Showing 21001 words to 24000 words out of 29734 words
Chapter 8 - Idan Rana Ta Fito 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi.txt
waikinada cikiko nace umhum saboda kunya yace Allah yabaki lafiya nacekidaina kirana bakyaji lokacinda kika kira kinjamana rigima da basma nayi dandim saboda abu biyu nafarko bacikin lokin samun cikinnawa yajajantamin rashin lafiyartawaba nabiyu yanda karara yanunamin matarsa tafini koko kwanciyar hankalinta shine abinsonsa yakatseni kinyishiru nace to kayihakuri dama ranar jikinane yayi tsanani tonadai gayamiki kadakisake kirana innasamu lokaci zanzo indubaki
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Tonagode iya abinda na iyafada kenan tunzamana dashiyaune nataba kukan takaici ammadana tunacewa yataimakeni lokacin da narasa mataimaki saina hakura nayafemasa laifukan dayamin dawanda nasani dawandama bansaniba itakuma basma tatsargune da help dinnan ganitake watace kesan mijinta takara yardane lokacinda jidda takira sunacin abinci yakidagawa daga karshe yakashe tace yayimata cikakken bayani gameda help yaki har abinyajamusu matsalar kwanada yini daga karshedai shineyanemi sulhu bayan yasauya sunan zuwa JD taduba wayarshi babu help donhaka suka daidaita nikotakaina nakeda karatuna cikina wata biyar ammadakyar nakecira kafata makaranta sunso subani hutunace zan iyazuwa lokacin dayakai watabakwai aidole nadenafita sai asibiti tareda anty nana muka farazuwa likatan yace yaro dayane ammakatone dady ne yabada kudi anty nana tayomin sayayyasosai tunda yakirani yayimin sannu tareda gargadi baisake kiranaba sailokacin cikinayana watabiyar yakirani yadai tambayeni jikinne kawai mukayi sallama saikoyau inakwance inacin gwanda wayar tashiga ruri nadubi sunan danarubutamasa habibi yanatarawa afuskar wayar wata biyukenan rabonda yakirani komaidai nabukata sajan yana kawomana kumani bantabacewa kowaba kiranaba koyaushe in dady yazodubani saiyayi fadan dadewarsa baiziba nikam nakance masayanayin aikinsane aimunawaya kako baba tasalla batasan munada matsala dashiba nadaga wayar tareda sallama ya amsa sannanyace dani jidda inafatan bawata matsalako babu atakaice nace dashi tokoda yaushe nakiraki saikice min bawata matsala bawata matsala me yasa kikefadawa dady kinada matsala shikuma yakirani yayitamin fada nakizuwa to idannazo mezanmiki kozanbar aikinane inzonan intare karkimantafa haryau bansanar da matatana aurekibafa nahadiye wani kunci maidaci naceto kayihakuri nadai gayamiki kidaina hadani da mahaifina nadaina natabbatar masa yaja tsaki yakuma kashe wayarshi nayi murmushi hawaye yasauka kan kumatuna ina mamakin yanda danbirni maitausayina ya canza shin dady ne yace masa inakai kararsa asanina ko sajan dayake zuwa gidanmu kodayaushe bantaba nunamasa kasawar mijinaba kojin haushi kakorafi bantababa nashare hawayena nace nayafe masa ciki yanashiga wata takwas aisai lamari yakar nisa innajibge tashisai andaga baba tasalla tace kafadunta sunfara ciwo ranarda anty nana tazo tatsorata daganin girman cikina mukaje gurin likita ya tabbatar cewa cikina dan dayane saidai yabada shawarar indan dingazagawa kodaga farkon layinmune zuwakarshe naceto kullum mukanfita da baba tasalla muzaga dakyar nakecira kafa duk indanazaga anminsannu inzamu dawokuma sai insayi rake domin tuncikin baikai hakaba likita yabani shawarar shan rake yace yanataimakawa wajahana jariri kamuwa daciwon shawara na idarda sallar la asar natashi nadauki doguwar riganasa tareda hijabina nasaka takalmi wanda yanzu takalmana sunyimin kadan saboda kumburin kafata nitazuwa kicinace baba dan Allah kizauna kiyimin danwake bari infita nikadai tace zaki iyakuwa nace sosaima yaukarfi nakeji tayi dariya nikuma nafina da naira dari ahannuna nashan rake nakai karshen layin ammanakasa karasawa gurin marake saboda kafata tarike najata najuya gida da kyarnakai gidan nazube tsakar falo banfi minti gomaba saiga direba da sallama
Yashigo dakaya nace munyi bakine yace maigidanne sainaji gabana yafadi yashigo da sallama na amsa yazubamin idanu sannan yace dani hakakika koma jidda nadubeshi nadubi cikina wanda girmansa da nauyinsa ba amagana sannu dazuwa nace masa da kyar yauwa kece da sannu yace dani baba tasalla tafito kawomin dan wake saitaganshi a a sannunka dazuwa bazatakamana wallah kuwa baba himayaci dan waken saimamakin girman cikinnawa yake cikin basma ko kwatannawa baiyiba cikin ransa yakefadin yanaganin kamar dady yamatsa masa ne yazo ashe jidda tanacikin wanihali ranar juma a suntafi masallaci har bab tasalla dama tanazuwa wanidan bacci yasaceni can basainaji marata kamar tsunguliba haba kafinkice haka ciwoya kankama nidaisai addu a sai salati gashitunda sauran karfina naso inkirashi gashikuma yamin katanga dakiranshi haka nahakura har jini yasoma zuba daga bisani nanemi hankalina narasa yashigo darake guda uku yanacewa iname cikinnan dayake tunda yazo bannuna masakomaiba shima yana kuladani yadda yakamata hama karomin kayan jarirai yayi na maza waitunda likitan yace namijine yazubar da raken duk da nauyina hakaya cicibeni hakorana sundatse gakumfa yakira anty nana asibitin danakezuwa tafada masa yasanar da ita abinda yafaru yatafi cikin gaggawa likita yasa akayi tiyata dani basutsaya batun kudi kosahannuba danyace inacikin hadari sunyi nasarar ciro yara guda uku mazabiyu mace daya yara masu kyau kuma kamada mahaifinsu basu m b bahatta da mutanan cikin asibitin sunyi mamakin kumasunyi murna saiso ake aganni nikotuni sundaura min jini da ruwa sucesai nahuta tuni labari yakarade danginsa saiwaya da waya albarkacin yan uku yau saida husna tazo asibitin kauyema yafadawa ado wandatuni yakammala karatunsa kumayana kulada gidan gonar da maigari yayimasa dan noma da kiwo m b yakirashi yasanar dashicewa jidda ta haifi yan uku dan Allah yasanar da maigari da kuma iyayena nanma cikin danlokaci labari yacika kauyan saimurna akemin wadanda basusan da cikiba kuwa sunata mamaki kusan karfe goma akayimin aikin ammabadawo hayyacinaba saiwashe gari dakusan shabiyun rana lokacin da nadan bude idanuna dishidshi nakegani m b yatafi kiran likita anty nana tarikemin hannuna saboda motsindanake garuwa ansamin jinin m b dama akasamin dakuma wani da akasamu acan likita yashigo yatsaya akaina yace sannu madam nadubi inda yake yanuna m b kinsan wannan nadaga kaikawai wanene nace bello duk da ahankali nayi maganar duk sunjini harma yana mamakin dama zan iyafadar sunansa niko sunanne kawai yazomin bakina yanuna anty nana kinsan wannan nace anty nanace saiduk nagasunyi murmushi likita yace tadawo hayyacinta daganan mutane sukadinga shigowa suna gaisheni tareda yin barka saidai nibansan mena haifaba saican yamma lokacin nadanwarwa sosai m b yaje gida yadawo nace nagaji da kwanciya yafadowa likita yace za a iyadagani nanyakira nurses sukadagani sukazuna sukajin ginani da filo ya umarcesu subani ruwan dumi cikin wani dankofi insha anabani kuwa nashanye
Yadubeni sosai jidda kinsan mekika haifa nasun kuyardakai yatashi taredacewa inazuwa shida husna husna da anty nana sukashigo dauke da yara nabisu da kallo cikin alamar tambaya yafahimci menake nufi saiyadaga kai taredacewa dukkansune nazaro idanu sukamatso mindasu kusadani yamikomin namijin dake hannunsa nadaga hannu alamar a a nasamukai nane dajin nauyin yaran duk kwanakin dasuka biyobaya saukine kesamuwa kwanana biyar suka sallamoni kullun babana saiyazo dubani mutan kauyema sunzo dubani bintoko datazo cewanayi bazata komaba saibayan suna sama ilakuwa ya amince shiko m b tamkar ya cinye yaranshi nima yana kulawa sosaidani matan gidanmu su matan yayyina duk sunzo illa babagaje wadda ke gida cikin takaici manyan raguna uku shanu biyu akayanka banda kaji nasuna masu hotuna gamasu bidiyo har mutum biyu inshiga wannan infitawannan hakashima mijina ranarne yan makarantarmu suka yardacewa m b mijinane kuma duk yanda suka daukeshi yawucenan yarasunci sunan kasim da tahir saitamacan dama itace karamarsu wato taci sunan haja hajara kenan lamarin yayima kowa dadi suna yatashi anci ansha angama lafiya baba tasallama tasha dinkuna mutan kauye saida sukasake kwana hinduwa kuwa cewanayi tazauna sai intahuta ta taho tayarda takumaji dadi dama tunaninta intatafi kallon t v yawuceta binto aminiyata nahada mata shatara ta arziki sun isagida lafiya kowayana madalla itama babagaje da batazoba harda itanahadawa komai akakaimata da akasanarda itacewa hinduwa tanacan tayita masifa dijama datazo zugata tayi tace ki aikata ta dawo mara zuciya tace kinsanta kona aika bazatadawoba tace hakane inanawa naman dannasan za akawomiki babagaje ta turawa dija ledar takwance ta damki naman taredacewa ba muci suyar yan birni tanaci tana kadakai taredacewa kai ainaji anafadin shagalin da akayi gahotuna da matar gidanmu tazodasu wanda sukadauka da mejego da miji harda wat uwar kalanda ta jarirai duk anbasu ga kautar butoci da robobi harda agogon bango babagaje ta tabe baki ainitsinanniyar kalandar cikin dare natashi nacilla matawuta takone dija takuma cika baki da nama sannan tasheke da dariya taredacewa gaskiyarkine inkinci gabada kallon kalanda ai zuciyarki saitabuga to yanzu zakici naman ko intafidashi tace ragemin kadan dan kamshinsa yacikamin daki ammadabazan ciba dija tace innice ke Allah bazanciba takwashe naman tabar kadan tatafi tanasheka dariya dija muguwace tagaske babagaje takasa ganehaka tunzurata kawai takeyi takoma tana dariya itakuwa nan duniya bataga waddazata hadada dijaba nataganin data rabu da dija gara tarabu da auranta tadauki dija aminiya ta amana batasan gara taje gida redi o tafadaba nikuwa mijina tamkar kada yatafi yakeji koyaushe burinsa yatasa yayansa agaba yadauki wannan ya aje yakuma daukar wannan koyatasani yace inbawannan nono inbawannan indanaseke cewa yaudagobe saidai Allah watarana basma takirashi kotana tambayarshine game da dawowarshi sainaji yanatayi mata fad
Dacewa kindameni yaushe zandawo yaushe zandawo kinfinisan aikinane kokinanufin sumanan iyayena basu da hakkikainane yaja tsaki yakashe wayarsa najinjina kai lallaikuwa lamarin namiji sai hakuri itamakenan dayake matukar sonta bareni da taimakamin yayi kuma hardacemin naso inmasa asarar rayuka meyasa danafara nakuda ban kirashiba kunjifa yamanta shineyace kadana kirashi inyamatsu zaikirani ammaban masa maganarba sainayi murmushi lita yace inyitsawon watashidda kafin nafara aiki mekarfi ammakwanana talatin da tara nagayafara cewa nayikyau menemene dagabayama yanuna yana bukatata bantsaya wani jan ajiba saidai anunamasa inatsoran ciki yace shikam yanaso kuma inyatuna yayansa hudu yana farinciki tareda godiyar Allah kusan wata uku yakwashe sanna yatafi yasamu basma taname fushi dashi tareda cewa damayasa tarabu da dangintane saboda yadinga matagori tunda ya iyacewa tanaso yabaro danginsane sumasunada hakki akansa afakaice yanagayamata itabatasan daraja dakuma hakkin nata danginba nanyashiga lallashinta tareda ratse
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Rantse rantse kancewa banufinsa kenanba da kyar yashawo kanta tsawon kwana hudu kuma tafi sati biyu tanamita har ma abinya dundireshi kafin sukakoma daidai hakarayiwa tacigaba da tafiya cikin kwanciyar hankali watarana dady yatashi ba lafiya haka muke kiran tahir kasim maisunan babana muce masa abba itakuwa hajara hajiya muke kiranta jikinsa yayi zafi lokaci daya munazuwa zsibiti akabamu gado kwananmu uku yasamu sauki naso insanar da babansa amma inatsoro don yagittamin sharadin baiso inkirashi bikin husna yatashi basma tayitayi tazo amma ya dage kancewa bazatazoba tanemi dalili yace yanzu datazo taga yan uwanta sun batamatarai shizata dama damita tace bazata dameshiba duk dahaka yaki takira husna tana kuka tace yahanata zuwa husna tasan dalilin tace kiyi hakuri shikam yazo da yarsa maama yarinyr sunakama da hajiya yata sosai farikawai maama tafi hajiya dama babansu yana bani labarin kamaninsu munsha biki sosai hinduwa zama yayi zama harnasata islamiyya kozamuje kauye batabinmu nansuka daidaita da direban su anty nana anagama bikin husna sukaje kauye takaishi gurin baba dantace itabazata kuma yarda babagaje takashe mata aureba itada aminiyarta dija tace da baba ko babagaje tace batson aurannan kadayabiye mata bayan inusa yadawo meson hinduwa kenan dama yashiga yagaida su babagaje tareda yimusu ihsani utan gidan kowanafadin hide tayikyau hinde tayikyau babagaje dai fuska babuyabo babu fallasa tazari gyalenta tanufi gidan dija ko gaisuwa basuyiba tashiga tashiga shaidawa dija cewa hinduwa tazo dija tace yar tsinana saiyau tokeme kikacemata babagaje tace mekonacemata harda saurayi tazo waizai turo magabatansa dija tace lallai hinduwa matsiyaciyace tanuna itatafison kuluwa akankiko tokikyaleta karkikulata har zuwa gobe mugana zanzo mutambayeta waye mijin kuma menene sana arshi inbaikai mijin kuluwaba kice bakyaso tace to aminiyata nagode saikinzo goben kizoda hantsi dan kudin da hinduwa tazo dasu tabata ammatace barsu nan gurinki saigobe washegari da safe saiga dija nantasha koko taci dumame suka kira hinduwa suka zaunarta damatunda taga dija tace gawannan taurariya maiwutsiyar ganintaba alheribane sukace hisaurayin naki dan inane tace iyayansa yan ranone yana aikine agidan surikan kuluwa dija tace tur dake yodake dan aikinema dubeki kinfi kuluwa kyau ammakin kasa zabar miji irinnata koma wanda yafishi hinduwa tace cab bazansamuba gaskiya toku dolesai irin mijinta bakwaganin ko yatsunmuma sun banbanta wanifa wan wanine wanima kakan wani nidai inasansa dahaka dija tace to dakata kadakizagemu shashasha mugata mukenema miki to yanzu anji ka gaje tunda takafe ajewajan dubawa yar bori koka gurin namairo bokan gefe tamallakeshi tunda baida mata hinduwa tace injiwa yace miki baida mata yana da mata da yaya biyar kumani bagurin wanda zanje niyanzu inazuwa makarantar islamiyya ammana wa azi kan bokayannan karya sukeyi sunacinyewa mata kudi harsuna rige rigen kaimata duka taredacewa bokayan kike karyatawa tace eh nakaryatasu din inda gaskiyane aurena nafari bakun kaini anyiminba taciga kowata uku bancikaba yasoma jibgata uwarsa tanazagina tanace dani yar mace duk da magungunan da kukekarbowa bancika shekaraba yasakeni yakoreni da tsohon ciki kuntuna babagaje tace ketafican halin uwarsane itacetasa yasauki hiduwa tace baruwanta yanzu bagashiba ya auri wata kuma sunzauna lafiya meyasa baisaketaba itama nidai babagaje kidaina kama jitajitan yanzuga mutum baikashe wutar gidansaba yazoyace zaikashe tawani
tafita abinta tafi dakin matar auwalu dija tace eh lallai kyafetsemu kije birni ba babagaje tace lamarin hinduwa sai du a i hardafa kudinta kingansu nandubu uku kodasu zamushiga neman temakon aibama biyatataba ko dija ta tabe baki ainiyau nitakarewa tanadi watonice bankashe wutar gidanaba nazo inkashe taku babagaje tace da Allah rabuda ita kadama kisazancanta akai dija tace shikenan danke zanyi tasake yinkasa damurya rantamin dubu biyu cikin kudid gobe ko jibi zanmaido babagaje kamar tace a a dantasan dija batabiyan bashi ammatakasa hakanan tacire tabata cikin jajantawa kankta dija tafita tana dariya cikin kwanakin rikici yakikarewa tsakanin babagaje da hinduwa dontaki zuwa gurin yar bori da boka takai karar babagaje gurin baba yace shirya kikoma gurin yar uwarki zaifimiki kwanciyar hankali hakama matar auwalu tace mata kikoma kafin wannan matsiyaciyar dijan tazugata tayimiki baki domin duk yayanta tamusu tofin Allah tsine batazugata gashinan su auwalu harkoki sunkigaba kinsan bakin mahaifiya tace to nanko tashirya babagaje nata masifa batatsaya saurarantaba tatafi saidai naganta kwatsam ranarma munfita da babnsu hajiya zamuyiwa maama tsaraba saura kwana biyu sukoma ranar dazasu tafi yarinyar hadda kuka domin tunda suka dira talikemin kunsan yaro yanason maikulashi jantanayi jikina sosai gashitanason yan uwanta tayita musuwasa in babanta yasamu nazube matasu saiyayi tafada wai itamafa yarinyace zantazube mata yara intatsolewa wani idofa nakance bazata tsoleba inaso susabane yace yarinyar tanabani tausayi uwar saidai fadin sonda baki ammabadai kaga tanajanta ajikiba hiyasa batadamu da uwarba gaskiya najidadi inasaran ko yay goma nakawomiki misali zakirikemin nace abban su hajiya kenan ai in uwatacika uwa bayayanta kawaibane yaya duk inda dayake kokanhanya taga abinda yakamata tayimasa tarbiyya zatayi bare danka yarugumeni taredacewa ina alfahari dasamun mace tagari irinki nace niceda godiya domin kaima mijine maiwuyar samu hakasuka tafi sukabarmu dakewar maama tanakewarmu zancanta baiwuce dady da abba dakuma hajiya kannanta kenan kwancitashi asarar merai harnagama makarantata kuma banjira abbansu hajiyaba nayi jara bawar nursing nasamu shiga lokacin tuni anyi bikin hinduwa da inusa sunazaune a na ibawa su abba kuwa naciresu anono koyaushe sunajikin baba tasalla abbansu kuwa kullun inmunyi waya bashida wanibatu saidai inshirya inyazo zaibani wasu yan ukun inamamakin tsananin san yayansa innacemasa hakasai yace manzon Allah S A W yace kuyi aure kuhayayyafa domin ranar alkiyama inyi alfahari daku harcemin yake shifa yasaka Allah ya isa inhar nayi tsarin iyali aboye shikam somayake nayi gwannai dariya kurum nakemasa idanna tuno wani gida dayake tsarawa akarkasara tafkekan gidane gurin wasan yarama gari gudane tundaganan nasake sarewa da son yaransa watara nadawo daga makaranta nabiyo tagidan jamila tabani kayan harka gara nasoma shiri dan yakusa zuwa ina isa gida natarar baba yazo mukagaisa yake shaidamin dama yazone yayi mana shawara nida hindiwa yaje gidanta ance tatafi islamiyya kuma yauzaikoma dama wata matace dayaje aikin hajji suka hadu dayake abban su hajiya yabiya masa toyayaba da hankalinta kodayabincika baiji wani mugun hali tareda itaba sannan gakuma kanwar dija zaitu mijinta yarasu sulaiman sunbashi shawara ya aureta itama dantana da hankali to yarasa tazabe cikin jindadi nace to baba ka auresu man dukansu yace gurin zamanne nace bazaizama matsalaba zanbaka kudi katada gini kodana shaidawa hinduwa zuwan baba dakuma abinda ya kawoshi saitace garahaka don baba batayi masa biyayya sannan inya auri kanwa aminiyarta gayyar tawatse dama itace munafuka maizugata cikin lokaci kankani akagama gini har tsakar gidannasa akamalale tareda hakamusu rijiya babagaje batada labari tana gindin murhu butu butu da ita tanawasga laumar tuwo saitaji guda anakawo amarya dakayanta daga takai da dare kuma saisuka kumajin watagudar babagaje dataji ance itama amaryar babace saita yanke jiki tafadi ta aika kiran dija tanazuwa cikin kuka tashaida matacewa malam yaci amanarta har mata biyu yayo lokacidaya dija tace dasafe zanzo mushirya yanda za ayi ranardai baba gaje babu bacci dasafe basaitaga zaituba kanwar dija nan tashiga sallallami tazari mayafi tanufi gidansu dija cansukaje suka kwashe fada dazage zage gamida tonanan asiri babagaje tazo tashiga daki takoka takoka tareda tsinewa wata aminiyar tazuba tagumi tanatuno irin gore goren da dija tayimata wanda abubuwan duk itace tasat tayi yauce rana tafarko data fara tunanin canza halayetasani yanzu abokan hamayyarta wato mijinta da kuma yarsa kuluwa sunyi nasara akanta kuma amran sunhada kansu saiyimasa biyaya da kyautatawa baba
Bagaje kuwa duk tafige koyaushe tana daki tana tunanin rashin mutunci da dijataimata mutan kauyan saizundenta suke sunamata dariya sannan mutan gida suma sunsamu yancin kai har habaici sukemata duniyakenan yaugareka gobe ga dan uwanka yanda takesa mutane zaman daki wai itace mutane sukesata zamannata dakin nafahimci wannan karon saida yayi wani cikin yatafi wannan karon bawani laulayi slsai saidai rashin dadin baki cikina yana wata takwas husna tahaihu aiko basma tanaji tace insama da kasa zasudu saitazo gida nageri a yayi yayi taki dole yace to tabari zaishirya musu suzo anajibi suna nankuma yayowa sajan waya cewa ashirya gidansa na karkasara zasuzo da matarsa anyi gyara gidan yayi kyau amma ita anata ra ayin tafiso gidansa na dorayi sunduro da rana tsaka lokacin inashirya yara zamuje gidan husna saiga kiransa yacemin ina inane nace ina gida munashirin zuwa gidan husna dasauri yace min a a kada inje gashinan zuwa nace to nashiga yimasa shirin tarba nayi gayu taredashiya masa dan lasheshe yaranma nakara gyarasu dan mijina mesan yagammu cikin gayune nida yayana shiru shiru saican da magariba yarama sunfara bacci sannan yashigo inazaune inayan addu oi kafin isha i yashigo na kalleshi sannan nakaudakai yashigo da fara a haba umman hajiya yaukuma menayine cikin shagwaba nace kahanamu fita kuma kaki zuwa dawuri yashigo ciki ya ajiye jakarshi yazo yamikar dani tsaye yasani cikin jikinshi hajiya tashigo da gudu daga dakin tasalla na kwace dasauri tace abba oyoyo tarugo yadagata sama taredacewa hajata yarun gumeta inasu abbana da dady tace sun bacci umma tace tuyi tayya amma tuna bacci nace to sarkin surutu yaciro ledar suwuit gashi