Showing 18001 words to 21000 words out of 24258 words
Chapter 7 - MATAN ASOKORO COMPLETE HAUSA NOVEL BY by M.Shakur.pdf
tace "listen to me,
aure is not do or die affair, bansan meyamikiba all I know is u are damn hurt, and I know u are
not good dan nakira family Dr ku yasanar dani health status dinki, Hassana find ur happiness,
find ur peace, idan u can't withstand this marriage, idan kinga things can't work i am sorry but
kirabu dashi, kinada business line naki, kinada all your supermarkets and d rest, u are good all
by yourself, wlh I will not forgive that man if anything happen to you, Hassana just take care of
yourself kinji, rayuwa dayane, addininmu kuma bai zafafa ba, idan da cutarwa a abu
kanemamaa kanka lpy da kwanciyan hankali, idan kika mutu mu yan uwanki da yaranki ne
muka shiga uku, please take goodcare of yourself".
_PROMO PROMO PROMO!!!!_
_MATAN ASOKORO IS 600 NAIRA TODAY!!!!! Yau kadai, HURRY AND PAY DAN BABU
AMFANIN KARANTA BATARE DAKA BIYABA koba komi nakara fita daga hakkin masu kudin
yay yawa_
_ZAKI TURO 600 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki min magana a watsapp
by clicking on this linkí ˝í±‡_
https://wa.me/+2347012181461
DUK WACCE TAKARANTA BOOK DINAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA WLH
Gyadamata kai tayi tace "I am sorry i keep everything from u people most especially ma ke
Hussy, I am sorry" girgiza matakai tayi tace "don't worry I understood, gobe zan kiraki u will tell
me everything yanzu nasan akwai mutane agidan, don't fight or make noise just be as classy
and sexy as possible, take good care of yourself, anything u can't handle just shot it down kinji,
be strong, be resilient, think of yaranki, your boys and be healthy for them kinjini" gyadamatakai
tayi tace "naji sis, thank you, gud night go to bed" gyadamata kai tayi takatse wayan ahankali ta
ijiye kan gado, wato dan uwa dan uwane, dan maganan nan datayi da Hussainanta hartaji
kaman ta sauke wani dutse daga zuciyanta tashi tayi ahankali tawuce wardrobe taciro kayan
bacci tasaka sanan tadawo ta kashe wuta abinta ta kwanta dudda ba bacci takeji ba amman
saita lumshe ido trying tasa kanta taji bacci, Murtala ne yafado mata arai, dasauri tabude ido
tana ganin yanda yake kuka yake rokonta data soshi, kaman daga sama taji muryan Baban
Khalid yana knocking kofarta cikeda gadara yace "ke fito falo ina jiranki yanzun nan" yana
maganan yajuya yawuce, shiru tayi taji kaman ta shareshi tai baccinta saikuma ranta yace mata
hakkin miji hakan yasa ta tashi tadauko hijabi tasaka har kasa sanan tasaka takalmi na indoors
sanan tabude kofarta tafito, ahankali take harta sauka kasa, wani irin faduwa gabanta ya yanke
yayi ganin Baban Khalid dawasu mata guda biyu kan dogon kujera sun sashi atsakiya, matan
babu Hijabai jikinsu kowaccen su tai kyau dukya rirtike musu hannu daya karama dan batada
wani girma sai daya babba da akalla zata kaita, daurewa tayi iya daurewa sanan takaraso
tsakiyan falon tasami kujera one sitter tazauna sanan ahankali tace "Baban Khalid gani"
dukansu yisukayi kaman basu ganta ba saima yan magananu dasukeyi kasa kasa dabatasan
na miyeba sai kawai taji sun kwashe da dariya dukansu ukun, sun bata kusan 3min hartaji
kaman ta tashi tatafi saikuma taji yay gyaran murya yace "yauwa ashe kin fito" yafadi cikeda
rainin wayo sanan ya kalle amaren nashi sanan yanunata da baki yace "kunganta nan itace
matar nawa sunanta Hassana, Maman Yan biyuna dake makaranta kenan, karku yarda koda
wasa ku dauki wani kalan raini kowani iri daga wajenta dan yar rainin wayau ce koni mijinta bata
kyaleba saisa yanzu am set to shatter her ego, so kunfita matsayi dakomi agidan nan koda
wasa karku dauketa as a threat of anything tana baku ku bata back, Saudat dake da baby inaso
ku hada kanku kindaiga yarinya ce baby, inhar kuka hada kanku kuna bani kwanciyan hankali
kome kukeso zan muku, sainakai duka yan uwanku makka nabaku kudi nasiya muku mota,
banson inji wani fada yashiga tsakaninku kuna jina" cikeda wani irin jin dadi da farinciki sabida
irin mijin dasuka samo mai kudi suka kama hannun juna Saudat tace "bazamu taba fadaba
namaka alkawari nariga nadauki Baby amatsayin kanwata, zan kulamaka da ita namaka
alkawari" itama Baby dasauri tace "bazan taba fada da Ya saudat ba I promise zamu hada
kanmu" murmushin keta yayi cikeda jin dadi ranshi fess yace "masha Allah gobe zan kira akawo
motocin ku" haaaaa zokuga murna, sanan yace "dakin saudat zan fara shiga namata kwana
uku daganan saina shigo dakinki baby nai kwana bakwai sanan saina raba muku kwana ku biyu
banda wanchan dan har yanzu batai bikona ba ta tsaya girman kai" dasauri Saudat ta kalleta
tace "keko maisa? Gaskiya kin tapka shirme da rashin hankali menene to acikin bikonshi wanan
tsalelen mai......." wani kalan mugun kallo da Hassana tamata yasa Saudat takasa karasa
maganan jitayi wani irin shakkanta ya dira aranta, tashi tayi sanan takalli Baban Khalid a ido
tace "If u will excuse me Baban Khalid is bedtime already" tana maganan tajuya fuuuu, yabita
da wulakantaccen kallo kaman yakasheta yakeji yanda taki turowa ayi bikonshi abin na cimai rai
ainun sanan yay kwafa yasan maganinta, wlh saiyasata kuka da idanunta tazo tana rokonshi
saiyayi maganinta da girman kan datake takama dashi, daukekai yayi ya kalli matan nashi yace
"kutashi Saudat muraka Baby daki ta kwanta" tashi sukayi suka wuce har dakin baby suka kaita
sanan shida Saudat suka wuce dakinshi.....
_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina
neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints
dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam,
topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_
_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you
covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan
number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_
Don tuntubansu direct a watsapp just click on this linkí ˝í±‡
https://wa.me/+2347030037697
Koda tashiga dakinta kashe komi tayi sanan tahau gado ta kwanta tanajan bargo ta lullube tana
tunani. "She really wanted this marriage to work, tai trying all that she could, is not like tamai
wani laifi hasalima all this while shine ke mata laifi yana neman kasheta da depression, bai
damuda itaba bai damu da lafiyanta ba bai damu dakomi nataba, she tried so hard to make
things work cikinsu harda zuwama counseling but it seems like Baban Khalid that can't work for
him, tai rashin lafiya yaki kulata hakan yasa tai rejecting nashi that's the only datamai shine
yake mata wanan punishment din, cikin harda karo mata biyu duka cikin just 2 weeks, sanan
yadage dudda tabashi hakuri yace saita kira yan uwanta suzo bikonta, is this really fair? Why
are men like that? Not just this, at this point before Murtala and anything ma wlh batajin son
Baban Khalid aranta ko daya sai haushi da tsanan shi dajin haushin shi, she's only trying to
make things work tsakanin su suyi zaman lafiya sabida yaransu ne but at this junction she
needs to look after herself first, she wants to live long ma yaranta and zama da Baban Khalid
kullum kara matsar da ita kusada kabari yakeyi, yanzu mezatayi? Yaya zatay........" yankewa
maganan zucin datakeyi yayi sabida ihun Baban Khalid dataji.
_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina
neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints
dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam,
topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_
_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you
covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan
number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_
Don tuntubansu direct a watsapp just click on this linkí ˝í±‡
https://wa.me/+2347030037697
"Wayyo Saudatu, ke nabaki komi nawa, wlh sai yanzu nasan nayi aure, wlh kinfi Hassana dadi"
dasauri ta tashi zaune daga kan gadon ganin kaman kunnenta ne yaji mata magana haka
badagaske bane, amman gamamakinta saitaji yay wani irin ihu da kara dayafi nadazu kosoyake
tajishi oho dan dakin Saudat din na facing natane yace "wlh kinfi Hassana dadi da zaki da
tsukewa, sai yanzu naji zaki amman da kaman dusa nakeji, Saudat kika rabudani saina mutu,
wayyo babanmu, wayyo dadi, kinfimin wancan sau dub......" dasauri taja pillow tarufe kunnenta
don bazata oya jure maganganun nan ba dudda haka bai hanata jin maganganun da Alhaji
yakeyi gareta ba na batanci da wulakanci dayasa tai kuka sosai, duksun tai bacci datakeso tayi
kasawa tayi saida suka gama sanan bacci ya kwasheta na wahala.
Wuraren 10 nasafe tatashi dawani irin mahaukacin ciwon kai shima tasanadin bugamata kofa
dataji anayi kaman za'acire, da kyar takarasa bude idon sanan tadafe kan tana yatsine fuska
tadagakai tareda kallon kofan dan sanin wanda ke knocking. "Bake nake kiraba Hassana kikai
banza dani" jin muryan Baban Khalid har faduwa saida gabanta yayi dasauri ta tashi tasauko
dagakan gadon tai wajen kofa, ahankali tabude kofan hada ido sukayi dashi yaci wata
mahaukaciyar gizna mai shegen kyau fara fat tana kyalli, wani irin mugun kallo yabita dashi
yace "ba'a koyamiki gaisuwa agidanku bane" saukarda kanta kasa tayi kafin ahankali tace "ina
kwana Baban Khalid" juyawa yayi yace "biyoni dakina" dagakai tayi ta kalleshi taidan jim
saikuma takoma tadauki hijabinta dake kan gadon tadaura kan kayan baccin dake jikinta tai
dakin, kasancewan tasan yanzu va ita kadaice matarshi ba yasa tai knocking kofar, saida tabata
kusan 2min tsaye awajen sanan agadarance taji yace "shigo" bude kofan tayi ta shiga daidai
lokacin Saudat nafitowa daga wanka tana murmushi daga ita saidan towel fari data daura akirji
kanta na jijjiga da ruwa, yana ganinta duddan yabata haushi yay wajenta da sauri yay wani
cupping fuskarta yace "hope ban gajiyar dake sosai ba Saudat dina" murmushi tayi tace "ai ba'a
gajiya da dadinka Alaji" sata yayi a side dinshi sanan yajuyo yakalli Hassana dake tsaye wajen
kofa, cikeda wulakanci yace "baki iya gaisuwaba Saudat tafito daga wanka bazaki gaidataba"
kafin tamayi magana dan mamaki maganan shi yabata Saudat tace "ahhh Alhaji bakomi wlh,
yarinta ne ai nizan gaish......" dasauri yace "nace ki gaidata" yasake kallonta yamata maganan
ranshi abace, sosai take kallonshi, but at the same time tanaso takara gasgatama zuciyanta ita
Baban Khalid ke treating haka, dan murmushi tayi takalli Saudat tace "barka da safiya" duk
iskancin Saudat kasa amsawa tayi sabida tamugun cikamata ido, wani irin murmushin keta
Baban Khalid yayi feeling so accomplish sanan yasake daure fuska yanuna mata kan gadonshi
dasuka gama iskanci akai, gadon da bargon yayi kaman anyi dambe akai sanan ga kayansu
dasuka cire dagashi har ita sun jejjefar akasa harda bra da pant da boxer sanan Baban Khalid
yace "inaso ki gyara dakin nan da gadon nan, Saudat tagaji zan kaita dakinta naje namata
tausa, so please clean the room, and ki washing bedspread dinan dan munbatashi, anyway just
clean the room perfectly sabida anjima we will use it" yakalli Saudat yace "muje babyna" yaja
hannunta suka wuce duk tana wani irin kallonshi.
IN KECE ZAKIYI?
Saida yazo daidai ta gefenta sanan tawani irin kallai eye to eye sanan tace "Baban Khalid wai
mekamayar danine"? Kaman abinda yake jira kenan yasaki Saudat yace "wuce dakinki" sanan
yajuyo ya kalleta kaman irin daman an shiryen nan yake yace "mekike tunani nake nufi? Cewa
nayi clean this room ga kayan munan ko'ina harda breziya da pant din Saudat, sanan kicire
zanin gadon damuka bata ki wanke ki shimfida sabo" yanda idanunta sukai ja saida yaji kaman
yahadiya ruwan sanyi at that moment tsabagen dadi, shan gabanshi tayi tace "Baban Khalid wlh
wlh kokai wayene baka isaba kasani na gyara dakin dakai da Matan ka kuka kwana ba, kayi
kadan ne!" Tafadi cikeda zuciya dan tasoma kaiwa wuya, tace "mena maka dakake min all this
humiliation? What have I done to you? Nabaka hakuri harna gaji kaki sauka akan bakanka aisai
kacigaba, and barina kafa maka warning" tai maganan tana zaro idanu tace "koda wasa I mean
it koda wasa karka sake sakani a harkanka da matanka inba hakaba komenai maka kaik......."
bata karasa maganan ba taji saukan mari akan kuncin ta pau!!!! Da sauri tadafe kuncin ta ta
kalli fuskan Baban Khalid daya batarai sosai sanan yanunata yace "wacece ke dahar kike ganin
zaki iya koramin warning? Ubanwaye ke? Mena gayamiki? Banace miki I will shatter ur ego ba?
Saina kaskantar dake nai breaking girman kan nan dakike ji kike takama dashi? Wlh saina
wulakantaki Hassana, saina wulakantar dake, jaka kawai" yaja tsaki tareda daukan key mota
yabita gefenta yawuce fuuuuu.
Baima jira Direbanshi yadaukeshi ba yaja motan yafice fuuu bai tsaya ko inaba sai office din
Attajiri, baima tsaya knocking ba shiga kawai yayi kai tsaye, Attajiri na ganinshi yace "Kai Ango,
kafadomin office haka kaman ana yaki meyafaru ne"? Wani dogon tsaki yaja saikuma yashiga
zagaye a office din yana sakin tsaki akai akai, hakan yasa Attajiri yatashi da sauri yazagayo
yazauna kan table yace "talk to me now nace meyafaru?" Cikin wani irin masifa da kunan rai
yace "mema bai faruba" dasauri Attajiri yace "kaida waye"? "Hassana mana" yay dan shiru
saikuma yacigaba da masifa, yace "I thought by now yanda nai auren nan kullum zanganta
tana kuka ta rame, tana ciwo, tai sanyi sosai tana rokona nayafemata nayakuri da sauransu, but
I was strong, shegiyar halitta ce Hassana, ga bakin rai, ga taurin kai da bakin zuciya, yau wai
har nine take koroma warning........" nan yashiga bama Attajiri labarin abinda yafaru, saida
yagama tsaf Attajiri yace "karka karaya, koma wani kalan wulakanci ne kai doubling dinshi kana
mata, sannu sannu zata fara kuka tana rokonka yafiya, yanzu dai mubar zancen Hassana, Yaya
Saudat kaji dadinta kuwa" dan shiru yayi saikuma ya yatsine fuska yace "ba laifi amman ba
kaman Hassana ba, Hassana daban ce wlh, ni inda zata kwantar dakanta tazo tana kuka tana
rokona da wlh na sadu da ita, nai kewan kasanta sosai, wajen dabanne kawai bazaka gane
abinda nake fadiba" dariya duk sukayi, Attajiri yace "bari kaji xancen Hassana yadena damunka,
mata fa biyu gareka yanzu kana gamawa da Saudat zakaje dakin budurwa dazaka bare
dakanka daga leda kaci kai nak, koda ta tafi gidansu karka kuskura kabita zata dawo da kanta
kaman yanda tadawo dafarko, sanan kama manta da ita, duk randa kasami chance kana
gasamata wulakanci dazaisa tadinga hawaye zata baka hakuri, ai wlh kayafemata ahaka batare
daka ciremata wanan girman kanba kaci baya nagayamaka, kaci baya" nan yacigaba da bashi
shawarwari na banza.......
Da kyar ta lallaba takoma dakinta tai salla sanan ta tashi taja key motarta da wayanta, ko kadan
bamata gani da kyau kanta wani irin bugawa yake kaman mutuwa ma zatayi, lallabawa tayi tana
dafa bango tafito tasauko kasa sanan tafito compound, direban Alhaji kadai tagani a compound
yana wanke sauran motocin Alhaji, yanayin yanda yaganta yasa dasauri yazo wajenta yace
"Hajiya bakida lafiya ne"? Kasamagana tayi tabashi key dinta kawai tace "gidan.....mu" dasauri
yakarbi key yana kallonta saikuma yadan kama gefen hannunta yace "sannu muje ki shiga
mota" har mota yakaita yasata sanan yashiga gaba yaja, yasan gidansu hakan yasa yadauki
hanya yakaita harchan gidansu.
Horn yayi agaban gidansu saida gateman yafito yaduba sanan yakoma da sauri yabude musu
gate din, suka shiga ciki yay parking sanan yace "Hajiya mun iso" shirun dayaji yasa da sauri
yawaiga baya, kaman ma sandarewa tayi tana zaune inda take a sume bata numfashi wani irin
bude kofa yayi yafito saikuma yay ihu sosai yace "help, Hajiya ba lafiya" dasauri mai gadin yazo
wajen dayaga yanda Hajiya take saiyawani irin famfala damugun gudu yay flat dinsu, ko one
minute ba'a yiba saiga Mahaifinta wani black beauty magidanci kakkyawa yana sanye da suit
kaman yashirya zai fita aiki ne, gefenshi kuma mazane manya guda biyu saiga Maman su (step
Mum) tafito dasauri itama, suna zuwa wajen motan babanta yafara kai hannu yatabata saikuma
yajuyo yakalli yaron dake bayanshi direct yace "Mustapha zoka dubata" matsama yaron yayi
yazo yadubata, sanan yakalli dan uwanshi Hydar yace "mukaita ciki" daukanta sukayi Mama
tafara salati tace "maiya sami Hassana, kai direba maiya sameta? Nan yafada musu yanda
yaganta daharma yadauko ta. Afalon Mama yakaita suka kwantar da ita tareda ciremata hijab,
dukansu sai kallon yanda tarame suke sanan yayan nata yafita da sauri yadauko medical kit
dinshi yazo bp ta yafara dubawa kawai saiya saki salati, Baba da Mama dake kanshi sukace
"meya faru Mustapha"? Baice musu komiba yashiga hada wata allura sanan yakama hannunta
yamata a vein saikuma yamata daya a bumbum sanan yasauke ijiyan zuciya yakalli Baba yace
"Baba kaga yanda jininta yahau kuwa wlh tana gab da samin paralyze, meke damunta
hakane?" Fashewa da kuka Mama tayi tace "tunda naga yarnan kwanakin baya nasan bata
hayyacinta, Hassana menene meke damunki? Har Hussaina nakira nacemata takirata taji ko
kalau take" duk tsayawa sukai akanta suna kallo sai gashi chan tadanyi motsi dasauri Baba
yazauna agefenta dan yanason yaranshi ba kadanba, kanta yashafa yace "Yan Biyu" dan haka
yake kiransu tun suna yara, bude idanunta tayi ahankali ta kalleshi saikuma tafashe musu
dakuka sosai dayasa jikin kowa yay sanyi. "Kinci abinci"? Baba yatambayeta ahankali,
girgizamai kai tayi hakan yasa ya kalli Hydar yace "kawomata shayi da chips" dasauri yafice
baiwani jimaba yadawo da shayi mai kauri da chips da egg, Da Mama da Baba ne suka dagota
atare sanan yadauki tea yabata takarba kai tea bakinta tayi takurbi kadan saikuma tasake
fashewa da kuka ahankali tace "Baba kaima kasan tun ina yarinya am a strong girl, Baba alot
are