Showing 24001 words to 27000 words out of 29734 words
Chapter 9 - Idan Rana Ta Fito 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi.txt
kije baba tasalla ta bude miki shazumamun ta amsa ta ruga dagudu yabi bayanta yamaida key yace kinsan isha i lokacinta danisa ga karatu nazo dauke dashi nashiga cire tufafina saida komai yalafa yace inajin dadin yanda kike amsa kirana aduk lokacin da nazo miki bazance garanda kika juyan bayaba tunda na aureki nace kaima kafita dukkan hakkokina dasuka rataya akanka yaya zanyi wasa danaka tashi mu gyara jikinmu muyi sallah kasan yanzu baba tasalla zatazo gaisheka tare mukayi wanka kuma shine yajamu sallah muna idarwa nabude kofa saiko gasu itada hajiya bayan fitartane yace tarefa mukazo da basma gabana yayi muguwar faduwa nace tana ina yace tana karkasara kuma tace bazta koma amerikaba nace tasan da nine yace a a kuma banaso kiyi sanadin dazata sani nayi shiru cannace boye matafa bashine mafitaba sanarda ita kawai tunda dole watarana tasani gaskiya bata buya nanko yashiga fada dacewa inaruwana nidai inyi yanda yace shifa yamata alkawari bazaimata kishiyaba yanzukuma da hakan yakasance dole inguji bacin ranta
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Nace to Allah yabaka hakuyi bankuma maganaba azatona nanzai kwana asheba hakabane wajan shabiyu yakirani waikada intsaya jiransa bazaishigoba nace to saida safe washegarima saiwajan shabiyu yashigo kuma yanazuwa yaba yara tsarabarsu hada tasalla yaturasu dakinta yanata wani daure dauren fuska wainazo da bukatatane harma abin yabani dariya sainayi murmushi taredacewa dakadan murmusa kokadan saki fuskar zanfi fahintar darasin naka kaima kasan zakafi jindadin bada karatun ko malamina yayi murmushi hakane daliba maibiyaya daganin girman malaminta lokuta dadama m b yana mamakin hali irinna jidda tada bance cininta baisata kin amsar larurarsa ba ko afuska bata nuna damuwarta amma basma lokacin da take da ciki har saida akayi mata aiki da watanni sannan takulashi kuma duk da son dasukewa junabaihana wasu lokutan inyazo da bukata tace ita tagaji ko bacci takeji dadai sauransu tunda yadawo baitaba kwana damuba saidai yashigo nadan lokaci yayi bukatarshi yayi wasanni da yaransa yatafi inmuna bukatar kudi kowani abu yabamu ranarnan kawaisaigashi waizamuyi parking mukoma karkasara don itatace nana gidan takeso nace mata damatar abokina tace itadai sukomacan nanyafi girma da kyau nace to yaushw zamukoma candin yace yaumana inamaga kina tambayata kuma nace to yihakuri muka haushirya kaya saikuma yace kodadai kukoma kauye kudan zauna agidanmu inmundawo nan kukuma saikukoma candin nadanne damuwata nace duk yanda kace hakan za ayi ko bab tasalla bannuna matayanda mukayiba cematanayi kurum za ayi gyaran gidanne dukda hak saidatayi masa fada dacewa gyaran gida babu notis kana kallon yarinyar da tsohon ciki ammaka tattaro mata aiki yanzu shiru yayi mata baitankataba shadayan dare muka isa kauye duknagaji baba tasallace nabari dashare mana gurin kwana satinmu biyu dakwana uku sannan yazo waimuzo mukoma bance komaiba mukakoma gashi dagacan makarantarmu danisa haka nahakura sadai direba ketafama tunda muka dawo kwanansa uku sannan yazo bukatace takawoshi yagama yatafi basma tafito daga wanka tashafa mai zata taje kai saita tuna saitin kum dinta dawasu mayuka masu tsada databarsu cikin fdurowar dakinta na karkasara takira m b my d nayi mantuwa gidannanfa mangashine dakum masutsadane saiyanzu natuna cikin sauri yace kibari zansai mikiwani tace nanfa ba asamunsu kaganifa zanje indauko abuna takashe wayar tashirya tadauki mota duk dasaurindayake baisametaba tatafi yabibayanta kafinnan saida yakirani yace wai basma tayi mantuwa gidannan gatanan zuwa inkingani kibata inkuma bakiganibato ammakada kinuna kinada alakadani
Dim nayi abinna abban su hajiya yasoma wuce tunanina nafito falo nazauna banjimaba nagatashigo cikin do guwarriga da wanidan gyale tashigo tana yatsina babuko sallama takalleni inamasu gidan kokune nasake kallonta hakika tanadakyau nace masu gidan sunje koyo sallama tadanyi dim tasan inayimata koyine da sallama tadaga kafada tareda yarfe hannayenta sannan tanufi dakina natareta dasauri bakida damar shigarmin daki malama mekikeso tayi dariya tareda yimin kallon raini ke nan inace gidan mijinane aro akabaku nace ko tosainaji dalilin shigarmin dakin dazakiyi ko gidan wanene dinki tace mantuwa nayi tabi gefena tawuce nabita yarasunawasa tako tsurawa hajiya idanu tanufi inda tayi ajiya taciro tajuyo tadubeni talaka bai iyacin arzikiba nace shawarata dake inzaki shiga gurin musulmai kidingayin sallama
Tsakitaja tafita asheyana waje yaso yashigo to yara insunganshi asiri zaitonu danhaka saiyayi tsaye awaje datafito saiyanufo ta duk zufatarufe shi yace kingani kuwa tace nagani matar gidance zataminsalo daganinta yar kauyece tazo birni yace matar wannance kumatanada kirki tace matarwa yartadana gani saikace maama dandai ita farace yasake share zufa yuce kitafi gida matar dan uwanmune ammadai babu abinda yafaru tsakaninkuko tace kadaisanni sotayi tarainamin wayau nagaigaya matamagana nataho
Abuna yace to ammafa kadaki sake zuwamusu gida nadai gayamiki da dare yazo nalura soyake yaga ko nayifushi ne niko nakinuna damuwata azuciyata nace kadaiji dashi duk wanda yabata yasani duk wanda yagyara ma yasani kusan shabiyu sannan yatafi shikansa yasan bayayiwa jidda adalci kuma bata taba nuna damuwartaba nikuwa inamamkin yada abbansu hajiya yake ganin zama zaiyiwu ahaka gashi yanason komawa gurin aikinsa ammayan tsoran kada yatafi baya tahaihu yasamu anty nana wadda itama yanzu tanada tsohon ciki yace anty nana dan Allah konatafi kadakibari basma tagane jidda Allah banda karatun jidda da kauye zankaisu anty nana tace kanajin tsoran basma zance koko santane yamaka yawa gara kafitar da gaskiya kasami zaman lafiya inma fushine intayi zatahuce yace sai innadawo tace to kasandai innahaihu dukkansu zuwazasuyi yasallamemu yatafi tosai Allah yasa narigata haihuwa yata mace abbansu yayi murna ammabaizoba saidai yaturo kuma anyi komai satinmu biyu anty nana ta haihu dama kafin yatafi yakafamin watasabuwar dokar ya cite waccan cewa yayi yanzu zan iya kiransa koyaushe nakeso ammakada nayarda muhadu da basma inyaji ance munhadu tonice sila kumazai dauki mataki maitsauri kaina nadubeshi bancekomaiba yace kinyishiru nace to ammakabani aiki maiwahala ammazankiyaye saidai kuma innitazo tasamu har gidafa saiyace inanufin kadaki bari tagane alakarmu dake murmushi kawainayi irinnatakaicinnan nace to kwanci tashi saida yayi wata shidda sannanyazo gidanta yasauka lokacin fiddausi sunan jaririyata kenan watanta biyar saiwashe gari dasafe saigashi tela yazo yana gwada yara yinufom din islamiyya zansasu nanko suka ruga suka rungumeshi yadaddau kesu yasauke sannan yanufoni da fara a yanacewa ummansu hajiya maman fiddausi ingani wata biyo yarungumeta yanacewa wadanan kyawawan idanun irinnakine Allah yasa tagado hakoranki itama tasha hakorin makka irinnaki nace zuwa babu labari yace kedai bari jiya nasauka yanzudai inason yin break fast ne naje nashirya masa kunu mukayi kuma da kosai yacika cikinsa wannan karon yana zuwa yaci abinci ammabaya kwana hakaduk yadameni kamar bashida mata dakansa yace inshir zaisoma koyamin mota nakoji dadin hakan kodan kai yarana makaranta dake inada hattara cikin satibiyu nasoma tukata dakaina saidai andauramin lamba L kwatsam saiga hajiya shiwa tazo gidan dady anty nana tatareta da abinci cikin sanyin jiki tace takoshi tazo gurin alhajine anty nana tace to yana bacci saidai kijirashi cikin zuciyarta takecewa itada gidanta da mijinta yau anabata umarni anty nana taganeta kodan kamarsu da husna koda yatashi saida yaci yasha sannan tace yana da bakuwa baitsammaci itaceba donhaka yashamamaki sukagaisa ta tsugunna gabansa tanakuka cewa tatuba yayafe mata tasan tamasa laifi yace Allah yayafe mana tace kanemamin gafarar bello sannan inda hali kamaidani dakina wallahi inacikin wanihali tunda akatsare babanmu shikenan nasir da nazir suka kwashe kudin babanmu tareda duk wasu takardunsa masu amfani sukagudu saudiyya sunyankewa babanmu hukuncin daurin raidarai gashi duk dangi sungujemu saboda lokacib da mahaifinmu yakekan giyar mulki da kudi mungujesu tasake rushewa dakuka dady yajinjina lamarin sannan yace Allah yasauwaka yanzudai gaskiya batun maidake sainayi shawara anty nana tafito hannunta rikeda yaya sunan yayansa yasa ma yaron wato abubakar shine suke cemasa yaya yanaganin babansa yasoma kuka saidatakaishi shiwatace danwanene yayi murmushi yaronane takalli yaran cikin tausayin kanta tadan karyar da wuya Allah yaraya yace amin tashizanyi inje gidan basma aisuna gariko yace eh tafita tatafi karkasara tanufa dancan tasani kofar falonmu tamurda tashigo sannan tayi sallama lokacin haja yara sunadakin baba tasalla tazomana kwana biyu kuma yanaso taga likita saboda kafa funta kuma haryanzu saidai yazomana bayakwana yaudinma baidade dazuwaba wai bacci yazoyi nace yazauna inkawo masa abinci saiya jawoni jikinsa wai infadamasa wanne turarene nake shafawa har basma tasoma tuhumarsa akai nace nidaito bari nakawomaka abincin munacikin hakatashigo
Da sallma nadubeta dafarko nazaci basma ce dan kamarsu daya daga bisani sainaganta babba abban su hajiya yadubeta shigo hajiya tadubeshi gashi tanayi kamar mara gaskiya tace a a dama gurin basma nazo yace aibatanan bari insa akaiki yakira direba yahadasu saidasuka tafi sannan yatuna lallai yau likizai balle yakasa sukuni itako tana mamaki aure bello yakarane kokuwa ya abinyake basma tayi murna sosai lokacin da taga antynta itama antyn tayi murna sannan tashaidawa basma abubuwan dasukafaru kuma mayanzu tazone taroki dady yamaidata zatazauna lafiya danyanzu takoyi darasi basma tace amma anty yanada matafa gashi yarinya batafi sa ataba gashitana haihuwa sunaji dajuna shida ita kinaganin zaki iyazama dasu tace zanzaunamana auta kinsan ha ula in danashiga kuwa sunazir fa harshigomin sukadinga yidadare zamin fyade basma tadafe kirji tareda cewa kafinsugudu tace saunawa harbanaso dareyayi niwannan bala i ni shiwa basma tace Allah yakyauta masifa shakikanka acesuna binka shiwatace shiyyasa nace bari inzo inyihakuri yamaidani bagashiba kema kinazama da kishiyarki lafiya basma tazaro idanu kishiya ainibanida kishiya tace gidanku nacan karkasara nannasomazuwa kumashinema yabawa direba damar yakawoni basma tace inajindai gurin abokinsa yaje dan uwansu kaizance kinsan narude shiwatace shinenaganshi tanzaune ajikinsa to inaga dan uwansadinne nagani basma tace anty
Dan Allah kadaki kawomin rudani tace to kidai bincika basama duk hankalinta yatashi dukda cewa takiyarda taciro waya takira wayarshi yadaga yace yadai my love yadaidakene ammashikansa yanacikin rudani yasani yau asirizaitonu takatsetunanin sa dacewa kana inane yace gidan dady tace kunhadu da anty ne yace eh ninace akawota daga gidannana karkasara tace gidan dan uwanka yace nan wadannan tambayoyinfa tace a a bakomai takashe tadubi anty tacekinjiko ninasan wanene mijina gidan dan uwansane anty tace tokidai sa ido itakuwa basma tunda anty tazomata dalabari takasa sukuni batadai nunamasa komaiba shima baiyiwani daridariba baretagane saidai yatabbatar taji itakuma abinda yasatake zarginsa intatuna yanzu bayadamunta kamar lokacida suke america yinwannan tunanin yasata cikin rudani wata ranar juma a tadauki mota misalin shabiyu rana tanufi karkasara awajan gidan ta aje motarta tashiga tasalla tasamu aharabar gidan tareda yara sunawasa harda fiddausi takalli baba tasalla dan Allah mama matar gidannan tanaciki tasalla tadube ta haba yannan inmabazakimin sannuba aikyayi sallama ta tabe baki mamakena to tanaciki tace itananan amma mijinta natare da ita taceto dan Allah shigakice tayi bakuwa tace to ammanan gaba inkinje wani wagurin kikeyin sallama kodon kankima badanwaniba taduba dakin jidda batanan sannan bata falo tace shiga falokijirata tunda tashigo falo takejin kamshin mijinta kodan tazauna agidanne takejin haka tatashi taleka kofar dakin maigida amma labule yatare takoma tazauna tajeta wuindo taleka mijintakuwa shida matar dayecewa tadan uwansa tanashafa masamai da alama wankama sukayi tare dan itama tanadaure datawul kuma hatta gashin kanta ajikeyake gashi kanta yasoma juyawa dakyar tabi bango takaikanta falo tazauna tasota tafi ammasaboda kadayamata musu tokenan yanacin amanar dan uwansane koko matarsace dantaji waccan tsohuwar tace mijinta yananan tokuma inma matarsace yaushe ya aureta lallai tayarda dari bisa dari ba abinyarda bane dubi wannan cin amana hm nikumanace kodai kinyaudari kanki da kikayarda cewa baz amiki kishiyaba mukwana lafiya saibayan wata daya zakuji karshen
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Tunaninta yakatse daidai lokacinda yafito inabiye dashi rikeda turare dakuma darduma inacewa kaga abbansu hajiya dawo bansa maka turaren nidashi duk mukayi turts tamike tsaye tayikarfin hali tarike kugunta tace dashi bello kenan indabakamin hakaba dabaka cika da namijiba matar dan uwannaka kakebiko yadaga mata hannu dasauri jin zata zargeshi yace matatacefa tasake firgita matarka ce yakasa magana tayi wata irin dariya irin wadda intakaici yayi maka yawadinnan tace har kana iyagayamin matarka bagarama aceta dan uwannaka bace
Tazari makullinta tafita kafin kazo indanake kazomin da takardar saki danbazan zauna da maci amanaba tafita yabita dasauri yanata kiranta bata tsayaba yabita nidaiko ajikina wai antsikari kakkausa dama nafison tasani nagaji da boyan dayakemin kamar mailefi shiko yanazuwa waje hartashiga mota tafizga shima yadawo yashiga tasa ikon Allahne kawai yakaita gida saboda matsiyacin gudun datakeyi haka yakebinta bamba tubamba tana kashe mota tafito shima yafito duk wajesuka aje motocin dagudu tashiga gida yabita yariketa haba basma wannan wanne haukane zakikashe kanki abanza saboda kishinbanza tadubeshi cikin dagawar murya inkashe mana kanada asarane tafizge dakarfi sakarmin hannu da Allah maci amanakawai yabita har dakinta inda tashiga kangado tana kuka nayar da duk wandayace namiji ubane zaimutu maraya kabani takardata inkaragaba tunda kasa narabu da dangina
Haba basma hekace keba musilmaba tsoran hakan yahanani insanar dake inkince nazamemiki badan goyoba kinyi butulci auran danayi baisanacanza mikiba konarana daya sonki dakezuciyata bairaguba saikaruwa dayakeyi yarinyarnan karamace bani ita akayi kindaisanni datausayi bazan iyacewa a aba taimakonta nayi tasauke ajiyar zuciya tareda rage sautin kukanta jintasoma saukowa saiya isagurinta yazauna bansan tashin hankalinkine hiyasa banfadamikiba kacuceni tafada cikin kuka ynasani kiyihakuri yanata lallahinta ammataki hakura yadubi agogo yaga uku yace a uzu billahi kinga banyi sallarba har lokaci yayinisa yanufi bayinta yayo alwala yayi sallah yacigaba dabata baki batakuma tankashiba tunaninta tun yaushe akayi auran shizata iyacanjinshi ko karba karba dawata mace ya isowajenta kemakije kiyi sallar bata tashiba kumabat tankaba saisabon kuka datasaki sannan tace Allah ya isa tsakaninadakai yadubeta basma harda zagi tace kacancanci duka agurina tun yaushe kayiwannan aurannacin amana inba ajimaba kasallameta danbazan iya karba karbarka dawata mace mara ajiba inkuma hakabaimakaba tosaidai kasakeni intafi donka karya alkawarina yazauna kusada ita karkiyimin haka munyi aure tuni haihuwarta biyu takuma dubansa kace yayanta biyu kenan tunbaka jimada higatsaka ninada iyayenaba kaci amanata yamike tsaye kiyihakuri haihuwartace biyu
Amma yayanta hudu domin haihuwarta tafarko yaya uku ta takatse shida cewa hudu hakika kacutar dani yandataja maganar cikin wanisauti hiyasa shidubanta tazube kangado asume cikin matsanan ciyar gigita ya isa gurinta yakira likita awaya lokacinda yazuba mata ruwa numfashinta yadawo saidai bata dawohaiyyacintaba likita yayimata allurar bacci yafita yayi sallah yadawo ranar shida ita babu wanda yatuna ci dasha ukun dare tafarka sabon kuka tatsira irin maicinrai dinnan yayiyai ammataki yinshiru karshe yatasata agaba datagumi yasani kodawasa bazaice zairabu da itaba saboda so dayatak itayakewa kodayadawo sallar asuba bawani canji hakasuka yini yanason fita ammakada tagakamar wajan jidda zaije yanzuma haushin jidda yakeji dayasani bai auretaba harkasa yadurkusa mata ammaduk maganar datazo bakinta hakatake cabamar akarshe tace indolene saiyazauna da ita tosaidai yaje yasaki waccan kuma gabamta zaiyi sakin saboda itayanzu duk furucin dazaifito daga bakinsa tadaina yadda dashi inkuma yaki to saidai yasaketa tace kuma yafita batasan ganinsa sai inya aminince da dayan biyukuma tabashi zuwa goman nasafen inbaizababa zatakaishi kotu haka yabar gidan yanajin sautin kukanta mukuwa munkwana mun yini gashihar munkusa kwanciya baishigoba tun fitar jiya hajiya sarkin kawazucin babanta duk tadameni umma abbanmu yakomane nace a a baizobane yaje kauye tace nima inason gurin haja nace zamuje tunda gomatayi nayimusu wanka nasamusu kayan bacci dama tunda baya kwana damu cikin yayana nake kwana nakwantar dasu sannan nayi shafa i da wutiri nagama addu o i nakalli agogo shabiyi natashi naje tsakiyarsu nashafesu da addu o i kowanne nashafa masa nimanashafa nakwanta bacci yasoma daukata zuciyata tana zikiri kawaisai nagawal ankunnamin wuta cike da tsoro nace innalillahi wa inna ilaihirraji un nakai dubana bakin kofa muka hada idoda abban su hajiya nace sannuda shigowa namike zaune duk yafita hayyacinsa bai amsaminba nasakko nazo indatake yazurawa yara idanu anawa tunanin dankwana dayinin dayayi baizo gunmubane yasa yadamu sainace abban su hajiya kadakadamu indomin bakazo bane inafatan daitahuce yakalleni nakusan minti daya bansan meyake tunaniba sannan yajuya bayanshi batahuceba sannan yaci gaba jidda dan Allah intambayeki zanfada maka gwargwadan abinda nasani inhar nasanidin yasaike ajiyar zuciya ki kaddara kece naganki inatsananin sonki sai mahaifinki yace inkin aureni bashi bake saboda wanidalili hatta danginki saikiyarda dasharadin bazan sake aureba saican gaba kisamu labarin nasake aure yaya zakiyi
Nace zanjure in dauki kaddara sannan inyi kokarin daidaitawa da dangina don gyara kuskuran danayi hakannan inhakance tafaru kaina kafin inzargeka zan fara zargin kaina dalaifin bijirewa iyayena shiyasa nadama tazomin inbayan munyi aurene wani dalili yagifta kuma kekadaice zaki iyafiddani sainanemi kifiddani saikikace sharadi bazan miki kishiyaba saboda taimakon dazakimin yananufin kirabu da danginki sai inyarda dagabaya kuma sakikamani da karya alkawarinki bayan kincikanawa yaya zakiyi kuma wanne hukunci zakiyankemin zufa tarufeni nace zan hakura dukda kayiba daidaiba zankuma yafemaka domin Allah yanason bayinsa masu yafiya girgiza kaiyayi kinfadi sanrankine domin ku mata kuntsani kishiya inmake naki hukuncin kenan tonabasma yasaba dama tabani inzaba koke ko ita mecece taki shawarar kaina yasoma juyawa nalumshe idanu indolene kazabi dayacikinmu to itace zakazaba domin itace abinsonka nitaimakonakayi nimanajuya masabaya inakallon yarana nacigaba dacewa bazan manta da halaccin da kaminba aduk indanake hakanan inzantuno tarihina dole intunadakai kuma zancigaba dayima addu ar samun zaman lafiya da matarka nimakasani cikin addu o in samun nagari kamarka wandazai rikeni da yayana sannan inzama daya dagacikin matanka a aljanna yace kinaganin inmunrabu zan barmiki yaranane nadubeshi dasauri hawayan idona yajika gaban rigar baccina nace bello nasan bazakaso inbar yayana ahannun kishiyaba domin kanda tabon nima inada tabonshi natsallaka naje gurin yayana tareda rungumesu gabadaya kamar inajin tsoran kada yakwashesu tunyanzu dukkansu saida sukamotsa saboda rukon danamusu lokaci guda kuma kuka maikarfi yakufcemin yazuba mata idanu kalmarta takusa dakarshe tanata masayawo acikin kansa karokamin Allah yabani nagari kamarka yasake dubanta jidda tanada mutunci hakika duk wanda yasameta bazaiso rabuwa da itaba yakalli yaransu duk tausayi sukabashi har ita yafita yana fadin saidai take wanizabi bawannanba gida yakoma amma dakinsa yanufa darannan dukanmu uku babu wanda yayi bacci basma kwana kuka m b dani kwana sallah nidai zabin Allah nakenema yayimin mafi alkairi garayiwata shikuwa sauki yake nema gurin Allah dakuma mafita dasafe gidan anty nana yatafi yashaida mataduk yanda sukayi da basma dakumani tace kada kayigigin rabuwa damatar mutunci saboda kyan basma kyan haliyafi kyan fuska shawarar dazanbaka kagayawa yayarta hajiya shuwa tunda itataji radadin zaman gidansu inhar nadamar gaskiya tayi tozatiyi matafada yace ance tana kundila gidan wata kawartako anty nana tace eh ga lambarta databani tace inbawa babanku nan ya amsatun agidan yakirata jikinabari tadauka tazata dadyne yace shine bello yafada matakomai tace tanazuwa tasamu basma kudun dune cikin bargo tace kitashi mara hankali kinsan halin da rayiwa takeciki kuwa dakika zabi rabuwa damijinki bazawara nawa take yawo kantiti amma mazan suna kyamar auranta
Saboda