Showing 9001 words to 12000 words out of 24258 words
Chapter 4 - MATAN ASOKORO COMPLETE HAUSA NOVEL BY by M.Shakur.pdf
ga iya aiki zai kaini binni yasani makarantan koyan mota, koda nafadawa Umma
ya yarda duk sukace naje ni namijine dole nafita na nema, Alhaji yasa aka kawoni
_DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA_
aka kaini koyan mota ko sati biyu banyiba na iya shikenan bayan kusan wata biyu naga
yakawomin wanan katin nan yauwa license na tuki yakawo ni gidan nan yace zan dinga tukaki
shikenan" yakarake maganan yana murmushi sosai take kallonshi zucuyarta na ayyana mata
abubuwa kala kala, murya chan kasa tace "kadade rabonka da ganin Umma" gyadamata kai
yayi ahankali, murya chan kasa tace "baka kewanta"? Dan murmushi yayi yace "inayi....."
saikuma yaydan shiru ya saukarda kanshi kasa kafin ahankali yace "inayi sosai" yanda taga
yasaukarda kanshi kasa yasa takirashi gently. "Murtala" dagokanshi yayi yace "na'am Hajiya"
gani tayi idanunshi sun cikada hawaye sosai dasauri tadauke kai jin heart dinta na beating sosai
tama kasa magana, ahankali taji yanajan majina dadan shesheka, kasa daurewa tayi tajuyo ta
kalleshi taga kuka yake awurin, dan murmushi tayi tace "inane kauyenku"? Bayan hannunshi
yakai yana share fuskanshi sanan yace "chan wani kauyene hanyan Kano" murmushi tasakeyi
tace "tomka shirya gobe zakaje kagano Umma jibi saika dawo ko" tai maganan ahankali da
murya kaman tana lallashinshi, dago rinannun idanunshi yayi yakalleta sanan ahankali yace
"dagaske Hajiya" gyadamaikai tayi batare datai magana ba hakan yasa yafashe da murna
dakuka duka biyun yanajin wani irin farin ciki da kaunar Hajiya dabaitaba jiba yace "Hajiya
nagode, nagode" saikuma yatashi yana share fuskanshi yace "nagode Hajiya, Allah yamiki
albarka" saikuma yajuya yace "bari naje Hajiya, wayyo yau ina cikin farin ciki sosai Hajiya
nagode" yay maganan tareda bude kofa yafice duk tana kallonshi she don't know why kodan
yakulada ita ne but she finds him so attractive and adorable gashi dan kauye dashi so innocent,
kwanciya tayi akan dogon kujeran haka tana kallo buni buni yana fadomata arai har tahau
bacci.
_RANAKUN POSTING ARE SUNDAYS, TUESDAYS, FRIDAYS_
Wuraren 6 family Dr su yashigo gidan, Murtala ya shigodashi har falo sanan yafita bayan Hajiya
tasauko kasa cikin shiga ta alfarma.
Boysqutars dinsu yawuce yashiga yana hada kayanshi bini bini Hajiya nafadomai arai saiyay
murya ahaka har aka kira magrib yawuce yatafi masallaci saida akai isha'i sanan yafito yadawo
gidan yana tafiya ahankali, wayanshine tadau ringing ciro wayan yayi ganin Hajiyane yasa yakai
wayan kunne dagudu yace "Allah ya taimaki Hajiya" "ina jiranka afalo" tafada ba wasa atattare
da ita, da sauri ya katse wayan yay hanya flat dinta bude kofa yayi ahankali yashiga bakinshi
dauke da sallama zaune yaganta kan kujera tana sanyeda wani simple gown na cotton
dayakaimata har kasa irin na baccin nan pink color, kanta sanye da pink turban mai kyau
idanunta sanyeda white glasses tadaura pillow kan laps dinta dai Mac book kan pillow tana aiki
a system kafafuwanta sanye da indoors shoes pink masu shegen kyau kaganta she looks so
adorable bazata taba yarda ta haifi 13yrs old children ba, kasama gaisheta yayi saiwani irin
kallonta dayahauyi gabaki daya tatafi da imaninshi, jin shiru not the usual Murtala mai zuba
yasa tajanye idanunta dagakan laptop din tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi dan kamashi
tayi yana kallonta wani irin kunyane yakamashi saiyadan juyarda kanshi ahankali cikeda kunya
kaman ta tuhumeshi yace "Hajiya wlh wlh kinyi kyau, gelashin nan yamiki kyau" yakarashe
maganan yana juyarda kanshi gabaki daya, har kasan ranta taji dadin maganan shi this is
abunda Baban Khalid bai taba nunamata ba, duk kyan dazatayi aduniyan nan ko kalloma bata
isheshi ba, daurewa tayj bata nunamai ba saitadau wani rapa data ijiye agefen ta nayan 500
sababbi gal tajuyo tace "gashi" juyowa yayi ahankali yasake kallonta hada ido sukayi gabanshi
nafaduwa sosai sake ganinta dayayi, babu gardama yakaraso yasaka hannunshi yakarbi kudin
cikin muryanta dake nuna tsantsan natsuwa dakuma isa ga dadi tace "kudinka daka kashe a
asibiti ne wanan" murmushi yamata sosai still yana kallonta yakasa magana, sake daukan
another rapa nayan 500 tayi tamikamai kai hannu yayi zai karba yana kallon fuskanta still
kaman yanda take kallonshi, mistakenly hannunshi yataba fatar nata wani irin shock sukaji
dukansu atare da sauri ta sakinmai kudin ya karba sanan yadan koma baya jikinshi narawa
ahankali batare data kalleshi ba tace "kai using wanan kasaima Umman ka abu" zubewa yayi
awajen yace "Allah ya ampana, Allah yabiya bukatu Hajiya, Allah kuma yataimaka" "zaka iya
tafiya" kaman jira yake yajuya da sauri yafice daga falon, yasauka yadauki hanyan side dinsu
yana mamakin what is wrong with him idan yana tareda Hajiya.
This book nakudine idan kinaso chat me up directly by clicking on this link
https://wa.me/+2347012181461
Harya bude kofa yafita bin bayanshi tayida kallon sha'awa, kawai pride ne da wlh she can ask
this boy nawa yakeso tabiyashi just to fuck her, yaron is super caring, and he appreciate her,
yanzu dudda ta girmeshi sosai tana 36 yana 26 but still yana ganin kyanta a idanunshi kyanda
haryama tafida Imaninshi, she is tired gosh! Tagaji da everything and anything, but taje therapy
Dr Elizabeth tace "she should try and make things work between ita da shi, dudda tasan dazu
dinan ya mugun bata haushi ne tadawo daga asibiti baima cemata sannu ba yazo waikuma
yana bukatan sex, now see rashin shi, rashin kulawan shi, tsananshi datakeji yasa she's seeing
the bright side of this illiterate direba, ahankali tasaukar da system dinta ta ijiye a gefenta kan
kujeran, sanan tamika hannu tadauki wayarta taciro number shi datai saving da Husband tana
kallo, jitake kaman inta kirashi ajinta dakomi nata yazube, daurewa tayi da kyar tai dialing
number shi, kaman bazai daukaba wayan na gabda tsinkewa yadauka, akufule kaman inda
yanada iko zai iya dukanta ta wayan yace "why are you calling me woman"? Arayuwanta abu
nafarko data tsana shine miji yawani dinga kiran matanshi da woman, she find the word way too
insultive, daurewa tayi tahadiye komi tace "I call to check up on you ne, naga 10 yayi baka
dawo...b......" "akan ubanme zan dawo eh Hassana" yamata uban ihu dayasa ta matsar
dawayan daga kunneta dan kaman zai ciremata dodon kunne, cikeda fushi yacigaba yace
"Hassana nifa, me Alhassan Bakori ina nemanki, kibani hakkina but u were telling me all sort of
nonsense you this wawiya woman, kinsan waye ni? How dare u turn me down like this eh"?
Yasake dakamata tsawa kaman wata yarshi dayasa ta lumshe ido tana nishi sama sama, anya
kuwa, can she do this, Dr I don't think this man can change, sake daurewa tayi tasauko da pride
dinta to the lowest, ahankali tace "kayakuri! Nasan baka tafi China ba tunda nakiraka naji
wayanka yashiga, kamanta dakomi just come back home let's talk properly" "you must be very
very stupid Hassana!" Yazuba mata zagi da turenci dayasa tawani ware ido irin ni mutumib nan
ke zaga haka, cikeda fada yace "kindauka ni Khalid ne dazakiyi manipulating like that after
everything you've done to me, wlh bazan dawo gidan nanba nai yaji, harsai kin kira all your
family members you told them what you've done to me, sanan su kira secretary dina suyi
booking appointment na ganina sanan suzo subani hakuro suyi biko inba hakaba wlh bazan
dawo gidan nanba anan hotel dinan zancigaba da, what you did was so unforgiving, ni ni
Hassana, ni mijinki nine zakiyi turning down, kiki barina nasami natsuwa when u know moretban
anyone u are all I have as a wife, ki aiko ayi bikona if u are really sorry" at this junction ma
dariya yabata irin dariyan takaicin nan, dan murmusawa tayi kadan cikeda muryan rainin wayo
dan dama ta iya muryan tace "ashe zaka shekara kasha zamanka ko ajikina" subhanallah jiyayi
kaman tazubamai barkono ajiki ihu yayi yace "nikike gayawa haka"?
WANT BUSINESS ADVERT OR PROMOTION AWANAN NOVEL DIN CHAT ME UP DIRECTLY
BY CLICKING ON THIS LINK
https://wa.me/+2347012181461
Cikin fushi tace "akwai wani a inda kakene banda kai"? Cikeda fushi yace "are you talking to me
Hassana, me me your husband dani kike"? Cikeda takaicinshi tace "please i want to sleep if you
don't mind zan katse wayan" "you dare not cut that call Hassana!" Yafadi sounding so serious
and so pissed off hakan yasa bata katse wayanba ta tsaya, cikeda zuciya yace "ni kikema
rashin kunya, talking to me kaman am your mate, Hassana ni kika raina, wlh to bari kiji saina
kara aure" "is that all you got?" Ta tambayay tace "bismillah ai kanada gidaje dayawa ka auro
dubu ma inkaka dama, indai wanan bakin halin nakane daka koyo to wlh babu macen dazata
iya zama dakai, baka damu dakowaba sai kanka selfish man" kaman zai fasa wayan tsabagen
ihu yace "I will deal with you wlh, mad woman kawai, nabarmiki gidan, kuma I will tell all your
friends na Matan ASOKORO nan how stupid and disrespectful u are towards me your husband,
I will tell them namiki yaji sai kinyo bikona, I will shame u in this world, daikin kasa fita waje,
zakiga abinda zan miki, that girman kai da pride din dakikeji I will so shatter it en, dani kike I will
break your ego u will see" yana fadin haka ya katse wayan yarda wayan itama tayi ta jinginar da
kanta jikin kujera tareda lumshe ido, it seems kaman mijinta shine her biggest enemy in this
world, wai what is missing in aurenta ne? She is doing her best, Baban Khalid yasha mata
abubuwa tana dannewa bata nunamai, just today data hanashi kanta shine zai yadata sabida
yasan abinda tafi tsana kenan, what is all this Ya Ilahi, she hates this man and yanzu ma he's
making her to hate him more, all this therapy data fara sabida shi is all bull shit.
_DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA_
07012181461 IS MY NUMBER CHAT ME UP DIRECTLY.
✍M SHAKUR
Yautunsafe ya shiryo kayanshi tsaf yafito yayi wanka yasa wata shadda blue datamai kyau sai
kallon flat din Hajiya yake yasan idan yakirata yanzu bata tashiba baikuma son yatadata
hakanan yabude kofa rikeda kayanshi yawuce yatafi saikuma yanaji kaman karya tafi yabar
Hajiya ita kadai agidan dudda yasan yanzu dagari yawayen nan nan badajimawaba yan aiki
zasu cika gidan da kyar ya lallashi kanshi yawuce yatafi.
Zaune yake a hotel din wuraren 10 na safe yana sanye da bathrobe yadauki system yana aiki
as usual kana ganin dakin hotel din kasan bakaramin daki bane dan baida banbanci dagida har
cikin yanada shi dan presidential suit yakarba, knocking dayaji anyi yamasan waye dansunyi
magana yace "common in Attajiri" tunawa yayi kofan bazai budeba yasa ya ijiye system din
yatashi yay kofan yabude wani budewa wani babban mutum ne dazasuyi mate saidai shi yafishi
kiba gakuma katon pot belly, yana sanye dawata mahaukaciyar shadda yaci babban riga,
hannunshi kulle da Rolex gakuma takalmin kafanshi na Luciano, shaking hannu sukayi Baban
Khalid yace "kai namijin duniya, kai namijin duniya, Attajiri ko Attarudu" wani irin dariyan manya
mutumin yayi kikikiki yace "kowanne daga cikinsu is fine, muje daga ciki kagani Gwamnati"
shiga sukayi dakin Baban Khalid nagaba Attajiri nabinshi abaya yana binshi da kallo harya
zauna saikuma shi ya tsaya yace "yanaganka awani bubbushe ne iyye? Jibi fatarka bata kyalli
bata mai mai saikace talaka, kai meke damunka hakane? Masu kudi irinka idan kaga fatarsu
zaka dauka madara ce tsabagen kyau daban sha'awa" tabe baki Baban Khalid yayi yace
"uhmm, kadai kawai zauna" couch din dake facing gadon yazauna yana facing nashi cikeda
rashin jin dadi yace "ince badai Hassana bane"?
Cikeda takaici yace "towayene ma inba itaba Attajiri" cikeda masifa Attajiri yace "bakaine ka
tsaya kaman wani baho ba duk lokacin da matanka taga dama tai fitsari acikin ka sanan
kazubar, kanada irin wanan kudin kana sauraron iskancin mace, tuni zan karo mata uku duka
alokaci dayama idan tana bala'inta ni inachan ina morewa" cikeda takaici yace "Attajiri kaima
kasan bana sha'awan mata biyu tun muna yara kasan wanan bangaren nawa, kai kafi kowa
sanin wahalan danasha a hannun kishiyan Mamata, I can't imagine any woman on this planet ta
wulakanta min yarana yan biyu na koma tamusu ihu" dasauri Attajiri yace "tokai gwamnati
banda abunka wace mace ta isa tamaka haka, ai duk shegiyar daka cire daga kangin wahalan
gidan ubanta ka kawota gidanka ta tabamaka yara danna mata saki zakayi washe gari kaje ka
auro wata, ga matanan kaman leda duk ina ka danna kafa zaka gansu pacha pacha, indai da
kudinka babu macen data isa ko kallon banza tama yaranka dane ake wanan wlh Gwamnati,
kai banda abinka dama ina zamanka da Hassana zaiyi dadi? Kanada kudi ubantama nada kudi,
ai yanda kakeji da kanka haka itama takeji da kanta, katashi aure yar gidan talaka sharaf zaka
auro kuma yarinya yar shila, saidai matsalan yayan talakawa basu iya samun wuriba,
hahahhahha"
yadan kwashe da dariyanshi irin na boss sanan yace "yar talaka zaka auro wacce zaka batada
kudi tadinga binka irin matan nan da idan kayi fushi har kuka zasu dinga maka suna rokonka
karufa musu asiri, ance kudi baya sayan komi billahillazi abokina karyane, kudi nasiyan komi na
duniyan nan saidai in mutum baisan ta yanda ake siyaba" suka kwasheda dariyan iskanci,
cikeda takaici Baba Khalid yace "can you believe it Attajiri waini zanjema yarinyar nan tacemin
ita bazata bayarba sabida tai rashin lafiya bance mata yajiki ba, ni namayi yaji bazan komaba"
dasauri Attajiri yace "ohoho, banda abunta irinmu bamu tambayan mata komi yooo ita tama isa
ai saidai suyi rashin lafiyan sanan suzo sucemana sunji sauki Baby nagode da kuladani, kuma
bazaka komaba katashi komawa gidan nan saidai ka koma da amarya, inda ninekai mata biyu
zan kara alokaci daya, daya bazawara wacce mijinta ya danna mata saki, tayanda tana auranka
zata darajaka tasan aurenta nada auren wahala tayi sanan tabiyu kuma ka auro yarinya danya
sharaf, kabula abunka kaci ana maka godiya iyaye na zuwa maula, kuma kanuna musu duk
wacce tamaka hauka danna mata saki zakayi ka koreta daga gidan nan fess zakaga ana kappa
kappa dakai, sanan dukansu agidan nan zaka zubasu wlh kanayi kana gumama Hassana tasan
cewa kaiba nawasa baneba" wani irin kwashewa sukayi da dariya bana wasaba, da kyar suka
tsayarda dariyan Baban Khalid yace "to yanzu yaya za'ayi zanyi managing mata guda biyu a
lokaci daya kuwa? Sanan gakuma Hassana su uku kenan" "kai waketa wani maganing kai
manager ne? Suyi managing kansu dai kai kazuba musu kudi kayi gaba abunka" dasauri yace
"itakuma Hassana nasan yanda zanyida ita wlh zata ganewa hayazaki saitasan tayi kuskure
abinda tamin" "correct yanzu kai magana Gwamnati amman da ka tsaya kana wani magana
kaman wani wawa" murmushi yayi sosai yace "to yanzu dai yaya zamuyi banda wacce nakeso"
dasauri yace "kai! Wake maganan wani wacce akeso anan wurin? Yanzu dai akwai wata mata
danagani a office dinka, mai zuwa muku shara da mopping" dasauri yace "Mrs Saudatu" dasauri
yace "yes ita kaga matarnan akwai kayan harka ajikinta kuma bakacemin mijinta yamutu ba?"
Dasauri yace "yes mijinta yamutu, tanada yara uku though wai basa tareda ita suna family mijin
ni tausayi ma tabani nabata aikin sabida yaran" dasauri yace "to itace bazawaran dazaka aura,
worker dinka ce dagudu zata yarda and kabata kudi dajin dadi she go craze follow u, banda
haka kanuna mata bakasan auren yadauki lokaci zaka mata komi na kayan daki, kawai
tafadama nawa takeso sadaki azo adaura aure bakason bata lokaci period zakaga jikinta yafara
rawa, kafin auren ma kana kiranta office fara da bata... Inkika karanta batare dakin biyaba zaki biyani ranan dabaki dashi, this book is not a free book,
pls support me.
Wuraren 12 yakai office direbanshi yafito yabudemai baya yafito yana sanye cikin suit yayi kyau,
security guard nahangoshi yabudemai kofa ya shiga, anan reception yaga wata mata zaune da
Hijabinta ash color ajikinta dayadan kunne takusada gefen wuya, black beauty ce itama
kyakkyawa abinta kana ganinta kasan ba yarinya bace zata iyayin 39 kokuma 40yrs haka,
saidai batada jiki kaman Hassana, ita siririya ce, tana ganinshi harwani ijiyan zuciya tasauke
tana addu'a Allah yasa ba laifi tayiba wanan da sakatare yace "Oga yakira yace tajirashi karta
tafi, batare daya kalleta ba ko amsa gaisuwansu yawuce sama sanan yabude katafaren office
dinshi dayake a gyare yashiga tareda zama a chair, saida yabata kusan 15min dudda babu
abinda yake sanan yadauki wayar office yakira sakatare yace "aturomai ita" ijiye wayan
sakatare yayi ya kalleta yace "Sir is ready to see you now" gyadamaikai tayi ahankali sanan ta
tashi itama tai sama saida tai knocking kofar aka bata izinin shigowa sanan ta shiga ahankali
tareda kofa yana zaune yakafeta da idanu, sanan yanuna mata daya daga cikin kujerun dake
gaban desk dinshi yace "sit" karasowa tayi tazauna gabanta nafaduwa tama kasa magana
batasan anything dazaisa tarasa this her work dan ana biyanta da kyau dashi take saima
yaranta da mahaifiyarta yan abubuwan daba'a rasaba, anatse cikeda tsoro tace "yallabai gani
nan Allah dai yasa bawani laifin nayiba, ance kana nemana duk tsoro yakamani" murmushi
yasakin mata ahankali saikuma yagyara zama yadaura hannunshi kan table yace "niba yaro
bane, sanan kema ba yarinya bace, so I would like to skip all the talk and cut to the chase"
dasauri ta gyadamaikai har lokacin gabanta nafaduwa, sanan anatse yace "aurenki nakeso nayi
Saudat, ni bana harkan yara ko harkan iskanci, kinmin inaso na aureki na killaceki agidana a
inuwata, all abinda kawai nake bukata itace yardanki da amincewanki, banson kiyi tunanin kaza
kaza kaza ko abubuwan dazaki kawo gidana kokuma wani abu, nariga nasan kewacece, nasan
karfinki saisa zandaukemiki duk wani nauyin kayan daki dawace tsiyace ke kawai kadai zaki
shigo gidana, sanan bansan wanan hayaniyan bikin da sauransu niba