Showing 18001 words to 21000 words out of 29734 words

Chapter 7 - Idan Rana Ta Fito 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi.txt

da kallo nagirgiza kai sannan nace tobaba kiyihakuri ninawuce nafita hinduwa tanacewa Allah yakara bakekin shigar mataba nidaizanzo gobe mutafi ban tankamataba nawuce
Sajan yayi gaba da tasalla donhaka dagani saishi nashiga gaba kai mijina akwaitsafta hatta motarsa kamshi takeyi saida mukabi tagidan musamman muka wuce inda mukasake sallama da baba nima nashiga nasake sallamar su saiga hinduwa da kaya abako waizata banyi mata maganaba tadubi fuskar maigida na alhaji taredanifa za a nantake yadaure fuska damashi baicika da riyaba kuma kobaice makakalaba yanada yanayi naban tsoro inyadubeka adake saigabanka yafadi shicikakken hukumane sainaga tajabaya yace kima mungode saitajabaya da yar leda yafigi mota muka tafi tafashe dakuka tayicikin gida babagaje tanata lallahinta dacewa dama nasani bazataje dakeba wannan uwar hassadar tajedake kema kisamu irin mijinta hinduwa tace ita kucakama tasamu miji bare kumani ai nima sainayi aure cikin birni tace zakiyima mutan gidan sukashige daka suna dariya mukam tuni munmika datafiya muna isowa gidan mahaifinsa mukawuce munsamu antu nana kamar yanda najiyana fadi cikin fara a tataremu munci munsha sannan yafita guraran la asar yashigo yace to ga dady nan bari mugaisa yakaini can gidan har kasa nazube nagai da dady kaina nakasa har yamin godiyar tsarabar turarukan danaba sajan yakawo musu
Sannan muka tafi dady yakalli anty nana nayi matukar mamaki da bello ya auri yarinyar nan tace babu mamaki cikin so kumani banga makusartaba saidai rashin wayewa da rashin ilimi ammabata Dan lokaci yace karancin shekarunta nakalla tayi murmushi sannan tace nawagani daidai shikenan to Allah yazaunar dasu lafiya amin anty nana ta amsa
Nikam inaganin gidan dazamu shiga nadubi ginin bayan mun tsaya da mota natsaya inakallon gidan yace gidanki kenan jidda mushiga tunda nake aduniya bantaba ganin tsararran gida irinwannanba baba tasalla tafito da murna tataremu taredacewa kinga aljannar duniyarki ko nace um nakasa maga yakaini ko inana gidan yanunan dakinsa da dakina cikin sito bas kwata dadai sauransu yanunamun ma aikatan gidan yagabatar musu dani matsayin matarsa kuma maigidan cikinsu damasu gadi shara wanki baiwa fulawa ruwa harda namiji mai girki waisaboda bamu iyakunna na robin
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Na u rorin kicin dinba saimu koyagurinsa ranar dakinsa muka kwana kan katifar gadonsa tare da lallausan bargo rayiwarmu ko ince karatunmu narannan yadike kowanne guri daya mukayi dagashine gurin bayin danashiga nazaci shima dakinne hatta tukunyar da akezama danyin bahaya nakasa dena mamaki na kyanta gagurin ruwan zafi dana Sanyi kai Allah kayi mana rahama saidanayi sallah raka a biyu domin nanuna godiyata ga ubangiji da wannan kyauta dayayimin dasafe kuma bayan munyi wanka mukazauna kanwani tebiri wandanaji yakirashi da dining muka karya shayine dasu kwai da sauran kayan dadi cikin kwana uku yasakani a islamiyya batada nisa dagagidanmu sannan cikin sati malamai guda biyu suka somazuwa koyamin boko daya dasafe daya dayamma shikuwa ya sallamemu yatafi yace inyadawo zaikaini makaranta yanzu yanason indage sukoyamin inda akawuceni bansamu matsalaba tunda bana aikinkomai ko baba tasalla saitaga dama gado kawai nakekakkabewa shimanice nace zangyara tasalla ma dakinta kawai takegyarawa nannazage da karatun islamiyya mabasauki ba matan aure bane nimadai basu sani matar aure bace abindama nalura yaran sundauka ni yar aikin gidance suka taimaka sukasani makaranta bannuna hakane ko bahakabane muje ahakan
Malamaina sunajin dadin yanda nakemaida kai wajan karatuna nima inajindadin yanda sukemin filla filla dakuma hakuri da tarin tambayoyina dakuma fahimtar dani dama kafin yatafi Saida yasaimin waya lambarsa kadai yasamin yace zaidinga kirana nace to inkakirani inazan danna yanunamin nace to inkuma zankirakafa basaikinkiraniba jidda zan kiraki kullum nace to nunamin lambarka gatanan kina dannanan zakiga wadannan lambobin sukadaine aciki nace to nunamin tawa lambar acikin wayarka yace kai jidda to gashi yanunamin nace yanaga nawa lambobin itako matarka wasu haruffa nagani guda hudu yakalleni to kema haruffan kikeso insamiki ne eh inaso nabashi amsa dasauri toshikenan saiyasa help itakuma nata love bansan me haruffan sukenufiba amma wanda yasa mata sunfi ban sha awa nace yabakasa mana iridayaba yace intagani kuma mezance mata haryanzu fabatasan inada wata mataba nace to kagaya mata mana gamamakina sainaji yace tsoron nakeji bansan halinda zatashigaba don batason kishiya
Tomenene fassarar kalmomin dakasamana yamike taredacewa dani yauwa kidena cemin danbirni kokikira sunana kokisamin wani kinganan birnine za amiki dariya tozan canza naluradai ya dojema tambayar danasane danhaka nakyaleshi shidai yatafine yana mamakin bakinwayon jidda yana me tsoran nangaba dakar inbasu haura sama da itaba hiyasama lambarta help ne saboda basma yasanta da binciken tsiya cikin wayarsa zata iyasashi gaba ammayanzu intaga taimako yasan mezaice mata nidaiko min ya inaji ajikina yafison matarsa dani dukdahaka bazankasa godewa ubangijinaba dannasan shidin Allahne yakwata yabani ammaban isako yar aikin gidansaba karatuko yanatafiya gashi namike kafa gidan mijina inacin karena babu babbaka koyaushe inazuba kunnuwa inji wayarsa shiru gashini bansan yanda zanyi inkirashiba

Saidayayi sati hudu datafiya ranar kamar dawasa inaciki cikin soka wayar acaji har baba tasalla tana mintsiya kedai wannan waya tashiga uku dajoni abinnan din batirdin daya fa yasauka naceda ita kekika sani inkin lalata tanufi dakinta sainaji waya tahau kida jiki nabari naciro saikuma nashiga rudani inanema zandanna sainalatsa jan nasaka akunne inacewa maigida kanajina najishiru nayi tsaki nace to konane gurinkashewar dayace sai akakuma kira tanata waka naceto ni inazan danna sainacije nalatsa koren nasaka akunne sainaji yace cikin muryarsa maitaushi salamu alaikum jidda alaikassalam maigida inakwana ya amsa mukagaisa nace inatajira injikabugo shiru yace inadawowa ayyukasuka yiminyawa gashi basma babu lafiya nace Allah isawwaka ni wallahi harnazaci bazaka bugoba ne yace yazanki bugowa kitayani murna basma tanada ciki saidai tanashan wahala sosai Allah ya amshi rokon dakikayi nace to Allah yabata lafiya nakusa zuwa wani aiki akaduna zakiganni tosaikazo nasan bazaka sake kiraba ko zankiraki mana saikinjini tosainaji tayi wanidan kara shirunayi inatuno yanda yakeyi inyakira basma ko intakirashi duk daba hausa sukeyiba sunamagana cikin so da kauna hakannan insunyi sallama yakan sumbaci wayar taredacewa lobiyu inason insanhakan dakuma kalmar
Tundaga ranar yakan kirani bayan kwana uku ko hudu ko biyar wanilokacin bayan sati daya yana yawan bani uzuri akancewa jikin matarsane dakuma aikinsa nidai inanan ina karatuna lallai rahin sani jahilcine yanzune nasan abubuwa da dama cikin addinina munshiga wata nahudu datafiyarsa saigashi inacikin yin aikinda malamin qur aninmu yabani nayimurna sosai daganinsa shima yace yajidadin yadda yaganni nasake murjewa lokacin dayazo baba tasalla na barci naso inkawomasa abinci ammayace inbarshi mije dakina yanada larura damuka shigasai ya kulle yace min tunda yakoma matarshi babu lafiya atakure yake yanzunma anturoshi wani aikine akaduna shine yazo lallaikam nasheda cewa atakure yake domin saida nagaji da sakonnasa baba tasalla tafitone kawai taganshi wannan karon naji dadin dawowarsa domin yana shigadani guraran shakatawa dakuma gurin saida kayan kwalama sannankuma malaima sunbashi shawarar yanzu za a iyakaini makaranta koda j s ne tunda inada hazaka inyaso susaisuci gabada koyamin agida ya amince inda yasakani wata makarantar kudi dake nan dorayi baitafiba saida nafara zuwa satinsa biyu yatafi kullum anakaini wanilokacinma dakafa nakezuwa abuna sajan yakawomin matarsa saratu munsaba da ita harma takawomin wasu abubuwan insha danamatsa mata akan insan maganin saitace inbarisai megidan yadawo zansamu amsa daga gurinsa nayi murmushi kawai tace nacemiki nagyaran jikine kene bakiganeba shine nace inyadawo zayaganar dake nace to shikenan nawazaton jikinane zayayi laushi ko fatata zatayi haske ne inajin dadin bokonmu kuma inafahimtar karatun matsalata dayace yaran ajinsu rainamin wayo j s 2 muke kumaduk tsararrakinane ammasun rainamin wayo abuba abuba sucemin Villeger watarana natambayi malamina menene ma anar hakan saiyacemin bakauyiya narasa kauyancin dasuke nufi siket sukesawa nimashinake sawa duk abinda sukezuwa dashi nima inazuwa dashi harmani inada waya sukuwa baduka bane suke da ita sai yayan wane da wane hakadai nayi hakuri dasu harmuka shiga zango nabiyu watara anzo
Daukana saiwata nafisar ajinmu tace yar aiki kawai sakiyita wani fi ili in anzo daukarki da mota aimunsan komai bantankataba nashige mota muka tafi ba itace tafara fadaba watara muntashi break inacikin aji banafita masosai suwata hafsat sunazaune sunaciye ciyensu saiwayata tasoma ruri basusan inada wayaba lokacin saisukashiga dubana nikam nadaga muna magana da mijina toduk makarantar dama basusan inada mijiba yanagayamin jikin basma yayi tsanani yanzun hakatana asibiti sun riketa suce sai cikin yashiga watatara zasumata aiki sunce basaso tafara nakuda wai intayi nakuda akwaimatsala nace to Allah yakawo dasauki zansaku cikin addu a mukayi sallama su hafsa sukadinga cemin basabunba to ashesunhada mitin wai in antashi suce zasubini gidanmu suyi sallah sukayi sa a kuwa ranar naceda direba yayizamansa zantako da kafa nasakko dagasama kenan saigasu kusansu goma nafisa tace jidda kasim gidanku don Allah danisa jintayimin magana cikin mutunci sainace babu nisa menene sukace a a dama baburuwane amasallaci shinezamu danyi agidanku inbaza amiki fadaba nace wane irikuwa niyasu kuzomuje ahanyasuke tambayata wayatace nacemusu eh tundaga kofar gidanaga sunfara kallon gidan cikin mamaki nakwankwasa maigadi yabude taredacewa sannudazu hajiya nace sannuda aiki jikinsu yayisanyi daganin gidan sukaga motoci masutsada gaharabar gidan tatsaru sukarude daganin tsararran falona maidauke da kayan alatu dukfa lokacin suna zaton ni yar aikice ko yar uwar matar gidan nace kuzauna kan kujera sukace bakomai nace a a haba babukomai wallahi sukazauna nakira me girki nace yakawomusu abinci tareda abinsha cikin girmamawa sukaga ya amsa kansu yakara daurewa sunacin abinci nikuma nanufi dakin baba tasalla nasamutana sallah nafito nakunnamusu zee aflam nace insungama suzo suyi alwala ciki dakina nakaisu sunrude daganin dakin hafsa tace dakin mamanane nace a a dakinane sukace ina mamana nace gidan mijinanefa nansuka shan mamaki nacesuyi sallarsu harsuka suka idar suna al ajabin wai ina mijina nacemusu
Yana america canyake aiki saikuma sukasoma zargin karya nake shirgamusu damuka fito falo sukaga hotonsa saisukacemin shine nace eh nantake sukacemin basuyardaba zanraina musuhankaline baba tasalla ta idar tafito tanacewa hajiya kulu najihayaniyane nace yan ajinmune suka gaisheta dazasu tafinabasu dari biyar yan naira hamsin hamsin narakasu bakin get sukatafi wasunsu basuyardaba danhaka sukatafi sunatamusu nidai musunsu baidameniba tunda nasamusaukin iskancin dasukemin yanzu kowacce sotakeyi acetana kusadani nikoduk cikinsu masurawarka bawaccetayimin sai jamila wadda bama acikinsu takeba tunshigata makarantar yanayin jamila yake burgeni koyaushe tare akebarinmu a aji lokacin birek hakanan amasallaci mune karshen dawowa yau inatafe zanje masallaci sainaji muryarta tanacewa ashebanikadai namakaraba natsaya ta iso nace bakekadai bace ta isomukajera muna labarin malamar intro dinmu kancewa tanada bandariya bayanmun idarda sallah munfito saitace barita kira mijinta awaya nace kinada wayane taciro takira sukayi magana naciro tawanace da ita kinga tawainbanda kunnawa da kashewa babu abinda na iya tsoran tabawani gurinnake ingani tamikomin hannu nabata itace tanunamin yanda zan kira har wakoki dasauransu ga indazanshiga tasamin lambarta tadauki tawa har yandazan loda kudi duk tanunamin sannan tacemin zatatafi mijinta yace mashin dinsa bamai bazisamu damarzuwaba garatatafi kinada mijine kema natambayeta eh inda miji shinema yasakani makaranta
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Telanema dinkin mata yakeyi lalaikice zakisha dinkuna alko inzanyi dinki nabaki mukayi dariya kemanaji su hafsa sunacewa kinnada mijiko eh ai sinje gidana Damafa kureki sukesanyi kiyihankali dasu nalura da hakan dandanace musu mijina bayanan karyatani sukayi munafitowa direba yana zuwa nace yasaukeni saiyakaita tace a a shagon mijina kusa da gidane zaice wanene kinsan maza dakishi hakane to komuje tarane tace to kingakema bakinemi izinin mijin kiba dadaikin tambaya sai ince indakene babu damuwa to bari insa kati intambayeshi don mitar tafi acabar dazakihau sirri tace hakane nasayi katin mtn jamila tataimakamin nalida nashiga kira kiran yasameshine daidai lokacin war tana hannu basma waddakekwance kanta yanabisa cinyoyin m b wayar kuma tana hannuta tana karanta news help tafurta dasauri yadubi wayar taredacewa help tanuna masa gamidacewa kagani cikin tsananin faduwar gaba yace bani yadaga tareda amasa sallama yace yayane nace dama wata kawatace mijinta baizo daukarta makarantaba shine zamusauketa saikawai naji yace kadakadade nace nicefa jidda eh naji naganeka saiyakashe wayar basma tace wanene am wanine shinesunansa help ai wato sunan ranane tazuba masa idanu yace inanufin sunan gayu kobaki ganeba tace nagane amma zuciyarta bata yardaba nidaiban fahimci meyake nufi da sunana na namijiba mukakaita tayitayi inshigo nace watarana zanshiga yanzu malamina nasanya iso da dare yakira gamamakina sainaji yace wayace inkirashi bayace inyanason magana dani zaikiraniba wama yakoyamin yanda zan kira waya nace to kayi hakuri nice nakaranta rubutun nadanna tobance kikuma kiranaba yakashe jikina yayi sanyi baitaba yimin fadaba saiyau jakika yahaneni banjiba ammabazan sake kiransaba kilabayason bataran matarsane dukda yanzu nasake yardada harsashena nacewa yafison matarsa fiyedani
Nagane hakanne tahanyar yanzu nasoma ilimi nafahimci love dayasa mata yananufin so nikuma help yananufin taimako nasan gaskiya yafada amma abin yana dan sosa raina haduwata da jamila nasamu wayewa sosai kuma mijinta keyimin dinkuna nazamani saidai tace inrike hijabi sosai inzan fita saboda yanayin dinkunana nace mata dama ninafison hijabi kwanci tashi ranar wata laraba yayomana waya cewa anshiga da matarshi tiyata duknadamu tausayinta da shikanshi nakeji shiru har yamma baisake kiraba gashiniyahana in kirashi bare in kira inji yanada jikin yake baba tasalla ma tanata damuna wai inkirashi mana dayake banfada matameke tsakaninmuba nagame da waya sainace mata yakitafiyane kiran saiwashe gari yakirani yace an ciro yarinyar tamace kuma itama jikin nata yayi sauki nayimasa murna naba baba tasalla ma tamasa barka tundaganan bansakeji duriyarsaba nasa direba ya kaimu gidansu dady munyimusu gaisuwa nida baba tasalla ranar suna yarinyar tacisuna Maryam sunan mahaiiyarsa sunyi shagali anan sunyi acan wannan karon harmuka shigayin jarabawa baizoba harmuka yihutu mukakoma sai kudi da sajan kekarbo manacikin banki wayama saiyakwana goma baikiraba nidainaga yanzu babu abinda yadace insa agabana saikaratuna kuma inafahimta shikuwa tunda yasamu ya shikenan bayasannina da ita aiki ma dandolene yakezuwa basma uwar sanjiki komai tasakarma nani shikuwa inyana gida shine naninta haka husna tanakula da ita yanzu husna tanacikin shekararta ta karshe danhaka takosa sukare ta taho gida wajan bilal dinta dukkan tashoshin dasuke watsa labarain duniya irinsu cnn da bbc da aljazeera sun hasko fuskar alhaji shu aibu turaki wanda jami antsaro sukayi ramdashi a saudiyya lokacin da yake kokarin shigada hidar ibilis basma tagirgiza itada husna shima m b yajajanta husna takira hajiyarta tana kuka hajiyarma sunacikin tashin hankali saidai abokansa sunakwantar musuda hankali dacewa zasuyi iyakayinsu husna tace hajiya saudiyya bakamar nageri a bace sunakamanta gaskiya alamarinsu koda basma takarbi wayar tace anty sai shuwa takashe wayar m b neya lallasheta tayishiru amma abin yanakona ranta ace danginka sun sallamaka su husna sunkare karatu nan kuwa tamatsama m b lamba saiyakawota basma mataso zuwa ammayace tazauna zaidai tafi da mama yarinyarsu tace itabazata zauna itadayaba doleyabarmata yarinyar yasan intazo dole tasamu labarin auransa dinhaka bayasan kocikin mafarki bayasan tayibatun zuwa gida saidai hotunan maama dasukazo dasu yarinyar mekau farasol gakuma tsayin gashi ina makaranta yakira wayata inadagawa yace kikira sajan kice yajiramu a iyarport kirginmu zaisauka karfe uku na yamma tona amsadasauri nannakirashi na shaidamasa jamila tace megidankine nace eh shine nabata amsa tasoma mintsiya lallaiyauke amaryace damuka Koma gida nasa akagyara gidan sosai nayikwalliya ammashiru babu maigidan harnagaji nayi barci saishabiyu yashigo ganin inabacci baitasheniba yawuce dakinsa saiwashegari mukahadu naga hotunan maama yarinyar tanada kyau dasaurin shigarai hakanan naji yarinyar tashiga raina yasakamana hotunanta cikin falo nace jiya inata jiranka shiru yace natsayane infahimtar da husna kanwata
Game dake kinsan matata kanwar mahaifiyartace shiyasa kuma banasan tagayamata nasankuma dagataganki zatagayamata danabata labarin auranmu tadau zafisosai saida mukazaunar da itanida anty nana muka fahimtarda ita sannan ta fahimta nidaibance komaiba yace kinyishiru inamagana nace to mezance nadaisanine bazataganni dakimaba tunda katona asirina yamatso wanne asirin nantake hawaye yasomabin kumatuna nadubeshi nasani basinakakeyiba taimakona kayi yace injiwa yafadamiki inasonki mana jidda kema kinsani nashiga kiransa wayarsa dakegefansa tasoma ruri yadauka yadubi fiskar wayar yaga help ya bayyana yadubeni wannan bashi a zuciyata bana gayamikiba saboda basma banasan tashin hankalintaba nashare hawayena nace inason zuwa kauye indubasu tundanazo banjeba amma baba yazo saubiyu kuma haja matazo yace to zamuje ammabanason kidinga samaranki waibanasanki ranar jama a zamu tafi mudawo ranar lahadi dayamma nace to lalai nayarda dabatun saratu matar sajan kuma yanzunne nagane nufinta domin yanda yasusuce tareda likemin hatta darana nakoma gurin saratu dansamo wasu abubuwan dazamutafi kauye saidamukaje gidansu dady da kyar husna ta amsa gaisuwata mukawuce bayan munmusu yini munyimusu tsaraba sosai gidanmu mukasauka
Sannan mukanufi gidan babana sunyi murnar ganina kowacewa yakeyi nacanza banga hindiwaba amma babagaje tananan saiyan fizge fizgen kaitake yi da kyarta amsa gaisuwata nidai nazube musu tsaraba duk makota nashiga na gaishesu tareda turamusu tsaraba da daremuna kwance agadonsa yace min inason gadonnan ina tuna abubuwa da dama duk lokacin da na tunashi hakanan inason ingammu kwance kanshi inajin dadin yin karatu akanshi nayi murmushi nikaina inatuna abubuwa da dama innahau gadon kwananmu biyu mukakoma itakuma baba tasalla ta tafi sunan jikarta data haihu munhadamata shatara ta arziki tundaga ranar mondy nake damunsa yadinga kaini makaranta dakansa saiyacemin shifayana da abinyi ran larabakuwa da kansa yace inshirya yakaini nashirya muka fita yasukeni nace to dan Allah bakagaisa da kawayenaba kincika tsirfa yace dani nace to sai anjima zantafi kuma yace tsaya kiji tokirasu su jamila nayafito itada wata zulaiha itama munashiri da itasosai saigasu nafisa kamar anjefosu suka gaisheshi yaciro kudi yabawa jamila tareda fadin gashikuraba sukayi godiya yashafi kumatuna saikin dawoko nace to yatafi ganin mijina tareda kautar daya musu ba itace abin alfahari gareniba sai kulawarsa dayanuna gareni domin yajamin mutuncina kumasu hafsa sun karayarda nidin batawasabace angama komaina bikin husna an tsaida rana shikuma yakoma gurin aikinsa kancitashi kiris yaragemana mugama makaranta saidai wannan karon yatafi yabarni nimacikin halin laulayi duk da bansan laulayin cikiba inazaton shine shikam baimasaniba cikin kwanakin sai letter na aika makaranta ranar wata lahadima kamar bazan rayuba tunsafe nake zuga amai har yamma bansan suwadawa kekainaba baba tasalla taje gidansu dady anty nana batanan sai husna tabarmata sallahu tadawo ammakoda tadawo batashaida mataba saiguraran magariba nadawo hayyacina na lalibo wayata nayita kiran mijina saitayi takatse baidagaba daga karshema yakashe saina kira anty nana nashaida matabanajin dadine washegari tunda sanyi safiya saigasu itada dady lokacin kuwa jikinnawa gadan gadan sukace asibiti za akaini bayan bincike likitan yatabbatar musu inada ciki sunyi murna sosai harsuna rigerigen neman layin mijina ammabasusamuba anbani gado anyimin karin ruwana kwana daya muka dawo gida nakusa sati biyu banazuwa makaranta yaunaji dandama sainashirya natafi acannema nasamu agwaluma nasayo abinda da baidameniba inakwance yakirani nadaga wayar nagaisheshi ya amsamin sannan yacemin yayajiki nace dasauki har inamamakin a inayasan banida lafiya yace dady yacemin kinkwanta asibiti

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login