Showing 6001 words to 9000 words out of 29734 words
Chapter 3 - Idan Rana Ta Fito 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi.txt
Angon?"Suka yi sallama k'ofar dakin da muke, numfashina ya tsaya cak lkcn da na ji k'amshin turaran dan birni, ban san lkcn dana yaye gyalen daga fuskata ba ina kallon su.Su uku tsugunne shi da Ado da Sama'ila mijin Binto, idanuna suna tambayar shi cewa shi ne Angon?"Murmushi ya jefa min lkcn da suka soma gaida 'yan dakin.Ado ya ce,"Ga ma Amaryar tamu ai."Na sake rufe fuska da sauri wasu hawaye ne farin ciki suka shiga bin kumatuna.Ni Kuluwa ni ce matar dan birni, suma ya zube musu kudi sai godiya suke yi tare da shi masa albarka.Al'ajabi dai ya cika su. Baba Gaje kuwa kasa magana tayi don tsabar firgita, lkcn da Ado ya nuna mata Angon. Ba ta sanme suke cewa baita bata san ma ya aje kudu sun fita ba, sai da Dija ta girgiza ta sannan ta dawo cikin hayyacinta.Yana fitowa su Hinduwa dama sun ja tungasu da su Laminde suna ta musu kan cewa ko dai Ado ne mijin, don haka suna fitowa Talatu ta ce da Sama'ila."Sama'ila Ado ne Angon?"Tare da Ado suka hada baki gurin cewa,"Ga shi nan."Suka nuna dan birni.Shi kuwa ya dube su tare da cewa da su."Sannunku."Ado ya ce da shi."Yayan Amarya ne."Nan suma ya ciro kudi ya ba su.Cikin sanyin jiki suka amsa zukatansu nazogi,babu kamar Hinde wadda ta kura ma Angon idanu, so take dole sai ta gano makusa a tare dashi amma bata gani ba, don haka ta ja tsaki tare da cewa.""K'ila madan shan jini ne, ban da haka wanene zayakula wannan K'azamar..26.Bayan fitar su haka Jama'a suke ta fadin nayi sa'ar miji, gashi d'an ubansu ga kuma kudi. Ni dai ina aune cikin matsanancin farin ciki ina yi wa Allah godiya. An ce Amarya ko ta buzuzu ce ranar aurenta sai tayi kyau.Ni kaina na yarda da haka, ga kuma k'amshin na musamman sbd turakun da aka fesa min.Kusan k'arfe 2 aka soma jidar kayana zuwagidan dan birni mai Masallaci, nan fa Baba Gaje abin duniya ya bi ya dagule mata dama ko kan kaya sai da suka yi da Baba, ta ce na Hinduwa bai kai nawa kyau ba, gashi ni gadona mai rumfan lamba wanne.Baba ya ce mata lkcn auran Hinduwa bakya ma sako ni cikin lamuranki, sbd ban dasgi kada ki manta gona ta na saida nakawomiki rabi da kwatar kudin, ke ce ki ka sayo son ranki, don haka kamar ma ki dame ni."Anyi min jere tsaf kowa ya dawo yana yabawa.Da dare kuwa aka zaga da ni dku dakunan gisan mu wai kannan mahaifina da matansu su ti min fada, kowadai sai dai yace to ayi ta hkr Allah ya bada zaman lafiya.Dakin Baba Gaje nan ne karshe.,Kuka ta saka tana cewa, ta yafe min wai in yi biyayya.Na sani kuka bakin ciki ne ta dai wayance ne daga nan kuma sai muka nufi gidan mijina dama Baba shi ya riga ya yi min dukwata nasiha, abunda nake tunawa kowanelkc cikin nasiharsa ita ce kalmar da ya ce shi ba zaya ta6a yafe min ba in har nayi wani abu da ya 6atawa Bello rai, sai dai in bisa kuskure.Ana ta*wake-wake har muka isa gidan, ankunna fitilu gidan ya yi haske.Wasu manyan fitulu ne masu kwai, gidan Maigari ne kawai da irin su.Aka kai ni dakina inda zamu kwana da kawayena da kuma tsohuwa
27.Shayi da beridi aka dafo mana daga gidan Maigari, nasan bani kadai ba da yawan muyawan mu yau ce rana ta farko da muka soma shan shayi.Da rana suka dafo shinkafa da wake. Binto ta yi min kitso gaba daya aka yi budarkai sannan aka gyara min dakin gami da sharegidan, sannan Jama'a suka watse daga ni sai kawayena.Muna zaune sai ga Anguna sun shigo su uku, shi da Ado da kuma Sama'ila. Suka sayi baki da kudi masu dama, kawayena shi kuma ya raka suka tai jiki yana 6ari, sun samukudi shi kuma ya raka su Ado.Ina zaune ina kallon ko'ina na dakin ashe dai zan ga yau?Ashe zan yi aure?Sallamar shi ce ta dawo da ni daga tunanina.Na amsa ya shigo ya tsaya tsakiyar dakin yana kallon jeren.Murmushin yake yi da alama abin ya bashisha'awa."Jidda wannan shi ne me?"Yanuna jeran da hannu."Kwaba ce da jer.""To wannan gadajan guda 2 fa?""Ga naka, wannan kuma nawa."Ya nufi babban gadonmai runfa wanda ya hi katifa, ya kuma gyara ga labulaye.Ya daga labulan yana kallon gadon, ya kalle ni."Ina zan taka in hau?"Na ce,"Ba a taka komai, hawa zaka yi."
[29/09 11:26 am] Inna👬👫: 28.Ya jingina bayan shi sannan ya dafa hannunwanshi guda 2 ya dare kai.Ya jijjiga gadon sannan ya sauka tare da cewa,"Ashe ya zauna da kyau, a zotana zaya dinga lilo."Ya dawo kusa dani ya zauna, ya jawo leda baka."Nasan kina jin yunwa, kici nama kafin muyi krt ko?"Da sauri na ce,"Na k'oshi." Don na tuno Binto ta ce min wai in ya kawo kaza na ci zai ce in biya shi, ya yi min abinda Sama'ilake mata, koda dai ta ce min duk wasu mata da miji haka suke yi.Yayi-yai na k'i ci, shi kam ya ci tare da wanilemo na kwali ya gama ya ce na yi Isha'i?Na ce,"Eh,na yi."Ya ce,"To in sakko nazauna,shi kuma ya dakko wata ja mai dogon hannu ya dora kan gadon shi ya zuge ta ya ciro jallabiya fara kar da wandonta gajere, ya cire rigar jikinshi ta shadda.......
28.Ya jingina bayan shi sannan ya dafa hannunwanshi guda 2 ya dare kai.Ya jijjiga gadon sannan ya sauka tare da cewa,"Ashe ya zauna da kyau, a zotana zaya dinga lilo."Ya dawo kusa dani ya zauna, ya jawo leda baka."Nasan kina jin yunwa, kici nama kafin muyi krt ko?"Da sauri na ce,"Na k'oshi." Don na tuno Binto ta ce min wai in ya kawo kaza na ci zai ce in biya shi, ya yi min abinda Sama'ilake mata, koda dai ta ce min duk wasu mata da miji haka suke yi.Yayi-yai na k'i ci, shi kam ya ci tare da wanilemo na kwali ya gama ya ce na yi Isha'i?Na ce,"Eh,na yi."Ya ce,"To in sakko nazauna,shi kuma ya dakko wata ja mai dogon hannu ya dora kan gadon shi ya zuge ta ya ciro jallabiya fara kar da wandonta gajere, ya cire rigar jikinshi ta shadda.......
29.Singiletin jikinshi itama fara, na sun kuyar da kaina ban kuma kallonshi ba har ya gama.Ya ciro turare ya feshe dakin tare da ce min an fi so dakin Amarya ya dinga kamshi, cikin akwatunan ki ma akwai turarka kan daki na duba akwatunan akan gadona ta gefe, na ce sai dai da safe ka nuna min su don ni bn san su ba.Ya ce,"To."Ya ce,"Kin san daga yau ni mijinki ne ke kuma matata ce ko?"Na daga kai.""To ya wajaba in san iliminki iyaka inda ki ka tsaya in dora miki kafin nan gaba ki shiga Mkrnt."Na ce,"Ni kasan fa ba wai ina da wani ilimi ba ne.""Amma ki fada min tun farkon yanda baligi zaya yi tsarki har zuwa sallah."Kaina yana kasa ina wasa da yatsan hannuna.""Da farko mutum zaya kama ruwa."Ya ce,"In baya dauke da najasa kenan, kin san ni da tambaya."Na ce,"Meyewannan din?"Ya gyara zama."Kin ta6a yin al'ada?"Na maida kaina kasa na ce,"Eh,amma sau 2 ne kawai."Cikin tsananin kunya da fargaba na fada.""To sanar dani yanda ki ka gyara kanki."Nayi shiru,cikin zuciyata ina cewa,shi kuma dan birni ya soma shige gona da iri.Ya tausasa muryarshi.""Kada ki damu,Musulunci ya yarda da tambayoyin da nake miki, kuma bani da ishasshen lkcn da zan miki krt mai yawa, sati daya kawai zan yi na koma, sannan kuma zan dauki lkc ban dawo ba.
30.Na ce,"To ni dai lkcn da na ga abin sai na tsorata, kamar in sanar da Baba sai kuma sai kumana kasa sbd kunya,shine naje na fada ma Binto, ita ce ta bani wani yankin kyalle ta fada min yanda zan yi, kuma cikin kwana 3n da na dauka ina fama da abin gurin Binto nake zuwa ina gyara jikina da na gama kuma ita ce ta sanar dani kalar wankan da zan yi."Yagyada kai alamar gamsuwa.""Yauwa ko za ki sanar da ni yanda ki ka yi wankan?"Nasakaina cikin gwiwata.""Me yasa ya ka ke sonka sani?"Da sauri ya ce,"Saboda in ji in ba ki sani ba in sanar dake, domin tsarki bayan Imanin dukkan Musulmi to naga shine yasan abinda zaya gyara Ibadarsa."Nayi ajiyar zuciya, sannan na ce da shi."Ni dai haka ta ce min, in yi niyyar wankan da farko sannan sai na daura alwala bayanna kama ruwa, wai so dai-dai."Na kalle shi don jin ko nayi dai-dai."Ya ce,"Ina jin ki."Na ci gaba da cewa,"Wai sai na wanke 6arin damana sannan haguna, a takaice dai in wanke dukkan jikina ya kasance ko'ina ya samu ruwa har gashin kaina, to haka nayi har mata ce min wai Sama'ila ya ce in mutum ya yiwanka mai kyau zaya iya yin sallah ba tare da ya sake yin wata alwala ba?""Haka ne,ita Sallar ya ya ki ke yinta?"Na yi dan murmushi."Haba dai, tun tuni fa na iya Sallah tun ina 'yar kankunuwa Baba ya ke koya min.""Na sani,ina so ne kawai in ji."
Nafada mashi yadda akeyi,sai dai na gaya mishi cewa, lokacin da nake zuwa makaranta izifidaya na iya dana daina kuma sai duk sai na manta wasu. Yace badamuwa zaki shigamakaranta dolema, sallarki daidai ce sai dai bakya yin zakiri yayin sallarki, yana da kyau ki dinga yin zikirin Allah yanada falala,Allah da kanshi cikin (suratul Bakara) yace," ku anbaceni zan anbaceku, ku gode mini kada ku butulce mini." wata surar kuma yace " yakuwadanda suka yi imani, ku ambaci Allah anbato mai yawa. " Akwai surori da dama da sukayi bayani kan falalar zikiri, manzon Allah (S.A.W) ya bada misalin mai ambatonAllah da marar ambaton Allah kamar matacce ne da rayayye." Batun ya shigeni sosai, nasauke ajiyar zuciya nace dashi"zanso inyi, amma ban iya ba kozaka koya min?32. "kwarai kuwa, amma mastalar dai itacebaki iya karatu kona hausa ba, bare in koya miki a rubuce. Sai dai na sanar dake me saukin fadi a lokacin sallah," Nace "TO. Yace bari in fara miki daga Ruku'u don ta bayan kabbarar harama tanada tsawo, wannan sai a hankali kya rike " inkinyi Ruku'u sai kice ( subhanakalla humma rabbana wabi hamdika, Allahumma gafirlii)suna da dama, amma bari in barki nan inkin dago sai kice ( sami'allahu liman hamidahu, Rabbana walakal hamdu, handan kasiran dayyiban mubarakan fihi) shima mubar wannan donki rikeko?" Nace"Eh. Gamamakin shi sai yaji duk na fada, nace to sujjadafa? Yace "Subhana Rabbiyal a'ala sau uku. Sai zaman tsakanin sujjadar farko data biyu sai kice, "Rabbigifirli! Rabbigifirli!! Ko kice ( Allahummagfirli, warahamnii, wahdini wajburni wa'afini, warzukuni, warfa'ani), kirike wadannan sauran kafin na tafi zan koya mikisu Insha Allahu, koma zaki gyara." yakai karshen maganan yana hamma, nace "to. Nagode"yace, tashi ki saka kayan baccinki ki kwanta nayi shiru ina tunananin ai shima baccin harda kayansa? Yace kin jini? Namike ina ina made tabarma nace" Ai bani dasu" yanufo akwatin ya budesu, ya ciro wasu riguna guda biyu miko min, na amsa sai dai ina tunanin yadda zan sa agabansa, tankar ya fahimta ya dauki buta ya fita, kafin ya dawo tuni harna canza na hau gadona na kwanta. Ya tsaya gaban gadona sai da safe kenan? Nace eh, ya nufigadonsa yana cewa kinyi addu'a ko?' nace yaya zanyi." yasake matsowa daf dani
[30/09 2:08 pm] Inna👬👫: 30.Na ce,"To ni dai lkcn da na ga abin sai na tsorata, kamar in sanar da Baba sai kuma sai kumana kasa sbd kunya,shine naje na fada ma Binto, ita ce ta bani wani yankin kyalle ta fada min yanda zan yi, kuma cikin kwana 3n da na dauka ina fama da abin gurin Binto nake zuwa ina gyara jikina da na gama kuma ita ce ta sanar dani kalar wankan da zan yi."Yagyada kai alamar gamsuwa.""Yauwa ko za ki sanar da ni yanda ki ka yi wankan?"Nasakaina cikin gwiwata.""Me yasa ya ka ke sonka sani?"Da sauri ya ce,"Saboda in ji in ba ki sani ba in sanar dake, domin tsarki bayan Imanin dukkan Musulmi to naga shine yasan abinda zaya gyara Ibadarsa."Nayi ajiyar zuciya, sannan na ce da shi."Ni dai haka ta ce min, in yi niyyar wankan da farko sannan sai na daura alwala bayanna kama ruwa, wai so dai-dai."Na kalle shi don jin ko nayi dai-dai."Ya ce,"Ina jin ki."Na ci gaba da cewa,"Wai sai na wanke 6arin damana sannan haguna, a takaice dai in wanke dukkan jikina ya kasance ko'ina ya samu ruwa har gashin kaina, to haka nayi har mata ce min wai Sama'ila ya ce in mutum ya yiwanka mai kyau zaya iya yin sallah ba tare da ya sake yin wata alwala ba?""
31......Haka ne,ita Sallar ya ya ki ke yinta?"Na yi dan murmushi."Haba dai, tun tuni fa na iya Sallah tun ina 'yar kankunuwa Baba ya ke koya min.""Na sani,ina so ne kawai in ji."Nafada mashi yadda akeyi,sai dai na gaya mishi cewa, lokacin da nake zuwa makaranta izifidaya na iya dana daina kuma sai duk sai na manta wasu. Yace badamuwa zaki shigamakaranta dolema, sallarki daidai ce sai dai bakya yin zakiri yayin sallarki, yana da kyau ki dinga yin zikirin Allah yanada falala,Allah da kanshi cikin (suratul Bakara) yace," ku anbaceni zan anbaceku, ku gode mini kada ku butulce mini." wata surar kuma yace " yakuwadanda suka yi imani, ku ambaci Allah anbato mai yawa. " Akwai surori da dama da sukayi bayani kan falalar zikiri, manzon Allah (S.A.W) ya bada misalin mai ambatonAllah da marar ambaton Allah kamar matacce ne da rayayye." Batun ya shigeni sosai, nasauke ajiyar zuciya nace dashi"zanso inyi, amma ban iya ba kozaka koya min?
[30/09 2:09 pm] Inna👬👫: 32. "kwarai kuwa, amma mastalar dai itacebaki iya karatu kona hausa ba, bare in koya miki a rubuce. Sai dai na sanar dake me saukin fadi a lokacin sallah," Nace "TO. Yace bari in fara miki daga Ruku'u don ta bayan kabbarar harama tanada tsawo, wannan sai a hankali kya rike " inkinyi Ruku'u sai kice ( subhanakalla humma rabbana wabi hamdika, Allahumma gafirlii)suna da dama, amma bari in barki nan inkin dago sai kice ( sami'allahu liman hamidahu, Rabbana walakal hamdu, handan kasiran dayyiban mubarakan fihi) shima mubar wannan donki rikeko?" Nace"Eh. Gamamakin shi sai yaji duk na fada, nace to sujjadafa? Yace "Subhana Rabbiyal a'ala sau uku. Sai zaman tsakanin sujjadar farko data biyu sai kice, "Rabbigifirli! Rabbigifirli!! Ko kice ( Allahummagfirli, warahamnii, wahdini wajburni wa'afini, warzukuni, warfa'ani), kirike wadannan sauran kafin na tafi zan koya mikisu Insha Allahu, koma zaki gyara." yakai karshen maganan yana hamma, nace "to. Nagode"yace, tashi ki saka kayan baccinki ki kwanta nayi shiru ina tunananin ai shima baccin harda kayansa? Yace kin jini? Namike ina ina made tabarma nace" Ai bani dasu" yanufo akwatin ya budesu, ya ciro wasu riguna guda biyu miko min, na amsa sai dai ina tunanin yadda zan sa agabansa, tankar ya fahimta ya dauki buta ya fita, kafin ya dawo tuni harna canza na hau gadona na kwanta. Ya tsaya gaban gadona sai da safe kenan? Nace eh, ya nufigadonsa yana cewa kinyi addu'a ko?' nace yaya zanyi." yasake matsowa daf dani
33."Kin dai yi addu'a ko?" Na ce,"Ya ya zan yi?" Ya sake matsowadaf da ni."Ki karanta KULHUWALLU, da FALAKI da NASI, cikin tafukan hannunki ki shafe duk jikinki, kiyi haka har sau 3. Sannan ki karanta Ayatul Kursiyyu har zuwa karshenta. Duk wanda ya karantata yayin baccinsa zai kasance yana da wani mai tsaro daga Allah, kuma shaidan ba zai kusance shi ba har gari ya waye. Akwai su da dama amma ki rik'e wannan."Na ce,"To." Na juya na soma karantowa, shimaya nufi gadonsa."Saboda dadin bacci ban san Asubahi tayi ba, sai da ya dawo Masallaci sannan ya tashe ni.Hakika ban ta6a bacci irin na yau ba a rayuwata, lallai dakin kai da dadi yake.Na yi mika yana tsaye kaina ya ce,"Ki ce(Alhamdulillahil lazyahyana ba'ada maa amatanaa wa'ilaihin nushur.) "Na fada ya ce,"To sakko in kullumin kin tashi bacci ki dinga karantawa, ita ce mai saukin fadi cikin addu'o'in bacci, na ce to.Har na kai bakin kofa ya ce,"Nasan dai kin iya ta shiga bandaki da fitowa ko?"Cikin murmushi na ce "(Bismillah) Allahumma inni a'u'zu bika mina khubusi wal khaba'isa, in na fito sai na ce"Gufranaka."Ya ce "Haka ne.""Ado ne ya koya min su."Na zo na yi Sallah yana zaunekan Sallayarshi cikin kayansa ya ciro ta, ya na krtn Kur'ani, dan karami ne irin mai zif din nan, na durkusa gwiwoyina 2 a gabanshi na ce"Ina kwana?"Ya amsa min da fara'arshi."Lafiya lau, mun kwana kalau?
[30/09 2:11 pm] Inna👬👫: 34."Lafiya lau."Na koma na kwanta bacci ya sake yin awon gaba da ni.Lokacin da na farka rana ta 6ullo, na yi mika game da salati, sanna na sakko. Ba yacikin dakin na leko tsakar gida shiru, na dawo na soma da linke kayanshi da ya cirejiya, na sauke jakarshi kasa na dora kayan a kai, sannan na shiga kici-kicn gyaran gadon, ya dan yi babu laifi na maida Jakar kai na gyara nawa gadon sannan na soma shara.Ina cikin sharar tsakar gidan na kusa soro(zaure) sai gashi ya shigo, na tsugunna na ce dashi."Sannu da shigowa."Ya rike kugunshi da hannuwa 2 ya ce,"Yauwa sannu da aiki Amarya, da kin bari nazo na share."Na dafa kirji tare daware idanuna."Haba dai, wace ni in sanya ka aiki."Yayi murmushi."Da gaske nake."Nagirgiza kai.""Wannan aikina ne."Ya nufi dakiyana cewa,"Allah ya baki lada."Na ajiye tsintsiyar na bishi dakin, kamar yanda dangin mahaifiyata suka fada mini, duk yanda zan dinga yi. Na shiga da sallama, yaamsa na ce "Za'a yi maka waniabu ne?" Ya dan murmusa tare da cewa dani"A'a je ki aikinki."Na gama na kwashe cikin wani danbuhu.Sallamar su Asma'u na ji kannan Binto, su 3 ne duk da kwanuka kansu.Cikin fara'a Asma'u ta ce min.""Amarsu kenan, ga sako in ji Haja.",Na dube ta da mamaki."Haja da kanta?"tayi 'yar dariya."To ita ce ta matsa min mu kawo."Na ce,"To."Sukai dakin.
35.Sun gaishe shi, sarkin kyautar har ya ba su kudi, ya ce "In dauko filat in zuba mishi abincin don ya duba yaga waina ne da kosai da kunun tsamiya, ya ce in zo da