Showing 6001 words to 9000 words out of 37792 words
Chapter 3 - Rainon Soja Part 3 Complete Book By Maman Teddy .pdf
tana furta “ Ya Khalil ne ?. Wani irin mugun kallo Aliyou ya watsa
mata wanda ya sata ja baya tana cigaba da Abin da ya sata amma idanun ta basu sauka akan
daina kallon sa ba .
Kai kana da matsala wallahi Aliyu , dama Mom ce tazo tana son magana da kai , sai ka bata
Ma'eesha su gaisa kamin ku dawo ta ganta”. Ɗannnnnnnn ...................✍.
[1/22, 6:36 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍ Aysha Mamanteddy Mrs Usm*
_________________________
*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular
group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932# .*
41~42
_________________________
Ɗannnn jim yayi kana yace “ Mom Hajara ce? Bara na kira”. Kai da'alla malam dakata mana ,
gafa ta kuyi magana kana ƙoƙarin ɓata mun lokaci? kana Wani mun magana kaman kai ne
gaba dani.....? Shiru Aliyu yayi yana jin tafarfasa amma babu yanda ya iya dole yayi haƙuri don
ya lura shima Khalil ɗin ya fara Hasala ”.
Ɓangaren Mom Hajara kuwa da Mami dake Gyefen su bin su take da kallo kana tace “ Wai
wannan Abubuwan da kuke yi duka na Meye haka , bani Wayar mana’ . Miƙa mata Wayar yayi
yana kauda kai ransa a ɓace ya juya yana ficewa daga falon . A Zuciyar sa yana kisima
abubuwa da dama da zaiyi ganin ya raba Haidar da Ma'eesha don a ganin sa zalunci ne irin na
Haidar yake gwada mata .
**
Falmata! Falmata.....!! Fito a yau Wallahi indai na cika Adamu sai kin bar mun cikin gida na ”.
Muryar Alhaji Adamu ya tsinke Hajiya Falmata dake kishingeɗa a tsakiyar falon ta , gigif tayi
tana miƙewa daga tsaye ganin Alhaji Adamu a kan ta yana cigaba da Sababin inda yake shiga
ba nan yake fita ba . Tsaye ta miƙe tana bin sa da kallo yana tsiyaya ruwar tijaran da tun da
take bata taɓa ganin yana yin shi ba ,bare kuma ace wai itace yau yake yi mata ”.
Alhaji....”
Ta furta tana bin sa da kallo tare da ƙyaf ƙyaf da idanun ta har murzasu take da Hannun ta kana
tace “ Mafarki nake yi ne ? Kai ne A gabana kake Mun wannan cin mutuncin? . Kamin Alhaji ya
furta wani zance Nasreen dake isowa falon don itama tin daga Ɗakin ta take jin Masifar Alhaji
Adamu nan take ta katse su da cewa “ Shi ne fa Mommy, Ai ba Abin mamaki bane , Dama ya
gaji dake, don har kin dauki buhunan shimkafa ne zai zo yana Miki wannan sababin,? .
Ke rufe mun baki mara kunyar banza da Wofi! A yau ina sakin Uwar ki zaki tattara duka ku bar
mun cikin gida .
Wani irin zafi Nasreen taji wannan yasata buɗe baki a zafafe tana cewa “ Daɗin Abin tun kamin
Kayi Arziƙi mahaifina yana dashi , Ba talaka bane bare ace a nan muka fara facaka...... Nasreen
yi shiru yi shiru Nasreen! Muryar Hajiya Falmata ya katse su cike da makirci da kissa irin nata
tana Wani matso ruwan hawaye , kana tace “ Ai ma yayi ƙoƙari kuma Ahir kar na ƙarajin ko da
wasa kin yi Tsayayya da Alhaji Adamu , Ɗauke shi matsayin mahaifin ki don shine komai
namu.....ta ƙare maganan cikin Wani Sanyin , Wanda yasa Alhaji Adamu Juyawa fuuuuuu yana
barin falon duk da bai san dalilin da na yin hakan ba . Amma kuma a da baya yayi ƙudurin ganin
ya kora Hajiya Falmata a gidan nasa , duk da duka matan sa babu Wanda yake so da ƙauna
yake kuma shakka da tsoro kamar ta . Ni Ko nace da yake Abin na ƙasa ne ba ta ALLAH ce ba
”.
Bayan fitar Alhaji ne Nasreen ta kalli Hajiya Falmata kana cike da ɓacin Rai ta furta “ Mommy
yanzu akan Wannan Ɗan ƙauyen mijin naki kike mun Tsawa? Har da faɗa ? Mommy magana fa
yake faɗa Miki da zagi duka ya Auna miki, kalli fa ki ganki ba'a jin sa bane , wallahi ba don kuɗin
sa ba ko Almajiri ba zamu aje sa a cikin gidan mu ba . Hummmmm......” wani Jan Ajiyar zuciya
Hajiya falmats tayi kana tace “ Nasreen kenan! Har yanzu ke yarinya ce , to ban da abinki Baga
shi kin gama magana ba ? Kin ce Ba don kuɗin sa ba ? Tun da kika ga haka ya faru to da Wani
ƙasa , kuma duk wanda ya shiga Tsakani ba xan bar shi ba Wallahi Ni falmata na rantse. Ta
furta tana wani irin kumbura wuya da ciko shi , don ta lashi takobin abubuwa da dama .
**
Hahahahaha! Tashin Dariyar Hajiya Atika ka keji ta ko ina tana Wani irin ɓaɓɓaka shi kana ta
kalli Rabi tana cewa “ Rabi Rabi kenan! Tawa! Gaskiya ban san irin abun da zance Miki ba ko
kuma zan baki . Amma yanzu zan haura sama , Zan Miki ƙyautar Wani sarƙa da Ɗan kunne na
Gwal nawa inshallah . Zubewa Rabi tayi ƙasa jiki na Rawa tana Ƙwarara godiya a haka Hajiya
Atika ta wuce ta ,tana Wani irin murmushi.....ita kuwa rabi a Zuciyar ta cewa take “ A gobe zan
koma wurin Aruguntsu don yaji meke wakana sannan Nima na bashi kaina don ya cigaba da
jefo masu Marmaran Aiki . A yau zuwa Gobe nake so Hajiya Falmata ta bar cikin gidan nan .
**
Cike da natsuwa take masa magana cikin mulkin nan nata , kana tace “ Haidar yaushe zaka
dawo ? Inaso ka dawo kamin ka wuce Lagos ina Son ganin ka . Gyaɗa kan sa yayi yana furta “
Ok Mom, Inshallah a gobe zan taho , amma kuma a goben zan bi Flight na 5:pm. Zuwa Lagos
ma sauka da dare . Ɗan sauke numfashi Mom hajara tayi kana tace “Alright ka kula da kan ka”.
Ok ya furta yana sauke Wayar daga kunnen sa .
Kallon sa Ma'eesha tayi
[1/23, 6:53 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍ Aysha Mamanteddy Mrs Usm*
_________________________
*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular
group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932# .*
43~44
#A fear kisssssss
_________________________
Kallon sa Ma'eesha tayi tana ɗan tunanin mene ya sauya shi haka lokaci guda? . Amsa shanye
abun da kika haɗa yanzu , kamin na sauke hukunci na akan ki . Jiki na Rawa Ma'eesha ta amsa
tana Fara shanye Cofee ɗin don ku rashin sugar bata ji ba , don da Wani huƙubar gwara Wani .
Kallon Screen ɗin wayar sa yayi yana ganin saƙon Haneefa dake shigo masa kana waigo yana
kallon Ma'eesha dake fidda zufa da gumin Wahala . Haɗa mun Wani yanzu ”. Ya furta yana
cigaba da Latsa Wayar sa alamu Sending massage yake yi ....Wayyo Uncle Wallahi ban iya ba.
Shashancin Banza! Amma kin iya surutu ai . Taho nan .... Ya furta yana bin ta da Wani irin kallo
da ta rasa fahimtar sa . A sanyaye ta matsa tana tsaya masa aka . Wanda Hakan yasa Aliyu
cewa “ Ɗauko mun Cup ɗin ..... Motsawa tayi tana ɗauko masa da ruwan zafin da komai , kana
ta miƙa masa , yana Amsa ya Aje a gyefen sa . ɗago da duludulun idanun sa yayi yana Zuba su
a saman fuskar ta ....kamin yayi mata magana da ido ba tare da yace mata komai ba , wanda
hakan yasa Ma'eesha shiga yanayin to me yake nufi ? . Summmmm ta fara ja baya tare da
Ƙoƙarin matsawa gare sa , Amma Kamar a mafarki ji tayi ya jawo ta jikin sa yana mata mazauni
bisa cinyar sa ......Cike da mamaki take kallon sa don bata jin ko tana ƙarama ya taɓa zaunar da
ita a jikin sa haka kurum ba tare da Wani hukuncin zai yi mata ba .
Uncle Haidar kayi hakuri zan haɗa maka Cofee ɗin yanxu . Ta furta tana bin sa da kallo a
sassace jikin ta na kyarma da rawa na tsoro .
Wani irin kallo Yayi mata yana Ajiye Wayar tasa gyefe kana ya ja Numfashi yana saukewa a
hankali....“ Ma'eesha.....¡”. Ya furta yana zuba mata manyan idanun sa , Tare da jiran amsa
daga gareta ”. Na'am Uncle ta furta idanun ta na ciko da Hawaye . Hummmm Ma'eesha faɗa
mun Waye Ni a wurin ki ? Tsoro na kike ji ? Buɗe baki kiyi mun magana yanzu . Ya furta yana
kai hannun sa tare da ɗaurawa bisa madaidaitan laɓɓanta masu laushi . Kai Uncle ɗina ne ,
kuma Yaya na! Zan ma iya kiran ka Da Komai nawa inji Mami, har Daddy duka ta furta cike
da Yarinta tana kallon sa tare da Sakin masa murmushi.......Wani irin nauyi ne yaji kan sa yayi
zuciyar sa na masa wani matattakala . Idanun sa sun sauya a lokaci daya . Uncle me yasa ka
chanja? Ba haka bane ba kai ba Yaya na bane? Ta furta jikin ta na yin sanyi , Musamman ganin
yanda duka ya sauya . A'a Ma'eesha kece kika sauya Ni gaba ɗaya kin burkita Ni. Kallon sa tayi
tana Gaxa Fahimtar inda zancen sa ya nufa .
Muryar sa ce ta katse ta yana cewa “ Baki fahimta ba ko Ma'eesha? Bana so ki fahimta yanzu ,
Amma ki a yanzu zan koya Miki Cofee Ɗin . Hummmmm ta furta tana gyaɗa masa kai tare da
bin sa da kallo .
Hannun sa yakai yana gyara mata zama tare da fara haɗa mata Cofee ɗin yana nuna mata
komai cike da natsuwa tamkar bashi ba ne wannan Ali haidar din da ta sani .
Uncle Haidar dama ka iya haɗa Cofee? Ammmmmm.......Shiiiii .....ya katse ta yana Ɗaura
yatsarsa akan laɓɓan sa , kana ya sauke idanun sa yana cewa “ Kin san bana Son Hayaniya da
surutu silent please ”. Hummmmmm ta sauke numfashi tana bin sa da kallo , kana yace Ɗauka
kisha kiji irin daɗin da zaiyi.....” kallon sa tayi tana gyara zaman ta tare da Ɗaukar cup ɗin tana
shaaaaaaaaa .....Wow Uncle ka iya sosai. Gobe ke zaki haɗa mun naji irin naki kema ya furta
yana Mata dariya ,wanda rabon da ta ga irin shi ta manta .
Yanzu maza kije kiyi Sallah sai kiyi barci zan fita naje na dawo . A gobe zamu koma gida ki ga
ƙanwar mami Mom Hajara daga can ne nake so mu wuce Lagos inshallah ”. Ya ƙare maganan
yana Kallon ta.
Uncle Haidar Yau babu exercise ɗin ne ? Ta furta tana bin sa da kallon mmki ”. Daga yau babu
Wani training ina so ki zama cikakkiyar mace ce ba SOJA ba .
Uncle! Ma'eesha ta kira sunan sa cike da mamaki kana tace “ Me yasa?. Lumshe idanun sa
yayi yana Girgiza mata kai alamun A'a, tashi kije kiyi Abin da nace . Ya furta cike da Ɗan Tsawa
yana bin ta da kallo . A hankali ta miƙe tana bashi Wuri ba tare da ta kuma cewa komai ba . Da
ido yake bin ta da kallo har ta kusa shigewa Bedroom ɗin ta ya kirawo sunan ta “ Ma'eesha...”
cikin natsuwa ta juyo tana ƙaƙaro murmushin nan nata Wanda take masa a duk lokacin da ya
ɓata mata rai gudun kar Ta jawo ma kan ta wani Wahalar . Miƙewa yayi yana tankawa inda take
tare da Isa gaban ta , yana kafe idanun ta da kallo , wanda yafi kowa fahimtar abubuwan dake
cikin su na Damuwa ko akasin shi . Bakya farin ciki ko? Na ɓata Miki rai ne ? Ya furta yana bin
Idanun ta da kallo , wanda tayi Saurin Girgiza kai alamun a'a, amma kuma sai taji Zuciyar ta ya
tsinke ta kasa daurewa , Wasu irin Hawaye ne suka fara sauko mata masu zafi da jin kewa ,
Amma saboda Hakuri irin nata sai motsa laɓbanta tayi tana cewa “ A'a Uncle ba kayi mun komai
ba , ina Sonka! Me zai sa naji haush...................wani irin xuuuuuuuuuu taji tun daga ƙafarta har
tsakar ka . Jin ta tayi duka ya haɗa jikin ta da nasa yana Wani irin Rungume ta tamkar wanda
za'a rabashi da ita na har Abada . Kukan ta da Hawayen ta su yafi tsanar gani a rayuwar sa .
Uncle don Allah ka daina mun faɗa....ta furta tana ƙoƙarin ɗago da fuskar ta , Amma kamin tayi
Wani Aune tuni taji bakin sa cikin nata yana Wani irin kama harshen ta tare da fara tsotsa ko
numfashi da ƙyarrrrrrrrrrrrrr!!!!
Manage please✍
[1/24, 4:47 AM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written....✍ Aysha Mamanteddy Mrs Usm*
_________________________
*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
*Littafin na kuɗi ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba don ALLAH ki
daure ki biya kamin ki karanta, regular group ₦500... Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500
via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number
08081202932# .*
46~47
#Bonus
#Ma'eesha
#Ali Haidar
#Khalil
#Areeef
#Adams
#Mom Hajara
#Nurse Narret
#Jidder
#Maryam
#Haneefa
#Nasreen
#Rabi#Aruguntu chapter✍.
_________________________
“........Da ƙyar take iya fiddawa , Abubuwan sun sanya ƙwaƙwalwarta sun gagara ɗauka mata
bare kuma gangar jikin ta , Wani irin jiri ne ke ɗiban ta , tare da jin Sanyi kaman ana
ƙwanƙwatsar ƙafafunta ....Shi kam Sojan namu A suƙune yake shan harshenta a yanzu , Don
gaba ɗaya ya maƙale ta da jikin sa , Yana yamutsata tare da Shafa bayan ta zuwa ƙasan
lallausan mazaunan ta , Wanda yake jin su tamkar sun fi ko ina laushi a cikin jikin ta , Fuskar sa
yaƙara mannawa yana ɗaurawa bisa nata kana ya fara shafa maran ta daga sama yana jin
Wani irin yanayi na gushewar hayyaci .....Huhhhhwwwwmmmmmmmmm , Da Wani irin ƙarfi Ta
fizge bakin ta daga nashi tana ƙoƙarin ture shi daga jikin ta ne yayi saurin riƙo ta ,yana mai ƙara
mannata da faffaɗan ƙirjinsa . Wani irin kuka Ma'eesha ta fashe masa dashi tana bubbuga
ƙafarta a ƙasa cike da Wannan shagwaɓar nata Wanda bata san tana yin shi ba , kuma ya
zame mata jinin jiki , kuka take tana kiran sunan Daddy Mami ya Khalil.....don Al'amarin na
Haidar tsoro ya bata Ta rasa me zata kira shi ma a taƙaice. Wayyo Mami Anty jidder kuzo ku
cuce Ni Uncle na yi mun Wani Abu mara ƙyau.....”
Hannun sa yakai yana rufe bakin ta , idanun sa sun kaɗa sunyi wani irin ja gaba ɗaya kamannin
sa sun sauya mata akan yanda ta san shi. Wannan yasa ta ƙara ƙoƙarin ƙwatar jikin ta , amma
kuma sai taji ya katse ta cikin Wani irin wahalalliyar murya yana cewa “ Duka na fi su Sonki da
Ƙaunar ki , da Kuma Tausayinki....Ki natsu ko yanzu nayi Abin da Kowa sai ya bar mun ke na
Har Abada!Buɗe baki tayi tana cuno ƙaramin bakin nata gaba Tare da cigaba da kuka murya
na Rawa tana Son magana amma sai taji ya furta “ warm hug please ”. Kallon sa tayi idanun ta
na ƙara zubo da Wasu irin hawaye kana ta ga babu Alamar wasa kuma fa har yanzu baya dawo
mata a Uncle Aliyun nata bane , A hankali ta kai hannun ta tana rungume shi tare da fashewa
da kuka tana furta “ Wallahi Uncle wannan ba shi bane RAINON da kace zaka mun? Wai a haka
ake yin RAINON SOJAN? da Mami tace kai ne kayi mun shi ? Su Ya Khalil bai taɓa mun
Wannan Abin da kayi mun ba.
Hannun sa yakai yana shafa bayan ta yana sauke Wani irin Ajiyar zuciya kana cikin dasasshiyar
murya tamkar mara lafiya yace da ita “ Dama Wa ya isa yayi Miki wannan Ai sai Ni , tun da nike
dake! Kar na sake jin Kin mun maganan Khalil, idan kuma ba haka ba a ranar da nake cikin zafi
tabbas jikin ki zai faɗa Miki ”. Shiru Tayi tana kame bakin ta tare da maƙalewa bisa jikin sa tana
cigaba da shashsheƙar kuka .
Duk da yana jin Hawayen nata kuma yana jin zafin saukar su amma baya da control ɗin da zai
iya sarrafa kansa wurin hana kansa Abin da yake so a halin yanzu.
Sosai yake shafa bayan ta yana Wani gangaro da Yatsarsa zuwa saman cibiyar ta yana ɗan
zurawa tare da karkaɗawa , Wani irin lumshe ido yayi yana jin sa tamkar a cikin jikin ta yake
yana Shan daɗin ta , Tabbas daga SO na Yaya da Ƙanwa ya koma na jinin jiki , a yanzu kuma
so