Showing 21001 words to 24000 words out of 24258 words
Chapter 8 - MATAN ASOKORO COMPLETE HAUSA NOVEL BY by M.Shakur.pdf
happening agidana, I thought I can handle it alone, maybe matsalan daga nine, nafara zuwa
ganin therapist, I did everything cus I want the marriage to work sabida su Khalil da Khalid, but
I've heard enough........." tana kuka tasanar dasu daga farko har karshen abinda yake faruwa
batare data musu karya ko dayaba, nan fa Baba yafara, Baba wani irin mutum ne dako kadan
baiso yaji wani d'a namiji ya wulakantamai yarshi, shifa kafin ma yabaka auren yarshi zai
gayamaka idan kagaji da y'ata kadawomin da abata gida batare daka cutarmin da itaba yarana
sune rayuwana sune komi nawa, dakaci zalunsu gwara kaci nawa. Shi Baba yamafi iyaye mata
supporting yaranshi, cikin fushi sosai yafara masifa yana kallon su Mustapha yace "angaya
mishi banson y'ata ne dazai wulakantamin ita haka harda maran min ya? Koyazaci nagaji da
itane eh Mustapha? Shi waye waye ubanshi waye kuma yadaure mishi gindi anan Nigeria dazai
daga hannunshi yabugi y'ata" yanda Baba yahau zazzaga bala'i bil hakki yasa sai suka shiga
bashi hakuri da kyar yay shiru sanan yajuyo ya kalli Hassana dake kuka sosai, yace "stop
crying, karki kara kuka sabida shi" share hawayenta tayi tass tana haki, sanan yatashi yace
"nabaki 24hrs ki yanke decision din dakikeso kinason cigaba da zamadashi ko bakiso" sanan
yajuya yakalli Mustapha yace "zaka tafi da ita asibiti ne ko zaka mata treatment anan"? Ahankali
yace "zanje nasayo magunguna anan zan mata" gyadakai Baba yayi yace "tom" saikuma
yacigaba da masifa yace "koku su Mustapha ban yarda ku wulakanta matan kuba, ba'a rayuwa
haka, yaza ayai ku dauko yara daga gatan iyayensu ku auro saiku kawosu kuna wulakanta su
kun zaci iyayensu basa sonsu ne eh? Koko basuda gatane? Idan kaji bakason mace ta
gundureka ka tsaneta karabu da ita baka wulakantata kana azabtar da ita ba, inna dinna
yusrun, shi addininmu fa mai sauki ne, wlh bazan lamunta ba, zaisan yatabamin y'a" yasakai
yafice daga dakin fuuuu yaran suka bishi.
_Bari nai amfani da wanan daman namuku tallan clases din danakeyi na matan aure kadai mai
suna EROTIC IDEAS, na wanan October._
_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati,
ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._
_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato
ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma
dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL
wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta
agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu
taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai
ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu
wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai
ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki
gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda
zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin
aure._
_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first
bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a
group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1000
ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani
zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️
"Baby kibarni natafi wajen aiki mana, naji to zan sayomiki idan zan dawo" yay maganan yana
washe baki yafito daga dakin Baby da gudunshi kaman wani dan yaro yasauko kasa yana gyara
necktie dinshi sanan yabude kofa yafita compound, tsaye yaga direbanshi jikin mota, yana
ganinshi yazube akasa cikeda girmamawa yace "barkada fitowa Alhaji" saukowa yayi daga
matattakala yace "barka" tashi direban yayi yana ciro wata envelop daga Aljihunshi yace "Alhaji
yanzun nan wani yace daga shari'a court yake yabani wanan jakarwasikan waina baka" jin
sunan kotu yasa ya kalli wasikan da ake mikamai yasa hannu ya karba sanan ya yage yabude
yashiga karantawa sosai gabanshi yawani irin fadi dum!!! Ahankali yamaida wasikan ya linke
sanan yashiga mota yazauna direba yarufe yadawo gaba yazauna yakunna motar, ahankali
Baban Khalid yace "kaini wajen Attajiri" jan motan yayi suka dauki hanya tafiyan kusan 40min
sukayi sukakai building din, baima jira direba yabude maiba ya sauko yay sama.
Bude kofan office din Attajiri yayi hankali tashi, Attajiri dake zaune kan kujera ganinshi yasa
yatashi dasauri yace "kai Ango lpy" ko magana kasawa yayi ya wurgamai envelop din dahar
take faduwa kasa da sauri ya tsugunna yadauka yana kallonta yace "menene kuma wanan"
folding hannu Baban Khalid yayi akirji ya jingina da bango da kyar muryanshi ya iya fitowa yace
"see for yourself" hakan yasa Attajiri ya zura hannu yazaro takardan sanan ya warware yashiga
karantawa duk Baban Khalid nakallonshi, saida yagama sanan ya dukunkune takardan ya yar
sanan ya kalli Baban Khalid dahar lokacin yana rungume da hannayenshi yana kallonshi yace
"yanzu daman wasikan nanne yasa duk hankalinka yatashi saikace ana tuhumanka da sata"?
Cikin yanayi na damuwa sosai yace "toya kakeso nayi? This wasn't part of the plan, plan din
was nasa kanta ya sauko kasa, tabini tana shanye duk wulakantatan dazanyi not this, ni ai
banso narabu da Hassana, itace mahaifiyar yarana yaza'ayi mu rabu, what will I tell my sons"?
Tunda yake maganan Attajiri ke kallonshi saida yagama tsaf Attajiri yace "kai wlh kaji kunya,
kabama maza kunya wlh, tirrr, kai wlh gaula nema Gwamnati, yanzu sabida kai bakada hankali
matarda ta rainaka, takeda girman kai takasa saukomaka ka takata shine yanzu danta
aikomaka da sammacin kotu dukka tsure haka? Wlh inda ace yanzu zataga yanda hankalinka
yatashi saita zamar dakai zaninta kadawo mata woman wrapper" cikeda wani irin damuwa ya
lumshe ido yama kasa magana, hakan yasa Attajiri dayasaki baki yana kallonshi yace "kai wai
daman haka kakeson Hassanan nan?" Dan bude idanunshi dasukai ja kadan yayi ya kalli Attajiri
saikuma yay shiru yamaida idanun yarufe su, wani shegen tsaki Attajiri yaja yace "ahhhhh
iyayenmu sunyi gaskiya daman ance macen dakecin uban namiji ita yafiso, yanzu sabida kai
sokone jibi yanda su Saudat ke sonka suke binka kaman kaine rayuwansu amman hasana
dabata darajaka kakeso har hankalinka yake tashi akansu haka" cikin wani irin yanayi yabude
ido yace "kadena comparing su Saudat da Hassana, wlh ko kadan banji dadin Saudat ba, she is
not even sweet, gata so loose, Hassana dabanne acikin mata, zakinta da dadinta yasa kaga all
my life da ita banma taba sha'awan kara aure ba, sabida full mace ce Hassana, bana iya 2night
ban saduda itaba, akwai wani kalan natsuwa danakeji atattare da ita da banjishi jikin Saudat ba
kuma ko jikin yarinyar ma nasan bazan jishiba, kai kasan da yaya nake surviving wanan fadan
damukeyi da itane? Har addu'a nake ta gayyato yan uwanta suzo suyi bikona sabida nasamu
nasami natsuwa da ita amman taki, ni wlh bantaba hararo rabuwa da itaba, banmasan tayaya
zan fara rayuwa babu itaba" cikedajin haushinshi Attajiri yace "aisaikaje to kabata hakuri ku
shirya" dasauri yakalli Attajiri yace "never! Ubanta yay kadan wlh naje nabata hakuri, nidai
kawai kafadamin yaya zamuyi mu shawo kan al'amarin nan" yay maganan yana dawowa
kujeran dake facing na Attajiri yazauna sanan yasauke ijiyan zuciya yace "tell me what to do"?
Wani irin ijiyan zuciya Attajiri yasauke, yace "nifa inada plan bawai banida shi bane, kuma my
plan is the best one inhar kanason Hassana to succumb to you" dasauri yace "mezanyi dazaisa
tai succumb to me"? Yay maganan jikinshi har rawa yake yakosa yaji amsan da Attajiri zai
bayar, ido da ido Attajiri ke kallonshi sanan yace "ka saketa!" Wani irin komawa da kujeran
dayakekai baya yayi kujeran yawani karkace saigashi akasa, tsabagen shock ma kasa tashi
yayi daga kasan sai kallon Attajiri yake kalman kasaketa namai yawo a brain, ganin haka yasa
Attajiri ya gyadamai kai cikeda kokarin son gamardashi yace "hear me out, tashi kazauna dan
solid plan ne wanan plan din, tashi tashi kaga" tashi yayi ahankali yadaga kujeran sanan
yazauna yana kallon Attajiri din kirjinshi na dukan biyar biyar, murmushi Attajiri yayi yace
"common calm down, don't you trust me, wanan shine surest plan ina gayamaka kashirya ji"
gyadamaikai yayi yama jasa magana, Attajiri yace "yauwa, kaga kariga kabata Hassana in such
a way matarnan bazata taba iya zama dawani namiji ba, to gayamin waye yakaika kudi yanzu
amasu shekarunka? Kabama matarnan kudi, gidan hutu, jin dadin duniya, ka lalatata da jin dadi
towani namiji awanan zamanin zata samu dazai mata haka? Forget wanan kotun takaikane
sabida idan kazo kanemi sulhu alkali ya shiryaku kadauketa ku koma gida, amman bahaka
zakiyiba kai" duk wanan maganan da Attajiri yake idanunshi kyam akanshi, murmushi Attajiri
yayi yace "idan kasaketa nanne all her ego and pride will completely shatter, zata rushe da kuka
tazo tana rokonka kayakuri, kasan yanda mata keson zama da uban yayansu kuwa? Kaikuma
alokacin zakamata shakara kafin ka koramata sharuddan maidata dakinta zata yarda da gudu
sanan kudawo daidai" wani irin kallon yadan soma natsuwa yakema Attajiri sanan yace "to saki
nawa zan mata"? "Biyu zaka danna mata, ukuma dan sabida idan kamata saitai wani aure zata
iya dawomaka inda bahakaba daka dannamata ukun duka yanda hankalinta zai tashi
tahaukace, but nevertheless saki zaka danna mata ai kadai gane" wani irin murmushi yayi
cikeda jin dadi, ganin haka yasa Attajiri yace "kawo kunnenka kaji nafadamaka yanda zaka
mata sakin" dasauri yamikamai kunnenshi, nan Attajiri yashigamai whispering abubuwa saichan
dukansu biyun suka kwashe da dariya kaman bashine yanzun nan hankalinshi yake atasheba,
Attajiri yace "Allah kaimu gobe, wanka zaka zuba na kece raini bugaggiyar mahaujaciyar gizna
zaka zuba babban riga kafasa kotun nan tayanda koshi alkalin yaganka saiya girgiza, ni zanma
rakaka, sabida tafara kuka inje ingayamata taje tabaka hakuri ka komarda ita dakinta kaikuma
saikai mota kajirani, kai amara mutuncin Alhaji fa zaka shiga kotun" dasauri yana dariya yace
"kaida kasan komi trust me" suka shiga dariya, Attajiri yace "inada meeting eleven kaga takusa"
dasauri yatashi yace "nima bari natafi" gaisawa sukayi sanan yawuce yafice, shikuma Attajiri
yashiga kwashe kwashen takardu, saida yaji yarufo kofanshi sanan yadago yakalli kofan tareda
haderai kaman bashi ke murmushiba yace "just watch and see yanda zaka rasa komi naka right
before your eyes, meanwhile Saudat da Maryam na nasu aikin agida nikuma ina nawa daganan
Bakori kenan" saiyawani kece da dariya, sanan yace "har yanzu baka gama sanin kan
duniyanci ba, sai randa zakaga na auro Hassana matarka, company ka kuma yadawo nawa
zakasan cewa kayi kuskure babba dani" wani irin dariya yakarayi sanan yawuce yafita daga
office dinshi.
_Bari nai amfani da wanan daman namuku tallan clases din danakeyi na matan aure kadai mai
suna EROTIC IDEAS, na wanan October._
_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati,
ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._
_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato
ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma
dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL
wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta
agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu
taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai
ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu
wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai
ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki
gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda
zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin
aure._
_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first
bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a
group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1000
ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani
zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️
Dayake karfe goma ne za'a shiga shari'ar su tun 9:30 duka itada family member ta na court din,
tana sanye dawata Oman black Abaya mai bala'in kyau, tana tareda Mama dakuma
Hussainanta dasukenan kamanninsu daya da jiya itama ta diro daga Dubai dan she needs to
support her sister, saikuma su Baba da Hydar dake wani waje daban har lokacin babu Baban
Khalid, karfe goma daidai aka shiga dasu cikin kotu kowa ya zazzauna akai shiru Hussaina
takama hannunta tarike ganin duktai wani iri ahankali tace "calm down we are all here with you
Hassana" gyadama sister kai tayi tana kakalo murmushi daidai lokacin Alkali ya shigo kotu aka
tattashi saida ya zauna sanan aka zazzauna, akai shiru itadai sai tsoron rashin ganinshi take,
daya daga cikin ma'aikatan kotune yatashi yabama alkali wani file sanan yajuyo yace "ayau
shadaya ga watan Augusta zamuji karane tsakanin Hajiya Hassana dakuma Alhaji Alhassan
Bakori, inda Hajiya Hassana ta kawo karan mijinta wanan kotun mai adalcine bisa wayan nan
dalilan, bai damu da lafiyanta ba, baya kaunarta, yana wulakantata sanan abinharyakai ga
yafara daura hannunshi ajikinta da sunan duka, inda tanaso alkali yaduba wanan lamarin sanan
ya sauwake mata yaraba aurenta da Alhaji Alhassan Bakori, yanzudai zamu fara da kiran
Hajiya Hassana datazo ta tsaya anan".
Rawa jikinta yafara hakan yasa Hussaina takama hannunta gamgam tace "hey take a deep
breath calm down kinji, Allah natare dake" lumshe ido tayi sanan tabude ahankali tareda
karanto addu'a sanan taji wani karfi da dakewa yazo mata ahankali ta mike tsaye sanan tafito
looking so damn beautiful and matured, tawuce ta tsaya a inda aka nunamata ta tsaya.
Mutumin yacigaba yace "saikuma Alhaji Alhassan Bakori shima ina kiranshi dayazo nan ya
tsaya" shiru akayi Hydar da Mustapha suka juya suna duba kotun koyazo amman babushi, sake
kiranshi mutumin yayi. "Alhaji Alhassan Bakori" daidai lokacin Baban Khalid yawani danno
kanshi cikin kotun yana sanye dawata mahaukaciyar gizna fara da saida takashema mutane
ido, sai zuba kamshi yake idan kaganshi zaka dauke president ne, bayanshi kuma Attajiri ne
shima yaci gayu sosai yasami waje yazauna kusada Baba yana gaidashi shikuma Baban Khalid
yawuce gaba inda akace yatsaya, yana tsayawa yawani kalli Hassana dake tsaye awajenta
sanan cikin daga murya da rashin mutunci yace "ke har kin kisa ki kawo karan Alhaji Alhassan
Bakori kotu" jikake kotun yay tsit, mutumin dake kiran sunansu yace "Alhaji kayi shiru koma
menene Alkali yanzu zai fara shari'a sanan zai bama kowa daga cikinku chance yay magana"
Ko takan mutumin baibiba yana kallonta still, yace "bari kiji nafi karfin ki kawoni kotu kitonamin
asiri, Hassana kisani cewa ni Alhaji Alhassan Bakori nasakeki saki biyu!" Jikake tsit, wasu irin
hot hawaye taji sun zubomata daga idanu data kasa controlling, sanan yawani tura hannu a
Aljihu yaciro envelope sanan yafito daga inda yake yazo har gaban Alkali cikeda girmamawa
yace "Alkali yanda Hassana bata sona nima bana sonta banama bukatar ta arayuwata, dan
haka gasakinta nan" ya ijiye kan table din ma'aikatan dake nan kafin babban table din alkali,
sanan yace "nabarku lafiya inada meeting da shugaban kasa" yajuya fuuuuuu yawuce, kaman
dagaske Attajiri yatashi yana kiranshi. "Alhasann, Alhassan kai" yar guduman nan Alkali
yadauka yabuga table, sanan yakalli Hassana dake hawaye sosai yace "koma ki zauna" kasa
tafiya tayi, hakan yasa dasauri Hussaina da idanunta sukaija tazo takamota tafito da ita, sanan
alkali yace "rayuwa kenan" bashi takardan akayi ya warware yabude sanan yace "Hassana
mijinki yasakeki saki biyu, babu abinda zan iyayi kuma dan saki kona wasa gaskene balle kuma
na gasken, ina ganin da wanan anzo karshen case dinku kenan tunda daman kuma abinda
kuke bida kenan" yakara bubbuga guduman sanan yatashi yafice, nan aka tattashi banda su
Mama sai lallashinta suke, dama sakin sukeso bawai wani abuba, but yanda yamata sakin
rashin mutunci shine abinda yabatawa kowa rai, cikeda neman gindin zama Attajiri yazo yace
"wlh Baba gabaki daya bansan case dinnan ma nafaruwa ba, Allah Alhassan baida hankali, ta
ina zaitaba samun mata kaman Hassana? Shi baisan rayuwan aure hakuri akeba, kasan bai
fadamin ba direbanshi ke sanardani fa, shine da sassafen nan daidai yana fitowa natareshi,
ninema nasa yay latti sabida tsareshin danayi da fada, bansan abinda zaiyi ba kenan, dan Allah
kuyakuri, zan mishi magana, kuyakuri wanan abu sam sam babu dadi cikinshi" Murmushi Baba
yayi yace "karka damu wlh babu komi, haka Allah ya rubuta, kai kutashi mutafi" yay maganan
yana kallonsu, dagata Mama tayi da Hassana danji tayi tama kasa tafiya hawaye sai fitowa
kawai yake, girgizakai Attajiri yayi cikeda kula yace "Hasdana kiyakuri dan Allah kiyakuri kinji"
babuma wanda ya kalleshi suka wuce da ita waje aka sakata amota sukai gida, shikuma Attajiri
ranshi fess fess.
KARSHEN MATAN ASOKORO LITTAFI NA DAYA!!!
_Tofah yakuke ganin zata kaya???? Nifa at the point Alhaji Alhassan Bakori nake tausayi bama
Hassana ba, dan yamugun tafka uban kuskure, mujedai zuwa_
SAIMUN SAKE HADUWA A LITTAFI NA BIYU DAZAIZO MUKU OCTOBER.
Anan nakawo karshen part 1 din book dinan, nadakatar dashine badan komiba sai final exam
dina dazaran fara daga 20th har zuwa 13th of October, M SHAKUR dinku takusan zama
graduate kusamin Albarka kumin fatan alkhairi, thank you all so much. And inasonku gabaki
daya.
_Bari nai amfani da wanan daman namuku tallan clases din danakeyi na matan aure kadai mai
suna EROTIC IDEAS,