire kyawun shi da haibarsa sun kara fitowa
Khadija kam tamkar a tabb'ata jini ya tsillo wani irin masha hurin kyau tayi ta murje ta dire komai
nata gonin sha'awa tana Baiwa d'anta tarbiya irin ta addinin isilama yaro ya taso cikin tarbiya
gashi da farin jini.
Abida ma ba,a barta a baya ba dan kyau tayi sosai abinta tana k'aunar Dady kamar ita ta
haifeshi.
Yau Saturday ba zuwa office Mahmoud sai sha nawa yake a cikin family enshi bayan anyi sallan
la,asar Abida tana dakinta ya shigo ya sameta zaune cikin salon k'auna ya jawota jikinshi cikin
rad'a yace.
"Ki shiyar insha Allah yau zan baki ajiyar Baby kinji dazu my friend yana cewa wai in baku kud'i
Ku seyo mai babynda zasuke wasa tare".
Murmushi tayi cikin manna mai kiss a goshi tace .
" Allah Hamma
Dady nason yar uwa ko yanzu cewa yayi muje kasuwa mu saya wai ai gidan ya Auwal su
yaransu 3 wai mukuma shi d'aya munk'i mu karo mai".
Shafa fuskarta yayi tare da cewa.
"Kin dai san ni ba rego bane Allah ne bai kawo ba muyi ta Addu,a".
Itama sajenshi ta shafa tare da cewa .
" ni mako ba raguwa bace ka Sani sarai".
Saketa yayi ya fita yana dry,
Kai tsaye bedroom din Khadija ya wuce a kan gado ya sameta konce
Daddy na gefe yana rik'e da hannun ta cikin gwaran cinsa yace.
"Ammi tashi Baby kasu my Friend saya mana"
Tsaki taja cikin fad'a tace.
"Wai kai wanne irin yaro ne mai nacin tsiya ancema
kai seyoka akayi bare a seyoma k'anin yau naji fitina da naci,
Wlh bakaji dad'i ba tunda ko halin naci irin na Abban ka ka kwoso maza fita kaban wuri".