Showing 9001 words to 12000 words out of 14484 words
Chapter 4 - KWARTON MANYA PART 1 COMPLETE by Maman Teddy .pdf
ka aure ta!!. Wani irin dammm yaji ƙirjin shi ya buga...cikin sauri y
ɗago ido yana kallon Adda Raliya. Ehh ka Aureta Habab"
Huuuu Adda kenan in Aureta ai kasheta xan yi da duka ɗaya wallahi". Haba Habab kabi
shawara na ,kasan baxan ɗaura ka akan wani abu mara kyau ba. Ka Aureta daka kasheta
lokaci ɗaya ai gomma ka mata iziya na har tsawon rayuwar ta. Kallon Raliya yayi kamin ya
girgiza kansa na gasgata zancen nata yayi. Haka ne kuma Adda Raliya ,idan na Aureta zan
cigaba da mata iziya har ƙarshen rayuwar ta ,sai tayi nadama rayuwarta ,sai taso mutuwar ta da
Aure na ,kuma baxan rabu da ita ba har mutuwa". Da kyau ƙanina. Yanxu mu sauka muje wurin
Abba na sanar masa da komai . A tare suka nufi part ɗin Abba n nasu wato Alhaji Ahmed Mali".
Da ido su Hajiya Luba suka bisu suna nufar ɓangaren mahaifin nasu". Ke Sobreen bari na miƙe
naji me kuma zasu faɗa masa? Don Ni sam bana yarda da Raliya tafi son shi fiye da Mu duka".
****
Umma!! Umma!!! Cikin sauri Umma ta fito tana goge gumin zufan dake karyo mata ,don tana
fama da wahalar icen damuna". Cike da mmki umma take bin Zainabu da kallo kamin tace "
Zainabu ina zaki je haka? Wannan kayan fa?. Umma sileja na tafi yanxu haka ,gidan Nadiya
,koda an zo nemana bana nan". Taɓ ina ai baki isa ba wallahi sai kin zauna". Sama'ila yayi
maganan yana kallon ta haɗi dasa dariyar iskanci . Wai Zainabu lafy". Umma ta ƙara tambaya
cike da mamaki . Sama'ila ne ya amshe da cewa " Wani lafiya Umma gadai yi can manyan
mutane sun zo wurin Abba a waje ,yanxu ma yace akira Baba Musa ne wai za'ayi maganan
dashi . Taje ta ɗauko mana babban mgn n da yafi ƙarfin mu ,ai wallahi babu inda zaki je ,mu
abu mai sauki ne suna cewa wani abu mu miƙa masu ke". Baba Musa !! Ya yi maganan yana
nufan sasan Baba Musa yabar Umma tana salallami. Ganin haka nan take cikin Zainabu ya ɗori
ruwa . Katanga maƙota ta nufa ,tana haurawa Umma na kiran ta amma ina Zainabu tuni ta dira".
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000
zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin
6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f...
VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
Ku mun share zuwa wasu grps naku pls
_Mmn teddyn kuce mai dubu na msya_
*️ƘWARTON MANYA️*
_Na...Mmn teddy_
5
_Last free page_
_Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal_
_*Daga wannan page ɗin free page ya ƙare...gamasu bukatar cigaban labarin ƙwrtn mny free
page to fah ya ƙare ,don haka ku fara biyan kuɗin a tsunduma maku a Paid grp ba zaku ƙara
ganin pages na yawo ba,sai dai na bayan fage ,wanda cin haƙƙin da bana kaba kun san illa shi
kun kuma san rashin kyawun shi...don duka munje islamiyya♀️*_
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000
zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin
6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f...
VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
_Siyan na gari..._
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai
Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki. Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu
_Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin
zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu
lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya
k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar
sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga
sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya
mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da
wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal
zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI
GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp or
Call 08066268951
*****
"Zainabu!! Zainabu!!! Juyowa Zainabu tayi a fusace tana kallon tsohuwar matan da take ƙwaɗa
kirar ta ,saka makon ganin ta diro mata gida ,ta hauro mata ta katanga". Yanxu har iskancin naki
yakai Haurowa ta katanga,bayan tijarar ki da dukan mana ƴaƴa yanzu kuma katanga kika koma
hauro mana kaman ɓarauniya". Kaiii Ziza yi mun shiru wallahi bani ba har a zuri'a na inshaallh
Babu ɓarawo ,sai ki kalleni ki ce mun ɓarauniya ,lallai wannan shi ake cema kauda ido anaka ka
hango na wani , har kin mance da Ƴar ki Asabe da har a masallaci sata take,ko kimmance Bara
da aka kamata ta saci wayar mata daga zuwa Sallar Asham". Ke Ni zaki ci mawa mutumci? Ni
nace maki ɓarauniya??? Baba Ziza tayi maganan tana miƙewa tana nufo inda Zainabu take
babu tsoro itako idon ta ƙyamm a kan na ƴaar tsohuwar da irin ƴar gayunnan ne da ƙuruciya shi
yasa ake kirar ta da Ziza. Asabe ne ta fito budurwa cikakka don ta girmi Zainabu ". Ke uwar
waye kike faɗa mawa magana ubanki na sata mawa waya? Ni zaki mun sharri??. Uwar ki na
faɗa mawa , Zainabu tayi maganan tana ƙare masu su duka kallo". Sai kuma ta kwashe da
dariyar shakiyanci kana tace " Ai kowa yasan halin ki yasan kuma halina, Zainabu bata sharri
indan tsage gaskiya ne ba mina² Kuzo wurin Zainabu ,idan kuma ƙarya nayi ga Mahaifiyar ki
nan ai". Nufo ta Asabe tayi da ice tana yo kanta Ziza na riƙe Zainabu wato a bugi na banza.
Sun manta da ƙarfin Zainabu kaman Shari'a ne Hahhhhh". Zainabu tayi maganan asarari tana
jan ƙwafa". Icen zata buga mata aiko nan ta jawo Ziza tayo gaban ,Asabe ko da idon ta ya rufe
ta buga mawa Zainabu ice nan ta buga mawa Ziza a ƙirji bata sani ba". Wani irin salati Ziza tasa
tana zubewa nan tana nishi sama² .
Kinga ɗan yau sai dai ƙi kashe uwar ki bani ba". Sakin icen Asabe tayi tana nufan inda uwar
nata tayi warwasss tana ihu". Dariya Zainabu tasa tana faɗin " Zainabu ikon Allah ai Ni babu
mai niyar cutar dani Allah bai mai da masa da Aniyar sa ba". Ke sojan banza sojan wofi ,akan
shi ne xan gudu na bar gida ,jabbara'uban Sojojin duka duniya ma ,su ɗin mene suɗin banza su
da wofi". Gida Zan koma shima dai² dashi nake wallahi. Nifa ba wai gudun shi nake ba ko
tsoron shi aaa ,a bu ɗaya nake tsoro a tare dashi shine Wannan gaɓaran jikin nashi da kuma
idon shi su suke firgita Ni". Ko mawa zanyi wallahi bai Sanni bane ,don da yasan Zainabu kallo
na ma baxaiyi ba ,gudun kar nayi masa illah,gida xan koma babu gidan Nadiya da xanje ,don ba
shiri nake da ita ba ,kar naje ta nemi rainamun hankali".
Asabe ne ta ɗago a zafafe tana nufo inda Zainabu take ita ta manta da babin su ma....hannun ta
Zainabu ta ɗaga tana wulwulawa Haɗi da cewa " fawa³ da ƙarfi ta ƙarke na ukun tana sauke shi
a fuskar Asabe wanda nan ta tsaga wani irin ihu ,tana duƙawa . Asabe ki bar ta inshaallh zata
haɗu da dai dai ita a gaba". Ziza tayi mgnan da ƙyar". Asabe ne ta ɗago da fuskar ta da ya
kumbura goshin ta yayi tsini,kije wallahi sai kin ga waɗanin ki Abu". Ni kika kira da Abu??".
Humm inda badon nayi maki cincin a fuska ba ,wallahi da sai kin sani yanxu ma". Zainabu tayi
maganan tana nufan katangan da ta diro tana haurewa haɗi da komawa".
Umma ne har a lokacin a tsakar gidan sai Hansai da ta fito tana tayata aiki , da ido dai Hansai
ta bita saboda tasan wacce Zainabu da tijarar ta . Umma ne ta ɗago tana cewa " Wai Zainabu
lafiya mai kika ɗaukowa kanki ne da zafi haka kike gudu??. Shiru Zainabu tayi tana tunanin
kawai sai tace " Soja take tsoro ,ina ai Zainabu kar ki bada mata mana". Tayi maganan a zuciyar
ta". Wane kuwa Umma? Ai Zainabu bata tsoron kowa sai Allahn ta". Humm". Numfashi Umma
ta jah tana saukewa kamin ta cigaba da aikin ta ,tana jirar isowan Malam Auwalu taji lafiya dai.
Ɗaki Zainabu ta nufa ,wanda a lokacin har yamma tayi . Shiru tsawon awa tana ciki kana gari ya
rufa tana fitowa haɗi da ɗaukar buta don ta ɗauro alwala. A sallahn ta ne tana addu'a ta chinci
kanta da cewa " Allah na roƙeka Allah ka rabani da mai idon yahudawan nan ko a islamiyya
neman tsari ake dasu a littafan musulunci. Allah kasa bazan ƙara ganin shi ba a rayuwata".
Shafa addu'ar tayi tana miƙewa ,Umma ko har a lokacin mmki take yau Zainabu ne da Addu'?".
Hummm". Tuwon dare taci tana komawa haɗi da zama fitar da suka saba da Umma ,amma a
yau umma kaɗai ke abunta .....ana kirar isha'i ne Zainabu tayi sallar ta tana nufan gadon Umma
da take kwanciya. A daren nan Zainabu ta farka babu iyaka ,saboda mafarkin Habab da tana
rintse idon ta takeyi , wanda ta masa suna da mai Idon yahudawa". Firgicin da ta dingiyi ne
Umma ta rungume ta tana ta mata addu'oi ,a haka har subahi".....sannan bacci mai nauyi yayi
gaba da ita".
******
Wallahi Allah na rantse!!!! Kai Hajiya Luba wannan rantsuwar fa? Da girman ki kike wannan
rantsuwar ta yara ,ko yaro yakeyi ai abun ki masa faɗa ne". Alh Ahmadu ke maganan cike da
murya ta girma yana dakatar da Hjy Luba da rantse² n da takeyi". Ai to kaji dai mai nace maka
ko? Ba zan yarda Habab ya auri wata ɗiya indai ba Sobreen ba, in kuma an matsa sai dai a
haɗa duka". Ai na ɗauka Habab zai so Sobreen ko don irin zafin Son da take mashi ,idan ba'a
duba matsayin Sobreen a gare Ni ba,nida Uwar Sobreen fa uwa ne ɗaya uba ɗaya". Kamin
Alh.Ahmadu yayi magana ne Muryar Habab dake zaune a saman carpet ya katse su yana basu
amsan da basuyi zato ko tsammani ba". Abba na amince xan Auri Sobreen da Zainab a haɗa
duka".
Zaka haɗa duka?? Adda Raliya tayi maganan cike da mmki". Eh Adda Raliya". Ashirya komai
da Yakamata lefe da sauran su ,Abba Don Allah kar A saka lokaci mai tsawo". Alhmdullh Habab
Allah na gode maka ,ashe daraban zanga Habab ina raye yayi hankali da iyalin shi ...
mshalllaah Raliya ?? . Abba ya kira sunan ta cike da jin daɗin maganan Habab ,wanda shi
kanshi na ƙasa babu abun da yake tunani sai irin izayan da zai mawa Yarinyar nan Zainabu
yake ta nanata sunan a ƙwaƙwalwar shi , Bai dai ji me suke cewa ba sai tsinkayar Muryar Raliya
yayi tana cewa " inshaallh Abba a gobe xan yanki ticket na tafiya India kaman zamu fi samun
kayan lefe masu kyau da ƙawa a can". To Raliya Allah yayi maku albarka". Amin Abba". Ku
bamu wuri xanyi magana da Hjy Luba". A tare suka miƙe hannun ta riƙe dana Habab Suka fice
dai dai Abba na kirar Ƙanin shi wanda suke kirar shi da Baba Iblo". Kallon Sobreen Adda Raliya
batayi ba ta wuce ɓangaren Habab ,duk da ranta na mata zafi akan Auren Sobreen amma
ɓangare ɗaya yana mata sanyi na yarda da Amincewa Auren Zainabu da Habab yayi". Zama
yayi a Sofa itama ta zauna gyefen shi tana cigaba da Rarrashin ƙanin nata". Sobreen ce ta kasa
haƙuri ta shigo ɗakin jiki a sanyaye don tsoron Adda Raliya take ,kasancewar tasan ta da zafi
bata ɗaukar wargi sam". Kuma tana jin hayaniyar Hjy Luba akan Cewan Bata yarda Habab ya
Auri wata ɗiya bayan ita Sobreen ba. Ganin ta shigo yasa Adda Raliya cike da ɗaure fuska ta
mau ta miƙe tana shafa kan Habab da cewa " Ni xan koma ,sai na dawo". To Adda". Y bata
amsa a miskilanci". Ficewa yayi tsawon lokaci Sobreen na a tsaye ,kamin ta tako inda yake tana
zama gyefen shi ,hannun shi ta riƙe tana wasa da yatsun shi ,Hawaye na bin kuncin ta , amma
kallon ta baiyi ba , bata damu ba ,don tasan shi sam bai san ya rarrashe mace ba , bai taɓa don
bata tsananin ma ya iya yin hakan". Miƙewa yayi yana nufar wani ɗan coridour da taga littafai da
kayan colouring harda Arch.bord. da ido ta bisa tana hangosa daga inda take zaune". A hankali
taga ya ɗauki cryons da sauran tarkacen sa yana fara zane wanda bata san me yake yi ba.
Shiru tayi tana bin sa da ido har a lokacin idon ta bai bar tsiyar da ƙwallah ba . Ƙwaƙwalwarta
ne ya fara tunano mata wasu abu ƙaɗan da suka faru shekara ba....Sunana Habab Ahmad ".
Tsitt ajin akayi ciki harda Sobreen da take jin daɗin Zuwan Habab makarantar nasu wacce
batayi tsammanin ganin shi ba". Malamin nasu ne ya tambaye shi mai yake son zama in his
future". Nan Muryar sa ya amsa da cewa " abun da iyaye na suka ɗaurani akai shi zanyi,
Mahaifiyata na son na zama Soja, mahaifina Architect Kuma ko ina ina da ƙwarewa a fannin".
Ihun ɗaliban ne yasa malamin shima murmusawa yana masa Ubarnin da ya zauna". Tuni
ƴammatan SS 2 suka fara kirar sa da Habab mai kyau". Tun a wannan Rana ba Sobreen kaɗai
ba har da sauran ƴammatan clss ɗin suka fara Son Habab a zuciyar su ,don shi mutun ne mai
farin jinin ƴammata da mutane ,a kwana biyu lbrn Habab ya waɗe ilahirin makarantar Topspring
Academy school. Buɗe ido Sobreen tayi a hankali tana ƙara hasko hoton abubuwan da suka
faru".
Habab me kake sha a clss uncle Antony ne fah a claass ɗin nan kasan zafin sa kuwa?? . Sai da
ya afa ƙwayar hannun sa yana korawa da ruwa kamin ya juya kansa gyefe ,don baya son
Sobreen tun da tanuna tana Son shi,ba ita kaɗai ba har ƴammatan ajin masu shishshige masa
,haka xai yarfa su ,wannan kaɗan nema indai bai zagi uwar su da uban su ba". Kowa na mmikin
Haba mai ya kawo shi School ɗin nan na Lagos shida take turkish na Abj. Amma shi yasan
dalilin shi ,wanda ba komai bane ba fache " bayan makarantar Topspring Academy barikin Sojoji
ne ,wannan yana ɗaya daga dalilin da yasa