Showing 1 words to 3000 words out of 14484 words
Chapter 1 - KWARTON MANYA PART 1 COMPLETE by Maman Teddy .pdf
*️ƘWARTON MANYA️*
_Na...Mmn teddy_,
1
_A cikin uku wannan kuka zaɓa ,,an daɗe ba'a haɗu ba,wannan ya sa xan murxa nayi amfani
da alƙalami na nayi maku komai ƙwasha² . So pls take note matured head only ,idan kuma
kika ƙi ji hausawa nacewa bakya ƙi gani ba, ki kayi kunnen ƙashi na ur own prob not mine♀️na
ur own matter,buss aswear , bazan yi free page da yawa ba , only 5 pages i will for free page,so
zaki iya fara biyan kuɗin littafinki ynxu".ina ƙara faɗa only matured head, full romantic ne salon
labarin haka yazo dashi,bana son jin wani xancen banza don Allah"._
*Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k ne kacal kaman yanda suka saba biya
haka zaku iya sambaɗo da kuɗin ku ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha
keystone bank.*
*"Ga masu buƙatar fara payment ɗin littafin ƘWARTON MNY zaku iya Turo da katin mtn ta
wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗina na sama . Normal payment na
wannan littafin ₦300...Vip pymnt ₦500... Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp.*
_Siyan na gari..._
_Ina kuke ƴan uwan mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai
Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_
*****
_LAGOS_
Wani irin hayaƙi ne ya turniƙe ko ina na wannan gida , hayaƙi mai saka ciwon kai ,can cikin wani
kitchen na hango wannan hayaƙi na fita ,wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan icen ɗanye take
amfani dashi ta damuna". Zainabu abamu ta Ashirin, Zainabu abani ta goma". Muryar yara kake
ji kowa na faɗin Abashi na dai dai kuɗin sa, wacce ko aka kira da Zainabu ba abun da take sai
aikin goge zufan dake saukowa tun daga goshin ta zuwa wuya". Sama'ila ne ya leƙo da kansa
ta windon lange langen kitchen ɗin kamin yace " Taɓ Allah shi kyauta ,mutane na cin Dauɗa
basu sani ba". Saka luddayin tayi cikin ƙullun kalallaɓan da take soyawa ,kamin ta buɗe murya
cike da tsiwa ta hau cewa " Eh Naji Allah yasa dattin jiki na nake ɓanɓarowa nayi maggi da
gishiri na zuba a ciki duka bai dameka ba , bashi ne dai nace a sana'a ta babu ,baxan bayar
ba". Ke Ni kike faɗa mawa wannan maganan??. Yayi maganan a zafafe dama so yake ta tanka
ya buga banza". Eh na faɗa maka ,ai Ni wlh da kowa xanyi faɗa indai akan kasuwanci na ne".
Tayi maganan tana juya ƙullun kalallaɓan nata da gaba ɗaya garin matafi na ɗari ba sai sauran
cefane da tayi". Sama'ila ne yayi saurin nufan Ƙofan fale falen kitchen ɗin da zumman dukan
Zainabu ya buga ya gudu". Da Umma Halima sukayi arba,nan take ta ɗaure fuska ta mau tana
magana cike da faɗa " Tattara kabar gidan ,idan baxaka tafi harkar neman ka ba,to kaje dai ko
ma ina ne ,na rabaka da Zainabu kaƙi rabuwa da ita dai ko? To bari Malam ya shigo zan sa ayi
maku iyaka tsakani". Cike da cizar yatsa Sama'ila ya juya ,sam bai so zuwan mahaifiyar tasu ba
,yaso ya bigi banza ne kamin ya bar gidan kaman yanda ya ƙudirta.
Zainabu abani kalallaɓa. Wani ɗan yaro yayayye yayi mata maganan yana miƙa mata kuɗin
hannun shi ,hannu takai tana amsan kuɗin haɗi da buɗewa a tunanin ta ƴan biyar² ne guda biyu
,sai kuma taga ɗaya". Taɓ amma wannan Uwar taka taci uwar rainin wayo, banda iskanci nine
zata aiko ka da biyar in baka wainar fulawa dashi? To kaci Sa'a yau my temper is Off in maka
na turawa, da ba don haka ba ,wallahi yanda ka fito mata kana Annuri da kuka zaka koma
mata,don sai na kileka ladon bacin ran da ka sani". Fice mun da gani dan ƙaniyar ka". Tayi
maganan tana cilla Naira biyar ɗin a wuta haɗi da cewa " Baxan bada biyar ɗin ba na ƙona ta
ladan ɓacin ran danayi". Ganin haka yasa yaron ficewa kitchen ɗin da gudu yana komar mawa
Uwar sa da kuka. Saidai ƴan sayan kalallaɓa kowa yana Son mawa Zainabu magana kan abun
da tayi bai kamata ba ,amma kuma suna gudun bala'i ,hakan yasa sai dai su bata kuɗi ta
sallame su suyi ta kansu. Zainabu kiyi sauri ki gama zan aikeki kasuwar Dole ki Sayo mun
Kayan yaji". To Umma na kusa baifi na soya ta ɗari ba yanxu ƙullun ya ƙare,tayi ƙare maganan
tana karkata kwanon ƙullun da baifi kudayi ɗaya da rabi ba,nikam nace bala'i wannan wani irin
riba Zainabu kebi haka?. Zainabu wai inji maman mu tace " Kiyi haƙuri ki bashi kallaɓan ta biyar
ɗin yaye akayi masa". Cike da masifa Zainabu ta juyo tana kallon yarinyar da ƙanin nata da ta
cilla biyar ɗin sa a wuta ,kana tace " baxan bayar ba ,ita tana bada bashin kayan sana'ar tane?
Ni sai ta nemi cin mun mutumci a nawa ? To na cilla kuɗin huta ,ƙarikon yaye Allah yasa yau ya
fito daga ciki duniya". Ki fice mun ke dashi kamin na tashi...tayi maganan tana rintse ido na
masifa wanda da sauri yarinyar ta tasa ɗan ƙanin ta suka fice. A haka Zainabu tayi ta sai da
kallaɓan ta gata da jama'a ,amma ba haƙuri kamin ta gama tayi faɗa babu iyaka. Tana gama
kallaɓan ko wanka bata tsaya yi ba ,bare wanke fuska ta zura hijab ɗin ta iya gwiwa ,yaji
dauɗan duniya baƙiƙirin. Umma karo kuɗin?".
Umma ne ta kalle ta sama da ƙasa ,kamin tace " Zainabu Bazaki ɗan wanke koda ƙafa ba a
haka zaki tafi??. Ɗan gyara zaman hijab ɗin ta tayi kamin tace " Eh Umma a haka xan tafi ,
wa'anan mutanen Lagos ɗin ƴan iskan mutane ne,ko wanka nayi naci ado nasa gyale da
atampha na fita sunana matan Aure a wurin su...baxasu taɓa kira na da budurwa ba indai ba
shigar banza nayi ba ,nasa wando 3 quater ,idan kuma shi kikeso nasaka shikenan sai yanxu
inna fita na tsaya a ƴan gonjo na siya da ribar da nasamu ta kalallaɓa".
A'a ina ,maza kinji amsa ta fi ki Sayo mun Kayan yaji komai da komai ta ɗari da hamsin...to
Umma sai na dawo ". A dawo lafiya". Ficewa Zainabu tayi daga gidan tana nufan kasuwar Dole,
alhmdullh a wannan karon batayi faɗa da tasi'u mai kayan yaji ba ,ta ɗauki hanyar dawowa gida
,wanda duk nesan gidan su da kasuwar a ƙasa take zuwa ta dawo a ƙasa ,ɗan kuɗin da aka
bata na moto ta riƙe tace " zata jah jarin wani abun ,haka take Zainabu yarinya ce mai zafin
nema,tayi wannan sana'a tayi wancenn kuma duka du basu taru sun zama guda ba, yarinya ce
fitinanniya ta gaske gata bata da tsoro a ko ina ta shiga ,indai kayi mata sai ta maka ,ƙarya ne a
wuni batayi faɗa har da su damme ba ,wanda ita har gadara take da cewa " bata faɗa da
yarinya ɗaya sai su kai biyu zuwa uku,don idan ɗaya ne to tabbas xata mata lahani ,gomma
sukai biyu zuwa uku ,to sai ta casusu. Gata da farin jinin ƙawaye kowa Zainabu haka matar
Aure da yara.amma fa Zainabu bata da mutunci sam....ita idan batayi faɗa ba har ciwo ma take
cewa takeyi,faɗa ya zama mata jinin jiki, gata duk ƙawayen ta tsoron ta sukeyi ,saboda tana da
ƙarfi kaman Shari'a ,bata taɓa dambe ba ita taci nasara akan wa incan ba. Haka xata kama
ƴaƴan mutane ta bigi na banxa ,idan iyayen su sun gidan Umma sun kawo ƙara. Umma Halima
tayi ta basu haƙuri tayi faɗa ma Zainabu har ta gaji.
Hee heey Madam for ur babies". Nan Zainabu taji Muryar wani inyamuri yana katseta da cewa "
For your babbie ,yana ɗaaga mata gonjon bby suit na yara". Wani irin fusata Zainabu tayi a
zuciyar ta tana cewa " Wa'annnan inyamuran kullum iskanci ƙaruwa yake yi". Bama baby ba a'a
yanxu babbie take dasu. Kai kalle Ni da kyau Dan Uwar ka kaga nayi kama ma da wacce take
da Aure har da yara??. Shegu ƴan iskan mutane kawai ,wato sai na fitar da tsaraici ne sannan
nake budurwa a wurin ku ko? Wanda sukayi sabo da ganin tsaraicin mata,shiyasa shekaru
ƙalilan ido ya makance".
Inyamuri ne ya kalle yaya kallon ta kusa dashi haɗi da ware ware yana cewa " what is she
saying?. Eiyee kana nufin ma baka san me nake cewa ba?". Kamin ya ƙara mawa Zainabu
magana ne nan yaga ta ɗaga hannu tassss tana wanke fuskar sa da mari". What of now? Nace
yanxu fa kaji me nake cewa ko sai na ƙara wanke fuskar ka da wani marin?. Cikin tsoro da
rawar jiki inyamurin yace Sorry my friend sorry pls. Yanxu kayi magana tayi maganan tana wuce
shi da mutanen da suka fara taruwa tana tafe tana cigaba da zage zagen ta". A wurin ba
inyamurin kaɗai ba ne ya tsorata da Zainabu kusan duka inyamuran sun kasa mata mgn ,basu
taɓa ganin yarinya wacce ashekaru ba zata haura sha takwas 18 ba ƴar bala'i kaman Zainabu
ba...wannan yasa su kasa yi mata haɗin kan da suka saba ,suci mawa bahaushe mutunci. Haka
suna kallon ta ta ɓace ,sauran ko hausawa sai dariya sukeyi ,suna jin daɗin abun da Zainabu
tayi............
******
Ƙwarto ƙwarto manya naji wurin ya ɗauka ,waigawa nayi don ganin waye ake kira da wannan
suna haka?? Amma sai dai nakasa fahimta a cikin su huɗun waye ke da wannan
suna,kasantuwar dukkanin su Kaki ne jikin su ta Sojoji. Ɗayan su na gani wanda shi gaba ɗaya
su hankalin su ke akan shi....idon shi a lumshe suke bai buɗe su duka ba, hannun sa riƙe yake
da Sigari yana busawa haɗi da fitar da hayaƙin ta baki da hanci irin na tatattun ƴan duniya...a
sojojin ma shi ɗin Zakka ne cikin su a tachewa". Irin jijjiga jijjagan mazan nan ne ,don sun wuce
akira da ingarma,ga tsawo ga ƙiba.... Fari ne tass wanda yafi kama mun da ba cikakken
bahaushe ba ruwa biyu. Wata ƙil ɗaya ciki daga iyayen sa ba ɗan Africa bane ba duba da
yanayin zubin sa..ƙara sa sigari yayi yana zuƙar ta da ƙarfi yana furxarwa cike da tacewa t ƴan
duniya,wanda anan ne na kuma ƙare masa kallo ,hulan kansa na gani yasha ban ban dana
Sojojin dana saba gani. Domin kuwa tasa jah ne,wanda yasani jah baya ina naɗo maku rahoton
baya baya kasantuwar fahimtar wani soja ne a gaba na... Soja ne militry Army wanda idan sojoji
suka ga ɗayan su gudu sukeyi ,su ba'a yar je masu faɗa da soja ɗaya ba ,sai idan sun kai goma
zuwa sha biyar ,saboda idan suka ce zasu ba Soja horo ko duka zasu kashe shi zuwa ɗaya".
Wannan yada su Bama ka ganin irin su masu jan hula , a ko'ina suna killace sai wani irin
babban ɓaraka ko yaƙi ya tashi a ƙasa ake fito da irin su kaman goma,to duk girman runduna
sai sun gama da ita". Habab naji an kira sunan shi".................
*Littafin ƘWARTON MANYA na ne kaman yanda kuka san littafai na normal payment₦300 Vip
pymnt ₦500 Special pymnt 1k ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko
kuma ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*
Masoya kunun share a duk wani grps da kuke ciki ,taku ce Mmn teddy mai maku son so
fisabillh".
*TA FARKO DAGA CIKIN GARAƁASAN DANA SANYA GA abun da tace*
GARABASA
1)gidan zawarawa jaruman (MUHAMMAD FULBE da FATIMA FULBE
2)gidan kwarata jarumai
(ALIYU HAIDAR da HASILE)
3)bafullatanan ruga jarumai (MUHAMMAD ADNAN da MAIRO)
4)walijaam jarumai(ANWAR da SHATU)
5)kawaliya jurumai(ASHRAF da AISHA AMNA)
6)Siyasata jarumai (ASHRAF da AHYAN)
7)'Yar waye jurumai (UMAR FARUK da BABY AMRA)
8)Dijama 'yar Fulani jarumai(SIR ALIYU da DIJAAMA)
9)'yar aikina jarumai (CAPTAIN ANWAR da NANA AISHA)
10) Zuma da madaci
Jarumai (SIR KHALIT da SUHAIMAT)
*Ga me bima na farko*
1 Dijama 'yar Fulani - Dijama and Aliyu
2 Gidan kwarata -- Aliyu and Hasile
3 Gidan zaurawa -Fatima and Muhammad
4 Yar aikina - Anwar and Nana Aisha
5 Bintoto - Prince maleek and Bintoto
6 Walijaam - shattu and umar farouq
7 Bafullatanar ruga - Mairo and Muhammad Aeban
8 'yar maula - safiyyatu and umar
9 'Yar waye - Amra and umar
10 Zuma da madaci - suhaimart and khaleed
(2) Ta biyu kunga abun da tace a cikin gasar garaɓasa n da na sanya
Inason nayi nima
(1) Gidan zaurawa Muhammad &fatima
(2) Dijima yar fulani Dijima &aliyu
(3)Gidan kwarata Aliyu &hasile
(4) yar aikina Anwaar &nana aishahtu
(5)Yar maulah safiyyatu and umar
(6) bintoto Bintoto and prince maleek
(7)zuma da madaci Sihaimart and Khaleed
gidan kwarata yana fadakarwa ne akan fyade bashida kyau saboda bakasan dawa zaka hadu
ba kuma gsky kakanni hasile bai kamata sumata hk sabida kaddara bata wuce kan kowa wanna
ma kadai ya isa ya isar da sakon da kikeson isarwa akan iyaye da kakanni masu koran yayansu
idan kaddara yafada musu Na biyu kuma yar maulah shi wulkanta dan adam bb kyau yanzu umar yy tunani zai auri
safiyyatu ne kuma yy tunani ita din mai sunar mamarsa ne sanna matarsa da yake zaune da ita
itama bata taba tunanin yar maulah zata zama kishiyarta ba abokin umar tun tana yarinya yy
dauwainiya da ita amma akarshe hakura yy yabarma abokinsa ita
Littafin nan shima yana fadakarwa ne akan maulah bashi da dd saboda wasu suna wulakanta
mutun wasu dolene yasa suke maulah wasu kuma son abin duniya ne yasa sukeyi suma masu
kudi dasukaga sunada kudi kaman Allah yafi sonsu akan talakawa ba hk bane idan nace
zanzayano abinda yar maulah yake tafe dashi gsky bazai kare ba
A karshe ba abinda zamuce sai dai muce Allah yasaki a aljjana Allah yarabaki da sharrin
makiya ameen saboda kina fadakarwa sosai a littafinki mun gode.....
*Mmn teddy mai dubu na masoya*
*️ƘWARTON MANYA️*
_Na...Mmn teddy_
2
_Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal_
_*Kar ku manta 5 pages rak zanyi na free page ,don haka ku fara biyan kuɗin ku na antayaku a
Paid grp da wuri*_
*_Littafin ƘWARTON MNY na kuɗi zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932
ko ku tura ta account ɗi 6037312299 mohammed Aisha keystone bank. Normal payment
₦300...Vip pymnt ₦500... Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp_*
_A wannan karon baxan lamince ki/ka ɗauramun littafi a kowa kafofin sada zumunta ba tare da
sani na ba,yin hakan kuskure ne ka/ki sanar mun da farko Ni baƙuwar sanyi ce ba zafi ba,amma
fa indai na gani ,Aradu mai rabani da kai sai Allah._
_Siyan na gari..._
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin
banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da
zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo
, idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai
Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin
da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na
gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka
ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp or
Call 08066268951
*****
Wanda aka kira da Habab ne naga ya furzar da hayaƙin sigarin bakin sa yana ware lulun idanun
sa da sai da na ƙara jah baya, manyan idanun sa ya ƙara warewa yana sauke su akan
Abokanan nasa da su duka